Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miya bakin Aisha ya dosa murmushin mugunta kwance a fuskarsa saida yazo saitin bakinta ya Saki spoon din nan abincin ya zube a jikinta harda chokalin, Oooops am sooo sorry darling wiffy yafadi yanasa hannu da niyyar kakkabe mata da gayyah yake dukanta inda cikin ikon Allah gaba daya ta naimi tsoran AK a Ranta ta rasa, Worry not hubby karka damu Anything for you my luv, tafadi tareda shafa gefen bakinsa, 'Anya Aisha ba gamo tayi ba😫wasa wasa fa yaga kamar ba Aishar saba har cikin idonshi take kallo yanzu batako kyaftawa a'a kodai a Asibiti tayi gamo da Aljanar rashin kunya ne? Idan zai tuna da safe har kuka saida taimasa tana durkushe a gabansa, Mamie ceta katse su inda take shaida musu daddy nakan hanya, 'yauwa dama magana nakeso inyi daxu dukanku, tattara kwanukan dake wurin Aisha tayi Wanda itace ta cinye kusan abincin dake ciki, saida ta gyara gun sannan tadawo ta zauna tareda fuskantar Mamie, banaso ku fassara maganata nasan komai nufi ne daga Allah babu mai badawa kuma mai hanawa sai shi, tafadi ko kadan Aisha banaso ki fassara magana ta dawata fuka sanin kanki ne bakida banbanci da diyarda na Haifa a cikina harga Allah ina jinki sosai a Raina, abun na damuna Aisha nakosa inga jikokina nida daddyn ku a karo da dama munso muyi muku Maganar amma bamusan ta inda zamu fara ba idan wani Abu ne na daban sai a nema taimako idan likita zaku gani gara asan abunyi amma Abu shekara Uku shiru kodai kun tsaya sisi ne? Tafadi tareda kafe Aishar da ido, yauwa Mamie AK ya furta Ranshi fal farincikin yanda zai gumama Aisha, Wlh Mamie maganarki haka take, ya furta tareda mikewa ya koma kujeran Mamie, kwalla ne suka fara ambaliya a fuskar Aisha dake Duke a kasa ganin yanda AK ya Mike tasan wani bomb din zai Dana mata, "have confidence wani sashi na zuciyarta kece mata, dnt let him see ur weaknesses again u r far more beyond that Aisha.
, subhanallah Daughter maiya faru kuka kuma? Idan maganata yamiki zafi kiyi hakuri daughter......ko kadan Mamie kin Sosa mun abunda ke damuna wlh babu yanda zanyi ne Allah ne shaida ta shike bani maganin Hana daukar ciki a cewarsa bayaso jikina ya baci ina haihuwa zan Zama mama kuma bai shirya Zama baba ba Wanda shine da naki amincewa munsamu sabani akan hakan yafita harkata haka nan na Amince amma wlh raina baiso ba amincewata shine sanadiyyan shiryawan da mukayi yanzu tareda Soyyah da farinciki a gidanmu.....Ashe kai mutumin banza ne Abdulkareem? Innalillahi mai nake shirin ji ni bilki? Whatttttttt sukaji an furta da karfi yayinda kallon su yakoma kan Daddy da shigowar shi yayi daidai da bayanin da Aishar keyi, mikewa AK yayi jikinshi na digarda zufa kallon Aishar yayi charaf suka hada ido nanta kashe mishi ido daya harda gwalo fuskarta taf da ruwan hawaye.








