Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

mata gudunmawar maganin mata na Ni'emah maganin matsi kuwa ankawo mata shi babu iyaka wasu saboda cin fuska kawai zasuzo suna mata bayanin yanda zatayi matsi bilki ceke tanka musu yayinda Ramata ta kwabar musu kada kowa ya tanka sunaso ayi rigima ne kuma yau ranar farinciki ne, shinkafa jaluf akayi mai kyau sai faten tsaki, Amarya kuwa kawayan ta basu wuce mutum biyu ba suma Abokanan karatunta ne suka samu labari dukda bata gayyaci kowa ba suko sunzo, 'Aisha ta Auri AK Dan gidan Alhaji muntari Naira, abunda yaron keta shela kenan harya isa gidan, Kai zonan mai naji kana cewa bafa masan iskanci, inji Wata makwafciyar suda ta damki hannun yaron tana shirin ingiza keyarsa waje, Wlh wlh yanzu aka daura Auran Aisha da AK wannan baturan daya dawo kwanaki, yasin idan nayi karya Allah tsinan, 'mikewa Aisha tayi bako kunyar Amare tareda jawo hannun yaron cikin daki, 'ummah kinji fa abunda yake cewa, tafadi tana washe baki nan kallo yakoma kanta, koda karya yakeyi yagama faranta mata ayau tunda ya danganta AK a matsayin mijin Auren ta, nan mata akaita surutu ana karyata zancen, 'yo duk matan garinga hauka yayi dazai Auri diyar unguwan nan, haba Malam banda ma haka GA yara masu komai a unguwa kai dalla wuce kada in zabga maka Mari, inji wasu matan da abun yafara kaisu bango, 'yauwaaa sannan babanku Ya'u mai shayi yafadi ana tunanin kamar Maya rasu, 'salati aka dauka gaba daya nan kowa yagama yarda ya'u ya rasu, Ramata kuwa tunda aka fara maganar kallon kowa dai'dai takeyi tarasa abun cewa koda aka fadi Rasuwar ya'u ko motsi takasa yi nan aka dinga bata baki, ana haka Garbati ya shigo tareda rokon jama'a akan subar musu dakin yanasan ganawa da Mahaifiyar Sa, 'zaure suka koma wasu kuma na zaune kofar gida a cewarsu sai sunga abunda zai ture nadin buzu, 'kallon Aisha yayi yayinda ya kalla bilki, 'ki harhada duk wani abunda Musa yakawo na Aure harda kayan fitan bikin dayayi ta cire wannan na jikinta a hada da sauran a kawomun, sannan mama........babanku ya rasu koh Garba? Ta katse shi tana kallon cikin idonsa, Allah ya gafarta masa mukuma Allah yabamu juriya da tawakkalin rashin nasa, 'jikin shi yayi sanyi yayinda tunda abun yafaru sai lokacin Yaji hawaye nabin kumatun Sa na tausayin mamar tasu da kannan shi, Wata irin mace ce ita mai dakewar zuci? Bata taba bayyana sirrin Ranta, hannunta yakamo zaiyi magana, 'tashe kuje a suturta shi akai shi gidan shina gaskiya, kukuma ku share hawayen ku Addu'a zamu cigaba dayi, 'mikewa yayi zai fita saiya waigo tareda kallon Aisha wacce ta hade kanta da guiwa tana kuka kasa kasa, 'An Daura Auranki da Abdulkareem Dan gidan Alhaji muktar akan sadaki dubu hamsin, dukda tana cikin tashin hankali saida ta dago ta kalli yayan nata idonta taf hawaye, murmushin ke neman subce mata nanta maida kanta akan cinyar ta samun kanta tayi da mika tawassali tareda godiya ga Allah Ashe AK Santa yakeyi?
Ashe ba ita kadai take dakon soyyar shiba?
ashe zata Kara tsintar farinciki a Rayuwar ta lokacin data cire ran samun murmushi a duniyarta sai gashe bayan lokaci mai tsawo ta manta daduk kuncin ta dukda Rasuwar mahaifin ta nanan daram a gefen zuciyarta amma murnar Mallakar AK ya shafe duk wani kunci a tattare da ita, mikewa tayi kamar mahaukaciya tareda girgiza bilki datake gabzan kuka, 'Auta Auta kinji mai yaya yake cewa? Auta Dan Allah ki mareni Auta ki jijjiga ni dukda nasan ba mafarki nakeyi ba inaso in tabbata bani kadai naji Abunda yake cewa ba, cewa fa yayi nazama matan Aure kuma AK na Aura, yaya AK na,
Auta Ashe AK zan Aura? Ashe sona yakeyi? Ashe shine ya Hana Musa Aurena yayinda kaddara taso ta shiga tsakanina dashi, Ummah, tafadi tareda rarrafawa tana rike kafan Ramata dake binta da kallo itada bilki gani sukeyi tadan samu matsala akanta ubanta fa akace ya rasu yanzu amma tana murnan Mallakar namiji ko kunyar idonsu bataji, 'ummah kice wani Abu mana, kinji, kinji umman mu, Kuka tafara yi mai sauti inda kadan yarage Ramata tayi kanta da bugu ganin ta zube a wurin tana kuka mai taba zuciya taji tausayin diyar nata yagama mamaye ta datasan matsayin ta a wurin AK din datafi haka yin kukan babu Wanda ya lallashi wani cikin su Ramata kuwa babu koda digon hawaye a idonta.

Ankai ya'u gidanshi na gaskiya saidai muce Allah ya gafarta mashi idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, yayinda Garbati yace baza'ai zaman makoki ba sanin babu abunda za'ai a wurin sai gulman mamacin hakan yasa kowa ya watse badan rai yaso ba, 'Mamie ceke tsaye a parlor sai zufa takeyi dankwali rike a hannun ta tunda abun yafaru yan'gulma suka gaya mata komai tareda cikama wandon su iska gudun kada Alhaji muktar yadawo ya samesu a gidan, bakaramin tashin hankali ta shiga ba inda har kukan bakin ciki saida tayi ta kudiri aniyar saidai tarasa Auranta akan Auran Aisha amma Sam danta bazai taba Auran Yar'duniya ba, shigowar Alhaji muktar neya Kara tunzura ta da hanzari ta tarbe shi bakin kofan falo inda taita ruwan Masifa tana zagin Ramata akan asiri sukayi banda aikin Asiri ina AK ina Auran Aisha? Ance kwarya tabi kwarya ko cikin kwaryar bakowace kwarya bace tadace da dangatan danta ba, Aikin banza aikin hofi wlh saiya Saki karuwan nan bazan Zama abun nunawa a gari ba yarinyar da ubanta ke neman ta, 'kallon ta Daddy yayi tunda tafara haukan ta baice mata komai ba kanshi na Sara mishi babu abunda yake bukata sai bcci a lokacin dukda ana neman karfe biyar na yamma, wucewa zaiyi ta tare mishi hanya akan saitaji dalilin tozarcin daya jamusu, 'cikeda takaici ya kalle ta sama da kasa, 'wai bilki baki San mahaifin yarinyar nan ya rasu bane yau? Karona farko tun Auran su dataga yamata irin kallon nan, 'toh sai me? Nice na kashe shi? Ina ruwana dawata Rasuwar shi? Allah na tuba ai gara daya rasu koba komai an rage mugun iri a doran kasa, bai dameni ba wlh yau yau sai an sakar musu da diyarsu, 'hankade ta yayi saida tafadi akan kujera bayasan biye mata bare yadauki mummunan hukunci cikin fushi, yanufa dakin sa yayinda yarage kayan jikin Sa, wai maiyasa mata wani zubin sukeda Karamar kwakwalwa ne? Idan tanada magana dashi aiba haka ya kamata ta tunkare shiba yaushe bilkin ta chanza Halinta ne? Shi za'a kawoma iskanci a cikin gidanshi aiko zaiyi maganin ta daga ita har yaron nata Aure kuma zaiga ubanda ya isa ya raba shi muddin yana raye.

Gogan kuwa yana chan yana harkokin Sa a cikin gari gaba daya gidan nasu baya mishi dadi yanzu ya gwammace yabata lokacin Sa wurin business dinshi hakanan yau ya tsince kanshi da Muguwar faduwar gaba harsaida ya gayama wani Abokin shi inda yabashi shawarar yaita Addu'a kila Alkairi ne zai Same shi, hankalin shi gaba daya ya karkata kan gida hakan yasa shida saura ya doshi unguwan nasu tunda matasa suka hango motar shi nan akaita ihu ana daga masa hannu, Ango Angooo Angoooo kawai kakeji suna fada suna shewa, mamaki yayi toh dawa sukeyi? ango? Kodai sunyi tsammanin wanine bashi ba? Dariya yayi harda Jan tsaki yakara murza zaman hularshi a kanshi, 'oooh mutane da rigima sukeyi kaji wai Ango nida ko budurwa bantaba yiba naiman rigima kawai yawancin suma ban sansu ba, 'yafadi shi kadai, yana isa kofar gida tunda yayi horn kafun mai'gadi ya bude mai tuni wasu sun biyo motarshi a baya inda akan dole ya bude musu glass din motar cikeda mamaki, 'Ango kasha kamshi Dan Alaji yaushe za'a hada mana walimar maza tunda Auran yaxo bawai an shirya bane, 'walimar maza? Ya tambaya cikin mamaki, 'au eh mana wacce akeyi bayan an daura Aure mana, koda yake jeka huta muna nan munanan muna Sa ido Dan Allah kada a manta damu Dan Alaji, wooooo sai Ustaziya yasin Allah barku tare, 'dayaga abun yazama hauka Jan motarshi ciki yayi cikeda Al'ajabin samarin unguwar tasu, haka yafito ya rufe motar jikin shi dukyayi sanyi, mai'gadi kuwa sai kirari yake masa tareda Addu'ar Allah ya sanya Alkairi, 'wucewa yayi baiko bi takanshi ba inda yana shiga parlor ya tadda Mamie ta buga tagumi da hannu biyu biyu cikin yini guda harta Dan fada saboda tashin hankali, 'subhanallah Mamie lfy? Ya tambaya yayinda ya zauna kusada ita, kallon shi takeyi idonta ya rine yayi jajir, 'AK kasan abunda babanku yaimana? Kaji labarin tozarcin dayayi mana? Toh an daura maka Aure yau bayan sallar juma'a kasani idan baka Sani ba kabude kunne kajida kyau kazama mai mata mai iyali, tafadi tareda gyara zamanta harda buga cinyarta, 'dariya yayi har saida fararan hakoran shi suka bayyana, haba Mamie wlh kema kin iya tsokana Auran lfy saikace yaro, 'riko hannun shi tayi tareda kafa mishi ido babu Alamar wasa take kallon shi nan jikin shi yayi sanyi ganin yanayin nata, 'Abdulkareem nataba maka irin wasan nan? Wlh yau aka daura Auran kada Aisha diyar mai shayi, Mikewa yayi zumbur hadeda goge kunnansa harda Dan bugawa a tunanin shi baiji dakyau bane, 'eye? Yafadi yayinda yayi jifa da hular kanshi Mai kikace? Mikewa Mamie tayi hadeda maimaita mai abunda tace, 'chab haba wasa yakeyi duk matan duniya?jada baya baya yakeyi, Idan hukuntani yakeyi saboda naki Auran diyar Aminin Sa toh yanzu na yarda, Mamie Yammata nawa nema a gidan? Sun kai hudu? Wlh idan dukansu yakeso in aura na yarda akan abunda kike danganta nida shi, wlh ina sansu, ko Auran kauye ne aimun na Amince, kowacece na yarda Mamie ina Dadyn? Yafadi yana waige waige waiko zaiga Dadyn a wurinda suke, *Ina Dadyn?* yafadi cikin razanannan ihu har saida jijiyoyi suka furfuto akansa idonshi kamar zasu fado kasa sai zaro su yakeyi sunyi jazur, 'shi maiyasa bai aurota ata biyu ba? Maiyasa baiyi sadakatul jari'ar da itaba bayan yataba Aure? Tunda yataba Aure maiyasa dasai yakara da bazawara why me??
Why?
Why?
Auran fari infara da bazawaran titi?
Haba!
Haba!!.
Bazawara duk mazan gari sun Santa fa, Ustaziyaar banza? Kirarinta fa kenan, wai Ustaziya saboda yanda takeda fuska biyu, Ustaziya koko yar'duniya? yafadi yana yarfa hannunsa duka biyun saikace zai Mari mamin, saidai shi Dadyn ya aureta wlh sakinta zanyi Dan bata auru ba sai zaro mata ido yakeyi itako baki da hanci tasaki tana kallon ikon Allah yayinda take girgiza kanta cikin bacin randa bata taba tsintar kanta a cikin saba, ji takeyi kamar ta rufe shida duka, Dan ubanka AK ni zakaima bakin ciki? da tsufa na kake mun fatan kishiya? Yaron nan bakada mutunci kishiya kakemun fata da tsufana diyar cikina yarinyar Dana raina da hannuna? Lallai ko kishin mamarka bakayi kakemun fatan babanku yakara Aure? Tafadi da Alamar maganar ba karamin zafi taimata ba.

*Mrs Sadik RumahπŸ’…πŸ»*
*Ustaziya ko Yar'duniyaπŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*

*Written by Anty Mamie*

*Yah Rabbi duk inda na zaga duk inda na leka kowa Ustaziya harna rasa bakin Magana, waya kona amsata babu iyaka messages kuwa na mutane har wayata na daukewa, shin ta ina zan fara muku? Gskia mutum Rahama ne, nagode da Addu'ar ku a gareni masoya, Ustaziya fans group kuna Sani nishadi Mara iyaka comments dinku na jiya naci dariya, godiya gaduk masoyan Ustaziya makwaftan Aisha ina gaisuwa da kawayan ta tace ace muku adaina kushe mata Angon ta hakanan take san abunta.πŸ™πŸΌπŸ˜*

*Dedicated to sister Husnah Amarya*

17

Kan Ya'u akayi ina rai yayi halinsa tuni nan aka dauki kabbara Allah sarki ya'u ashe yanada rabon ganin Auran diyarsa Allah ya dauki Ransa a wurin daurin Auran yar'sa, jama'a nata jimamin lamarin tun bare jarumtar da Alhaji muktar yayi, liman yabada sanarwa da la'asar za'ai mai salla akai shi makwancin shi nan danan wani yaro ya ruga gida batareda bata lokaci ba Amarya taci kwalliyar ta babu laifi tayi kyau tasha lallan gargajiya inda babu wasu yan biki masu yawa sai makwaftar da gulma ce yakawo su harda masu kawo mata gudunmawar maganin mata na Ni'emah maganin matsi kuwa ankawo mata shi babu iyaka wasu saboda cin fuska kawai zasuzo suna mata bayanin yanda zatayi matsi bilki ceke tanka musu yayinda Ramata ta kwabar musu kada kowa ya tanka sunaso ayi rigima ne kuma yau ranar farinciki ne, shinkafa jaluf akayi mai kyau sai faten tsaki, Amarya kuwa kawayan ta basu wuce mutum biyu ba suma Abokanan karatunta ne suka samu labari dukda bata gayyaci kowa ba suko sunzo, 'Aisha ta Auri AK Dan gidan Alhaji muntari Naira, abunda yaron keta shela kenan harya isa gidan, Kai zonan mai naji kana cewa bafa masan iskanci, inji Wata makwafciyar suda ta damki hannun yaron tana shirin ingiza keyarsa waje, Wlh wlh yanzu aka daura Auran Aisha da AK wannan baturan daya dawo kwanaki, yasin idan nayi karya Allah tsinan, 'mikewa Aisha tayi bako kunyar Amare tareda jawo hannun yaron cikin daki, 'ummah kinji fa abunda yake cewa, tafadi tana washe baki nan kallo yakoma kanta, koda karya yakeyi yagama faranta mata ayau tunda ya danganta AK a matsayin mijin Auren ta, nan mata akaita surutu ana karyata zancen, 'yo duk matan garinga hauka yayi dazai Auri diyar unguwan nan, haba Malam banda ma haka GA yara masu komai a unguwa kai dalla wuce kada in zabga maka Mari, inji wasu matan da abun yafara kaisu bango, 'yauwaaa sannan babanku Ya'u mai shayi yafadi ana tunanin kamar Maya rasu, 'salati aka dauka gaba daya nan kowa yagama yarda ya'u ya rasu, Ramata kuwa tunda aka fara maganar kallon kowa dai'dai takeyi tarasa abun cewa koda aka fadi Rasuwar ya'u ko motsi takasa yi nan aka dinga bata baki, ana haka Garbati ya shigo tareda rokon jama'a akan subar musu dakin yanasan ganawa da Mahaifiyar Sa, 'zaure suka koma wasu kuma na zaune kofar gida a cewarsu sai sunga abunda zai ture nadin buzu, 'kallon Aisha yayi yayinda ya kalla bilki, 'ki harhada duk wani abunda Musa yakawo na Aure harda kayan fitan bikin dayayi ta cire wannan na jikinta a hada da sauran a kawomun, sannan mama........babanku ya rasu koh Garba? Ta katse shi tana kallon cikin idonsa, Allah ya gafarta masa mukuma Allah yabamu juriya da tawakkalin rashin nasa, 'jikin shi yayi sanyi yayinda tunda abun yafaru sai lokacin Yaji hawaye nabin kumatun Sa na tausayin mamar tasu da kannan shi, Wata irin mace ce ita mai dakewar zuci? Bata taba bayyana sirrin Ranta, hannunta yakamo zaiyi magana, 'tashe kuje a suturta shi akai shi gidan shina gaskiya, kukuma ku share hawayen ku Addu'a zamu cigaba dayi, 'mikewa yayi zai fita saiya waigo tareda kallon Aisha wacce ta hade kanta da guiwa tana kuka kasa kasa, 'An Daura Auranki da Abdulkareem Dan gidan Alhaji muktar akan sadaki dubu hamsin, dukda tana cikin tashin hankali saida ta dago ta kalli yayan nata idonta taf hawaye, murmushin ke neman subce mata nanta maida kanta akan cinyar ta samun kanta tayi da mika tawassali tareda godiya ga Allah Ashe AK Santa yakeyi?
Ashe ba ita kadai take dakon soyyar shiba?
ashe zata Kara tsintar farinciki a Rayuwar ta lokacin data cire ran samun murmushi a duniyarta sai gashe bayan lokaci mai tsawo ta manta daduk kuncin ta dukda Rasuwar mahaifin ta nanan daram a gefen zuciyarta amma murnar Mallakar AK ya shafe duk wani kunci a tattare da ita, mikewa tayi kamar mahaukaciya tareda girgiza bilki datake gabzan kuka, 'Auta Auta kinji mai yaya yake cewa? Auta Dan Allah ki mareni Auta ki jijjiga ni dukda nasan ba mafarki nakeyi ba inaso in tabbata bani kadai naji Abunda yake cewa ba, cewa fa yayi nazama matan Aure kuma AK na Aura, yaya AK na,
Auta Ashe AK zan Aura? Ashe sona yakeyi? Ashe shine ya Hana Musa Aurena yayinda kaddara taso ta shiga tsakanina dashi, Ummah, tafadi tareda rarrafawa tana rike kafan Ramata dake binta da kallo itada bilki gani sukeyi tadan samu matsala akanta ubanta fa akace ya rasu yanzu amma tana murnan Mallakar namiji ko kunyar idonsu bataji, 'ummah kice wani Abu mana, kinji, kinji umman mu, Kuka tafara yi mai sauti inda kadan yarage Ramata tayi kanta da bugu ganin ta zube a wurin tana kuka mai taba zuciya taji tausayin diyar nata yagama mamaye ta datasan matsayin ta a wurin AK din datafi haka yin kukan babu Wanda ya lallashi wani cikin su Ramata kuwa babu koda digon hawaye a idonta.

