Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanta ke mata baki a sake yabi wayar da kallo yana mamakin yadda ta kashe masa waya sai Kuma yayi Murmushi yana cewa yau zaki gane kuranki ƙaraso warsu wajan ɗaurin auren makiɗa da maroƙa suka baibaye su ga masu Hoto da Ƙyar ya kutsa kanshi Cikin masallacin zaman shi yay daidai da zuwan Baffa Kusa da Baffa Kuma Ƙanin mahaifin zubaida ne kasancewar ba ƴaƴan Baffa bane Su babansu ya rasu shine Baffa ya auri Umma tazo masa dasu amman shi baffa bai taɓa haihuwa ba.

Addu'a aka soma yi kafin Liman ya fara gabatar da waliyan Kowane ɓangare Za'a ɗaura auren Baffa ya fashe da kuka wanda Kukan nashi yaja hankalin Kowa na masallacin ya Dubi Malam da Abbah yace.

"Cikin mu ɗaya da mahaifin saadatu Bata da kowa sai ni aduniyar nan amman yarinyar nan jiya har zagina tayi sabida nace sai ta auri ANWARU ɗan albarka ta dinga aljanu tana zage zage har tana cewa in aka aura mata shi sai ta kashe kanta ta kashe shi dan bata son shi tunda yake zuwa wajanta Dole ce tasa take fita wajan shi"
Baffa ya kuma fashewa da wani kukan yana cewa.
"Tun asubah yau nake fama da ita akan ta kwantar da hankalinta Tunda ita ta kawo yaron nan tace tana so bamu mukai mata dole ba, amman taƙi daga ƙarshe Rijiya ta faɗa sabida haka ina baku haƙuri tare da fata da Roƙo agareku karku Ƙi don Allah zan Muku NA HUCE da zubaida ƴar matata ce yariyar arziƙi marainiya ce ga ƙanin mahaifinta a zaune in kun amince sai arufa asiri batare da kowa yasan bada waccan ƴar iskar aka ɗaura ba"
Abba Gumi ya sharce yasan Illar mata Musamman wadda tace bata sonka baze so Irin ƙaddarar shi ta kuma faruwa akan Tilon ɗanshi ba ya Juya yana kallon tarin mutanan da suka gayyato tabbas abin Kunya ne ace yarinyar taƙi aminta da auren ɗanshi Inda Allah yasa ma yadda Baffan ke magana ba kowane zaiji bayanin ba sai waɗanda Suke Kusa.

Malam ya kalli Baffa babu ta inda maganar shi tai Cikas dan babu wata alamar ƙarya a tare da shi.
"Alkairin Allah Muke Nema Liman a ɗaura"
Ƙanin mahaifin zubaida ne ya amshi sadaki ba ɓata Lokaci aka ɗaura Auren Anwar sule Kurfi da Zubaida Salihi Ana shafawa Abba ya Dubi Ƙanin mahaifin Hanan tare da Fito da Kuɗi daga aljihunshi ya miƙawa malam ya kuma cewa ya Nema wa Anwar auren Hanan Ƴar matar shi a hannun ƙanin mahaifinta wanda yazo Ɗaurin aure wanda yana cikin waɗanda abba ya gayyata Jin sabon Ɗaurin aure a karo na biyu ya ƙara Saka mutane a Jimami.

Shaidu sun shaida ɗaurin auren Anwar sule kurfi da Zubaida salihi sannan aka kuma ɗaura wa da Maryam Muktar da Anwar sule kurfi

Lokacin Hayaniya ta kaure acikin masallacin kowa ya soma faɗin albarkacin bakin shi maganganu ne suka fara tashi a hankali khalid daya gama jin komai ya kama hannun Anwar sukai Mota wanda gaba ɗaya Anwar ɗin ya kasa gasgata komai gani yake kamar a mafarki lamarin ya faru mai yayi wa Saadah data zaɓi yi masa YANKAN ƘAUNA a ranar ɗaurin auren su hartasa a ƙaƙaba masa auren mata har biyu waɗanda basu da makama bare tushe a zuciyar shi.




Baffa na shiga cikin Gida ya tsaya a bakin Ƙofa yana ƙwalawa saadah kira wadda tai wanka ta shirya cikin farin lace shigowarta Gidan Kenan Dangi nata tsokanarta tana dariya agabansa ta durƙusa.

Ya kalleta a sheƙe.

"Munafukar Allah dama wannan yaro bake yake soba Kika Liƙe masa to yau ya tabbatar da shi zubaida yake so bake ba dan haka ni babu ruwana an ɗaura aure da zubaida ba dake ba Idan bin malamai abinyi ne ku cigaba gashi dai asirin da kika masa ya karye a wajan ɗaurin aure"

Dishi dishi ta soma gani a hankali ta furta "ANWAR ɗinne yace haka baffa mai yasa Anwar zai Min haka Mai yasa zai min YANKAN ƘAUNA yama rasa a ina zai sauke yaudarar shi sai acikin Gida daga haka Numfashinta ya ɗauke cak ta faɗi sumammiya.........

*WANNAN SHINE LAST FREE PAGE MA'ANA ƘARSHEN SHAFIN KYAUTA*

Mai son cigaban sa, sai yabi wannan hanyar *YANKAN ƘAUNA...I! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne Mtn ko Airtel card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*

*NI BANA CIKA BAKI DAN BAHAUSHE YACE IDAN GANGA TA CIKA ZAƘI TO FASHEWA ZATAI, NI BAN CE GWANA BACE AMMAN ALƘALAMINA MAI KAIFI NE WANNAN TAFIYA DOGUWA CE MAI CIKE DA RUƊANI TSAMMANIN ABIN DA BAKUYI TSAMMANI BA AKWAI TARIN ABUBUWAN DA SAI MUN SHIGA PAID PAGE DA IKON ALLAH ZAKU JISU NA BAKU PAGE 1 TO 20 KYAUTA INA JIRAN KARA DAGA WAJAN KU MASOYANA ALLAH YA BAWA KOWA IKO YA HORE MUKU AMIN*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment