Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bud'e store da ke ciki kitchen din ta Soma bin komai da ido ,kayan abinci ,babu abinda babu acikin kitchen komai ajiye tsaf ,abinda tasan cimarsa ce shi tasoma kokarin shirya masa ,ta janyo kwandon dankali ta dibo ta fito ta dauko abin yankashi ta k'araso gurin pampo ta kunna tana daurayeshi ..

Ahankali taji an rungumeta ta bayanta ,ya zagayo hannunshi akan cikinta ya Kai bakinsa daidai kunnenta Yana mata rad'a "wa yace ki shiga kitchen ?
"Ban lamuncewa girki yanzu ba idan ya zama dole nine zan dinga yi Miki saboda kimarki da darajarki ,kwanciya ya kamata kiyi nayi Miki komai Kamar yadda na d'aukar Miki alkawari ..

Ya karbi abin gyara dankalin ,ya d'auketa cak har sun zo tsakitar parlour'n wayarsa ta d'auki karar sauti ya ajiyeta ya rike hannuta sannan ya zauna akan kujerar da tafi kusa dashi ya zaunar daita akan cinyarsa ,yana duba wayar " minti goma ya dauka Yana wayar sannan ya kashe ..

*******
Ba karamin soyayya mai dadi suka gudanar a cikin kwanakin biyu ba ,sannan ya d'auketa suka yi garin maiduguri .

Suna zuwa yesmin ta d'aura musu abinci dare kasancewar dare ya kusa yi .


A tare suka shiga kitchen din sukayi abinci dare ,ba wani abu mai wuya sukayi ba ,jolop din taliya sukayi Wanda tasha hadi busashen kifin data zo dashi daga Kano ,bayan sun kammala tare suka shiga wanka Yana janta ajiki ,sosai yake bata kulawa ,bayan sunyi wanka sunyi sallah suna zaune a tsakiyar parlour'n kan kafet plet din abinci ne agabansu ,tana bashi Yana ci shima yana debowa yana bata har suka ciyar da juna ,tattara plet din ta maida kitchen ta wanke tsaf Kamar yadda taga ummanta tana yi ,Dan kaida ne agidansu da zarar angama cin abinci ake wanke plet ..
Ta dawo ta sameshi zaune akan kujera rike da remut ta fad'a jikinsa suka zarce da soyewa ...

*******

Bangaren faruk kuwa da kyar da addua da banbaki da komai aka samu ya dawo daidai ,aiko yace Bai sake zaman garin tuni ya kama hanyar Abuja daga nan ya koma inda ya fito .


"Duk inda yesmin tayi Dr jamil na gurin Yana manne daita ,zuwa aiki ne kawai ke ni santasu ,shima idan ya tafi ya dinga kiranta video call kenan yana tambayarta yadda take ,rabi aiki rabi soyayya haka yake karar da yininsa ,wata irin kulawa da soyayya yake nuna mata mai zafi da gigita ruhi ,gefe guda Kuma ga wani kafirin matsanacin kishinta da yake ji a cikin zuciyarsa ,Sam baya yarda kowa ya ganta ,ko baki yayi yana kaf kaf daita ...

Lokacin datayi masa maganar ya kamata ta koma school ta cigaba da karatunta zaman shiru ya isheta ,fur yaki yarda yace "shi baya daga cikin wadan mazan ,tayi hakuri ta cigaba da zaman gidan ..
Haka ba dan ranta yaso ba ta hakura ,ta lura baya son ganin tana fita koina sai dai kullun tana gida ..




Mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _

_(JIKAR KULU )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan labarin na kudi ne ,ga masu bukatar karantawa zasu biya 300 ,a tuntu'bi wannan number's din dominn k'arin bayani 08059623096 or 08032384602 ,ko kuma a sauke manhajata a play store domin samun tsofaffin littafaina da sababbi masu zuwa ,a shiga searching a rubuta sunana kamar haka *AYSHA A BAGUDO* sai a sauke manhajata cikin sauki "

Page 29

Wata irin kulawa ta musamman Dr jamil ke wa yesmin , Komai tare suke yi da Dr jamil ,duk abinda take so shi yake mata ,fita ne dai baya barinta zuwa koina ,sai dai ta zauna ita kad'ai a gida .

duk kulawar da Dr jamil ke bawa yesmin hakan Bai sa ta daina jin kwad'aicin da take ciki ya raguwa ba ,kullun tunanin gida ne aranta ,dan haka ta dinga Allah Allah suje Kano ..

"Yau Koda ya dawo daga aiki, ya ganta shiru zaune babu wata alamar tayi farinciki da dawowarsa, asalima ko kallon inda yake bata yi ba ,da sauri ya ajiye jakar hannunsa, ya k'araso inda take yana kallonta tare da ce mata "baby nah lafiya na ganki Kamar kina fushi ..?


Idanunta cike da kwalla ta tsura masa tana kallonsa ," dole nayi kuka ,bakaji yadda nake jin zaman gidan nan ba kamar na mutu idan ka fita kabarni ,gida shiru kamar makabarta , ni gaskiya na soma gajiya da zaman Shirin nan, shinyasa naso ka barni na cigaba da karatuna ba ko Kuma ka maidani Kano ..

"Wai me ba zaka barni nayi nacigaba da karuna ba ,ka gwamaci nayita zaman shiru a cikin gidan ?

"Me yasa bazaka yarda dani ba ka barni nayi karatuna ba ?

"Tunda na shigo gidan ko waje ban sake lekawa ba ,ta k'arasa maganar tana cinno masa baki, "dan Allah ka sausauta min haka ,ka duba kaga tsabar kad'aicin da nake ciki ,Kuma kasan illar haka tunda Kai likita ne ,me yasa baza kayi abinda zai kwantar min da hankali ba?
" Kar fa zaman kad'aicin nan ya haifar min da ciwon zuciya .

"Idan haka ta kasance gareni Kai Kai ne sanadi wallahi ..Kuma abbana bazai yarda ba ta k'arasa maganar tana fashewa da kuka ...


Jin kuka nata yake har cikin zuciyarsa ,a ransa yace "yaushe rabon yaji kukanta haka ?
"Sam baya son jin kukanta ko kad'an , infact ma ya tsanin kukan mace bare na babynsa, farincikin rayuwarsa ,dadinsa, zumansa ....
"dan haka ya janyota zuwa jikinshi ya rungumeta yana Shafa kanta zuwa bayanta ",is okay baby nah ,kiyi hakuri kukan ya isa haka "

"ina jinki a raina ,son da kike min ba Kai rabin wanda nake min ba ,banason ki had'a Sona da karatunki ,domin kuwa zaki fifitashi ne akaina ,Kai bama haka ba a halin yanzu bazan Miki alkawari zakiyi wani karatu ba ,risk kawai zanyi da rayuwata idan na barki Kika shiga jami'a a yanzu ,banason a cutar min dake yesmij "katse shi tayi ta hanyar rufe masa baki .


Muryarta a sarke tace "D.. ...me ka d'aukeni ?

"Kenan baka yarda ,da zan iya kare maka mutuncin kaina da kaina ba ?
"Baka yarda dani ba kenan ,kana tunanin zan iya cin amanarka ... ?

"No Yesmin sam sam ba haka bane ,na yarda dake mana, nasan bazaki ta'ba cin amanata ba duk runtse duk wuya nasan da wannan , nasan zaki kare min mutuncina ako ina ,sai duk da haka bazan yarda ba , bazan yarda da cud'aiyarki cikin mutanen dake gauraye da maza ba , saboda Yesmin dina tafi sauran matan duniya .....

Duk da kasancewarta karamar yarinya amman ta fahimcisa sosai ,kawai yarda daita ne bai ba ,yana tunanin wani Abu acikin ransa ,ta mike tana Shirin barin gurin ya riko tsitsiyar hannunta ya dawo daita inda ta tashi "ka sakar min hannun tun da bani da mutunci a idanunka ...

"Kece kuwa mai mutunci da daraja amidanuna , yesmin dina macece mai hankali ,mai mutumci ,mai hange nesa Mai zurfin tunani duk da karancin shekarunta ,dan haka karki kawowa zuciyarki komai ,sannan karki kiyi tunanin komai aranki , kawai dai sakacin barinki zuwa jami'a ne bazan iya ba ,adalilin ina tsananin kishinki ....


"Shiru tayi kawai tana nazarinsa ,da nazarin maganarsa , hakika a dan zaman da sukayi ta fuskanci yana da tsananin kishi a kanta, sa'banin zaman da sukayi a da ...
" daidai da mai gadi ya kasa d'auka a gidansa ,abokansa na nan maiduguri ma bai yarda da zuwansu gidansa daga shi sai ita suke rayuwarsu , dan haka" tace shikenan amman ai lokacin aunty kabarta ta cigaba da karatunta sai ni ne zaka ce .......

Yayi saurin katseta ta hanyar Kai bakinsa cikin kunnenta ",ke daban ita daban yesmin , kawai ki hakura da karatun nan muyi zamammu lafiya, idan Kuma kin matsa da lallai kina son cigaba da karatun , to ki bari ki samu ciki ki haihuwa idan yarona ko yarinta ta samu shekara biyu a duniya ,nayi Miki alkwarin zan barki ya Fadi ba dan yana da tabbacin haihuwar tasu ba ..


Wani irin tsalle tayi ta rungumeshi sosai a jikinta , yayinda take kukanta ya koma dariya,tana jin wani irin farinciki "kai na gode jamil do..... shiyasa nake sonka da yawa , a she kaima kana son baby ?

Shima rungumeta yayi tsam cikin so da kauna tare da mannata mata kiss a gefen fuskarta yace "Nima ina sonki sosai marwa ,kuma ina son baby sosai ,ina fatan Allah yasa muna da rabo" "Allah ya barni tare dake baby nah "
"Ameen duk suka amsa ,murmushi ta dinga sakarwa masa Mai narkar da zuciya , girgiza Kai yayi cikin farinciki ya lakuce mata hanci yace " baby ba dai rigima ba ,"

Harara ta sakar masa "to idan ma rigimar ne ai Kai ne sila ,ni dai dan allah karka juya min baya .....
Yayi saurin cewa "mutuwa zanyi idan hakan ta faru....
suka sake kwashewa da dariya ,ta sakar masa ta sake sakar masa hararan soyayya "to ai nasan karshenta abinda zaki ce kenan, shine na hutar dake ko baki gode min ba ?

Juya idanunta tayi cikin nashi tana sake shigewa jikinsa "bazan ta'ba juya miki baya ba yesmin, idan nayi haka ma Allah bazai barni ba ,karki manta matsayi biyu gareki a cikin zuciyata ,muna nan tare muddin rai sai mun tarawa abokina jikoki masu kyau da ban sha'awa ,mutuwa ce kawai zata rabamu...
narke masa tayi wanda hakan yasa ta sake susutashi kising dinta ya shiga yi yana fad'a mata kalamai masu sanyi, kafin daga baya suka cigaba da hirar soyayya, zama tayi sosai Dr yayi matashi da cinyarta ,tasa hannu tana Shafa sumar kanshi a hankali tace "muje kayi wanka da alamun gajiya atare da kai ,ya lumshe mata Ido , sannan ya tashi suka shige bedroom dinta cike da so da kulawa .

"Ana cikin haka bikin basma ya tashi gadan gadan,basma jika ce ga hjy kaka , lokacin su yesmin suna Kano ,abun yayi mata dadi sosai, addua ta dinga yi, Allah yasa Dr jamil ya tafi maiduguri ya barta, ta samu ta sarara cikin jama'a , amman yace "sam Bai san da wannan zance ba ,zai jira agama bikin su koma tare kafarsa kafarta dan bazai iya barinta ba dan shi ba sakarai bane.

taji ciwon maganarsa sosai amman babu yadda zatayi ta kawo ido ta saka masa ..

Tunda aka soma event din bikin, shi ke kaita gidan biki Kullu, Kuma shi yake d'aukota ,daita ake yi komai amman da zarar hudyu ta buga duk abinda take yi dole ne tasoma shirin komawa gida bisa dokarsa daya gindaya ...

Kamar yau ma a gidan ta yini tur, ana ta hira da wasa da dariya cikin yan'uwa ,sai dai tana hirar ne tana duba lokaci, hudu nayi ta soma janyo jakarta tana laleben mayafinta ,aiko suka bita da wani irin kallo "sai ina kuma uwar yan son miji, bazaki tsaya ayi deeni dake ki tafi gabad'aya ba ?

Yesmin tayi murmushi tace "lokacin zuwan D yayi ,sannan zuwa deenar din nan da wuya gaskiya ma had'u gobe idan Allah ya kaimu , duk suka tabe baki suna kallonta dan kusan haushinta suke ji ita da Dr jamil ,saboda taki faruk akanshi .

Basma dake zaune akan gado tace "da dai kin d'aure kinzo ,dan idan bakizo ba ,bazan ji dadi ba ,duk yan'uwa za'a hallara amman ace ban dake ...
Yesmin na Shirin sake yin magana kenan sai ga kiran Dr jamil, da sauri tayi musu sallama ta fita daga d'akin tana cewa zan yi masa magana idan ya yarda tare ma zamu zo .

aiko take suka shiga yi daita ,kowa da abinda yake fad'a akanta "dan Allah kuji yadda take wani rawan Kai akan miji, mijin ma da tsoho ne ..inji cewar wedad .

wata daga cikin kawayen amarya mai suna siyama dake kwance ,tayi wuf ta Mike zaune "Kai dan Allah yanzu duk wannan kyan nata tsoho ne mijinta ?

"Kwaira kuwa dan abokin babanta ta aura kut da kut ,asalima rana daya akayi musu auren fari da mahaifinta "
"Durin uwa sallatin arna lallai ma ,amman babu mamaki akwai dalilin da yasa ta aureshi "
"Babu wani dalili sai rashin sanin ciwon Kai ,baki ga yadda yaya faruk ke sonta ba kamar yayi hauka , amman abbanta ya dauketa ya bawa tsoho, dukka yesmin guda nawa take koni na auri Dr jamil bare ita da kuruciyarta "

"Wani Dr jamil din ta aura kina da hotansa inji cewar siyyma kawar basma ,nan take wedad ta bincika wayarta ta d'auko hotonsu wanda a dp yesmin tagani ,ta shiga nuna mata "kin ganshi fa ,fari ne kawai ya taimakeshi banci haka sai gidan zooo"aiko gabad'aya mutanen dake d'akin suka kwashe da dariya.


Siyyama ta girgiza Kai tace "wannane mijin nata ?
"Ai nasan shi ,likita ne a aminu kano teaching hospital, aiko bashi da laifi ,Ni gaskiya ban ga wani makusanshi ba ,wallahi bama zakace zai yi sa'a mahaifinta ba ,gasky koni na samu irinsa ina so, Kuma zan auri abuna nan ,fa duk sukayi dip kamar an d'auketa wutar NEPA ..

Bangaren yesmin kuwa suna shiga gidansu ,Kai tsaye kitchen tashiga ta shirya masa abinci mara nauyi ,dan bai fiyye cin abinci mai nauyi ba, yafi son soft food , bayan ta gama ta shiga wanka bata jima ba ta fito ta saka kaya riga da siket wanda yayi mugun amsar jikintan ya matseta gam babu abinda bai fito ba ajikinta , hatta tudun nonuwanta kana iya hangowa ta saman rigarta , ta bi jikinta da turaruka masu sanyi kamshi sannan tasoma k'ok'arin fitowa ,a bakin kofa d'akinta suka ci Karo dashi yana k'ok'arin shigowa , ya d'auketa yayi sama daita Yana juyi "excellent my beautiful wife kwaliyar nan tayi yana cigaba da juyi daita , bai direta a koina ba sai tsakiyar parlour'n ya rungumeta yana kissing din wuyanta .


Zama yesmin tayi Dr yayi matashi da cinyarta tasa hannunta ta Shafa sumar kanshi,a hankali tace "MD na kawo maka abinci kaci kafin muje gun deenar ta fad'a cike da son tsokana ..

D'an zaro idanunshi yayi "kennan duk wannan kwaliyar bani aka yiwa ita ba ,ta zuwa gurin deenar ce ?
Ya fad'a Yana had'e Rai kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa.

Cikin marairaicewa tace "kada kamin haka mana MD ,kowa zaije fa gurin deenar din nan Kuma ai tare zamu da Kai, idan banje ba basma bazataji dadi ba ta nuna min haka har a fuskarta ..

Kansa ya sauke daga cinyarta ya mike zaune cikin fushi yace" meye na rashin jin dadin da zata nuna ?
" I thought tun da'aka fara sha'anin bikin nan na kyaleki kuna ta hidominku tare ,a sanin kanki ne bana iya cikakken awa banjiki atare dani ba ,yanzu ma tun safe na kaiki yanzu na d'aukoki dan na huta dake amman kike min wani zance deenar ,to idan kin tashi zuwa deenar ki wuce inda yafi deenar ma gabad'aya .." daman son kin son fita akan Zama tare dani ,jikinki har rawa yake idan zaki fita ,fad'an babu gaira babu dalili ya rufeta dashi ta inda yake shiga bata nan yake fita ba ..

Bata ce masa komai ba ta tsura masa Ido tana kallon fuskarsa dake d'aure tamau a tun sanda yasoma magana har ya gama fad'ansa ,idanunta duk sun cika da kwalla, Sam ita da wasa ma take masa, dan tasan da wuya ya barta ,a dan zamansu ta sake karantarshi fiyye da lokacin da basuyi aure ba ,tasan ko giya ya sha bazai ta'ba barinta zuwa wani Deenar ba, amman ji yadda ya rufe ido yana mata ruwan balai , cikin sanyayyayar muryarta tace "ka ..kayi hakuri dan Allah tunda ranka ya 'baci, ni fa da wasa nayi maganar, tana gama fad'ar haka ta mike jikinta a sanyaye ta nufi d'akinta saboda kukan dayaci karfinta ..


Shi kuwa shiru yayi kawai yana kallon hanyar d'akinta , tausayi tabashi Yanayin yadda tayi yasa jikinsa yin sanyi ,maseefar kishinta ne ya tunzira shi har yayi mata abinda yayi ,dan baya son taje maza suyita kalle masa mata .

yesmin kuwa kuka take sosai a d'akinta bayan taci kukanta ta koshi tayi shiru tare da gyara fuskarta, ta zauna gefen gadonta ta zabga tagumi bayan kamar minti shabiyar ummanta ta kira wayarta ,saboda ganin duk yan'uwa an hallara gurin deenar amman babu yesmin ,"

murya a sanyaye ta d'auka ,umma tace "yesmin kina ina har yanzu baki karaso ba ga duk mutane sun hallara ke kadaice baki nan ?

