Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Na wuce Office ni idan su Abdallah sunzo su jirani kar su tafi,kallonsa Iklas tayi taga yanda omar ya zuka uban kyau kamar zatayi kuka dan Allah ya Omar ka canja kaya kaji?
Akan me?kallonka fa za a dinga yi..mene damuwarki to?

To baka ci komai bafa? in na dawo zanci,shagwaba zata fara masa yagafa lallai zata jawo masa jangwangwama, bude kofa yayi zai fita da sauri tasha gabansa, to ko kiss baza kayi min ba?cuno masa bakin tayi gaba,taso bashi daria amma ya fuske tare da tureta ya wuce,
Sai daria yake a ransa gwara ya daidaita mata sahu.

Kamar zatayi kuka Haka ta dinga zaga dakin,toilet ta gyara ta karasa komai,duk hankalinta Na kan Omar kar ayi mata snatching, fresh milk kawai tasha da farfesun da tayi,
Wanka tayi ta cakare cikin wata doguwar rigar material,cike da kasaita ta fito main palon gidan,bata ga kowa ba sai yan aikin gidan,tsakar gidan ta fita tana zagawa tare da yaba tsaruwarsa,
Sahar fitowa tayi zata wuce wurin aiki ido hudu sukayi da Iklas kallon kallo akayi ko wacce na Harar yar uwarta, sai da Iklas taje jikin kofa tace sai nayiwa ubanki kaciya da kwalaba,ta gudu cikin palon,sashenta ta koma 10mnt latr sai ga su Suhaila sun fado Palon Iklas da gudu.

Anty Iklas salamualkm munzo, nanfa suka dinga hira Abdallah yace anty nan da 3wks zan tafi Russia karatu,inye cewar Iklas ta shiga yi masa adduar samun nasara.
Suleim tace anty yau da girkinki zamuyi lunch,
Suhaila tace ya Abdallah ance fa mu koma da wuri,harara Iklas ta makawa Suhaila look at u kamar ba wajen antynki kikazo ba,ba inda zaku je sai Honey ya dawo,
Daria suka sheke da ita baran ma Abdallah yace kai anty ko kunya babu.murmushi Iklas tayi tace yara mu yayyen zamani ne.wata Leda suka mika mata gashi inji Mama. Lallai Ummi bata Baku komai Ku kawo min ba?suka ce ae ya Omar kawai tace mu gaisar banda ke,murmushi Iklas tayi Ku kyale tsohuwa zamu hadu ne.

Girki ta shirya lafiyayye kala uku sukaci suka sha,Suna ta hira nan sukayi Sallar azahar da la'asar sukace zasu tafi gida,Iklas ta datse kofar dole sai ya Omar ya dawo Baku isa ba,

Dolensu suka zauna,wanka Iklas ta sakeyi tayi wankan dakakkiyar shadda maroon tasha aiki da farin zare,kafa dauri tayi tayi matukar kyau,sarka da earing duk farare,kamshinta ya cika gidan,
Omar ne ya shigo da sallama da gudu su Suleim suka rungumeshi,sai bin Iklas da kallo yakeyi tayi tayi kyau ga iya kwalliya,Suhaila tace Anty ga Horney din naki fa,daria sukayi Iklas harda sunkuyar da kai wai kunya,

Takaddun dake hannun Omar da ya shigo dasu ta karba hade da magazine, ledar hannunsa ma karba tayi ya mata magana a hankali daya tsarabar su Suhaila ce daya taki ce,ya wuce room,dubawa tayi taga wani tsandareriyar sabuwar laptop ta Apple,dayar ledar kuma kayan zaki ne da gani sune nasu Suhaila.Abdallah ta mikawa gashi tsarabarku su Suleim sai murna sukeyi,daya bedroom din ta shiga ta Adana komai ta bishi daya bedroom din hannunta dauke da takaddunsa,karar ruwa taji alamar yana wanka,a drower ta ajiye takaddun,ta karasa jikin kofar toilet din tare da Dora kanta jikin kofar tace honey na shigo na tayaka,daga ciki yake Allah kiyaye min,pls ya Omar bazan wa abarka daria ba,sai dai in zaki bari muji dadi shuru tayi ta dawo wajen su suleim tayi kus, ba a Dade ba ya fito sanye da jallabiya, mikewa sukayi yaya zamu tafi mu,to Ku Mun gode Ku gaida kowa da kowa,sai munzo har mota suka rakasu,

