Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya juya ya bar d'akin ..

Yana k'ok'arin fitowa parlour'n ya soma jiyo sautin muryar umman yesmin da wani sauri ya juya ya koma d'akin yesmin ,"yesmin......ya Kira sunanta muryarsa cike da tashin hankali ,da sauri ta bud'e glass din bayin ta fito "lafiya D ?
"Menene na ganka haka , rud'e ?
rasa insa zai buya yayi sannan ya rasa abinda zai ce mata yayi ,jin muryar mahaifinta yasa tayi saurin dannawa kofar key numfashin na k'ok'arin d'aukewa zubewa tayi ajikina jikinta na rawa "shikenan abinda nake gudu ne zai faru "shikenan ..! shikenan ..!! Shi kawai take maimatawa jikinta na kyarma ,ya kamkame ajikinsa ya rike hannunta yana ta'ba kirjinta , gabad'aya towel din dake daure a jikijta ya zame ,ta saura tsirara babu komai ajikinta sake jin sautin murya iyayenta yasa numfashinta ya d'auke ,ta daina motsi ,ai da sauri ya kwantar daita kirjinsa na wani irin dokawa da karfin gaske zuwa bathroom din dake cikin d'akin,ruwa ya debo ya fito jikinsa na karkarwa ya fara shafa mata a fuska Amman Ina ko al'amun motsawa batayi ba ....







Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz all my book's contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk ......


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSAHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 9

...ganin yanayin halin da yesmin take ciki , yasa hankalin Dr Jamil yayi mugu mugun tashi.

,aiko take jikinsa ya kama rawa, gumi ya shiga tsatsafo masa ta ko ina a sansar jikinsa, muryarsa can kasa tamakar ta marayan zaki ya Kira sunanta "yesmin !yesmin !! Yesmin !!!
"Dan girman Allah ki tashi karki min haka ,girgizata ya shiga yi, Yana Kiran sunanta ahankali amman shiru yesmin taki motsawa , sai jikinta ya langwa'be babu al'amun numfashi a tare daita ...


Saurin ja baya yayi Yana kallonta a matukar firgice, "ya Salam ya furta yayi saurin janyo towel ya rufa mata Wanda iya rabin cinyarta zuwa gabanta kad'ai ya rufe da saboda kankantarsa bai samu isa saman dukiyar fulaninta ba , sannan jikinsa na kyarma ya rike hannunta tare da ta'ba kirjinta a matsayinsa na kwararren likita ,take ya fahimci dogon suma tayi bata mutu ba .

nan take ya sanyawa jikinsa jarumta sannan ya d'aura bakinsa akan lip's dinta ya fara tsotsa labbanta a matukar firgice, domin k'ok'arin dawo da numfashinta gangar Jikinta, kallo day'a zaka yiwa Dr Jamil kasan yana cikin tashin hankali ,lokacin day'a ya kamkameta a jikinsa jin sautin murya mahaifiyata ,tana Kiran sunanta "yesmin yesmin bacci kike yi ne.. ?


"Ki rabu daita may be baccinta yayi nisa " inji cewar dady'n yesmin dake tsaye kusa da ummanta "bacci a daidai wannan lokacin ,la'asar fa ,ka kusan bacci a daidai wannan lokacin bashi da amfani "

"Gaskiya ne amman ki barta kada ta farka da ciwon Kai "bata sake cewa komai ba,tun da ya furta hakan tasan bazai ta'ba yarda a tasheta ba ,dan haka ta juya tayi hanyar d'akinta, shima ya biyo bayanta yana mata magana kasa kasa ..

"Dr jamil dake rud'e Yana faman tsotsar bakin yesmin, da k'ok'arin janyo numfashinta, ya d'agota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam ajikinsa ya cigaba da bata taimako.

da taimakon Allah ya samu numfashinta ya dawo gangar Jikinta ,a matukar firgice ta farfad'o tana sauke naunayen ajiyar zuciya, tare da yin wuri wuri da idanu karaf idanunta ya tsaya akanshi rungumeta daita bakinsa daidai kan labbanta yana aikin tsotsa ,haka hancinsa daidai kan tsinin hancinta yana busa mata numfashinsa da kyar ta bude baki tace "D na mutu ....!na mutu!!!
" gara na mutu yau akan iyayena suci karo da wannan tashin hankali "
"Gara mutuwata da wannan bakar ranar ...."
"Wayyo ni yesmin me ya Kai ni biye maka ?
"Me yasa na biyewa *SON Rai* na biye maka gashi .....