Cikin inda inda tace "umm amm bana jin dadi ne umma shine na dawo gida ,da sauri umma tace "me ke damunki ?
Yesmin ta runtse idanunta wasu sabbin hawaye suka zubo mata tace "bawani zazzabi ne mai yawa ba, kaina ke ciwo "
"Ina Dr din yake da bazai baki kulawa ba alhalin yana matsayin likita ?
Da sauri tace "Ammm ummm ya d'an fitan ne, amman zai zo min da magana ,tana gama wayar ta d'ago kanta da niyyar goge hawayenta ta ganshi kikam tsaye rungume da hannunwasa a kirji yana kallonta , bata san lokacin daya shigo d'akin ba .

Tsura mata Ido kawai yayi yana kallonta a zuciyarsa yana jin wani irin sonta da tausayinta na shigarsa "lallai ya godewa Allah daya bashi ita amatsayin mata, yarinya ce kakama Amman tasan ta boye sirrin gidanta ya tabbatar da tsohuwar matarsa ce babu abinda zai hana bazata faday ba ,har qarasa ya tabbatar sai tayi ,ko kuma taje babu izininshi , amman gashi ita hakura da zuwa gurin deenar din gabad'aya, asalima da wasa take masa zancen zuwa deenar.

duk sai yaji babu dadi aransa d'auke idanunta tayi batare da tace masa komai ba,tayi kwanciyarta akan katifa, har ya k'araso ya hawo gadon ya janyota jikinshi ya runmeta , shashshafa yake amman takin ce masa komai har ya gaji yace "babyn MD yau azumin magana kike ?

Yatsina fuska tayi tace "ni ka barni haushi nake ji"
shiru yayi yana sake rungumeta tsam a jikinshi, yasan haushin abinda yayi mata ne ,amman bazata iya fad'a masa hkn ba , "tashi ki sake shiri muje deenar din nima zani shikenan sai ki daina jin haushina "

"Nifa bance ina jin hsushinka ba ,sannan babu inda zani ai daman na ce maka wasa ne, tayi shiru taki sake cewa komai ta had'e Rai murmushi yayi , yashiga yi mata ckwakulkuli a gefen cikinta tun tana buge hannunsa har ta Soma shigewa jikinsa tana kyalkyale dariya "wayyo MD ka barni haka cikina, rungumeta yayi ", okay ki huce kinji baby'n nah, jamil dinki bazai iya d'aukar wannan fushin ba, ke kinsan matsayinki ne yasa haka ta faru, banason kina shiga duk inda wani namiji zai kasance, ki taimakeni ki tayani killace min kanki kinji baby nah?
Ta d'aga masa kai tana watsa masa wani kallo dayasa gabad'aya ya daburce ya shiga aika mata da sakoninsa masu wuyar mantawa .."


********

*Bayan wata biyar*

Abubuwa da dama sun faru a cikin watar biyar din nan da suka gabata ,domin yanzu umma tana son Dr jamil sosai fiyye da tun farko sanin data masa ,saboda ganin yadda tilon diyarta ke samu kulawa da farinciki agurinsa ,yana yiwa yarinyarta abubuwan dayawa daya danganci zaman rayuwar, yesmin ta K'ara kyau tayi fresh kallo daya zaka mata kasan mijinta yana kula daita ,aciki wannan lokacin ne yesmin ta samun cikin ,murna da farinciki gurin doctor ba zai misaltu ba, kamar ya zauce ya haka ya dinga yi ,sam Bai yi tsamammain hakan ba ,hakan yasa Dr jamil ya K'ara son yesmin da nace mata ,ya dinga riritata kamar kwai, yana adduar Allah ya inganta masa .




