Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nana ta suri jakarta tafita daga dakin da sauri.
“Nariga nasan matsalar ki,maikike so yanzu ama Barraq abin kaunar ki?” Nana tai shiru tana tunani kafin ta sauke ijiyan zuciya “Bokana inaso ama Barraq abunda zaisa Mamarshi ta koroshi daga Russia, matar tashi ta tsaneshi,ta tsorata dashi,ya shiga cikin damuwa, sanan yazamto mai yawan bukata yanda zan samu shiga a wurinshi da wuri takuma sauki”
Boka yay ihu ya bugi kasa maiyake zuciyarki ayanzu dakikafi so amishi,dannaga akwai abunda ke ranki ?” Nana tarike haba tana tunani kafin tace “Mamar Barraq babbar mace ce a garin Russia, itace shugabar kwatar ma mata hakkinsu da yancinsu,tana fighting child abuse, dakuma issues din yima mata fyade. A garin Russia idan aka kama namiji yama mace fyade zaa kulleshi,a hukuntashu,kokuma aka kama wani namiji ya shiga mace harya yagata yay mata illa sai an hukuntashi. To plan dina anan shine karka manta inaso Mum taji haushin Barraq harta koreshi, sanan inaso yar iskan yarinyar ta wahala takuma azabtu sosai” tama boka fari da ido kafin tace”Bokana nakaina abinda nakeso shine a gusar min da hankalin Barraq, ya haukace, to a haukacen zai afkama Rufaida ta sanadiyar wata muguwar shaawa dazaka samai,idan ya afka mata inaso ya barkata,ya zagata ta azabtu ta wahala sosai yanda zatai nadaman auren wanda nakeso, kai idan zaka iyama ka aikamin da ita lahira alokacin, ta mutu kawai sai bayan yagama hankalinshi zai dawo,to dazaran Mum taga abinda yama yarinyar ranta zai baci, zata tsani Barraq har hakan yay sanadiyyar tace yabar mata gida kagane Bokana, karka damu biya biyu zanma dana jikina dana kudi”. tamai fari da ido boka ya washe jajayen hakoranshi angama tawan.

Yafara wasu surkulle cikin karamin lokaci wani hadadden chocolate ya bayyana a hanun Boka gwanin ban sha’awa mai kyau an rufeshi dawani irin jan Leda da akama ado da jan fulawowi ya mikama Nana yace”ki tabbata yasha,dazaran yasha zai haukace saiyama yarinyar illa zai dawo hayyacin shi” Nana ta mika hannu ta karba tanamai shu’umin murmushi tasaka acikin jaka kafin su shige daki dan mishi biya na farko.

Maman Abd Shakur.
[5/24, 23:15] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*

