Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashi a Rasha iyakar abinda na sani kenan” sake kallona tayi tace “na yarda dakai Hafeez amma ikon Allah da yado yake cikin doron duniya wlh yaronnan kamar kai lkcn kana quruciyarka inasonshi Hafeez ka roqesu subamu shi don Allah” hawaye na sake daukewa a idona nace “zan gwada hakan nima jinsa nake a cikin jinina" tun daga wannan lkcn Hajiya ta dauki son duniya ta dorawa Abdallah duk maganarta bata wucce Abdallah wani lkcn ko banyi niyyar zuwa Kaduna ba zata sani a gaba tana roqona naje na gano mata alawar zuciyarta tasha sani na dauko matashi kusan duk zuwan da nakeyi na daukeshi itace take sani idan zasu rabu kuwa da kuka suke rabuwa yanayi tanayi.


Daddy lamarin sabanin da muka rinqa samu da Farha shine yafi komai bani mamaki tun farkon fara aikinta a asibitina nake son haduwa da ita amma tsayin shekara bakwai dinnan Allah bai taba gama fuskokinsu ba sai yau Dady indai Farha itace mahaifiyar Abdallah to shakka babu nine mahaifinsa wannan shine abinda zan iya fada muku a taqaice Ina fatan ku gasqatani nine mijin Farha da muguwar qaddarar mu ta nisanta mu da juna tsayin shekaru” miqewa Farha tayi zatabar gurin yayi saurin ruqo hanunta Daddy ya dubeta yaga yanayin kallon da takeyi masa ya nuna mata guri yace “zauna” komawa tayi ta zauna ya sake dubanta yace “na gamsu da maganganun Hafeez Farhanah kuma tabbas biri yayi kama da mutum dubada tsananin kamarsa da danki Abdallah amma bazan katsi hanzarinki ba ko kinada abin da zakice game da hakan” dagowa tayi ta kalli Daddy ta girgiza kanta tace “nidai iyakar saninan nasan inayi masa kallon sani amma bansan wata alaqa tsakanina dashi ba bansanshi a matsayin miji ba amma tabbas jikina yana bani shidin makusance nane”....





Please Comments
Share and Vote





*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻


*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)






👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻





Writing
And
Story



*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*




*Wattpad👉🏻* *realfauzah*


www.fauzahtasiu41@gmail.com





🅿1⃣7⃣



Tana fadin haka ta miqe tabar gurin hankalin King Hafeez yayi mugun tashi ya zame qasa ya riqe qafafun Daddy yace “Daddy wlh da gaske nake itadin matata ce kayimin rai ka bani ita mu tafi wlh Dad rashin Farha a cikin rayuwata yakusa zama ajali na” murmushi yayi ya dafa kafadarsa yace “hqr zakayi Hafeez Farha da alamun har yanzu baa cikin hayyacinta take ba tunanin ta aka shafe mata wanda ya shafi rayuwarku ta baya kabani kwana biyu zanyi wani abu akai” girgiza masa kai yayi yace “kada kace haka Dad kabani ita wlh daganan zuwa safiya saita tunani ina da yaqinin idan nayi mata abu daya zai iya dawo da tunaninta gareni tunda duk duniya babu wanda ya taba yi mata shi saini kadai"


