Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haulat din tana ganin in bata yarda ba kaman ta nuna mata rashin adalci, and inma ta yarda ta auri d'an nata ya zasu dinga yima juna kallo........

Farhan ne zaune a falo shida mahaifinshi domin yana kasar.....

Farhan ya kalli dad dinshi yace dad I find someone dat I wanted to marry......

Kallonshi mahaifin nashi yayi tare da fad'in farhan aure Bayan baka kammala karatu ba

Yace dad Ina final year ne, Ina son a fara magana b4 in Gama....

Dad din nashi ya kalleshi cikin son gudan d'an nashi yace why are u so rush to marry??

Yace dad just

Dad din yace ok but wacece yarinyar and Waye mahaifinta??

Farhan yace sunanta haulat mum tasan ta domin at tym Tana kwana gidan na......

Muryan hjy habiba sukaji tana fad'in karyanka Wlh koda zaka mutu bazan bari ka aureta ba, gwara ma kabar wannan maganan.....

Mijin hjy habiba ya kura mata ido tare da fad'in akan wani dalili?? Har kike kiran koda zai mutu bazaki Bari ya aureta ba?? Kin kuwa San abunda kike fad'a kuwa? D'an nawa kike ma fatan mutuwa??..... Toh let me tell you Wlh Indai Inada rai kuma yana Sonta dole In tsaya mai.....

Tace ni kuma ban amince ba domin bai dace da ita ba....

Mijin nata yace habiba akan wani dalili? Miye rashin dacewan? Kallon farhan yayi tare da fad'in naji kaman kace yarinyar tana kwana a nan wani zubin....

Farhan yace eh dad

Kallon hjy habiba yayi tare da fad'in na tabbata inda yarinyar tana da aibu bazaki kawota gidan nan ta kwana ba, harki kasa fad'amin, domin naga Idan kikai ba'ki kina fad'amin but baki fad'amin wannan ba, ina son ki sani kaman farhan ya aureta ya Gama Indai Allah yasa matarshi ce babu yanda za kiyi.....

Hjy habiba tace ni kuma Indai har Ina numfashi kuma ni na haifeshi ban yarda ya aureta ba, kuma bazan taba yarda ya aureta ba....

Dad din farhan yace habiba Ina son ki fad'amin dalilin da yasa bakya son ya aureta??

Tace hakanan kawai ban son ya auri yarinyar

Dad din yace you are not serious.... Tare da kallon farhan yace inka kammala karatunka I promise zan tsaya maka har sai ka aureta.... Yana fad'in haka ya haura sama Fuuuuu tare da fad'in rabo dai yana kisa.....

Kallon farhan hjy habiba tayi cikin bacin rai tace wato ni ban isa bako?? Ka kyauta amma ba laifinka bane.... Itama fuuuu tayi sama

Farhan d'aga kafad'a yayi tare da fad'in whatever nidai Ina Sonta kuma tunda dad ya tsayamin banda damuwa..... Fita yayi yabar gidan





*******
Yarima Aliyu ya fara aiki a asibitin shi, sannan an fara gina Mai filin da Mai martaba ya bashi, da yake filin k'ato ne ko wacce za'a Mata gefenta ginin gidan sama, da yake akwai kud'i an d'iba ma'aikata da yawa suna aikin domin Yarima yace nan da wata biyu ko uku yake son a Gama duka ginin.....

Yarima ya dawo gida yau ko wajan Zainab bai samu ya biya ba, kaman yanda Ya sabayi kullum, domin ya gaji, yana shiga cikin falo gimbiya zinatu ta taso Tana kuka tare da fad'in Yarima jita jitan da naji gaskiya ne???

Kallonta yayi sannan ya kauda kai gefe tare da fad'in fad'amin abunda kika ji coz am tired, I need to rest....

Cikin kuka mai sauti tace Yarima naji ance ginin mata biyu kakeyi zaka K'ara aure......

