Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

babu zani a jikinki”da sauri tadau zaninta daya warware saboda nauyin bacci ta daura,Duduwa tace “wuce ki share tsakar gidan nan tass,sanan kidau gero ki surfa na fura,wuce kitafi kin tsàya kina kallona” da sauri tafita daga bukkan tana daga kafanta da kyar saboda mugun ciwon maran datake ji, haka takarasa sharaan gidan ko salla Duduwa bata bari tayiba tamiko mata geron tace “ungo surfe min su” ta karba ta yayyafa ruwa ta juye a turmin tafara surfewa Duduwa ta wuce daki danshan kokon ta da kosai.

Jin cikinta na ciwo sosai yasa ta rike tabaryan ta tsugunna a wurin tana cije lebe, ahankali taji abu nabin cinyoyinta wanda tasan tabbas bakon watan natane,cusa kanta tayi a cinya tana cije lebe saboda zafin ciwon Mara,tanajin jini nabin jikinta amma to mezatayi,Abba da Umma masu siyan mata audugar mata(always) basa duniyar yanzu,kuka takeyi ahankali saboda kar Duduwa taji.
Duduwa ce ta fito daga dakinta “ke mekikeyi a tsugunna ba surfe nasakiyi ba”, mikewa tsaye tayi tace “Duduwa cikina ke ciwo”
Da sauri Duduwa tace “to kimutu mana,ganin abu kaman jini jini a kasan wurin yasa Duduwa karasowa wurin da sauri tabi zanin jikinta da kasan wurin da kallo tafara tafa hannu tana salati tana sallallami”Faida” ta ambata tareda rike haba,tacigaba ” habawa ni dama nace karuwan ci kikeyi,dama naga alamun kinada ciki jiya,shine yanzu kikazo gidana kina bari?” Rufaida takara tsugunna wa saboda ciwon cikin datakeji, duka Duduwa tarufeta dashi tana kuka yanzu dama ciki kikaje kika dauko yarnan,shine kikemin bari a gida,nida nake shirin aurar dake, saida tagaji da dukanta sanan ta saketa ta mika mata tulu,wuce kije rafi ki debomin ruwa kuma wlh ahaka zaki tafi saina tona miki asiri,duniya tasa cikin shege kikayi yar iska,haka Rufaida tafita daga gidan tana kuka jikinta da zaninta dukya baci,sai kallonta ake, haka taje tadawo tajuye takoma nabiyu,kuka kawai take ahanya ita bama kukan ana kallonta take ba kukan yanda jikinta yabaci take haka taje rafin tadebo ruwa tajuyo tana tafiya ahankali jin tafiya na neman gagaranta yasa ta sauke tulun ta tsugunna akan hanya ta rike cikinta wayyo cikina. Rufaidatu taji anfada da sauri ta dago kanta taga Baba ne, yadanyi murmushi “Ashe kece yata,me kikeyi anan wurin kin tsugunna,a’a tashi mana yata”,ahankali ta tashi kallon kafanta yayi yaga jini wani nabin wani ga zanin jikinta tama haka da sauri ya sakko daga kan amalanken yazo kusa da ita ya dafa kanta “Rufaidatu menene? Maiya sameki? Wanan jinin dakebin kafanki fa” kuka tafashe ma Baba dashi sosai tanajan numfashi “Baba cikina ke ciwo,Duduwa tace wai bari nakeyi” takarasa maganan tana kuka, Baba ya share hawayen idonta yace “ba bakon watanki bane?” Ta sunkuyar da kanta tana hawaye, daukan tulun ruwanta yayi ya daura akan amalanken yace “hau muje gidana ki gyara jikinki yata” da kyar ta iya hawa, ya duba aljihun shi yaga dagashi sai naira hamsin ya ciro yabata yace “gashi ki rike ki ajiye duk rana irin haka kyayi amfani dashi kina siyan magani kinji idan kuma inanan kizo wurina nabaki sayawa kisha, yanzu muje gidana Maman talatu tabaki magani” yahau suka tafi.

Maman Abd Shakur😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 11 to 13KAINE SIRRI NA 17 to 20 →
KAINE SIRRI NA 14 to 16
Posted on May 1, 2016 by mamanshakur
[4/30, 7:18 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

14
Kwanaki sunja tafiya yay tafiya,walaha da azaba sunma Rufaida yawa, bata magana da kowa a kauyen sai Baba,haryau batasan menene Kawa ba dan bamata da ita, takara baki takara ramewa rabonta da kitso tun kafin Abba da Umma su rasu,kannata ya dankare. Ayanzu haka ta tara naira 100 wanda Baba yabata,boyesu take cikin bukkarta dan haryau bata manta da dubu biyun mai gilashi data dauka ba,kuma tai alkawari komin daran dadewa saita bashi kudinshi wanan kenan.

Zaune yake cikin Asalin office dinshi na garin Abuja,yana karkada kafa,kallon agogon hadadden office din yayi yaga karfe 5,dan tsaki yayi ahankali yace “wot is taking u so long Muzzamil?”,gama fadin haka yaji anbude kofa an shigo hararan shi yayi yacigaba da Danna waya,Muzzamil yay dariya yarike baki,yamaida kofan office din yarufe sanan yakarasa ciki ya zauna Barraq yace” shine…kafin yakarasa maganan Muzzamil yatare mai numfashi, “I know, I know, nabatama lokaci kayakuri, wlh ba laifina bane inacikin driving Babyna takira”ya dagama Barraq dake kallonshi gira cikin zolaya yace” u know now,I just can’t resist it,dole nai parking a gefen hanya mukai magana,nabama babyna lokacin ta” yakarasa maganan yana kallon fuskan Barraq dake kallonshi. Ajiye jakan laptop din hanunshi yayi akan kujera tare da cire coat din suit din jikinshi ya makala akan wani dan karfi da aka tanada a office din da makala coat yasa yannu yana kwance tie din wuyanshi ya kalli Barraq yace “nafadama gaskiya B, nakosa 2 weeks dinan suyi wlh, can wait to become ango,kai kace dole sai graduate, graduate yaushe ta iya shagawa da dan yarintar nan dayan sweet 16,17,18,sukeyi? men ranan daza akawomin ita daga Jigawan nan en” yadan kulle ido ya rungume kirjinshi sanan yace “ranan will be hmmm”saikuma yafashe da dariya yana kallon B.

Murmushi Barraq yayi ya gyara zaman eyeglass din idonshi sanan ya kalli Muzzamil da haryanzu yana rungume da kirjinshi yace” will u just sit down and stop dreaming about hw ur 1st nyt will be” Muzzamil ya zauna yana dariya shima Barraq maganan dayayi yabashi kunya da dariya,yadanyi dariya kadan sanan ya kalli Muzzamil dake dariya har alokacin yace “ha’a! dariyan ya isa haka mana,muyi magana” da kyar yasamu Muzzamil yay shiru. Tashi yayi ya bude karamin safe ya ciro wani Babban gift box ya mikama Muzzamil, Muzzamil ya karba yana kallonshi “nawaye?” Barraq yace “yours, ka duba mana”,ahankali ya warware dan kyallen sama sanan ya cire marfin ya ajiye a gefe idanunshi suka sauka kan hadaddun katunan bikinshi,da murmushi akan fuskanshi ya dauko daya ya karanta harda event kusan 3 types da Barraq yahada musu.

Kallon Barraq yayi murna yama hanashi magana da kyar ya iya furta kalman”am speechless” kwalla yadan cika idonshi Wanda ni M shakur nakirasu da tears of joy. da sauri ya sharesu yakara kallon fuskan Barraq dake kallonshi yanajin wani irin kaunar abokin nashi,Muzzamil ya tashi ya zagayo ta inda Barraq yake yabashi hug tareda fadin “thank you Friend”.
Kwankwasa kofan da akayi yasa Muzzamil yasakeshi yakoma wurin kofan ya bude wani Babban Alhaji ya shigo,Muzzamil yace”B bari naje mosque dinku nai salla”Barraq yace “ok” sanan yafita yabar Alh da Barraq a office.

Maman Abd Shakur😘
[4/30, 7:31 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

15
Barr Barraq ya kalli Alh yace”hw can I help you Alh namatazu mai jirage?” Alh yadanyi dariyan shu’uman ci sanan ya daga katon briefcase din daya shigo dashi ya daura kan table ya bude sanan ya juya yanda Barraq zaiga abunda ke ciki, Barr Barraq ya kalli abunda ke ciki sanan ya dago kanshi ya kalli Alh yace” dollars, for?”Alh yadan yi murmushi tareda gyara zama yace”Barr Barraq next Monday za’a shiga kotu,I know you very well, nakuma San kanada all the evidence(shaidu/proves) wayanda zaka iya nunama court asan cewa Ni drug dealer ne(masu saida kwayoyin maye) so nakawo maka wayanan kudin wayanda idan ka lissafasu kan naira wanan kudin naira biliyan 50 ne duka nakane inhar zaka rufamin asiri a kotu”. Yakara sa maganan yana kallon Barr Barraq dake kallonshi batare dako digin murmushi akan fuskarshi ba,ajiyan zuciya ya sauke sanan ya kalli Alh yace”unfortunately Alh bana karban bribery(rashawa/cin hanci),kadau kudinka katafi saimun hadu ranan Monday a Court, idanun Alh sukai ja,aranshi yace Yaro baisan wutaba saiya taka,danma na lallaba ka, Alh yakara tattaro murmushi yace “wot if na ninka maka wanan kudin sau uku?” Barr Barraq yadau wayanshi yana dannawa batare daya kalleshi ba yace “u heard wot I said,bana karban bribery kafita daga office dina kafin nai disgracing dinka a public”, Alh yay dariya yace “ok-ok Yaro,ya isa”ya kulle briefcase din sanan ya kalli katinan bikin da muzammil yabari akan table sa hannu yayi ya dauka ya kalla sanan ya kalli fuskan Barraq dake kallonshi yace”so Babban abokin naka guda aure zaiyi on Saturday dat is two days kafin mu shiga kotu ko?” Barraq yadan kalleshi kafin yace “eh, a Jigawa state za’ayi daurin auren,muna gayyatar ka” Alh yakara yin dariyan shakiyanci “aiko zanzo,zanzo ma da babban gudumwama kam” ya tsaya yana kallon yanayin Barr dabaiga ya chanza ba yay murmushi shima yace”saika zo”. Alh yajuya yafita daga office din yana rayawa a ranshi kafin ka tozartani a kotu zan aikaka cikin kasa.

Maman Abd Shakur😘
[4/30, 7:51 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

16
Bayan fitarshi Muzzamil ya shigo da sauri yace “B me wanan Alh ke nema?” Barr yace “yaso yabiyani narufa mishi asiri akotu ne,baisan Ni am not his type ba”,Muzzamil yace “Allah karemu daga shairin irinsu” batare da Barr yace Ameen ba yatashi yadau car keys ya kalli Muzzamil yace “muje nama auta promise zan kaita yawo yau” Muzzamil yatashi suka tattara kayan suka fito kowanensu ya shiga motanshi sai gida.

A haraban gidan babanshi yay parking yafito yana tafiya ahankali ya shiga cikin gidan Babban falon mahaifinshi ya shiga wata kakkyawar mace yagani zaune da wata yarinya dabazata wuce shekara 11 ba taci gayu cikin atampa riga ja tana zaune kusa da matan datai masifan kama da ita, tana ganinshi ta taso da gudu ta rungume shi “uncle B oyoyo, kadade yau”dagota yay daga jikinshi yace “sorry autan Mama”, yakalli matar dake musu murmushi yace “ina wuni Amma”da murmushi tace” lpy Barraq kadawo? Ya aikin” yace “Alhamdulillah”,tace “abincin ka na dining” da sauri yace “no Amma saidai anjima da daddare, yanzu wanka zanyi nakai auta yawo” ya kalli auta yace “auta bari naje na shirya sai mutafi ko” karban jakan hanunshi tayi yarike mata hannu tarakashi har part dinshi sanan tafito takoma part dinsu,tafada jikin Amma tace”mummy ban kayan dazansa ” Mum tai murmushi tace “saima nacemai yafasa fita dake” tai maganan da wasa,ta tashi auta tabita abaya suka tafi daki ta shiryata sosai.

Sallamanshi dataji afalo yasa ta fizge jikinta daga hannun Amma tafito da gudu “Uncle B wlh kaga nariga na shirya” tajuya mai baya “amma danja min zip din”Jan kunenta yayi yace “keko shine baki bari amma takarasa shiryaki ba” Jan mata zip din rigan yayi ta saka pink karamin hijabin ta da takalmin ta pink tarike mai hannu sukama Amma sallama suka tafi. har cikin ran Amma tanajin dadin yanda Barraq ke kula da Bintu(auta) daidai daso daya bai taba nuna mata ita ba Mamarshi bane,haka kuma bai taba treating dinta kaman step Mum dinshiba.

Yau takama jumma’a, baisamu yabi Muzzamil tun jiya Thursday zuwa Jigawa state ba saboda aikin dayamishi yawa tunda sassafe yadau hanyar Jigawa.

Karfe 2 na rana yasoma shiga cikin garin Jigawa a daidai lokacin Alh namatazu mai jirage ke gaban na’urar computer yana kallon Barr Barraq da yanda yake tukinshi dariya yayi sosai yace”is time lokacin ka yayi Yaro”. Yana cikin tuki yaji karan waya dauka yayi da hannu daya yaji Muzzamil ne yace “kana ina,u know I need yhu ko” murmushi yayi yace “albishirinka gamani masoma shigowa Jigawa… Jin motan dayake tukawa yawani karkace akan titi tayan baya suka fita, take motan yafarayin cikin daji da gudun bala’i birkin dayake takawa ma yaki aiki kum! Motar da bugu dawani dutse Wanda hakan yasa kanshi ya buge glass din gaban motan eyeglasses dinshi suka fita daga idonshi.
Motan yaji yakara komawa baya sanan yayo gaba yacigaba da kutsawa cikin daji motan na bubbuge bishiyoyi wanda hakan yasa ya bugu sosai, tsayawa motar tayi chak sanan tayoyin gaban suka fashe tareda sakin Kara mai karfi “tusss” karan dayasa Rufaida data debo ruwa daga rafi tana tafiya ita kadai a hanya ta saki ihu harda barar da ruwan kanta tulun ya fashe. Tace “na shiga uku bomb”, hango hayaki na tashi tayi daga Chan gaba bata ganin abunda ke hayakin saboda bishiyoyin dasuka kare ahankali take tafiya kaman wani abu na fizgan ta zuwa wurin datake hango hayakin.

Farfadowa yayi daga gajeruwar suman dayayi sakamakon buguwan dayayi,ahankali yake laluben eyeglass dinshi baiji alamun suba, hakan yasa yafara tattaba gefenshi dan gano inda zai danna kofar motan ya bude saboda warin petir dayaji alamun tank yafashe hakan zaisa motan takama da wuta any moment, amma yakasa gano wurin, tari yafara sosai yana bubbuga glass din gefen motan da hannu ya daura kanshi kan glass din,ahankali bakinshi ya furta “ataimakamin, somebody help me” Karasowa wurin Rufaida tayi ta tsaya gaban motan dataga yana hayaki,gashi abu kaman ruwa na zuba takasa, juyawa tayi zata koma saikuma taji kaman ana magana,Kara matsowa jikin motan tayi ta daura kanta a jikin glass din motar ta Kara hannayenta ta gefen fuskanta dan ta hango abunda ke cikin motar, da gudu ta matsa baya tana zare ido, dafe kirjinta tayi tace “mai gilashi!” .

Maman Abd Shakur😘[4/30, 7:18 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

← KAINE SIRRI NA 14 to 16KAINE SIRRI NA 21 to 24 →
KAINE SIRRI NA 17 to 20
Posted on May 2, 2016 by mamanshakur
[5/2, 7:44 AM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

17
Jikinta na rawa,kirjinta na bugawa da karfi saboda tsoro, juyawa tayi tafara tafiya da sauri duk ta rude tace “wlh ni banda kudin ka,banda kudin dazan biyaka”.

Barr Barraq ya lumshe ido, dan gabaki daya kanshi juyawa yake, jiri yakeji sosai,da kyar yadaga kanshi daga jikin glass din motar ya maida akan kujera.
ahankali yake kukkulle ido harya rufesu ruf.

Kaman ance takara waigowa,tanako waigawa taga hayakin dake tashi daga motar yafi nada ma, girgiza kanta tayi hawaye yadan zubo ahankali ta furta ” wlh bazan iyaba,baida lpy ai,naga jini a goshinshi” da gudu ta fanfala zuwa wurin motar, hannu tasa ta rike mabudar motar taja, sai taga motar yabude, ta tsugunna agaban motar tana kuka tace “kafito mubar nan, motarka na hayaki” sai taga ko motsi baiyiba, hanunta na rawa takai kan cinyarshi tadan girgiza shi tace “kaji, katashi motar ka na hayaki”,Ganin ko motsi batayi yasa tafashe da kuka tana kallon fukarshi,cikin kuka tace “mutuwa

Please Login or Register in order to submit comment