48
Barr Barraq tsaye a haraban gidansu yana magana da Dad. bayan sun gama maganan yakaraso inda PA ke tsaye rike da jakarshi Barr yabude mota ya shiga “mutafi” PA yasa jakar a boot yadawo gaban mota ya xauna yana kokarin kunna mota Barr yace”Oops na manta wani Abu, abunda nasaima matata bari na dauko”. PA yay murmushi Barr yafita daga motar. fitarshi keda wuya PA yaciro wayarshi yay dailing number Nana ringing daya ta dauka yace “kina ina dan gashinan harya shirya zan kaishi airport sai wani murna yake dan iskan tuzurun ?” Nana ta tabe baki tana taunar cingam “ina Airport mana ina jiranku” kashe wayan yay da sauri hango Barr na tahowa yana shigowa yaja motar sai Airport.
Parka motar PA yayi a parking space da aka tanada a airport Barr ya fito yana gyara eyeglasses dinshi ya karbi jakarshi yanama PA murmushi ya mikamai hannu suka gaisa yace”thanks,I appreciate everything dakakemin,shawarwarin ka,da taimakona da ayyuka dakeka thanks,saina dawo” yazaro sabuwar check din dubu dari biyar ya mikamai PA ya karba yay godiya yaja mota yatafi. ahankali Barr ke tafiya cike da natsuwa jin ance “Barrister “yasa ya juyo da kanshi ganin Nana tsaye cikin kayan arna da gashin doki yasa yajuya da sauri yacigaba da tafiya. Tasha gabanshi ta tsugunna tana haki tahade hannayenta tana rokanshi “Barr dan girman Allah ka saurare ni, kadena wulakantani plz” Barraq ya kalli agogon hanunshi da yanda mutane ke kallonsu yace”wot?Me kikeyi anan bazaki rabu daniba am married,so no chance and no space 4 yhu ” Nana tafara kuka sosai “I know nasan kai aure,nasan ka tsaneni nakuma hakura dakai amma son danake ma yasa naimaka chocolate da kaina a matsayin gudunmawana na auren ka. “And who d heck told you I need ur chocolate, look Nana am sick of ur drama, ki matsamin daga hanya na wuce” yabi ta gefenta zai wuce ta kama rigarshi tana kuka sosai mutane suka soma taruwa a wurin “Dan Allah ka karba,idan harka karba kaci at least zanji dadi dudda baka soniba amma kaci wani abu da hannuna yahada Barraq” tafashe da kuka sosai wanda hakan yadan taba zuciyan Barraq mutane suka taru ana kallonsu ahankali Barraq ya juyo ya mika mata hannu “kawoto” da sauri ta share hawaye ta dauko daga jaka ta bashi “nagode Barr, zakaci ko?,dan Allah kaci”. Barraq yadade yana kallonta kafin ya gyada mata kai “zanci”ya bude jakar laptop ya saka ciki yay maza ya bada ticket dinshi yay sama.

Karfe 4 narana ya sauka agarin Russia. Mum tai mamakin ganinshi dan baifada mata zuwan shiba, sai kalle kalle yake kozaiga Rufaida Mum tai murmushi tace”O ur wife,bata dawo daga school ba,Driver yaje daukota” ya tashi bari naje nai wanka” Mum ta kalli agogo “am going out son,inada meeting sai 6 zamu fito, ga lunch dinka a dining ” akasalance yace”ok Mummy, bari nafara wanka nahuta xanzo naci saikin dawo” tareda Mum suka fito Mum ta shiga mota shikuma ya shiga dakinshi.
Fitan Mum keda wuya motar kai Rufaida school ta shigo. fitowa tayi ahankali dauke da jakarta abaya tana tabe baki dakinta ta wuce direct ta cire kayan makarantar ta shiga bayi ta watsa ruwa. tana fitowa ta zira wata yar shimi iya guiwa pink ta ta kama bakin jekar all back din da aka mata guda biyu da pink rubber band tafito tana kwallama Mum kira tun kafin takai dakinta. Lidya tace Mum tafita taje meeting. Fadawa kan kujera tayi ta zauna “am hungry ni Wlh” Lidya tai dariya toga abinciki chan a dining Rufaida ta mike tsaye taje dining tabude kulolin ta maida tarufe batacema Lidya komi ba tawuce kitchen indomie biyu ta dauko da kwai biyu sai bake beans tahada tadafa indomie. Tana gamawa ta juye a karaman bowl mai kyau nacin abinci tadau fork tafito daga kitchen din tana rera yar waka tana tafiya tanakuma kokarin debo indomie da fork taci, tsayawa tayi agaban dining tabama dining baya ta zuba abakinta tahadiye murmushi tayi ahankali tace”yummy ” ta maida fork din cikin indomie tayi hanyar dakinta. “Baby” dataji an kira ahankali yasa ta waigowa,ganin Barraq yana zaune a dining yana mata wani sassanyar kallo dauke da murmushi yasa jikinta yafara rawa ta zaro ido tana kallonshi. Ahankali yasa hannu yature abincin gabanshi ya mike tsaye yafara tafiya ahankali harya iso gabanta ya tsaya yana kare mata kallo daga sama har kasa. indomie hanunta tasaki ya bare a kafarta ihu tasaki saboda zafi ta rikeshi tana kuka.

Maman Abd Shakur😘


mamanshakur Is all about novels.

