Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tashi sannan ya fara aika mata saqonsa tureshi ta farayi tana qunquni yayi saurin hade bakinsu babu yanda ta iya hakanan ta saki jikinta ya samu gamsuwa sosai sannan ya kyaleta sukayi wanka suka koma suka kwanta.


Sannu a hankali cikin Farha ya rinqa girma baya bata wuya amma
Bacci harda na hauka watan cikinta takwas wata ranar lahadi suka wayi gari da mutuwar Hajiya Sogiji duk da ba wata alaqa ce tsakanin Farha da ita ba amma taji mutuwarta sosai shikuwa gogan ko a jikinsa yana dakinsa aka kirashi aka fada masa budar bakinsa cewa yayi “ai gara hakan sun rage mugun iri a family dinsu" kallonsa Farha tayi tace “Haba Mai martaba baa haka fah duk wanda ya riga ya mutu addu'a kawai yake buqata balle ma Hajiya kafin mutuwarta tayi nadama dagani har kai babu wanda bata nema ta roqi ya yafe mata ba kayi mata addu'a shine yafi alkhairi fiye da komai” shafa kanta yayi yace “naji sarkin yafiya nidai ban yafe ba wlh badan darajar yan uwana ba Hasheem da Umaima da bazanje jana'azarta ba meye matarnan batayi min ba tun ina qarami nakeshan wahalar....”


Rufe masa baki tayi tace “naji don Allah muje ni kai wlh ka fiye qorafi to yanzun meye ribarka idan baka yafe mata ba haba Abban Sarki kada kabani kunya don Allah ita guga ko bata tsira dan komai ba ta tsira don igiya tunda bazaka yafe mata don kanta ba ka yafe mata saboda darajar yan uwannaka zasuji dadi sosai kuma kasan ko a lahira wani nacin arzikin wani wlh nidai na yafewa Hajiya duniya da lahira saboda nasan duk abinda ya faru nufi ne na ubangiji kuma qaddarar mu ce sudai kawai sila sukayi”


Tana fadin haka ta juya ta nufi cikin gdan daqyar take daga qafarta saboda nauyin cikin jikinta tana shiga Umaima ta nufota ta rungume ta tana kuka tace “Aunty Farha Hajiya da sunanki ta cika a bakinta tana cewa a kiraki ta qara neman gafararki don Allah ki yafe mata Aunty pl...” rufe mata baki tayi itama tana hawaye ta qarasa gaban gawar ta tsugunna ta ruqo hannunta tana hawaye tana yi mata addu'a a haka King Hafeez yazo ya isheta ya girgiza kai cike da mamakin irin zuciyar Farha me saurin yafiya da mantawa da abubuwan sharri tana tashi aka dauki gawar aka fita da ita nan gdan ya rude da koke² itadai gefe ta koma ta zauna tana sharar kwallah ba komai take tunawa ba sai nasu qarshen a zuciyarta tace “Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe wanda zamu mutu ana tuna alkhairin mu tananan zaune har wajen la'asar Hasheem ya shigo yace taje inji Mai martaba daqyar ta miqe wasu mata dake shigowa yanzu suka zuba mata ido suna kallonta itama dayar da tafi kowa lalacewa take kallo wadda take tafiya a shagide hanunta a karkace tason tuna inda ta santa amma ta kasa da haka ta fice ta nufi part dinta tana shiga ta tarar dashi a tsaye a parlourn tana shigowa ya nufota ya hadeta da jikinsa yana sauke ajiyar zuciya yace.