Murmushi Dad yayi yace “kafiye gaggawa Hafeez badai kaganta ba? To ka kwantar da hankalinka bijahi rasulullahi nanda shekara daya sai munzo Bauchi suna dan daga ganinka akwai qoqari” shafa kansa yayi cike da kunya Mom da Maryam sukayi dariya shidai Nasir mutuwar zaune yayi yana saqe² a ransa yanzu shikenan yanaji yana gani Farha ta haramta gareshi? tambayar da yayiwa kansa kenan daidai lkcn da King Hafeez ha miqe ya kamo hanunsa suka fita suna fita Sarki ya rungume shi yana kuka shima kukan yakeyi yana bubbuga bayan dannasa bude baki yayi yace “Ina cikin farin cikin da tunda Mom na ta haifeni ban tabayi ba ashe Ina tare da mahaifi na tsayin shekaru bansani ba ashe nima cikakken dan gatane kamar kowanne da Allah na gde maka daka azurtani da iyaye na qwarai...” rufe masa baki King Hafeez yayi da nasa yayi masa kiss me kyau sannan ya soma share masa hawayen yace “zo mu tafi yau a gurina zaka kwana tunda Mom dinka taqi yarda dani kada nayi maraici biyu kaji sweet Sweet Son” yana fadin haka suka shiga mota leqowa Sarki yayi yace da Nasir “Uncle kace dasu tsohon Dad na tafi yau a gurin Daddy gaske zan kwana kuma kace da Mom na saita taho” duk da nauyin da Hafeez yakeji a qirjinsa saida ya murmusa haka yaja motar suka tafi suna tafe suna hira Sarki yanata zuba masa surutu da bashi lbrn zawarawan Mom dinsa da suketa zuwa take musu wulaqanci tana cewa ita matar aure ce harda lbrn irin badaqalar da sukayi da kawunshi Nasir wani kishine ya tasowa Hafeez da baisan yanada shiba jikinsa har rawa yakeyi wai matarsa wasu qaratan banza suke zuwa suna cewa suna sonta.


Da wannan tunanin suka shiga wani mall sukayo shopping suka wucce gda dama Sarki yasan dakinsa a gdan kai tsaye ya shiga yayi wanka ya canza kayansa zuwa wasu set na baqar singlet da bakin boxes yana fitowa parlourn ya tarar da Dad dinsa shima yayi irin dressing dinsa ya zauna kusa dashi sukayiwa juna murmushi ya bude wata jaka ya rinqa fito da hotuna yana nunawa Sarki yanayi masa bayani wasu da yawa yasansu wasu kuma bai sansu ba saidai lbrnsu da yakeji a gurin Dad dinsa ajiyar zuciya yayi yace “amma Dad yaushe zakuyimin qani nima inason qani duk abokaina sunada qanne sai suyita yimin gori waini ni kadaine inna mutu banida meyimin addu'a” murmushi yayi ya shafa kansa yace “ka lallaba Mom dinka ta biyomu nan nikuma nayi maka alqawarin zan bata ajiyar qaninka bada jimawa ba kaji?” wani ihun murna yayi ya rungume mahaifin nasa yace “thanks Dad I love you so much” da haka suka gama kallon picks din suka tattare su King Hafeez ya dagashi cak ya kaisa dakinsa yayi masa addu'a ya kashe hasken shima ya kwanta a kusa dashi yaja musu bargo.


Washegari da wuri Baffa ya diro Kaduna aikuwa Sarki yayi murnar ganinsa da King Hafeez ya fada masa kakansa ne ya rungumeshi yanata kissing dinshi dariya sukayi Baffa yace “daga ganina kuma sai a karyani dan jikalle” dariya yayi yace “ai sonake na rama more kan da banyi ba tsayin shekaru" murmushi yayi tare da dauke hawayen tausayin yar tasa da jikansa King Hafeez ne yajasu har gdan Daddy tana kwance Momy ta shigo tace tazo tanada baqi tashi tayi ta dauki mayafinta ta yafa ta fita parlourn wani tsalle tayi ta dira gaban Baffanta ta fada jikinsa ta saki wani kuka ta matseshi sosai a jikinta tace “ba.. Baffa dama kana raye ka manta dani Baffa laifin me nayi maka haka daka banzatar dani a duniya kabarni baka tunanin sake ganina...” kukan da yaci qarfinta ne yasata yin shiru murna ce ta hana Baffa cewa komai sai Yaya Anass ne yayi qarfin halin matsawa kusa da ita ya janyeta daga jikin Baffansu ya hadata da nasa yana share mata hawayen a hankali cikin muryar kuka tace “Yaya Anass Ina su Mama da Ummah ina sauran yan uwana” zaro mgnr takeyi batare da tasan ta inda take fitowa ba komai yanzu yake dawo mata na game da mahaifan nata da yan uwanta.


