Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka tafi da matarka amman Allah yayi maka zaba maka mace ta gari , okay zataji ok gud luck friend and bye ..

Hannun abbanta ta rike da karfi while jikinta na rawa "Ina uncle Jamil din za shi ?





Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSAHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 14

Tsura mata ido abbanta yayi yana kallonta kawai kafin daga baya ya sauke naunayen ajiyar zuciya yace " transfer ya samu zuwa borno state ,me ne ne Kika shiga damuwa da tashin hankali ?

Kanta kawai ta shiga girgiza masa zuciyarta na wani irin dokawa da karfin gaske ,"
"to ki zauna kici abinci "
komawa tayi ta zauna jagwab kamar yadda ya bata umarni ,sai dai kallo day'a zaka mata kasan cewar tana cikin damuwa da tashin hankali yayinda tuni idanunta suka kad'a sukayi ja ,ta lumshe idanunta dan ita kad'ai tasan yadda take jin zuciyarta ..

plet din abinci abba ya tura gabanta " Bismillah kici abinci baby nah ,bana son rashin cin abinci nan naki "
Ya dibi abinci ya kai bakinta ,"oya bude baki kici abinci daga hannun mafi soyuwa a ranki "

Babu yadda ta iya haka ta bud'e bakinra da kyar tasoma amsar abincin , spoon biyar tayi ta kawar da bakinta "na ko shi abba "
Ya tsiyaya ruwa cikin glass cup ya kai bakinta shima kad'an ta sha

Ta zauna jugun tana jiran shi ,yayinda ta kifeta kanta akan dining table ta dinga tunani barkatai "to ko daman Dr Jamil baya sonta ne , kawai son ran shi ya dinga aikatawa daita?
"Anya kuwa batayi ganganci sadaukar masa da rayuwarta ba, gashi yana Shirin barinta ta karfi da yaji ?
Babu abinda zuciyarta bata kisma mata akan shi ba "
Babu irin tunanin da batayi ba ,can ta mike zumbur ta nufi hanyar d'akinta ,inda abbanta ya bi bayanta da ido yana tunanin abinda ke damunta da duk tabi ta birkice haka .."

Abban yana zaune akan kujerar dining ya buga tagumi tunda yesmin ta bar gurin bai motsa ba , Kwalkwaluwarsa ce kawai ke juyi ,shin me yasa reaction dinta ya canza a tun sanda taji ya ambaci sunan Dr Jamil ?
Shine meye tsakanin yesmin da Dr Jamil abokinsa ?
Yayiwa kanshi tambayar ,can ya bawa kanshi amsa da ba komai ,ai Daman ba tun yau ba akwai shakuwa atsakaninsu ,tun tana yariya Yana sonta ,itama haka tana son shi saboda ta shaku dashi tun tana yarinya wannan yasa shi kanshi Dr baya son yayi nisa daita ,dan ko yanzu da sukayi waya ita yafi ji ,ita kad'ai ya tambaya har da cewa akaita inda za'a bata kulawa ,inda bata ta dinga fita koina ba ...


Tana shiga d'akinta ta fashe da wani irin matsanancin kuka ,sai data ci kukanta ta koshi sannan ta d'auki waya tasoma Kiran shi ,aka ci sa'ar ya d'auka Yana dauka ta rushe Masa da kuka " Daman ka gaji dani ne ko?
" Kana neman hanyar rabuwa dani ,na gode na gode sosai ,dan wannan kalamar kawai zan iya amfani daita inshallahu nima na barka bari na har abada ...tana gama fad'ar haka ta soma k'ok'arin katse Kiran "ihun Kiran sunanta ya shiga yi yesmin !yesmin !!! Ki tsaya ki saurareni amman Ina tuni wayar ta mutu ya shiga nemanta amman taki d'auka shima yaji yadda taji a ranta ..


Daren ranar da iyayenta zasu bar kasar ,babu irin nasihar da ummanta batayi mata ba ' duk dai akan ta kula da kanta ta rike mutuncinta da darajarta ta diya mace Wanda batasani ba a tun shekaru biyu da suka gaba ta rasa budurcinta .
Washegari iyayenta suka tafi suka barta da kewa biyu biyu,kewarsu data Dr Jamil ..