“Na gaji da kadaici inason kusanci da matata wlh" yana fadin haka ya dauketa cak ya nufi dakinsa da ita ya kwantar da ita yana kissing dinta cike da feeling lumshe idonta tayi tana kallonsa ta rasa irin mijin nata da baya gajiya da sex murmushi yayi yace “na dameki ko? Hqr zakiyi dani kedin ce zaqinki yayi yawa duk inda nake idan na tuna dake sai naji ina buqatarki” yana mgnr yana cire alqabbar jikinsa janyewa tayi tace “to kuma idan akazo maka ta'aziyyah fah Abban Sarki?" Murmushi yayi yace “yanzun ma wasu na taso na baro nidai ki bani abinci na naci don Allah wlh a matse nake” ajiya zuciya tayi ya hauro ya kamota yana shafa cikinta yana zare mata daguwar rigar jikinta ya dora hanunsa saman big boobs dinta yana shafawa da qwarewa yana zagaye baqin saman da bakinsa tare da tsotsa da sauri kamar meson zuqo ruwa rintse idonta tayi tace “ahhhh Abb...” bai bari ta qarasa na ya fara aika mata da wani matsiyacin saqo daya rikita ta gaba daya ta zauce ta fara mayar masa da martani sosai suke tsotse junansu kafin harkar ta kankama sun tarawa juna gajiya kafin su hqr suyi wanka kayanta ta canza suka fito kanta na kafadarsa sunata dariyar su har parlourn ta turus tayi ta tsaya ganin matan data gani dazu a bangaren marigayiya Sogiji shima kallon gurin da yaga tana kallo yayi zabura yayi yace “A'uzubillahi minasshaidanir rajin.. Amnah me meya kawoki gdana me kikazo ki sake yiwa matata....” yana mgnr a mugun fusace, kuka ta fashe dashi ta miqe ta matso gabansu yayi saurin janye Farha ya turata bayansa ya nunata da yatsa yace “ki ficemin daga gda wlh wannan karon duk abinda yasami matata saiya shafi danginki gaba dayanku azzaluma butulu me saka khairi da sharri...” Farha ce tasa hanunta daga bayansa ta rufe masa bakinsa ta zagayo gaban duk da a mugun tsorace take da yanayin da taga Amnah a ciki tace “kayi hqr Abban Sarki muji meye ya kawota" saurin janye hanunta yayi daga bakinsa yace



“Yanzu ke har kinada lkcn sauraron wannan makirar azzalumar matar " kuka ta kuma fashewa dashi tace “na roqeka don girman Allah ka tausayamin ka saurareni Allah ya taimakeka wlh haqqinku shine yake bibiyar rayuwata ku taimakeni ku yafemin kona samu salama nasan mun cutar daku nida Hajiya bakuji ba baku gani ba muka rabaku duk saboda son zuciyar da bata kaimu ga cimma nasara ba Farhanah badon niba nasan kinajin zafina da haushina amma nasan zaki yafemin kamar yanda kika yafewa Hajiya saboda zuciyarki ba irin tamu bace ta rashin imani ranki ya dade ki taimakeni ki fitar dani daga qangin da nake ciki na bibiyar haqqinku dana danku da baiji ba bai gani ba ki yafemin kuma kisa mijinki ya yafemin sannan ki roqamin Yariman Bauchi shima ya yafemin kona samu sauqi da sassauci a lahira domin nima ina kusa da kabari na tabbas mutuwa zata riskeni bada dadewa ba Queen bayan nakasa ta zahiri dana hadu da ita sanadin hadarin mota a hanyata ta sake shiga tsakaninki da mijinki bayan bayan Allah ya sake hadaku mota tabi takan qafata hanuna ya shanye hakan yasani dawowa gida na zauna ina jinyar karaya ina warkewa na koma Lagos sabod acan nake zaune ina buga karuwanci na kwatsam na fara jinya Ina zuwa asibiti akace cuta me karya garkuwar jiki.....”