Ankai ya'u gidanshi na gaskiya saidai muce Allah ya gafarta mashi idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, yayinda Garbati yace baza'ai zaman makoki ba sanin babu abunda za'ai a wurin sai gulman mamacin hakan yasa kowa ya watse badan rai yaso ba, 'Mamie ceke tsaye a parlor sai zufa takeyi dankwali rike a hannun ta tunda abun yafaru yan'gulma suka gaya mata komai tareda cikama wandon su iska gudun kada Alhaji muktar yadawo ya samesu a gidan, bakaramin tashin hankali ta shiga ba inda har kukan bakin ciki saida tayi ta kudiri aniyar saidai tarasa Auranta akan Auran Aisha amma Sam danta bazai taba Auran Yar'duniya ba, shigowar Alhaji muktar neya Kara tunzura ta da hanzari ta tarbe shi bakin kofan falo inda taita ruwan Masifa tana zagin Ramata akan asiri sukayi banda aikin Asiri ina AK ina Auran Aisha? Ance kwarya tabi kwarya ko cikin kwaryar bakowace kwarya bace tadace da dangatan danta ba, Aikin banza aikin hofi wlh saiya Saki karuwan nan bazan Zama abun nunawa a gari ba yarinyar da ubanta ke neman ta, 'kallon ta Daddy yayi tunda tafara haukan ta baice mata komai ba kanshi na Sara mishi babu abunda yake bukata sai bcci a lokacin dukda ana neman karfe biyar na yamma, wucewa zaiyi ta tare mishi hanya akan saitaji dalilin tozarcin daya jamusu, 'cikeda takaici ya kalle ta sama da kasa, 'wai bilki baki San mahaifin yarinyar nan ya rasu bane yau? Karona farko tun Auran su dataga yamata irin kallon nan, 'toh sai me? Nice na kashe shi? Ina ruwana dawata Rasuwar shi? Allah na tuba ai gara daya rasu koba komai an rage mugun iri a doran kasa, bai dameni ba wlh yau yau sai an sakar musu da diyarsu, 'hankade ta yayi saida tafadi akan kujera bayasan biye mata bare yadauki mummunan hukunci cikin fushi, yanufa dakin sa yayinda yarage kayan jikin Sa, wai maiyasa mata wani zubin sukeda Karamar kwakwalwa ne? Idan tanada magana dashi aiba haka ya kamata ta tunkare shiba yaushe bilkin ta chanza Halinta ne? Shi za'a kawoma iskanci a cikin gidanshi aiko zaiyi maganin ta daga ita har yaron nata Aure kuma zaiga ubanda ya isa ya raba shi muddin yana raye.

Gogan kuwa yana chan yana harkokin Sa a cikin gari gaba daya gidan nasu baya mishi dadi yanzu ya gwammace yabata lokacin Sa wurin business dinshi hakanan yau ya tsince kanshi da Muguwar faduwar gaba harsaida ya gayama wani Abokin shi inda yabashi shawarar yaita Addu'a kila Alkairi ne zai Same shi, hankalin shi gaba daya ya karkata kan gida hakan yasa shida saura ya doshi unguwan nasu tunda matasa suka hango motar shi nan akaita ihu ana daga masa hannu, Ango Angooo Angoooo kawai kakeji suna fada suna shewa, mamaki yayi toh dawa sukeyi? ango? Kodai sunyi tsammanin wanine bashi ba? Dariya yayi harda Jan tsaki yakara murza zaman hularshi a kanshi, 'oooh mutane da rigima sukeyi kaji wai Ango nida ko budurwa bantaba yiba naiman rigima kawai yawancin suma ban sansu ba, 'yafadi shi kadai, yana isa kofar gida tunda yayi horn kafun mai'gadi ya bude mai tuni wasu sun biyo motarshi a baya inda akan dole ya bude musu glass din motar cikeda mamaki, 'Ango kasha kamshi Dan Alaji yaushe za'a