Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
        
         *NA*
*AUTAR MANYA*

ADABI WRITTER'S ASSOCIATION

                     *001*

Birgima take tayi a ƙasan ɗakin su wanda bai sami arziƙin ledar ƙasa ba Hannunta dafe da Cikinta Idanun nan nata sun Kumbura sunyi luhu luhu fuskarta tai jajir Musamman saman Hancinta abin ka da Tubarkallah fara ce jajir kamar ka taɓa ta Jini ya fito

Sedai tsabar Rashi da Ƙuncin rayuwa yasa daidai da sutturar Jikinta idan ka kallah dab take da aga jikinta sabida yadda kayan suka Koɗe suka jeme wahala Sosai ta bayyana ga kayan na Jikinta wanda atamface amman tai shara shara kamar zata yage sedai a wanke take tas tsaf tsaf se ƙurar Ƙasar data kwasa wadda take kwance ne a ƙasan simintin ɗakin.

"Yaya Cikin naki? amman kina jin lafawar ciwon ko bari na leƙa ko mai chemist ɗin can ya fito na kira shi ya duba Ki seya baki magani"

"karki kiramin kowa ina jin marata kamar zata Ɓalle wayyo Hajiyata"
Hawaye Ummi ta share dama sun saba shiga wannan tashin hankalin Duk ƙarshen wata idan Sa'adah zatai period.
"To haka zaki yi ta Zama da ciwo Sa'adah ai dole inje wajan Mai Chemist ɗin can koya fito tunda shike baki magani se yazo ya ganki sabida ɗazu suman da kikai ya ɗaga mini hankali Ni kaɗai naita ihu agidannan wallahi su Umma Radio suka kunna damma kada suji Ihuna"
Cewar Ummi.
Sa'adatu ta cije baki tana Lumshe idanunta da suka ƙara Girma Fuskarta tai jajir musamman saman hancinta daya koma kamar Tumatur sabida ja abin ka da farar fata.

Kwantar da kanta tayi ajikin Ummi tana jan ajiyar zuciya hannunta guda takai saman Cikinta tana Jin yadda mararta ke ƙara ɗaurewa Jita ke dama akwai abin da zata sha wanda ze Lafa mata wannan Ciwon dake takurata a wannan Lokacin ba wai Kukan marar kaɗai take yiba harda Kukan talauci mai za'ayi da rashi abin da kake tunanin ka gagare shi Yazo kai ya gagare ka.

Baccine ya ɗauketa Ummi ta zame ta Tasanya mata ƙaramin matashi akanta Ummi uwar ɗaka ta shiga Gaba ɗaya Hajiyar su ta ɓata jikinta kasancewar tana da lalurar Shanyewar ɓarin Jikinta.
"Ya salam Hajiyarmu Ki min afuwa banzo na gyara ki ba abinne yayi Mini yawa"
Ummi ta faɗa da ƙarfinta ta ɗaga hajiya ta jinginar da ita ajikin bango ta soma cire mata zaninta wanda ya ɓaci ta fita dashi tsakar Gida a bakin Rijiya ta aje cikin bawo ta ɗibi ruwa a buta ta shiga uwar ɗakin Wanke wa Hajiya jikinta take tana zuba ruwan a wani ƙaton Bawo wanda suke yiwa Hajiya wanka aciki to yau basu sami Damar Yi mata wankan ba sabida Ciwon sa'adah Gashi kuma ba Ruwan ɗumi Dan yau har Kitso sa'adah tai Niyyar taiwa Hajiya to Kuma se Ciwon marar ta dake tashi duk ƙarshen wata ya tayar mata shiyasa gaba ɗaya basu da Nutsuwa.

Ummi ta kammala wanke wa Hajiya Jikinta ta ɗaga Bawon da Butar ta Fita tsakar gida.

"Kan uba! Ke Ummi uban wa yace ki ɗaukar mana butar mu ki wanke najasa wallahi bazan Ƙara taɓa ta ba"
Cewar Zainura wadda ta fito daga ɗakin Umman su har tana kama ƙugu sabida tsabar Neman Rigima.

Cikin kwantar da Muryar Ummi tace mata.
"Allah ya baki haƙuri tamu ce ta fashe amman In sha Allahu inna fita zan siyo Muku sabuwa dal! mu semu ɗauki mai najasa da ike ma ciwo yana kan kowa"
Ummi ta faɗa ta sunkuya tana wanke kayan cikin bawon duk wannan saukar da kan da Ummi tayi bai gamsar da Zainura ba, Kuma bawai Ummi tayi hakan dan tana shakkar suba hasalima tayi ne dan tasan ita ce bata da gaskiya don ita ce ta taɓa abun su.

Sunku yon da Ummi tayi ya bawa zainura damar hayewa bayan ummi ta shaƙo mata wuya Ummi ta fara Nishin wahala Nan da nan idanun ummi suka firfito Tana haki da wani irin zafin nama ummi ta wurgo zainura ta haye saman cikinta ta dinga Dukanta dama ummi ƙarfi ne da ita kamar talauci masifaffiya ce ta ƙarshe dan ita ke ƙwatar musu ƴanci agidan.

Ihun zainura ya cika gidan tana neman ɗauki Umma da Jamila ne suka fito dan umma zaninta har Kuncewa yake sabida sauri.

"Kan uban can Ummi ke Ummi kashe mini ƴata zaki lallai dana ɗaure ki wallahi dase kin ƙare rayuwarki a kurkuku shegu masu baƙin halin tsiya in banda zalunci ina ke mai ƙirar samudawa da Zainura"
Umma ta faɗa tana fincikar Ummi daga saman Cikin zainura Ummi Huci take tana karkaɗa Jikinta Idanunta sunyi jajir Duk kaushin farcen Zainura ya Fito a wuyanta abin ka da farar fata Nishi Ummi take tama kasa magana kawai ta tsaya tana kallon Cin Mutuncin da Umma take yi mata tana aibata ta.

"Aikin banza aikin Wofi bari Inusan yazo nagaji da wannan cin mutunci Ke ga ƙarfi kamar talauci Kin kama mini yarinya kina duka dan tsabar Ganin faraga to bari yazo ayi mana tsakani daku sabida babu ɗan iskan daya isa ya takura mana acikin Gidannan"

Ummi sunkuyawa tai tana ɗauraye kayan Hajiya Tana jin zuciyarta na sauka ko banza ta Jibgi banza dama ta jima tana Jin haushin zainura sabida Cin fuskar data ke akan hajiya In tai Yunƙurin Magana ko ɗaukar mataki se Sa'adah ta hanata inta Bijire se sa'adah tahau kuka tana Suji da abin da ke gaban su mana.

Ta kammala Komai ta shanya kayan Har ta shanya su, Umma tana Kumbar baki ta wanke wajan tai alwala ta Nufi ɗaki.

Lokacin sa'adah ta tashi zaune da alamun kuma sauraron maganganun Umma take yi.

"Ummi mai yasa bakya Jine so kike ciwon hajiya ya tashi ina ruwanki da matar Gidannan Meye zaki daki zainura sa'ar kice koni ta girma bare ke wai ya kike so nayi da rayuwata ne Ummi na gaya miki ni bana son tashin hankali duk abin da zai janyo Mini fitina bana so"

Sa'adah ta faɗa muryarta na rawa zatai halin wato kuka Ummi tai mata banza ta nuna kamar bata ji abin da take faɗi ba dan idan ta biye ta sa'adah tabbas zaman Borancin da zasu yi agidannan bana ƙare bane.

"Ummi kina jina kika mini banza wato raini ya soma shiga tsakanina dake Ko me?"
Dariya Ummi ta ƙunshe kafin ta Nemi guri ta zauna Cikin tsokana tace.
"To Aunty sa'a bazan kuma ba yaya babba yau son girman ya tashi kenan amman dai Kinsan Hajiya tace shekara Ɗaya kika bani"

Dukan wasa sa'adah ta kawowa Ummi ita kuma ta zille tana Ƙunshe baki.

Tashi sa'adah tayi Duk zaninta ya ɓaci Ummi ta miƙa mata hijabin Jikin Ƙofa ta sanya zata fita waje se Kuma taja ta tsaya tana Ƙifta idanu.

"Kije mana ki wanke Jikin ki sabida duk kayan ki sun ɓaci"
Cewar Ummi.

"Wallahi Ummi tsoro nake ji karsu dake ni Umma fa har yanzu faɗa take yi"
Tsaki! ummi taja mai ƙarfi tare da shigewa Cikin ɗaki wajan Hajiya tana ce wa sa'adah.
"To lallai zaki Bushe a wajan dan Wata gardiya seki kasa sakewa agidan ku Allah dai ya yaye maki wannan tsoro........ 09022260850

*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥

*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*

*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*

*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*

_A WANI ƁANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAƊANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ƁANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ƊANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAƊIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*

*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*

*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAƊANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ƊAIƊAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAƊANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO

*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹

*NA*
*AUTAR MANYA*

ADABI WRITTER'S ASSOCIATION

*002*

Idanun sa'adah yayi ƙwalƙwal duk ya ciko da ƙwallah sam ita bata son tashin hankali a rayuwarta bata ma iya shiba to ina ma taga ƙarfin Yin faɗan.
Tana tsaye a bakin ƙofar har ta daina Jiyo Masifar Umma a hankali ta ke sanɗa tana fita tsakar Gidan seda ta ɗauke Numfashin tama sannan ta Ƙarasa bakin Rijiya ta zuba ruwa a Bokitin su ta shiga banɗaki Tana tsaka da wanke Jikinta.

Jamila ta turo ƙofar banɗakin taji shi a rufe.
"Wai waye acikin bayi ana kiran sallah salon a ɓata mana Lokacin alwala"
Sa'adah ta shiga Ƙifta idanu bafa sallar Suke akan Lokaci ba wani bin ma ana kiran sallah suna Jin kiɗa amman yanzu ganin ta shiga banɗakin yasa jamilar Biyota ko ƙila taga sanda ta shiga bayin ne Oho!

A wannan karon sa'adatu tai ƙarfin halin furta.
"Ehem"!
A gurguje ta gyara jikinta ta fito waje tana fitowa jamila ta kifa mata mari dama in da sabo sun saba Yiwa sa'adah irin haka sa'adah ta dafe Kunci Batace wa jamila komai ba tai Nufin barin wajan.
"Dama sena rama wa Zainura akan ki sabida haka ubanki zanci"
Ta kwarfe sa'ada wadda sauran kaɗan ta faɗa Rijiya Allah ya taimaka Abbati wanda take Bi masa ya shigo Gidan da sauri ya kama sa'adah yana furta.

"wannan wani irin shashan cine zaki faɗa rijiya a banza?" Bata ce masa komai ba ta zare Jikinta daga nasa tabar wajan Duk jikinta rawa yake haka ta faɗa cikin ɗaki Amman Idanunta duk ya ɓaci da hawaye.

Abbati ya shigo ɗakin a tsaye ya tsaya yaushe rabon da yashi go gidan bare ma ya taimaka musu da wani abun.

Ya tsaya akan Ummi yana muzurai.
"Dama wajanki nazo tsagera to ba zaku ɓata mana sunan Ahali ba Musamman ke" ya nuna ummi wadda bata ko kalli saitin saba ita ko sa'adah wajan Hajiya taje ta raɓe tana ƙifta ido cike da tsoron Abbati.

"Babu hauka ce da zaku dinga bin gidajen masu kuɗi kuna roƙon su salon ku sa a zage mu to Allah ya gani meye bama yi muku"
Ummi ta ɗaga mai hannu alamar ya dakata.
Ya ko buge hannun nata da zafin nama ya cigaba da cewa.
"Ni sa'anki ne ina magana zaki dakatar dani?"

"To Abbati me kake so nayi in ban dakatar dakai ba dame zamuji naman jikin mu zamu yanka muci in bamu bi gidajen masu kuɗin ba, daɗin tama wankau da kitso muke bi muyi musu su bamu kuɗi ba iskanci muke yiba munafukin daya kai maka gulmar ya rage"
Jin wannan kalmar Abbati ya cire belt yayi kan ummi sabida dama gaba ɗaya mazan kamar abokan gaba aka mayar da su sam in kaga yadda Abbati da Kamalu kewa su Ummi ba zaka ce sun haɗa alaƙar Jini dasu ba.

Abbati yayi kan Ummi da duka ita ko ta miƙe ta riƙe belt ɗin.

"Ki saki kona illataki"

"Wallahi bazan saki ka daki banza ba haka kawai Kuɗin magani ma da gindin sa yake zaune kai ko ajikinka"
Hankaɗa ta yayi aiko suka hau kokawa kamar zasu kashe Juna Duk da bashi Ummi take biba amman sam bata ganin Girmansu sabida rashin imanin su ga mahaifiyar su ko wannen su yana samu kamalu Provision store gare shi, Abbati Kuma Bumburutun man fetur yake amman se suyi sati ma basu zo duba hajiya ba bare sukai ga Sun taimaki su Ummi da ko kuɗin Omo ne wannan tasa gaba ɗaya Mutuncin su ya zube a idanun Ummi Ita ko sa'ada tsoro Baya bari ta tanka musu Bare har suyi faɗa.

Ƙarfin Namiji da mace ba ɗaya ba Abbati yay wa Ummi duka duk da yaga bata motsi hakan bai sa ya dena dukan taba Abin tausayi Hajiya tana kallonsu tana gwaranci hawaye yana zubo mata Sa'adah ta riƙo Abbati tana kuka tana cewa.
"Wannan wani irin masifa ne da bala'i ciki ɗaya kamar ana ganin hanjin Juna kashe Ummi zakai to ka sani in ka kashe min Ummi Nima sena kashe ka dan Ummi ita ce garkuwar Mu duk kan wani ƙarfi da ƙwarin gwiwar rayuwa Ummi ce take bamu"
Sa'a ta faɗi tana kuka amman Abbati idanunshi ya rufe ganin ze kisan kai Sa'adah ta fita tsakar gida tana Ihun a kawo Musu ɗauki amman Babu wanda ya leƙo Ƙofar Gida ta fita Kanta ko Lulluɓi babu tana ihun a kawo musu ɗauki Abbati ze kashe Ummi Jin Kukan sa'adah maƙociyar su Aunty Murja ta fito aguje sukai cikin Gidan Da ƙyar Aunty Murja ta cire Abbati daga Jikin Ummi gaba ɗaya kamannin sa sun jirkice se faman Huci yake komai ma ze iya faruwa bada ban Allah ya kawo Aunty Murjar ba wadda seda tai namijin ƙoƙari ta iya shigo wa gidan sabida Kaf maƙota babu mai iya shigowa gidan Muddin bada Umma zakai Hurɗa ba Inko ka kuskura kai Hurɗa dasu sa'adah tofa ka shiga Uku da cin Mutuncin Umma dan har kabar Gidan tana maka habaici ƴaƴanta suna taya ta Shima kuma Baffa da kansa ze tari Mijin ka ya kafa masa gargaɗin kada ya kuma barin matarsa shigo masa gida wannan ne dalilin daya sa su sa'adah basa hurɗa da kowa a layin yauce rana ta farko ma da sa'adah tai kuka har Wani yazo dan ya taimaka masu.

"Wallahi nine ajalinki idan baki wasa ba shegiya ƴar iska tsinanniya"
Abbati ya faɗa.

"Kinga ni ko Aunty Murja wallahi ki zama sheda kome ya sami Ummi ni sa'adah Nima sena kashe Abbati dan wallahi baze kashe Min ummi ba don tafiye Mini shi a duniya"
Yayo kan sa'adah da huci yana aika mata zagi kai baka ce sun fito ciki ɗaya ba.
"Ke kuma a suwa Mai kalar Munafukai Kema akwai tawa dake ko ban kashe kiba sena Miki Illar da zaki kasa Moruwa wannan shuru shurun naki Illah ne"

Aunty Murja tagumi tayi tabbas akwai gagarumar matsala acikin Wannan Ahali cikin su ɗaya amman kamar zasu ga hanjin Junan su don Ƙiyayya Abbati fita yayi yana bambamin faɗa Aunty Murja ta zame tai zaman dirshan ta zuba musu idanu gaba ɗaya tausayin ƴammatan ya kamata Dama haka suke rayuwa amman a maƙota a rasa mai taimakon su sabida Munafurcin tsiya Kullum in sun fita tun safe se azahar suke dawowa haka zata ji ana Gulmarsu ana cewa ba'a san ina suke zuwa ba kuma matar Gidannan ita ce kan gaba wajan aibata yaran ashe haka suke fama ashe fitar ta dole ce.

Aunty Murja kuka ta sanya itama tana cewa.
"Allah ya kawo Muku ɗauki amman tabbas rayuwarku akwai Ayar tambaya Ciki ɗaya kamar kuna ganin hanjin Junanku"

"Wallahi Aunty Murja mu kaɗai Muka san ƙalubalan da muke fuskanta Ummi ko in duka yana kisa da tuni ya kasheta ni kam gaba ɗaya ma duniyar ta isheni"

Sa'adatu ta faɗi tana kuka Ummi kam Numfashi take ja sama sama kafin a hankali ta soma Nishi Can kuma se Numafshin nata ya ɗauke Idanunta suka ƙafe kallon kallo aka soma tsakanin sa'adatu da Aunty Murja kafin sa'adah tai kan Ummi da sauri Kuma jikinta yana rawa tana Furta kalmar.......09022260850


*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥

*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*

*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*

*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*

_A WANI ƁANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAƊANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ƁANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ƊANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAƊIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*

*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*

*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAƊANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ƊAIƊAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAƊANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO

*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹

*NA*
*AUTAR MANYA*

ADABI WRITTER'S ASSOCIATION

*003*

"Ummi kada kimin haka meye haka ummi zaki ƙafar da idanun ki" tana faɗi tana jijjiga ummi gaba ɗaya Kuka yaci ƙarfin ta Muryar tata ma bata fita sosai Ganin kamar Suma ne ummin tayi yasa Aunty Murja ta fita tsakar Gida ta Ɗebo ruwa ta shiga yayya fawa Ummi Lokacin sa'adah ta rungume Ummi kamar wani zai ƙwace mata ita tana faman Gursheƙen kuka! A lokacin ɗan kwalin sa'adah yabar saman kanta Duk da Yadda Aunty Murja bata Cikin Nutsuwa seda tai Tasbihi Ga Allah sabida yadda taga gashin sa'adah har Bayanta Kuma irin baƙin nan ne na Fulani wanda baya Kitsuwa Ta daɗi sabida santsi Aunty Murja tabi Sa'adah da kallo tabbas Allah yayi Kyakykyawar Halitta sedai Rashin dake damun Su ya Ɓoye musu kyan nasu Musamman Sa'adah wadda take Ƴar Duma duma duk da suna cikin Yunwa amman Jikinta Kurman Jiki ne dan baya nuna damuwa Tana da ƙiba Daidai Misali Kuma bata Cika tsayi ba sedai ba gajera bace saɓanin Ummi data ke Doguwa sosai Marar Jiki dan Sa'adah ta fita Ƙiba sedai Itama tana da kyau amman bata kama ƙafar Sa'adatu mai kalar larabawa Ba.

Ajiyar zuciya Ummi taja Mai ƙarfi kafin Kuka yabi yo baya Rungume Junansu sukai Aunty Murja taji duk itama idanun nata ya ciko a hankali ta soma yi musu magana.
"Tabbas wanda bai san halin da kuke Ciki ba komai ma zai iya jefar ku dashi amman ni yau idanuna ya gane Mini Komai Kuma in sha Allahu zan taimakeku iya ƙarfina Kuyi haƙuri Ku cigaba da taimakon mahaifiyar ku sannan Kuma ku kare kanku da Samari mayaudara dan wani da wannan Surar taku mai kyau zai shigo rayuwar ku domin ya cutar daku"

Ummi ta ɗora kanta saman kafaɗun Sa'adatu tana sauke ajiyar zuciya kana kallon su kasan akwai tarin ƙauna ta Jini a tsakanin su tare da shaƙuwa mai yawa.

Lokacin sa'adah ta sami Nutsuwa ganin Ummi ta dena kukan se taja ajiyar zuciya.

"Mungode Aunty Murja amman ki tashi kada Baffa yazo ya ganki ze haɗa ki da Mijin ki"

Aunty Murja tayi Murmushi.
"Karki damu Mijina ai ba jahili bane yasan daidai yanzu dai bari naje zan sa Almajiri na ya kawo Muku Abinci"
Sa'adah ta girgiza kanta da sauri.

"Muna da abincin rana Da ike bani da lafiya babu wanda yaci"

Aunty Murja tayi Murmushi tare da cewa.
"Babu kyau ƙarya Sa'adah Nidai zan kawo Muku"

Sa'adatu tai murmushi ta jingine Ummi tabi bayan Aunty Murja zuwa soron dan tayi mata rakiya Tana binta a baya tana mata godiya a soro Suka tsaya Aunty Murja ta kuma kallon Sa'adah.

"Dan Allah Sa'adah Ku yafe Mini domin ada nima irin kallon da matan layin nan ke Muku Nima shi nake yi muku"
Da mamaki a saman fuskar Sa'adah tace.
"Wani kallo kenan Aunty Murja?"
Aunty Murja ta gyara tsaiwa tace.
"Ganin kuna fita da sassafe bakwa dawowa gida se da rana watarana da yamma yasa kowa yake Muku kallon kamar yawan banza kuke ganin yadda yayin ku suke shiga da fice Cikin Manyan shaddodi to ana kallon kamar suna baku ne Kune baku da Godiyar Allah"

Gaban Sa'adah ya faɗi idanunta suka ƙara kawo ruwa taja hannun Aunty Murja suka fita daga soron.

Gudun ko an musu laɓe dan al'adar ƴaƴan Gidan ce haka.

Seda suka fita Sa'ada ta kunce ɗan kwalinta ta rufe Jikinta dashi ta kalli Aunty Murja tare da cewa.
"Wallahi Aunty Murja rabon Dana ga ƙwandala ta wani acikin yayyan mu har na manta Aunty Murja basa mana komai hatta mahaifiyarmu yau shekara ta uku tana kwance babu abin da suke mata daidai da kuɗin magani basa bamu sedai Mu fita Mu shiga gidaje Mu yi musu wankau Da kitso tunda na iya Su bamu kuɗi Da har Ƙunshi da fulawa ma nake yi to Shi matsalar se kana da kayan yin shi Allah yasan halin da Muke ciki ai Aunty Murja yanzu Hajiya tana shekara ta Uku da faɗuwa Tun Shekarar dana yi candy kenan Ummi ko bata ma yi candyn ba sabida bamu da shi ta haƙura"

Kama Hannun sa'adah tayi cikin tsananin tausayi tace.
"Nima yau na tabbatar da mai ɗaki shiyasan ina yake yi masa yoyo don na gani da idanuna kuma In sha Allahu Idan Mijina ya dawo zan masa maganar ku ai ya kamata kwamatin Unguwar nan su duba halin da kuke Ciki ƴammata kamar Kuna yawon Neman abin da zaku ci abin da Duba Musamman yanzu da duniyar ta lalace"

Ita dai sa'adah jin Aunty Murja take don tasan da kamar wuya Mijinta ya taimake su sanin duk wani wanda yay yunƙurin taimakon su tofa Baya kaiwa da yayi Musu taimakon yake fasawa In ma

Please Login or Register in order to submit comment