Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta fashe dashi ya miqe da sauri ya shiga toilet din ya hada mata ruwan dazai gasata ya dawo ya dauketa cak ya shiga da ita ya tsomata a cikin ruwan ta zabura kamar zata miqe amma babu dama murmushi yayi ya rinqa daddannata har ruwan yayi sanyi ya sake hada mata wani shima saida yayi sanyi sannan yayi mata wanka ya taimaka mata tayi na tsarki shima yayi ya rungumo kayarsa ya fito da ita ya kwantar da ita ya fita bai jima ba ya dawo dauke da magunguna saboda zazzabin da yaji a jikinta ya kunna Dispenser din ya mato ruwan zafi ya hada mata tea ya bata tasha sannan ya bata magungunan tasha yaja mata bargo ya mayar da magungunan ya ajiye shima ya shiga ya kwanta tare da janyota jikinsa.





Please Comments
Share And Vote





*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻




*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)






👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻





Writing
And
Story



*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*




*Wattpad👉🏻* *realfauzah*


www.fauzahtasiu41@gmail.com





🅿8⃣




Suna kwanciya babu dadewa aka kira sallah shima dan ya saita alerm a wayarsa ne yasa sukaji lkcn daya tashi ya tasheta da zummar tayo alwala suyi sallah qi tayi tasa masa kuka wai ita ta gaji batada lfy ya qyaleta daqyar ya lallabata ya kaita bathroom din sukayi alwalar suka fito yajasu sallar ranar ko masallaci bai jeba sai gajiya sukayi da jiran fitowar mai martaba sukayi sallarsu, wani amintaccan bawansa ya kira ya sanar dashi yana fadar qasa yana buqatar a turo masa bayi amintattu da kuma kukunsa, ba tare da bata lkc ba kuwa aka shigo da bayin mata guda hudu sai kukun nasa ya fara aikinsa Suma suka shiga hidimar gyara fadar tare da dakunan dake cikinta a wannan rana ko zaman Fada bai samu damar fita ba saboda yanda Farha ta rikice masa take kuka ga azababban zazzabi daya rufeta ruf yanada dan qaramin clinic a fadar wanda ya zuba masa komai na amfani kamar asibiti haka gurin yake saboda haka ya samu damar kula da ita sosai hatta wanka shine yake mata abinci ruwa magani duk a baki yake bata sai zuba shagwabarta take son ranta yana biye mata tare da bata hqr.


Wasa² saida suka cinye sati guda a gurin ya bawa fada hutu saboda jikinta rikicewa yayi sosai ganin bata samu sauqi sosai ba yasashi kashe wayoyinsa saboda kadama a nemeshi musamman Amnah da yasan yau take hasashen zai koma wajenta da yamma tadan samu qwarin jikinta har tayi wanka da kanta ta fito parlour ta zauna saman kujera kanta na saman kujerar tana qarewa design din kwalliyar saman dakin ido kamar daga sama taji an tsinketa da mari a firgice ta dago kanta jikinta na rawa ta kalli wanda ya mareta din abin mamaki Hajiya Sogiji ce da Amnah Hajiyan tana hucin bala'i tace “matsiyaciya masu asirin gado ina sallamammen Sarkin sullutu mara tunanin kansa ka fito gurinka nazo ba gurin wannan figigiyar yarinyar me kama da kazar mayu ba idan kuma kaqi nayiwa shegiya duka na zubar da ita wato har matsayin wannan aljanar yarinyar yakai ka daukota ka kawota guri mafi girma da daraja a masarautar Bauchi gurin da tunda nake da mahaifinka bantaba ganin yakai wata mace ba da zummar kwana haka kaima tunda ka auri Amnah baka taba kawota ta kwana ba sai wannan tatsitsiyar yar wato ita harta samu matsayin hakan a gurinka saboda ta kawo maka budurcin qarya to wlh bazan dauki wulaqanci ba gara ma ka dawo hayyacinka an fada maka aure hauka ne aurenma na yarinya qarama irin wannan kai bandama rashin kunya me zakaci a jikin wannan figigiyar yar”



“Abinda nakasa samu naci a jikin uwar mata shi nakeci a jikin wannan yarinyar da kike rainawa Hajiya ina ganin mutuncinki shiyasa bazan hukuntaki akan marar min mata da kikayi ba amma kada ki qara wlh tana da matsayi a duniya ta zan iya rufe idona naci mutumcin duk Wanda yake qoqarin cin mutuncin Queen kuma mgnr na dauki kwanan Amnah na bawa Farha nedai nasan ya kawoku saboda haka tayiwa kwanan nata kudi na biyata ta qara dana sati gudama a gaba saboda bazan yima yarinya sanadin ciwo kuma na tafi na barta ba nida fara raba musu kwana sai matata ta warke tukunna” yana fadin haka ya suri Farha ya nufi daki da ita ya barsu tsaye sororo sake da baki.


Yana shiga ya sauketa a saman gadon ya hadeta da qirjinsa yana bubbuga bayanta alamar lallashi yace“kiyi hqr my Queen nine naja miki mari ko? Kada ranki ya baci don Allah baqin cikine saboda mutuncinki ya siya miki daraja inasonki Farha kuma zan rayu dake koda kowa na gdannan yana qinki balle mutanen da suke sonki sun rinjayi wadanda suke baqin ciki da zuwanki don Allah kada wannan dalilin ya shafi alaqata dake kinji?” jijjiga masa kai tayi cikin kuka tace “amma ka tashi mu tafi ka mayar dani bangarena kaima ka tafi gurin matarka gsky bazaka jamin bakin jini ba” murmushi yayi ya lakace mata hanci yace “kinajin tsoron dai kada ta zaneki ko” dariya tayi shima yayi dariyar ya qara matseta yana tura hanunsa cikin gashin kanta yace “nayi hqr fah wlh ya kamata a dan motsani yau tunda kince na tafi gurin yayarki kada na tafi da kewarki” tsuke fuskarta tayi tace “nidai gsky aa bazan iyaba har yanzu gurin ciwo yakeyi bandama dai rashin tausayinka ya zaayi wannan qaton abun ya shiga jikina" murmushi yayi yace “aidai ya shigan ko?”


Qasa tayi da kanta ya shiga romance nata yana cakudata tare da hura mata iska a kunnenta rungume shi tayi tace “Washhh Mai martaba ka bari tsigar jikina tashi takeyi” cigaba yayi da aika mata da saqonsa mai saurin rikita mace nan danan ta sake masa jiki ya rinka nuna mata yanda zatayi masa da abinda yakeso itadai a kunyace take amsa masa har yakai jarumarsa cikin bakinta ta rintse idonta tare da cije bakinta ya rinqa goga mata ita a fuskarta ruwan da yake fita ta jikinta duk ya goge mata a fuska ajiyar zuciya suka sauke lkc daya yana shigarta a hankali tanajin zafi sosai a wajen saboda har yanzu bata gama warkewa ba haka ya rinqa cinyeta saida ya gamsu sosai ya tabbatar itama ta gamsu sannan ya dauketa cike da tausayin ta ya shiga toilet sukayi wanka suka shirya lkcn goma harta wucce na dare ya kama hanunta a hankali suna tafe yana bata labarai masu ban dariya har suka fito harabar gdan ya mayar da qofar ya datse tare dasa mata PIN code wata hanya sukabi basuyi wata doguwar tafiya ba suka isa qofar da zasu shiga gdan nasa ya bude suka shiga a suna shiga taga ya nufi wata hanyar sirri ya bude wata qaramar qofa kawai sai gasu a cikin parlourn sa ya dagata zuwa part dinta yana juyata yana murmushi ganin yanda take binsa da kallo itama murmushin tayi ya sauketa saman gadon yace “wlh banason tafiya na barki Queen don Allah ki kulamin da kanki kinji?” ajiyar zuciya tayi tare da daga masa kai yayi kissing dinta tare da fita bai jima ba ya dawo ya bata mata wayarta yace “gatanan ki koyi barinta a kunne don Allah zan iya nemanki ko wanne lkc" karba tayi tace “na gde ta kwanta ya jima a tsaye yana kallonta sannan ya tsugunna yayi mata addu'a yaja mata blanket tare da kulle mata qofa ya nufi part din nasa saida ya gama shirin baccinsa sannan ya sanya aka kira masa Amnah taji saqon nasa amma batazo ba tayi kwanciyarta shima bai wani damu ba saboda abinda take tunani bashine a gabansa ba shiyasa saida ya qoshi da Ni'imar jikin Queen dinsa sannan suka taho”



Koda safe batazo inda yake ba shima bai nemeta ba bangaren Farha ya shiga ya tasheta daga bacci tayi alwala shi kuma ya fita zuwa masallaci ta jima tana azkar kafin ta tashi ta koma ta kwanta bacci ya kuma dauketa saboda har yanzu duk jikinta ciwo yakeyi baccinta takeyi cikin kwanciyar hankali bataji shigowarsa ba sai jin hanunsa tayi a cikin rigarta ta miqe da sauri tare da janye jikinta ya zuba mata ido tare da daga mata gira ajiyar zuciya tayi tace “ina kwana" ruqo hanunta yayi yace“tambayata kikeyi ina kwana aikina kenan neman kwana?” girgiza masa kai tayi ya kuma matsarta yace “jiya ban ganshi ba amma idan kinaso yanzu saimu nemeshi” girgiza masa kai ta kumayi yayi murmushin gefen baki yace“kinci abinci kuwa?” sake girgiza masa kai tayi hadata yayi da bango yace “wai meke damunki ne da bazakiyimin mgn ba koba Queen Farha ta bacene me surutu da masifa mara yafiyar nan?" Yayi mgnr da sigar tambaya murmushi tayi tace “ni ka dameni da surutunka ka tashi ka tafi gurin matarka ka kyaleni” fakarta yayi ya kwantar da ita ya haye samanta ya sakar mata nauyinsa qara tayi tare da cewa“wayyoh Mai martaba zaka karyani Allah” bakinsa yasa ya rufe nata yana tsotsarshi kamar babu gobe ajiyar zuciya suka sauke a lkc guda ya janye bakinsa yace“in tashi in tafi gurin matata to ita kuma wannan da nake gurinta mece tawa?" Kawar da kanta tayi tare da turo baki gaba lasar saman lips dinta yayi yace “itama matata ce mafi soyuwa a raina saboda haka karna qara shigowa ta koreni Farha ki rinqa dauka nidin nakine ke kadai babu wata a tsakanin mu don Allah kinji” shiru tayi tare da lumshe idonta yasa harshensa ya lashe saman idon nata yana fuzgo numfashi daqyar yace “niba ma'abocin yawan buqatar mace bane a baya Farha amma yanzu tunda na dandana ki na canza ko a Ina nake da na tunaki sai naji ina feeling dinki burata ta miqe bansan meyasa ba wlh” qara lumshe idonta tayi a ranta tace “kayy lallai ma Mai martaban nan bashi da kunya wai burarsa" murmushi yayi kamar yasan me take tunani yace “kinsan meyasa burata take miqewa idan na tunaki?” yayi mgnr da sigar tambaya amma kuma bai jira cewarta ba ya cigaba da cewa “saboda kinada dadi Farha bazanqi ba ace kullum dako yaushe banida wani aiki ko uzuri daya wucce cinki Farha yarinya ce qarama ke amma nayi mamakin yanda kike dauke babban kayana inajinki a cikin jinina Farha"


Shiru yayi yana jiran cewarta amma ta shareshi batace komai ba saboda batada abin cewar jin hakanne yasashi dagata yace “tashi muje kiyi break na rakaki ki gaida su Hajiya na shiga sunata tambayata ke nace musu bakiji dadi bane shine suke tuhumata wai ko na hanaki sakewa ne shine nace zan kawoki ku gaisai” miqewa tayi ta suka fita dinning din suka zauna tea kawai tasha sai agada saboda batajin sha'awar komai da kanshi ya dauko mata hijjab dinta tasa suka fita tare kai tsaye cewa yayi su fara zuwa ta gaisa da Gimbiya Amnah tayi kamar tace bazata ba amma haka kawai taga yayi mata wani kwarjini da bazata iya yi masa musu ba suna shiga bayin suka rinqa zubewa suna kwasar gaisuwa har suka dangana da qaramin parlourn anan suka tarar da ita tana kishingide tanacin fruits kallonsu takeyi sheqeqe har suka qaraso ya sami guri ya zauna tare da sanya mata daya cikin tumtum din dake gurin yace “zauna mana Queen...” kafin ya gama rufe bakinsa Amnah ta miqe taja wani uban tsaki ta shige dakin mamakine ya kamashi ya juyo ya kalli Farha da take tsaye sake da baki ya miqe yace “yi hqr Ina zuwa" bai jira cewarta ba yabi bayan Amnah yana shiga ta miqe zatabar dakin ya damqo hanunta yace“waike meye yake damunki ne haka kada fah kishinki na hauka yaja miki raini gurin yarinyar nan” takaici ne yasata kwace hanunta tace “eh fah dole kace haka mana wanne raini ne kuma ya rage ai tariga ta gama rainani tunda ta kwanta dakai ka tube a gabanta dan abin kunya aini a gurina ba yarinya bace daidai take dani tunda ta daukeka harma kace kana samun abinda ni baka samu a gurina Hafeez wanne raine zatayimin bayan wanda ka siyamin da kanka wlh na tsani yarinyar nan na tsaneta Hafeez karka qara shigomin da wannan yarinyar da bata wucce matsayin baiwa a gurina bangare na na fada maka idan ba haka ba wlh wataran saika kwashi gawarta"