Bakinsa daya kawo daidai kunneta yasa ta kasa k'arasa abinda take son fad'i "easy yesmin ,ki kwantar da hankalinki ,wallahil azim na fiki shiga damuwa da tashin hankali.....
"ni yanzu yadda zan bar gidan nan nafi ji "
"yaya zanyi na bar gidan batare da sun ganni ba ?
Yayi mata tambayar yana sake janyota zuwa jikinsa sosai har fatan jikinsu na had'uwa da juna "

"Yaya za'a yi na bar gidan yesmin ?
"Tunanin ya tsaya , kwalkwaluwarta ta kasa nemo min mafuta ,ki taimaka me ya kamata nayi yanzu ?

Hawaye ya ciciko a cikin kwarnin idanunta "ni bansan yadda za'a yi ba ,ni dai da wannan ranar da mutuwa nayi wallahi na huta ...... "
Jikinsa na rawa yace "shiiiiiiiiiii yesmin Allah ba zai sa ki mutu a wannan nan halin ba ,idan kika mutu a wannan halin ai kin tsunduma rayuwata cikin tashin hankali ,bugu da K'ari ba zan ji dadin rayuwata ba ,kina ganin idan har kika mutu nima zan iya rayuwa ne ?

"Sam Sam bazan iya rayuwa ba yesmin ,
"Dan haka Ina rokonki karki yi min fatan mutuwarki a yanzu, domin kece komai nawa ,kece mahad'in rayuwar Jamil "a halin yanzu babu wata mace a cikin duniyar jamil sai ke, kece kawai nake son na rayu daita ,a halin yanzu ke kad'ai nake kallo a matsayin mace ,ni dai yanzu Yaya zanyi na fita daga cikin gidan nan .....?

tunda yasoma magana take kallon fuskarta tana sauke ajiyar zuciya, gabad'aya kalamansa haushi suka bata ,a Koda yaushe abubuwansa suna matukar burgeta, Amman a yau ta nemi burgewar ta rasa illa zallar haushinsa daya mamaye zuciyarta, da ma gangar Jikinta, duk maganganunsa Sam bata ji kalma day'a data burgeta ba ,ta had'a uwar gumi kamar wacce aka sakata cikin gadroom ....

"Shiru yayi had'e da dafe goshinsa yana tunanin mafuta , Kwalkwaluwarsa ta shiga caji da shagin neman mafuta ,dan dole yasan abun yi ,dan yau kam ruwa ya karewa d'an kada ,babu tsumi babu dabara ya yarda ya amince tabbas yau ce ranar tonon silili garesa "
Yau ce ranar da abokinsa Kuma amininsa zan san komai dake tsakaninsa da tillon diyarsa "Inna lillahi ya k'arasa maganar da fad'ar haka ..


"Ganin tunani ba zai bar shi ba ,ya janyeta a jikinsa ,ya mike tsaye tare da zura takalmanshi ya k'araso bakin kofar Yana k'ok'arin bud'ewa cikin rawar jiki ta mike ta riko laulausar tafin hannunsa tana girgiza masa Kai "me kake shirin aikatawa ?
"Dan girman Allah ka rufa min asiri ummata zata kasheni ko kuma ta had'iye zuciya ta mutu ta barni "


"Yaya kike so nayi yesmin ,babu wata mafuta data wuce na barin d'akin nan a halin yanzu, Koda kuwa hakan zai zama karshen komai garemu ,girgiza masa Kai tayi cikin matsanancin tashin hankali had'e da janyo shi ta zaunar dashi bisa sofa ta durkusa a gabansa tare da rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafar dafawa , ahankali ta tsura masa fararen idanunta da suka rikide zuwa kore tana kallonsa .....

"Abinda tasani shine tana tsananin kaunarsa duk da kasancewarsa babban mutun Kuma aboki amini ga mahaifinta ,itama tasan yana kaunarta fiyye da komai da kowa dake cikin duniyar nan ,"to me yasa suka zabawa kansu wannan rayuwar ?

"Me yasa baza su aure junansu su kasance cikin inuwa daya ba ?

" Idan shi ya kasa fahimtar da mahaifinta ita me yasa bazata fito ta sheidawa mahaifinta tana son shi ba Koda kuwa hakan ba zai masa dadi ba ?
"tana ganin lokacin fuskantar mahaifinta yayi ,lokaci yayi da zata faiyacewa mahaifinta komai .... ya ceceto daga shingin aikata zina ,sai dai kafin nan meye mafuta garesu?
A kallon da take wa kwayar idanunshi take iya hango tsagwaron kaunarta da sha'awarta mai tsanani a cikin kwayar idanunshi..

"Kofa biyu ce a gidan nan kamar yadda ka sani .... ..
Muryarta ta doki dodon kunnenshi da zuciyarsa, a lokaci yayi mugun kafeta da idanuwanshi Wanda hakan yasa ta datse harshenta tana dubansa a matukar tsorace"ta wani bangaren kike tunanin zanbi da asirinmu ba zai tono ba yesmin ?
"Duk ta inda zan bi zasu iya sani sannan tunaninsu zai basu wani Abu "
"koma dai menene ni kawai ki barni na fita tunda zuciyata ta rigada ta d'auki kasadar aikata hakan ......

Hannuwanta duka ta had'e guri day'a ,bata ta'ba tunanin rashin tsoron Dr Jamil ya kai haka ba , wannan shine karo na farko da tausayin kanta ya kamata , har tayi nadamar abinda take biye Masa suke aikata ,yau ce rana ta farko da take gani abinda suke aikatawa da Dr Jamil abun kunya ne gareta ,"ita kuwa idan asirinsu ya tono yau me zatacewa iyayenta ?
"Da wani idanu zata kallesu ...?

Shi kuwa Kallonta kawai yake bai San abinda zai furta Mata ba do kusan ta fi shi shiga damuwa da tashin hankali .....

Cikin haka taji ana knocking din kofar d'akinta tare da jin sautin muryar ummanta ya doki cikin dodon kunnenta ,Zumbur yesmin ta mike tana kamo hannunsa tare da amsawa tana neman inda zata boye Dr Jamil hankalinta a matukar tashe ....

"Yesmin Wai har yanzu bacci kike yi?
"maza ki tashi kinsan dai banason baccin bayan la'asar din da kikeyi ko ?

K'ok'arin saisaita muryarta tayi ta amsa da "umma na tashi wanka zanyi, a daidai lokacin data rasa inda zata tura Dr Jamil domin mafaka.

"okay ki bud'e min Kofar na tabbatar da kin tashi dan nasan halinki , "uhmmm ..ammm ina zuwa gashi nan zan bud'e "
Duk gabad'aya ta rud'e ta gigice sai karkarwa jikinta yake ,tana had'a uwar gumi ,har sai da ummanta ta sake magana sannan jikinta na rawa ta goge gumin dake tsiyaya a jikinta ,ta sake d'aura towel din da yaki zama a kirjinta sannan ta riko kofar ta soma k'ok'arin bud'ewa kirjinta na wani dokawa da sauri sauri , gabad'aya ta sadaukarwa kanta ranar mutuwar ce tazo ..

Tsaye tayi a bakin kofar rike da kofar jikinta na rawa wanda take zai sa mutun fahimtar tana cikin damuwa da tsananin tashin hankali ,ta gefenta umma tabi ta shigo d'akin tana karewa d'akin kallo, ita kuwa yesmin tuni ta sandare a gurin ta sadaukarwa rayuwarta ,
ta runtse idanunta gam kirjinta na wani irin harbawa, tana jiran jin abinda zai faru ,ganin ummanta tsaye a bayan kofar tayi shiru batare da tace mata komai ba ..

numfashinta ne ya nemi barin gamgar jikinta ,ta dafe kirjinta da hannuta daya tana k'ok'arin yin kasa "gara ta mutu tun kafin ummanta ta gama kallon Dr Jamil tsaye a bayan kofar tayi kukan kura akanta ,ahankali ta shiga ambaton sunan Allah ,duk da tasan abinda take aikatawa da Dr Jamil aminin mahaifinta haramun ne Amman hakan bai hanata neman d'auki a gurin Allah ba ... ..

Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSAHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 10

..A k'alla Umma ta kusan minti goma tsaye a bayan kofar , kafin daga baya cikin firgici ta maida idanunta da hankalinta a kan Yesmin dake daf da kaiwa k'asa towel d'in dake d'aure a jikinta na k'ok'arin zamewa kasa .

A matukar tsawace Umma tace "ke Yesmin ....wata irin zabura tayi ta saki razananniyar k'ara ta k'arasa zubewa k'asa kirjinta na dukan uku uku , jikinta na kyarma runtse idanunta tayi gam saboda tasan mai afkuwa ya rigada ya afku....
tasan Ummanta ta rigada ta gama ganin komai....
"yau k'arshenta yazo "me zata ce ...?
"Da me zata kare kanta ?

Ganin yanayin da yesmin ta tsinci kanta na gigita, yasa Umma durkusawa kusa daita bakinta na rawa tace "ke Yesmin meke damunki haka ?

"anya kuwa lafiya kike ?

"kalli yadda kika dawo ?

"kalli yadda jikinki yake rawa ?

"Me ne ne ke damunki?
" ki fad'a min kina jina Ina miki magana kin min shiru ?


Dubanta Umma take zuciyarta na rawa ,gaba d'aya haka nan ta tsinci zuciyarta da gangar jikinta cikin matsanancin damuwa da tashin hankali,
sassauta muryarta tayi ta matso kusa daita sosai "me ke damunki Yesmin ?
"Kalli yadda kika fita haiyacinki a tun shigowata, wani abu ke damunki..?


Jin wad'an nan kalaman na mahaifiyarta ya tabbatar mata da bata ga abinda ya nemi bugar mata da zuciya ba, har ma yake k'ok'arin silar rasa rayuwarta...
ahankali ta soma bud'e idanunta da suka afka cikin duniyar tashin hankali da rud'ani a kan fuskar Umma dake durkushe gabanta "Yesmin Umma ta sake kiran sunanta.
Da kyar ta bud'e bakinta ta amsa da

"na'am"

"meke damunki?

Kanta ta shiga girgiza mata jikinta na cigaba da d'aukar rawa
"are you sure ?

Ta sake d'aga mata kai batare da tace uffan ba, kamota umma tayi ta mikar daita tsaye bisa kafafunta ,yayinda ita kuma yesmin take k'ok'arin kamo towel ..

kai tsaye hanyar bayi umma ta nufa daita, Yesmin na ganin haka taki tafiya ta kore guri d'aya tana wasu abubuwa tamkar mai aljanu ,burinta a lokacin bai wuce Umma ta bar d'akin gaba d'aya ba, domin tasan madafar dafawa ,dan kuwa hankalinta idan yayi dubu a tashe yake "
Tambayar farko data fara jefawa zuciyarta da kwalkwaluwarta shine "Ina Dr Jamil ya shige a cikin d'akin ?

"A ina ya buya da har ummanta bata ganshi ba ?
"muje mana ba wanka zakiyi ba ? Sautin muryar ummanta ya doki dodon kunnenta "
Sake narkewa tayi ajikin Umma muryarta can kasa tace "Umma ........"

" Me ne ne Yesmin gaba d'aya yanayinki ya d'aga min hankali "?
"Umma kaina kamar zai fita ,kaina hayaki umma muje part din ki tsoro d'akin nake ji wayyohly Allah ....."

Take hankali Umma ya sake tashi ,cike da matsanancin tsoro da fargaba ta bi d'akin da wani kallo, haka nan itama taji d'akin ya soma bata tsoro ,ba shiri ta kamota sukayi hanyar fita ,a daidai bakin kofa d'akin suka ci karo da abbanta wanda tun razananniyar k'arar da Yesmin ta saki ya so fitowa ,sai dai wankan da yake a ciki bayi ya hana haka faruwa dan haka shaf shaf ya k'arasa watsa ruwa ya fito cikin tsananin tashin hankali..

"Lafiya hafsat ?

"Me ya sameta na ganta haka ?

"Kasa cewa komai umma tayi,illa ta wuce ta gefensa rike da Yesmin ,tana jan tsaki a ranta, ta rasa wani irin so mijin nata yakewa tillon diyarsu ,yanzu zai rud'e ya gigice a kanta, most especia idan ya ganta cikin tashin hankali.

bayansu ya biyo da sauri kamar zai tuntsira , yana faman tambayarta "ki min shiru hafsat kina jina Ina tambayarki abinda ya samu yarinyata ,ko wani abun kika mata ?

Zaunar yesmin umma tayi akan day'a d'aga cikin kujerun parlour'n tana cewa ,
"haba Abban yesmin me ya sa kake irin haka ne ?
"Me ka d'aukeni ?
" Me kake tunanin zan mata ?

" I thought baka fini son Yesmin ba, Yesmin fa jikina ta tsaga ta fito duk wani so ...'hannu yayi saurin d'aga mata ba tare da ta dire abinda takeso fad'i ba,
k'arki fad'a min wannan zance ,dan bashi na tambaye ki ba ,abinda ya same ta nake son sani kawai .

"to nima bansan abinda ya sa meta ba, yadda ka ganta ,haka nima na isketa a d'akinta " hannun Yesmin ya kamo cikin nashi" yesmin dina yar albarka meke damunki ki?


Yesmin na jinsu tayi shiru tana jujjuya kwayar idanunta ,gashi har lokacin jikinta rawa yake "d'ako mata kaya ta saka Abba ya fad'a Yana kawar da fuskarsa gefe saboda gantalallan towel din dake d'aure a jikinta, Umma ta mik'e da niyyar tashi.

zaraf Yesmin ta riko hannunta umma tana girgiza mata "umma karki barni wayyyo kaina zai cire,tsoro nakeji "

"a Ina kike jin tsoron ?
kafin Umma tace wani abu ,Abba yace " ga ni kusa dake karkiji tsoro yesmin dina fad'a min abinda ke baki tsoro ?
" d'auko mata ga hijabinta can ki saka Mata "
" ,umma ta d'auko hijab ta saka mata tana tofeta da addua "shiyasa nake hanaki baccin yamma din Nan Amman sai aga kamar bana sonki ne"

Abba ya mike cikin rawa jiki "bari naje d'akin na dubo abinda ya tsorata ta " tayi saurin riko hannunsa "karka barni Abba juya nake ji kaina zai cire ba a d'akin bane .......
ta k'arasa maganar tana fari da idanunta nan fa hankalin iyayenta ya sake tashi, a rud'e suka soma tofa Mata duk wata addu'o'in tsarin daya zo bakinsu ..

A k'alla sai da sukayi sama da awa day'a zaune suna tofeta da addua ,har kusan magariba suna tare daita, daga bisani Umma ta jata zuwa d'akinta .

Da zata shiga bayi umma tace "kiyi addua ,dan cike kin iya shirirta ,kin girma amman kullun kina nan kamar baby ,ko da yake ba laifinki bane ,laifin wancan taohon naki ne ,ni shiga kiyi wanka kifi ki bani guri "

cikin dari dari tashiga bayin umma, tayi wanka tsarki, ta kasa wanka soso da sabulo ,dan a matukar tsorace take, Allah Allah ta dingayi ta fito ,dan kar Ummanta ta bar d'akin ta koma d'akinta ,tana fitowa daga bayi ,Umma ta shiga domin d'auro alwala sallar magariba ..

Tana ganin ta shiga bayin tayi wuf ta nufi d'akinta ,ta danna key ta jingina bayanta da jikin kofar tana haki ,can take baro jikin kofar ta shiga ware idanu , tana dube dube a cikin d'akin, daga can lunga dake bayan kofa ta soma dubawaz wayam babu Dr jamil babu alamarsa, ta dai duba ne dan tuni ta san baya gurin, da yana nan tasan babu makawa tabbas ummanta zata ganshi, wordrob dinta ta bud'e nan ma bata ganshi ba ,nan fa hankalinta yayi kololuwa tashi ta duba window d'akin,a kallon da take wa window tasan bazai bi ta gurin ya fita ba ......

Duguwar rigarta ta d'auko ta saka ta janyo kofar d'akinta ta kullo ,ta dawo parlour'n , anan tayi sallah magariba Koda ta idar da sallah ta zauna shiru akan abun sallar , ita kad'ai tasan halin tashin hankalin da take ciki ,wasa wasa har karfe tara suna parlour'n gaba d'aya ,anan suka ci abinci ,ta d'an saki jikinta saboda kada hankalinsu ya tashi ,can take mike tace "Umma zanje na kwanta Abba ..."Allah ya tashemu kiyi addua kafin ki kwanta suka had'a baki gurin furta mata haka.

kanta kawai ta d'aga masu ta soma daga kafafunta ta shiga d'akinta ta sanya key ta kunna wutar d'akin ,tana gama kunna wutar d'akin sai ganin mutun tayi zaune yayi rafka tagumi cikin zullumi da matsanancin damuwa ,damuwar ma mai cike da firgici ,da sauri ta k'araso garesa cikin tashin hankali tace "d ...a Ina ka boye hawaye na ziraro mata ?
Shiru yayi ya nuna mata bayi ....

Runtse idanunta tayi ta zauna a gabansa "yanzu D yaya zamuyi ,ka bar gidan tun asirinmu bai tono ba ?
"I don't know Yesmin ban san yadda zamuyi ba , yayi maganar muryarsa can kasa tamkar ta mai koyon magana ,a kallo da take masa tasan Yana ciki damuwa da tashin hankali, dan har wata katuwar rama yayi.

"matsowa tayi kusa dashi "kaga abinda kajawo mana ko ?

"Sai da mace a'a amman kaki gashi ka saka mu cikin damuwa , "da baka biyoni d'akina ba, da duk haka bata faru ba wallahi duk laifinka ne gashi komai zai iya faruwa ta k'arasa mgnr hawaye na gangaro mata.

"Ba lokacin kuka bane wannan yadda zan bar gidan ya kamata ki soma tunani,ban ta'ba danasani irin na yau ba ...
"Ban ta'ba nadama irin yau ba ....
"Nayi nadamar Yanzu bansan me zuwan nawa zai haifar ba ...


"Duk Kai ka jawo amman ka bari idan dare yayi su umma sun kwanta sai na bud'e maka k'ofa ka fita ko me ka gani,ko kuma da asuba idan abbana ya tafi masallaci ,ummana tana salla sai ka fita .."

shiru yayi kawai ya kasa amsa mata sai ma tsura mata idanunshi da yayi yana kallonta , har ta fi shi ,shiga damuwa, gaba d'aya kallo day'a zaka mata kasan tana cikin matsanancin tsoro ...

"Ta mik'e tsam ta zare hijab d'in dake sanye a jikinta" bari naje na kawo maka abinci kaci ,har ta juya ya riko laulausar tafin hannunta "ki barshi Yesmin bazan iya sanyawa cikina komai a cikin wannan tashin hankalin da nake ciki ba,
"ka wuni da yunwa sannan ka kwana da yunwa impossible "bari naje ko coffee ne na kawo maka ka sha " janyota yayi jikinsa "bazan iya cin komai ba yesmin zuciyata na rawa ......
"Ban ta'ba danasani irin na yau ba, gaba d'aya komai ya tsaya min yesmin ..
ganin yadda yanayinsa gaba d'aya ya sauya yasa jikinta yayi sanyi tausayinsu ya kamata "karka damu D babu abinda zai faru tunda Allah ya rufa mana asiri d'azu ,yanzu mai sauki ne zai biyo baya , sai ka kiyaye biyo mutane d'aki ta zare jikinta ta fice daga d'akin.

bayan kamar minti goma ta dawo d'aki hannunta rike da karamin flak's da karama kula ta ajiye ta rufe kofar had'e da sanya key ta janyo kujerar mirrow dinta gabansa ta bud'e kula "kaci abinci D ....."
Yayi shiru yana kallon abincin ,amman baya tunanin sanyawa cikinsa, burinsa duk bai wuce yajishi a gidansa ba ..

"D .....ta sake kiran sunansa ya d'ago ya tsura mata idanunshi "kaci mana, babu yadda ya iya yace "tsiyaya min coffen ..
A murfin flaks ta tsiya ta mik'a masa ya amsa yana kurba a tsoro ce, yana dubanta ,abinci ma dai tsakura yayi ya ture ..

Ya koma ya jingina bayansa da abun gado yayi shiru ,itama shiru tayi ,yadda bai ce mata komai ba ,haka itama batace dashi komai ba, ta koma d'ayan bangaren da yake ta kwanta ruf da ciki tana tunani .

********
Dare yayi dare ,gari yayi shiru ,baka jin motsin komai sai na tashin numfashinsu , suna kwance kowanensu da abinda zuciyarsa take tunani , bangare yesmin tunanin yadda Dr Jamil zai bar gidansu take ,yayinda shi kansa Dr Jamil din tunanin da yake yi kenan "yaya zai fita ya bar gidan batare da iyayenta sun ganshi ba ?
" mirginawa tayi ahankali da niyyar fuskantarshi ta fad'a

Please Login or Register in order to submit comment