Mmn sudais ce


💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~
*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM _
_(JIKAR KULU )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married...
WATTPAD @HAU'ESH

bismillahirrahmanirrahim

page 30
🔚

TSOKACI

*GIDAN KASHE AWO*

~NA~
*MARYAM ALHASSAN DAN IYA*
~(Maryam Obam)~

*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDO*

EMPIRE CLUB BARNAWA KADUNA

_Yau club din cike yake makil da tarin mata da maza ,wanda suke ta faman tikar rawa ,yayinda k'aran sauti keta tashi a cikin club din ,masu shan alcohol nayi,masu shan wine nayi masu shan tabar wiwi nayi ,gefe guda wasu maza ne sun kai su biyar suna zaune ,suna Shan shisha ,kowanen_ _akwai mace akan cinyarsa tana shafa mai jiki,sai dai mutun d'aya ne acikinsu babu mace akan jikinshi , sai shisha da yake ta zuka tare da hadawa da alcohol dinshi yana sha, kallo daya zaka mishi ka gane yana cikin nishadi da farinciki_
_"Guy din yayi mugun haduwa, chocolate colour ne, yana da faffadan kirji, abun son duk wata mace taga namiji nada faffadan kirji, gashi dogo dai dai misali, shiba mai kiba ba haka ba gajere ba, ga idonshi sexy eye kaman mai jin bacci ko ince kaman wanda yake a maye irin yanayin idonshi, mai daukan hankalin mai kallon idonshi, kana_ _ganinshi kasan naira ta zauna a wajenshi, domin irin kayan dake jikinsa duk da kananan kaya ne, kasan masu tsada ne, hannunsa yana sanye da wani agogo wanda kallo daya zaka masa kasan_ _wannan agogon mai mugun tsada ne sosai, ga wani chain dake wuyarshi mai shegen kyau da tsada, wannan guy din ba kowa bane sai AS......_
********
_Wajen Club din kuwa wasu mata ne guda biyu, cikin wani irin dressing wanda zamu iya cewa dashi gwara babu, domin_ _half naked ne, masu gadin wajen suna ganinsu suka bude musu, domin wannan club din dressing dinki shine zai shigar dake, inko_ _dressing dinki baiyi ba, ko kinfi kud'a naci bazaki shiga ba, domin yana daya daga cikin best Club a garin kaduna wanda manyan masu kudi ke zuwa, da manyan Bebes._
_Tafiya suke domin shiga cikin Club din, inda dayar taja hannun kawarta tana fadin Aysha kalleni dakyau sai nake ganin kaman kayan nan basu min kyau ba_
_Aysha tayi dariya tare da fadin wlh kina da abun haushi Afrah, taya zaki ce kayan nan basu miki kyau ba? Kodai dani kike??_

_Afrah tace a'a, kin jiki da wani magana_
_Aysha tace toh ai naga babu kayan da zaki saka yaki amsan ki, kefa kina da karuwan jiki komai yana miki kyau, sabanin mu_
_Dariya Afrah tayi, tare da kad'a kai tayi gaba, domin ita a duniya tana son a dinga yabonta, hakan na sata cikin nishad'i sosai_
_Ganin tayi gaba yasa aysha ta bita ciki itama, koda Aysha ta karasa hango Afrah tayi tana rawa ita da wani guy, suna mammannewa, tana goga mai_ duwawunta akan_ _burarsa, yayinda shi kuma yake kara tura mata burar tasa kaman yana cinta_
_Itama Aysha shiga ciki tayi inda ta fara rawa wani guy yazo suka fara tare_
_Afrah suna cikin rawa ita da wannan guy din, wani yazo shima yana turo mata burarsa ta_bayan duwawunta_ suka sata a _tsakiya, kaman kara zugata ake take ta kara kad'a musu jikinta tare da kara mannesu sosai_
_Lokaci daya taja jikinta ta fita domin ta huta, zama tayi akan wata kujera, duk akwai mutane a wajan, gyara gashin kanta ta farayi domin taji ribbon dinta na kokarin fita, ji tayi ansa hannu ana gyara mata gashin_
_Da sauri ta d'ago taga daya daga cikin wanda ta gama rawa dasu ne, murmushi ta saki harya gama gyara mata ribbon din, sannan

Please Login or Register in order to submit comment