Sosai tashiga damuwa Kashi da Kashi ,amman rashin Dr Jamil yafi damunta da d'aga mata hankali ,ta kullawa ranta zata bishi ,sai dai bana kusa ba ,saboda tasan tabbass yana mugu mugun sonta kamar yadda take jarabar son shi ,sai dai zata bari ya d'and'ani ciwon da azabar da itama take ji akanshi ,dan tasan son da yake mata babu mai rabashi daita , dan kuwa Dr jamil mayenta ne ,a duniya duk wani abinda yake so yana bayanta , yana sonta, itama duk duniya babu abinda take so kamar shi ,tana son shi she don't even know how to explain , Baki bazai furta irin son da take masa ba , haka zalika al'qalami ba zai iya rubuta adadin kaunarsa ba ,ido da zuciya ne kad'ai zasu iya sani irin jarababben son da take mata zsai Kuma Allah daya halicceta amman duk da haka ta kudurtawa zuciyarta komai zai faru sai dai ya faru ,zata jure duk wata azabar da rad'adin soyayyarsa ,tunda Dan ya gama da rayuwarta ne ,yake k'ok'arin juya mata baya ,to kuwa zata bashi mamaki ,taci alwashin shayar dashi mamaki ....


******

Cikin sa'a Dr Jamil ya Isa barno ya kama aikinsa a teaching hospital maiduguri ,yayinda suka bashi gida a cikin asibitin ,sai dai yaki amsa ya siya gida anan cikin g.r.a .


Bayan wata biyar





Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 15



....Yesmin na zaune ta zuba uban tagumi ,sai hawaye ke gangarowa bisa kuncinta , gabad'aya abun duniya ya isheta, duk ta rasa hanyar da zata bi ta had'u da Dr Jamil dinta ,bata san gurin Wanda zata samu cikekken address inda yake a maiduguri ba ,har mahaifinta ta tambaya cikin wayo da dabara ,shima yace " bai sani ba " me zatayi da address din ?
Kame kame ta dinga yi masa daga karahe sukayi sallama "

"damuwar da take ciki tasa karatu gagararta , tunanin barkatai kawai take ,Wanda ita kanta ta kasa barin kwalkwaluwarta tayi tunani day'a na iyayenta, ko Kuma na uban gayya Dr Jamil .

Nan take ta d'aura duka hannunwanta saman kanta ganin kwalkwaluwarta na juyi ,kakarta hajiya fatima ce tashigo d'akin ta da fata "lafiya marwa me ke damunki ?


Hjy tayi matukar tausaya mata duk da bata san takamaiman abinda ke damunta ba ,ahankali ta cigaba da shafar kanta zuwa bayanta game da rarrashi" kawata da yake haka take kiranta wani lokacin ," me yasa me ki?
Girgiza mata Kai yesmin tayi tana cigaba da zubar da ruwan hawaye.

"Bazaki gaya min ba?

Fashewa tayi da wani kuka tace "hjy bama abinda baya damuna ,Ni dai kawai ki taimaka ki sanya baki amin au .........haka nan kuma ta tsinci zuciyarta da kasa k'arasa kudirin dake cin ranta tayi ..

"Uhmm Ina sauraronki a taimake ki da me ?

Shiru yesmin tayi ta kasa furta mata komai, illa ruwan hawaye da take matsowa daga cikin kwarnin idanunta ,saboda bazata iya fad'a wa hjy abinda ke damunta ba.

"kiyi Shiru haka nan ,kukan ya isa haka ,ki fad'a min damuwarki, ni Kuma nayi miki alkwarin ko bani da abinda kike so zan tabbatar da na nemo Miki shi ,matukar bai fi karfina ba, "banason ganinki cikin damuwa da tashin hankali ,tun zuwanki gidan nan ,na lura cikina tattare da damuwa ,dan haka Ina sairaronki ki fad'a min damuwarki .....