*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*


*Written by Anty Mamie*




*Dedicated to sister Husnah*



26





Daddy wlh ba haka bane, Daddy.....'Bani kaima ba Abdulkareem kanka ka cuta bakowa ba Kekuma Allah ya saka miki cutar dake dayake yi, wlh kaji na rantse nakusa sallama ka cikin yarana AK, daddy yafadi da iyakar gskiar Sa, akan yarinyar nan zan dauki mummunan hukunci fiyeda tunanin ka mutum banza kawai Wanda baisan ciwon kansa ba, wucewa dakinsa daddy yayi cikeda takaici, "Ai Alhaji kai naka kadan ne Abdulkareem muddin ka Kara musgunama yarinyar nan ban yafe maka ba, kekuma daga yau sai yau idan yakara baki magani kikasha kema ban yafe miki ba menene Amfanin iyaye? Kema Aisha Ashe wawiya ce ina miki kallon mai hankali maiyasa tuntuni baki sanar damu ba? Idan ya lalata miki mahaifa wa keda asara? Ke kikeda asara shi namiji ne zai iya nemo Wata ta Haifa masa kefa? Yagama da rayuwar ki idan maganin yakeso shi maiyasa bai Shaba? Yi shiru share hawayen ki kikuma kwantar da hankalinki insha Allah zan dinga zuwa gidan naku akai akai inga yanda zaman naku yake muddun naga sabani daga gareka zakasha mamaki na kuwa, 'rungume Aisha Mamie tayi tana Kara lallashin ta tareda goge mata hawaye, 'maza ku wuce kubar mana gida, Mamie tafadi tana banka mishi harara, diyata zamu karasa magana a waya saida safe, shigewa daki Mamie tayi bata Kara waiwayowa ba, hijab dinta ta dauko tareda sakawa inda yake binta dawani mugun kallo yama rasa mai zai Mata ko kadan taki bari su hada ido dukda tasan kallon ta yakeyi, saida ta shirya tsaf ta wuce ta gefen shi kamar batasan da mutum a gurin ba kai tsaye tabar gidan domin neman Abun hawa a cewarta tunda ba tare sukazo ba bataga dalilin da zaisa su koma tare ba ta tabbata bazai taba daukar ta a motarsa ba, tana tsaye baki titi tana neman Abun hawa ya wuce ta gabanta da gudu kamar zai tashi sama harda badeta da kura, nan jama'a akaita magana akan irinsu masu banke yaran mutane saikace sunfi kowa uziri, mtsew aikin banza koka tsaya ba shiga motarka zanyi ba, kodata koma gida kai tsaye dakinta ta shiga tareda yin sallar magrib bata nema komai ba kasancewar cikinta a cike yake hakan yasa ta dauki wanka tareda tsara kwalliya mai burgewa yar Karamar matsatsiyar rigarda bai gama rufe mata cinya tasaka maroon color mai santi yanada siririyar hannu Rabin kirjinta a waje ita kanta saida taji kunyar kanta amma tariga ta kudiri daga rana irinta yau zaman Yar'duniya zata dinga yi a cikin gidannan gara tazama yar'duniyar da yake mata fatan Zama kullum gashin kanta ta Kara gyarawa tareda tufke shida ribom din kayan tayi matukar kyau ita kanta tasan tayi kyau ba karya, turaruka masu sanyin kamshi ta fesa a kowace ga'ba na jikinta inda daga karshe ta shafe jikinta dawata fitinanniyar humran matan Aure Wanda wani zuwa datayi Mamie tabata harda mata bayanin amfanin shi wato ba'a sashi sai an shiryaπŸ€ͺπŸ™Š, parlor ta koma tana tafiya tana yauki kamar karkashi inda ta jona bornar na turaran wuta nan kamshi ya mamaye kowani lungu na gidan ta kunna TV tareda kure volum tashar waka ta kama bakinta na taunar cingum strawberry na Orbit ji kake karararassss rasss Ras cikin kwarewa kallo daya zakai mata kasan Aisha ta rikide tadawo Yar'duniya a hankali ta Mike tsaye tana taka rawa cikin kwarewa da nishadi bata damuda volum dinda ta kure ba dama haka takeso tanaso a yau basai gobe ba ta kararma farin mugu da ruwan kanshi itama ta cike katin zaman cikakkiyar bakar muguwa daga rana tayau, 'kwance yake rufda ciki abun duniya dukya dameshi akan Bakar yarinyar nan iyayan shi ke neman yimai baki, idan baiyi wasa fa tabbas Dan hakkin daya raina zai kwakule masa ido bawai tsolewa ba, sauti yafara ji sama sama tun yanaji kadan kadan harya fara jin abun yawuce hankali saikace club an kure volume ga tashin speaker's ta ko'ina tsaki yaja tabbatar da cewa a cikin gidan shi karan ke fitowa, belt din wandon shi ya zaro sanye da farar singlate da blue dogon wando a jikinsa, bude kofar dakin yayi mai zai gani? Wata ce sanye da Killer dressing kallo daya zakai mata kasan babbar mace ce babu Raini duk inda ake neman classy beb takai, baki bude yake gwale ido ganin yanda take rawar cikin kwarewa tana kasa da sama sai bankarewa takeyi kamar kifin tarwa'dah, tunda ya shigo Taga shigowar shi hakan yasa takara bada himma cikin ikon Allah ko kadan neman kunyarta tayi ta rasa cike takeda nishadi, yayinda AK ya karaso sosai dafda ita......AAAAA'EEEEEESHAAAA Ya fadi cikin rawar murya inda dakyar ya motsa hannun Wanda ke rikeda belt da niyyar zuba mata amma belt din yakasa sauka jikinta ganin yanda Tai masifar tafiya da tunanin shi ga jarababben kamshin ta Wanda ke kashe mishi jiki, wai dama haka matarshi keda kyau? Amma yau tadawo mishi yar duniya zalla, kafun ya Ankara ta fada jikinsa inda cikin salon rawarta mai motsa Sha'awar duk wani namiji mai jini a jiki kuma mai cikakkiyar lfy tafara shafa jikinshi da mazaunan ta tana sama da kasa, mai zan gani ni Mamie??😳 AK nagani ya Saki belt dinshi a kasa jiki na rawa gashin jikinsa dukya gama mikewa.........dinshi ta Mike kem kamar zata Fasa wandon shiπŸ™Š saitin kunnan shi takoma inda tafara taunar cingum dinta Kararassssass rass harshe ta fito dashi kumatun shi take lasa a hankali harta kai gefen kunnan shi murya chan kasa kasa cikin kasala tace, "how did u lyk the new me? Congratulations daga yau zaka fara Rayuwa da tantiriyar yar'duniya Original mai kwalin karatun duniyanci ta kowani fanni na Dade da zuwa bautar kasa ai hakan yasa har Award gwamnatin tarayyah tabani a fanin duniyanci yanzu nafara daukar hanyar Zama international Yar'duniya tareda taimako da hadin kanka, kanshi ta juyo saitin fuskarta numfashin su na haduwa idonshi sun kankance sunyi jajir, 'my love tace mishi tareda sakin makirin murmushi, sakinsa tayi batayi taku biyu ba taji ya finciko ta ba tareda bata lokaci ba ya hada bakinsu wuri daya kamar mayunwacin zaki ture shi takeyi hade hannuwan ta yayi duka biyun da hannun shi daya inda yasa dayan hannun da karfi ya janye rigar jikinta wacce yafara barkawa, azaba ya ishe Aisha jin lips dinta takeyi kamar ana cire su ta tabbata Yaji mata ciwo, kasan carpet ya kwantar da ita tareda danneta da kafafun shi farar singlate dinshi yahau zamewa, 'bake yar'duniya ba abunda kika Dade kinaso zan baki harda kaima iyayena karata karki damu bazan baki maganin Hana daukan ciki yauba, ranarki ce kin sameni a bonanza game koh? Let's c Wanda zaiyi nasara tsakanin mu, ihu takeyi iya karfin ta inda take dukanshi da hannuwa duka biyun ko kadan ta tsani AK bazata taba bashi budurcin taba ALKAWARI ne ta gwammace ta rabama Gayu a titi, budurcin datasha gwagwarmaya ta dalilin karewa budurcin da jama'ar gari dashi kansa ke zaginta akan tagama zubarwa akan mai zata bashi Dare daya? Daga sama nooo bai chanchanci samun Wannan budurcin ba insha Allah inda akasan darajar shi anan zata bada.......... wani gigitaccen Kara tasaka jin yakara keta rigarta daga sama har kasa inda komai na jikinta ya bayyana gashi dama ko bra batasa ba falon nan nasu tar da hasken lantarki kafun ta Ankara taji bakin shi akan kirjinta nan ya shiga sarrafata yana sude ta tas kamar yasamu swt inda tuni ya Dade da hadiye cingum din bakinta ta yagama lulawa duniyar sama.




*Ooopppss kuyi hakuri salon labarin ne yazo da hakan babu yanda na iyaπŸ™ˆπŸƒπŸ»β€β™€.*






*Mrs sadeeq Rumah*πŸ’…πŸ»
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*



*Written by Anty Mamie*


*Masu neman littafi daga farko ta private kuyi hakuri bazan iya turama kowa ba, amfanin groups Dina kenan wasu suna group din but saisun biyoni private bayan kullum cikin turowa akeyi a group din babu fashi koka tambaya ko baka tambaya ba sai an turo Ustaziya fansπŸ§•πŸΌ1and 2 ina godiya😍😍i luv ur comments and encouragements especially ur Du'a a gareni Anty Mamie's Novel Groups kuma ina yunku😍😍😍❀wlh inajin dadin comments dinku ko banyi niyyar typing ba sai nayi.*


*Dedicated to sister Husnah.*



27


Ba karamin yamutsa ta yakeyi ba inda taci kuka harta gode Allah babu yanda batayi kokari tureshi ba inaa hakan ya faskara lokaci mai tsawo ya dauka yana Abu daya, kokarin shigarta yakeyi karfi da Yaji inda ruwan kanshi yagama kwancewa yama rasa yanda zaiyi yarasa ta inda zai fara, ganin ta'asar da yake shirin mata daduk gskiar Sa yasa tafara neman ma kanta mafita ko kashe ta zaiyi bazata bashi kanta ba dabara ceta zo mata nanda nan tafara biye masa tana maida martanin duk abunda yake mata saida yagama sakin jiki sosai harya Mike daga kanta tareda jin dadin duk abunda take masa asan Ranshi sukoma bedroom dinshi inda Aisha takara lulawa dashi sabuwar Rayuwa, ganin yanda jikinshi yasaki numfashi sama sama yakeyi da karfin gaske ta Mike tareda hankade shi daga jikinta remote din TV Wanda ke kusa da ita ta dauka da iya karfin ta ta kwala masa akai, jiki a mace yake shirin rarumo ta inda taja baya da gudu tana Ajiyar zuciya Kare kirjinta tashiga yi ba halin daukan yagaggiyar rigarta, 'inaaa Dan samari yanzu Aisha tawuce ma tunanin ka kaga wannan jikin da kake gani wlh wlh haramiyar ka sai gani sai kallo sai hadiye miyau ka dauki Abunda yafaru ayau a matsayin Alakoro ne nabaka bawai danka chanchanta ba, Ashe kaima ba daga baya ba kaima dan'iskan kanka ne mugu har kakeda bakin kiran wani Dan iska? Daidai nake dakai wlh duk abunda zai faru a gidannan yadade bai faru ba duk Randa kakara gigin yimun fyade saina maka mugun I'lla, garani kwartaye na kaimusu kaina nakeyi kaifa? Kirikiri kake shirin mun fyade da tun farko kayi biyyah Dana Dan lasa maka koda kadan ne Malam ka sauke girman kai bawai ka nema da karfi ba, da gudu ta shiga dakinta tareda Danna key ganin yanda ya zaburo da karfin gske ya tinkaro ta inda yaita buga kofar kamar zai ballata Aisha kuwa kirjinta kamar zai fadi kasa bakaramin kokari tayi ba wurin mishi tsiwa nan tsoronsa ya darzu a zuciyarta jin kalaman da yakeyi, 'ki tsaya mana Dana nuna miki banbanci na da sauran kwartayan ki Karamar Mara kunya karyan cika baki kikeyi, buga kofar yakeyi sosai, bazaki bude ba? Malama dalla ki bude kofar tunda ba taki bace nayi miki Alkawarin muddin na shigo dakin nan saina yagalgala ki yanda ko likitoci bazasu samu nasaran hadaki ba, tanajin furucin dayayi tayi maza ta daura towel tareda zumbula katon hijab har kasa bayinta ta shiga takara Danna key jiki na rawa tana kuka, 'na shiga Uku na Wlh idan wani Abu ya sameni bilki sainaci ubanki kin ballo mun ruwan dayafi karfi na ni Aisha Naga ta kaina, Daki yakoma yafara lalubo mukulan gidan aiko cikin nasara yaci karo dasu nan yadawo yafara gwadawa daya bayan daya amma inaa ba nasara kasancewar tabar mukuli a ciki bata zare ba, ihu yakeyi kamar mayunwacin zaki inda Aisha tagama kule shi gawata jarabar data dame shi shiba manemin mata ba dayau babu abunda zai hanashi kwana da Yammata biyu amma yana mutukar kyamar zina insha Allah da matar sunnah zai fara sanin mace, 'Allah ya isa muguwa wlh ki rubuta ki ajiye zamu hadu kuma duk Randa muka hadu zakisan wanene AK, wucewa yayi tareda maida kayan jikinsa inda ya tsuguna a wurinda abun yafaru kwalla Yaji yana diga a kumatun shi, Yah Allah kada ka jarabceni da sha'awar yarinyar nan wlh zai nakasa ni zaimun illah wyyooo marana, dama akwai ranarda zanyi Sha'awar Aisha haka? Sha'awar kuma mahaukaciya? kwanciya yayi a wurin hannun shi kan cikinshi inda abunda yafaru yaita dawo mishi one by one, Bakar muguwa muguwa muguwa kin gama dani, dama haka ma'aurata keji? Hmmmm a haka ma dukya rikice inaga ya biya bukatarsa? Kila saiya suma, wani sashi na zuciyarsa ke bashi Amsa, kaga yarinya sai laushin jikin tsiya wlh wlh Aure zanyi Danni ba dotse bane bazan shiga halaka ba duk inda zan nemo mata insha Allah cikin satin nan zan Auri natsatsiyar mace kamila budurwa dal a Leda swt 18 insha Allah saina kunsa miki bakin ciki fiyeda Wanda kika Sani a ciki karyar iskanci kikeyi saina Rama abunda kikai mun yau saikin kawo mun kanki da kanki I promise you saikin nemeni akan in taba jikinki saboda bakar Sha'awar dazamu dinga cusa miki nida Swt 18 kuma bazaki Kara fita gidannan ba daga yau sai yau, da karfi yake fada da Alama dai AK ya zare a daran yau, mikewa yayi hannu akan Mara dakyar ya karasa kitchen inda yahada ruwan Lipton baki wuluk da lemun tsami mai yawa, daki yakoma yana ma Aisha Allah ya'isa yana sha wato saida tasamu nasarar seducing dinshi hankalinta ya kwanta baisan waya koya mata mugunta ba yarinya yau kawai dukta birkice ta chanza daga safe zuwan Dare tazama muguwa, jinshi yakeyi kamar zai mutu saboda ciwon Mara, 'batace idan ka roketa zata baka ba? Why not tadan baka koda nayau ne karage zafi kodan kadan basai da yawaba, 'what ni? In roketa? Allah shi kyauta in roki Yar'duniyar nan jikinta Allah ya kiyaye nida nake shirin Auran Yar'shila in bude abuna inkuma mata irin rainon da nakeso, Shi kadai yaketa zancen shi kamar Mara hankali yanda yaga rana haka yaga Dare Aisha ma hakane a wurinta inda bakinta saida ya kumbura gasa jikinta tayi a bayin tareda godema Allah daya kubutar da ita a hannun farin mugu tabbas babu abunda zai Hana bai mata illah ba, ko'a haka ya barta tasha azaba jikinta Radadin azaba kawai yake musamman kirjinta dayasha matsa.



Washe gari baba mai gadi yasamu tareda mashi warning kada ya kuskura yabar Aisha takara fita gidan nan daga rana tayau, idan ba haka ba kuwa a bakin aikinsa, kai koni nace kabarta ta fita kada kabari, yafadi tareda wucewa Asibiti yakeso yaje akara hadamai magani Susan yanda zasuyi dashi, wlh Aure nidake yanzu muka fara mutu ka raba, 'ya furta yayinda ya shiga motarsa yanata ruwan masifa, 'anya maigida lafiya lau yake kuwa? Inji baba mai gadi ganin yanda AK ke magana da masifa shi kadai dukda jiya yanadan jiyo ihu ihu a cikin gidan nasu, Ooooh Allah ka daidaita tsakanin ma'auratan nan gida saikace barikin sojoji kulum cikin tashin hankali.

Aisha najin fitarshi misalin takwas din safe tafito sauri sauri gudu gudu ta shiga kitchen kayan shayi ta kwasa sosai da cornflakes tareda Golden moon duk wani abun da zata bukata na kwana biyu ta diba, inda ta maida komai dakinta, batada matsalar ruwan zafi kassncewar tanada shi a toilet, sauri sauri ta dafa indomie tareda soya kwai guda biyu inda tashiga dakinta tana dariyar diramar abunda ya faru jiya, Ooooh ran maza ya baci dole inyi Yaji a dakina sai an kwana biyu, tafadi tareda dariyar mugunta.


*A gurguje.*


AK yana daya daga cikin malaman da Malam liman kema karatu bayan sallar Isha'e na kowace ranar daran juma'a inda yawanci manya manyan masu kudi ne da Yan'kasuwa masu bukatar karo ilimi hakan yasa jefi jefi yanama Malam liman Alheri yakai mishi har gida inda wani zubin kayan Abinci yake cikawa tafda motarshi yasa yara suyita shigarwa ciki, ba AK kawai ba yawancin daliban Malam liman haka suke masa Alheri tunda karatun da yake musu bana kudi bane hakan kesasu jin dadi suma suke kyautata mishi matuka, 'Ranar juma'a bayan an sauko masallaci kamar yanda Ak yasaba jefi jefi, makullin motarshi yaba yaron office dinshi tareda bashi kudi masu yawa akan yasiyo mishi duk wani abunda ake bukata na abinci yakawo mishi, cikin minti talatin yadawo da uban kaya shake a cikin booth din mota inda AK dake sanye da coffie brown shaddar gezner tasha aiki sai kyalli yakeyi yayinda ya murza hula masha Allah daka ganshi kaga kyakyawan matashin da kudi suka zauna daram da duwawun su burin kowace mace, kai tsaye ya tunkari unguwar sabon garin Kaduna yana tafiya tareda jin tafsir a motarshi harya isa kofar gidan sanannan malamin, inda batareda bata lokaci ba yasamu yara suka fara shigada kayan ciki inda ya raba musu dari biyu biyu nan danan yara suka cika wurin har rige rigen dauka akeyi, Sanye takeda bakin hijab dogo har kasa kamar koda yaushe fuskarta da kwalliya Mara hayaniya inda Tafito domin zuwa shagon dake kusada su mama ta aiketa, charaf suka hada idanu, Alhamdullah mashe Allah da wannan kyakyawar halittar leemah ta furta a zuciyarta inda tagaza dauke idonta a kanshi ba karamin rikita ta kyaunshi yayi ba, Ga uwa uba kallo daya zakai masa kasan farare sun zauna daram da duwawun su, kallon ta yakeyi ganin yanda take tafiya natsuwar ta tamishi inda sallamar Malam liman ne ya katse musu kallon kallon da sukeyi.






*Mrs Sadieeq Rumah*πŸ’…πŸ»
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?*πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€


*Written by Anty Mamie*



Naga kurafe kurafen ku harda masu biyoni private akan kada AK ya Auri leemah littafin zai baci, wasu kuma suce sunfiso ya Aureta, ku cigaba da bina kuga karshan littafin please, tun kafun infara rubutawa nagama tsara littafina, godiya nakeyi😍 WasheπŸ€¦πŸ»β€β™€groups dinda na bude saboda littafin nan sunada yawa masoya kullum bulbulowa sukeyi ta inda bana zato wayata daukewa take😒 masoya kunada dadi wlh😍 Dan Allah duk Maison shiga group ku hada kanku ku bude sannan kusani🀣zan zauna daram in dinga muku posting insha Allah. Please a dinga mun uziri.πŸ™πŸΌ



*Dedicated to sister Husnah*



28


Iya rikicewa leemah ta rude akan surar AK idan yagama tafiya da tunanin ta sauri sauri takeyi ta amso sakon da aka aiketa tanaso ta Kara gilmawa ta gabanshi tabbas ba'a taba namijin daya wuce da dukkan tunaninta lokaci daya kamar hot guy dinnan Everything about him, his looks, dressing, kamshin turaran shi tasha hurda da manya hadaddun guys but this very one he is very special, 'gaisawa sukayi da Malam inda yaita zubama AK Addu'a nan suka Dan fara fira sama sama inda AK ya nuna Alamar tafiya zaiyi sunanan tsaye aka gama shigarda komai inda yayi daidai da dawowar leemah cikin tafiyarta ta natsuwa wacce takeyi ta musamman tazo gilmawa inda har saida Malam ya lurada kallonta da AK yakeyi inda Malam ya kauda kai tareda gyaran murya, leemah kuwa bata kalle shiba saida tazo gafda su tadaga idanun ta Wanda tagama narkar dasu cikin salo taimasa wani kallo guda daya kwakwara mai wuyar fassara, dauke kanta tayi tareda shiga cikin gida inda AK ya Saki Ajiyar zuciya, 'gskia rabonda yaga mace mai tarin kamala kamar yarinyar nan ya manta, abun Sha'awa gata very Yong and cute, yasan Aisha tafita kyau nesa ba kusa ba, but wannan tafi Aisha Kuruciya, haske Da uwa uba natsuwa da kamun kai, gyaran murya Malam yayi a karona biyu ganin AK ya Lula duniyar tunani, 'cikin kame kame yayinda kunya tadan kama shi ganin kallon da Malam ke masa, yanaso yaima Malam maganan ta amma yanajin kunya matuka ganin tsananin kamarda takeyi da Malam din ya tabbata diyarsa ce, sallama yaima Malam inda kai tsaye ya doshi gida cikeda tunani harga Allah tunda ya taso a duniya baya Sha'awar Auran mata biyu, aso samu mace daya rak ta isheshi rayuwar duniya tohya zaiyi? Aisha tariga tagama dashi koba komai shiba dutse bane bayaso yafada halaka shekara talatin da biyar ba wasa ba dole ce zatasa yayi Aure saboda Martaban da Asalin gidan dakuma yarda dayayi da tarbiyyan Malam liman, wasa wasa cikin kwana biyu AK ya kammala dukkan binciken da zaiyi gameda halayyan halima wacce shaidar data samu da yabo a unguwan nasu saida yabashi mamaki inda yakara jin San abun sosai a Ranshi, kai tsaye ya tunkari Malam liman da maganar batareda bata lokaci ba yace ya yarje masa ya nemeta, hmmmm ina leemah zata shiga a sabuwar duniyar ta saboda farincikin burin rayuwarta zai tabbata Auran mijinda ta Dade tana mafarki saidai kashe ba a lokacin nan taso su hadu ba taso ya hadu da ita a matsayin bazawara wacce tayi Aure ta fito saboda gudun zargi harga Allah irin mijin nan taci burin Rayuwa dashi har abada tareda yaransu bataso tabada kofar dazai mata kallo na daban, but ya zatayi? Gskia bazata wuce damar taba zata iya hakura da komai banda zazzafan handsome Saurayin nan insha Allah zata nema mafita dole asan abun yi tasan tabbas tunda tanada Anty zakwai bazataji kunya ba "Wata shahararriyar mai maganin mata ce tun daga mai'duguri take mata hadi na musamman" Kudi zata baza mata a like ta tsaf akan AK babu abunda bazata iyayi ba kuwa itada shi kuma mutu ka raba insha Allah.

'Soyya sukeyi Mara hayaniya Sam AK bai saba da hakan ba kasancewar baitaba yin wani I love you I need u dawata ba hakan yasa yake ganin abun wani iri kamar shirme har kunya ma yakeji inda leemah takebin duk wani hanyar dazata jawo hankalin shi akanta kira 24/7 text kuwa ba'a magana har mamakin iya soyyar ta yakeyi, koda Ya tunkari su Mamie da Daddy da maganar saida akakai ruwa rana

Please Login or Register in order to submit comment