Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

warin asibiti rigar yake mata wanda hakan keson yasata amai. Yarage daga ita sai sket da Bra, ta tashi tsaye tana kokarin zage zip din sket din taji an bude kofa an shigo ganin Barraq dauke da maganin ahannunshi yana wani irin kallonta yasa tafara neman rigarta dake kan gado. Barraq yamata kuri rabon dayaga jikinta harya manta. Sa hannu yayi ya tura kofar tarufu sanan yakara sa shigo wa dakin “wai mehaka?can’t u see dat am changing,kafita? ” Rufaida tafada a masifance, Barraq ya sakin mata murmushi tareda lankwasa kai alamun a’a kaman yanda takeyi. Daukar rigar tayi tasa agaban kirjinta tana nunashi da yatsa “wai kai baturen nan wani irin maye ne? ” saida takai bango sanan yasa hannu shi ta bayanta yahada ta da jikinshi, Rufaida ta rufe ido gam jikinta ko ina na rawa murmushi yasake yi aranshi yace”one character in common Rufaida den and now duk matsorata ne” duko da kanshi yayi yakai bakinshi saitin kunnenta yace”ni mayen Rufaida ne ” Rufaida ta sa hannu ta rufe kunnenta rigar tafadi akasa. Bude ido tayi suna hada ido tasake kulle idonta “let me go,wai mehaka,I hate dis stuff,plz let me go ” Barraq yasa hannu yakai wuyan ta yanama ta waiwayi zuwa kasa “only if u take ur drugs ” jin hannunshi nagab da kaiwa kirjinta ta rike hanun muryar ta na rawa sosai tace”to bani zansha “. Maman Abd Shakur😘

[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
80

“”Plz Don’t kill him am begging yhu P.A, wlh inason Barraq sosai,plz! P.A. ya kalli Nana da jajayen idonshi “kowa na zaban Barraq kaina” ya girgiza kai “no I can’t take dis anymore, I can’t stand everyone choosing Barraq over me, nooo” yasa hannu ya daga Nana ya jefar da ita kan gado yasake daga karfen zai chakama Barraq Nana tai ihu daga kan gadon” shift to the left Barraq! Daidai lokacin da karfen ke sauka Barraq yadan matsa karfen ya yaga fatar gefen cikinshi sosai jini yafara bulbulowa, farar rigar dayasa ta batci da jini Nana tafashe da kuka tana ihu “u killed him PA ,ka kashemin Barraq dina, I hate yhu I hate yhu”. Sakin karfen P.A. yayi ya tsaya gaban Barraq ganin baya numfashi jini nabin bakinshi kanshi da cikinshi yasa yay murmushi. wandon shi dake kan gado ya dauka yasa yadau shirt dinshi yasa ya fizgo gashin Nana dake kuka sosai kan gado yakama less go,Nana ta fizge kanta “am not going anywhere, ka kasheni nima na bishi just kill me”. PA ya fashe da dariya yana cizan lebe hanunshi yasa ya matso kirjinta da karfi saida tai kara “ta yaya zan kasheki kinada abubuwan more rayuwa haka?bazan taba kashekiba kindawo sex machine dina,my prisoner”ya tura keyanta gaba tana kuka ya tusata cikin motar ta ya shiga yaja motar da gudu yabar anguwar gabaki daya. Ahankali Barraq ke lalube neman abunda zai daura akan ciwon saboda kar jininshi ya kare, kamo wani abu da baisan meba yadaiji taushi ya dunkule ya daura kan ciwon yana numfashi kadan-kadan Ahankali bakinshi ya furta Baby na…”. A firgice Rufaida ta farka daga baccin tana turo baki “ni ba Baby ka bane, mutum na baccin shi kana wani kiranshi ni “jin shiru yasa ta waiga bataga kowa adakin ba Amma ai taji muryan baturen nan yakirata. Gefen cikinta taji yana mata zafi sosai Bargon jikinta ta yaye ta kalli wurin taga jini,hannu tasa a wurin taga babu ciwo amma ga jini. Jin zuciyarta namata zafi da zugi kaman tai kuka gashi sai kawo mata bature yake yasa ta tashi tsaye. batabi takan batasa rigaba tadau hijabi tasa tafara bin dakuna tana budewa taga bashi fitowa daga part din gabaki daya tayi ta tafi part din dazu tana shiga taga Dad da Mummy da Amma, agogon dakin ta kalla taga biyar da rabi. Mum ta kalleta”Daughter na kin tashi?dazu na shigo kina bacci” Rufaida ta kallesu alamun damuwa karara a fuskarta tace”ina baturen nan?” Amma tace”dazu na ganshi dazai fita yacemin zaije ya kwaso miki kayane”. Rufaida tafashe da kuka”nidai ku kirashi ya dawo, inajin wani iri ajikina,duk inda yake he is not safe,nidai ku kira baturen”takara sa maganan tana kuka sosai. Dan tasamu kwanciyar hankali yasa Dad ya daga waya yakira Barraq sau uku ba a dagaba ajiye wayan yayi yace bai daukaba. Rufaida ta fashe da kuka Amma tace “halama yanzu meeting ya shiga ko wani uzuri”. Mum tai shiru tana kallon Rufaida itama tun dazu takejin wani iri kodai gaskiyan Rufaida ne he is not safe??something is wrong, definitely! Ta kalli Dad tace “Alh tura wani yabi bayanshi plz” Dad yace ok. Dukan sitairin mota Muzzammil yayi “damn dis holdup,haba dan Allah,Nigeria jaga -jaga komi suffer-suffer,am sick of dis country” cikin iko da yarda Allah yaga motoci sun fara tafiya yay maza yay gaba. Wuraren 6:00 yakara so gidan Nana dake water board. Ganin motar Barraq yasa yay murmushi “baiyi zuciya yatafi ba kenan, yana jirana”. paka motarshi yay da kyau yafito yacire necktie din wuyarshi ya wurga cikin motar ya rufe yay hanyar shiga gidan ahankali ya tura gate ya shiga cikin gidan. Ganin kofar sitting room abude yasa dan mamaki ya shigeshi gashi gidan shiru. Saka kafa yayi ya shiga falon ganin ba kowa a falon yasa yaji gabanshi yadan fadi ina Barraq??yaga motarshi awaje fa. Ganin kofar bedroom adan bude kadan yasa ya daga kafarshi dayaji yasoma sanyi yakai wurin, bai tura kofar ba ya tsaya abakin wurin ya bude murya yace”Guy are yhu in dere?” Yaji shiru he feels strange yarasa maisa, hannu yasa yakara sa tura kofar ahankali yakebin jini daya gani akasa kallo, hango Barraq dayayi warwas akasa yasa yakara sa ciki da gudu ya tsugunna agabanshi yasa hannaye biyu ya tallabo fuskar Barraq “who did dis to yhu Barraq ” where are ur eye glasses?”yafada yanamai waige waigen dakin hango gilashin afashe ya ruguje yasa ya kankame Barraq a jikinshi sosai yana kuka “who did dis to yhu Friend?” Barraq ya lashe lips dinshi dasuka bushe ahankali hawaye nabin gefen idonshi “take good care of Rufaida Muzzammil plz,katafi kabata maganin dare kaji,karka bari wani ya cutar min da Baby na, plz Muzzammil” yafadi maganan ahankali Muzzammil yarufe mai baki yana girgiza kai”stop talking as if u are going to die,yeah yeah yeah! I will take good care of Rufaida,amma kadena min magana kaman kana min wasiyya,zaka warke,but who did dis to yhu?” Barraq ya kara matse Hanun Muzzammil tareda rike inda ke jini acikin shi ahankali yay magana Muzzammil yakara kunenshi a bakinshi “DUDUWA! NANA!P.A! P.A! P.A!..” Muzzammil ya rufemai baki da sauri ganin cikinshi na bulbulo da jini,bakinshi ma Haka “keep quite Boo,u are bleeding, lemme call an ambulance” Barraq ya girgiza mai kai”I need water friend ” Muzzammil ya kwantar dashi ahankali yafita daga dakin neman ruwa fridge yaje ya dauko bottle water ya dawo dakin ya tsugunna ya taba jikin Barraq yaji sanyi baidamu ba ya dagoshi ya daurashi akan cinyanshi “B ga ruwan bude baki kasha ” yaji Barraq shiru yadan girgizashi “B” yasake jin shiru!. Maman Abd Shakur😘

[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
79

Barraq yay murmushi okay! Ya mika mata maganin ta karba cikin sarkewan murya tace”ai sainasha ruwa zan iya sha” Barraq yakara murmushi ganin dukta rude ya mika mata ruwan goran hanunshi, tasha kafin ta runtse ido ta watsa maganin a bakinta ta hadiye takara shan ruwa da sauri sanan ta rufe goran ruwan. Tai shiru yamata wani baken baken yaki bari tawuce. Dago idanunta tayi taga ita yake kallo,da sauri ta juyar da kanta tareda folding hannayenta akan kirjinta tana kunkune “ni ni ni fa nagaji da kallon nan, ni mutum ma yabani hanya na wuce,sai wani kallona ake, to tubarkalla masha Allah, ni kambun baka baya kamani iyayena sun tofeni da li’ilafi”. Hannu Barraq yasa ya juyo da fuskarta ta fuskan ce shi,batai tsammani ba taji yahada bakinshi da nata tai kokarin kwacen kanta takasa, saida yay wasa da ita sosai sanan ya saketa tafashe da kuka tana bugamai rigarta, dariya yayi sosai kafin yasa hannu ya rike rigar “oya tashi kije kiyi wakan mutafi gidanmu yanda zamufi yin amarcin da kyau ko?”ya karashe maganan tareda kashe mata ido daya. Bakin ciki kaman ya kasheta cike da masifa tace”babu inda zani anan zanta zama na,kuma wlh ni saika kaini gidanmu,kuma saina hadaka da baban mu ince tabani kakeyi” Barraq ya zaro ido yana murmushi “Haba Baby na kullum fa haka mukeyi da,harda ma wanda yafi wanan,shine yanzu zaki fada, amiki dariya ace kina tona asirin mijinki” tafashe da kuka tadau bra daga kan gado daya cire mata ta bugamai abaya”ni karka sake cewa haka,bana komi da kai,ni banama sonka banason bature, basu da karfi, kuma basu da karfin kashi,kashin su gabaki daya biscuit bone ne,abu kadan ku karye,gasu da yawan yin ciwo,ragwaye ne ku woyii”tamai gwalo. “mune ragwaye Baby na?” ya taso zai kamata tajuya zata gudu cikinta yawani murda hakan yasa tai baya zata fadi Barraq ya rike ta da sauri “Baby na are yhu okay?” Rikeshi tayi da karfi tana cije lebe”auch!cikina ciwo” tafada ahankali tana shirin kuka “Barraq yace”sorry zan fadanma Dr”,hannunshi ya daura kan cikin nata yana shafawa ahankali tai lamo tanajin saukar dumin hanunshi acikin cikin nata, hakan yasa taji ciwon na raguwa kadan kadan. “I can’t forget lokacin dakika ce i luv yhu Uncle B” gyara kwanciya tayi a jikinshi ta kuramai ido “nina ce haka?”ta murguda mai baki”i dont luv yhu”ta lumshe ido ahaka bacci mai nauyi yay gaba da ita. Kwantar da ita yayi akan gadon “I luv yhu soo much”yay ma goshinta kiss yaja bargo ya lullubeta. Bayi ya shiga yay wanka a gurguje ya shirya yadau car keys dinshi yafita. Kwaso mata kayanta yayi a babbar akwati yasaka a boot sanan ya koma ya kulle gidan, ya shiga mota mai gadi yabude mai gate sanan ya dawo ya tsaya wurin glass din driver ganin hakan yasa Barraq ya kashe motar ya juyo yace”any problem Samaila?PA bai biyaka albashin ka bane? ” mai gadi ya girgiza kai “Barr yabiyamu,akwai abunda nakeson fadama” Barraq yafito daga motar yarufe”muko ma inuwa mufita daga rana” bayan sun zauna akan bencin mai gadi sanan mai gadi yafara magana “ranan da matarka tarasa baby ta akwai wani abu daya faru mai gidana” Barraq yabashi duka hankalin shi “bayan Jonathan yabar kakar matarka ta shiga gida, ninace bari naje shago na siyo garin rogo,koda nafita naji ankira salla