Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya zauna kusa da ita tare da daura hannunshi daya akan kafadanta, ya fara fadin ya kika fita muna rawa??_
_Afrah taje just like that na gaji, ina bukatar in huta_
_Murmushi yayi tare da fadin muje musha drinks, ko alcohol kike sha??_
_Tace No bana shan alcohol duk cikin harshen turanci yake mata maganan_
_Tashi sukayi inda suka nufi wajanda zasu sha drinks duk a cikin Club din, akwai kujeru inda zaka zauna waiter shine zai dinga baka drink din, suma zama sukayi inda guy din ya kalli Afrah yace what your name ???_
_Tace Afrah_
_Yace wow Nice name, you are Muslim right ???_
_Tace yes and you??_
_Yace my name is David am cristen, and am working hare in kaduna_
_Afrah tace wow that nice, like i tell you my name is Afrah, am a student in ABU Zaria, my parent are living in kano state_
_Yace ok nice to meet you_
_Tace same hare_
_Nan aka zuba musu wine suka fara sha, sannan suka tashi suka koma filin rawa, inda suka fara rawa, tana wani mannewa a jikinsa, yayinda shima yake kara kamota sosai cikin jikinsa, kowa na abunda yake so, lokaci daya aka kirata a waya wayanta dake hannunta ai ganin sunan Swt mum yasa ta fita daga Club din da gudu kaman an kadata_
_David yana kiran sunanta amma ina bata ma san yanayi ba, ganin haka ya bita yaga ko lafiya_
_Saida tayi nisa da wajen yanda ta tabbata babu mai jin karan kida yasa ta dauka_
_Tare da fadin Umma baki bacci ba??_
_Umma tace eh Afrah, kema idonki biyu??_
_Tace Eh Umma aini banga ta bacci ba, ina nan ina karatu gobe inada test._
_Umma tace toh Allah ya taimaka, babanki ya tura miki kudi shine na kiraki in fada miki, ko kinji alert_
_Tace a'a hala anjima ya shigo, kai kice ma Abba na gode_
_Nan umma tace bari in bari kiyi karatu, Nidai Afrah kullum bazan fasa fada miki ba, rike mutuncinki a duk Inda kike, sannan banda bin kawayen banza_
_Afrah tace insha Allah mama, irin tarbiyan da kukai min, bazan taba canzawa daka kanta ba, insha Allah_
_Mama tace Allah yayi miki albarka tare da kashe wayan..... dai dai lokacin David yazo yayi hugging dinta ta baya yana fadin who are you talking to???_
_Murmushi tayi tare da fadin am talking with my mum Yace ok tare da janta sukai motarshi, inda yace ta shiga, bayan ta shiga ya tada motar tare da kunna Ac Inda ya fara romancing dinta,_
_itama biye mishi tayi tana shafa mishi baya tare da kissing wuyanshi_
_Yayinda David yake faman shafa mata nonuwanta dake tsaye kyam gwanin sha'awa, ita kuma tana mishi tafiyan tsutsa ta bayanshi_
_Jin haka yasa jijiyan burarsa ta fara harbawa da sauri tare da mikewa_
_David gaba daya ya gama fita hayyacinsa inda yake kokarin yayi fucking Afrah_
_ganin haka yasa ya fara tureshi, amma shi ina kara matseta yake, hasken mota ne ya hasko su dal wanda yasa su duka suka kalli wajen sai dai saboda hsken basa ganin wani mai mota ne ke haska su haka_
_Gaba daya dariya suka saki banda AS, suna fadin kai jiba yanda suka fita hayyacinsu, kai wannan sun kosa suci junansu_
_Lokaci daya AS yaja tsaki tare da fadin Plz kaja motar mu tafi am tired_
_Jan motar akayi sukai gaba........_

_MAI SON CI GABAN WANNAN LABARIN ZAI IYA ZUWA YOUTUBE_ _CHANNEL DINA......_
_AL'AMARIN DUNIYA TV_

_Karku sake a baku labarin wannan qayataccen labarin_

Page 30


Tun da yesmin ta samu cikin musamman Dr jamil ya d'auki hutu agurin aiki, domin bata kulawar data dace .


wata guda cur ya d'auka a gidan yana hutu tare da yesmin ,hakan ya sake basu damar sake gina rayuwarsu cikin so da kauna ,har ma suke ganin rayuwa batare da juna ba rayuwar kunci ce ,shakuwa da so da tattalin juna da suke yi yasa suke jin ba zasu iya awa guda batare da sunji ko sun ga juna ba .


