Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barin gashin kanta tayi abude. Ta gyara dakin koina. ganin 6:30 tayi ta sakko tana neman kitchen. Shiga kitchen din tayi ta gyara kafin tafara dafa ruwan zafi ta juye a flask, ta soya plantain da egg duk takai dining ta jera tadawo tai toasting bread tadai hada komi ta kara gyara kitchen din. Da sauri takoma daki tabude akwati taciro turaren wutar da Mum tabata ta kunna,ko ina yadau kamshi sai murmushi take tunawa datayi yanzu fa tanada lada takoma daki ta tafesa turarukan da Mum tabata sanan ta dauko Biology note dinta tafito tadawo kasa ta zauna akan doguear kujera tana karantawa. dukta gaji da zama ita daya, kukan tsuntsaye kawai akeji,ba motsin kowa,tsoro ma yacigaba da kamata. Wuraren 8 Ya shigo gidan da sallama kanta akasa ta amsamai, yana karasowa cikin falon ta zamo daga kan kujera ta tsugunna tareda furta “ina kwana “murmuahin jin dadi yay yakarasa gabanta, yasa hannunshi biyu ya dagota ya rungumeta “Hey Baby na,kidena tsugunna wa inzaki gaidani” yakara matseta ajikinshi yana jin dadin kamshi dake tashi ajikinta,”inasonki sosai” lamo tayi ajikinshi murya chan kasa tace”namaka breakfast “cikeda murna ya dago da kanta yana murmushi,komar da gashin dake neman sshigan mata ido yay gefe ahankali yadan rage tsawo ya sumbaci goshinta da sauri ta lumshe ido “thank you Baby na,kayannan sun karbeki” tadanyi murmushi jin dadi, yace”naje nai wanka kafin nazo naci?” Yatambayeta yana kallon fuskarta kanta akasa tace “eh” kiss yamata agoshi kafin ya zaunar da ita yatafi sama donyi wankar. Kusan minti talatin ya dauka sanan ya sauko kasa sanye da suit baki,sai kamshi yake zubawa,ahankali ya karaso gaban kujerar datake,ya mika mata farin hanunshi alamun ta tashi,kasa mika mishi nata tayi ta kara dukar da kanta kasa, murmushi yadanyi kafin ya kama hanunta ya dagata, sai wani noke kai take ahaka har sukakai dining sakin hanunta yay yaja kujera ya zauna yana kallonta,saida tadan saci kallonshi da sauri ta dauke kai ganin ita yake kallo,tadau plate tai serving dinshi ta hadamai tea a cup sai binta da kallo yake yanda take komi a natse,bayan takai komi gabanshi tajuya harda saurinta zatabar dining taji ya damko hanunta, ahankali ya janyota ya daurata akan cinyarshi hakan yasa wani irin kunya yakamata ta kulle ido tana kokarin boye fuskarta, fork ya dauka ya dauko plantain daya dashi yakai saitin bakinta “open ur mouth ” kara juyar da kanta tayi tana kokarin tashi daga jikinshi, “open baby ” da kyar ta juyo mai da kanta ta bude bakin ahankali ya sakamata ta gutsiri kadan taci, yacinye saura yana karemta kallo yanda taki bude ido. Haka yaacigaba da bata har suka cinye. Karan wayarshi dasukaji yasa yace “daukomin wayana,yana bedroom” ahankali ta bude ido ta saukesu akan fuskarshi, ta mike zata tashi ya fizgota takara fadowa jikinshi, da sauri ta tashi da gudu tahau bene ta shiga dakin tana haki daukar wayar dake ringing akan gado tayi tajuya tasa hannu zata bude kofar kenan ya shigo yana mata murmushi da sauri taja baya. Maman Abd Shakur😘
[6/19, 09:38] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*

61
Tanaja baya yana binta harsukakai jikin bango ahankali yariketa yace “wana kama?” Murya Chan ciki tace ” am thorry” hanunta yaja ya zauna abakin gado ya daurata akan cinyarshi kafin yace “who called? “Mikamai wayar tayi ya karba ya duba muzammil ne,yadafe kai yace “O,nama manta”,Ya kalleta “u see kinsa namanta da kowa” kokarin kiran layin Muzammil yay yaji busy, dan tsaki yadanyi “who are u talking to again”…bai gama maganan ba yaga kiran Muzammil ya shigo da sauri ya dauka “am sorry mana,ganinan zuwa, just make sure u close her mouth, I’ll be there in a minute “. Ya katse wayan tareda kallon Rufaida daya lura tunda yafara wayan take kallonshi. sa hannu yay yadaga fuskarta tadan kalleshi “am going out,ki kula da kanki kinji baby na, mezan siyo miki?” Gizgimai kai tayi, zaunar da ita agefen gado yayi yatashi yadau wata yar jaka yarike kafin ya dawo wurin yamata kissa agoshi “I luv yhu, bye”. Hawaye yacika idonta sosai, yajuya zai fita yaji tafashe da kuka da sauri yajuyo “Baby menene kike kuka?” Kai ta girgiza mai “am scared, banason zama nikadai,tsoro nakeji” masauki yamata a kirjinshi ya daura kanshi akan nata ya lumshe ido, yana shafa bayanta “don’t worry,babu abunda zai kamaki,kinji . inkira miki auta ta zauna dake kafin nadawo?” Da sauri ta dagamai kai, hannu yasa yashare hawayen idonta “ok to dena kukan” zama yay akan gado ya daurata ajikinshi kafin ya ciro wayar shi yabata “tayani dailing number Amma” saida tadan kalleshi kafin ta karba ta nemo number daga contact dinshi tai dailing tabashi, kanta akasa karba yay da hannu daya yakara a kunne cikin girmamawa ya gaida Amma yamata bayanin yanason Auta tazo anjima zai dawo da ita, Amma tace to barita shirya direba yakawota, Barraq yace to tareda mata godiya, kafin yakira direban gidansu yaymai kwatancen gidan sanan ya ajiye wayan yana kallon Rufaida dayaga tana wasa da yatsunta. Kama yatsun yayi yajuyo da ita yasa hannu ya daga kanta, dan murmushi tayi dimple dinta suka lotsa, Barraq ya hada kanshi da nata “Rufaida!” Ta dago ido ta kalleshi “I luv yhu sosai” lumshe ido tasakeyi,tareda sakin tattausan murmushin dake kashema Barraq jiki. “Duk randa narasa ki,ranan na tabbatar zan rasa raina,zan shiga mawuyancin hali, kona haukace ma,bansan mesa nake sonki ba, kawai all I know is I luv yhu darling, u are special ” zamewa tayi daga jikinshi taruga da gudu zata shiga bathroom dan wani irin kunyan magananshi takeji yarike hanunta,yakara jawota yahada hannayensu akan cikinta ya lumshe ido, itama ta lumshe ido “ninasan danni aka yiki, bantabajin son wataba sai ke my pretty angel,zamu gina soyayya mai karfi,na amana da kauna, zaki haifamin plenty babies ko?” Fizge jikinta tayi tafada kan gado taja bargo tarufe fuskarta tana murmushi ahankali, maganarshi kunya yake bata, Barraq yazo kusa da ita akan gadon yakara bakinshi a kunenta yana murmushi yace “Inason kunyarki,everything fits yhu,everything namiki kyau”daga kanta tayi ta chusa hannu akunnen ta tana jujjuya kanta cikin yar karamar muryar ta tace “Uncle B plz stop,kunya nakeji” jawota yay kan jikinshi yana murmushi,”to bari nakori kunyar” ahankali yakai hannu kan zip din bayan rigarta ya zuge,yafara wassanni da ita na fitan hankali. Ina ganin haka nafito daga dakin. Direba ne ya sauke Auta a haraban gidansu,da gudu ta diro tun a tsakar gida take kwalamai kira “Uncle B,Uncle B, i missed yhu”,falo ta shiga tafara waige waige tana kwallamai kira, tahau bene da gudu tai sama da kyar Barr ya iya sakin Rufaida dakemai kuka tana kakkare kirjinta,murmushi yay ya lashe lips dinta yace”get dress and come downstairs ga auta hartazo” yamike yana gyaggyara suit din jikinshi sanan yafita daga daki, cin karo yay da Auta tana waige waige wani ihu tayi ta dane jikinshi “Uncle B oyoyo” shallata sama yayi yana murna,, sanan ya ijiyeta akasa da sauri tafara waige waige “uncle ina Anty Rufaida baka tahomin da itaba? Amma fa tacemin tare kukazo”. ta marairaice tanason tai kuka. Hanunta yakama suka fara sauka daga kan stairs yace” gatanan zuwa,tana dan aiki ne ” chak auta ta tsaya ta kalleshi yace”wot again?” Ta marairaice tace “nidai ka goyani nagaji da tafita akan bene”, Barraq ya rike harbarshi yace”shows! Wai bakisan kin girma ba yanzu?”kuka tafaramai “wlh ni har yanzu am Auta 11 and half nefa shekaruna, ni dai ka goyani, kaga kai kadaine yayana ai kadinga jidani,hakama Anty rufaida zata dingamin”. Kada kai yayi ya tsugunna ta dane bayanshi da gudu yatashi sanan suka karaso kasa ya sauketa duk suka zauna. Kayan jikinta takarasa cirewa tadau wani pink fitted doguwan riga na cotton yakamata sosai yafito da shape dinta,gyalenshi ta yane kanta dashi tadau turare tafesa fuskarta ba kwalliya amma tai kyau, kayan sun mugun amsanta, ahankali tasa hannu ta bude kofa tafito tana tafiyanta a natse mai daukar hankali. Kamshin daya bugi hancin Barraq da Auta dake zaune suna hira yasa suka dago kai, Barraq mutuwar zaune yay Auta ta tashi tsaye da sauri tana ware idanu tace “wow! Anty kinyi kyau” daidai nan Rufaida takaraso kasa tasakarma Auta murmushi cikin muryarta mai Sanyi tacema Auta “nibaza kimin oyoyo ba?” ta budema Auta hannu da gudu Auta tafada jikinta ta rungume hartana neman fadar da Rufaida. Barraq dai yana zaune yana murmushi,Rufaida takama hanun Auta suka zauna kan kujeran dake nesa da Barraq suna hira,auta tace” Anty Amma tace nakawo miki wanan ” da gudu Auta ta dauko Jakarta tabama Rufaida dambun naman kaza dayawa, Rufaida tai murmushi jin dadi takarba. Barraq dai dayaga ko kallonshi basayi Auta sai dariya takesa Rufaida yasa yakoma yadauko jakar da keys din motarshi yafito, Ya kallesu yace”natafi anjima kadan zan dawo,Rufaida kanta nakasa dan mugun jin kunyar kallonshi take saboda yanda yay wasa da jikinta dazu kanta nakasa tace “saika dawo,Allah kareka” Autama tamishi saiya dawo. Ameen ya amsa musu yafita suka cigaba da hira,tana jin dadin yanda Auta kebata labarai kala-kala. Maman Abd Shakur😘
[6/19, 11:16] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*

62
Banban wajene katoto babu komi awurin sai goods dake cikin manya manyan kwalaye. Nana nagani akan kujera tana sanye da kayan banzan data saba sawa an daure kakafunta da hannayenta an rufe bakinta da salataf sai mutsu mutsu take alamun tanason tai magana. Muzammil dake zaune kan kujera yataso yazo gabanta ya tumbuke salataf din da karfi Nana tai ihu “auch Muzammil bazakamin ahankali ba,matsalan mutum talaka fa kenan, shege boyi boyin Barraq,yaga saurayina maikudi jinin yan Russia, wlh dazaran ya aureni zanrabaku.” Muzammil bai ce komiba illa cewa dayayi “mekikeso kiketa mutsu mutsu?” Nana tamai wani fari da ido Tace” sonake ka Kwance ni, natafi kafin B yazo,nai alkawari zan shayar dakai xuman dabaka tabashan irinshi ba wlh”. Muzammil yay tsaki “yhu are damn crazy Nana,bana neman HIV, karki damu lokacin danakeso yashige ni zan nemoki ki samin” zatai magana yadau salataf zai manne bakin kenan Barraq ya shigo. bude ido Nana tayi tana kallon Barraq yanda yay kyau yakara haske gashin kanshi yakara yawa da cika kaman wani balarabe. rungume juna sukayi shida muzammil Nana ta runtse ido” B dan girman Allah ka rungume ni, maisa nakeson haka B, wlh I will kill dat ur mumu wife,wanan yar kauyen,shegiya mai kama mayu, B maizakayi da yarinya yar kauye dabazata wuce 16 years ba,gani jibenifa”,tadan jijjiha jikinta “me tafini? Wayewa? Hasken fata? Ilimi ko diri”? Kaman zararriya tai ihu “I just can get it why did yhu hate me Barraq? Bayan kasan dani kadai zaka iya more rayuwar aure?” Barraq baice mata komiba saima cigaba da maganan da yakeyi da muzammil yayi. da karfi Nana tace “Barraq! Yajuyo ya kalleta” wlh ,wlh inhar baka auran ba bazaka taba samun zaman lpy da matarka ba, saina addabeku, saina kashe matarka, nakashe ka,sanan nakashe kaina. I luv yhu alot”.