saina tsaya a massallaci nai salla bayan na idar ne natafi shago na siyo garin kwaki,ina fitowa naga kakar matarka natafiya tana waige waige saichan naga wata katuwar jeep ta faka agaban ta ta dauketa ” cikin sauri Barraq yace “kasan wanda ke motar?wanda ya dauketa?” Mai gadi yace”Oga Nana nagani,Nana wanda lokacin kana zuwa dani office dinka take zuwa nemanka, ita nagani ta dauki matar,inata mamaki ya akayi Nana tasan kakar matarka saisa nace duk inna ganka zan fada maka”. Barraq ya mike tsaye yana huci”Thank yhu Samaila,zan ganka gobe “samaila ya washe baki yasan ganin alheri Barraq zaimai,Nagode yallabai Allah karemana kai,Allah ja zamaninka” Barraq ya shiga motar shi da sauri yaja da karfin tsiya ” tukin hauka yake kanshi yay chaji yanzu ina zaiga Nana?ina zai ganta? Tunani kadan yayi ya dauko wayarshi yay dailing number Muzzammil ringing biyu ya dauka “Hello Boo I need yhu,ka samen a gidan gonar Nana dake water board” Muzzamil yace”B Nana again? Maikuma yafaru?” “Just muhadu a wurin ina jiranka” Barraq ya daki sitarin motar dan gani yake baya sauri “bana forgiving abunda akama Rufaida,Nana ke kika turo aka kashemin Da, aka wahalar da matata” kara gudun motarshi yayi. Paka motarshi yayi a wajen gidan ganin motar Nana yasa ya tabbatar tana nan. Ya bude gate ya shiga. ahankali ya bude kofar dazai sadashi da falo ya shiga yana tafiya ahankali babu kowa a falo sai warin giya dake tashi dakuma bra da dan wando daya gani akan sofa, tsaki yayi yadaga kafa yacigaba da tafiya ganin wata kofa yasa ya daura hannu akan handle din zai bude jin numfashi da gurnani yasa ya tsaya yakasa kunne “Nana ki barni na shiga karna mutu,kin tayarmin da hankali ahhh plz”, muryan Nana yaji tace “saika fadan min cikin ya zube?dan Duduwa tace min ya zube Barraq ya tabbatar ma da hakan?” Barraq ya rike zuciyar shi da karfi dayaji P.A. yace”dazu da safe saida mukai waya dashi, yamace karnazo aiki,cikin ya zube zai kula da yarinyar kafin yay resuming, yanzu dai barni na shiga bayan haka komi kikeso zanyi koda zuwa dauko miki Duduwa ne daga gujungu”. Barraq baisan lokacin dayasa kafa ya daki kofar ta bude ba,wani tsalle yayi yahau gadon ya shako wuyar P.A. yafara duka yana jijjigashi “hw could yhu?”ya daki cikinshi,ya shakemai wuya gam P.A. yafara kakarin mutuwa. Nana data nemo zani ta daura tazo tarike Barraq “B let him go,ka sakeshi”jin muryar Nana hallittar dayafi tsana a duniya yasa hankalin shi yakara gushewa hankada P.A. yay akasa ya juyo ya kwashe Nana dawani gigitacchen mari. Ya rufeta da duka yana ball da ita tana ihu. Ahankali Barraq yaji saukar abunda baisan takamaiman me ba akanshi,yaji abu nabin kanshi wanda yakasa gane jini ne ko ruwa?. juyowa yayi dan damkar P.A. yaji an fizge gilashin idonshi an yar. Duhu ya bayyanah a ganinshi. PA ya daga dogon karfen mai tsinin baki yakara bugama Barraq akai, take Barraq yaji jiri na dibanshi amma yaki barin kanshi yakai kasa,ya rike guiwarshi yana tofar da jini daga bakinshi, P.A. ya daga kafa yay ball da kafar Barraq, Barraq yay kara ya zube akasa yafara tabe tabe yana neman gilashin idonshi. PA ya take hannun Barraq dayaga yana gab da tabo gilashin, yasa dayar kafanshi yay ball da gilashin glass din yafashe. PA yay dariya mai kara”I’ve always hate yhu Barraq,ban taba sonka for a single minute ba,am jealous of yhu,kullum ni kenan ka maidani mutum mara amfani,mai aiki a karkashin ka,mai kwasoma takardu yasama amota,mai biyan workers dinka”. Ya ciji lebe” I hate u Barraq,u killed my future,saisa duk wani abu dazai cutar dakai nakeyi amma tunda yanzu kaga noni I will just take ur life”. ya daga karfen ya saita tsinin akan cikin Barraq, hanunshi ya daga zai chakama Barraq aciki. Ahankali Barraq ya saki kara,Nana ta saki ihu noooooo! Why PA?I love him,I always do,why???” Maman Abd Shakur😘

