Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallama yabasu sosai nan aikin gidan yadawo kanta mace da wankin mota harda gyaran flowers idan tatashi tun asuba bata Kara komawa bcci, idanko tayi lattin wanke mai mota ranar hmmm bakaramin duka zata Shaba, idan yadawo ya taddata tana bcci kuwa ruwan sanyi mai kankara zai dinga watsa mata tijara iri iri babu Wanda bata gani ba nan tasa mai suna *farin mugu na* ta tsani AK amma a iya bakin ta, kullum muguwar kaunarshi ke samun masauki a Ranta duk yanda tayi kokarin fito na fito da zuciyarta abun yaci tura, Babu Wanda yasan halinda take ciki sai bilki itama ranan tazo gidan ta taradda Aisha da AK a kitchen inda yayi fatali da indomie Wanda shine yasata dafa mai a cewarsa kanme zata dafa mai haka babu kifin gwangwani shiba matsiyaci bane shida kudin shi aita masa mugunta akan abincin dayake siyowa, batada aikin yi saidai taci ta cika Masai da kashi mai wari sai uban kiba datake narkawa a kugu,ana haka bilki ta shigo indai Ranta yai mugun baci har saida ta tanka mai, 'karya kakeyi ka kiramu da matsiyata tunda munada wadatar zuci sannan kashin ma ni'ema ce mutum yace shi baya kashi mana sai uban takama da iyayin Gayu kamar kaidin baka kashi...... Rufe mata baki Aisha tayi inda bilki ta dinga ruwan masifa, AK kuwa baibi ta kanta ba a cewarsa ita ba sa'ar yinsa bace wacce tasata ita zata girbe mata abunda tasata ta shuka mai, Aikuwa bilki taita masifa ta wanke Aisha Tass inda Aisha taita bata hakuri akan kada a gayama Ramata da garbati dakyar bilki ta yanda saboda rashin lafiyar da Ramatan keyi akai akai tun bayan Rasuwar babansu kullum yau ciwo gobe lafiya.

Haka AK da Aisha ke Rayuwa har ayau shekara Uku da Auransa, dawowa gida yayi da yamma misalin karfe biyar kamshin girkin Aisha dukya cika gidan tun a tsakar gida yabude kofofin hancin shi tareda shakar kamshin abincin daya gama Kara masa yinwar Sa dukda bayacin girkin nata sai idan taimasa shida Abokanan Sa Wanda saita jera abinci kala biyar duk ita kadai a cewarsa kada ta kuskura taba wani yaimasa girki tunda ya taba taradda bilki tana tayata ranan tasha azaba wai ana jagwalgwala masa abincin daya kashe kudi akai, dukda baci yakeyi ba saida ya gasa ta, 'Shigowa parlon yayi daidai da daukewar farin cikin daya dawo gidan dashi dalilin wakan da take rerawa mai matukar dadin gaske cikin muryarta mai sanyi da zaki yaji tana cewa.

'AK ne Raayina
"AK sona yakeyi yana bala'en jidani,.
" na rubuta sunan AK akasa ruwa aka goge wlh kosun goge basu goge sanshi a zuciya ba.......ido biyun da sukayi baki sake batasan sanda ta tsuguna tana bashi hakuri harga Allah batasan yadawo ba cikin mamakin Sa ya juya yatafi a ranar baimata komai ba, a cewar Sa hukuncin Laifin ta zai iya kashe ta saboda hakoran bakinta ya kamata ya banbare a cewarsa kada yafara kisa akanta shiyasa ya kyale ta saboda bata taba bata masa rai irin na ranar ba wai AK Santa yakeyi yana ba'laen jida ita kalmar Nance tafi komai kona masa rai inda Yaji Aishar tagama cutar dashi.




*Cigaban labari*


Leemah ce zaune gaban Malam liman yana shaida mata wani matashi anan bayan unguwar su yazo ya same shi akan yana Santa da Aure inda Malam liman yace bazai ma diyarsa dole ba amma yaje ya nemi soyyar ta yabashi izini, sanar mata yayi akan zatayi bako daga yau zai dinga zuwa da yamma saboda bayasan tadin Dare su daidaita idan yamata toh idan baimata ba kada ta cuci kanta babu mai mata dole, Amincewa tayi lokaci daya tun bataga bakon nata ba ta amince zata iya Auran shi saboda wani kudiri Wanda ita kadai tasan abunda ke ran nata.






*Mrs Saddiq Rumah πŸ’…πŸ»*
[11/7, 11:43 PM] ANTY JM D ILYA: πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?*πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah*



21



Da yamma misalin karfe biyar na yammacin ranar talata wani karamin yaro neya shigo gidan Malam liman inda yake shaidawa ana sallama da halima inji Ahmed, kassncewar tasan da Zuwan bakon nata bata wani bata lokaci ba ta zurkuma zumbulelan hijab dinta sky blue Wanda ke Jan har kasa, fuskarta da kwalliya ba laifi, sanarda mama tayi zuwan bakon nata inda ta fita ta same shi jikin Wata katuwar bishiyar dake kofar gidan nasu, ba laifi yana da kyau daidai misali saidai zata fishi tsawo da haske domin baki ne maidan jiki, hakan bai dami halima ba koda kuwa mummuna ne futuk ba matsala bane a wurinta, zaune yake akan Mashin dinshi Roba Roba yayi wankan manyan kaya sai zuba kamshi yakeyi, nan taimishi sallama hadeda gaishe shi, batareda bata lokaci ba ya shaida mata kudirin Sa a akanta domin a shirye yake yagama komai, Ahmad ya kasance cikin soyyar ta tunda dadewa sanin dokar gidansu yarinya saita gama secondary ake mata Aure shiyasa yaita shirin shi a hankali kassncewar yanzu tana gafda gamawa yabashi karfin gwaiwar tunkararta da Maganar inda bawani kwana kwana ta Amince nan take, ba karamin dadi hakan yaimasa ba, cikin lokaci kadan suka fara soyya mai tsafta daban Sha'awa a kwana a tashi har iyaye suka shiga Maganar, kawayanta su meenah kuwa babu irin surutun da basuyi mata ba ko kadan bata Dace da Ahmad ba ai gara ta Auri daya daga cikin Alhazawan da suke holewa tare idan ma Auran takeso, mutum ya tashi a talauci ya koma talauci kai kenan Kullum babu wani cigaba, nanta warware musu kudirin ta gameda Auran nashi aiko abun yamusu dadi nan suka hau mata kirari, 'hoooo dakin hutu yar'gidan malamai muna yinki ilimin nan naki ba'a dakin hutu kawai ya tsaya ba eyehh kanki fa Naja kina wutaaaa diyar Malam, muma munbi ki munbi sahu irin naki zamuyi Alkur'an.
Ansa bikin halima nanda Wata Uku masu zuwa, inda Ahmad mutum ne mai matukar ibada kullum cikin rokar Albarkan dake cikin Auran da zaiyi yakeyi baida aiki sai sadaka da istahara kullum akan Allah ya kauda fitina tareda basu kyakyawan zu'ria bakaramin San halima yakeyi ba itama ba laifi tana Dan jinshi sama sama koba komai yana bata kulawa na musamman Ga kyauta akai akai, hankalin mahuta ba karamin tashi yayi ba sanda yasamu labarin Auran halimar inda dakyar ta lallashe shi akan cewa Aure ne na lokaci kadan bawai Zama zataje tayi ba babu yanda batayi ba akan ya fahimce ta ina Sam ya kasa kishi ya rufe masa ido, nan yadan Saki Ranshi kadan ganin kulawar da take bashi yamafi Nada tana matukar sakin mishi jiki tareda Alkawarin ko bayan Auran babu abunda zai Chanza.



Mahuta ne kwance a dakin shi inda kishi ya turnuke shi bayajin zai iya barin wani ya lasar mishi zumar dashi kadai yafara lasa kuma yake kan lasa, inaaa bazai taba barin wani ya huta da kayan hutun shiba, wayar shiya dauko a gefen shi batareda bata lokaci ba ya shiga messages dinshi number Ahmed dayasa a nemo masa yaketa kallo nan ya yanke shawarar abunda zaiyi.

Ahmad ne zaune a cikin Abokanan shi suna fira shigowar messages yaji awayarsa nan ya dauko wayar tareda dubawa salati ya Saki kanshi har sarawa yakeyi.


*Ina tayaka murnar Auranda zakayi, Abun takaici a matsayin kana kimtsatse baka dace da mace irin halima ba, halima tamu ce ta irinmu ce masu gidan hutu, wlh wlh wlh Nina fara cin halima tun tana shekara sha Hudu tazama katifa ta kullum saina hau ruwan cikin ta inda sau biyu tana zubar da cikina.*



Tambayar da Abokanan shi ke masa neya sakashi tattaro natsuwar Sa, Lafiya maiya faru haka?
'Ba komai ba komai ina zuwa bari intafi gida sai munyi waya, Kassncewar a Mike yake tun sanda yaga sakon hakan yasashi tafiya gida kai tsaye ranar ko wurin halima bai jeba sai sake sake yakeyi daga karshe ya tattara komai ya watsar a cewarsa mace mai natsuwa irin halima dole tasamu masoya dayawa masu Sha'awar Mallakar ta, ya ajiye hakan akan wani kesan rabasu domin ya mallake ta.

Halima kuwa sai rawan kai akeyi tanata yad'awa zatayi Aure sai banke banke take bankawa babu Wanda Ahmad ya gayama abunda ke faruwa.





*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
[11/7, 11:43 PM] ANTY JM D ILYA: πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*


*Ina farin cikin gayyatar ku bikin kanwata wacce nake jida ita chan cikin zuciyata Husnah Wanda za'ayi a cikin satin nan insha Allah a garin Kano, muna bukatar Addu'ar ku akan Allah yabasu zaman lfy mai dorewa tareda zuri'a dayyibaπŸ™πŸΌ* Zaku iya jina a cikin satin nan amma banyi Alkawari ba sai yanda ta kasance idan nasamu lokaci toh Ga page har biyu namuku yau.


*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husna Amaryar gobe mai farin jiniπŸ˜πŸ’ƒπŸ½*


22


Wasa wasa fa Karamar magana tazama Babba mahuta baida aikinda ya wuce turama Ahmad texts din yanda yake holewa da halima tareda shaida masa akan ya bincika gaskiyar maganar, tun abun bai damun Ahmad har ya shaida ma Abokanan Sa inda nan suka kwantar masa da hankali akan kishi ke damun mahuta mace kamar halima mai ilimi da natsuwa diyar malamai jikan malamai sharrin mutane ne kawai, nan ya yanke shawara akan zai gwada halimar inda idan suna waya jefi jefi zai dinga sako maganar batsa Wanda ada baya mata hakan kwata kwata, abun mamaki sai yaga bata damu da hakan ba ko kadan bata taba nuna masa rashin dacewar hakan ba, saima nunawa datayi tafisan irin firar akan kowace fira dayake mata, nan zaita gaya mata yanda zai mata idan sunyi Aure, haka zatai ta biye mishi babu kunya hankalin Ahmad yayi mutukar tashi ko a mafarki bai taba tunanin zata biye mai ba, nan yakara bullo mata dawani salo idan yazo tadi kafun yatafi saiya San yanda zaiyi ko hannun ta ya rike nan ma bata Hana shiba😳, ana haka Wata rana mahuta ya turo masa dawani text dinda yakara birkita shi inda yake cemasa.

*Gskia ango Amaryar ka tabude dayawa nayi mamakin budewar ta dukda kasancewar nikadai ke shiga ramin nata, waiii zurkumi, wlh wlh jiya na durje ta tun safe muke Abu daya har yamma, hahahaa koda yake kafi kowa sanin bata gida jiya da yamma har zuwa Dare muna tare ka kirata da la'asar ina jin sanda take gaya ma kada kazo bata gida inda a wurina take yin haddar da aka turata a gidansu, na goge mata tsaf tareda dasa mata karatuna a kanta. Idan namata karya kada Allah yasa inga Annabi, Nina fara cin halima*


Bakaramin tashin hankali ya shiga ba ganin furucin da akai na karshe, wanene zai iyama kanshi wannan fatan? Wani riba mahuta zai samu idan yaimata karya GA manya manyan rantsuwar dayakeyi Anya babu Alamar gskia a lamarin nan kuwa?? Harda cewa kada Allah yasa yaga Annabi hmmm Da zazzabi ya kwana ranar nan ya yanke shawarar hakura da halima dukda ya dage dakaima Allah kukan Sa Ga sadaka dayake yi akai akai cikin lokaci kadan tafara sire masa, dukda haka ya kudiri aniyar kureta.

Ahmad da halima ne a waya inda yake kashe tada maganganun batsa hankalinta ba karamin tashi yayi ba Sha'awar shi takeyi sosai takosa taji yanda zumar shi yake, ganin yasamu yanda yakeso a wurinta hankalinta yayi sama, 'matata wlh ina tsananin bukatar ki har nakejin bazan iya jura sai an kawoki gidan muba lokacin yamun yawa bby ki taimake ni kidan fara Ragemun zafi kafun a kawoki mana, 'bakaramin murna tayi ba nanta amince mishi inda sukayi da ita akan zasu hadu zata bishi har gidansu cikin shigar tana hijab da nukab, nan yace mata gobe zaizo su Kara tsara yanda haduwar nasu zai kasance aikuwa washe gari batareda bata lokaci ba yakara tado mata da maganar, 'yanzu taya zaki shiga gidan mu kinsan fa layin akwai mutane dukda dakina yana ta waje ya za'ai?
'Ai kawai barin dakinka zakayi a bude bayan sallar la'asar saika fita nikuma zansha hijab da nukab harda safa kafa da hannu sai in shiga bayan yan mintuna sai in kiraka a waya, mace ke fara shiga dakin namiji saboda gudun zargi, 'cikin matukar razana jikin shi har rawa yakeyi da amsar data bashi inda yakara tambayar ta, 'toh wurin fita fa?? 'Namiji ke fara fita daga baya sai macen ta fito.
Hmmmmmm, ba komai hakan zaai sai mun hadu goben.

Washe gari leemah ta shirya batasha wahalar barin gida ba kamar kullum ta kira Ahmad Wanda yagama tsorata akan lamarin nata, 'gani a kofar gidanku ya kenan? Gaskiya kiyi hakuri mu hakura tsoro nakeji mubari ma chanza wurin haduwa gida babu tsaro, yana fadi ya kashe wayarshi aiko bakaramin bata mata rai yayi ba tariga tagama banke banken maganin mata haka takira wani Saurayin ta ya rage mata zafi a gidansu na Isa kaita.


Mahuta Ahmed ya kira sau babu adadi inda cikin Sa'a ya dauki wayar Wanda ada baya dauka, nan yaima Ahmed bayanin komai bai boye masa ba, godema Allah Ahmad yaitayi ya tsallake rijiya dabaya inda yace shida halima har abada.

Ranar da daddare suna waya da halima bai nuna mana komai ba, cikin dabara tasako zancen, 'Kasan menene?
A'a saikin fadi yabata Amsa, wlh Wata kawata ce wani Saurayin ta yaimata ciki abun mamaki ankusa bikin ta, 'tohfa yafadi shikuma Wanda zata Aura yasani? Yabata Amsa cikin jimami, 'hmmmm mu muka bata shawara akan ta gaya mishi idan zai iya Auranta a haka aikuwa yace ba matsala shi ita yakeso ba jikinta ba amma a zubar da cikin, aikuwa ana zubarwa ya Aure ta kuma xo kaga yanda yake Santa baitaba goranta mata ba.
'Gskia ya matukar burgeni lallai ya cika namijin gaske haka akeso ba karamin lada zai samu ba, 'Allah masoyi na? Ta Tambaye shi cikin zumudi, 'wlh kuwa, 'kai zaka iya mun haka?? 'Kwarai mai zai Hana? Tsakanina da Allah nake sanki a ba jikin kiba zan iya mana babu abunda zai hanani Auranki, ",ka tabbata tafadi har tana yar'dariyar murna, 'kwarai kuwa kina shakka ne??
" hmmmmm a'a nasan kana matukar sona, "eh wlh babu abunda bazan iya miki ba insha Allah.
"Aikuwa nimafa an taba, 'aka taba mai😳? Ya bata Amsa.
'Wlh wani yataba mun fyade munje bikin kawar mu wurin dinner ya yaudare ni har yaimun ciki😭😭

'Ciki? Amma wasa kikeyi koh? Cikin tashin hankali ya furta hakan, 'wlh wlh da gaske nakema.
'Karki damu nariga nasan komai ai tun kafun ince zan Aure ki nasan koke wacece amma ke nakeso, nan yafara gaya mata wasu daga cikin sirrin ta Wanda mahuta ya gaya masa, nan taita mamaki bata iya karyata shiba aiko nanta bude baki taita bashi labarin Abubuwan dabai Sani ba cikin ikon Allah kamar wacce aka matsa ma baki, inda taimasa karya akan sau goma kawai muhuta yasanta a mace, 'kanshi kasa daukar zancen yayi nan yace mata zai kwanta yanajin bcci duk yanda yaso ya nuna mata babu komai kasawa yayi kashe wayar shi yayi tareda tausayin Rayuwar mu ayau, shin wacece macen Auran? Haka Zamani ya Zama? Da Addini suke fakewa suna ta'asa a doran kasa? Halima tagama rikita shi nan danan tausayin Malam liman ya rufe shi dattijon Arziki.

*A' gurguje.*


Shiru kwana biyu babu Ahamad ba dalilin shi Kota kirashi baya dagawa inda dakyar tasamu ya Amsa wayarta nanta fashe mishi da kuka akan yadaina naimanta, 'maganar gskia bazan taba Auran mazinaciya bari muyi gwari gwari niba Dan iska bane babu wani boye boye kin bani mamaki bazan Auri mai fuska biyu ba kije ki aura mazinaci daidai ke Allah ya shirya ki yasa kigane ni kaina ba wayo na ko karfi na bane ya kubutar dani daga auranki illah Addu'ar da nakeyi da wacce iyaye kemun sai Ince Alhmdlh, 'babu irin magiya da Rokon dabata masa ba Sam yaki yarda ya shafama idonsa toka, 'Dan girman Allah ko Auran Dare daya muyi ko baka taba niba ka rufamin Asiri ka aureni koda baka sona, ko bakai mun komai ba, 'saboda me? Ya tambaye cikeda mamaki, "saboda in goge bakin fentin Dana kwasa zan biyaka konawa ne insha Allah ko Auran kwana daya ko biyu ne na yarda, 'kai tsaye ya gaya mata bazai iyaba.

" halima taci kuka badan tana San Ahmad ba saidan Auran shi rufin asirin tane mutane zasu shaida tataba Aure daga baya saita aura mijin da takeso mai kudin gaske inda zata huta ta kece Raini koya jita a bude ba matsala tunda yasan bazawara ya Aura, ko banda wannan ma kasuwar zaurawa tafi budewa manyan mutane sunfi San harka da bazawara sannan Abu na Uku dayasa takeso tayi Aure saboda ta tabbata Malam liman sai yamata Aure kwanan nan amma idan tazama bazawara zai sakar mata mara ta tsula tsiya a cewarsu tayi Aure tafito batayi dacen gidan miji ba jama'ar gari babu Wanda zai zarge tada wani Abu.






*Note:- labarin rayuwar halima Wanda nake badawa a yanzu wlh wlh yafaru da gaske babu abunda na rage bare in Kara*




*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*



*Written by Anty Mamie*


*Godiya ta musamman Ga masoyan littafin nan Wanda na Sani dama Wanda ban Sani ba, da bazarku nake taka rawa masoyana na Facebook dukda ban sanku ba ina gaisuwa.πŸ™πŸΌ*


*Dedicated to sister Husnah*



23



Babu yanda halima batayi ba Sam Ahmad bayako sauraran ta daga karshe ya tura iyayan shi amso kayan Auran da akakai gidan su, ba karamin tashin hankali iyayan su suka shiga ba babu irin tambayar da baayi masa akan dalilin yin hakan ba Sam yaki fadi a cewarsa zai rufa mata Asiri, nanfa iyayan shi suka hau fushi dashi harta kai saida kanin Malam liman ya tarke shi duk yanda yaso ya gujema abun ya gagara kowa shi ake bama laifi itako banda kukan munafunci babu abunda takeyi inda ta dage akan bata masa komai ba, dayaga ba sarki sai Allah hakanan ya warware ma kanin babanta duk abunda ke faruwa inda abun ya daure masa kai sosai koda aka gayama iyayan ta Sam kin yarda sukayi a cewarsu za'a bata Ma diyarsu suna dama ba Santa yakeyi ba yaxo ne ya tozarta su Mamarta rantsuwa tayi saitayi shari'a da Ahmad babu yanda Malam liman baiyi ba akan abar maganar ina ta shafa ma idonta toka saida takai Kara police station inda aka tasa keyar Ahmad nan aka fara sabon case Wanda koda halima taji yana maida jawabin abunda yafaru kallon shi taita yi batace komai ba dakyar kanan Malam liman ya roka aka rufe case din a cewarsa koda anje kotu tozarci zai Zama a wurin diyarsu ko itace da gskia za'a bata Mata suna ne inda Ahmad kuma yace sai anyi sha'riar da gaskiyar Sa, dakyar aka rufe maganar kowani sashi na zagin dayan sashin inda iyayan halima keta lallashin ta Malam liman harda mata rubutun dangana ganin yanda tasa abun a Ranta basusan kawai basaja take masu ba, mahuta kuwa yafi kowa farinciki da hakan inda yakara riketa gamgam.


Wasan bera da mage aka shiga yi Aisha da AK tunda ya ganta tana rawa take gujema duk hanyar dazai hadata dashi
Tun rananda AK yaga Aisha cikin karamin 3quater da farar vest fa hankalin maza ya tashi, hmmm jiya ba yauba koba komai shekaru sunja duk yanda yaso yakice abun a Ranshi hakan ya faskara inda ko rufe idonshi yayi toh surar jikin Aisha kawai yake gani tana juya kugu tana rawa kamar zata karye Anya akwai mace mai irin zubin halittar Aisha kuwa? Idan ya tuno da shafaffan cikin ta da kirjin ta haka zaita juye juye akan gado tun yana daurewa har saida yayi jinya ciwon ciki mai matukar azaba ya turnike shi dakyar yasha saida yayi sati biyu tareda taimakon maganin da aka Dora shi akai inda likitan shi yabashi shawara akan yakusa halaka kanshi bakomai ke damun Shiva sai muguwar Sha'awa bakaramin takaicin likitan Yaji ba inda ya karyata hakan mai zaisa Yaji sha'awa? Toh Sha'awar wama zaiji? Cikeda mamaki likitan ke kallon shi, 'yallabai amma kanada iyali koh? Ya Tambaye shi, shiru ma Amsa ne yatashi ya cikama rigarsa iska.

Wasa wasa fa AK ya shiga tsaka mai wuya yarasa natsuwa inda kullum haushin Aisha yakeji a ganin shi mugunta ceta sata yin irin shigan nan a parlon banda mugunta menene amfanin bedroom dinta? Kai anya ma Aisha bata ciko? Kaiiii gskia tana ciko irin wannan hips haka kamar an zana, 'nazari ya shiga yi, idan kuwa tana ciko saina ci ubanta akan mai zata dinga mun ciko a gida? Hankalin wa takeso taja? Mikewa yayi tareda nufan dakinta kafarshi yasa ya hankade kofar tana kwance tayi rufda ciki akan gadon ta cikin Riga da Skart na Atamfa ta dame ta tsam Rabin kirjinta a waje, baisan sanda ya lashe bakinsa ba, keee, ya daka mata tsawa inda ta Mike jikinta na rawa, oya zonan, yafadi tareda juyawa ya koma parlor Zama yayi kan kujera kafa daya nakan daya sai girgima kafa yakeyi fuska a hade, 'tsugunnawa tayi Dan nesa dashi kanta na kallon kasa, 'wayace ki tsuguna?
Kayi hakuri ta furta tareda mikewa, 'saina daga murya? Yafadi yana banka mata muguwar harara, 'matsowa tayi kadan kusa dashi inda ya shagala wurin kallon hips dinta burinshi daya yataba Yaji yanda zai mishi a hannu yanaso ya cire zargin dayake yi yanaso yasan tana ciko ko batayi, idonshi tabi da kallo ko kyaftawa bayayi Wata irin kunya takama ta ganin inda yake kallo, charaf suka hada ido nan taji kamar ta nutse a kasa inda yakara hade ransa kamar hadari kamshin ta yana Kara rikita shi, 'uhmm yayi gyaran murya, 'menene a kasan kujeran nan? Kallon kujeran ta shiga yi, 'bakida baki?
Tsugunnawa tayi Sosai nan kirjinta ya bayyana sosai AK har tura kanshi yakeyi yana Kara leke ya gwale ido a kidime take dubawa batama San yana kallon taba, 'yaya wlh banga komai ba kayi hakuri, eyeah? Yafadi yana Kara kallon kirjin ta, duba duba dakyau, duk yanda taso ta hango wani Abu takasa tana dago da kanta karaff sukai karo dakan AK daya Kara tsawo dalilin kallon ta, Dan Allah kayi hakuri, ta furta hartana murza hannun ta tasan bakaramin azaba zata shaba, 'inda dakyar ya iya saita kanshi tareda gyara murya har yana share zufa, 'waige waige yafara shi bama takan karon da sukayi yake ba cikin Sa'a yayi ido biyu dawani karamin tsinke, uban menene wannan??
'Saida ta kalla sosai tagane tsinke ne, 'Au wlh wurin shara ya makale.....mtsew kazamar banza common malama bace Munda gani, yafadi yana mamakin abunda ya hanashi mangare ta kamar yanda ya saba, mtsewee yaja tsaki, 'zonan tadawo yayinda yakasa dauke idonshi a jikin ta, uban wa yaimiki dinkin nan?baki a bude take kallon shi tana mamaki karo daya na rauwarsu daya taba tanka ma lamarin ta, 'Dan Allah kayi hakuri bari in chanza tafadi tareda saurin juyawa, 'mtseww mutum yawani guma manyan kaya a gida ko zafi baiji, mtsew please wuce kibani wuri ni mummuna dawani kugun ki a wurin, 'da hanzari tabar wurin inda ya shiga dakin shi hannu rike da Mara yana dingishi cikin shiya rike, 'misalin karfe takwas na Dare ya nufi kan dinning table kamar kullum abinci a jere gwanin ban Sha'awa sai hadiye miyau yakeyi yanaso yaci bayasan ta raina shi, 'Ina kike?? Yafadi chan kasan makoshi, shi kanshi yasan bazata jiba, Karo na biyu yadan Kara daga murya kadan, 'Black slave where d fuck r u before I lose my temper, a yanzu haushin kanshi yakeji yanda yakejin wani Abu a zuciyar shi tana hanashi dukan ta kamar Yanda yasaba, 'jiki na rawa tafito sanye da bakar doguwar Riga ta yane kanta da karamin mayafin rigar mamakin ganin zaici abinci yau takeyi, tsaki yaja tareda dauke kanshi bakaramin haushi tabashi ba ko ubanwa yace ta chanza kaya oho ko zafi bataji aiko AC gidan nan zan cire mutum sai Albazaranci, 'mtsew Dan mugunta omo ma sai ansa mutum yayi asara, yafadi dukda taji abunda yace amma takasa gane inda ya dosa, 'Ina kunun aya na?

Please Login or Register in order to submit comment