Daqyar suka saita nutsuwarsu suka zauna tana maqale da Baffa shikuma sai shafa bayanta yakeyi tausayinsu ya cika zuciyar mutanen gdan musamman Daddy Baffa ne yace “ya isa kukannan haka uwata ba kuka ya kamata kiyi ba gdy zamuyiwa jalla wa azzah daya jefoki hanu na qwarai kika rayu cikin aminci keda danki Farha duk abinda Allah yayiwa bawa akwai hikima a cikinsa ki qara sujjada ki godewa ubangijinki dabai barki cikin mayuwacin hali ba ya azurtaki dayin ilimi mai zurfi sannan ya azurtaki da iyayen ruqo na qwarai wadannan bayin Allah sunfi gaban iyayen ruqo Farha iyayene na qwarai gashi kuma duk wadannan shekarun da kika dauka bakya tare damu mijinki yananan da soyayyar ki a zuciyarsa babu abinda ya canza halaccin Mai martaba ya nashemu dama maqotan mu Farha ina qarayi miki tuni da gdy ga Allah Allah ya fifita a rayuwa wanda ba haka maqiyanku sukaso ba so sukayi ki haukace ki rinqa bin bola² kina tsince² koma ki mutu keda abinda ke cikinki” tunda ya fara mgnr take kuka me tsima zuciya har ya gama ta dago tace “waye mijina Baffa?” matsowa King Hafeez yayi ya kamo hanunta yana share hawayen idonsa yace “nine mijinki Queen ki yarda wlh nine mijinki uban danki Abdallah” kafeshi tayi da sexy eyes dinta da suke zubar hawaye ta girgiza kai tace “inaso zuciyata ta gasqata ka amma ta kasa inasonka inajinka a cikin jinina amma na kasa yarda kaine uban dana Abdallah taya zan yarda dakai Hafeez?” komawa yayi ya zauna tare da dafe kansa, lamarin yabawa Baffa mamaki Daddy ne ya kawar masa da mamakin da cewa


“Tun farkon zuwanta gdannan na fahimci tunaninta na baya ya goge yanzu ne yake dawowa ka qara hqr Mai martaba a hankali tunaninta zai dawo kanka” nan ya kwashe yanda akayi ya tsinceta da abubuwan da suka faru tun daga lkcn kawo yanzu ya sanar dasu ta qara da cewa “wata ranace Ina farfajiyar gdan nan Ina Trenning kawai sai wata qatuwar kurciya ta fado gabana tana shure² bayan na gama na dauketa zansa a jazvin kawai sai naga wata laya a wuyanta a tsorace naja baya jikina yana rawa na dade a haka kafin nayi bismillah na dauketa na shiga cikin gidan ina Kiran me dakina ta fito nace mata maza ta juya ta dauko min Razer ko almakashi ta juya ta dauko ta zauna kusa dani tace “wannan fah Daddy?" Dagowa nayi nace “bansan komai ba nima yanzu zamu gani” da daga haka naci gaba da yanke zaren da aka qullawa tsuntsuwar layar dashi na bude layar kawai sai naga wani irin rubutu abu daya na gane a ciki sunan Farhanah na dago na dubi me dakina nace “Momy wannan wani mugun abin akayiwa wani ko wata Allah shi kadai yasan waye qila yazo ko tazo garinnan Allah ne yasota da arzikinsa yasa aka daura sihirin a jikin tsuntsuwa me gajeran kwana" ranar yini mukayi cikin taajibin abin sai yamma liqis muka shirya muka fita kawai mukaga mace a qofar gdanmu da akwatun kayanta har mun wucce mai dakina tace mu juya fita mukayi muka sameta zaune cikin azabar ciwo duk ta fita daga hayyacinta bamu bata lkc ba muka kaita asibiti saida ta kwana tana naquda sannan ta haifi danta namiji babu yanda bamuyi ta fada mana wani abu da zamu iya gane yankin data fito ba amma ta kasa hakan yasa muka haqura mukaci gaba da riqeta kwana uku da haihuwarta na tambayeta sunan da zaayi masa huduba dashi amma sai tace kawai ta bani zabi hakan yasa na kirashi da Abdallah ita kuma take kiransa da Sarki wannan shine taqaitaccen tarihin yanda akayi Hanah tazo hanunmu”