Harta gama mgnrta murmushi yakeyi saida ta iddah sannan ya yarfa hanu yace “shikenan dama ba ita tace zatazo ba nine na takura mata tazo ta gaisheki amma bazaa qara ba am jiya na turo kizo baki zoba dama inaso kizone muyi mgnr kwanakin daya dace na rinqa yima ko wacce idan kuma shima bakya buqata to shikenan amma koda bakyaso dole ki fito muyi mgnr a gabanta tunda tanada haqqi sannan tasani saboda ta shirya" yana fadin hakan ya fuzgi hanunta suka fito, tana tsaye a inda ya barta har yanzu sakin hanun Amnah yayi ya kamo hanunta ya janyota jikinsa ya zaunar da ita kusa da inda ya zauna ta dago kanta a gajiye suka hada ido da Amnah da takeyi mata kallon qurullah tayi tsadaddan murmushin ta tace “barka da safiya Aunty Amnah” tabe baki tayi tare da kawar dakai ya ruqo hannun kowacce cikin matan nasa yace.



“Zamane daya kamata ace tun a baya munyishi amma bamu samu dama ba saboda wasu dalilai Amnah kamar yanda kike taqamar Sarki Hafeez mijinki ne haka ita Farha take a gurina matata ce dana aurota saboda inasonta kuma ina burin rayuwa da ita Amnah bazanyi miki dole ba amma shawara ce zan baki ki kama girmanki bayada kasancewarki babba ga Farha a gdannan kin dauki shekaru sannan aka kawota haka kuma a haife ma ke sama da ita kike saboda haka ki kama kanki kija qirmanki kada ki zubar dashi ta take ki riqeta matsayin yar uwarki itama saita riqeki haka, ke kuma Farha nasanki kamar yanda nasan Amnah nasan halin kowacce kema ki riqe mutuncinki sannan ki bata girmanta banason raini ya shiga tsakaninku abinda ya shige miki duhu ki tambayeta sama dake take a rayuwar aure sannan a shekaru ma samanki ce inason naga kun hade kanku kun zauna lfy zanji dadin hakan kuma zanyi farin ciki da hakan idan dame abin fada ya fada kafin mu dora” murmushin takaici Amnah tayi tare da tabe baki tace “banida abin cewa saidai ko Sarauniyar Mata tunda Sarauniya tananan ai ita ke da mgn" murmushi yayi duk da yasan mgn ta fada masa amma saiya basar yace “hakane Queen fadi abinda ke bakinki” ajiyar zuciya tayi tana zare hanunta daga nasa tace “na gde insha Allahu zanyi qoqari naga na kiyaye abinda zai zama bacin ran Mai martaba Allah ya taimakeka” murmushi yayi ya lakace mata hanci yace “yawwa na gde Sarauniyata sai Abu na gaba Amnah ke kinsani a qa'idar tsarin masarauta kowanne Sarki rana tasace ma'ana ta kuyanginsa to tsarina ni babu kuyanga saboda haka da rana duk matar da nake buqatar kebewa da ita zan nemeta dare kuma zan bawa duk wacce take dani kamar yanda addini ya tsara saboda haka nakeson ku yankewa kanku kwanakin da kuke ganin yayi muku"