Jin yadda hajiyar ta damu ta rud'e akanta yasa gabad'aya ilahirin jikinta yin sanyi ,gashi ita har ga Allah batasan me zata ce mata ba "

"Da fari ta so yin kundibalar fad'a mata, amman a yanzu sai take jin abun yayi mata bambakwai bazata iya ba , dan bata San yadda hjy zata d'auki maganar ba, gabadaya ta rasa abinda zata fad'a Mata"

"bazaki fad'a min damuwarki ba marwa ?

Kawai ta sake rushewa da wani kuka tace " ni ummata da abbana kawai nake son gani .....
"Ina jin kamar na mutu saboda rashinsu, ki taimaka hjy na bisu tun kafin na rasa raina ta k'arasa mgnr tana kuka "

zama tayi kusa daita tare da rafka tagumi cikin zullumi ta riko tafin hannunta"kiyi hakuri yesmin kinga yanzu jarabawa kuke yi , kun kusan hutu sai kije musu hutu kinji kawata"
yesmin dai jinta kawai take tana amsawa, amman a gaskiya tana ganin ta'ajiye karatu , dan damuwar dake kanta yafi karfin karatu" daman Kuma ta bukaci zuwa gurin iyayenta ne saboda tasan ,you matter how dole Dr Jamil ne jagoran komai ,dole shi zaiyi mata komai idan ma takama ya kaita da kanshi zai yi , addua ta dinga yi Allah yasa sakonta ya Isa ga abbanta ,shi Kuma yace a kawota ,ko Kuma su tarkato su dawo, shima wata damar ce gareta ,dan tasan babu yadda za'a yi abbanta yazo kasar basu had'u da Dr Jamil ba,idan ma shi Dr Jamil din bai zo ba ,dole abbanta zai je garesa ,kuma tasan dole tare zasu "

rarrashinta hjy tayi tayi daga karshe ta zarce da bata labarin dawowar faruk daga kasar dermark cikin satin , daman abinda ya shigo daita d'akin kenan ta risketa tana wanna kuka ,faruk shima jikan hjy ne, kamar yadda yesmin take, sai dai shi bangaren diya mace ne, d'an , d'an babbar yayar abban yesmin ne, da suke ciki day'a, ita dai tunda hjy ta soma zancensa ta tsaigaita da kukanta tana son tono ko waye haka ,dan tuni ta manta da suna da wani dan'uwa faruk a wata kasa .


******

A yau ne bakon dermark ya sauka gida nigeria, faruk a Abuja ya sauka ,gurin iyayensa ,cikakken chemical engering ne na kowani irin jiragi ,iyayensa sunyi matukar murna da dawowarsa , kwanan sa haka ma kannensa suka zatayeshi kowane fuskarsa d'auke da annurin ganinsa ,,faruk ya raba musu tsaraba kaca kaca ,,ya ajiye na hajiya Wanda set guda na akwati yayi mata.
Kwanansa uku ,yace dole sai yaje ga hjy saboda kusan rabin rayuwarsa a hannunta yayi " mahaifiyarsa wacce suke Kira da hjy mama tace ya bari weekend suje gabad'aya itama tana son zuwa "


" A safiyar ranar asabar tana kwance tana aikin nata data saba, hjy ta riskita ,"maza tashi tashi kiyi kwaliyya nasan dai kinyi wanka ,Kuma ki canza kayan nan, ta ciro Mata wasu riga nevy blue da wando ,rigar iya cinyarta, kayan sunyi Mata maseefar kyau, ta yafa siririn mayafin rigar ta saka takalmi flat, tayi kyau sosai ,hjy d'auko turare ta fesa mata, matsalarta daya d'aure fuskarta da tayi shima dan tana cikin damuwa ne .

hjy ta kalleta "kinyi kyau kawata kamar na sureki na gudu ,tayi maganar tana murmushi ," amman ki d'an saki fuskar mana , murmushi dole yesmin tayi ,dan ita mutane biyu zata gani a halin datake ciki tayi dariya, iyayenta da Dr Jamil dinta wannan mutane sune suka fi komai da kowa mahimananci a rayuwarta, su kawai zata gani tayi murmushi koma kyalkyata dariya .

ahankali hjy ta riko hannunta suka nufi kofar fita ,lokacin da suka kusan isa parlour'n gidan hjy ta rufe mata ido can kamar minti biyu ta bud'e mata ido ,hango iyayenta tayi zaune har ma da yayar mahaifinta da family dinta gabad'aya suna murmushi dukkaninsu zaune banda mutun day'a , wani irin sanyayyen dadi taji ya ratsa ilahirin jikinta ta sheko da gudu ,Kai tsaye gurin abbanta ta nufa ta rungumshi a jikinta sosai " wayyohly Allah mafarki nake yi, ko kuwa gaske ne ?
"Gaske be yesmin dinah "
"abbana nayi kewarku Ni dai ba zaka tafi ka barni, Allah binka zanyi tayi maganar cike da shagwa'ba "

ahankali taji ana shafata ta baya,ta juyo ahankali tana zare jikinta daga na abbanta , wedad ce diyar hjy mama ta gani ,Aiko suka rungume juna suna murnar ganin juna, yesmin har da kuka tayi Wanda kusan zamu iya cewa kukan Abu biyu take kukan murnar ganin iyayenta ,da kukan rashin Dr Jamil ..
Nan tabi dukkanin yan'uwanta suka runguma juna, suna murnar ganin juna ..

"Shi kuwa faruk tunda ta fito ya tsaida natsuwarsa da kallonsa a kanta, ya kura mata ido tamkar wani tsohon maye yana kallonta ,sai dai yayi mamakin ganin sauyawar kamaninta ,sanin kuruciyarta da yayi kama take da mahaifiyarta, sai wasu abubuwa data d'auko na mahaifinta ,sai gashi girmanta ya sauya wannan kamanin , gabad'aya ta juye tsantsar kamaninta da mahaifinta da mahaifiyarsa har ma dashi kanshi da yake tsaye , babu abinda ya bambamtasu hatta yatsun kafarta irin nashi ne sak , wani irin abu yaji Yana fingarshi a kanta wanda tun iya rayuwarsa bai ta'ba jin haka akan kowace mace ba sai yanzu a kanta , how he wish ya mallaketa matsayin mata , ta haifa masa yara masu tsananin kama dasu ,dan yasan muddin ya mallaketa , babu abinda zai bambamta su da yaransu .."


Kafin kace me gidan ya hargitse da hayaniya ,dan wasu daga cikin jikoki hjy sunzo har ma da iyayensu ,
Sun dade a parlour'n suna hirar ta yaushe gamo , hjy tace "faruk kaga yadda ka K'ara kyau da fari ,kaga yadda ka had'u angona ?
"Gaskiya wannan ai sai kasa yammata karo ta fad'i haka ne ganin yadda wasu daga cikin jikokinta suka kafe shi da idanu, gabad'aya aka kwashe da dariya.

"Kai hjy ai ba karo za suyi ba komai zasuyi sai dai suyi, amman ni nan mijin mace day'a ne cikin zumudi ta kalleshi tace " who's that luck girl ?
"Karki damu hajiyata zakiji koma wacece abban yesmin ne ya katse hirar yace " Wai ni Ina Dr Jamil ne tunda muka shigo banganshi ba "
Kirjin yesmin ne yayi wani irin mahaukacin buguwa da karfin gaske,jin an ambaci sunansa , cikin hanzari ta juyo bangaren da abbanta yake zaune "daman Abba dashi ku kazo ne ?
Ya d'aga mata Kai "nasan zakiyi murna idan Kika ganshi shiyasa nace lallai mu had'u a kano, cikin doki da shagwa'ba tace "ina yake yanzu ?
wedad tayi karaf tace "d'azu da zamu shigo gurin swimming pool naga ya nufa ..

"Bata sake sauraran komai ba ta mike tsam ta nufi hanyar waje ,taji gabad'aya damuwarta ta kau, babu abinda take muradi kamar ta d'aura kwayar idanunta akanshi ,shi kawai take son gani lallai zuciyarsu day'a da abbanta ..
Tun da yasan abinda take so kuma idan ta gani zataji dadi ..."
" Me yasa ma abbanta yasan ganin Dr Jamil zai sakata farinciki ?
Tayiwa kanta tambayar tana takawa ahankali.

Tsaye yake a bakin ruwan ya hard'e hannuwansa duka a saman kirjinshi, kyawawan idanunwansa suna boye cikin farin medical glas dinsa ,bakin t shirt ne da bakin wando sanye a jikinshi duk Wanda ya d'aura idanunshi akansa sai yaji mugun sha'awarsa ta kama shi , saboda tsabar kyau, kayan sun amshi jikinshi sosai kasancewarsa fari sol, uwa uba ga tsabar kyau da tsafta, sai dai kallo day'a zaka masa ka tabbatar da zuciyarsa na d'auke da buhu buhun damuwa ..

Da mugun gudu ta isa gareshi ,ta bashi kyawawan runguma ta baya tana sauke naunayen ajiyar zuciya...
yayinda take kirjinshi ya cigaba da bugawa saboda jin dumin jikinta dayaji ,da sauri ya juyo tana rungume ajikinshi suka tsurawa junansu ido .... ..




Mmn sudais ce

💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 16

"Yayinda a hankali suka sakarwa junansu murmushi mai tsuma zuciya da aikawa ruhi wani sako na daba .

" lokaci day'a kuma murmushin yesmin ya koma kuka cikin sanyin murya mai cike da kuka ta soma magana "why D ?

"Me yasa ka min haka ?

" Me yasa kayi nisa da rayuwata alhalin kasan zuciyata bazata iya d'aukar rad'adin hakan ba ?


" lumshe idanunshi yayi saboda wani irin yanayi daya tsinci kanshi na zallar shaukinta ,
muryarsa a kasalance yace "Kiyi hakuri yesmin di nah , Ni kaina ban so tafiyar nan ba, amman babu yadda zanyi da rayuwata dole nayi nisa dake da rayuwarki ,
"zamana gari day'a dake,muhalina kusa dake , zai iya sa komai ya cigaba da faruwa a tsakanimu, ni kuma abinda ba zan so ya cigaba faruwa ba kenan gara muyi nisa da juna shine kwanciyar hankalina da samun natsuwa ta .


"Dan allah kiyi min alfarma yesmin "ki cireni a ranki ...... ,"ki manta da wani halitta mai suna jamil a rayuwarki..... ,ki cigaba da d'aukata a matsayin da nake dashi a da a cikin zuciyar ......,ki cigaba da kirana uncle jamil dinki ........"


Tuni yesmin idanunta ya sake ciccikowa da ruwan hawaye yayinda zuciyarta ya dinga bugawa da karfin gaske muryarta a tsarke tace "bazan iya ba d..... "
I cant ....." Wannan abinda kake tunani babban risky ne ga rayuwata ,"me yasa a tun farkon tafiyar baka fad'a min haka ba?
" Me yasa kasan zaka barni ka koyar dani yadda zan soka fiyye da komai dake cikin duniya ?

"Am very sorry yesmin ......ya fad'i haka yana k'ok'arin rabata da gangar jikinsa ,tun kafin mutane suzo su riskesu a yanayin da suke .

amman kememe yesmin ta kamkameshi gam a jikinta tamkar wacce za'a kwacewa shi ,bata jin zata iya barinsa ,shine fa mutumin daya koyar daita yadda zata so shi da d'aukacin rayuwarta amman yanzu yake furta mata kalmar ta bar rayuwar shi ... " To ita yanzu meye ribarta ?
"Me zata cewa mijin da zai aureta idan ya risketa a matsayin da take ?

"Wayyo ni Allah Dr karka min haka ,zuciyata zata buga ,kar ka barni ,ka bari mu rayu tare " idanunta suka kad'a suka yi jawur , ta fara lumlumshe masa idanu tana tabo wasu wurare a sansar jikinsa data san muddin tayi shi dole ya sakar mata yayi jikinsa ..

Shiru yayi kawai yana dubanta, ya lakanceta sosai fiyye da tunanin duk wanda yake tare da ita ,hatta iyayen da suka kawota duniya, baya jin zasu fi shi sanin ita din ko wacece "

Bud'e idanuwanta tayi da kyar ta tsaida su a cikin kwayar idanunshi tana kallonsa cike da zallar shaukinsa ,kallon second biyu yayi mata ya runtse idanunshi, dan ba zai iya cigaba da kallon cikin kwayar idanunta ba dan wasu abubuwa ne suke fitowa daga cikin zuwa nashi masu matukar bugar masa da zuciya , a halin yanzu baya jin zai iya d'aurewa kallon cikin idanunta " iam missing you a lot D ......."
"do you also miss me ?
ta fad'a cikin sanyayyiyar muryarta Mai matukar kashe masa sansar jiki tana shigewa jikinsa cike da shagwa'ba .

Tuni jikin Dr Jamil ya soma mutuwa yana d'aukar caji wanda hakan ya sa ta sake k'arasa shigewa jikinsa tana narke masa , tare da sake rike shi gam da iyakacin karfinta ,kamar za'a kwace shi .

ganin ta samu abinda take so ne , yasa ta janyo hannunsa zuwa inda jerin kujeru dake harabar gurin suke , ta zaunar dashi , kana itama ta zauna daf da dashi suna fuskarta juna ,ta tsura masa idanunta kmr zata cinye shi, sosai ta matso da fuskarta daidai saitin fuskarshi, tana busa masa iskar bakinta, "bazan iya barinka ba D ,da Kai kad'ai na saba goggaya a rayuwata, barinka bak'aramin tashin hankali bane ,wallahi rashinka a cikin rayuwata zai iya haifar min da damuwa mara misaltuwa .

"dubanni yanzu , kaga yadda na dawo akan rashinka ?
"dan Allah D karka barni, ka fad'awa abbana kana sona...., ni Kuma idan ya tambayeni zan fad'a masa Kai ne sanyin idaniyana ,Kai nake so "

"no yesmin kar muyi haka dake plz, I can't do thais , bazan iya kallon cikin idon habib nace masa Ina son aurenki ba "kema bamce ki fad'a masa ba ,Ina miki fatan alkhari a rayuwarki ,zaki samu yaro matashi wanda zai kula dake fiyye dani ..."

" Kina da kyau yesmin na d'aukar hankali ,na san babu wani namijin da zai ganki yace bai sonki .... ,dan haka Karki damu dani zaki samu fiyye da Jamil ...."

"Zan fallasa komai matukar baka furta abinda ke ranka a kaina ba , Ina sonka uncle Jamil ...Ina maka son da bazan iya rabuwa da Kai ba ,kama daina kawo zance rabuwa a tsakanimu ,ko Kuma zan samu wani matashi fiyye da Kai , Ina sonka kamar yadda nasan kai ma kana Sona fiyye da komai, Kuma babu wata mace a duniya da zaka yiwa kwatankwacin son da kake min ,kai ne mutumin daya jiyar dani dadin da ban ta'ba jin irinsa ba ,iya tsawon rayuwata , idan bana tare da Kai bana jin dadin rayuwata ta k'arasa fad'ar haka tana shafo kirjinsa ,wani irin zirrrrrrrrr Dr Jamil yaji a kirjinsa yayinda maganad'isun soyayyarta ya dinga shigarsa ,ya ji gabad'aya tana son birkita masa lissafi da dawo masa da hannun agogo baya ne .

ta matso da fuskarta daf da nashi sosai har suna iya jiyo numfashin junansu ,"duk yadda kake tunanin sonka a zuciyata ya zarta haka dr ,nifa ban san komai ba sai soyayyarka ,ta yaya kake tunanin zan samu gurbinka ?
Ta k'arasa maganar tare da
zarcewa da shafa kasumbar dake kwance a fuskarsa, daga nan komai ya soma sauyawa a tsakaninsu nan suka shiga abinda suka saba a koda yaushe .

tuni Dr Jamil ya soma manta inda yake yana tsotsar bakinta cikin wani salo da ita kad'ai zata iya fayyace yadda take ji a lokacin , sun kusan 1hr cikin wannan

Please Login or Register in order to submit comment