Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaketa washe baki da macen a hannunsa har suka isa gda Hajiya Kilishi da Hajiya fulani sukayita yi musu fadan boye samun cikin da sukayi shidai kallonta yakeyi inda taketa sharar hawaye tace “Allah Hajiya kunya naji matar Sarki taji inada ciki"


Dariya sukayi sukace “sakarcin banza to ai yanzu taji kin haihu ko?" kuka ta kuma rushewa dashi mamaki ya cika su Hajiya shikuwa da ransa ya baci tashi yayi ya fara fada yana cewa “to tunda haihuwar ce bakyaso abin kunyace ki kashesu gasunan a gaban Farhanah bayan takaicin da kika qunsamin na sawa a daure miki mahaifa hakan bai isheki ba sai kin qaramin dana kuka to ga yarannan ai ki mayar dasu inda suka fito tunda kinfi Allah iyawa shida ya bamu bai iyaba...” muryarsa ce ta fara rawa saboda kukan da yake qoqarin kwace nasa dole ya juya ya fice daga dakin, duk sai taji bataji dadi ba Istigifari ta darayi saboda sabon datayi share Mata hawayen Hajiya Kilishi tayi tace “maza jeki lallashi mijinki naga yadau fushi da yawa” komawa tayi ta kwanta kawai ta shareshi tasan zai kawo kansa amma sai taji shiru har dare har safe bai shigo ba Saida ya tashi daga zaman fada taji bazata iya jurewa ba ta nufi part dinsa lkcn ya fito daga wanka budewa tayi ta shiga tare da sallamarta.



A ciki ya amsa mata ta tsaya tana jiran taji yayi mgn amma shiru hakanne ya qara sanyaya mata gwiwa taja qafarta a hankali ta matsa gabansa ta tsugunna ta riqe qafarsa me cike da suma tace “Don Allah kayi hqr Abban Sarki ka yafemin bana iya jure fushinka baka sabarmin ba Abban Sarki a zamana dakai tsayin 27 years baka tabayin fushin yini guda dani ba meyasa yanzu zakayi ka fahimceni wlh badon na bata maka rai na fadi hakan......” sai kuma tayi shiru ta sake fashewa da kuka jikinsa ne yayi sanyi ya dagota ya mannata da qirjinsa zuciyarsa na bugawa da qarfi yace “shikenan ya wucce amma kada ki qara Queen hakan sai yake gwadamin kamar danine bakyason haihuw....." Bakinta ta manna saman nashi tana girgiza masa kai saida ta tsotsa sosai sannan ta saki tana ajiyar zuciya tace “sabone wannan Hafeez wana sani a duniya bayan kai bansan kowanne namiji ba saikai kadai tun bansan kaina ba nake tare dakai 15 years aka aura maka ni kuma a lkcn ka sanar dani dadinka ka koyar dani soyayyarka me mantar da zuciya kowa da komi wlh duk duniya babu abinda nakeso sama dakai uban yayana ko lkcn dana samu gushewar tunani a zahiri amma a badini zuciyata bata manta dakai ba saboda kaine ka fara budeta kaine kake da mukullinta a hannunka wlh indai wannan ne zaisa ka yarda inasonka to na shirya komawa England a budemin mahaifata nayita zazzaga maka yaya harsai kace ka gaji da kanka kaji mijina"



Wani dadi yakeji a ransa yana gdy ga Allah tabbas Farhanah dabance a cikin matan duniya shi yafi tunanin ma itadin hurul'aynee ce bata cikin jinsin matan duniya kawai dai rabon ta kasance farin cikinsa ne yasa aka halicceta a duniya.


Da wannan tunanin sukaji ana taba bell din dakin ya janye jikinsa daga nata yayi peaking goshinta ya dauki doguwar riga ya zura ya nufi qofar Princess Khadijah ce tayi wani tsalle ta rungumeshi shiko Abdallah ya shige ciki ya rungume Momyn su yace “wlh Momy kin iya bada surprise kawai bamu zataba kika bamu twins nama rasa irin murnar da zanyi Momy mun gode da kuka qaramu daga biyu muka zama hudu muna alfahari daku iyayenmu" Ajiyar zuciya sukayi Zahrah matar Abdallah ta shigo ita da Jalal qaninta dauke da twins din tsugunawa tayi zata gaishe da Farha tayi saurin dagota jikinta tace “karki soma ni Momynku ce banason surukuta kinji yata" daga mata kai tayi suka rungume juna nan fah sukayita hotuna harda su Hajiya.


Bayan komai ya lafa ne Princess Khadijah ta kalli iyayen nasu tace “Dad nifa na zabama twins suna Baby Sunanta Zainab sunan wannan tsohuwar ta nuna Hajiya Kilishi ta kalli namijin tace wannan kuma sunansa Usman sunan Baffan Momy da kuma Daddyn Kaduna kaga shikenan an raba ko ke kuma tsohuwa fulani kiyi hqr idan Momy tayi mana auta zamusa mata sunanki Fatima" kabbara suka dauka King Hafeez yace “kamar kin shiga zuciyata Princess dadina dake kinsan abinda ya dace” turo baki gaba Abdallah yayi yace “to ni kuma da bansan abinda ya dace ba na zaba musu Niknames Ya'eesh da Ya'eeshah" murmushi sukayi sukace Fine zance ya qare Allah yayi muku albarka ya hade kanku amsawa sukayi da amin Jalal ya numfasa yace “yawwa Dad zan taimakawa wannan qwailar na aureta don da wannan rawar kan nata idan bani din ba babu me kwasarta taje tanayi masa miya da Suger" ya nuna Princess Khadijah turo baki tayi ta dauki tumtum ta bishi dashi ya tashi suka fara zagaya dakin dariya kowa dake gurin ya dauka Queen Farha tace “lahhhh games of love nikam na amince da wannan taimako naka Jalal zan biya sadaki ” King Hafeez ne yace “nikuma zan hada lefe" Zahrah tace “wlh zan taimaka da kama event center" kallon Abdallah King Hafeez yayi yace “kaikuma Yaya na qotalo meye taimakonka?" Shafa sumarsa yayi yace “zan taimaka da ruwan gashi cikin dirom don na tabbata jiki zaiyi tsami” dariya suka kuma kwashewa da ita itadai Princess Khadijah kunyace tasata komawa jikin Hajiya Kilishi ta lafe, Hajiya tace “kai kunci gdanku ai qare wasan ku tashi maza kuje kuyi alwalar magrib kai ka dauki matarka ku tafi gdanku kun cikamin qawa da karadi babban kwabo" saida sukayi addu'a sannan suka tashi suka fice.



*~Tammat bi hamdullah~*


Nan na kawo qarshen wannan labari nawa wanda wani bangare na cikinsa ya faru a gaske da fatan Allah yabamu ikon amfani da darrusan dake cikinsa kurakuran ciki kuma Allah ya yafe mana, wadanda suke cewa nayi batsa kuma a cikinsa suma suyi hqr haka labarin yazo idan kin gani bazaki iya karantawa ba ki wucce ko ki qyale bai zama dole ba kuma idan har wannan da batsa to kada ki karanta buk dina na gaba me taken AUREN BAZAWARA saboda babu abinda zan cire komai zanyi bayaninsa yanda yake.


Na gde wadanda kuka fahimceni Bye! Bye!!





Please Comments
Share and Vote






*UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment