Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ya tambaya dukda baisata yin kunun ayan ba cikin ikon Allah tayi nata nasha haka kurum taji tana marmarin sha, jiki na rawa ta shiga kitchen inda ta dauko katon glass jug cikeda kunun aya mai kauri yasha madara da kwakwa da madarar pick tareda dorawa akan faranti da glass cup mai kyau, ajiyewa tayi a gabanshi, 'gashi ta furta jiki na rawa ta juya tareda barin wurin, Toh maiyasa yanzu yake yawan San kallon ta? Girman hips dinta ke baka mamaki Yaji wani sashi na zuciyarsa na bashi Amsa, yesssss yesss shiyasa dakuma boobs dinta danake tunanin ciko take musu, oooh mata kenan komai sai anyi cuwa cuwa, mtsew mai zaisa in damu dawani kazamin jikinta? Bari kawai in cire zargin danake yi yafadi kai tsaye ya Mike bedroom dinshi ya shiga tareda jawo bedside drowa dinshi magungunan da aka bashi na ciwon cikin shi ya nemo inda ya dauko wani magani Kanana Kanana na bcci sanda yaima doctor din complain baya iya koda bcci saboda zafin ciwo shine doctor din ya bashi maganin da sharadin kwaya daya zai dinga sha kassncewar maganin Nada karfi sosai, komawa parlor yayi inda ya tsiyaya kunun ayan a Kofi fari tar gwanin Sha'awa nanya balle maganin har guda Uku ya watsa a ciki ya jujjuya murmushin mugunta yayi saida ya tabbata maganin ya narke kassncewar maganin baida daci salam yake baza'a taba gane ansa Abu a ciki ba, Aisha na zaune tana tunanin kallon da AK ke mata, toh kodai baida lafiya ne? Ta tambayi kanta a karo babu adadi dukda kwana biyu bata cika ganin shiba tama dauka yayi tafiya ne kassncewar ya rage tsangwaman ta........kiranta yayi da sunanda yasa mata inda a tsorace ta Mike tana gafda fita dakin tayi Addu'a, Yah Allah ka kareni daga wulakanci da tozarcin farin mugu na, shawafa tayi ta nufe shi kai tsaye Addu'a dauke a bakinta, 'jijjiga kofun dake hannun shi yayi, 'menene wannan? Ya tambaya baiko kalle taba, 'kunun aya ne, 'ya akai naga yayi fari sosai? Uban mai kika saka mishi naji yana Dan daci daci, 'cikin mamaki ta kalle shi, daci kuma? Wlh bansa komai ba daga kwakwa sai madarar pick..... Oooh toh nazama makaryaci kenan koh? Mika mata kofun dake hannun shi yayi inda ya kafeta da ido, Amsa tayi tana kallon shi saboda batasan mai hakan ke nufin ba, saida sukayi minti biyu a haka dayaga batada niyyar sha ya waigo tareda watsa mata mugun kallo, dalla malama ki kwankwade kila barbade kika fara min saboda insoki waya Sani ban yarda dake ba maza shanye kibani kofin, Wlh wlh yaya AK ko gishiri ban taba sama ba a abinci da sunan ka soni, mtsew munafuka banasan surutun da ba'a tambaye kiba, 'kafa kai tayi ta shanye tsaf tareda ajiye kofin a gaban shi tana goge guntun kwalla, "saida safe ya furta baiko kalle taba, sanin abunda yake nufi wato ta bace masa daga gani shiyasa taja kafarta takoma dakinta cikeda sake sake, cikin yan mintuna taji wani azababben bcci ya tunkare ta yayinda taita zuba hamma babu adadi, kasancewar bata Dade dayin wanka ba rigar bcci ta dauko yar Karama ko guiwa bata kaiba mai santsi shara shara red color gaban rigar net ne maiban Sha'awa a yanke ta feshe jikinta da turaren data saba shafawa nanta fada gadon ta dakyar ta iya jawo bargon ta ko wutan dakin bata kashe ba baki bude idonta ya rufe ko Addu'a takasa nan magani yafara aiki bcci takeyi batako San inda kanta yake ba, AK kuwa misalin karfe shadaya sanye da Riga da wando na bcci sky blue mai taushi sai kaiwa da kawowa yakeyi tsakanin dakinshi da kofar dakin Aisha inda yaita yunkurin shiga yakasa bayaso ya shiga bccin ta baiyi nauyi ba shahada yayi ya tura kofar dakin a hankali inda ya hangeta ta bararraje baki bude sai bcci take zubawa, kofar ya kulle a hankali ya shiga dakin cikin san'dah saikace tsohon kwarto








*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah.*




24




Tafiya yakeyi sada'f sada'f inda ya tsaya chak cikeda wasi wasin abunda yake shirin yi a karo ba adadi yayi yunkurin komawa inaa zuciyarsa takasa barin shi, 'toh ai daddy na yabada kudin sadakin bazakici banza ba koba komai dukiyar daddy tawa ce kuma matata ce bawai laifi nayi ba kawai inaso in cire shakku ne, zuciyarsa ke Kara basa shawarar tunkarar ta tareda mishi surutai akan hakan kai tsaye ya doshe ta batareda bata lokaci ba ya yaye bargon data rufa dashi bakin shi yayi saurin toshewa kadan yarage bai Saki ihu ba ganin zubin Halittar da Allah yaima Aisha ba karamin rikita shi hakan yayi ba kwance take fuskarta na kallan sama kafa a ware santala santalan cinyoyinta na waje, haba dole dole ma yarinyar nan shaidanun maza su dinga wawar ta kotaki kotaso ya dauki akalla minti biyar yana Kure mata kallo hannun shiya saka kan rigar bccin data gama bayyana surar jikinta inda yasamu kanshi yana shafata sama sama runtse idonshi yayi inda taiwani juyi ta mirgina jikinshi sosai kanta na wurin kugun shi yanajin numfashin ta a jikin nashi baisan sanda yasaki Ajiyar zuciya mai karfi ba numfashin shi nafita sauri sauri, hannu yakai yana shafa kugun ta dayake janshi zuwa gareta kamar Mayan karfe, yauwa koba komai ya cire zargin dayake yi maiya rage? Yanaso yatashi yatafi wani Abu na jawoshi zuwa gareta dukya gigice ya Dimauce zame rigarta yayi tasama nan halittar kirjin ta suka bayyana Tubarkallah hmmm AK yagama firgita hannun Sa yadora duka biyun akai, subhanallah ya furta a razane wani shocking Yaji yana bin dukkan jikin shi da sauri ya Mike har yana faduwa, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un yaita furtawa da gudu gudu yabar dakin ta kamar Wanda yayi gamon Aljani jiki na rawa dama haka kirjin mace keda ban Sha'awa tabbas idan yakara mata kallo na biyu babu abunda zai hanashi damkar ta Kota bala'e kitchen ya shiga ruwan sanyi ya dauko Roba daya yakafa kai yadinga sha saida yarage Dan kadan sannan ya watsa a saman kanshi dukda haka jikin shi zafi rau gawata jarabar Sha'awar da baitaba tunanin yanada ita ba, toh kodai likitan shi gskia yafadi dayace masa Sha'awa ke neman masa illah? Toh badai Sha'awar Aisha bace koh? Noooooo girkiza kanshi ya shiga yi hango yakin da hakan ke nufi a gare shi nan yakarasa bayin shi ko kaya bai cire ba tsakiyar shower dinda ke bayin ya tsaya tareda sakarma kanshi ruwan sanyi cikeda takaicin tozarcin dayake shirin jama kanshi, ranar ko barawon bcci baiyi nasarar sace AK ba yanda yaga Dare haka yaga rana inda ya yanke shawarar Samo ma kanshi mafita tun kafun yafara hauka, Aisha kuwa bcci tayi bana wasa ba inda ko sallar asuba bata samu daman tashi ba ko motsi batayi saikace gawa dakyar ta iya bude idonta da sukai mata nauyi jikinta ya mutu sosai salati tasaki ganin karfe Tara na safe tana hamma da mika jinta takeyi zata Kara maimaita bccin datayi domin bai isheta ba, bayi ta shiga tana tangadin bcci Alwala ta daura nan danan tayi sallar asuba tana mai neman yafiyar Ubangi tareda mamakin bccin nata, kodata idar bayi ta shiga domin yin wanka a cewarta kila takara watsakewa tana shiga AK ya tura kofar dakin nata Wanda tunda gari ya waye yake lekota jefi jefi tana bcci, da cikin kwanakin baya ne ruwan sanyi zai watsa mata ya daka mata tsawa saiya samu kanshi dajin tausayin maganin daya bata har guda Uku masu karfi yananan tsaye inda sauri sauri ta watsa ruwan so takeyi taje tayi aikin data saba kafun farin mugun ya lallasa ta daure takeda farin towel a kirji tafito yayinda karamin towel ke hannun ta tana goge gashin kanta data wanke a bayin dogayan santala santalan cinyoyinta sai daukan ido sukeyi gwanin ban Sha'awa hamma ta fito tanayi tareda mikan kasala, bakaramin tsoro taji ba ganin mutum tsaye a gefe yana Kare mata kallo bako kyafta ido, ihu tasaki tana shirin komawa bayi....Aaisha ya kira sunanta chan kasan makoshin Sa muryar shiko fita batayi sosai, chak ta tsaya karona farko tunda tayi wayau bata tabajin ya kira sunanta ba, kasa Juyowa tayi cikeda kunyar ganinta dayayi a haka, zo zauna muyi magana mai muhimmanci, jiki sanyaye ya zauna a gefen gadon ta inda itama takoma gefe a takure tana Addu'ar sauyin datake gani harga Allah tsoran shi yakara saka mata batasan sauyin nan bata saba dashi ba tafi sabawa da muguntar shi fiyeda komai, 'banasan karya tsakanin kida Allah yaushe rabon kida namiji? Ya Tambaye ta babu wasa a tareda shi yakasa dauke idonshi a kirjinta dakeda danshin ruwa, 'kamar ya yaushe rabonta da namiji? Maiya hadata da namiji? Mai maganarsa take nufi? Katse mata tunaninta yayi, look ba wasa nazo yiba kada ki bata mun lokaci ba tunani na Saki ba, kina Sha'awar namiji ne? 'Subhanallah yaya AK wallahi bana Sha'awar kowama tafadi murya na rawa, 'wlh wlh karya kike munafuka, daga muryar shi yayi a wannan Karon, In banda ke munafuka ce uban mai zaisa ki dinga mika kina bankarewa kusan Wata Daya kenan nake kamaki kina bankare bankare da mika kinaso kiyi seducing dinane? Dafa kirjin ta tayi yayinda ta zaro manyan idanun ta, 'nooo wlh a'a bana Sha'awa jikina ke tsami shiyasa nake mika ni wlh yaya kayi hakuri, girgiza kai ta shiga yi tana Kwalla a ganinta sharri kawai yakeso yai mata yasamu dalilin jibgarta, 'masana halittar mace sun tabbatar da duk macen da take yawan mika da bankara tana bukatar da namiji idan ni nayi miki Karya suma karya sukayi kenan? Mikewa tsaye yayi, Look banasan dogon surutu ki shirya nanda minti goma ki sameni a mota ban yarda dake ba, fita yayi daga dakin inda tafara tausayin kanta sauri sauri ta shirya cikin doguwar rigar atamfar tareda simple kwalliya madaidaicin hijab ta saka ta fesa turare sama sama flat shoe tasaka tana tunanin inda zasu kodai gida zai maida ta yace tana Sha'awar mazan waje? Ooooh ni shatu naga ta kainaπŸ™†πŸ»β€β™€ tawa ta sameni ya Allah ka fitar dani daga sharrin farin mugu Allah ka taimaki baiwarka wlh nagaji nagaji da Auran nan Anya zan iya kuwa? Hakurina yafara karewa gskia nagaji da sharri, tafadi tana girgiza kanta da Asalin gskiar ta Auran AK yafara cutar da ita, a bakar motar shi ta same shi cikin shigan manyan kaya farin yadi mai shara shara yayi masifar kyau kanshi da bakin hula dukda bakaramin kyau yaimata ba amma samun kanta tayi takasa kallon shi kamar yanda ta saba, idonta ta kauda gefe, gaban motar ta bude korona farko dazasu fita tare karo na farko data shiga motar shida niyyan fita wani waje dukda tana shiga idan tana wanke mai amma wannan shigar ta babanta da sauran, dukda taji dadi amma tsoron abunda zai faru ya shafe jin dadin nata, baba mai gadi Baki yaki rufuwa ganin Abunda bai taba gani ba nanda nan yaita zuba musu Addu'a yana kirari yana wasa su sun burge shi ba kadan ba, get din ya wangale yana musu fatan dawowa lfy inda ko kallon Arziki bai samu ba yau a wurin maigidan nasa, tafiya sukayi maidan nisa tsit kakeji babu Wanda yakara kallon wani saida yayi tafiyar minti shabiyar sannan ya tsaya a wani dankareran asibiti inda kai tsaye ya daga wayarsa da Alama dawani likitan yake magana, Aisha kuwa cikeda damuwa take maiya kawosu Asibiti? Gaban tane ya fadi rass kodai Ramata ce ba lafiya? Innalillahi yah rabbi kasa ba haka bane tafadi a fili tunawa datayi Ramata kwana biyun nan cikin ciwo take Wanda take zuwa dubota a gida jefi jefi tareda kai musu kudin hidimar magani, kallon ta yayi ganin batada Niyyar fitowa, 'malama zan rufe motata ba gadi kikazo yiba inada abunyi, 'fitowa tayi jiki a sanyaye inda tabi bayanshi kai tsaye wani office suka dosa inda ya kwankwasa kofar wani katon likita baki ya fito yana washe hakora, 'mika ma AK hannu yayi suka gaisa inda yaimasa nunu da kujerar dake fuskantar Sa Aisha kuma ta zauna cikin kujerun dake katon office din duk a takure take, 'yauwaa yalla'bai itace mai aikin gidan mu wacce na baka labarin muna zargin tana biye biye, kokuma ince ni nasan tana biye biye shine nazo a gwada komai na jikinta a tabbata tsaftar jinin ta, kallon AK likitan yayi dukda baiji dadin cin fuskar da AK yaima mai aikin nasu ba akan idonta, 'ba matsala bare inkira a diba jininta yama wadatar nan za'a tantance komai, Mikewa Aisha tayi jikinta har rawa yakeyi tana girgiza kanta hawaye daya nabin daya mai take shirin ji? Badai itace yar'aikin ba?, 'nooo Doctor har kashin ta inaso a gwada, kashi da futsari idan da halima ku turata a Engine gaba daya nasan bazaku rasa ba aita aunata akan idona gskia inasan lafiyar jikina, 'dariya likitan yayi ganin AK daduk gskiar shi yake maganar, waya yadaga yakira Wata nurse nanda nan ta shigo inda likitan yadanyi kananan rubuce rubuce a takarda, Aisha kuwa tana tsaye tanaso taga ikon Allah, 'kutafi da ita lab a diba jininta gani nan zan biyoku, likitan yace......'nooo nurse hada kashin ta a gwada, dariya nurse din tayi yayinda ta rike hannun Aisha, zo muje madam, wani irin tsawa ta dakama nurse din, 'kada ki kuskura hannun kiya tabani, a tsorace AK ya kalle ta tunda suka shigo baibi takanta ba ganin tana mike a tsaye cikin mamakin Wanda taima ihu yake kallonta lallai Ashe itama batada kunya jinjina kai yakeyi tareda mikewa, 'meye haka? 'Look I have no time to West malama ki bita kafun raina ya baci, wani kallon banzan da batasan ta iyashi ba taimishi sama da kasa taja dogon tsaki tareda shirin fita office din, look Aisha, yafadi cikin hanzari ya damko hannun ta kamar yanda ya saba, karfin ta tasa gaba daya ta hankade shida hannu biyu saida yadafe table din kusa dashi kadan yarage yafadi dukda haka ya buge gefen hannun shi, 'wlh wlh muddun ka tabani ayau zakayi danasani Wanda harka mutu bazaka Kara kamarsa ba, mtsewee tafadi tareda fita BAMMM ta banko kofar office din yayinda ta bangaje nurse dinda ke kusa da ita, Kamar Wanda aka dasa haka ya sankare saida doctor dinya girgiza shi kusan sau biyu sannan ya maida kallon shi wurin doctor din, mukullin motan shida ke kan table din yaja baibi takan kowa ba yafita kamar zai tashi sama.




*"Zaiyi wuya kujini gobe da jibi shiyasa nai muku mai yawa, but idan nasamu sarari zaku iya jina."*








*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniyaπŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*


*Written by Anty Mamie*


*Godiya Mara iyaka Ga duk Wanda ya halarci bikin sister na dama Wanda bai samu halarta ba mun gode da Addu'ar ku tareda soyyar ku a garemuπŸ™πŸΌAllah ubangiji ya zaunar damu a gidajan mu lfy wadanda basu samu sun shiga ba Allah yaimusu zabin Alkairi.πŸ™πŸΌ*


*Dedicated to sister Husnah*



25




Tafiya yakeyi sauri sauri sai faman waige waige yakeyi waiko zai ganta amma ina babu Aisha babu Alamar ta Ranshi ya baci sosai yanda ta yarfa shi lallai Ashe itama haka take Ashe? Fuska ne bata samu ba tabbas Aisha batada kunya nan gaba kadan ya rage sufara dambatawa ganin yanda ta naimi kaishi kasa dazu, tsaki yaja yana jijjiga hannun shida ke faman mai zugi tareda dosar motar shi yana jinjina lamarin kai tsaye gida ya wuce yasan zai taradda ita so yakeyi suyi wacce zasuyi a'yau toh karya yaimata? Shifa baiga abun fushi ba a maganar Sa tsakani da Allah yayi laifi daya kaita Asibiti domin Duba lafiyar ta? A'a ikon Allah shifa yanasan kanshi yasan maizai faru gaba yanda kullum take bankare bankare kila ta kawo mai hari shiyasa yaima kanshi gata tun yanzu kada ta shafa mai masifa, shi kadai yaita surutun shi harya isa gida baba mai gadi na bude masa gate ya sauke Window motarshi, Aisha ta dawo? 'Yalla'bai bata dawo ba tunda kuka fita tare, cikeda mamaki yakarasa parking din motarshi toh ina taje mishi da igiyar Auransa har guda Uku? Shifa bazai dauki iskanci ba da izinin ubanwa ta fita? Kasa sukuni yayi sai kaiwa da kawowa yakeyi, wayarsa ya dauka tareda shiga contact dinshi, 'mtsew Ashe ma banda number ta, oooh God tohko Mara kunyar kanwar ta zan kira inji ko tana gida? Yah rabbi banida number kowa nata why? Saboda irin haka yakamata insamu number wani nata, wayarsa ya dauka tareda kiran mamien Sa, suna gaisawa ta tambayi Aisha, Au Ashe bata karaso ba tun dazu tacemun zatazo muku wuni zata fara biyawa gidansu daganan zatazo nan wurinki, Au Allah sarki aiko bata karaso ba inajin saidan anjima zatazo, 'yauwa Mamie please a tura wani gidan nasu a gaya mata tagama duk abunda zatayi dawuri zanzo in dauketa karfe biyar na yamma insha Allah, 'a'a harsai an tura wani kabari idan tazo din basai a gaya mata ba, a'a Mamie adai tura, ikon Allah toh kai ka kirata a waya mana, 'nakira Mamie wayar bata shiga inaga matsalar network ne,
Toh ba matsala zan aika yanzu, idan kazo inaso muyi magana ka sosamun inda kemun kaikayi Allah yasa ba abunda nake zargi kukeyi ba haba shiru shiru muma munaso muga yan dagwas gwas a gaban mu kodai planning kukeyi? Hmmmm bari kawai Mamie idan nazo mayi maganan nima abun na damuna, toh Allah Shi kyauta saikazo, a'haka sukai sallama, kaji tsofaffin nan su Sam basuda damuwa sun hadani da bala'e suta jikoki sukeyi ma duk nasan abunda zan muku bazaku kashe niba, yace a fili yana tunanin hukuncin da zaima Aisha.

Kodata fito bata zame ko'ina ba inda kai tsaye bakin titi ta nufa cikin Sa'a tasamu keke napep empty Allah yasa tanada chanji a jikinta gidansu ta wuce kai tsaye inda tana shiga dakin nasu ta fashe da kuka nan hankalin Ramata da bilki yayi mugun tashi inda sukaita lallashin ta babu yanda basuyi akan ta gaya musu dalilin kukan nata Sam taki, nan Ramata a karona farko tace mata idan taga da cuta a zamanta da AK ta tattara ta dawo gida tabata goyan baya ganin Aishar bata taba yin hakan ba tunda tayi Aure kullum nuna musu take tanajin dadin zamada mijinta shiyasa ganinta yau ya tada hankalin Ramata bataso ta shiga hakkin yar'ta mai hakurin gske, cemusu tayi zata shiga makwabta nan Ramata ta fita tabarsu da bilki tayi hakan ne waiko kila zata gayama bilki matsalar ta tasan bilki zata bata shawara mai kyau tunda ita takasa gaya mata ba mamaki ta gayama yar'uwarta, aiko bilki tasata a gaba saida ta gaya mata wasu Abubuwa nan bilki taita masifa tana zagin AK, kuka take taya yar'uwarta sosai inda tabata shawara akan bata yarda ta rabuda AK ba harsai ta gasa masa aya a tafin hannun Sa a cewarta idan ta barshi yanzu yaci bulus duk wahalar daya gana mata yatafi a banza, haba Anty wlh kina bani haushi bubeki Dan Allah mace har mace ni kaina zubin halittar ki burge ni takeyi wlh kowace mace saita kyasa ki bare namij, haba inada irin surar nan taki Malam mai akai da maza? Nan bilki ta cire kunya taita kintsa ma Aisha hanyar daukan fansa wuni sukayi cur tana tsara mata yanda zatayi Aishar kuma ta dauki darasin sosai kuma taji dadin hakan a cewarta itama mutum ce kuma tanada zuciya ta kudiri sai AK yazo ya tsuguna ya bata hakuri sannan yabata takardar ta tagaji, ana haka ne mai aikin Mamie Wata yar'budurwa taxo tareda basu sakon AK tana fita Aisha ta kalli bilki, sis kinji koh? Wlh baisan nan zanzo ba kinga daya daga cikin sharrin nasa koh, dariya bilki tasaki tana salati harda tafa hannu, oooh Allah ni Bilkisu namiji da makirci Lallai mijin nan naki saike wlh wuri yasamu nuna mishi zakiyi kin fishi iyawa keda kike mace har za'a gayama makirci? Nan bilki takara zugata tareda Dora mata sababbin karatun da suka zauna sosai a kanta inda Aishar taita dariyar mugunta harta kosa ta koma gida tareda Alkawarin ta daina bari hannun shi yana sauka a jikinta ita ba jaka bace takuma daina aikin bauta.