Yarima Aliyu murmushi yayi tare da fad'in gaskiya aka fad'a miki.....

Wani irin ihu ta saki mai kara tare da fad'in Wlh bazan yarda ba, ai wannan cin fuska ne yaushe ka auroni saboda rashin adalci ka Fara maganan k'arin aure, ko wata d'aya Banyi ba amma kake fad'amin zaka K'ara aure Wlh baka isa ba.....

Yarima Aliyu kallonta yake cikin bacin rai, domin ya tabbata ihun da takeyi kuyanginta suna ji.... Dan haka ya wuce ba tare daya kulata ba.....

Ganin haka tabi bayanshi Tana fad'in ai dole ka wuce wlh Yarima bazan yarda da rashin adalci ba har d'akinshi ta bishi tana surutai....

Yarima kam ko kallo bata isheshi ba, toilet ya fad'a Ya barta nan tana ta surutai kaman zararra

Bayan yayi wanka ya fito daka shi sai towel yana goge kanshi, tashi tayi ta nufeshi tare da rungume shi tana kuka tana fad'in Yarima dan Allah ka tausaya min bana son kishiya Yarima Ina kishin ka, maina rasa da kake kokarin K'ara aure, ko wata d'aya Banyi a gidan nan ba amma har kana maganan aure...... K'asa tayi tana kuka mai ban tausayi.....

Jikin Yarima Aliyu yayi sanyi tare da tausayinta.... Gimbiya dake k'asa tana kuka ganin kaman jikinshi yayi sanyi taji dad'i dan dama tasan za'ayi hakan.....

D'agota yayi tare da fad'in zinatu kiyi hakuri, ki d'auka komai kaddara ne, komai ya faru da bawa ki d'auka wannan auren da zan kara a matsayin kaddara......

Tureshi tayi tare dayin baya tace babu wani kaddara.... Karka kara cewa kaddara akwai abunda ba kaddara bane mutum shike sama kanshi..... Duk namiji inya tashi aure saiya dinga amfani da wannan Kalman kaddara kaddara ban yarda da wannan kaddaran ba....

Yarima Aliyu yace baki da ilimi baki san addini ba, so banda time din in tsaya ina bata bakina wajan yi miki bayani...... Kaya ya fara kokarin sawa.....

Ta Fara zunduma ihu tare da fad'in Wlh baka isa ba ,ni nafi karfin wulakanci, sai dai ka zaba cikin biyu koni ko wacce zaka aura..... Ni Wlh bama laifinka bane na iyayenka ne da suka d'aure maka gindi kake son yin wannan rashin adalcin sune munafukai marasa tsoran Allah d..... Tas ya sauke mata Mari da sai da yasa ta dawo cikin hayyacinta......

Ri'ke wajan tayi domin Marin ya shigeta Sosai...

Yarima Aliyu yace you cross your limit kije na sakeki saki d'aya bazan zauna da macen da zata zagi iyayena ba koda da wasa......

Gimbiya zinatu tace saki?? Yarima kasan Mai ka fad'a kuwa? Ka manta cewa babu saki tsakanin mu koda kuwa maina maka saika kamani da laifin Zi......

Yarima yace keep quiet, wannan ne dalilin daya baki daman kiyi min komai saboda bazan sakeki ba?ciki harda raina iyayena? U r wrong, al'ada ba addini bace, you better leave this place tun Kafin in miki abunda za kiyi mamaki na Iletered ....... Tashin hankali🙆 Yarima Aliyu ya karya dokan masarauta koya zata kaya muje zuwa........





