Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

150-155


By
AsmaBaffa




A hankali Iklas tace na gama fa muje kaci kasha magani yau dole da wuri zakayi bacci sabo da maganin yabi jikinka,daria ce ta kusa kwacewa Omar saboda Yanda yaji kiri kiri Iklas zata raina masa hankali wai a dole shi zatayiwa wayo,
Murmushi ya saki ba tare da ya saketa ba yace yau ni bana bukatar abinci kuma maganin ai babu na bacci cikinsu balle kice zai sani bacci,
To ai shi magani ko wanne kasha ko paracetamol ne yana bukatar mutum yayi bacci sosai,jiya ma da kyar fa kayi bacci,gaskia bazan bari yau ka kai 8 na dare ba tare da kayi bacci ba,

Munayin Sallar Isha zakayi bacci,dama akwai wani film da zan kalla sai na kalli abina kana baccinka,tun Omar na danne dariarsa sai da ya saketa ta fito,dagata sama yayi kamar jaririya,ya sa hannu ya kashe gas din,tunda ta gama girkin dama,Iklas ta gama tsurewa,bedroom tagafa da gaske indai suka shiga me kwatarta sai Allah.

Zillewa tayi tare da kwace kanta damkota zaiyi ta fada kujera,tana ta zare ido kamar hawaye zai zubo tace pls kayi hakuri ya Omar dan Allah idan ko nayi candy kaga na kara girma
Daria ta bashi Ashe kina da tsoro haka?kalar tausayi tayi tace dama ni matsoraciya ce karfin hali nakeyi kawai,bani da wata juriya ko ta kwayar zarra,

To nikam zan koya miki juriya yau,bazan koyaba kwakwalwata bata ganewa,ae amma tana gane jijjiga hips ko,da sauri tace a'a karambani ne kawai,a ina ki koyi rawa haka,murmushi tayi tare da rufe idonta a wajen Igbo da yarabawan unguwarmu mukeyi tare dasu amma fa tun muna yan yara
Nidai dan Allah ka bar zancen nan ga abinci kazo na baka maganinka,hmmm duk ranar da kika shiga hannuna zaki gane kurenki, kuka ta saka na gaske to....kaji...ko...ka fada....da bakinka,kuma dama wasu frnds dina Ngozi da Dami sun fadamin zafin da akeji,.
Su frnd din naki har sun San komai kenan,kallonsa tayi tab sosai ma kasan ba musulmi bane,wasu musulman ma a wurin talla da na unguwarmu duk sun bari kabilar nan su lalatasu,in ka zauna a unguwarmu ai sai wanda Allah ya shirya kawai,
Allah kyauta shi yasa suka koyawa matata rashin kunya.

Ai ni Allah ya shirya ni ya Omar amma da tuni an Dade da tsallaka min boarder.
Dan Allah ka bari na gama candy,kin daukarwa kanki yan mata bazan iya ba wannan shirmen bada ni ba in zaki saki saki jiki ma ki saki.ganinda yayi ta tsorata dashi yasa yayi mata wayo kar ki damu wifey wasa fa nake miki gobe ma zaki koma schl,ke baki San wasa ba garin gudu zaki balla kafarki a kujera ki jawo min asara..
Dadi taji sosai a ranta nan take ta daina kuka,kallonta yayi bani maganin ma na sha abuna bacci zan kwasa yau,murmushin dake kara mata kyau tayi,

Bayan sallar Isha wanka sukayi kowanne cikin shirin bacci,kamar yanda ta bashi magani jiya haka ma yau,Omar ne ya kalleta da shanyayyun idanunsa muje bacci nakeji yau da wuri,

A bayansa ya Goya ta har bedroom,kwanciya sukayi nan iklas ido ya fara raina fata,Omar kamar zai cinyeta haka yake sarrafata,so take ta gudu ba hanya,wata gigitacciyar kara sukaji kamar harbi,ajere kamar guda Goma jikin sashen Iklas,
Omar tsayawa yayi cike da takaici ya kusa cimma burinsa amma komai ya katse sakamakon karar da sukeji,kara tashi karar takeyi kamar saukar aradu,