49
Ya riketa da sauri “O sorry Baby na muje kitchen ki wanke” kin motsi tayi hakan yasa ya dauketa tana wuntsila kafa bai ajiyeta ba sai abayin dakinshi ya kunna tap da sauri ya debi ruwa a cup ya tsugunna yana zubawa a karfarta yana wankewa tana kuka. saida yagama ya kara daukarta yafito da ita ya ijiyeta akan gado ta cusa kanta a cikin cinya tana kuka. dauko vaseline yay ya shafa akan kafar yana hura mata ahankali.

Dago da kanta tayi ta kalleshi ganin ita yake kallo yana hura ciwon yasa ta dauke kai tana share hawaye da bayan hanunta “ya dena zafin nizan tafi”Tafada ahankali, sakin kafar yay yatashi ya hayo gadon yana kare mata kallo kaman ba ita tai magana ba murmushi yay ya daura kanshi a kafadar ta yana kallon fuskarta “Wify look me mana, nadawo ko welcome kiss dasu oyoyo hugs and everything bakimin ba instead saikika konamin wanan kakkyawar kafa ta danake ji da ita, is dat fair Baby?” Rufaida ta sharce kwalla tana kokarin fizge kafadar ta. Zame kanshi yay daga kafadar ta ya fizgota tafado jikinshi ya kwanta akan gado yana karema fuskarta kallo yanda ta runtse idanunta gam. Sa hannu yay yakara kwanto da ita gabaki daya a kirjinshi ahankali ya janyo filo ya daura kanshi akai yacigaba da shafa bayanta yana sauke numfashi a natse yanajin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri lumshe ido yay “I missed ur soft skin, nai kewanki sosai Matata, ya school kina gane karatun kuwa?” Rufaida takara runtse ido tanajin wani iri saboda yanda yake shafa bayanta. Ahankali ya dagata yaga yanda ta kulle ido yay murmushi”jekici abinci,nasan kinajin yunwa,I will join yhu in a minute zan tura wani email ne” ya shafa cikinta “tonight anan dakin zaki kwana” ya saketa da sauri ta sauka tai hanyar fita daga dakin yabi bayanta da kallo hartasa hannu zata bude kofa tafita yace”Rufaida “ta dago kai ta kalleshi “I luv yhu ” da gudu tafita daga dakin yay dan dariya “my fear-fear wife” yakada kai tareda zamowa daga kan gadon yadau jakar laptop dinshi ya bude ya janyo laptop ya ajiye akan table din wurin. Maida jakan yay zai ajiye chocolate din da Nana tabashi ya fadi akasa, ahankali ya ajiye jakar ya tsugunna yasa hannun shi yadau chocolate din yana kallo, kara gyara glass din idonshi yay yana kallon chocolate din ahankali yace”nasan da wani abu a chocolate dinan 4rm d reaction din Nana when she was giving me,what are u up to dis time around Nana?wot game are you trying to play ” ajiyan zuciya ya dan sauke tareda ajiye chocolate din akan table yace “I will take it to lab tomorrow to examine it,koma me aciki I will know and dat I will show you my hmmm Nana “. yay kwafa ya zauna kan kujera yabude laptop yafara abunda zaiyi.

Bai koma side din Mum ba sai bayan sallan issha. Yana sanye da jallabiya Mum yasamu zaune tana kallon news,Rufaida na gefenta tana assignment. “Evening Mummy ” Mum tace “Son ya kake, ga dinner ka a dining “ya shafa cikinshi “thanks Mummy dama am pretty hungry “yay hanyar dinning Mum ta kalli Rufaida “daughter jekiyi serving dinshi” ta rufe books din ta mike yana zaune ko taba abincin baiyiba kanta akasa tafara zubamai white Rice hanunta taji yarike ta kalleshi da sauri “ya isheni” tasamai stew asama tajuya da sauri zatabar wurin yakamo hanunta ya daurata akan kujeran kusa dashi”sit here” ta zauna tana wasa da yatsa ahankali yakecin abincin yana kallonta “Baby na je bedroom dina na manta dazan shigo ban dauko miki tsaraban kiba, jeki dauko kizo” tashi tayi tafara tafiya ahankali yabita da kallo tafiyar ta na burgeshi bana wasaba. Ina zaki daughter? Cewar Mum uncle B yace nadauko mai abu adaki tawuce.

Ahankali tabude kofar bedroom dinshi ta shiga tana waige waige, hango wata bakar jaka agefen gadonshi yasa tai wurin zata dauka hartakai hannu zata dauka idanunta suka sauka akan chocolate din dake kan table da sauri tai wurin tana murmushi “yes chocolate, my favorite, thank yhu uncle B” ta dauka tayi hanyar fita da sauri ta dawo ta zauna kan gado tana zaro ido”Mum tahana ni cin chocolate, dazaran tagani zata kwace, d best thing naci abuna anan” fadan hakan keda wuya ta bude chocolate din har yawunta na tsinkewa ta gutsuro tasa abakinta yana wani juya ido” yummy ” ta hadiye.

Shirun dayaji yasa yay tunanin hala bataga tsaraban bane. Ya mike yabi bayanta. Ahankali ya bude kofar bedroom Rufaida dataci kusan rabin chocolate tanaji an bude kofar bedroom ta tashi tsaye tana zaro ido, wani irin jiri jiri tafara ji,idanuwanta na juyawa tafara layi kamar wacce tasha giya. Barraq ya kalleta 4rm head to toe ganin chocolate din da Nana tabashi a hanunta yasa ya rufe kofa da sauri ya shigo dakin alokacin harta zube akasa tana mutsu mutsu tarike cikinta gam, dago kanta yay ya daura akan cinyarshi yana girgizata “wot is wrong with yhu Baby?”hango chocolate din hanunta abude harta maci kusan rabi yasa yasaki ihu”Noooo! Maisa kikaci darling?” Dagota yay ya chusa yatsarshi a makogoron ta saboda tai aman chocolate din amma yaga batayiba, saima kokarin barka rigar jikinshi datake yi.

Maman Abd Shakur.😘


mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 49KAINE SIRRI NA 52 →
KAINE SIRRI NA 50 & 51
Posted on May 26, 2016 by mamanshakur
[5/26, 11:31] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

50
Ganin da gaske take tana kokarin barka shirt din jikinshi yasa yakama hannayen ta yarike yana kokarin gano wani abu daga yanayin ta. dago kanta daga cinyarshi tayi ta chusa a kirjinshi sosai kaman zata fasa tana shinshinawa, tana numfashi sama-sama tasa hannu takama kwalar shirt dinshi tana janshi. Barraq yama rasa mezaiyi mata,zame jikinshi yay ya rike fuskarta yana girgizata tareda kiran sunanta “Rufaida Baby darling ” ahankali ta kalleshi da idanuwanta dasukayi wani irin ja kafin ta lumshe su tana takara fadowa jikinshi takamashi tarikeshi gam ta matse kafa tana kuka. Barraq yakai hannu ya dauko chocolate din yana kallo ganin Rufaida na birgima akasa tana wuntsila kafa yasa ya ajiye da sauri yazo inda take ya dagata idanunshi sunyi ja yafara tunanin kodai yakira Mum ne saikuma yafasa. bakinshi tafara shafawa da hannu tana nishi kaman maijin kishin ruwa, idanuwanta sun kankance sosai tana shafashi tana wani irin chusa jikinta a nashi,tana kamo hanunshi tana daurawa ajikinshi.
Kwalla yacika idon Barraq sosai “Nana mekika samin a chocolate dinan da matata taci?”Hannun dayaji Rufaida tasa tana balle boturan kayanshi yasa yarike hanunwanta da sauri yana girgiza mata kai. fizge hanunwanta tayi daga nashi tareda fashemai da kuka ta maida hannun tana bude boturan rigarshi,kama hannuwan yay hawaye ya zubo daga idonshi yana girgiza mata kai ” No Baby,dis is not yhu,bazan iya miki abunda kikeso ba,kome zai faru na auratayya nafiso yafaru dukanmu muna cikin hayyacin mu, dannasan bakya cikin hankalinki yanzu, something is definitely wrong ” ya rike mata hannaye gam yana girgizata. mutsu mutsu tafara da kafa tana kokarin kwace hanunta amma takasa, tafara mai ihu sosai tana wani irin kuka kaman ba itaba, da sauri ya saki hannunta yana kallon ta, tashi tayi tsaye da kyar tana wani irin layi da tangadi ta zare doguwar rigar dake jikinta, yarage daga wando sai bra ajikinta da sauri Barraq ya kawar da kanshi. Jin takara fadowa jikinshi tana lashemai gefen wuya yasa ya dauketa chak ya jefata akan gado, da sauri yadau wayarshi dake kan table yafita daga dakin, tareda kullo kofar da sauri yasaka key.

Rufaida da hankalin ta baya jikinta bata ganin komi na dakin sai Barraq, yana fita tafara ganin duhu matse kafa ta dingayi tana mutsu mutsu akan gadon hartaji ta tafado kasa, ta buge hannu sosai, bubbuga kafafuwan ta tadinga yi akasa, tana wani irin birgima tana bankarewa, tana ihu tana dukan kasa da hanunwanta. gatanan ne kaman mahaukaciya, kaman mayya saboda yanda take zazzago harshe. Kaman tababbiya.

“Listen B cool ur mind,yanzu ba lokacin tunanin abunda Nana tayi bane, bcus zata iyayin worse dan wanan ma,yanzu tuananin wot will help Rufaida zamuyi,dan inhar kwayoyin sha’awa tasa a chocolate din zaiyi affecting Rufaida sosai ” Barraq da muryarshi ke rawa sosai yace “Muzammil I don’t know,is all my fault, I left d chocolate on my table, nasan she thinks shine tsaraban saisa taci, bansan mezan mataba, she is suffering alot,yanzu hakama inajin ihunta da buge bugen datakeyi” yasa hannu ya goge kwallar dake neman zubomai. Muzammil yace ” kabata ruwan lemun tsami Tasha,ko kuma kamata powerful alluran bacci dazai sa bacci mai karfi ya dauketa,I think hakan zai rage mata abunda takeji,kafin da safe ka kaita hospital” ahankali Barraq yace ” hakan xaiyi solving problem din?” Muzammil ya nisa “inbai yiba I guess u have to think 4 another alternative, hakanan kai saika bata maganin dake tareda kai tareda mata addu’oin tsarin nan dana koyama” Barraq yace “thanks friend” yakatse wayan. Fita yay yabama gateman kudi mai yawa yaje pharmacy ya siyomai alluran barci mai karfi, yawuce part din Mum bai sameta a faloba ya wuce kitchen yaga lemon tsami dayawa ya yanka ya matse su a cup yatafi dasu part dinshi ahankali yake bude kofar yana shiga yaga Rufaida na.

Maman Abd Shakur😘
[5/26, 11:31] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌

51
Ta tsugunna ta rike cikinta gam, tana kakarin amai,gashin kanta duksun barbaje ajikinta. da sauri ya maida kofan yarufe ya karaso ciki da sauri ya ajiye kofin agefe yasa hannu ya dagata “my Baby” ya daurata akan jikinshi, gabaki daya yaji jikinta yay laushi,yasaki yakuma dau zafi sosai. tarike shi gam,hanunshi yasa yatattara gashinta ya tufke mata a tsakiyan kai. Ya kauda kanshi da sauri ganin surarta yasoma tayarmai da hankali, dauko ruwan lemon din yay ya ciro kanta daga wuyarshi yakara mata abaki “drink, sha kinji Baby na zaisa ki warke” jujjuya fuska ta farayi tana neman maida kanta jikinshi,hanunshi daya yasa ya matse bakinta ahankali ya zuba mata lemun tsamin a baki tahadiye tana tabe baki,da kyar dai yasamu tasha rabin cup ya ijiye sauran a gefe yana shafa kanta yana hura mata iska a fuska hawaye yacika idonshi sosai “zaki warke kinji Baby na,be strong ” hawaye yaga ya tsiyayo daga gefen idanunta tai wani lagab, jikinta ko ina yasaki ko karfi daya bataji sai muguwar shaawa datakeji da wani irin sarawa da kanta yakeyi, jin anyi knocking kofa yasa ya dauketa ya daurata kan gado,yadan ja bargo ya rufe mata jikinta yajuya ya gyggyara jikinshi da boturan rigarshi kafin ya bude kofa, maigadi ne ya karbi alluran da sabuwar sirinjin ya shigo daki ya maida kofa yarufe. saida yafara karanta bayanin alluran bayan ya tabbatar na bacci ne ya bude bakin alluran yasa sirinji ya zuko allurar ya ajiye kan table spirit dinshi da cotton wool ya ciro daga drawer ya jika yazo yacire bargon jikinta yamata alluran wanda yasa tasaki dan karamin ihu.