*plz masu min magana ta messenger kuyi hakuri ku daina saboda bani da messenger na goge facebook kawai gareni shima saboda posting ne, duk mai son magana dani yaje page dina yamin magana zan gani Inba mutum amsa, amma in a messenger ne zan gani babu daman bada amsa, dan na goge*




[8/28, 5:49 AM] Hayat: *BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*BOOK 2*


*PAGE 12*








Idonta na kanshi ganin dagaske yake zai iyayi mata komai yasa tayi gaba tare da tsayawa wajan kofa tace Yarima nika saka? Auren dako wata d'aya baiyi ba amma ace harka sakeni? Lallai kayi babban kuskure a rayuwanka daka furta min wannan Kalman, sannan inaso ka jira Kaga Mai zai biyo baya tunda har ka karya wannan dokar ta masarauta..... Fuuuuuu ta fita

Yarima Aliyu yace mad girl tare da saka, saka jallabiya ya kwanta danya huta domin yayi matukar gajiya gashi wannan matar tashi ta kara jagula Mai lissafi, yana kwanciya yaji Phne dinshi na ruri kallon wayar yayi tare dakai hannunshi kan wayar, Sunan Mai martaba ya gani, d'auka yayi ban San mai mahaifin nashi yace mishi ba naga yace gani nan zuwa.....

Tashi yayi ya canza kaya sannan ya nufi gefen mahaifin nashi inda yaga mum dinshi damai martaba a cikin bedroom dinshi..... Yana kokarin gaida mahaifin nashi Kafin ya karasa sai saukan Mari yaji tas tas har guda biyu abunda ba'a taba mishi ba tunda ya taso gashi yau mahaifin nashi yayi mishi.....

Cikin fushi da bacin rai Mai martaba yace ka zubar min da k'ima, saki cikin wannan masarautar?? Bayan kasan sai an Kama mutum ya aikata laifi biyu ake saki????

Yarima Aliyu yace Abba Ina Mai neman gafaran ka, Abba zagin iyay.......

Mai martaba ya daka Mai tsawa Wanda ba Yarima ba harta mum dinshi saida ta tsorata da irin tsawar damai martaba yayi ma Yarima Aliyu....... Yace na baka umarnin Ka maida matarka, sannan daka yau Indai harka K'ara Karya wannan dokar ban yafe maka ba duniya da lahira..... A haka kake kokarin K'ara aure??? ..... Mata d'aya ma ka kasa da ita ko wata d'aya bakayi da itaba amma har Kalman saki ya shiga?? Am really dissapointed with you...... Ina son daka yau kaje ka zauna kaida matarka karka K'ara taso da maganan auranka dan banga alaman zakai adalci ba ko kad'an...... Sannan wannan al'adan daka karya saina hukunta ka, kaje kaida kanka kasa a rufeka sai kayi sati biyu Kafin ka fito mutumin banza......

Tunda Mai martaba ya fara magana kan Yarima Aliyu na k'asa, har Mai martaba ya kammala, sannan Yarima Aliyu ya fara magana da fad'in Allah ya huci zuciyar Mai...... Dakatar dashi Mai martaba yayi tare da fad'in tashi kaban waje....... Ban son jin komai daka gareka....

Yarima Aliyu jiki a sanyaye ya tashi ya fita direct cikin kurkukun masarauta yaje tare da bada umarnin a rufeshi....... Fadawa babu daman tambaya face aiwatar da abunda Yarima ya basu umarni.......

Bayan fitan Yarima Aliyu mahaifiyar Yarima tace ma Mai martaba hukuncin da aka yanke ma Yarima yayi tsauri da yawa ya...... Mai martaba dakatar da ita yayi tare da fad'in banso ki kuma saka baki cikin wannan maganan, kije ki fad'ama zinatu ta koma d'akinta......

Mum din Yarima amsawa tayi da Toh tare da fita dan tasan mijin nata yayi fushi Sosai.... Kuma tasan Kafin ya sauko sai anji jiki mutun ne mai hakuri amma bai iya fushi ba, ta tabbata tunda har Ya iya rufe ido ya hukunta Yarima tasan dakyar ya saurareta yanzu...... Koda ta koma gefenta taga zinatu nata kuka rarrashinta tayi akan tayi hakuri tare da fad'in ta koma d'akinta komai ya wuce, kiran Hafsat tayi tace ta raka gimbiya gefenta.....

