Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akalla yanada 36 -37 yanzu, shigowa dakin tayi takashe wutar kaman yanda yafadi mata tazo gabanshi ta tsaya tace “Uncle B ina maganin na daukoma kasha?” hannu ya mika mata yace “zoki kwanta zan fadamiki menene maganin anjima” ahankali ta laluba hanunshi tarike tana kuka sosai “but uncle B u are running temprature, jikinka zafi,u are sick, dan Allah kasha magani dan Allah plz” Da kyar ya janyota tafada kanshi ya kwantar da ita gefenshi tana shesheka. Hannunta yakama yarike yace”is ok,stop crying inba hakaba tsawanan da akeyi zai fado akanki” da sauri tai shiru daidai lokacin aka fara ruwan sama mai karfi. Chusa hancinshi yayi acikin gashinta yana shakan sassanyar kanshi da yakeyi. Murya chan kasa yace “Rufaida” ta amsa da Naam. “Karkimin kuka kome kikaga inayi, banason tsawa yafado kanki dan mutuwa akeyi kinji”da sauri ta girgizamai kai, fuskarta ya shafa yace”good gurl” “karkuma kiji tsoro dan dazaran kinji tsoron POP dinan zai dare ruwa yadinga zuba akanmu kinji” tasake girgiza mai kai. Ahankali yace” lastly kome zanyi karkiyi magana, dan hakan zaisa tsawan yafado akanki,kuma zai cinyeki” da sauri ta kankameshi tanamai jin tsoro dan duk iya tunaninta da gaske yake. Ahankali yakai bakinshi saitin kunenta yace “I luv yhu soo very much baby na”. Hanunshi yakai jikinta ya tumbuke yar rigar baccin dake jikinta yana mai wasa da kowani bangare na jikinta. Rufaida ta zaro ido takasa magana,takasa kuka,ko kakkwaran motsi takasa saboda tsoron tsawan dataji anayi tareda ruwan saman da ake tsugawa kaman zai fasa gidan kasancewa watan ruwa ake watan agusta. Ahankali Barraq yace”good gurl,karfa kiyi kuka ko magana kinji “tasake girgiza mai kai tana hadiye hawayen dake neman zubo mata. Ihu tasaki da karfin bala’i tana neman guduwa,da ceto saboda wani irin zafi dataji nabin jijiyoyinta har zuwa kwakwalwarta amma Barraq bai saketaba. Maman Abd Shakur😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 63$64KAINE SIRRI NA 67 TO 69 →
*KAINE SIRRI NA 65$66
Posted on July 10, 2016 by mamanshakur
​[6/30, 09:37] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
65

Ruwa ake tsugawa kaman zai fasa gidan,inda badan ruwan da akeba daba abunda zai hana mai gadi jin ihun Rufaida, tun tana iya ihun tana tureshi hartazo bata iyawa tai shiru tana sauke ajiyan zuciya.