Haj Rahina ce zaune ta rasa madafa,bacin rai dankare a zuciyarta na halin da yaranta suke ciki a gidan mazajensu abun yanzu yafi na da,kullum kara gaba abin yake,ba irin yanda Yousuf mijin Aisha jiya yayi mata dukan kawo wuka saida ta kwanta a asibiti,ga shaye shaye ga Neman mata,
Sadiya kuwa abin nata sai du'ai,ta gama kwarjalewa,ita yanzu ta daina yin Allurar tsaida haihuwa,so takeyi ta samu ciki ko ta huta da masifar Alhaji Balarabe,amma har yau shuru kakeji ba cikin ba labarinsa. Na Aisha kuwa shi haihuwarce bai so,yafi so a zubar da cikin,

Mama da Ummi zaune Palo suna hira,Ummi tace Haj kinji yaran nan shuru,Iklas ko waya bata kirani ba ta samu Umaru ta manta damu,gwara ma Umaru jiya yazo, hmm ke kike kare wani Babana,tunda akabashi Iklas sai jiya yazo gidan nan kina gani dai yaron nan ko zama baiyi ba,muna gaisawa ya mike wai ya bar Iklas ita kadai.
Sahar kuwa in kinga irin fada da faman da nadinga sha kan Omar
Allah ne abin Godiya cewar Ummi.ai mu sai San barka inji Mama, yanzu hankalina kwance, har Baffansu nake bawa lbr.
Ummi tace kinga masifar da Umaru ya dinga surfawa Su Abdallah kuwa daga sunce zasu je su kwana.
Ohhh Mama ta rike baki yaran zamani sai a barsu ni bazan bar yarana suje kwana gidansu ba,sai dai yini.

Omar ne ya mike da niyyar bude kofa,Iklas ta rikeshi ina zakaje haka aje ayi maka Illa kuma ma jikinka ba komai fa,Rigarta ta saka wacce ya cire mata tare da zura hijab kato har kasa,Boxers dinsa ta mika masa yasa sannan ta bashi jallabiyya fara yasa,hannunta cikin nasa suka bude kofar a hankali,knockout ne ke ta tsalle kala kala suna tashi fafafas fas,
Yasan wannan aikin Sahar ne,amma bazai mata komai ba tukun sai time yayi inda zatafi jin ciwon abin.
Sahar yanzu bata kwana a waje saboda wanted take Neman su hadu da Iklas, tana dakinta karfe 8na dare ta dawo,knockout me remote ta siyo ta zubasu a kofar room din Iklas tana daga room dinta tana tashinsu da remote din hannunta.ran Omar ne ya baci yanda Sahar ke rainashi,
zaiyi maganinta.suna tsaye har knockout suka gama tashi.

Iklas kuwa dadi taji ma an hana Omar aiwatar da aikinsa kanta,a fili kuwa lallashin Omar ta farayi ganin ya shiga wani hali na bacin rai,mood din Omar ya canja kwanciya sukayi makale da juna bacci ya kwashesu,
Washe gari Iklas shirin makaranta tayi Omar dake kwance kan bed kallonta yayi yace daga aure zaki tafi schl?

Kaifa kace naje jiya, na fasa to haka kawai kina amarya ko 1wk baki ba baza kije ba,
Baki ta tabe dama ai kai kace zanje,uniform ta cire ta ta canja kaya ta hau gadon itama,a dungure tayi ta fada kan Omar, tana daria ta dane ruwan cikinsa,turota kan bed yayi,ta kara darewa cikinsa,kara turota yayi ta kwanta rigingine itama ,tsaya nayi miki kiji idan da dadi,kan cikinta shima ya hau bai sakar mata nauyinsa ba amma sai nishi takeyi tana rokon ya daga ta.
Komawa yayi ya kwanta ba karfi sai tsokanar tsiya ya lakace mata hanci, daria sukayi gaba daya,komawa tayi ruwan cikinsa tana masa chanese a hankali na wasa, lips dinsa na kasa Omar ya cije,yace nasan me kike so wifey,tana kan ruwan cikinsa ya kwantota fuskarta na gugan tasa kamshinsu ne ya hadu wuri daya kowanne na shakar na dan uwansa.

Karan hancinsa na gugan nata,cike da salon kwarewar basira ya kamo harshenta suka shiga tsotsar juna,biye masa takeyi sosai wai duk dan kar ya nemi babbar harka,
Zama tayi sosai a cikinsa cire mata rigarta yayi ya shiga lailaya dukiyar fulaninta son ransa ya rigada ya susuce tun tana biye masa taga ya wuce saninta abin,
Kwantar da ita yayi a hankali sucking ya mata sosai ya sa ta jike ,dama ga abubuwan da take sha na gyara,rada mata yayi a kunne kiyi hakuri wifey bazan iya jiranki ba,kuka ta kece dashi zata gudu amma ina ya riga da ya makalkaleta ta ko ina,dama yasan haka zata yi masa,bai son ya mata dole,yafi so sai da yardarta amma Iklas bata San kara ba,sai ta dinga tsokanoshi tana guduwa,
Hakuri kawai yakeyi amma yaga taki ganewa,Iklas taga ba sarki sai Allah tasan dole ne,dan Allah ka bari to sai dare ko sallah raka'a biyu bamuyi bafa?bazan iya hakura ba cewar Omar ya furta kamar zaiyi kuka,na gaji da hakuri wlh zan cutu ne ko tausayina bakyayi,ko bakya sona?

Tana shesheka tace ina Sonka...ma..na....tso...ro..nakeji..wai da zafi...kuma ni ..yarinyace.is ok to ki nutsu kiji idan mutum baiyi a hankali bane akejin zafi,amma ni kinga ina sonki sosai kuma ina tausayinki dole zan miki a hankali.

Gashi ni dan gatanki ne fa,komai kina min abinda nakeso shi kike min,wannan ma da ace kin san yanda ake jin dadinsa da tuni kin yarda,amma yanda kike ji dani haka kike shagwabani ace kin kasa barmu mu samu jin dadi,
Dadi Iklas taji Omar dinta ya yabeta,gaskia dole ta bashi wannan ma ko dan ta birgeshi,gashi yace ana jin dadi,tunowa tayi da maganar su Damilola a ranta tace shegu Ashe dadine dashi sukace da zafi.
Iklas tagama yarda da tsarin da Omar yayi mata,hawayenta ta goge tas,ta kalli Omar da still wasa yake da dukiyar fulaninta,yanzu horney duk abinda akeji a romance din nan haka za a ji in kayi wannan ma?Omar yace Kai...kai...charkwai ai ya ninka wannan sau dubu dubu ke sau million ma,daria Iklas tayi tace Allah ya Omar?da sauri ya gyada mata kai,
Kunya ce ta kama Iklas sai murmushi takeyi tana shagwaba,har wani kukan shagwaba takeyi ta dan bigi kirjinsa Allah ka cuceni da baka fada min tun da wuri ba,
Ai da tuni an wuce wajen,daria Omar yayi sosai yanajin shirmen Iklas,

Honey?naam Omar ya amsa yana ta jagwalgwala Iklas, shi yasa Ashe ko wacce in tanayin abun nan sai ajita tayi luf,baka gani ba duk wuyar haihuwa amma mata sai suyi ta girgizo 'ya'ya....Omar yace ai mantawa sukeyi sabo da irin wannan dadin,

Shi yasa nakeso kema kiji dadinki kullum da kanki zaki dinga nema,bakiga Sahar ta tsaneki ba? Iklas tace ai bata kaunata Sam, ai duk akan wannan ne cewar omar,langabewa Iklas ta karayi tana jin zancen Omar,
Na shirya kawai ya Omar amma muyi nafeelar kaji,dadi Omar yaji ya gama tsara Iklas ta yarda, a daddafe Omar yayi sallah shida Iklas da Adduo'i

Iklas a ranta tace tunda da dadi na daina kunya da tsoro,basirarta ta nunawa Omar fagen romance, ta gama rikirkita Omar ya haukace mata abubuwa take masa na fitar hankali,masu wuyar fadi. readers kunyarku nakeji bazan iya fada ba.lol

Shima haka,lokacin daya buda cinyoyinta ta zata wani salon zai mata har kara gyarawa tayi,wani bala'in radadin zafi taji zirrrrr tun daga kanta har kafafunta,duhu duhu take gani,nan take ta dinga tsandara ihu da kururuwar kuka,gashi ya gama riketa kam aiki yake mata kawai a headquarter, tunda ta cije lips dinta sai da ta fasashi ba tare da ta sani ba saboda masifar da takeji a kasanta,kuka takeyi kamar ana yankata,tana kiran Ummi zai kasheni,ka yaudareni bazan yafe ba,na shiga uku ka kyaleni haka,
Amma ina Omar harkarsa yakeyi kawai yana sambatun dadi,bakinsu ya hade wuri daya,abin na omar naga ba tausayi waje na fice ina jiyo Iklas na uhmmm.......uhum....uhummmmm saboda Omar ya toshe mata baki da nasa.so take tayi kuka amma ba hakin jin muryar sai su uhmmm..hakan kara tunzura omar keyi,

Tunda ya fara saida ya sauke abunda ya Dade yana damunsa kaf,tun 7:30am yake abu har 11am,shi ji yake ma kamar ya kara yi idan ta huta saboda yanayin da ya jishi ciki,a ransa yana jin haushin kansa da har ya kyale Iklas tayi 3days gidansa bai sha zumarta ba,dama haka take tab lallai yanzu yasan ya auri mace.

. Sai yanzu yakewa Sultan da Raj Allah ya isa da basu fada masa cewar Iklas matarsa ce ba tun da wuri.
Iklas tsoron Omar ne ya kamata,matsowa yayi wajenta da niyyar bata hakuri kar kar jikinta ya fara rawa kamar mazari,dan Allah ka bari....wayyo ni mutuwata tazo..hannunsa ya kai zai daura saman kanta, ihu ta kwala tana gunjin kuka Wanda yayi sanadiyyar tashin Sahar daga baccin safen da takeyi.

Da rarrafe Iklas ta sauka kasa,da rarrafenta ta bar dakin a gigice ta bude kofar palonta wai Omar take gudu yau.
Ya zata dayan room dinta zata shiga Ashe gaba daya ta rude main Palon gidan ta nufa

Shi kuwa Omar ganin tana tsoronsa sai ya kyaleta yace bari yayi wanka first sai yaje ya lallaso Iklas dinsa,cike da nishadi marar misaltuwa ya fara wanka.

Iklas karo taci da Sahar, dariar mugunta Sahar tayi,wayar wuta ta fisgo a jikin TV,tsorata Iklas tayi gashi baza ta iya tashi ba bare ta ceci kanta,

kafa Sahar tasa ta hankadata baya ta fadi kwance wanwar daga ita sai yar fingilar rigarta, ihun ma Iklas ta kasayi nan Sahar ta dinga tsulawa Iklas wayar nan tana taka cikinta da kafa,Sahar ta gane yaune first day din Iklas, bayan ta gama Zane Iklas tayiwa jikinta rudu rudu,kafa tasa ta Mirza saitin gaban Sahar, ai Iklas saida ta suma yafi sau uku tana farfadowa.

Da gudu Sahar ta dauko Almakashi zata fara aske gashin Iklas kenan Omar ya bude kofa daga shi sai wandon shaddar daya sa,ya duba ko ina sashen Iklas bai ganta ba shine ya bude kofar da sauri yana son ya lallaso kayarsa,

Ai da gudu Sahar ta jefar da Almakashin da wayar TV ta zura da gudu ta garkame part dinta
Omar ya mike zai bita ganin yanda ta kumburawa iklas jiki da shatin bulala,
Riko hannunsa Iklas tayi ta masa alama ya sunkuyo da kansa,kunnensa ya kara a bakinta kar kayi mata komai,kar ma kayi mata maganar abinda ta min

Haba wifey jifa yadda ta miki yau zata bar gidan nan, wallahi baza ta tafi a banza ba sai na rama idan Allah yasa na warke,murmushi yayi ya gano me Iklas ke nufi,in dai kana sona kaji dadin zumata Dana baka dazu to ka kyalemin Sahar har na warke idan na rama kuma ka saketa wlh ko na tafiyata wajen Ummi....kuka ta barke dashi irin azabar da takeji,

Omar yace ur wish is my command Gomnatina abinda kika ce shi za ayi, ya sureta sai Toilet.




AsmaBaffa
[9:18AM, 4/21/2018] ‪+234 903 944 2971‬: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GONNATI
ⓂⓂⓂ

155-160

By
AsmaBaffa




Tana kuka yana mata wanka,Haka ya gasata sosai sai sannu yake mata,fitowa yayi tayi wankan tsarki da kanta da sauransu,bedsheet kuwa blood din Iklas ya gama batashi,cirewa Omar yayi har katifar sai da ya dan shafota,liquid soap ya sawa katifar wurin daya baci yasa dan ruwa kadan da towel karami ya dirje wajen tas,
Hand dried ya dauko ya busar da wajen sannan ya shimfida wani bedsheet din,a washig machine ya wanke bedsheet din ya baza shi,room din ya gyara kamshi ke tashi kawai,Iklas na rike bango ta fito hawaye wani na bin wani,idonta jajir ya kumbura,