Qasa Farha tayi da kanta tana wasa da yatsunta Gimbiya Amnah ce ta magantu da cewa “shima ka nemi shawarar Sarauniya itace take baquwarka ni har na gaji dakai neman canji nake” dagowa yayi ya kalleta da dara² idanunsa ya kawar da kansa yace “ok hakane ni na yanke kwana bibbiyu amma bazata fara aiki ba sai lkcn da kika ji baki gaji dani ba kika nemeni ranar nanda kwanaki uku masu zuwa zan tafi England taron sarakunan duniya zan tafi da Farha itace baquwar fuska ke sun gaji da ganinki” yana fadin haka ya miqe ya kamo hanunta ya dagota suka fice ransa a masifar bace ya lura wulaqancin Amnah ya fara yawa saiya saita mata zama, suna fita mota suka shiga shine yakeja da kansa suka fice daga gdan saida suka fara zuwa part din Hajiya Fulani tayi murna sosai da ganin surukar tata duk da ta rame amma ta qara kyau ga wani haske data qara sun jima suna hira sannan yake fadawa Hajiyan zasuyi tafiya zuwa England fatan alkhairi tayi musu sannan ya fita ya barta anan din nan Hajiya ta jata daki sukayita hirarsu tana fada mata iri kewarta din da tayi a kwanaki biyunnan.


Qannan mijin natane suka shigo tare da Hajiya Kilishi suka zauna anan sunata hirarsu nan Asiya ta kalleta tace “nifah Yaya da yace baki da lfy bakiga murnar da nayi ba har mafarki nayi kin haifa mana Yariman masarautar nan jiya" kunya ce ta kamata tayi qasa da kanta Hajiya Kilishi tace “wlh mafarkin nan bushara ce saboda nima jiya nayishi amma zamu gani dai abin ai ikon Allah ne” gaban Farha sosai ya fadi “wacce irin bushara kenan?" Ta tambayi kanta ajiyar zuciya ta sauke ta basar da hirar suka shiga wata hirar bai dawo gdan ba sai goma na dare lkcn harta gama shirin baccinta ta kwanta taji ana nowking door din ta tashi ta bude ganinshi tayi cikin shigarsa ta qasaita da sarauta sanye da fararen kaya da farar Alqabba yayi kyau sosai hatta agogo da glass din idonsa duk farare ne rawanin kansa ma farine tas wani irin kwarjininsa take gani a cikin wannan shigar kaucewa tayi ta bashi hanya ya shigo yana shaqar qamshin dakin ya zauna a gefen gadon tare da yafitota da hannu ta matsa kamar wacce zaacewa ket ta ruga da gudu ya riqo hanunta ya shinshina yasa dayan hanun ya zare glass din yace “warwarewa mijinki wannan kayan nauyin" hanunta takai a tsorace ta fara wareshi harta gama ta cire masa hular ta ajiye ta dawo ta kwance masa agogon tare da zobunan hanunsa dukka ya miqe ta cire masa alqabbar ta bude wadroop din ta maqaleta a anger ta dawo zata zauna ya kuma riqota ya daga mata hanu ta gane me yake nufi amma yayi mata tsayi bazata iya cire masa rigar ba, murmushi yayi ya cire rigar ya zare wandon jikinsa ya rage dagashi sai boxes yayi miqa tare dayin salati ya kamota ya hadata da faffadan qirjinsa me cike da gashi kwance luf suka saki ajiyar zuciya lkc daya yace “nayi missing dinki da yawa Queen tashi muje ki tayani wanka"


Dagowa tayi ta kalleshi ya qifta mata ido yace “kada kicemin aa wlh meye baqonki a jikina yanzu kinji komai kinsan komai saboda haka banason kunyar nan" yana fadin haka ya dagata suka shiga bathroom din ya zauna cikin komin wankan ya janyota ta fado jikinsa ya rungume ta yana shafa bayanta tayi luf a jikinsa shikuwa ya samu yanda yakeso ya rinqa matsata da shafeta son ransa daqyar suka gama wankan suka fita shine da kansa ya shafa mata mai tun kafin ya gama shafa mata man jikinsa ya fara rawa ya kamota ya matseta yana shinshinar wuyanta yana sakin nishi me rikita lissafi dagata yayi ya kwantar da ita yana qara shigewa jikinta yana kiran sunanta da wata sexy voice duk yanda yaso haka yakebi da ita saboda Hajiya Kilishi tace mata ta rinqa sakin jikinta sosai shine baza take shan wahala ba ta kuwa saki jikinta sosai ranar batasha wahala sosai ba shima kuma yasan qarfi haline kawai takeyi masa shiyasa bai takura mata sosai ba sukayi wanka suka kwanta.


Kwana uku suka qara a garin Bauchi ya dauketa suka nufi qasar England shigar dare sukayi taso ya barta ta huta amma fir yaqi dole saida ta bashi abinda yakeso suka kwanta saida sukayi kwana biyu a qasar sannan suka fara meeting din yaso zuwa da ita a ranar farkon amma fir taqi tace ita batajin dadi haka ya tafi ya qyaleta da bayin da suka taho dasu masu yi musu hidima Farha ta kasa gane kan jikinta tunda akayi mata auren sati biyu kenan takejin wani yanayi mara dadi a jikinta, haka suka shafe sati uku suna meeting din lkcn ne kuma jikinta ya fara matsa mata da rana qlau take yini sai dare take fama da ciwon kai da ciwon ciki gashi ta dashe tayi wani fari ranar da suka gama meeting dinne da zasuyi dinner ya matsa mata kan dole sai taje babu yanda zatayi haka akazo aka shiryata suka tafi suna tafe yana kallonta yanda ta kwantar da kanta saman kujera tayi masa kyau sosai har suka isa Emirates Hall din suka zauna a kujerar da aka tanada dominsu bayan ya rakata sun gaisa da wasu daga cikin matan sarakunan da sukazo daga 9ja da sauran qasashen duniya taji dadin hakan sosai, nan aka fara dinner bata iyacin komai ba itadai bayan ruwa da tasha sai Ice cream and Cheese kanta ne taji ya fara sara mata ta rinqa daurewa har abin ya fara fin qarfinta wani zazzabi yayi mata kwauf daya ta fada jikinsa a sume nan da nan hankalinsa ya tashi dama na sauran mutanen dake gurin cikin qanqanin lkc aka shiga da ita wani bangare na gurin da aka tanada saboda kota kwana Doctor's suka duqufa akanta da qwaje² da bincike shima cire duk wani abu daya shafi sarauta yayi ya shiga cikin likitocin dashi akayi komai duk da sun hanashi tabata saboda hankalinsa baa kwance yake ba saida sukayi mata General checkup suka gano matsalarta likitan daya gano inda gizo yake saqar ya juyo ya kalleshi yace “ Congratulation KING HAFEEZ ” dagowa yayi ya kallesa da sauri ya sakeyin murmushi yace “matarka tanada shigar ciki na sati biyar”.....





Please Comments
Share and Vote




*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻



*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION🖊*
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers_)






👸🏻👸🏻 *QUEEN FARHA* 👸🏻👸🏻
👸🏻 *Matar Sarki* 👸🏻





Writing
And
Story



*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
® *FAUZAH*




*Wattpad👉🏻* *realfauzah*


www.fauzahtasiu41@gmail.com





🅿9⃣



Kafe likitan yayi da dara² idanunsa yanajin mgnr kamar mafarkin daya sabayi kullum so yake likitan ya tabbatar masa da abinda ya fada saboda haka ya kamoshi da qarfi ya jijjigashi yace “da gaske kake Dr banason wasa kada kacemin mafarki nakeyi don Allah kayi abinda zai tabbatar min Queen tanada cikina pls” yana mgnr muryarsa na rawa hawaye na zuba a idonsa , cire hanunsa likitan yayi daga kan kafadarsa ya dafashi yace “tabbas wannan karon ba mafarki bane KING HAFEEZ matarka tana dauke da babynka na kwanaki talatin da hudu sati biyar ba kwana daya kenan...” wani ihu yayi ya rungume Dr David yana gdy ga Allah zubewa yayi qasa yayi sujjud shukur dan nuna gdyrsa ga buwayi gagara misali kafin ya dago wani kuka me qarfi ya kwace masa amma na farin ciki yana ayyana abubuwa da yawa a ransa ji yake kamar ya tashi ya dauki Farha ya hadiye lallai Allah da hikima yake shekara shidda suna yawon neman haihuwa daga qasa zuwa qasa ashe shi haukansa yakeyi uwar yayansa tananan a kusa dashi gashi cikin hikima ta ubangiji saduwar farko sai ciki, dagowa yayi lkcn da yaji motsin farkawarta ya qarasa kanta da sauri ta bude idonta akan fuskarsa da har yanzu ya kasa tsayar da hawayensa, ruqo hanunta yayi ya hau gadon ya zauna yana murza hanun nata a hankali tare da dagota ya rungumeta ya sake sakin sabon kuka wannan karon harda shassheqa janye jikinta tayi a hankali ta sanya hanunta tana share masa hawayen cikin muryar mara karsashi wadda dagaji kasan babu kuzarin lfy a cikinta tace.



“Ka daina pls kuka

Please Login or Register in order to submit comment