Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsarki...... Gaba d'aya tsoro da fargaba ya sata gaba, yanzu Idan farhan ya fad'ama mijinta shikenan ta kad'e..... Kuka take Sosai, koda yake dama mijin nata ne ya kamata akan d'anta data haifa😭😭..... Zamu kuma waiwayo hjy habiba muji ya zata kaya...... Bari mu le'ka gidan Yarima Aliyu.....





*******
Washe gari da safe karfe goma dai dai Yarima Aliyu ya fito kai tsaye gefen gimbiya Zainab ya nufa, koda ya shiga bai ganta a falo ba dama baiyi zaton ganinta a falo d'inba, bedroom dinta Ya nufa....... A zaune ya ganta tasa wando 3quater da wata top ta kamata, kanta babu d'ankwali......... Yarima Aliyu gaba d'aya idonshi nakan surar Zainab,

Ganin Yarima ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare dayin hugging dinshi, tana manne a jikinshi tace thank for helping me yesterday........

D'an cireta yayi daka jikinshi tare da kallon fuskanta, karamin bakinta yaja tare da fad'in ri'ke thanks d'inki bana bukata..... Hope da sauki jikin??

Murmushi tayi tare da fad'in Alhmdlh.

Ido ya kura ma fuskanta, yana son Zainab dinshi da yawa ga wani kamshi Mai rikita zuciya da takeyi.... Sai dai abu d'aya da yake k'okarin mantawa shine rayuwarta ta baya wanda yake ro'kan Allah ya mantar dashi gaba d'aya......

Ganin yayi shuru yana kallonta yasa ta d'anyi baya...... Janyota yayi jikinshi tare dayin hugging dinta yana shakar kamshin jikinta, lokaci d'aya kuma ya saketa tare da ri'ke mata hannu ya jata sukai kan gado, zaunar da ita yayi tare da d'aura kanshi akan cinyarta, yasa hannunshi ya janyo mata kanta kaman zaiyi kissing d'inta yasa baki y'a cizan mata hanci kad'an k'ara ta saki tare da k'okarin tureshi daka jikinta...... Murmushi yayi ganin yanda ta bata fuska, yace sorry my princess....... Kinyi breakfast kuwa?? Kaita d'aga mishi alaman eh.....

Duka shuru sukayi na wani lokaci, sannan yace ya kamata mu tare a gidanmu na kaduna, ina son in koma aiki, tunda na warke.....

Zainab tace Niko nafi jin dad'in zama a nan.....

Yarima Aliyu yace ok shikenan, sai In k'ara aure in zauna da matata a can K......

Da sauri ta toshe Mai baki tare da fad'in plz Yarima ka daina fad'in haka, yaushe zamu koma??......

Ido ya kura mata yana kallon yanda ta ku'ke dan yace zai K'ara aure....... A hankali yace Zainab Idan na k'ara aure how will you re.......

Katseshi tayi da fad'in Yarima plz stop it, bana son wannan maganan plz......

Murmushi yayi tare da fad'in lallai kam, ni ai next tym mata biyu zan aura a jere y'an mata masu kyau.......

Hawaye ya gani a fuskanta......

Dariya ta bashi amma saiya dake tare da fad'in my princess na fad'a miki ban son wannan kukan...... A hankali tace Yarima ya zanyi?? Nima bason yi nakeyi ba...... Amma Nasan ko naso ko ban soba dole zasu zuba..... Yarima dama Nasan zaka K'ara aure kodan ka kuntata min musamman ni dana bata rayuwa na tun....

Hannunshi yasa akan bakinta tare da fad'in shhhhh keep quiet...... Zainab ni musulmi ne Nayi imani da kaddara....... Annabi (S A W) Yace.....

Amani shine ka yarda da Allah da mala'ikunsa, da littafansa, da Manzon ninsa, da Ranar lahira, kuma ka yarda da kaddara ...... Mai kyau ko mara kyau......