hada mana walimar maza tunda Auran yaxo bawai an shirya bane, 'walimar maza? Ya tambaya cikin mamaki, 'au eh mana wacce akeyi bayan an daura Aure mana, koda yake jeka huta muna nan munanan muna Sa ido Dan Allah kada a manta damu Dan Alaji, wooooo sai Ustaziya yasin Allah barku tare, 'dayaga abun yazama hauka Jan motarshi ciki yayi cikeda Al'ajabin samarin unguwar tasu, haka yafito ya rufe motar jikin shi dukyayi sanyi, mai'gadi kuwa sai kirari yake masa tareda Addu'ar Allah ya sanya Alkairi, 'wucewa yayi baiko bi takanshi ba inda yana shiga parlor ya tadda Mamie ta buga tagumi da hannu biyu biyu cikin yini guda harta Dan fada saboda tashin hankali, 'subhanallah Mamie lfy? Ya tambaya yayinda ya zauna kusada ita, kallon shi takeyi idonta ya rine yayi jajir, 'AK kasan abunda babanku yaimana? Kaji labarin tozarcin dayayi mana? Toh an daura maka Aure yau bayan sallar juma'a kasani idan baka Sani ba kabude kunne kajida kyau kazama mai mata mai iyali, tafadi tareda gyara zamanta harda buga cinyarta, 'dariya yayi har saida fararan hakoran shi suka bayyana, haba Mamie wlh kema kin iya tsokana Auran lfy saikace yaro, 'riko hannun shi tayi tareda kafa mishi ido babu Alamar wasa take kallon shi nan jikin shi yayi sanyi ganin yanayin nata, 'Abdulkareem nataba maka irin wasan nan? Wlh yau aka daura Auran kada Aisha diyar mai shayi, Mikewa yayi zumbur hadeda goge kunnansa harda Dan bugawa a tunanin shi baiji dakyau bane, 'eye? Yafadi yayinda yayi jifa da hular kanshi Mai kikace? Mikewa Mamie tayi hadeda maimaita mai abunda tace, 'chab haba wasa yakeyi duk matan duniya?jada baya baya yakeyi, Idan hukuntani yakeyi saboda naki Auran diyar Aminin Sa toh yanzu na yarda, Mamie Yammata nawa nema a gidan? Sun kai hudu? Wlh idan dukansu yakeso in aura na yarda akan abunda kike danganta nida shi, wlh ina sansu, ko Auran kauye ne aimun na Amince, kowacece na yarda Mamie ina Dadyn? Yafadi yana waige waige waiko zaiga Dadyn a wurinda suke, *Ina Dadyn?* yafadi cikin razanannan ihu har saida jijiyoyi suka furfuto akansa idonshi kamar zasu fado kasa sai zaro su yakeyi sunyi jazur, 'shi maiyasa bai aurota ata biyu ba? Maiyasa baiyi sadakatul jari'ar da itaba bayan yataba Aure? Tunda yataba Aure maiyasa dasai yakara da bazawara why me??
Why?
Why?
Auran fari infara da bazawaran titi?
Haba!
Haba!!.
Bazawara duk mazan gari sun Santa fa, Ustaziyaar banza? Kirarinta fa kenan, wai Ustaziya saboda yanda takeda fuska biyu, Ustaziya koko yar'duniya? yafadi yana yarfa hannunsa duka biyun saikace zai Mari mamin, saidai shi Dadyn ya aureta wlh sakinta zanyi Dan bata auru ba sai zaro mata ido yakeyi itako baki da hanci tasaki tana kallon ikon Allah yayinda take girgiza kanta cikin bacin randa bata taba tsintar kanta a cikin saba, ji takeyi kamar ta rufe shida duka, Dan ubanka AK ni zakaima bakin ciki? da tsufa na kake mun fatan kishiya? Yaron nan bakada mutunci kishiya kakemun fata da tsufana diyar cikina yarinyar Dana raina da hannuna? Lallai ko kishin mamarka bakayi kakemun fatan babanku yakara Aure? Tafadi da Alamar maganar ba karamin zafi taimata ba.

*Mrs Sadik RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*

*Written by Anty Mamie*

*Ina kuke yan hannun dama na🀝🏻godiya Mara iyaka sister futu marubuciyar Ramlat, tareda Asiyar Bachaka marubuciyar Danasani keya, leemat muna jiran sabon novel.Nagode sosai da kaunar ku a gareni.*

*Dedicated to sister Husnah*

18

Babu abunda zai hanani sakinta yanzun nan kuwa, juyawa yayi yayinda sukayi ido Biyu da Alhaji muktar Wanda hayaniyar su yafito dashi daga daki duk abunda suka tattauna akan kunnan shi, AK na shirin Gilmawa Yaji daddy na fadin, 'bazan hanaka sakinta ba kamar yanda ban naimi shawarar Aura maka ita wurin kowa ba haka bazan tilasta maka Zama da ita ba tunda ka nuna ban isa dakai ba shikenan nikuma zan nuna isata a inda na isa, kallon Mamie yayi ita mai zugakan tareda Aisha zasuyi zawarcin kasan da sanin datse igiyoyin Auran Aisha daidai yakeda mutuwar Auran Bilkisu mamarka, a razane Mamie ta kalla daddy yayinda takarasa wurinsa, wai wace bilkin kake magana Alhaji? Ban gane ba badai ni Bilkisu ba? menene hadin Aurena Dana AK? Jama'a aimun Adalici mana Lallai Alhaji kamar bakai ba nice fa bilkin ka yar'fulanin ka shakara kusan Arba'in muna tare ko daga mun murya baka taba yibafa, tafadi jikinta na

Please Login or Register in order to submit comment