Tana fadin haka ta kuma rushewa da kuka girgiza kai Farha takeyi tana zubar da hawaye cike da tausayin Amnah lallai tun a duniya ake ganin sakamako yanzu basai anje lahira ba shima jikinsa yayi sanyi amma har yanzu zuciyarsa tafasa takeyi hakanne yasashi janye jikinsa daga na Farha ya juya dakinsa ya barsu, matsawa tayi kusa da Amnah ta dagota tana hawaye tace “wlh ni dama ban riqeki a zuciyata ba saidai koshi Heart din da lovely Son tabbas nasan su sunyi fushi dake amma Ina tabbar miki da zasu yafe miki suma kiyi hqr kowa da qaddararsa duk abinda ya faru na daukeshi a matsayin muqaddari na yafe miki Amnah Allah ya yafe mana baki daya” zubewa tayi a qasa ta rinqa kuka tana zubawa Farha gdy tace “ai babu komai ta juya ta shiga kitchen ta dauko musu ruwa da abinci da lemuka ta kawo musu suka rinqa ci kamar mayunwata amma har lkcn Amnah hawaye take tana tuna da tuni itace a cikin daular nan tayi wa kanta saboda son zuciyarta daqin Allah yanzu tanaji tana gani King Hafeez yafi qarfinta koda ma ace tanada lfy balle ita yanzu da ciwo yayiwa rufdugu.



Suna cin abincin tana kuka tana qara bawa Farha lbrn rayuwar da ta shiga bayan Mai martaba ya koreta daga garin Bauchi tace “da farko da muka tafi sai muka nufi Kano acan Waziri Iliyasu ya nema mana gda muke zaune zaman dadiro yaje yasha giyarsa ya dawo ya nadamin duka kuma ya nemeni ta qarfi idan naqi sai yayi sati bai bani abinci ba da haka na rinqa saida kayana da gwala-gwalai na inacin abinci har Badi'a yarda muka haifa nida shi nace ta Mai martaba ce ta fara girma sai komai ya fara sauqi Waziri Iliyasu zai dauketa ya fice da ita wani lkcn sai yamma zai dawo da ita kullum sai naga yarinya tana kuka tana budemin pant dinta tun bana lura harna gane ciwo gabanta yakeyi mata da farko na dauka ko rana ce na dage da nema mata maganin rana amma abu kamar turi abinda na fahimta kawai Badi'a tana tsoron Waziri sosai, wata rana Waziri yana kwance a daki na tashi nace zan shiga wanka ina shiga ya kamo Badi'a ya kwantar da ita tare dasa mata wuqa a wuyanta ya rinqa wasa da ita har yakai da shigarta ta qarfin gaske jin yarinyar nayi ta qwallah qara hakan yasani fitowa ko kaya babu a jikina na tarar da uba dare² akan yarsa da bata wucce shekara shida ba hankali na ya tashi na rinqa zunduma ihu hakan ya janyo hankalin mutane suka shigo gdan na rinqa nuna musu dakin suka shiga lkcn Waziri ya daga yarinyar tanata bleeding na jini idanunta sun qaqqafe daqyar nasa kayana na dauketa ina ihu na nufi chemist din dake kusa damu Ina zuwa ya dubata yace ta mutu.



Haka na dauko ta Ina kuka ina ihu na nufo gdan ko gabana bana gani ina zuwa na tarar da Waziri kwance cikin jini matasan unguwar sunyi masa dukan mutuwa daqyar jami'an tsaro suka kwaceshi aka tafi dashi asibiti suna zuwa shima akace ya rasu aka dawomin dashi aka ajiye min mutanen unguwar sukaqi yimasa sallah suka barni da gawa biyu ranar naga tashin hankali daqyar na samu mai unguwar yasa akazo akayi musu wanka aka daukesu aka tafi dasu aka barni ni kadai hakanne yasa na nufi Lagos Nima na shiga bariki baji ba gani bayan tsayin shekaru ne nazo Bauchi aka sanar dani baki mutu ba Mai martaba yaganki nan na qara bazama neman asiri a kan hanyata ta dawowa nayi hatsarin nan da yamai dani haka duk da haka ban hqr ba ina komawa na gamu da cutar HIV AIDS wadda nasan itace ajalina”



Kuka Farha takeyi sosai tana maimata kalmar “innanillahi wa innah ilaihir raji'un” a hankali nutsuwarta ta saitu tace “kin riga kinyi kuskure tun farko Aunty Amnah amma insha Allahu zan taimaka miki zan doraki akan magunguna" tana fadin haka ta miqe ta shiga dakinta ta rinqa debo kayan sawanta tana zubawa a akwatu ta zuba sumfi kala ashirin sannan ta bude wata drowar ta zaro kudi da batasan adadinsu ba ta fito ta miqa mawa Amnah tace “ga wannan ki riqe kafin nayi shawara da mijina muji ta inda zamu taimakeki” gdy suka rinqa zuba mata tana murmushin ta na isa tace “ai babu komai yiwa kaine” miqewa sukayi sukayi mata sallama suka tafi tabisu da kallo itama Amnah har taje bakin qofa ta juyo tayi murmushi tana dagawa Farha hanu fitowar King Hafeez ne da mugun kallon da ya watsa matane yasa Amnah saurin ficewa ya rungumo Farha a jikinta kuka ta saki masa tana shafa qirjinsa tana cewa “plz Mai martaba ka yafe mata tana cikin wani hali wlh idan baka yafe mata ba bazata taba samun salama a rayuwarta ba haqqinka yake bibiyar ta"






Please Comments
Share and Vote






*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻



*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)






👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻





Writing
And
Story



*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*




*Wattpad👉🏻* *realfauzah*


www.fauzahtasiu41@gmail.com


Last page


🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚



🅿2⃣2⃣



Ajiyar numfashi yayi yace “to shikenan naji Allah ya yafe mana baki daya stop crying please” murmushi tayi tayi kissing qirjinsa tace “yawwa adalin Sarki mijin Queen Farha baban Abdallah da....” kallon da yake binta dashine yasata hadiye mgnr ta shige jikinsa tana dariya shima dariyar yakeyi ya jata suka fita suka nufi bangaren Hajiya Fulani shima bangaren cike yake da yan gaisuwa a daki suka tarar da Hajiyan suka zauna suka qara gaisawa ta kalli Farha tace “yanzu Amnah tabar nan tace taje ta nemi gafararki kin yafe mata harma kinyi mata kyau amma tace mijinki yaqi tsayawa ya saurareta ko kallonta bayason yi qarshe ma daki ya shige ya barku”


Murmushi Farha tayi ta ruqo hanunsa tace “ai yanzu yace ya yafe mata ko Hearty?” kawar dakai yayi tare dayin tsaki yace “don Allah ku daina tunamin da wannan matar wlh duk sanda naji abinda ya shafeta zuciya ta tafasa takeyi” murmushi Hajiya tayi tace “dadina dakai Hafeez baka yafiya ita rayuwa hqr akeyi kuma mahaqurci shine mawadacin gobe yanzu sudin da suka cutar damu wacce riba suka tsinta banda tabewa da tarin nadama Hafeez ita rayuwa sai an cutar dakai ake baka hqr kuma idan kayi hqrn me zaka ragu dashi?"


Qasa yayi da kansa ya share hawaye da sauri Farha ta matsa jikinsa sosai tace “don Allah kayi hqr kada kayimin asarar hawayen ka please” kansa ya dora saman kafadarta yace “na godewa Allah daya azurtani da mar'atussaliha wadda takeso na take burin ganin rayuwata ta inganta uwar yayana Ina alfahari dake Farhanah wlh duk abinda kika buqata a duniya zanyi miki shi koma mene saboda haka na yafewa Hajiya Sogiji da Amnah kinji” rungume shi tayi qam a jikinta tana dariya Hajiyan ma dariya tayi tace “Alhmdllh naji dadi sosai Allah yayi muku albarka da zuri'ar ku baki daya” janye jikinta tayi daga nasa ta koma ta zauna kusa da Hajiyan tace “yawwa saura abu na gaba Abban Sarki inason taimakawa Amnah ta hanyar dorata akan magungunan da zata rinqa sha saboda rage mata radadin ciwon da take ciki sannan inason idan babu damuwa zan biya ayi mata surgery na hanunta da qafarta” wani kallo yake mata na tantamar hankalinta” tsugunawa tayi a gabansa duk da nauyin cikin jikinta tace “na roqeka badan itaba kuma badan niba kada ka hanani wannan aikin ladan da zanyi Abban Sarki bansani ba ko wannan abin shine zai zama sanadin shigarmu aljanna plz kaji”