Hafsat ta amsa da toh tare da cema gimbiya zinatu muje..... Direct gefen gimbiya suka shiga suna shiga gimbiya ta wuce sama tabar Hafsat nan..... Hafsat tace kina da aiki......

Hafsat komawa tayi wajan mum din tasu Tana tambayarta maiya faru,?

Labarin abunda ya faru mum taba Hafsat.

Hafsat cikin tashin hankali tace Abba da kanshi yasa Yarima yaje kurku?? Bari inje in ganshi mum tana maganan tare da fita

Direct kurkun ta nufa inda taga Yarima a ciki a rufe, kuka ta saki tare da bada umarnin a bud'e ta shiga.

D'aya daka cikin fadawan yace afuwa gimbiya Mai martaba ya bada umarnin Kar a bud'e kofar nan sai yayi sati biyu......

Yarima Aliyu murmushi yayi cikin takaici tare da ganin ba'a mishi adalci ba danya karya dokar daba addini bace, sannan abunda yafi d'aga mishi hankali yanda mahaifin nashi yayi amfani da mummunan kalma wajan cewa inya K'ara Karya al'ada bai yafe mishi ba, hakan bai isa ba saida Ya fad'a Mai ya dakile maganan auranshi da zainab...... Ido Yarima ya lumshe lallai mahaifinshi yana son rasa shi, domin a yanda yake ji, bazai iya rayuwa ba tare da Zainab ba, bazai ma iya ganin wani ya aureta ba inba shiba, inko hakan ta faru baya ganin zai iya jura ko kad'an......

Muryan Hafsat ne ya Katse Mai tunani da take fad'in bros Tana tsaye a waje tana kallonshi tace haka zaka kwana a nan? Tana maganan ne cikin tausayawa tare da kuka

Yace lil kin San ban son kuka koh?

Tace Bros taya bazanyi kuka ba, mai yasa Abba zaisa a rufeka danka saki matarka aiya kamata aji maita maka..... I dnt knw why Abba yake d'aukan al'ada kaman addini yake daraja wannan al'adan ya kamata duk a barshi is not fai........

Yarima Aliyu sa hannunshi yayi a bakinta tare da toshe mata yace enough lil sis, karki kara fad'in haka Kinji??.... Abba yana da ilimin addini Sosai baki ga duk cikin al'adan da yafi bashi muhimmanci shine na saki ba, karki manta Idan akayi saki sai al'arshan uban giji ya girgiza..... Abunda Abba yayi shine dai dai bai kamata inyi saki ba duk da raina ya baci..... But thank god saki d'aya ne and kuma na maidata but I will teach her a big lesson for insulting my parent..... Zan iya tolerating komai but banda zagin iyaye koci musu mutunci..... Yanzu Ina son kije ki zauna da ita Kafin in fito

Hafsat kallon Yarima tayi tace bros gskiya ban tunanin zan iya zama da ita, matarka she use to show her attitude to anyone ,and ni kuma I won't tolerate it, in Naje haushinta zanji coz saboda ita kake nan

Yarima Aliyu yace lil wani attitude??

Tace dazu fah mum tace in rakata d'akinta muna shiga ta wuce ta barni, ko magana babu ai wannan haline mara kyau....

Yarima duk da ranshi a jagule yake saida yayi murmushi, kaf sisters dinshi yafi son Hafsat tana sashi nishad'i, yace lil ki daina sawa a ranki haka ne, kina jin haushinta kawai dan tasa an rufe miki bros d'inki.....

Hafsat tace uhm uhm Dan tasan ya ganota... Tace Bros sauro zai dameka bari insa a kawo maka magani

Yarima Aliyu yace Nop leave it ko kin Kawo zasu shigo tunda kofar abude take....

Hafsat shuru tayi tana kallon d'akin da babu haske saina fitila domin ba'a Kai hasken huta ba dan dai kawai a horar damai laifi da duhu..... Gashi babu katifa balle filo, Hafsat ajiyan zuciya ta sauke tare da fad'in ina zuwa.......

Yarima Aliyu yana nan zaune shi d'aya...... Hafsat bata dad'e da tafiya ba saiga wani daka cikin fadawa yazo yana fad'in Allah ya taimaki Yarima Mai martaba ya bada umarnin a amshi wayoyin hannunka domin cikin nan ba'a shiga da waya......

Yarima shuru yayi tare da d'auka wayan yayi dialing number din Zainab ( bariki ) harya tsinke bata d'auka ba, kara kira yayi shuru, dan tsaki yaja kad'an Kafin ya kashe wayan ya mi'ka musu......

Hafsat direct gefen Mai martaba ta nufa, inda tayi sallama.... Amsawa yayi cikin sakin fuska tare da fad'in Hafsat baki bacci ba??

Tace eh Abba

Yace lafiya??

Tace Abba nazo neman alfarma ne

Yace Hafsat alfarman me?

Tace Abba dan Allah Nasan baka taba ce mana a'a ba akan duk abunda muke so, Abba kayi hakuri kasa Yarima ya fito dan Allah Abba, ta karasa maganan cikin kuka....

Mai martaba yace Hafsat tashi kije ki kwanta sannan daka yau karki kara zuwa inda Yarima yake daka yanzu na hana kowa yaje inda yake.

Tace Abba d......

Yace tashi ki tafi

Tashi tayi jiki a sanyaye domin dama tasan dakyar ya yarda dan tasan mahaifin nasu bai iya fushi ba.... Tasan mutum d'aya ce zata ma magana Indai tayi ma Mai martaba magana zai yarda a fito da Yarima itace gimbiya zinatu..... Toh amma bata son zuwa wajanta dan bata son raini, dan haka ta nufi gefen mum dinsu a falo taga mum din na zaune tana karanta al'qur'ani......

Mum din ajiye al'qur'ani din tayi ta kalli Hafsat tare da fad'in baki je kin kwanta ba??

Tace mum taya zan iya bacci Yarima na kulle, mum wajan fah ko katifa babu babu abun rufa ga sauro.... Dan Allah mum kije Kema kiyi ma Abba magana....

Mum tace Hafsat tunda Mai martaba yace a rufeshi ko Nayi magana bazai sa a bud'eshi ba, so Kinga gwara kije ki kwanta zaifi miki....


Hafsat cikin kuka tace haba mum, wajan fah akwai sauro Wlh ciwo zai Kama shi Dan Allah m.....

Mum ta dakatar da ita da fad'in go and slp plz.

Hafsat fita tayi direct ta nufi gefen gimbiya zinatu koda ta shiga haurawa tayi har bedroom dinta taje tana mata nocking...... Ta dad'e tana nocking saiga Gimbiya zinatu ta fito tana fad'in lafiya cikin wannan daren? Maiya faru?

Hafsat tace kin San mai martaba yasa a rufe Yarima kuwa??

Gimbiya zinatu tace ban sani ba, amma Nasan zai iya zama gaskiya tunda ya karya al'ada.....

Hafsat tace kiba Mai martaba hakuri yasa a bud'e shi

Gimbiya zinatu tace hakuri akan a saki Yarima? Dariya tayi tare da fad'in Aiko bazai fito ba, gwara yaji a jikinshi koda na kwana biyu ne Kafin a fito dashi...... Karki manta yau ko wata d'aya Banyi ba amma yayanki yamin saki d'aya.... Ke kina ganin yamin adalci? And akan wani dalili zanje ince ma sarki a sakeshi tunda gani mara kunya ni Uwar son miji ko??

Hafsat kallonta take cikin mamaki, tace amma Banyi zaton haka ba, kina maganan kunya AI baki dashi tunda har kika iya zagin iyayen mijinki.....