Zainab Nayi imani da had'uwa na dake yana cikin kaddara ta, kuma na yarda da kaddara...... Zainab a rayuwa yana dakyau ka nemi zabin Allah ako da yaushe, Kar mutum yace shi yafi son Abu kaza, duk abunda Allah ya baka ka amsa ka godema Allah...... Allah yana jarabtan bayinshi ta hanya da dama..... Bawai dan baya sonsu bane, A'ah sai dan ya gwada imaninsu..... Wasu suyi hakuri su cinye, wasu kuma su kauce hanya...... Yadda da kaddara yana cikin imani, ni musulmi ne Nayi imani da kaddara....... Hannunta guda biyu ya kamo tare da matsewa yace Zainab...... Every man needs a good wife whom he can trust with his heart........ Zainab trust shine soyayya but you break my trust akanki tun Farko...... Now I try to give you another chance....... But I always scare karki barni n...... Da sauri ta kwace hannunta dake ri'ke da nashi tace Yarima ......

I cannot leave you down, because you are my life, our love is lyk a biggest garden in d world......... I love you Yarima I really do love me, plz stop ol d doubt dat u have on me, and trust me once again...... Yarima Nasan bako wani namiji zaiyi accepting dina ba d way I am...... Yarima Nasan kana sona sai yasa ka d'aukeni a matsayin kaddara..... Yarima Indai sonda kake min gaskiya ne you have to trust Wat I say......

Murmushi yayi tare da fad'in Zainab any man who girl dat he loves lies to him at first, he will always doubt her words...... Zainab plz karki k'ara breaking trust d'ina.... Habib ya fad'amin gaskiya akanki and d same habib tell me dat you don't love me, u only marry me for money...... Am blind of ur love, I don't knw wat is right or wrong, but just once in ur life try to accept me as ur husband dat you love wit ol ur hrt...... Zainab karki taba yarda ki nunamin alaman cewa habib gaskiya ya fad'amin Akan sonda kike min plz I will give you d money dat you want, just to stay with me, ko nawa kike bukata zan baki, burina ki zauna dani......

Kuka tasa Mai sauti tare da fad'in Yarima shikenan yanzu bazaka taba yarda dani ba, wlh Yarima komai na fad'a maka Indai akan son da nake maka ne, wlh gaskiya ne..... Haba Yarima plz trust me once, and give me second chance to show you how much I love you.......

Fuskanta ya d'ago yana kallonta cikin idonta tare dasa hannu yana share mata hawayen da takeyi...... Yace Zainab I will give you another chance, but if you break my trust again....... Shuru yayi can yayi murmushi tare da fad'in may be dat day I will die........ Da sauri ta rungume shi tana kuka, kasa magana tayi domin kuka take Sosai...... Yarima shafa mata baya yai tayi alaman tayi shuru ganin bata da niyan shurun yasa ya janyota tare da fara kissing dinta wanda yasa gaba d'aya jikinta ya mutu tun bata miyar mishi da martani harta Fara....... Kissing din junansu suke Sosai ko wannan su yana d'auke da sha'awar dan uwansa...... Sunyi a kalla wajan 10 mnt suna shan bakin juna, gaba d'aya daka Yarima har Zainab jikinsu ya mutu, saketa ya d'anyi tare da saka harshenshi cikin kunnenta yana tsotsa da sauri ta matseshi tare da kankameshi Tana sauke wani irin nishi mara sauti....... Zainab gaba d'aya jikinta ya mutu cire harshenshi yayi cikin kunnenta tare da saka bakinshi akan kunnenta ya fara mata magana, when zaki gama period??....... Zainab na k'okarin yin magana amma ta kasa domin duk wani miyau dake bakinta ya d'auke saboda gaba d'aya Yarima ya tsotse mata shi....... Jin tayi shuru yasa ya d'agota suka had'a ido, da sauri ta rufe nata tana d'an murmushi....... Iska ya hura mata a fuska wanda yasa dole ta bud'e idon , gira ya d'aga mata tare da fad'in tell me??? .......

Dakyar ta iya furta me zan fad'a ma?????...... Tayi maganan ne cikin kasala

Yace abunda na tambaya

Tace me kenan

Hancinta yaja, ta saki y'ar k'ara kad'an... Dariya yayi tare da fad'in abunda ya hanani taba matata......

Ido ta lumshe cikin jin dad'i da kuma kunya, na farko taji dad'i Yarima ya sake da ita, na biyu har yana son yin sex da ita, sai yasa taji kunya,...... Uhm ashe dai Bariki anada kunyaπŸ™„ bari inyi shuru Kafin team din Bariki suyi min caaaaa πŸ˜†πŸ˜† dan naga basa kaunar a fad'a mata magana🀣

Janyota yayi jikinshi tare da fad'in tell me my princess......

Tace Yarima kwana hud'u nakeyi.......

Murmushi yayi tare da fad'in soon zan zama ango......

Uhm kawai ta iya cewa....

Yarima cikin ranshi yace Zainab bata dad'ewa wajan gama al'ada sabanin wasu matan da har kwana 8, 9, sunayi wasu kuma kwana uku Sun gama, Yarima yace Inda Zainab Tana cikin masu dad'ewa daya cutu, domin yana matukar bukatar matarshi........ Jin yayi shuru yasa Zainab fad'in Yarima......

Uhm kawai yace tana manne a jikinshi ya rungumeta alaman ina ji.........

Tace Yarima Ina Sonka

Dariya yayi tare da fad'in dagaske ko wasa.....

Uhm ai kaima ka sani...

Murmushi yayi tare da fad'in ban riga na sani ba sai nan gaba.....

Ta gane abunda yake nufi dan haka bata k'ara cewa komai ba sai dariyan da takeyi K'asa k'asa....

A hankali yace nayi magana da Abba akan Dad d'inki.....

Da sauri taja jikinta daka nashi tana kallonshi tare da zubda hawaye tace Yarima..... Sai kuma tayi shuru

In Mai karatu bai manta ba kwanaki Yarima yayi magana da Mai martaba su biyu Toh maganan mahaifin bariki yayi mishi, amma bai fad'a ma Mai martaba cewa shine mahaifin matarshi ba, kawai ya nemi alfarman cewa Mai martaba ya bama sheik musa monguno goran gayyata domin akwai wata lacca da ya cema Mai martaba yana bukatar sheik din yayi....... Mai martaba yace ma Yarima sheik din baya Nigeria ya koma k'asar misra da zama wajan shekara biyu ko uku da suka wuce....... Sai dai Yarima ya nemi wani Mlm din, Amma Mai martaba yace ma Yarima zai gwada tuntubar sheik din in ya yarda zai zo Toh....... Kunji yanda Yarima yayi da abbanshi ......

Labarin yanda sukayi damai martaba ya bata, sannan yace mata ina son fad'ama iyayena koke wacece a gaban dad d'inki, domin dole sai Sun san gaskiya, tunda wa incan ba iyayenki bane na gaskiya....... Hmmmm idan iyayen Yarima suka San gaskiyan wacece bariki zasu yarda d'ansu yaci gaba da zama da ita??? πŸ™„πŸ™„πŸ™„ muje dai zuwa muga yanda zata kaya.........




*plz daka yau zan fara tsallaken kwana d'aya Kafin nayi posting, idan Nayi yau bazanyi gobe ba, ina fatan zaku fahimtaπŸ™„πŸ™„*



*NOT EDITED: AITA HAKURI DA TYPING ERROR*










~MARYAM OBAM~





~MARYAM OBAM~





*BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN DA WA INNAN HAZIQAN MARUBUTAN*

~HAUWA USMAN JIDDERH~
*My mentor kawar kirki my kawar shawara kowa naki ne jiddarh kin iya zama da kowa, ina matukar yinki marubuciyar RABO AJALI Daka jin Sunan novel din ansan zaiyi onga, dama akwai kwakwalwa*