Duk ta gama daureshi da jijiyoyin jikinsa kada mata kai kawai yayi yace “Allah ya bada saa” yana fadin haka ya miqe ya fice tabisa da kallo tana murmushi itama Hajiya murmushin tayi sukaci gaba da hirarsa har dare yayi sosai sannan ya shigo suka tafi suka kwanta.
Kwanci tashi cikin Farha ya isa haihuwa cikin dare naquda ta kamata ta tashi ta zauna ciwon kamar wasa ya fara mata tun tana daurewa batason tashinsa har saida takai ga ya farajin nishinta ya tashi da sauri ya ganta durqushe a qasa tanata salati da ambaton sunan Allah dirowa yayi da sauri ya nufeta ya ruqo yana tambayar ta meye yake faruwa, jijjiga kanta takeyi tana cije lebanta gabadaya ya diririce ya rasa abinyi fita yayi da sauri ya kira Jakadiyya kafin su dawo har kan babyn ya fito qarasawa yayi da gudu yasa hannunsa ya zaro baby girl din Jakadiyya ta miqa masa towel ya nadeta ya miqa mata ita ya sake komawa gurin Farhan ya fara danna mata cikinta jini ya rinqa fita.


Juyawa yayi ya nufi wata qofa a parlourn ya bude ya shiga ya dauko wasu allurai da magunguna da ya dawo lkcn har Jakadiyya ta taimaka mata ta miqe yana zuwa ya rungume ta a jikinsa yayi mata alluran yanata zuba mata sannu Jakadiyya ce ta shiga bathroom ta hada mata ruwan zafi ta taimaka mata ta shiga shi kuma ya gyara gurin sannan ya koma ya dauki Babyn da ta fara kuka ya bude fuskarta ya zuba mata ido yana murmushin farin ciki tare da godewa Allah da wannan kyakkyawar kyauta da yayi masa yarinyar da mamanta take kama dara² idanunta ne kawai nasa ba kamar sarki ba da komai nasa na mahaifinsa ne rungume ta yayi yace “Good bless ya Allah" waya ya dauka ya fara dauki hoton yarinyar ya bude data ya turawa Sarki ya koyi saa yana online dake su can ba dare bane hoton yana shiga kiran Sarki ya shigo wayarsa da zumudi ya daga yace “Hello My Son kaga hoton qanwarka ko? Yanzun nan Momyn ka ta haifa mana ita" ihun murna ya saki yace “Oh My God Dad naso ace nine zan fara ganin yar'uwata Dad Ina cikin farin ciki da kuka samamin yar'uwa na gde Dad” murmushi yayi yace “amma Momynka tayi mana wayo bata kama damu da ita take kama” daidai lkcn ta fito daga wankan ya zuba mata ido sunata shirmensu da dansa har Jakadiyya ta taimaka mata tasa kayanta.


Komawa tayi ta kwanta ya miqa mata wayar tayi kamar bazata karba ba saboda tasan shirme ne da surutu zai cikata dashi daqyar ta karbi wayar tana karawa a kunnenta yace “Momy kinsha wahala ko sannu nasan baby ta wahalar dake amma ni ban wahalar dake hakaba ko?" Haushine yasata hadiye takaici tace “ban sani dan qaniyarka tambayi abokin naka yafini sani” dariya yasa yace “kayy Momy duk wahalar ce tasaki daukar zafi haka?" Takaici ne yasata kashe wayar ta ajiye shima dariyar yakeyi mata ya dauko wayarsa ya rinqa turawa mutane sanarwar haihuwar bai Kira su Hajiya ya fada musu ba ya koma ya kwanta ita da yarta ne sukayi bacci amma shi baiyi baccin ba ko kadan.


Saida safe labarin haihuwar ya cika gdan sarautar su Hajiya sune suka fara zuwa sukaga yarinya Masha Allah har an shiryata uwarta ma ta shirya tsaf suka rinqa daukan hotuna ana bazawa a duniya a ranar Momyn Kaduna sukazo da Maryam Momy itace take kula da maijego Farha saboda cewa tayi wannan aikinta ne zamanta tayi a Bauchi take kula da yarta Farha da jikarta ana gobe suna Prince Abdallah ya diro 9ja babu wanda yasan da zuwansa saida sukaji gdan ya dauki hayaniyar ga Prince ga Yariman Bauchi yana shigowa ya wucce bangaran Momynsa lkcn tana wanka ya dauki Babyn yana kallonta yanajin qaunarta da tausayin kansa shekara goma sha takwas sannan akayi masa qanwa bude ido Babyn tayi tana kallonsa yayi dariya harda ihunsa yace “Hajiya ta ganeni wlh tasan nine yayanta kinga yanda take kallo na lahhh Hajiya wlh ta sanni wayyoh Allah dadi...”


Ranqwashin da yaji an zuba masa ne yasashi dagowa yana ganin Momyn tasu yayi dariya yace “Momy kin qara kyau kamar yar babe gsky Dad na ya iya kiwo” bakinsa ta kaiwa duka ya kauce yana dariya zama tayi tace “meye ya kawoka yanzun kabare sarkin surutu" dariya yayi yace “dadin abin Dad na yace ke na gado a surutu yace ma surutunki shine ya fara birgeshi yawwa gama Dad nan Dad ai haka kace ko?” ya fada yana kallon King Hafeez din da yake shigowa dakin, murmushi yayi yace “wato bakaji ba dana hanaka tahowa shine ka shammaceni ka taho ko?” shafa kansa yayi yace “Am sorry Dad wlh na kasa jurewa inason ganin little sister na shiyasa kawai na taho” bai kuma y masa mgn ba ya matsa gurin Farha yace “Queen ya jikin yanzu meke miki ciwo?" Yatsina fuska tayi tace “jiki yayi sauqi sai kaina da kunne na da yakemin ciwo kuma ba komaine ya kawo hakan ba sai surutunka kaida danka" dariya sukayi Momy dake shigowa tace “wlh ran uba da da zai baci idan basu fice sun qyalemin yata ta huta ba" juyawa King Hafeez yayi yana cewa “aa niba baqon zafi bane zaa nemi har makwanci na" shima Sarki miqewa yayi da Babyn a hanunsa zai fita Momy tace “kai saholami bani yarinyar nan kada kaje kaji mata ciwo" juyowa yayi idanunsa cike da qwallah yace “yanzu Momy duk girmana na rasa wa zan jiwa ciwo sai wannan tatsitsiyar yar nidai kawai na fahimci kun daina sona ne saboda kunyi sabuwa” ficewa yayi batare da yabada Babyn ba ya shige dakinsa ya kwantar da Babyn ya shiga wanka.


Ranar suna akasha bidiri gdan sarauta ya cika ya tumbatsa kowa kagani fuskarsa cike da farin ciki kowa yasan ya halarci sunan Princess Khadijah Hafeez Hambali a wannan satin hotunan iyalan hudu sune kawai suke kara-kaina a duniyar yanar gizo King Hafeez Queen Farha Prince Abdallah da yar jaririya Princess Khadijah.