[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: 81- hannunshi ya daura akan kirjin shi yaji zuciyar shi bata bugawa ta tsaya chak “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un ” Muzzammil yafara Marin fuskarshi yana kuka “am dreaming, mafarki nake katashi daga mafarkin” daura kanshi yayi akan kirjin Barraq ya girgizashi “Noooooo!karka tafi ka barni plz, kadawo Barraq kadawo” daga jikinshi yayi daga na Barraq ya cire rigar jikinshi ya rufe fuskar Barraq dashi. Ya zauna a wurin ya tankwashe kafa yana kuka sosai banawasa ba. Karan wayarshi data dameshi ya dauka ganin Daddy Barraq yasa yay picking kafin yay magana Dad yayi”son kana tareda abokin naka ne, Rufaida nata kuka wai taji ajikinta he is not safe,kuna tare ne kabani shi muyi magana??” Muzzammil ya share hawayen idonshi muryar shi na rawa yace “Dad kabar inda suke zan fadama wani abune ” Dad ya kalli Rufaida dake kallonshi da Mum yamusu M urmushin yaki kafin yafito daga dakin da sauri yace”menene Muzzammil tell me?is Barraq okay?” Muzzammil yakasa rike kukan dake neman kwacemai yafashe da Kuka sosai “Dad yace “Muzzammil is everything okay?where is Barraq? ” Muzzammil yace”Daddy u have to come to No 37 water Board area, gidan Nana” Arude Dad yace”meke faruwa Muzzammil? ni namiji ne I can take and handle it,tell me” Muzzammil yace”Daddy just come,they’ve killed him, they’ve killed Barraq, Dad sun kashemin abokina Barraq is Dead Daddy…” ahankali wayar dake hanun Daddy ta sulale tafadi akasa tartsatsatsas!” Maman Abd Shakur😘

[7/25, 20:28] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
82

Ahankali yadaga kafa ya juya ganin Mum tsaye abayanshi hawaye na kwarara a fuskarta yasa ya kakalo murmushi ya sakar mata yazo zaibi ta gabanta ya wuce tarike hanunshi”dont hide anything, maiya sami Son?I know something is wrong I can feel it here”ta nuna mishi zuciyarta tana kuka sosai. Dad ya rungume ta yana shafa bayanta ahankali yace”Adama kisan Allah shike hallito bawa yakuma dauke abinshi idan yaso ko? “Ta girgiza kai tare da rike kirjinta “karkiji tsoro,ki dake kikuma yarda da kaddara,Barraq ya rasu! “Amma da karaso warta kenan wajen tace”what! Mum ta rike rigan Dad gam tai kasa zata fadi Dad ya riketa da sauri yana lallashin ta, Amma tafashe da kuka tazo ta kama hannun Mum tana kuka. Mum ta kalli Amma “wasa yake dena kuka Maman Auta dena kinji”. Dad da idanunshi yay ja yace”Amma take her inside ki dau Rufaida ki kaita part din Barraq banason tasan komi,batada lapiya kar ciwonta ya dawo sabo,bari naje mutaho dashi”. Dad yay hanyar gate yay magana damai gadi maigadi ya dafe kanshi kafin ya bude gate din da sauri Dad ya shiga katuwar jeep yaja yafita mai gadi yarufe gate da sauri yafita ya shiga mota suka tafi tare da Dad. Dad yana tuki yana kiran mutane da yan uwanshi saida ya biya yadau imam din anguwar su da wayansu mutane dasukayi mota guda dan ansan Barrister Barraq ko ina. Ahankali Imam ya tura kofar bedroom din gidan Nana dan tunda suka shiga gidan Dad jikinshi yay sanyi idanunshi sukai jajir sukai zuru zuru. hango Muzzamil zaune gaban Barraq da fuskarshi ke alullube duk jini yasa Dad ya rike zuciyar shi Muzzammil ya dago jajayen idanunshi ya kalli su Dad ciki harda Dadinshi da sauri yatashi ya rungume Dadinshi yasaki Kuka. Kafin yasaki dadin shi ya rungume Dadin Barraq yana kuka sosai. Dad ya shafa bayanshi Muzzammil ya sakeshi ya koma gefe. Dad ya karaso ya tsugunna yasa guiwowin shi akasa yakai hanun damanshi ya yaye rigar Muzzammil dake kan fuskarshi, ganin Fuskar Barraq dinshi ya bayyana yasa ya daga hannu ya kulle bakinshi yana kokarin hana kukan dake neman zuwan mishi ganin gawan danshi agaban shi. Ahankali ya dukar da kanshi ya sumbaci goshin Barraq yamai addu’a ya lumshe idonshi yana tunanin randa Barraq yacemai I luv yhu Daddy a restaurant din wajen asibiti. Wani mugun kuka ya kufcemai. Daddy ya girgiza kai “Barraq noo, u can’t die! Barraq kai kadaine dana namiji ku biyu gareni,narasa grandson dina,banason rasaka yanzu dan Allah kadawo”Baban Muzzammil ya kama kafadarshi ya murza alamun ya yakuri Dad ya juyo ya kalli Muzzammil cikin dishahshiyar muryarshi yace “waya mishi haka?waya kashemin da?” Imam ya girgiza kai “wanan za yishi anjima, yanada kyau akai gawa makwancinta da wuri mutafi” ya daga Dad ahankali. Yayinda mai gadi ya kawo pakaceciyan tabarma Imam Daddy da Dadin muzzammil suka daga Barraq suka sashi aciki aka nannade shi suka daukoshi aka fito dashi aka sashi a dogon bus din da Dadin muzzammil yazo dashi. Duk aka shishiga mota aka kama hanyar zuwa gida dan yimishi sutura. Alokacin gari yasoma duhu dan mangariba ta wuce amma isha bai riga yayiba. Rufaida dake zaune akan gado Amma a gefenta idanunta yay jajir tadai daure takiyin kuka dan kar Rufaida ta gane wani abu. Zumbur Rufaida ta mike ta rike zuciyar ta gam tana hawaye Amma ta tambaya “menene “Rufaida ta fashe da kuka sosai “bakin ciki nakeji sosai azuciyata, jinake kaman zan mutu,wlh bature kawai nakeson gani. Inajin alamun shi araina,kaman yana cikin gidanan yanzu,naji kamshin turaren shi”. Ahankali Amma ta zaunar da ita “zauna Rufaida, nanda anjima zai dawo meeting ya tsareshi”ta share hawayen ta”are yhu sure?” Amma ta gyada mata kai. Zaunawa Rufaida tayi shiru Amma ta tashi cikin dabara tadan bude labulen window hango maza an cika gidansu ga su dad sun dauko abu a tabarma ya tabbatar mata Barraq ne kasa rike hawayen ta tayi da sauri ta gogesu ta saki labulen ta kalli Rufaida datai tagume gwanin ban tausayi tace”bari naje nakawo miki abinci,ki jirani karki fito” tafita daga dakin da sauri batare data jira amsan Rufaida ba. Minti 30 da fitar Amma Rufaida ta tashi ta bude kofa ganin maza an cika ko ina a gidan wasu na kuka yasa jikinta yafara rawa taji wani irin motsi acikinta kaman na yaro, ganin wani dan tsoho na kuka agefe yasa Rufaida taje wajenshi “Baba meke faruwa? ” “yarinya mutumin daya taimake ni arayuwa yabani jari,yarana mata uku sun tashi aure Banda komi ya dauken mun nauyinsu,yamusu komi na daki yabiya kudi akama matata aikin cancer a nono datake dashi,shine yarasu,wasu mugaye suka kasheshi”. Rufaida ta rike cikinta gam ta tsugunna a wurin “Baba ya sunanshi menene kamanininshi?” Tsohon ya sharce majina “Barraq!Rufaida ta zaro ido dan taji

Please Login or Register in order to submit comment