Mamaki sosai sukayi da lamarin ubangiji itadai Farha bata iya cewa komai ba sai binsa da takeyi da ido shima kallonta yake ganin kallon yayi yawa tsakaninsu yasata miqewa da sauri ta shige dakinta ta fada saman gadon ta lumshe idonta tanajin zuciyarta na bugawa da sauri da sauri ji tayi an bude qofar an shigo an mayar an rufe bata bude idonta ba tunanin Momy ce duhun da taga ya mamaye dakin shine ya tabbatar mata ba Momy bace ta bude idonta da sauri sukayi ido hudu ya sakar mata tsadaddan murmushin sa ya fara takowa a hankali harya qaraso gabanta ya zauna kusa da ita ya ruqo hannunta yayi peaking nashi ya kwantar da kansa a qirjinta tayi saurin janyewa ya kuma kamota ya hadata da jikinsa ya sanya bakinsa saman wuyanta yana lasa kamar ya samu alewa kanta ne ya soma juyawa qwalwarta tana wani irin zafi tanajin kamar zata tarwatse riqe kansa tayi da sauri muryarta na rawa tace “Haa...feez ka bari don Allah banas...” bata qarasa ba taji harshensa cikin bakinta yana tsotsar Sweet lips dinta da harshenta da wani irin salo me narkar da zuciya shure² ta rinqa yi daqyar ta samu ya saketa yana mayar da numfashi ya miqe yace “Daddy yace ki shirya muje unguwa" miqewa tayi da sauri tace “ina zamu?” ajiyar zuciya yayi ya juya saida yaje bakin qofa yace “bansani ba nima kiyi sauri dare ya somayi”


Yana fadin haka ya juya ya fice ta jima a zaune tana tunane tunane kafin tayi qarfin halin miqewa ta dauki after dress ta dora akan rigar bacci dake jikinta tayi rolling da dankwalin rigar ta dauki takalmi tasa ta dauki wayarta ta fito parlourn Daddy ne da Baffa sai King Hafeez din tana fitowa ya miqe yanayi mata wani irin kallo tsugunawa tayi tace “gani Daddy" shafa kanta yace “zakuje unguwa da mijinki ne" daga haka suka miqe sukabar Farha da King Hafeez su kadai a parlourn, matsowa yayi ya dagota ya kama hanunta suka fita itadai jikinta a sanyaye yake har suka shiga motar suka nufi wata babbar unguwa jikin wani get taji ya doka horn security din ya bude suka shiga yayi parking ya bude ya fita itama ya bude mata ta fito ya kulle motar ya zagayo inda take ya ruqo hanunta yace



“Ina tayaki murnar dawowa rayuwar masoyinki a karo na biyu nima inayiwa kaina murnar dawowar farin cikina gareni Queen ni din nan dai nine Sarki Hafeez dinki Farha duk yanda zanyi ki ganeni nayi kin kasa ganeni ni kuma nayi alqawarin saikin ganeni a yau dinnan" yana fadin haka ya dagata cak ya nufi cikin gdan da ita qofar a bude take don haka kai tsaye dakinsa ya nufa da ita ya direta saman gadon ya koma ya rufe qofar ya dawo ya zuba mata ido yanayi mata kallon qurullah yana murmushi miqewa tayi a sanyaye tace “na roqeka kada ka bani matsala a rayuwata na yarda kaidin mijine a gareni a wancan zamanin amma yanzu ni matarka bace kada kace zaka mu'amalance ni a matsayin matar auren...” yanda taga ya nufota ne yasata saurin durqushewa qasa binta yayi ya durqusa ya ruqo hanunta yayi baya da ita da ta kwanta flet a saman carpet din ya bita ya danne tare da dora lips dinsa saman nata lumshe idonta tayi tana tureshi....





Please Comments
Share and Vote






*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻



*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)






👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻





Writing
And
Story



*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*




*Wattpad👉🏻* *realfauzah*


www.fauzahtasiu41@gmail.com





🅿1⃣8⃣



Tureshi takeyi da dukkan qarfinta tana kiran sunansa tana kuka tanayi masa magiya amma yaqi sakinta saima sake mata nauyinsa da yayi gaba daya a jikinta ya danna harshensa cikin kunnenta yana tsotsa tare da hura mata iska yana sauke wani rikitaccen numfashi me cizon zuciyar masoyi sake mayar da bakinsa yayi saman lips dinta yana zuqo yawunta yana hadiyewa tare da dagata a hankali ya fara balle bottle din after dress din ta riqe hanunsa tana girgiza masa kai saboda matsiyaciyar rigar da take jikinta a ganinta bai kamata ya ganta a jikinta ba daqyar ya samu ya balleta daga jikinsa ya sanya hanunsa biyu saman boobs dinta da suke tsaye qyam kamar bata taba shayarwa ba ya fara da shafasu tun daga samansu zuwa qasansu kafin ta hada qarfinta dukka ta hankadeshi ya fadi gefe ta miqe a fusace tana wani irin kuka me ban tausayi ta nunashi da yatsa tace.


“Ashe kai fasiqi ne fajiri mazinaci Ha..feez meyasa zaka rinqa qoqarin ketamin haddi meyasa zakake qoqarin keta alfarmata” tsugunawa tayi a qasa ta sake fashewa da kuka tace “plz Hafeez kada kayimin haka me zance da iyayena me zan fadawa dana Abdallah idan ya fahimci wani abu ya shiga tsakanin...” batakai da rufe bakinta ba ya qaraso gabanta yasa hanunsa ya cizge ribbon din data kama gashinta dashi ya sake sunkuyawa ya lashi boobs dinta dake cikin riga ya kuma kai hanunsa zai kama ta bige hanun da sauri tare da sake miqewa tayi baya, shima miqewar yayi ya fara cire kayansa yana ajiyewa har saita ya rage babu komai a jikinsa ya nufota gadan² ta rinqa ja da baya tare da rintse idonta jikinta ya dauki wata muguwar rawa tanaja da baya yana binta har takai qarshen dakin ta maqale jikin gadon hakan ya bashi damar qarasowa gabanta amma kafin ya iso tayi kukan kura ta dauki wani kwalbar turare dake saman bedsat drower ta bugata a jikin bango ta tarwatse ta riqeta a hannunta tana wani irin kuka tace.


“Kada ka matso kusa dani Hafeez wlh zan iya illataka na tsani fasiqin mutum Hafeez so ai ba hauka bane saboda nace ina sonka shine zaka cutar dani to indai hakane na daina sonka na tsanek...” yanda taji ya damqi hanunta ne yasata sakin kwalbar ta fasa wata firgitaciyar qara hakan ne ya bashi damar turata ta fada gadon kafin ta samu damar miqewa ya bita ya turmushe zuciyarsa tana wani irin mugawa da qarfi yanajin ciwon kalmomin da take jifansa dasu, cire mata rigar yaketa qoqarin yi ita kuma ta riqe gam tana kuka tana girgiza masa kai hakanne yasashi sanya dukkan qarfinsa ya keta rigar biyu ya turata da sake kwanciya tare da sake sakin wani sabon kuka lkcn da taji saukar bakinsa saman boobs dinta yanayi musu wata muguwar tsotsa yana cizawa kamar da gayya don itadai ba dadi takeji ba baqar wahala kawai takesha hakanne yasa ta rinqa yaqushinsa tana masa magiya ganin ta rikice masa ne yasashi sakin nonon nata lkcn duk tayi laushi ta gaji liqis banda kuka babu abinda takeyi hanunsa yasa ya shafo pant dinta da yake manne da cinyarta tare da tura hannunsa ciki ya fara shafa gurin yana qoqarin tura hanunsa ciki ta riqe hanun zatayi mgn yayi saurin mayar da bakinsa saman nata tare da zare pant din tanaji tana gani ya fara gwada mata baiwarsa ta hanyar wasa da duk inda hanunsa yakai a jikinta musamman boobs dinta da sukafi komai fisgar tunaninsa yanayi musu wani irin sha na yaushe gamo yana wasa da yatsansa cikin pupsy dinta jikinsa yana wata rawa ganin yanda gurin ya cika tam da ruwan dadi.


Bazai iya jurewa ba hakan yasashi cire bakinsa daga nononta ya manna shi a lambun qasanta mai cike da kayan marmari ya fara lasa yana tsotsa yana karkada harshensa a ciki abubuwan sukayi tsanani wa Farha ga zuciyarta da qwalwarta da suke wani irin tafasa kamar masu son tuna wani abu ga saqonsa da yakebin jikinta yake ratsata ta ko'ina bata zataba bata tsammata ba kawai taji yana qaqaba mata abu a gindinta bude idonta tayi da sauri taga yanda yayi mata rumfa ya rufeta ruf yana qara danna Jarumarsa cikin lambunta tanajin wani irin azaba ta rashin sabo da dadewa baa haduba ta qanqameshi tare da qara bude idonta tar akansa take qwalwarta ta fara yimata zooming din hotonsa da wasu abubuwa da suka faru a baya take ganinsu kamar yanzu suke faruwa.


Tunanin ta ya kasa jure yanayin azaba biyun da take ciki na na qwalwa dana jiki hakanne yasata qwalla qara tare da kiran “Ma...Mai martaba Hafeez sar...kiiiiii” cikin rawar murya take maganar sai kuma jikinta ya dauki wata kyarma nan danan tunaninta ya rinqa haduwa guri guda hakan ya sanya numfashinta tafiya hutu ta sume, shikuwa gogan baima fahimci wainar da ake toyawa wa rawar diskonsa kawai yakeyi yana ihu yana hawayen dadi yana kiran sunanta yana sanya mata albarka burarsa tanashan romo da lagwadar daya jima baisha ba wannan dadi da Suger ta Farha tana gigita lissafinsa kuka yake wiwi kamar qaramin yaro yana kiran “wai...ahhhhh...shhhhhh...washhhhh da...di Hajiya ta way...yoh da...di Far...haaaaa dadinki zai kasheni wayyoh Allah na Hajiya zan mutu wayyoh Alh wayyoh Mai martaba kazo...haaaaa harfa... Farh... wayyoh Ab...d..al...lah....” yanayi yana qara danna Jarumarsa cikin jikinta yana zaqulo da saqalo dadin a duk inda yake yana shidewa yana mutuwa yana dawowa tura mata doguwar abarsa yake har maqogaronta daqyar ya samu yayi release din farko ya kuma ci gaba da shagalin yaushe gamo yana cinyeta kamar gobe bazan nema ba a wannan dare da Mai martaba Sarki Hambali mahaifin Hafeez na raye tabbas shima da bazai rintsa ba kamar yanda Hajiya ta kwana faduwar gaba saboda kiran daya rinqa kwala mata yana ihu Allah ma ya rufa asiri gdan babu kowa sai get man dake can farkon gdan tabbas da anyi abin kunya dan babu wanda bazai jiyo ihunsa ba yana kiran dadi dadi.