Momyn Kaduna ba qaramin dadin wannan halacci taji ba na sawa yarsu sunanta da sukayi aikuwa bata bar gdan ba saida Princess tayi sati hudu a duniya ranar da zata tafi taga abu kayan da aka rinqa lodawa a motar da zata kaita gda abin har tsoro ya bata ta rinqa yi musu fada akan kayan saidai suyi dariya kawai bayan tafiyarta da kwana biyu King Hafeez ya tusa Prince Abdallah a gaba ya mayar dashi Rasha gda ya rage daga Farha sai Princess Khadijah, satin King Hafeez biyu ya dawo lkcn maijego Farha tagama tsumuwa da magungunan da Momyn Kaduna ta kawo mata aikuwa yana dawowa ya fara janta jikinsa tana zuqewa da dare dakinta ta shiga tayi kwanciyarta Princess na gabanta tana feeding dinta da haka bacci ya kwashe ta kasa hqr yayi ya tashi ya nufo dakin ya bude ya shiga tana kwance ko hasken dakin bata kashe ba tayi daidai daga ita sai wata qaramar riga iya cinyarta blue gashinta ya baje saman pillow din fuskarta kamar wadda take murmushi ya jima yana kallonta feeling dinta yana qara bijiro masa tayi wani bala'in kyau ta qara haske ga wata cika data qara duk saita canza masa kamar ba Farhan saba a hankali ya rinqa matsawa har ya isa gaban gadon ya dauke Princess a hankali yasata a gadonta sannan ya koma ya kashe sweech din ya dawo ya haye gadon yasa bakinsa ya kama nonon da ta fito dashi take bawa Princess firgita tayi ta bude idonta jin salon shan nonon ya banbanta hanunsa yakai ya kunna lamp din sukayi ido hudu ta saki ajiyar zuciya tasan ko tayi yunqurin hanashi ma ba bari zaiyi ba tunda ya riga ya ritsata hakanan ta sake masa jiki saboda itamma tayi missing dinsa sosai aikuwa taji jiki don ya nuna mata da gaske yayi missing dinta daqyar ta qwaci kanta sukayi bacci.



Sannu sannu lkcn yaketa turawa rayuwar gdan King Hafeez mai dadi abar sha'awa ga kowa suna zaune cikin so da kulawa da tattalin junansu yaransu biyu wanda dagasu Allah bai qara basu haihuwa ba harma sun fidda rai suna rainon wadanda Allah ya basu shekarar Prince Abdallah 26 ya gama hada karatunsa inda ya tattago aure itayensu basu jaba dake abin duka na gdane yar aminin mahaifinsa Nasir yakeso Zahrah aikuwa cikin qanqanin lkc King Hafeez ya nema masa aiki ya samu a Abuja akasha shagalin biki amarya ta tare a gdanta dake Abuja.



Abin al'ajabi kuma a wannan lkcn ne Queen Farha ta fuskacin tanada shigar ciki taso zubar dashi saboda ita a ganinta abin kunya ne danta yayi aure kuma ace tana haihuwa amma kafin ta zubar King Hafeez ya farga aikuwa ya taka mata birki dole ta hqr ta qyaleshi har ya isa haihuwa babu wanda ya fahimta sa oda shima King Hafeez kwabarsa tayi akan idan ya fadawa wani saita zubar dole ya kulle bakinsa tun saura wata biyu ta haihu ta tafi England daga lkc zuwa lkc yake zuwa ganota Allah ya taimaka ranar da zata haihu ranar ya dira a qasar England yana zuwa suka tafi asibiti cikin ikon Allah ta haifo yaranta biyu mace da namiji murna gurin King Hafeez baa cewa komai har sujjudusshukur yayima ubangiji tun a asibitin ta tubure masa akan cewa to itakam ta hqr da haihuwa ta barwa yayanta yaso ya bijire ta rinqa yimasa kuka tana cewa “yanzu Mai martaba bazaka tausayamin ba kai ko kunya bakaji munada suruka ace muna haihuwa gsky ni bazan iya wannan abin kunyar ba"



Badan yanaso ba ya qyaleta aka daure mata mahaifar kwanaki uku tsakani suka nufo 9ja tun daga wajan tarosu akayita mamaki shine

Please Login or Register in order to submit comment