Da sauri Omar ya karasa gareta zai riketa tana kuka tace ni....bana sonka...ka daina....ku...lani.ba so...kake... Na mutu...ba...ka...kyaleni....na mutu...ma sai sabon kuka
Omar ya rasa yanda zai lallashi Iklas,kusa da ita ya zauna bakin gadon,zai fara magana tace ni...ka...kyaleni...dama abinda akeyi a auren kenan ni kam Ummi ta cuceni an bawa shugaban mugaye na Nigeria ni.
Daria Omar keyi a ransa,haba Gomnatina dadifa muka je nema,hannunsa daya ya daura a bisa cinyarta, daukewa tayi ta jefar da karfi,
Am so sorry ai kin huta yanzu an bude hanyar next time kece da garabasar,da sauri tace Allah kiyaye,so nake ma ki warke na kunna mana kida ki min rawar nan taki,harara ta balla masa tana ci gaba da kukanta,da kyar ya lallasheta yace, shafa mai mana kimin kwalliya,kuka ne ya taho mata tace ni yanzu ba duniya bace a gabana ba ka daina takura min,kuma ka kiramin Ummita da Suhailata Allah sarki yan uwana

Sultan Omar ya kira a waya, ya na dagawa yace kai munafuki wlh duk sai na muku rashin mutunci yanda ace kun San Iklas matata Ce amma kuka ki fada min,tun da wuri,dariya sultan yakeyi sosai kai kuma sai yanzu kaji haushin?

Malam magani zaka kawo ma Iklas bata jin dadi,nan ya labartawa Sultan yanda Sahar tayiwa Iklas,daga nan yace kuma damafa bata da lfy Sultan sai daria yakeyi

A lallai mutumina Ashe angwancewa kayi dole kaji haushinmu,gaskia Frnd baka da hakuri yarinya ce fa,to malam ina ruwanka in zaka kawo min kazo ko na kira wani,Allah huci zuciyarka gani nan zuwa
Iklas dai kukanta takeyi a hankali tana goge ido,Omar sai aikin lallabata yakeyi yana bata hakuri,
Kukanta ta karawa karfi ga abinda kukayi min kai da matarka yanzu kaje ka kara fadawa Frnd dinka sai sun San me ya faru,sorry baby magani zai kawo kin San kuma dole yasan matsalarki.

Kitchen ya Shiga ya hado mata tea da dambun naman da ta soya jiya,da kyar ta yarda ta ci,tana gamawa Sultan ya kawo magani a compound suka suka hadu ya karbo,wata Riga ya bata tasa marar nauyi,kana ya bata magani ta sha ya shafa mata a shatin bulalar da ta sha wurin Sahar,tare da kwantar da ita,
Kallon Omar tayi tare da turo baki tace kiramin Ummi a waya,to zan kirata amma sai kin daina kuka,hawayenta ta goge na daina to.

Ummi ya kira bugu daya ta dauka a ladafce suka gaisa da Omar,yace Iklas ke son magana dake mika mata wayar yayi,cike da rauni tace Ummi ina kwana gaisawa sukayi,Ummi tace ya najiki haka,lfy kuwa?kukan da ya taho mata ta hadiye tace lfy Ummi kaina ke dan ciwon gobe ko jibi zanzo
Wanne irin zaki zo daga aure wlh kar na soma ganin kafarki gidan mu,duk iskancin da kika dingayi a gidan nan a bar miki mijinki daga kai ki zaki zo yawo,
Kuje kuji dadinku Iklas ke da Omar dinki,a sanyaye tace dan Allah Ummi to ki turo min dasu suhaila kinji,babu daya da zan miki,ki fita idona wlh na fada miki,tunda muka dawo gidan su Omar kina kula su Suhaila ne?ke ga me miji ko?to baza su zo ba,

Um...datse wayar Ummi tayi a ranta tana yar cin uwa taji jiki wa ya fada mata.

Kuka zatayi Omar ya girgiza mata kai amma sai da ta saki kukanta,gajia Omar yayi ya tamke fuska Ko ki min shuru Iklas ko na kara yin second rou...kafin yarufe baki tayi shuru tana zare idanu.
Jinyarta Omar ya dingayi har tayi 3days ta warke sosai har shatin dukan Sahar ya fara bajewa,kula da ita Omar yakeyi kamar kwai babu inda yake fita tunda akayi bikin su sau daya yaje wajen su Mama sai waya.

Iklas kullum sai tayi waya da Ummi tana roko a kawo mata su suleim,amma Ummi taki yarda da kyar Mama tace Abdallah zai kawosu yau suyi mata yini,Tunda Iklas tasha wahala hannun Omar tsoron sa takeyi ko bed din sai yayi mata Jan ido take hawa,yanzu bata shishigin manne masa sai dai shi da ya zame mata manniru
Ko yaushe yana jikinta kitchen bedroom etc sha'awarta ce take damunsa kullum da ita yake kwana yana tashi kamar karota akeyi kullum,gashi ko romancing Iklas bata barinsa,
Da ya kai hannu zata fashe masa da kuka,da kyar ma zata yarda ta kwana dakin,idan kiranta yayi ko wani abun zai karba daga nesa take mika masa ta fece da gudu,ko ta dinga lallabowa kamar barauniya.
Shi yasa gaba daya Omar ya shiga damuwa,baya jin dadi kwata kwata sai dayayi Dana sanin ma bai kusanci Iklas ba,saboda sha'awarsa ta karu,gashi gudunsa takeyi,Sahar kuwa bakin cikinta yake kunsa yanda take bin maza ya ninka na da,so yake ya rabu da ita kar wani laifinta ya shafeshi amma yayiwa Iklas Alkawarin kyale mata ita.

Kafin ya cika mata aiki,yau Iklas murna takeyi su Abdallah zasu zo da sassafe ta tashi Omar na bacci ta zame ta hau gyaran gida,kafin kace me ta gama komai,dakin da Omar ke ciki ne kawai ya rage mata jira takeyi ya tashi,

Tana shiga kuwa taga ya tashi ya shiga toilet,kafin ya fito ta gyara room din sai kamshi,kayan da zai sa ta Ciro masa,yana fitowa yau sabo da murnar su Suhaila zasu zo gashi taga Omar yana fushi da ita yana shareta,shi yasa taje wajensa da niyyar tsane masa jiki,hanata yayi fuskarsa ba walwala,juya mata baya ma yayi, ya gaji da abinda Iklas ke masa da shi yace ta masa guduwa zatayi tana tsoronsa kamar a kanta aka fara,

Abinda yafi bashi haushi gudunsa da takeyi tana nuna tsoronsa take ji kamar wani zaki ko aljani,yanzu dan gulma saboda tasan baki zasu zo tazo wani goge masa jiki,
Hannu ta mika a sanyaye ka kawo nayi ma,cike da masifa Omar ya kalleta bana so da ke kike min? Shuru Iklas tayi tana mamakin Omar dinta fa biye mata yakeyi,sai abinda take so yake mata,yau kuwa harda yi mata tsawa daga kawai tana tsoron kar ya kara mata irin abun nan,

Wata zuciyar tace mata ke Iklas kinfa chanja masa irin tsiyar da kika dingayi kullum,baccin kirki bakya bari yayi saboda masifa,bawan Allah ai yayi hakuri,in wani ne fa ta karfi zai miki,amma ko magana bakyaso ya miki ba irin lallashinki da baiyi ba,idan ma baza ki yarda ki kara bashi kanki ba to ki bari mana ya samu nutsuwa, ki kula da mijinki,Omar bai son hayaniya,dama kuma yaya sarai kin San Omar bai daukan raini,ke kadai yakewa haka,yake miki daria saboda yana sonki,idan kikayi sake wata ta kwaceshi da wuri,kuma kinsan ba ke kadai gareshi ba gobe gobe kwananki zai kare ya koma dakin kishiyarki.

Omar har ya gama shiryawa Iklas na tsaye kamar gunki tana zancen zuci sai ji yayi tace KUTMAR AI WLH BA A ISA BA.shuru ta karayi yana daura agogo yaji da karfi tace KARYANE BAZAN BARI BA,kallonta yayi da sauri yaga dai waje daya take kallon har yanzu,kafin ya ce komai yaji ta kuma cewa MIJINA NA NE NI KADAI harda kwalla zatayi kuka,
Tsawar da Omar yayi mata ita ta dawo da ita daga tunaninta keee lfy kike kuwa?Omar ya tambaya, kyararrabewa tayi zatayi kuka,omar ya wuceta yana aikine bai isheki ba.


Please Login or Register in order to submit comment