Ya zauna yana shafa gashinta yakara karfin AC ganin yanda take zufa. Har karfe 2 dare yaga batai bacci ba saidai ko motsin kirki bata iyayi. ta harde kafafunta kawai hawaye na zuba daga idonta. Barraq yarike hanunta yana kuka. har karfe 3 dare ganin takiyin bacci sai wahala yasa ya dauko ragowan lemun tsamin addu’oin yay aciki da karatu yakara mata abaki tasha kadan ya ijiye a gefe ya hayo gadon ya daura kanta akan cinyarshi yana shafa kanta ahankali yaga tai shiru ta natsu tadena matse kafafun sai kallon gefe daya datakeyi ahaka suka zauna har karfe shidan safe.

Ya zame kanta daga cinyarshi ya shafa fuskarta “my Baby” yaga ta kalleshi da kananun idanunta “bari nai salla kinji” ya shiga bayi ya sakin ma kanshi shower yana wanka. karan dayaji yasa ya kashe shower jin tabbas karan buga abune yasa yadau jallabiyar shi dake rataye abayin ya zira yafito da sauri ganin Rufaida akasa tana bubbuga kanta ajikin gado tana bubbuga kafarta akasa tana ihu, da sauri yazo wurin ya tsugunna ya daura hanunshi abayan kanta “Rufaida! ” buga jikinta tayi akasa ta kwanta tana wani irin birgima tana kakarin amai, amma komi yaki fitowa. ringing din dayaji wayarshi nayi yasa ya dagata ya daura akan gado yakoma ya daga wayar ganin Mummy yasa gabanshi yafadi ya dauka “Son kasan Rufaida zata school ko,is already after 6 now, bazaka barta tazo ta shirya ba ” muryar shi na rawa yace “gatanan zu..zuwa” yanayin yanda Mum taji muryarshi yasa tace” is everything alright? ” Barraq ya saki wayan akasa yana kiran “Rufaida, Baby” ganin tana wani irin jan numfash tafado daga kan gado.

Maman Abd Shakur😘


mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← KAINE SIRRI NA 50 & 51KAINE SIRRI NA 53 →
KAINE SIRRI NA 52
Posted on May 26, 2016 by mamanshakur
🖌KAINE SIRRI NA🖌

52
Ya dauketa da sauri yasata ajikinshi yana shafa fuskarta “my luv” rirrikeshi tayi gam ta lumshe ido tana Jan numfasi da sauri, tana wani irin mika ajikinshi. knocking din dayaji anyi yasa ya daurata akan gado yaja bargo ya rufeta, yadau rigarta data cire ya wurga a toilet dinshi sanan yay wurin kofar ya bude, ganin Mum a wurin yasa zuciyarshi ta buga “ina daughter na ?” Mum ta tambaya ganinshi abirkice, ya shafa kanshi yana waigen baya, “I said ina daughter na, I know something is wrong,maiya sameta ” yabude baki zaiyi magana kenan sukaji karan buga abu, da sauri yajuya yakoma ciki,Mum tabi bayanshi suka shiga cikin dakin, Rufaida sukagani tafadi akasa takifa cikinta akasa tana kwara wani irin bakin amai, da sauri Barraq ya shiga bayi Mum ta tsugunna tasa hannu takamata tarike, Barraq yafito dauke da bowl din ruwa da karamin towel. Mum tasa ta share mata baki da jikinta tareda kasan wurin, Barraq ya maida ruwan bayi yafito ya tsugunna a gabansu yana kallon Rufaida dake kallonshi da kananun Idonta. da karfi Rufaida ta fizge jikinta daga Mum tafada jikin Barraq tana jan kwalar jallabiyar shi idanunta arufe.
Mum ta kalli Barraq “maiya sami Daughter?” Barraq yay shiru kanshi akasa dan baimasan tayaya zaima Mum bayani ba, ahankali ya dagata yamaida ta kan gado ya lullube ta da bargo tana mutsu mutsu “I said wot is wrong with my girl?”Mum ta tambaya azafafe. Barraq ya dafakai yace “I,I, I don’t know Mummy,she just ate chocolate din daaka bani, shine tadawo haka, takoma haka” Mum ta kalleshi ganin shima dukya daburce gashi Rufaida saijan jallabiyar shi take hakan yasa tace “sit down & carry her” ya zauna ya dauketa yana shafa mata kai, Mum ta kwantar da murya idanunta akan Rufaida dataga tawani chanza ta rame idanunta sun kumbura sunyi ja sosai gashi sun kankance “Son wot happen to my baby? ” ahankali cikin natsuwa Barraq ya fadinma Mum komi, tundaga lokacin da Nana ta bashi chocolate har zuwa yanzu da safe. Idanun Mum yacika da hawaye sosai dan tagane sexual inducement chocolate Nana tabashi shine Rufaida tasha, ta kalli Rufaida dake juye juye ajikin Barraq gwanin ban tausayi.

Ahankali ta tashi taje gaban kofa tarike Door handle, tajuyo da kanta ta kalli Barraq da ita yake kallo “am a mother! uwa bata iya jure ganin yaranta na ciwo! tun kana karami Barraq idan kana ciwo,kana wahala, inhar aka cemin ga kaza shine zaisa kadena shan wahala, kadena ciwo zan karba nabaka kasha ka warke koma menene,kawai bukatana ka warke” ta sauke ajiyan zuciya “my daughter has been suffering tun jiya da daddare, and u know d actually cure dazaisa tadawo normal, ta warware but ka kyaleta,kabarmin y’a tanata wahala akan abunda kasan it was meant 4 yhu! kanajin dadin yanda take wahala ne ahaka,are yhu happy?” Barraq ya girgiza mata kai hawaye na neman zubomai “Mum listen bahaka.. ” ta dagamai hannu” banason naji komi, I will not lie 2 yhu Barraq, 4 d 1st time yau kabatamin rai, U hurt me deeply,abunda kayi ya sosamin rai” ta share hawayen daya zubo mata takara kallon Rufaida “just take a look at her,jibi yanda tadawo, U allow my baby to suffer 4 d past 11 hours,Inda haka na raineka idan kana ciwo inada maganin dazan baka kasha ka warke ban bakaba da kakai haka yanzu?dakama rayu?” Barraq ya girgiza kai yafashe da kuka yana kallon Mum dake fadanmai maganganun dake tabamai rai sosai. Mum ta dauke kai daga kallonshi “just do something, kabama daughter na maganin daya dace,wanda kasan shizaisa taji normal, inka gama mu wuce da ita hospital ” tabude kofa tafita tareda bugo kofar.

Barraq yakara fashewa da kuka ya dago Rufaida ya rungumeta yana jijjigata “Wlh,Wlh Rufaida I luv yhuu soo much,ban barki ahaka bane danna wahalar dakeba,I soo much care about yhu my luv, am sorry, am sorry dana barki kika wahala tun jiya batare dana miki maganin matsalan kiba” dago kanta yay yana shesheka yarike fuskarta, ahankali yahada bakinshi da nata da sauri ta chafke tareda sauke wani

Please Login or Register in order to submit comment