~AYSHA BAGUDO~
*banda ta biyunki, ina matukar kaunarki halaccinki a gareni bazan taba mantawa ba har in koma ga Allah, lallai kin nuna kina kaunata tsakani da Allah Allah ya biyaki ya ba'ki abunda kike nema*

~AUNTY HALILOSS~
*marubuciyar BAYA DA K'URA*

~NEESHAR JAY~
*Marubuciyar ASHWAAN*

~HALISSA ADAMOU LISSA~

~HAWWA MUHD USMAN REAL SMASHER~
*Marubuciyar ALKAWARIN JINI*

~LAYUZA KABIR ADAM~






*BOOK 2*


*PAGE 24*








Bariki hawaye ta farayi tare da fad'in Yarima Ina jin tsoran Kar wani abu ya faru, Yarima Abba da mum Ina ji kaman bazasu amince dani ba in suka San gaskiyan abunda na aikata...... Kuka yaci karfinta lokaci d'aya kuma ta rungume Yarima Aliyu tare da fad'in dan Allah Yarima komai zai faru Karka bari a raba mu ko kuma kayi nesa dani...... Nayi kuskure a rayuwa, aure ba'ayinshi da karya ko yaudara...... Duk abunda akace k'arya dole wata rana asiri ya taunu, sai yasa akace ramin k'arya kurarre ne, duk abunda aka had'ashi da karya baya dad'ewa yake rushewa...... Sai yasa akace gaskiya dokin k'arfe..... Ba'a taba cewa gaskiyan mutum ta k'are sai dai ace k'aryan mutum ya k'are...... Kuka ta kuma saki mai sauti tare da k'ara kankame Yarima Aliyu kaman ance mata za'a kwace mata shi😏

Yarima Aliyu kam gaba d'aya ta sakar mishi da jiki, a duniya babu abunda ya tsana kaman yaga kukanta, gashi ita kuma kukan baya mata arha, bini bini ta Fara...... Shima k'ara matseta yayi a jikinsa..... Lallai shima yana tsoran Sanar da Mai martaba ko wacece matar tashi, wannan yana d'aya daka dalilin da yasa ya fara tunanin neman mahaifin Zainab din, domin Idan suka had'u da Mai martaba yana ganin komai zaizo da sauk'i..... Duk da yasan Zainab tayi wauta tun Farko inda ta fad'a mishi ko ita wacece da abun yazo da sauk'i, duk da harda gudun mawarshi wajan k'ara tunzurata ta boye mishi ko ita wacece, domin yanda yake nuna kyamarshi akan mace mazinaciya..... Dole taji tsoran fad'a Mai gaskiyan ko ita wacece..... Abunda Yarima yafi jin tsoran iyayenshi su sani shine Zainab tayi amfani da iyayen Bariki wato iyayen bogi k'arya, a matsayin sune iyayenta, ya tabbata ran abbanshi zai baci Sosai domin zaiga kaman ta raina su ta maidasu k'ananan mutane tayi wasa dasu, amma baya shakkan abban nashi yasan Bariki tayi karuwanci ya tabbata Abba mutum ne mai ilimi zaiyi imani da kaddara tunda bata wuce kan kowa ba, matsalan Yarima Aliyu kawai yanda zai fad'ama abbanshi iyayen matarshi daya aura ba su bane ainiyin iyayenta ba...... Hmmmmm

Yarima jin kukan nata ya'ki tsayawa yasa yace Zainab, ki daina wannan kukan ni dake har abada insha Allah, babu Mai rabamu..... Aurena dake had'in Allah ne, komai zai faru naji na gani ina sonki a haka...... Ki daina wannan kukan Kar kisa kanki ya fara ciwo.......

Tana manne jikinshi tace Yarima..... Ina Sonka bazan iya juran wani abu ya shiga tsakanina dakai ba, plz Yarima karka sa dad d'ina yazo, wlh Ina Ji a jikina kaman zuwanshi zai zama silan rabuwa na dakai yar........

Da sauri ya cireta daka jikinshi tare dasa bakinshi cikin nata, kissing d'inta yayi na wajan 2mnt, Kafin ya saketa gaba d'aya kasa magana tayiπŸ˜† dama sai yasa ya Mata domin ta daina wannan maganan ta sami nutsuwa....... Kaman yanda yayi zargin kuwa hakan ta faru domin Bariki kasa magana tayi sai hawaye dake zuban Mata a ido, shima hannu yasa ya fara goge mata, lokaci d'aya kuma ya d'agota tare da fad'in yunwa nake ji, muje muga Mai zamu ci...... Wardrobe d'inta ya bud'e ya d'auko mata jallabiya ya taimaka yasa mata tare da Jan hannunta ta fad'o jikinshi ya d'aura hannunshi akan kafad'anta suka nufi falo, inda an jera kayan abinci, kuyangi na wajan a tsaye suna jiran ta fito su saka mata, Bayan sun fito ita da Yarima kuyangi suka zube suna gaidasu....... Bariki tace kuje zan zuba mishi da kaina...... D'aya daka cikin kuyangin tace ran gimbiya ya dad'e muna Mai neman afuwa bamu San Yarima yana nan ba, bari muje mu k'aro wani......

Bariki tace ku barshi haka kuje kawai..... Fita sukayi suka bar daka Yarima sai his princess bariki au Zainab, gaskiya team bariki kuyi hakuri fah naji Kun Fara cewa a daina batama gimbiyarku suna ana ce mata bariki 🀣🀣🀣 sunanta Zainab, ni gashi barikin na saba dashiπŸ˜†πŸ˜πŸ˜......

Yarima Aliyu ja mata d'aya daka kujeran dinning din yayi, tare da fad'in zauna my princess......

Zama tayi shima ya zauna...... Kallonshi tayi tare da fad'in toh who will leak d food???

Yarima yace you mana, tunda kin Kori masu zubawa......

Tace oh Waye Yaban kujera in zauna??

Yace ni.

Tace good, toh waya kamata ya zuba abinci din??

Yarima dariya yayi tare da fad'in my princess mana

Tace a'ah, Nina Fara zama, dan haka Kai zaka saka mana....

Yarima Aliyu kai ya girgiza alaman a'a, sannan yace let me call them su zo su saka mana.....

Bariki tace nidai wanda kasa zanci, ganin dagaske take yasa Yarima Fara bud'e coolers din, d'aukan saving spoon yayi tare da fara zubawa, ganin yanda yakeyi yasa ta Fara dariya....... Tare da tashi ta Fara k'okarin amsan spoon din danta saka musu ........ Amma Yarima ya hanata tare da fad'in barshi my princess ai komai zan iyayi miki Indai it's will make you happy...... Tace oh komai fa kace?? Yace yes komai kike so indai zaki farin ciki.......

Bariki tace ok, toh yanzu kasan Mai nakeso??

Yarima yace a'a tell me??

Tace indomie nake so, kuma Kai zaka dafa.......

Yarima Aliyu bai son lokacin daya Fara dariya ba, shi ko kasheshi za'ayi bai masan yanda za'a kunna gas ba, balle dafa indomie...... Yace my princess Kina da rigima......

Tace but u promise me komai nake so, zaka min, you have to fulfil ur promise...... In kuma baka iya ba tell me ta k'arasa maganan tana dariya.....

Yace oh you are challenging me??

Tace yes am challenging you.....

Yace OK challenge accepted....... Zan dafa miki indoomie, Zan baki mamaki, but you will help me ki kunna min gas sai ki fita daka kitchen din in kin kunna min.......

Tace babu damuwa zan kunna maka..... But make sure indoomie din yayi dad'i.... Rufe cooler din abincin yayi suka nufi kitchen ta kunna mishi gas sannan ta fita tana jira taga indomie......... Yarima Aliyu yana ganin ta fita ya fara danna wayarshi tare da shiga google ya rubuta....... *HOW TO COOK INDOMIE* nan yaga yanda ake dafa indomie Kala Kala, d'aura tukunya yayiπŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜† yana karantawa yana zuba abunda akace, cikin minti Goma Yarima ya gama dafa indomie ya zuba a plate....... Falo ya fito tare da ajiye mata a dinning yace Oya come and eat....... Da sauri ta taso dan taga wani irin Abu yayi, Aiko da mamakinta sai taga indomie yayi kyau a ido, ga kamshi yana tashi Sosai.

Zama tayi tana kallonshi sakar mishi murmushi tayi, danta k'osa taci, yanda taga indomie din, gira ya d'aga mata tare da fad'in ko saina baki a baki?

Kaita girgiza mai alaman a'ah Zanci da kaina.

D'iba tayi tasa a baki da sauri ta ajiye Tana kallonshi.... Yace Yadai??

Tace baka sa Magi ba a ciki, anya kasa spicy din kuwa? Naji babu Magi.

Yarima Aliyu shuru yayi can ya tuna bai sa magin indomie din ba, yace ohπŸ€¦β€β™€ na manta bansa spicy dinba,....

Dariya bariki ta Fara mishi tare da fad'in, bari in d'auko sai in dinga sawa akai ina ci, kitchen din ta nufa Jim kad'an sai gata da spicy din indomie din ta fito dashi, ta Fara zubawa tana ci, shima zama yayi ya fara cin abinci..... Kallonshi tayi tace Yarima dama you knw how to cook ne dama??

Murmushi yayi tare da fad'in ko ban iyaba akanki ai zan koya.

Tace oh I see, yaushe zaka min tuwo??

Ido ya zaro alaman shock yace tuwo?? Sai kuma yayi dariya tare da fad'in oh plz my princess Nasan babu yanda ake had'a tuwo a Google S...

Shuru yayi domin ya fasa Kwan

Dariya ta farayi tare da fad'in haba, haba, no wander indomie tayi dad'i duk da babu spicy, Ashe a Google Yarima na ya koya, dariya ta saki mai sauti

Shima dariyan yayi tare da fad'in, ai nasan I try wannan ne first tym dana taba dafa Abu, ya kamata Kimin kyauta.

Uhm tace tare daci gaba da cin indomie d'inta, saida taci tayi nak sannan ta tashi ta zagaya ta bayanshi tasa hannunta akan wuyanshi ta d'aura kanta a saman kanshi, ido ta lumshe tana fad'in, Yarima kayi k'okari Sosai, thanks for d noodles.

Tashi yayi tare da janyota jikinshi yace, bana bukatar godiya, wani abu zaki bani

Tace wani abu like Wat?

Yace something dat will make me happy tare da d'aga mata gira.

Murmushi tayi tare da manna mishi peck kiss a kirji, tace gashi na baka, hope it make you happy

Yarima Aliyu murmushi yayi tare da fad'in, mai kikayi min? Bakinshi yakai wajan Nata, ido ta lumshe dan tasan kissing d'inta zaiyi, ido ya kura ma fuskanta wani irin so yake mata wanda bazai iya fassara shiba, ganin baiyi kissing d'inta ba yasa ta bud'e idonta suka sauka akan nashi idon.

Kallon juna sukeyi cikin ido, A hankali ya fara fad'in... I will never love anyone lyk I love u nd you well knw that I never make a promise that I don't intend to keep, I promise to love you til my last breath.....

Hawaye ne ya fara zuba a idonta Wanda zan iya cewa na murna ne, dajin kalaman mijin Nata, A hankali itama tace Yarima words alone will never be able to express the depth of my love for you, l wnt u to knw, I"ll be loving you always nd forever.

Kallon idonta yake lokaci d'aya kuma yayi murmushi tare da fad'in my princess kina da arhan kuka.

Tace Yarima wani zubin yana fita ne ba tare da sanina ba, wannan hawayen farin ciki ne, Yarima ban taba tunanin zaka amsheni a matsayin mata ba, lallai Nayi dace, nafi ko wace mace Sa'a, na aikata sabo mafi girma t...... Kuka yaci karfinta Sosai

Yarima matseta yayi a jikinshi yana fad'in oh, Kinga irin matsalanki koh?? .... Kuka kuka.

Tace Yarima kukan murna nakeyi.

Dan janyota yayi daka jikinshi tare da kallon idonta itama nashi take kallo, Yarima yace Zainab koda kinfi haka zan amsheki domin haka kaddarata take, wayau ko dabara, bazai taba sa ka kauce ma kaddaranka ba, k'okarin Kai bakinshi cikin Nata yayi da sauri yayi baya tare da sakinta...

Ba komai Yarima Aliyu ya tuna ba, sai irin yanda yaga zainab dinshi a jikin maza, ido ya lumshe lokaci d'aya yayi k'okarin yayi controlling kansa domin yasan shaidan ne ke k'okarin saka mishi abun a zuciya.

Zainab dake tsaye ganin yayi baya da ita yasa tace Yarima lafiya? Maiya faru? Tare da matsawa inda yake,

Murmushi yayi tare da fad'in lafiya, bari inje in dawo, peck yakai mata a goshi tare da fad'in take care, da ido ta bishi harya fita tana murmushi

Yarima Aliyu koda ya fita direct bukka ya nufa wanda yake ta bayan masarautar, kuma babu Mai zuwa wajan sai su, zama yayi akan carpet a k'asa tare da lumshe ido, lallai sai yayi Ya'ki da shaidan Kafin ya cire wannan abun daka idonshi da kuma ranshi, yana kishin Zainab Sosai, bai taba tunanin Zaiga irin wannan Abun a game da ita ba, toh amma ya, ya iya tunda haka tashi kaddaran take, lallai abun da kishi kuma dole sai mutum ya daure..... Hmmm Nima dai nace Yarima kayi jahadi domin bako wani namiji bane zai Yarda da hakan, wasu mazan basu d'aukan komai yazo musu a matsayin kaddara, wanda Allah yakan jarabci bawa ta hanyoyi da dama, wasu saisu kasa cinye jarabawan, Allah yasa mu dace, Allah karabamu da mummunan kaddara πŸ™


Hafsat ce cikin shiri domin wanda zata aura zai zo fada yau gaida Mai martaba, tun wani zuwa Dubai da tayi suka had'u suka kulla soyayya Mai karfi, wanda manya sun shiga cikin maganan, duk da yaron bad'an gidan sarauta bane, amma iyayenshi Suna da kud'i Sosai, sannan Yaron Mai suna Umar d'an kasuwa ne,

Yaron yazo ya gaida Mai martaba, inda Mai martaba ya yaba da hankalinsa Sosai Bayan ya fito aka kaishi falon ba'ki, bai dad'e ba Hafsat tazo ta sameshi gabanshi duk an cika mishi kayan abinci Kala Kala, kallonshi tayi tare da fad'in Barka da zuwa masarautar Zazzau

Dariya yayi tare da fad'in ina godiya my Gimbiya hafsatu

Murmushi tayi tare da zama kujeran dake kallonshi,

Yace miye haka??

Tace karka manta a inda muke, muna cikin masarautar mune, gwara nesa nesa .

Yace hakane, tare da fad'in Hafsat, ina son a matso da bikin mu nan da wata biyu, wata biyar yayi nisa

Tace Kai wata biyar din fah kaman yanzu ne,

Yace hakane nan sukai ta fira Sosai.

Bariki an gama period, Yarima ana nan ana lissafi πŸ˜†, kuma ranan data gama girki ya fad'o a d'akinta,

Yarima ya saba ma Bariki da romancing Tana matukar bukatar mijinta itama, Yarima Aliyu tunda ya fita bai dawo ba sai wajan tara saura, saiga Yarima ya shigo tare da sallama,

Tana zaune akan gado tasa wani shegen rigan bacci Wanda dashi da babu duk d'aya, kallonta yayi tare dajin wani

Please Login or Register in order to submit comment