Dr jamil ya gama hutunsa batare da wani Abu ya shiga tsananin da yesmin ba ,sai dai zai kwana a jikinta yana romacing dinta ,ta yadda zai gamsar daita da kanshi batare daya kusanceta ba ,saboda kwad'ayin son cikin jikinta ,dan tsoron kar yayi harar baby'nsa..


Cikinta na da wata uku suka zo kano ziyara iyayenta suji matukar ganinta tare da murnar samun cikin ,umma ta dinga nan da ita , haka ma abbanta a rana yayi farinciki mara misaltuwa har ya kasa boye murnarsa ,lallai bak'aramin so abban yesmin kewa aminin nasa ba , da Dr jamil zai koma maiduguri yaso kwarai ya bar yesmin gurin iyayenta so that shi ya dinga zuwan mata weekend ,sai dai yesmin ta rigada ta zame masa handbag ,ba zai iya barinta ba , dan haka ya tattara abarsa suka koma inda suka fika fi wayo .

Akwana a tashi babu wuya agurin Allah, cikin yesmin na cika wata tara cif ta haifo yarinyarta mai matukar kyau da kama da mahaifinta ,
yarinya taci sunan mahaifiyarsa Habiba suke kiranta da taslem .

Dr jamil ya d'auki son duniya ya d'aura akan yesmin da taslem, komai taslem ko yesmin, hakan ke sake narkar da zuciyar yesmin, gabad'aya ta sadaukar da rayuwarta gareshi ...
Shima bangarensa soyayarta bata ragu a cikin zuciyarsa ba, ya maida ita abokiyar rayuwarsa na har abada ..
Tunda aka haifi taslem Dr jamil ya d'aura mata son duniya ,matukar Yana gida to tana jikinshi ,sai idan ta motsa ne alamun zata Sha nono ,sannan yake bawa uwarta, da zarar ta Sha kuwa zai kwaceta, idan tana kuka ya goyata yayita rarrraashi Yana mata waka iri iri , yayinda yesmin zatayi tasa su Gaba tana musu dariya tana musu video "babyn baba tasamu lafiyayyen baya "shi Kuma dr jamil ya mata gwalo "kwalelenki dai ke wa zai goyaki ?
"nan zata saka masa kuka lallai sai dai ya sauke taslem ya goyata itama,shi kuwa Yace "Sam bayansa na goya babynsa ne itama taje babanta ya goyata , hk dai suke rayuwarsu cikin nishad'i da farinciki .

*****
Dr jamil na kwance akan 3 siter a parlour'n taslem na kwance a saman kirjinshi ,tana bacci a lokacin watan biyar da haihuwa .
yesmin ta fito daga d'akinta cikin kwaliya wando da rigar peancil jeans ,sai kamshi take zubawa tana yauki , ta tsaya akanshi tana kallonsa ,a hankali ta sa hannu zata d'auki taslem yayi firgibgib ya bude idanunshi ,ya zuba mata ,tayi masa kyau sosai "kawota na kaita daki naga kaima kagaji sai ka kwanta ka huta "

Ya mike zaune Yana lalla'ba taslem "barta zuwa anjima yanzu tasoma baccin ,sake matso shi tayi "D ....ta kira sunansa a shagwa'be "

"Na'am mmn taslem any problem ?
"Damuwar shine son da kayiwa taslem yayi yauwa, har na soma jin haushi ......tayi maganar a shagwa'be har ta bashi dariya .
yayi murmushi Yana k'ok'arin kwantar da taslem akan wata doguwar kujera da bata da maraba da gado ,adaidai lokacin da yesmin ke Shirin mikewa aiko ya fixgota ta fado jikinsa ya rumgimumeta tsam "ban da abinki baby ai duk cikin sonki ne "is not easy yesmin ki duba age dina da lokacin dana soma samun haihuwa a rayuwata , aiko banza nayi dake gabad'aya kya min uzuri bare kema fa Ina ...

Hannunta tasa ta rufe masa baki "Allah ban yarda ba, kuma babu wani uzuri wallahi tun tana ciki kake lalla'ba har bisa ga yanxu ni ko oho...ta k'arasa maganar tana kuka wanda daganin na sangarci ne .