Barr bai san inda yakeba saida ya gurjeta sosai,dan yiyake kaman yasami babbar mace wacce tasaba,sanan yaji natsuwa ya shigeshi. ya tashi da sauri yanemi wuta ya kunna yana kallon Rufaida, ya mugun tsorata ganin numfashinta nafita sama-sama, idanunta akafe suna kallon gefe daya, dagata yay da sauri ya rungume ta yana jijjigata “Baby na plz kiyakuri dan Allah” baimasan mezaiyi ba dukya rude tunanin maganan da Muzzammil yataba fadamishi yafado ranshi, da sauri ya ijiyeta ya shiga bayi yahada mata very hot water, kasancewar har lokacin ruwa bai tsayaba, garin da sanyi, yana gama hadawa yafito ya dauketa ya shigo da ita bayin ya tsomata cikin ruwan zafin da kyar ta sauke ajiyan zuciya, batare datai ihuba ta kaĺleshi, ahankali ya tsugunna ya shafa gashinta” am very sorry my angel, dan Allah kiyakuri kinji”kuka tafashe mai dashi sosai tana rerawa kamar karamar yarinya, ahaka yagama gasata ya mata wankan tsarki ganin ko hanunta bata iya dayawa. Lullubeta yay a towel ya kaita dakinta ya shimfideta akan gado ya shafa kanta” ina zuwa, bari nakawo miki abinci kici” idanunta a lumshe yadau bargo ya lullubeta yafita dakin da sauri dakinshi yakoma ya yaye zanin gadon ya shiga bayi ya jefashi a washing machine yay wanka a gurguje kafin yafito ya zira jallabiya ya sauka kasa ya shiga kitchen yahada mata tea mai kauri a cup, ya dauki paracetamol yafito. ahankali ya bude kofar dakinta ya ajiye abincin akan stool, yakarasa jikin gado yana dubata yaga wani wahalallan bacci yay gaba da ita, sauke ajiyan zuciya yay tareda zaunawa abakin gadon yana shafa kanta, yayinda yake tariyo abunda ya gudana tsakaninshi da ita awanni dasuka wuce ,ahankali ya saki yar murmushi yana kara kallon fuskarta ahankali ya furta “thank yhu Baby na dakika kawomin budurcin ki, u made me happy today,na dandana matata yau, yakara murmushi tareda kai yatsan shi kan karamin lips dinta “d sweetest experience ever,Allah miki albarka Rufaida, ya rayamin ke, Allah ubangiji ka barmu tare da matata,ka tsare min ita,I promise zan koya miki sona,I will teach u everything my fear-fear baby” ganin karfe one tayi yasa yakara gyara mata lulluba yafita zuwa dakinshi danyin sallan azahar. Ahankali take bude ido da kyar ta iya mikewa ta zauna akan gado saboda zafin da zugi datakeji,gashi zazzabi ya lullubeta,kuka take sosai tana tunanin me uncle B ya mata yau mai shegen zafi da ciwo haka?Ahankali ta sauke kafafun ta akasa tareda kara gyara daurin towel din jikinta,mikewa tsaye tayi da sauri tasaki ihu takoma ta zauna tana kuka. karan bude kofan dataji yasa ta daga kanta ganin shine yasa ta dauke kai da sauri, tacigaba da kuka. da sauri ya je gabanta ya tsugunna ” Baby na kin tashi?”bata cemai komiba sai cigaba da matsan kwallan datake yi dudda Uncle B yakasance SHINE SIRRIN TA amma yau ya zalunceta,batasan me abunba,ammadai yau yamata abu mai zafi da wuyar fassarawa, ita kadai tasan azabar datasha. Rungumeta Barraq yay muryarshi a raunane yace”O baby na plz forgive me kidena kukan nan wlh banaso kinji” fizge jikinta tayi daga jikinshi ahankali tace “nidai ka maidani wurin Mommy bazan kara kwana a gidanan ba tunda dai kai…”takasa karasa maganan tacigaba da goge kwalla. Barraq yay shiru yanajin ciwon yanda take kuka dan har idonta sun kumbura “bazan taba barinki kije ko inaba,bazaki kara barin inda nakeba, ina sonki sosai wlh dan Allah kidena maganan zaki koma wurin Mum kinji I can’t take it,call me wat ever u want inhar zaisa kihakura” Cikin muryarta mai sanyi ita ahakan masifa take ganin tanayimai tace “to mekamin dazu? Kamin muganci ko? inacema kayakuri kakiji,kanatamin zalinci,saboda kaga babu mommy ko?” takarasa maganan tana kuka. Barraq yay shiru yana kallon zallan yarinta, amma akwai yaran shekara 16 dasukasan kan komi na aure, ya akayi Rufaida bata saniba. Koda yake tunda na santa ban taba ganinta da any friend kullum tana tareda Mum. Bai bata amsa ba saidai riko hanunta dayayi yace “Ok-Ok am sorry, bazan karaba I promise” fizge hanunta tayi takara mikewa tsaye ihu tasaki ta zauna tana kuka sosai tana kiran Mummy tana yarfe hannu. lura dayayi bayi zata hakan yasa ya dauketa tana kokarin fizge jikinta amma yariketa saida yakara mata wanka ya gasata sanan ta dauro alwala suka fito taki kallonshi sai gimtse dariya yake. Haka suka wuni ranan fada fada kuka kuka ga zazzabi sosai take taki shan magani, da kyar da daddare bacci yay gaba da ita sanan ya lallabo ya shigo dakin dan koranshi tayi dazu. Maman Abd Shakur😘

[7/9, 17:41] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
66
Shigowar shi kenan daga masallaci. sama yafara zuwa yaga har alokacin Rufaida na bacci, ajiyan zuciya ya sauke kafin ya koma kasa, wuri yasamu nesa kadan da thermostat dayasa gidan dumi saboda sanyi da garin yayi sakamakon wuni da akayi ana ruwa jiya.
Rungume guiwowinshi yayi da hannu tareda chusa fuskarshi a tsakakannin guiwowin ya fuzar da iska tareda lumshe ido “ya Allah ina rokonka kasa Rufaida karta tashi da ringima, ko kuka yau, plz Allah ka taimakeni” da sauri yamike jin alamun motsi sama yahau ya shiga dakin Rufaida a tsaye yaganta tana tafiya ahankali da kyar zata shiga bayi murya chan ciki yace “baby na kintashi?”girgiza mai kai tayi batare da ta kalleshi ba, tadan rage tsawo kadan tunawa datayi yahanata tsugunna mai tace “ina kwana” dadi ya lullube mai zuciya yakaraso zai riketa da sauri ta shige bayi ta rufo kofa yayinda shikuma yakama iska. knocking dayaji anayi yasa ya koma kasa abincin dayay order aka kawo ya karba yabiya kudi ya kaimata abincin daki yaga bata fito ba, zama yay abakin gadon yana duba wayarshi jin an bude kofar bayi yasa ya ijiye wayan ya waiga Rufaida yaga tafito daure da towel tazo ta bude wardrobe tadau kayan dazata sa takoma bayi aranshi yace uhm baby na ashedai da sauran aiki har yanzu da sauran kunya. salla tayi sanan taci abincin da kyar takoma kan gado. “Baby na wai menene?are yhu still angry with me ne? banyi komiba yau, kinki shan magani, kuma kinki kulani is dat fair?so kike nai loosing mind dina?u want me to go gaga right? for Allah’s sake nace kiyakuri,I just luv yhu Rufaida,kuma bansan iya adadin son danake miki ba,dan Allah kiyakuri plz kidena fushi kin…” Da sauri yatashi yafita daga dakin saboda yanda muryarshi tai rauni,tana rawa. Rufaida tafashe da kuka itama sosai tana dukan filo,cike da yarinta tace “ni to menama? Wurin Mummy na kawai nakeson na koma nothing else”,da karfi, da ihu, da kuka tace “nidai wurin mummy zani, am tired of dis house,am sick of it”. Barraq dake tsaye jikin kofar ya shanye da guntun hawayen dake neman zubomai ya chusa hanunshi a aljihu yawuce dakinshi. Misalin karfe 11 na safiya yana zaune gaban laptop dinshi da copin cofee a gefe yana sipping kadan kadan yaji ana knocking kofar downstairs jallabiyar shi ya dauka ya zira tareda sakkowa kasa yaje ya bude kofa ganin Muzammil da Madam Hafsat yasa yasaki murmushi . Muzzammil yace “abeg comot 4 road make my hajiya pass” Barraq yadan Saki dariya kadan tareda kaima Muzzammil dukan wasa a kafada, daga bisani suka dunguma suka shiga falon kowa yasami wurin zama fira ya barke tsakanin Muzammil da Barraq ganin sun manta da ita yasa hafsat tace “Uncle B ina Rufaida?” Yadanyi jim nayan sakanni kafin yace”tana upstairs”ahankali Hafsat tahau bene daki nabiyu ta bude da sallamar ta. Barraq ya kalli muzzammil yadan fuzar da iska ya mike tsaye “care 4 some cofee” Muzammil ya gyada mishi kai. Kitchen ya shiga ya dafa musu cofee a teapot ya juyo a kofuna ya dauko yafito. Muzammil yadanyi sipping cofee dinshi kafin yace”i know something is bothering yhu, u can always count on me,mecece matsalar?” sassanyar kamshin turare ya daki hancin Hafsat, kafin takai kallonta ga Rufaida datagani tai lamo akan gado ahankali tace “Anty Rufaida ” Maman Abd Shakur😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← *KAINE SIRRI NA 65$66KAINE SIRRI NA 70 to 76 →
KAINE SIRRI NA 67 TO 69
Posted on July 12, 2016 by mamanshakur
​[7/12, 08:10] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA *
67

Da sauri ta tashi ta rungume Hafsat tana mai tsanin farin ciki. Hafsat ta dagota da sauri”Anty Rufaida jikin ki zafi sosai, baki da lafiya ne?” Ta girgiza kai “ni wurin mummy zani, banason gidanan, plz kicema Uncle B ya maidani wurin Mummy kinji, plzzzz” ta kifa kanta akan cinyar Hafsat ta saki kuka. Ahankali Hafsat ke shafa bayanta “Rufaida ke matar aure ce,gidan mijinki shine gidanki, dakinki,rufin asirin ki, da martabar ki, masu iya magana suna kiran aure da YAKIN MATA,dudda Mum mamarki ce amma bazataji dadi taganki har kinzoba kwata kwata kwananki nawa da dawowa nan? ai seta zata kunyi fada ne,ko wani abun ya faru ko…” Rufaida cikin kuka tace “ai wani abunne yafaru, wlh uncle B mugu ne sosai Anty, ni gaskiya wurin Mum zan koma” Hafsat data gane abunda Rufaida ke nufi saitai murmushi “Anty Rufaida auren kenan, kowace wace undergo hakan,so is normal, zancema Uncle B asaki a islamiyyan da Muzzammil yasani”. Rufaida ta girgiza kai”Banason islamiyya, idan naji ana karatu kaina na ciwo bazan shigaba!. Ahakadai suka cigaba da hiran har daya tayi atare suka shiga kitchen bayan Rufaida ta gaida Muzzamil. Ahankali Muzzamil yace “B call Dr, ur Ajiya need a Dr kaga yanda take tafiya”. Barraq yadan saci kallonta hanunta rike da spatula a kitchen, yadawo da kallonshi ga Muzzamil a raunane yace”bazata yarda ba,fushi take dani,wlh I don’t know abunda zanyi,ta hargitsa min tunani gabaki daya,but is not my fault I need her dat time badly”. Muzzamil pat his shoulder ahankali yace”calm down,is normal fushin datake,nasan yanda kakeji, just give her some time zata huce, karamar yarinya ce kaine zaka koyamata komi” Barraq ya sauke ajiyan zuciya yace” to,ran Monday zanyi resuming office “. Sai 7:00 na yamma sukabar gidan Barraq ya wuce masallaci. Sai wuraren 9 ya shigo gidan sama yahau ya tura kofar dakin Rufaida ganinta akwance yasa ya juya zai fita da siririyar muryarta takirashi “Uncle B” juyowa yayi da sauri hannu ta mika mishi ya rike da sauri ya karaso ya zauna kusa da ita “jikin ki zafi Baby na nakira Dr?” Ahankali ta dagamai kai,tai rau-rau da ido “promise bazaimin allura ba” murmushi yayi yace”naji bazan bari amiki allura ba”. Zamowa Tayi ta tsugunna agabanshi ta hada hannayeta biyu takai wurin bakin ta “Uncle B plz forgive me, bazan Kara cewa ka kaini wurin Mummy ba, I was rude I know, plz forgive me kaji”takarasa maganan tana kuka. Barraq ya girgiza mata kai ya mika hannu ya dagota “is ok yawuce, bakimin komiba kinji baby na,we are good”. Kwalalo ido tayi ta kalleshi wot?ya tambaya,”plz karka karamin abunan na jiya ,is too painful, banaso plz” shiru yayi nayan sakanni yana tunani I was happy baby na tai magana batare data sako any childish abuba, amma gashi tasako, alright lemme answer yhu in a childish way too. Gyara gashin kanta yayi ya shafa kumatun ta”ok my Rufaida, bazan karaba, but duk randa kikai rashin ji,ko kika batamin rai,hmmm ranan sainayi ” da sauri ta kankame shi tana kukan shagwaba “Allah ni bazan ma rashin jiba I promise”. knocking akayi yasa ya tashi “I guess d doctor is here” fita yayi ya shigo da likitar. Yabasu wuri ta duba Rufaida magunguna ta rubuta musu tareda mishi fada akan yanda yabita sanan ta musu sallama ta tafi. Maman Abd Shakur😘

[7/12, 12:43] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
68

Misalin karfe 2:00 na rana Barraq ya shigo gidan sanye da suit baki hanunshi dauke da briefcase, yayinda PA ke biyedashi abaya suka shigo gidan PA ya zauna akan kujera yana karema gidan kallo, Barraq yace “bari nakira madam ku gaisa” PA yace to to. Barraq yay sama dan kiran Rufaida.

Dakinshi yafara shiga yay shower agurguje, ya sauya kaya zuwa na shan iska three quater da white shimi kal yana mamakin me baby keyi dabata ji shigowan shiba. Turare ya fesa kafin yafito ya shiga dakinta sassanyar kamshin dakinta ya bugi hancinshi hangota dayayi akan gado tana bacci,ahankali tana sauke numfashi yasa yay murmushi turo kofan yayi yakarasa gaban gado yay tsaye yana karamata kallo sanye take da shimi yar karaama an mata zanen daisy ajiki pink,sai skin tight dogo fari, gashinta tai katon kalaba dashi. hannayen ta yakama ya rike kinyi kyau my angel. Yakara bakinshi akunnenta yace”wake up ga Mommy tazo” cikin bacci Rufaida taji ance Mummy da sauri ta tashi tana waige waige Mummy taga Uncle B a gefenta “Uncle B ina mummy na?” Shiru yay yana mamakin yanda Mum da Rufaida keson junansu. Dagata yayi muje PA yazo ku gaisa. Bayi ta shiga ta daurayo fuska Ya mika mata hijabi tasa tana turamai baki ya rike mata hannu yana dariya “naji naji anjima u will call mummy kuyi magana sanan” tai tsalle suka sauka. gaisar da PA tayi takawo musu abubuwan kwalama sanan takoma sama. Aranan da daddare Barraq yakaita shopping yasaimata waya mai kyau Apple da kaya suka biya gida suka gaida Amma da Dad Rufaida nata murna zatai waya da mummy.
Kimanin watan Barraq da Rufaida uku da sati biyu kenan da dawowar Su Abuja. Babu abunda yakara shiga tsakanin su,Barraq yay hakuri yana koyamata wani irin sonshi da shakuwan daya wuce misali dasukai kwanan nan. Rufaida tai kyau sosai,takara kiba ta cika dam ga yawan zazzabin safe datakeyi ga bacci tarasa meke damunta. Breakfast suka gama tana kusa da Barraq zaune take ta daura towel fari ajikinta ajiye spoon din hanunshi yayi ya shafa kanta “baby na yau da wuri zan dawo na kaiki hospital,banason wanan zazzabin dakikeyi every morning” ya debo kwai yakai bakinta kawar da fuska tayi ta yamuse fuska “banaso” “O haba my baby mekikeso to nadafa miki kafin na fita?” girgiza mai kai takara yi”zanci ragowan shawar mana najiya “Barraq ya girgiza kai “idan zan dawo I will branch nasiyo miki more shawarma tunda shikadai kikeso, plz don’t fall sick be strong kinji darling “ta gyada mai kai ya mike tsaye yadau briefcase dinshi kafin ya tsugunna ya sumbaci goshinta “I luv yhu, natafi” ya mike yay hanyar fita harya rike door handle Rufaida tace”uncle B “da gudu ta tashi tafada jikinshi tana kuka sosai duk sai shima yarude “baby na menene?”cikin kuka tace”am scared gabana faduwa yake since morning,bansan mesaba,plz stay,something is going to happen ” ajiye briefcase din yayi akan kujera ya kwanto da kanta kirjinshi yana shafa bayanta”Dear listen, nothing is going to happen, akwai enough securities, ga mai gadi babu abunda zai kamaki”. Maman Abd Shakur😘

[7/12, 12:58] Aishat Muhammad: 69- “Inada urgent case ne a supreme court yau daban fitaba,kuma yau mutumin nan na Lagos da matar shi wanda yarsu tabata zasuzo gaidamu, zan dawo da wuri, kije kiyi bacci kafin nadawo nakaiki hospital jikinki yafara zafi”. Kama hanunta yay oya muje kisa kaya tana manne dashi sukaje daki doguwar riga ya ciro mata ta karba ta shiga bayi tasa tafito yay murmushi baice mata komiba, ya dauko mata shawarman taci agabanshi, yabata paracetamol, tasha sanan yace ta kwanta ta shagwabe” a falo zan kwanta zan kalli series ne “Love is timeless ” to muje yadau filo da blanket ya kwantar da ita ya lullubeta da blanket ya kunna mata kallon sanan yamata kiss a goshi yadau briefcase dinshi yafita. Murmushi tayi tace “luv u too” sanan ta gyara kwanciya tacigaba da kallon ba dadewa bacci mai nauyin gaske yay gaba da ita. Tic-tic-tic-gilin agogon garin Abuja ya nuna 11:00Am na safiya. Zaune mai gadi yake yana jin sakon gaisuwan radio yaji anama gate bugun hauka, da sauri ya tashi yabude dan karamin marfi ya hango wata yar tsohuwa,baka, zani daban riga daban sai irin dankwalin da dinan ga wani uban goro a hanunta tana gutsura. jin takara bugawa yasa yace “wonene? Cikin hausar shi mara kyau “Nice dan uwarka wurin jikata nazo” mai gadi bai bude ba dan atunanin shi mahaukaciya ce. Securities dake hanyar shiga part dinsu Barraq Su biyu da kakin sojoji ajikin su yaje wurinsu yace “mahaukaciya kuzo ku koreta” daya daga security yabi bayan mai gadi bude gate yayi tsohuwar ta shigo da sauri ciki security yace” Hj nan ne gidan Barrister Barraq,nuna mana ID card dinki?” Tsohuwar tace” kaci ubanka menene kuma idi ked?” ta balli goro kafin tace” ka matsa na shiga wurin yata”, Dadai security yaga kaman ahaukaciyar ce yasa ya sassauta murya “Mama ba’a shiga gidan Barrister idan baka da ID card,kokuma bakada appointment dashi for security purpose, mussamman gwamnati ta nadamu, aikin mune kula dashi da iyalenshi,Babban Barrister ne a Abuja,saboda tsaro, bamusan kiba dan Allah kiwuce kifita kafin mu koraki mama” tsohuwar ta zaro ido “yanzu nida gidan jikata zaku koreni?,Ah lalle, ke duniya mekika zama??nazo ganin jikata ne, kuma nan ne gidan nasani,shine zaku koreni??” ta tsugunna a wurin ta fashe da kuka security ya tsugunna “mama kodai kin batane?” cikin kuka tace” wlh nanne,nanne gidan” tadanyi shiru tana kokarin tuno yanda aka koya mata maganan da zatama security tasake cewa” nine kakar Rufaida matar Barraq din,bakistan dakake fada ai suruki nane, Duduwa ce fa,kakarta ce, koku bani hanya nawuce ciki konasa Barraq ya koreku inya dawo wlh. Sainasa kun rasa aikin ku shegu masu kama da samudawa,ga shegen girma, ga bakin fata, ga fuska ba rahama,Ga uban

Please Login or Register in order to submit comment