tafashe da kuka. Sai alokacin Barraq yay magana yace “u don’t luv me,wot u feel is not luv Nana is Obsession! Idan kinasona bazakizo ki cutar daniba”. Nana taware ido “wlh bazan taba cutar dakaiba in my life, I swear by Allah” Barraq yay murmushi yabude yar jakan hanunshi yaciro chocolate din da Nana tabashi har Rufaida taci rabi tabar sauran, tundaga lokacin yake preserving chocolate din afirij babu abunda yayi saidan chabewa dayayi yace “mekikayi niyyan yimin da abunan?” Nana ta zaro ido tana kame kame ya daka mata tsawa “mekikasa a chocolate dinan?” Tai shiru batace komiba. “Matata taci abinan, she suffered, alkawari daya na daukarma kaina duk Wanda ya wahalar da matata saina rama mata, nasa ankamoki ne only dannasaki kema kici chocolate dinan,I want yhu to feel wot she felt alokacin”. Nana ta zaro ido “plz karkai haka B,forgive me, karkaban, sonka ne yaja naihaka”. Barraq yakarasa gabanta da sauri Nana tace “wait, inhar kamin haka wlh sainaje na dauko kakar matarka daga kauye DUDUWA! kasan duk duniya babu wacce matarka ke tsoro kaman DUDUWA, Barraq am warning yhu don’t mess with me,yhu have no idea wot am capable of” . Barraq ya kalleta “waye baki information akan my family and everything about me? Ya akayi kikasan DUDUWA? Yama akayi ranan kikasan zanje Russia? harkika saman a airport, I know is not co incident, I don’t believe in co incident, tell me” Nana tai murmushi tana kadamai idanu “I will only tell yhu if u spend a nyt with me Barraq, just one nyt.

Idanun Barraq sukai ja,”stay away from me and my family Nana, nafada miki be very careful. Karki tabamin Rufaida cuz I can do anything akan Rufaida, I mean anything!” Nana tai ihu “stop calling her name, I hate her! wlh sainasa an farke shegiyar” Barraq ya falla mata mugun mari saida bakinta yafashe, zai karamata wani Muzammil ya rikeshi Ya girgizamai kai, Barraq yasa hannu ya matse bakinta Ya chusa chocolate din ciki ya rike hancinta ba shiri Nana tahadiye tana ihu “wlh saina kasheta, u will see” warwareta muzammil yayi yarufe bakinta da salataf ya jefata a boot din motarshi yaja motar har kofar gidansu Nana, bakowa a anguwar, ya bude boot yaga idanun nana sun chanza, rumgumeshi tayi da sauri ya hankadata ya cizge salataf din bakinta,yabude gate ya wurgata cikin gidansu ya koma motar shi yaja da sauri yabar kofar gidan.

Maman Abd Shakur.

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 60 to 62*KAINE SIRRI NA 65$66 →
KAINE SIRRI NA 63$64
Posted on June 26, 2016 by mamanshakur
[6/26, 11:19] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

63

Nana na hango mai gadi tafada kanshi tana jijjigashi,atorace mai gadi yace “hajiya lpy? Wani laifin namiki yau? ” Nana ta girgiza kai “kodai Kai shiru muje daki kona koreka daga aikin ka”. Da sauri mai gadi yatashi Nana tabi bayanshi tana tafiya aduke, suna shiga tafada jikin mai gadi batare data damu da mugun warin dayake ba, mai gadi yasamu abunda yake nema, yau zai dandana matar birni, hakanan suka fada duniyar nikuma nafito daga dakin. Muzzammil ya dafa kafadarshi “B karka bari maganan Nana ya tsayama arai,trust me Nana bazata iyama komiba sai abunda Allah ya kaddara zai sameka”. ahankali Barraq yace” hakane”Kafin ya Mike suka fito daga warehouse din suna hira kowanne ya shiga motarshi suka tafi. Abakin wani babban super market ya tsaya yasai musu chocolate dayawa different type, da icecream yabiya yafito ya shiga mota. Ganin ana kiran sallan laasar yasa ya tsaya yay sallan sanan yatafi. Parking yay bayan ya gaisa damai gadinsu ya wuce ciki. Hango Auta dayayi a dining sai nadan abinci take tana hangoshi ta taho da gudu tanamai oyoyo yace”me kikeci haka?” Dariya tayi kafin tace “Anty rufaida ce tamin cookies, saikuma tadafamin friedrice mai dadi ,Uncle B harda kidney aciki wlh” tanamai magana Amma hankalinshi baya kanta kallon fallon yake bai hango Rufaida ba, zaiyi magana kenan yaji sassanyar muryar Rufaida mai ratsa jikinshi tace “Auta I need help with dis zip,kizo” da karfi Auta tace”to Anty” tasaki uncle B zata tafi,da sauri uncle B ya riketa” ba abinci kikeci ba?”Auta ta girgiza kai,”oya jeki cinye abincinki, I will help her with d zip” Auta tace to batare da tunanin komiba takoma dining, shikuma yahau sama dakin yabude ya shiga batare da yay sallama ya tsaya yana kallonta. batare data juyoba tace “thank God,kinga nakasa zage zip din”murmushi yayi ya ajiye ledan agefen gado yakaraso inda take tsaye yahada zip din zaija, bayanta ya kalla yaga har yanzu tabon dukan nan basu gama bacewa ba,hawaye yacika idonshi, baisan lokacin dayakai hannu ya shafa tabon ba,Rufaida taji sanyi “Auta ur hands are cold,by d way mekike tabamin baya?kija zip din,and take ur hands off dere” ahankali Barraq ya chigaba da shafa tabon yanamai jin tsanan kanshi daya bari akama Rufaida wanan dukan, Rufaida jin Auta taki dena shafawa yasa hawaye ya ciko idonta ahankali tace “are u looking at d bruises?,grandma dita Duduwa tasa aka zaneni” takarasa maganan muryarta na rawa, ahankali taji an rungume ta sosai an matseta “I luv yhu Rufaida, ina sonki, namiki alkawarin babu wanda zaisake miki wanan dukan, I promise” lumshe ido tayi jin muryan mijinta sun dade ahaka kafin ya dagata ya zage mata zip din tajuya da gudu zata fita yariko hanunta yana murmushi yana kallon riga da siket din jikinta mai ruwan sky blue “kinyi kyau” Ta rufe fuskarta tana murmushi, yana rike da hanunta ya dauko ledan chocolate din yasa mata ahannu “ga tsaraban ki”. Ya saketa ahankali tace “thank yhu” tajuya zatabar dakin yace”Baby” tajuyo kanta akasa “am hungry, plz serve me”kunya taji daya cemata plz komawa kasa tayi tahado mai abinci shi a tray takawo mai ta ajiye, yanata kallonta ta zubamai a plate ta mikamai,karba yayi Amma saida yahada da hanunta ya sumbaci hanun sanan ya saki ya dibi abinci yasa abaki lumshe ido yayi kafin yace “hmmm” da sauri Rufaida ta kalleshi yace”delicious, good cook baby na”dadi taji yanda ya yabi abincin,tashi tayi zata fita yace “ina zaki?” Kallon yatsunta tayi kafin tace “sitting room, wajen Auta”. Yadade yana kallonta kafin yace “ok, but just for today,duk randa nakecin abinci nanne wajen zamanki”,yanuna Mata cinyar shi tafita da sauri,harta fita ta tuna da chocolate din tadawo cikin dakin yabita da kallo,hannu tasa tarufe fuskarta tana murmushi tazo kusa da Shi tadau chocolate din takoma baya da gudu ganin yanason kamota tafita daga dakin,daga murya yayi yace”baby na yhu guys should get ready idan nagama ci abinci zamu tafi”. Maman Abd Shakur.😘
[6/26, 13:42] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

64

Amma ba karamin murna tayiba ganin Rufaida sai wani ji da ita takeyi,hakama Dad bayan yadawo yaga Rufaida yay murna yahadasu yay musu waazi sosai sanan yama Rufaida kyautan kudi taki karba, chusa kanta tayi acinya tace daddy dan Allah ka barshi. dad yaji dadi yakuma kara yaban natsuwan Rufaida Barraq yaba kudin yace gashi ka iniyema daughter na abunta. Duk suna zaune afalo suna kallo harda Dad, Amma, Auta, da B Rufaida taji mararta ya murda, cize lebe tayi Barraq na lura da ita, tun 3 days ago takejin cramps Amma bakon bai isoba. Ganin murdawan yasoma yawa yasa tafara girgiza kafanta ahankali tanajin azaba, Barraq ya cigaba da kallonta cikin sa’a ta dago kanta suka hada ido, da ido yamata tambayar “menene?” Langabe mai kai tayi hawaye ya ciko idonta da sauri ya girgiza mata kai kafin ya tashi tsaye yadau carkeys dinshi yace “Dad, Amma zamu tafi”, Dad da Amma suka rakosu har mota Amma tabama Rufaida abubuwa a leda tareda cewa zan kiraki, Rufaida tai godiya ahankali ta shiga motar, Barraq yaja suka fita daga gidan. chusa kanta tayi a cinya tafashe da kuka sosai. da sauri Barraq ya paka motar agefen hanya yajawo ta jikinshi “Babyna menene,meke miki ciwo?” Kuka takara kecewa dashi ahankali tace “I want to talk to Mummy”, yay juyin duniya taki fadamai itadai da Mummy zatai magana hakanan yakira mum ringing biyu ta dauka “Son ya kk?” Arude yace “Baby nata kuka wai zatai magana dake”, Mum tace “bata” Rufaida ta karba jin yanda take Kuka yasa mum tace “menene?” Cikin kuka tace “Mommy ciwo yakemin sosai”Mum tagane abinda take nufi tace “toba nace kidena kuka ba,be strong zai dena daugther na, yaushe yafara” tace “dazunan” ok ba son wayan tamika ma Barraq wayan, Mum tamai bayani tareda fadamai sunan maganin dazai siyan mata murmushi yay yace to. ya kunna motan yaja a wani babban pharmacy yasiyo maganin yadawo mota yasameta tarike cikin, sannu yamata yaja motar da gudu zuwa gida, parking yayi ya fito ahankali tafito ganin tafiya na neman gagararta yasa ya dauketa dakinshi sukaje yabata magani tasha da kyar. ahankali ta zamo daga gadon tafita tatafi dakinta bai hanata ba, dakinta ta shiga tai wanka ta gyara jikinta,duk dauriyarta takasa daure zafin ciwon mara tasaki kuka jin anbude kofa yasa ta tashi da gudu tafada jikin Barraq tana kuka, shafa bayanta yay da hannu daya yatura kofar suka shigo dakin yana shafa bayanta kiyi shiru zai dena ciwon kinji ta dagamai kai, da kyar ranan tai bacci. Kwanansu 4 ahaka, taji sauki Barraq dai da kyar yake daurewa dan yanda take kwana ajikinshi na haddasamai bukatuwarta dayawa,da kyar yake daurewa yana azumi kullum. Yau kwanansu 6 tunjiya tafara salla bata fadamai ba,Dan kunyan fadamai ma take. sanye take da rigar bacci baby pink,Dan shara-shara ne,Dan tashinta daga bacci kenan saboda kukan hadarin dataji alamun zaayi ruwa dan garinma yay duhu sosai, wutan dakin ta kunna, ta zauna abakin gado,idanunta suka sauka kan ledan da Amma tabata, da sauri ta dauko taga an rubuta yanda zatai amfani dasu aiko taci naci tasha na sha saboda zaki. Tunawa da tun asuba da Uncle B yatasheta yatafi masallaci bata kara ganinshiba, ahankali ta mike bari nafara wanka saina duba koya dawo, wata zuciyar tace fara dubashi saiki dawo kiyi wankan. gama tunaninta keda wuya tafita daga dakin gashinta duk abarbaje tayi hanyar dakinshi, ahankali ta tura kofar dakinshi, dakin duhu ahankali tace”Uncle B kadawo? ” jin shiru yasa tafara neman switch din kunna light tana Kunnawa ta hango Uncle B akan gado yana mutsu mutsu,zaro ido tayi takarasa wurin gadon tana girgiza shi” uncle B, Uncle B “da kyar yabude ido ya kalleta ahankali idanunshi suka sauka kan kirjinta saboda yanda ta duko rigarta ya zazzago, lumshe ido yay ahankali tareda fadin “baby na why are you here?yaushe kika tashi daga bacci?” Cikin kuka tace “Uncle B you are running temprature, nakawoma paracetamol? ” girgiza mata kai yayi jeki kullo kofar sitting room, ki kashe wutar nan kizo kiban magani”. Da sauri ta girgiza mai kai tana kuka tafita da sauri. tausayi yaji tabashi sosai,yaso ace takara girma kafin yay rayuwar auratayya da ita, amma matsalan dayake ciki bazai bariba,

Please Login or Register in order to submit comment