Misalin karfe hudu bayan la'asar Bilki ta Rakata har gidan Mamie inda suka tadda ta a kitchen nan suka hau tayata aiki cikin sakewar fuska ta tarbe su harda rungumar Aisha sam Mamie ta watsar da komai inda ta rike Aisha da hannu biyu biyu ganin hidimar da Aisha take musu muddun zataso saita kawo musu girke girke masu mutukar dadi ta dauke su tamkar sune suka haife ta hakan yasa suke matukar kaunar ta, wurin shida saura suka gama taya Mamie aiki inda nan bilki taja Aisha bedroom din Mamie a cewarsu bayi zasu shiga, kwalliya taima Aishar mai kyau sai zuba kamshi takeyi nan suka fito bilki tanama Mamie dake zaune a parlor sallama ya shigo cikin shigar kananan kaya hannun shi rikeda katuwar Leda da Alama siyya yaima iyayan nashi, mintsinin Aisha bilki tayi tana mata nunu da ido Wanda Aishar ta fahimce abunda take nufi darasin da sukayi yau takeso yafara aiki tun yanzu, 'mai sona, Aisha ta furta hadeda kashe masa ido daya Wanda chak ya tsaya kamar Wanda akaima umarni kodai kunnan shi ke jiyo mishi gaibu? inda takarasa wurinshi cikin natsuwa tareda amsar ledar hannun shi, 'sannu da zuwa Ur Excellency, ta furta cikin yalwatatciyar murmushi harda dan riko hannun shi inda ya bita zagwai zagwai kamar rakumi tagama kashe shida mamaki, Anya Aisha Nada hankali kuwa? Meye haka kuma? Mamie kuwa sun gama burgeta kana ganinsu kaga masoyan da suka jike a soyya hakan yasa taita zuba murmushi tareda Kara godema Allah daya Kara hade kansu, oooh namiji munafuki ji yanda ya bita saikace bashi bane yayi gudun hijira ranar da aka daura musu Aure,oooh yaran yanzu saisu, Mamie take zancen zuci inda takosa daddy yadawo taimasa Albishir, Bilki kuwa Dan dukawa tayi ta gaishe da AK, ina wuni yaya, kallon ta yayi ganin ko kallon Arziki bata masa tun daga Randa ta same shi yana dukan Aisha ko sallama batayi idan tazo gidan, bata jira amsar shiba nanta waiga ta kalli Aisha, oooh sister saboda yaya AK yazo shiyasa aka Fasa rakani bakomai Mamie kinga tun yanzu anfara min hannunka mai sanda koh idan naji haushi nima inyi Aure, 'da gskiar su takwara ta kema kiyi Aure ki kyale mun yara na banasan Sa ido, yauwa Mamie gaya mata, inji Aisha tafadi tana tunkarar dinning dinda suka gama jera abinci akai, 'bari ma kigani mijina zan sama abinci nasan baici komai ba tunda yau ban wuni a gida ba shikuma ba abincin waje yake ciba, 'aiko dai ya gado daddyn kune daughter shima haka yakeyi baicin abincin kowa inba nawa ba, Wucewa bilki tayi renta yayi fari fes ganin tunda AK ya shigo da sallama yana zaune kamar Wanda aka dasa shiko gogan sai bin kowa dai'dai yakeyi da ido yana ganin Dan karamin dramar da ake tsarawa a parlon nasu, shirya abincin tayi a gabansa inda shima ya kalleta, wato dashi zata buga game kenan ohk let's c who will succeed, yafadi murmushi a fuskarsa, 'Amma kinsan bani kadai nake cin abinci bako? Mamie kinga saboda gulmar ganinki yau takicin abinci dani ya fadi da iyakar gaskiyar Sa yayinda ya Mike harda rikoma Aisha Hannu zaunarda ita yayi a kasan carpet din shima ya sauka, bari in dauko extra spoon tafadi tana shirin mikewa, 'nooo honey bunch ban yarda ba yanda mukeyi a gida zamuyi da spoon daya zamuci, yafadi yana mata kallon let's keep playing the game, 'ooooh ni Bilkisu naga abunda yafara fin karfina haka soyyar ta maidaku? Babu ko kunya AK kuyi abunku lokacin kune nima bari in lalubo tsohon mijina inji inda yake tafadi tareda dosar dakinta dauko waya ta kira daddy a cewarta itama tanada mijin kuma ta iya soyyar, tana wucewa ya dauko full spoon dinda ya cika tafda shinkafa da

Please Login or Register in order to submit comment