Gimbiya tace kin fad'i gskya, gashi na zagi iyayen nashi kuma har yanzu ina matsayin matarshi, sudai iyayen nashi su suka dawo dani....

Hafsat tace banyi mamakin jin haka daka gareki ba, and bazan biye miki ba domin irin tawa tarbiyan daban take, da taki...... Tas takai ma Hafsat Mari tare da fad'in karki manta koni wacece yayanki nake aure nafi karfin raini a Wajanki har abada.........


*zadai kuga typing error yau sosai domin typing din gaggawa Nayi yau*








~MARYAM OBAM~
[8/28, 6:36 AM] Hayat: *BARIKI NA FITO*




*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*


*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*




*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*




*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*




*BOOK 2*


*PAGE 13*



*wat a funny.... Wlh readers kuna bani dariya, ana baku novels a free daka writer tace novel d'inta ya koma na kud'i sai ku Fara zaginta.... Hmmm which bata ce dole saika biya ba, in kana da ra'ayi ka biya ka karanta in baka da hali saika bari bawai ka dinga zagin taba, tana da right ta mayar da Littafinta na kud'i tunda basirarta take zama ta rubuta muku, wasu ko comment basa iyawa, amma writer dan tace ta maidashi na kud'i saiku Fara zaginta, miye Abun zagi a ciki??.... Haba ku dinga yima writers adalci mana, in kina ra'ayi biya ki karanta in bakya ra'ayi babu dole🤷‍♀ writer zata bata lokaci ta muku typing amma comment ya gagara akwai alot of mutane da suke karanta novels din mutum amma basu taba comment ba sai anjika shuru za'a fara biyoka PC ana tambaya which hakan bai dace ba, idan writer tayi muku posting bata bukatar komai sai comments d'inku in taga bata samun comment ba dole ta maida na kud'i ba, in kud'i kuka biya inta tura ko kuyi comment ko Kar kuyi bai damu writer ba tunda kudinku kuke karanta wa, so ku gyara ko kuma writers suyi ta maida muku novels dinsu na kudi*





Hafsat ri'ke fuskan tayi tare da fad'in ni kika mara??

Gimbiya zinatu tace eh ko zaki rama ne??

Hafsat murmushi tayi tare da fad'in bazan rama ba, saboda kinci darajan Yarima inda badan shiba Wlh da Kafin ki sauke hannunki saina nuna miki kuskuranki..... Dasai kinyi dana sanin Marin Hafsat a cikin masarautar su.....

Gimbiya zinatu tabe baki tayi tare da komawa cikin d'akinta, domin tana ganin kaman Hafsat din zata iya ramawa Dan yanda taga lokaci d'aya har tana iya ganin bacin ranta K'ara ra.....

Hafsat fita tayi ta koma d'akin mum dinta, bata ganta a falo ba dan haka tayi bedroom dinta, inda ta sameta ta fito daka wanka......

Mum din tace Hafsat Wai ba zaki ki kwanta ba? kike ta zarya??

Tace mum wani bacci zanyi Yarima yana kulle cikin sauro babu fanka babu katifa, haba mum..... Kuka ta kuma saki.....

Mum din tace wlh kina da aiki Hafsat, kallon Hafsat din tayi tare da fad'in maiya sami Fuskanki naga ya tashi??

Cikin kuka tace mum Wlh gimbiya zinatu bata da kirki, bama mum labari tayi, tare da cewa mum Wlh Yarima shine mai gaskiya amma Abba baima saurareshi ba, jiba Nima daka zuwa kalla abunda tamin....

Mum ranta ya baci amma saita boye Dan Kar y'ar tata ta gane, tace Hafsat komai zai faru ni dake bamu da ikon bud'e Yarima sai abbanku, dan haka kije ki kwanta kina zaune zai sa a bud'eshi Kinji.....

Hafsat jiki a sanyaye ta fita ta nufi gefenta.....

Mum kaya tasa ta nufi gefen Mai martaba, inda ta sameshi zaune a cikin bedroom dinshi Yana kallon news, zama tayi dan nesa dashi har aka gama Labaran sannan tayi gyaran murya tare da fad'in ina son magana dakai inka bani dama.....

Mai martaba yace tunda nake dake, baki taba tambayana izinin magana dani ba, dan haka kiyi maganan ki Kai tsaye.....

Tace magana zanyi akan Yarima wacce nake bukatan amsa, Nasan Yarima yayi laifi babba, na sakin matarshi wanda kayi amfani da maganan matarshi kayi mishi hukunci, sannan maganan al'ada shima a......

Mai martaba ya dakatar da ita, tare da fad'in Khadija koke da kika haifa Aliyu bazaki fad'amin halinshi ba, abunda nake son ki sani bawai naki sauraran Yarima bane ko Nayi amfani da maganan matarshi ba ko d'aya, na hukunta shine ta hikima akan Kalman saki daya furta, wannan hukuncin dana mishi zaisa nan gaba komai zai faru tsakaninshi da iyalinshi bazai yi saurin furta Kalman saki ba, duk kuwa yanda ranshi ya baci, Idan har namiji ya fara furta Kalman saki in ba'ayi wasa ba ya fara kenan tun kana d'aya biyu har sai Ayi uku azo ana nadama..... Wannan hukuncin da namai shine zai nuna mishi cewa komai zai faru ya zama mai hakuri ya daina saka Kalman saki..... Namiji da hakuri aka sanshi mace shu'uma ce in ranta ya baci babu abunda bazata fad'a maka ba, in kaga haka sai ka fita ka barta karka biye mata har Kalman saki ya shiga, yana dakyau namiji ya daina saka Kalman saki a duk sanda matarshi ta bata mishi rai domin a lokacin shaidan yana kansu, zaiyi ta ingiza su, in yaji anyi saki sai yasa ma kanshi rawani yayi nasara, sai yasa ba'a so mutum ya yanke hukunci cikin fushi and Idan mace ta maka laifi akwai hanyar da zaka hukunta ta harta gane tayi kuskure .... Sai yasa nake muhimmanta wannan al'adan masarautar na hana saki sai an Kama mutum da laifi biyu...... Na farko zina domin duk matar da take da miji tayi zina hukuncin jifa ne a kanta, sannan a lokacin da mazinata ke zina ana cire musu imani...... Wa'iyazubillah yanzu in mutun ya mutu yana aikatawa Mai zaice ma Allah😭😭😭 Wanda yanzu zina ya zama ruwan dare ga matan aure..... Duk saboda san duniya shaidan yayi tasiri a zukatan wasu al'umma, suna aikata alfasha basu daukeshi bakin komai ba, suna ganin kaman za suyi tsawon rai Kafin su mutu zasu daina, wanda shaidan ne ke sa musu haka, kaita zuba iskanci kana ganin Aini ba yanzu zan mutu ba Kafin in mutu zan shiryu haka Kai baka shiryu ba mutuwa zata zo maka babu notice sai dai ka farka ka ganka cikin kabari😭😭😭😭😭 ka girbe abunda ka shuka.... Wlh hawaye nake ina rubuta wannan wajan😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 kawai Ina tuna irin azaban kabari da ukuban da mutum zai Tarar in bai aikata Abun al'kairi ba.... Bayan azaban kabari tashin alkiyama, hisabi tsallake sirad'i, saka mako wuta ko Aljanna 😭😭 kai Wlh duniya ba komai bace.... Allah yasa mu dace..... Mai martaba yace sannan wanda ya aikata kisan Kai shima bashi da imani zai iya kashe kowa.... Kinga mutane biyun nan kaji tsoran zama dasu........

Mum ta sauke ajiyan zuciya sannan tace hakane

Please Login or Register in order to submit comment