Saida yayi samada awa uku yana cinta kamar jaki sannan yadan fara dawowa hayyacinsa ya soma dagata a hankali har ya zare jarumarsa ya koma gefe yana fuzgo numfashi daqyar saida ya saitu sosai sannan ya fara share gumi tare da janyota jikinsa, jin yanda jikinta yake a sake ne yasashi saurin tashi zaune yana tattabata tare da kiran sunanta bata amsa ba hakan ya tabbatar masa da yayi barna ba qarama ba da sauri ya tashi ya kunna sweech din dazai bashi wadataccen haske ya dawo yaga yanda idanunta suka kakkafe bakinta ya datse ga wani sabon jini da yake bin cinyarta sosai dafe kansa yayi yana furta ya “salam Farha Queen tashi don Allah kada ki mutu... Oh My God waini meyasa duk sanda zan kusanceki saina cutar dakene” yana fadin haka ya miqe ya nufi bathroom ya soma qoqarin hada mata ruwan dazai dan gasata “tabbas kinji jiki a daran nan amma ni dadi naji Farha ba laifina bane nayi missing dinki da jima'i baki daya shekara tara ai nayi qoqari ma dana barki haka”


Surutan da yakeyi kenan lkcn da yake dannata cikin ruwan zafin, tayi miqa tare da gantsarewa shigar zafin ruwan jikinta ne yasata farfadowa tare da sakin kuka ta daga hanunta daqyar tasa a qasanta ta rufe gurin tare da cije lebanta tana girgiza kanta, ba qaramin tausayi ta bashi ba saboda shi kansa yasan ko lkcn da tana budurwa baiyi mata wannan haukan shigar ba kuma baiyi mata barna kamar yau ba musamman yanda yaga ruwan ya canza kala zuwa jah da kuma irin yanda take kuka dagaji kasan na azabane, shima hawaye ya dauke a idonsa ya saki ruwan ya fita sannan ya hada mata wani har yafi na dazu zafi.


Miqewa yayi ya fita zuwa dakin ya bude wadroop dinsa ya dauki doguwar riga ya zura ya fita zuwa motarsa ya dauki wayarsa da tarkacen sa na cikin motar ya dawo ajiyewa yayi ya koma bathroom din ya taimaka mata tayi wanka har yanzu taqi bude idonta tanajin wai kamar gaske kamar mafarki Mai martaban ta ne a kusa da ita wasu hawayen suka sake zubo mata lkcn daya dauketa cak ya fito da ita daga toilet din ya kwantar da ita ya dauki mai losion ya fara shafa mata yanata zuba mata sannu bayan ya gama shafa mata man ya nufi bathroom din shima yayo wanka cike da farin ciki yau jinsa yake wani sabo bashiba mararsa sakayau saboda ya fitar da tsohon maniyyi da sabo dukka ya zubasu a inda yafi cancanta, yana gamawa ya dawo ya tarar da ita durqushe a qasa tana rafsar kuka qarasowa yayi da sauri ya dagota ta kuma fashewa da kuka ta shige jikinsa ta qanqameshi tace “Mai martaba ciwo wayyoh Allah na ni yaushe zan saba dakaine wai....” bakinsa yasa cikin nata ya tsotsa sannan yace.


“Kiyi hqr Queen zaki saba a baya ai kin saba yanzun ma dan mun dade bamu hadu bane” kukanta ta qarawa qarfi tace “naga jiyama munyi kullum sai munyi King” ya fahimci kamar tunaninta ne na baya ya dawo rungume ta yayi a jikinsa sosai yana shafa bayanta yace “kin..kinganeni Farha kin yarda ni mijinki ne ko kinji a jikinki nine King Hafeez dinki

Please Login or Register in order to submit comment