Kara shirin fita omar yayi Iklas na gefen gado tana kallonsa yafi dazu kyau,wani takaici ne ya tasowa Iklas tasan ma fita zaiyi,maybe zance zaije,kukanta yaji yana tashi kadan kadan,banza yayi da ita yasan me takewa kuka,kofa ya nufa kafin ya karasa ta rigashi ta sa key wlh baza ka fita ba,
Haka kawai me na maka da zaka dinga azabtar dani,ko abinci kinci kakeyi bayan ka bani wahala rannan matarka ta dakeni wanne mataki ka dauka?shine yanzu zaka dinga min haka.

A nutse yace me kike so na miki Iklas,tunda akayi abin nan wanne hakuri ne bana baki,ba lallashin da ban miki ba,koda baki bari na sakeyi ba amma ai bai dace ki dinga guduwa ba kamar wani dodo,dan kinga ina sonki ina damuwa,nasan kinyi min kokari amma ke a tunaninki abinda kikeyi ya dace?girgiza kai tayi tace gaskia nasan dai to banyi dai dai ba, Good amma ai sai ki koma normal ko kamar da,mene baki da labari a harkar nan?to ai ni ban San da zafi ba kuma ai Kaine ka yaudareni kace da dadi,
To ba hakki na bane?nakane mana kuma sai akace kamin mugunta?first ne wajenki dole kiji amma kullum rigimar ki daban a zauna lfy kinki daga kuka sai masifa dare da rana abinda zakice daban.

A hankali tana cuno baki to ba sai kayi hakuri ba kayi min uzuri amma da wuri har ka dau mataki.wanne mataki?gashi zaka fita da dare,dazu da kiga na fita a office aka kirani,yanzu kuma Sultan ke nema na zamuje gaishe da iyayen budurwar Raj.

Da Daren nan shi Raj din bai San kuna da mata ba to baza kaje ba gaskia ya canja time ko suje su kadai,me zaki bani idan na zauna? kajika sai zan baka abu ma zaka zauna kawai nace mijina bazai je ba she, gwara ka kirasu a waya ka sanar musu malam matarka ta hanaka fita,daria Omar yayi lallai sannu Mama, nifa ba wasa nakeyi ba cewar Iklas.

Haka suka dingayi da Iklas ta hana Omar fita,saboda ya Sata farin ciki ya kira Sultan kai nifa wifey ta hana zuwa kuje kawai next time aje dani,Raj ne ya kundumo Ashar dan Kut...uba mayen mace,sumi sumi kamar Salihi yana maganganun banza sai muzuren banza a waje yarinya karama tana zare masa ido,zamu hadu dakai ne,Sultan nayi Raj nayi,gajia Omar yayi ya yanke wayar,Iklas kanta taji ya kara girma,gaskia ta kai mace,ta hana kuma an hanu sai abinda tace da mijinta,bata San wayo Omar ya mata ba,ba wai zata iya hanashi bane kawai dan ra'ayinsa ne.

Abinci ta kawo suka ci suka sha,shirin bacci sukayi ta dauko abinda Mama ta aiko dashi ta sha Omar ya jata jikinsa tayi lamo a kirjinsa, yana shafa bayanta yace babyna kin San me? A'a cewar Iklas wacce ke jinta kamar Sarauniya abinda tace shi mijinta keyi

Ci gaba yayi wifey na Allah ya jarabceni da sonki,har watarana sai inji idan ba Umarni kika bani nabi ba ban jin dadi,ni nafiso a kirani da kan tace in dai a kanki ne,dadi Ya gama kashe Iklas har doro takeyi, ni yanzu a duniya babu abinda zakice nayi banyi ba,
Shidewa ya farayi wai zaiyi kuka, amma ke abin mamaki akan a bu kalilan jinina saida ya hau,bayan kin San ance a iya first night kadai akejin zafi, ba komai bazan bari na halaka ba, yana maganar ya gama cire mata kaya tik,tana so ta hana tana jin nauyin hakan yanda shi ke bin umarninta ace ita ta kasa yi masa biyayya tir da halinta.

Bazan miki dole ba tunda gobe kwananki zai kare Sahar ta sama min Nutsuwa, tunda wacce nakeso ta kasa, da Sauri Iklas ta toshe masa baki ta hanyar zura bakinta cikin nasa, tace haba dan Allah honey nafa warke dama tuni, kawai dama nunawa nakeyi ban warke ba saboda irin zafin Dana ji rannan.

Karki takura kanki baby Sahar na nan gobe, kuka ta fara masa tana ta tirje bedsheet din, ni dai dan Allah ka daina zancen waccen kazo gashi sai yanda kayi dashi,mene bazan ma a duniya ba, kasan kuwa yanda nake ji da kai?




Asmabaffa

Ayi hakuri readers nasan kun jira busy nake yaune that's y na barku da yunwa ba dinner da wuri lol.
[9:18AM, 4/21/2018] ‪+234 903 944 2971‬: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

160-165



By
AsmaBaffa




Dadi Omar ke ji aransa ya gama gane Iklas cikin sauki yake mata wayo, dan Allah kar ka min da zafi irin wancan cewar Iklas, cike da zumudi Omar ya fara sarrafa ta,hawaye kawai takeyi tana tsoro,yana lallashinta da dadan kalamai ya samu ya shigeta,yau ma taji zafi sosai sai dai bai kai na farko ba,Albarka kuwa ta shata wajen Omar.
Shi ya mata wanka da komai,sai farin ciki yakeyi,suna kwance saman gadonsu Omar ya kara kankameta wifey me kike so na baki fadi ko mene ne? Tana kukan shagwaba tace ba komai kawai kayi ta sona,sai kuma waccen matar taka ni bazan zauna da ita ba

Murmushi yayi yace gashi gobe dakinta zan kwana ya kenan,ina Alkawarin da kamin? Cewar Iklas? Tsokanarta yayi nifa bazan iya cika miki ba,nufinka da gaske gobe can wurinta zakaje?sosai ma kuwa kin San ba ke kadai ce matata ba,shuru Iklas tayi sabo da bakin ciki

Washe gari da sassafe ta rubutawa wani me aiki magani ya siyo mata,lallabawa tayi har kitchen din Sahar ta zuba maganin a ko wanne ruwa dake a fridge din,da lemuka,

Tabar kitchen din,Omar ta shirya tsab ta rakashi mota ya wuce Office,Sahar ce ta Fito tana mika ta dauki ruwa a fridge ta kwankwada ta zauna jigib a palonta dan danan kasala ta rufeta ko yatsa bata iya dagawa,

Gata da ranta da lfy amma kasala ta hanata motsi,Iklas na labe tana kallonta,ruwan ta kwashe du Wanda tasan ta sawa magani ta juye a toilet ta kai robobin dustbin ta zuba sababbin ruwa a fridge din,

Wayar wuta ta dauka me makon Iklas ta dauki irin wayar da Sahar ta daketa da ita sai ta nemo zallar waya ta karfe murtikekiya lafiyayya,ta dakko almakashinta da sabuwar Reza,
Sahar ta Samu a palonta tana zaune ragwab,tunda Sahar taga Iklas da waya tasan yau sai buzunta,ta kula yarinyar nan muguwa ce bata yafiya,
Gashi ta rasa wacce kasala ce ta sameta haka,nannade hannu Iklas tayi tana sheka wa Sahar Dariya tace yau zaki ci ubanki da mai da yaji,ba a min a zauna Lfy,juyi tayi gaban Sahar tace kalleni da kyau Gomnati tafi karfinki,ke nafiki fa wayeya na fiki gogewa a duniya,na San rayuwa kala kala,ke wlh baki isa kin iya kishi Da Gomnati ba,

Har kisa hannu ki iya dukana to yau zakiga yanda akeyin duka,tintsuro Sahar tayi daga kujera ta fado Tim kasa,zama Iklas tayi dirshan tayiwa Sahar tsirara tana kyakyata daria daga ita sai bra da pant,a hakanma Iklas tunowa tayi ba kyau kallon tsaraici amma da tsirara zatayi mata
Jibi dan nononki kamar kwai gaskia ya Omar yayi hakuri haka yake taba su,

Hawayene ke tsiyaya idon Sahar saboda bakin ciki gashi ba ta iya ko daga yatsa,wayar karfen nan Iklas ta fara tabkawa Sahar iya karfinta,duk inda ta zuba mata bulalar sai Fatar Sahar ta dauke,ihu Sahar keyi amma Iklas ta garkame kofar yan aiki suna ta so su bude amma sun kasa,Iklas taki dainawa dukan Sahar takeyi iyaka karfinta,babu inda bai farfashe ba a jikinta,ita kanta Iklas tasha wahala ta hada gumi hannunta sai ciwo yakeyi
Amma taki bari,tun Sahar na Kuka har tayi Shuru karfin kukanma babu,

Bayan Iklas ta tabbatar ta rama dukan da yafi Wanda Sahar tayi mata,juyata tayi ta dauki almakashinta ta yanke gashin Sahar kusan gaba daya,Kadan ta bar mata,
Pant dinta ta janye kasa ta fara tsaga mazaunan Sahar, sai da ta tsaga ko ina a mazaunan,sannan ta kyale Sahar hakan ma wai tausayinta ta ji,tana tsoron Allah,kwashe kayan tayi ta zubar ta kira Omar a waya,a gaban Sahar ta zauna tare da daura kafa daya kan daya.
Yana dagawa yace wifey yanzu nake cewa zan kiraki ya kike?ina ta missing dinki,me too honey,ko nazo gida ki bani zuma?shagwaba ta farayi sai watarana kullum sai ka dinga yi min way, daria Omar ya saki haba wayo ai kin fini wayo,ni din me honey ai ni yanzu na raina wayona.hirar soyayyarsu sukeyi Iklas tace honey yanzu yau a dakin Sahar zaka kwana? Yeah mene?to ni da wa zan kwana?ke kadai mana,to wai ina alkawarinmu ba nace ka kori waccen shegiyar matar taka ba,ni bana sonta, gwara ka auri wata akan nayi kishi da ita.

Haushi Omar yaji wato ma bata damu dashi ba,har cewa takeyi ya auri wata.yanzu me kike so nayi miki kawai kazo ka cika min Alkawarina ni,yau nake so a cika min,sabo dame?kuka ta fara Wanda ke Sa Omar zaucewa,ya isa wifey zan dawo an jima kadan sai na cika miki Alkawarin naki.

Bayan sun dauki lokaci me tsawo suka gama wayar,Iklas bude kofar tayi ta bawa yan aiki damar Suje su gyara palon Sahar,Su gasa mata jiki suyi mata wanka,hakan kuwa akayi Sahar da kyar take takawa,abinci suka bata taci,su Kansu dadi sukaji gwara da ta samu dai dai ita,sai daria sukeyi a boye.
Baccin wahala Sahar ta dinga yi har 5pm.

Omar ne ya kwankwasawa Iklas kofa ya dawo da gudu ta dira tsalle ya cafeta har shillata yayi suna daria,sannu da dawowa babyna,bakinta ya shiga tsotsa nan suka dauki lokaci me tsawo sai murza mazaunanta yakeyi masu matukar laushi,

Wanka sukayi tare suna wasanninsu,saida suka gama komai sannan ta ja Omar har part din Sahar tace cika min alkawarina.
A kwance Omar yaga Sahar tana murkususun azaba,lfy cewar Omar, da Sauri Iklas tace dukana na rama kar kaji komai cika mata aiki,daria Omar keyi yanda yaga Sahar ta turo duwawu baya,bodo bodo,kallonta yayi maganinki kenan Sahar yanzu kika fara gani,
Wifey dan bamu waje zamuyi sirri turo baki tayi Allah ni ban yarda ba sai dai ayi a gabana,hade rai Omar yayi ba wasa yace get out da sauri Iklas tayi waje tana buga kafafu

Kallonta Omar yayi yana jinjina muguntar Iklas, ya ce Sahar
Bazan iya rayuwar
aure dake ba am so sorry gudun daukan zunubi Wanda kike dauko wa kanki kullum kina hanyar bin maza,chance na baki da dama ko zaki shiryu ganin ke me kudice kina aiki salary na shigo miki shine kike take dokar Allah,da aurenki,duk yawon bin mazan da kikeyi ina sane dake, kiwa kanki fada ki tuba,shi yasa maza ke gudun auren ma'aikata saboda da yawan mata basa iya yiwa mazajensu biyayya,ganin Suna kama kudi,kamar yanda kikeyi
Kina shigar banza ba kamun kai,zantuka barkatai da maza abokan aiki,kawayen banza,kune shaye shaye bin malamai etc,wasu mazan kwadayi ke jawo musu mace ke raina su,shi yasa a zaman aure musamman namu na hausawa ake samun Matsala,wasu matsalar mazance saboda sawa mace ido kan kudinta etc.wasu kuma mafi yawanci matanmu na hausawa su keyin wannan shirmen,negative thinking kikeyi Sahar,sanin kanki bana zalintarki,ba abinda na Gaza miki,ke ga me kudi ko?nafi karfin dukiyarki wlh har nawa take,da ace normal kike lafiya lau zan zauna dake ko da bana sonki, karma kice ko dan mace ko wani zai juyani nayi miki wani abu no,ni kinfi kowa Sanin namijin gaske ne tsayayye,baza ki jefa ni cikin wuta ba Allah ya konani a kan abubuwan da kikeyi,bazan iya hada jiki dake ba,bani da niyyar wulakantaki ko ci miki mutunci,
takarda da Biro ya dauko ya rubuta mata saki daya, kafin ya mika Iklas ta banko dakin da sauri ta kwace ta jefa mata,ki dauka ki barmin gidan mijina tunda bana uban......Omar ne ya toshe mata baki da tafin hannunsa.

Shewa da guda sukaji Sahar ta rangada Ayyiriri nanaye banza a banza kai a tunaninka dan na zauna dakai na dawo gidanka?to kayi mushen tunani me kataba yimin?me ka tsinana min,dama dan waccen yar tashar matar taka na dawo kuma ko banza naci uwarta,
Kai har me kake dashi,dan kana ganinka me kyau,kyau dinka din banza shegu yan bariki,shegiya yar talla a titi duk Mazan tasha sun gama kwakwuleki,
Iklas ce ta maka mata kallon banza tace Allah kawo sauki honey da alama ta zare fa,ayi maza a sallameta kar ta fara duka da yage yage,

Duk da ciwon dake damun Sahar sai da tayi kukan kura ta shako Iklas, Omar ya kwace Iklas dinsa tare da dorawa Sahar sabon mari,ya nunata da yatsa ki kiyayi taba jikin mamata,
Tabe baki Iklas tayi muje me zubin zuma na baka zuma,yau sai ka suma sau 30,tun a first round zaka suma sau 20 daria suka yi gaba dayansu banda Sahar dake huci,Iklas ta nuna Omar da yatsa ta kalli Sahar tace kinga wannan babban goro sai magogin karfe yafi karfin ya tsoma ya zare yazo nima ya tsoma min,no...no..no kofar dan shi kadai akayita dai dai package dinsa ce.

Janta Omar yayi muje kyaleta haka wifey,Sahar ce tayi magana,wlh wlh wlh ni Sahar naci Alwashin sai kin bar gidan nan,kuma sai na batar dake kamanninki ma sai su shafe a doron kasa,idan uwata ta haifeni da jini sai na tozartaki a idon duniya,mu zuba ni dake.

Iklas tace idan kin fasa bakya kaunar Uwarki da tsohon banza,idan kin fasa Allah tsinewa uwarki,naci uwarki a iskanci kawai tsoron Allah mukeyi saboda lahira,na Fiki daba jahilar banza,Iklas duk kurin da takeyi na ganin Omar na kusa ne wai ita shegiya.
Janta Omar yayi harda kwacewar ka barni da matsiyaciya wai baka bata labarin wace Gomnati ba,ke bafa da iya common hausawa nayi gogayya ba,ki taimakawa kanki ki wuce gidan Ubanki tun kafin na sako wandon ya Omar da rigarsa na fede miki yan hanji,yanzu na yo waje da kwakwalwarki,
Iklas harda matsawa jikin Sahar dan taga Omar na kusa tace honey kawo min aska na cirewa shegiya belin gaba.

Daria Omar keyi sosai ganin yanda Iklas ke kuri Wanda da taga Omar zai yi waje zata rikoshi tana wayancewa,yanzu ma taka kafarsa yayi zai fita carab ta rikoshi dole a gabanka za ayi ita din banza a hankali ba tare da Sahar ta kula ba ta radawa Omar karfa ka tafi Kasan zata iya zaneni.


Sai da Iklas ta gama kurinta sannan suka kyale Sahar na sake saken yanda zatayi maganin Iklas. Kayanta ta hada kaf ta bar gidan Omar, Sahar na zuwa gida ta shirya karya da gaskia,dukan da Iklas tayi mata cewa tayi Omar ne yayi mata shi.
Iyayenta sukace baza su yadda ba,nan take suka kira Baffa suka zazzaga masa masifa tare da sanar masa abinda Omar yayiwa Sahar. da kyar ya basu hakuri yace su jirashi next wk zai taso daga Russia.

Iklas murna kamar ta kashe kanta,daga ita sai Omar dinta,Saida tayi nafeela raka'a biyu tayi musu adduar zaman lfy da karesu daga mahassada etc.
Omar sai dadi yake ji yanda yaga Iklas na kishinsa da kaunarsa, shi kam yayi dace.
Wanka Iklas ta sakeyi kamar yar agwagwa tasa dangalgalar rigarta me dogon hannu da Kadan ta haura mazaunanta,ta baza gashin nan malam,
Yau ba takura main Palo ta rungumo Omar har can,tace zauna oga Honey yau sai ka koshi da rawa, shi dai Omar sai daria Iklas ke bashi,

Manyan speakers Iklas ta jona da phone dinta zafafan wakokin nja sababbi ta kunna kamar zata fasa gidan, su Kansu ma'aikatan gidan tunani sukeyi yau wanne abin farin ciki ne ya faru a gidan oga haka.

Baya Iklas ta juyawa Omar Wanda ke hakimce akan akan daya daga kinkima kinman kujerun dake girke a Palon,Iklas rantsatsiyar rawa take takawa Omar ta birgewa me sa nishadi idan kana kallo, rawar kabilun nan take masa iri iri cikin nutsuwa,

Hip pop dance ta koma yi yanda take karairaya jiki tuni ta kara sacewa Omar tunaninsa gaba daya, kashe kidan yayi ba tare da yace komai ba ya sunkuce abarsa sai bedroom.




AsmaBaffa


Masoyana duk inda kuke wannan shafin nakune. Ga Iklas dinku fa in action.

Readers ayi min afwa idan nayi mistake ko typing error bani da time ne.
[9:18AM, 4/21/2018] ‪+234 903 944 2971‬: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

165-170



By
AsmaBaffa



Gaskia kuna birgeni masu commenting masoya wannan novel jinjinata gareku da godiya ba adadi





Bedroom ya direta saman bed yana mata chakulkuli sai daria sukeyi,wani mayen kallon Omar ya mata Wanda Iklas da taga irin wannan kallon tasan me yake nufi,Omar yace wifey tallan nan ya lalataki da yawa ko kunyata ba kya ji,murmushinta me kyau ta saki ka godewa Allah ma Da Allah ya kare maka ni iya haka.
Ni da ka ganni ba komai ke bani kunya da yawa ba,kuma ma ai watarana ina jin kunyarka,kasan na saba da kai shi yasa bana boye ma komai,tunda kai nayiwa rashin kunyar ai duk daya,zamu ce ta tadda mujemu kai wacce kunyace da kai?

Ai ban kaika ba ko kafarka ban kamaba,to naji fada min ni wacce rashin kunyar nayi miki ?cewar Omar, kallonsa tayi tare da yin wani fari tana juya idanunta masu rikita Omar,see u kana danne yar mitsilar yarinya a bed kana sambatunka,rannan ma ina jinkafa kyaleka nayi dan kawai naji zafi ne amma wacce kyauta ce baka min ba,gwada masa ta farayi ohhh Baby,my life ahhh na baki garin Abuja ke da kano state ma impact Nigeria du,zan siya miki jirgi,motocina da gidajena,ni darling du nakine sai abinda kika ce.

Dariya Omar keyi sosai karyar da Iklas ta sambado masa yasan yayi sambatu amma bai irgo da cities ba,kiji Tsoron Allah wifey yaushe nace haka?oh to ai lokacin ka bar kasar nan ka Lula dadi world,amma wai
kana zancen wai a kiraka me kunya,
Wanne tabo ne ban sani ba a jikinka? Zaka dinga min pretending, ka fito min a Mutum sak ba wani kwane kwane,

To naji amma ban yarda ba in kin isa zo a karayi aji idan zanyi sambatu wannan lokacin,ai na daina sambatu,ni kuma nace dole sai kayi,musu ne ya kaure tsakaninsu shi yana a karayi bazai Sambatu ba yayiwa Iklas wayo bata gane ba tace duk da ba dadi nake ji ba azaba nake sha a kara yi yau sai

Please Login or Register in order to submit comment