"Ina sonki yesmin ya fad'a Yana yawo da hannunsa a sansar jikinsa ,"Ina son ki cire wannan aranki ni abokin rayuwarki ne ,taslem Kuma rayuwata ce ta har abada ,Ina sonki sosai yesmin...
kanta a kirjinshi tace "nima Ina sonka mijina na gode sosai da kulawarka garemu nima da wasa nake maka ,
"Ya lakuce mata hanci yace ""babu wani wasa sarkin wayo kawai ..yashiga yawo da hannunsa ajikinta ..

wata soyaya mai karfi suke gudanarwa da tsafta, baya kunya nuna kulawarsa a gaban kowa, agaban kowa yake nuna soyayyarsa ga ahlinsa ....

*Bayan shekara uku*

Wata babbar mace na hango da mijinta a kusa daita suna tafiya ga tsohon ciki a jikinta sai shagwa'ba take zuba masa ,shi Kuma sai biye mata yake ,yesmin da Dr jamil sun Kara kyau da kiba Kamar Basu ba ..
Bayansu kuwa kanin Dr jamil ne zaune rungume da taslem dake bacci Wanda suka dauko daga airport ,saukarsa kenan daga kasar maleshiya , uwarsu daya ubansu ,shine autansu ,tun wata uku da suka gabata Yace wa Dr jamil duk sanda yazo Nigeria hutu a gidansa zai sauka ,Sam Dr jamil Bai amsa masa ba saboda yadda yake da matsanacin kishi matarsa ,dan haka yesmin tayi ta rokonsa tana yi masa magiyar ya amince ,haba danuwansa ne fa ,idan Bai sauka a gidansa ba ,a gidan wa yake son ya sauka ?,babu yadda ya iya hk ya amince ,a cewarsa Bai taba yi mata alfarma ba ,Bai kamata kullun yana kin yarda daita ba .


Suna hira har suka k'araso gida Dr jamil ya Kai shi dayan bangaren , daddare Dr jamil da kanshi ya kawo masa abinci sun Dade suna hira sannan ya koma bangaren yesmin ...

Tunda shamsu yazo gida yake makale da taslem yayinda shi Dr jamil Sam bayason haka ,da zarar yaganta ajikinsa ,yake k'ok'arin ya amshi diyarsa ya rungume ,yayinda yesmin bata son abinda yake ,har magana tayi masa akan haka "wai meye hk abban taslem ..?
"Shamsu fa danuwanka ne ,me kake tunanin aranka ? Yayi mata banza haka ta gaji da yi masa naci ta hakura .

Duk sanda Dr jamil ya tafi aiki shamsu zai zo ya d'auki taslem suyi bangarensa , sai yaga lokacin dawowar Dr jamil yayi yake maidota tana kuka Mai tsanani sai yesmin tayi da gaske sannan take shiru .....

Watan shamsu biyu a gidan , taslem ta soma rashin lafiya mai tsabani tana rike ciki , hankalin doctor jamil ya tashi matuka ,dan Bai had'ata kowa ba, taslem itace rayuwarsa ,farinciki itace mafi farinciki abinda ya samu arayuwarsa .

Daukarta yayi zuwa hospital ,gwajin farko ya gane inda matsalar take,wato spam ne ya cikawa yarinya ciki , wanda har ya haddasa mata ciwon ciki Mai tsanani ...
Zuciyarsa kadan ya rage Bata buga ba tsabar firgici ,agigice yake kallon yaslem kafin daga baya yashiga yarfa mata maruka "Ina kika Kai min yarinya ?
"Wa kike bawa yarinta ?

Gabad'aya yesmin ta gigice ta tsorota tana dubabsa a firgice "wai meke faruwa ne abban taslem Sam ban fahimceka ba "
" wallahi babu Wanda nake bawa ita, bayan shamsu , shine kawai yake daukarta zuwa bangarensa bayan ka fita aiki..

"inna lillahi wa ina ilaihi rajiun shamsu ya cuceni ,yanzu abinda zai min kenan ?
"Wai meke faruwa ne abban taslem ka sanar Dani Dan girman Allah tun numfashina bar jikina ba ?
"Spam ne acikin taslem .......
Karaf acikin kunnen shamsu Wanda ya biyo bayansu dan Ganin yadda suka fito a gigice ai da sauri ya juya ya bar hospital jikinsa na rawa.

Banda hawaye babu abinda ke gangaro masa,yayinda take dan cikin yasmin ya murda yashiga wani irin juyi ....tayi taga taga zata fadi ,yayi saurin tarota ta fado jikinsa tana hawaye "me kake son gaya min kenan ?
" Kana nufi kwana yake da taslem ko me ?

"Ko shine dalilin dayasa take kuka a duk sanda ya dawo min daita ?
"Idan kuwa haka ne shamsu ya cutar dani ya kasheni guda nawa taslem take ?
Zaunar daita Dr jamil yayi "jirani naje gidan na dawo yaunxu .
"ba zan iya ba "gara muje tare takarasa mgnr hankalinta a matukar tashe ta biyo bayansa .
Dr jamil kuwa Kamar zai yi hauka, Allah Allah ya dinga yi su isa gida .

Suna isa gidan ya mikawa yesmin taslem ya nufi bangaren da yayiwa shamsu masauki, sai dai wayam ya gani babu shi babu alamunsa duk d'akin a hargitse alamun ya gudu, ball yashiga yi da kayan d'akin kafin daga baya yashiga buga kanshi da bango Yana ihu yana kuka "

Yesmin ta kasa karasawa garesa sai kuka take itama tana tausayawa taslem dake rungumeta ajikinta numfashinta na fita da kyar .


Da sauri ya k'araso ya amshi taslem a hannuta wanda zuwa lokacin numfashinta ya d'auke ta hanyar yin shakuwa , take ya fahimci babu rai ajikinta "ta mutu yesmin .......
"Taslem ta mutu ta barni wallahi kotu ce zata rabani da shamsu .......

Kai tsaye bangarensa ya nufa da taslem Yana kuka yana tuna shima abinda yayi wa yesmin wacce take da shekara shabiyar alokacin ,gashi shi anyi masa mafi munin abinda ya aikata arayuwarsa , Allah kenan,daman ba'a cin bashinsa, da sannu zai yi sakkaya ga Wanda aka cutar ....

Kafin kace me tuni labarin mutuwar taslem ta karade dangi gidan ya cika da yan'uwa ,aka shirita zuwa gidanta na gaskiya .
Dr jamil yayi matukar shiga damuwa da tashin hankali Kamar zai mutu gashi yesmin ta hanashi fitar da magana ,sai dai ya rantse sai ya fadawa amininsa wato mahaifin yesmin, lokacin da yake fad'a masa abban yesmin murmushi yayi Wanda yafi kuka ciwo ,kana yace "kamatudinin tu da nan ,wakama ta'amalu tujiza, wakama tahassaru tahsir ,duk abinda ka shuka shi zaka girba ,abinda kayi shi za'a maka ,wannan shine "Dan hk kayi hakuri, hukuncin Allah ne ya sauka akanka , iyaye da yawa sun dandani radadi kwatankwacin haka a cikin zuciyarsu ,shiyasa yake da kyau mutane su dinga kiyaye dokokin Allah ,shi yasa Allah madaukakin sarki yace" wala takrabuzzina innahu kana fahishatan wasa,a sabila ,"zina babbar alfasha ce, kada ku kusanceta bare mukai ga aikatawa ,Kai yanzu zaka ce baka taba zina da diyar wani ba ?
Dr jamil yayi shiru tare da sunkuyar da kanshi kasa Yana Mai Jin kunya "kagani ka taba yi ,tunda ka taba yi dole kaima ayi da taka ,Kai Koda baka haifa ba sai anyi da bangon gidanka dan haka muyi hattara da zina tana gurbata zuria .....


Jikin doctor jamil a sanyaye ya dawo gida , bai sake tunanin daukar matakin da yake da buri akan shamsu ba, ya d'auki hakan matsayin kaddarar daya haifarwa kanshi sai dai har ya mutu bazai manta da wannan cin amanar ba ..

*****
Bayan wata biyu yesmin ta haifi danta nmj Wanda aka sawa sunan mahaifinta habib suna kirashi da hayfan yaron nada shekara biyu ta sake samun wani ciki ta haifi wani nmj Wanda yaci sunan mahaifin doctor jamil umar suna kiransa da abul bait.

Rayuwarsu cikin kwanciyar hankali da fahimtar juna ta kowace fuska kulawa suke nunawa juna , cikin haka Dr jamil ya samu hutu suka cilla kasar American ....

Da haka muka kawo karshen labarin son rai ..... Duk Wanda ya karanta min labari batare daya biya ba ,yasan abinda ya karanta ..

Allahumma anta rabbi ,la ila a illa anta, khalakatani, wa'ana abduka ,wa'ana ala ahduka ,wa ahdika, wawahdika masanahtu,
azubika min sharri masanahtu, abuhulaka bi ni'hmatahu alaiyya, wa'a buhu bizanbi ,fagafirlli ,fa innahu la yagfurul zunuba illa anta.

subuhanakallahumma ashhadu allaila a illa anta astagfurka wa'a tuba ilai ..πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

Mmn sudais ce

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment