Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsotsa kadan ya mata Good night ta karbi Prince tayi cikin room din Mama.wanka Mama tayi ta shirya sai wajen Baffa,ta zata Iklas tayi bacci,harda sanda.

Tana fita Iklas ta kunna wayarta za tayi karatun novel kiran Omar ya shigo,tana dagawa yace ina Prince dina?wato prince ma kazo nema ko?yayi bacci tun dazu,mama fa? Ta fita cewar Iklas,a firgice yace tsoro ne har yanzu?calm down tana wajen baffa har wanka ma tayi,
Murmushi yayi yace hmm to ko nazo? Cewar Omar da sauri Iklas tace no karka jawo min pls kayi bacci.matsoraciya kawai,ae naji din,to yimin wani abu nayi bacci,nan Iklas ta dinga zuba masa sweet word masu girma da tsada,wasu ma kunne bazai dauka ba shima haka,daga cewa za ayi bacci sai da suka kai 2 na dare suna waya.

Police ne sukayi sallama a gidan Sadiya tare da tasa keyarta zuwa station saboda an samu nasarar cafke yan ta'addan da ta taba sawa su kashe mata Omar, ana kamasu suka kala mata sharri cewar itace uwar dakinsu,dan haka aka kama da ita.kwanan Sadiya 5 a sell Omar ya biya kudi me yawan gaske aka saketa da kyar.
Mijinta ma yayi nasa kokarin wajen kareta akan case din.
Bangaren Aisha kuwa mijinta yace tunda Allah ya shiryeshi ya daina harkan banzan da yakeyi zai kara aure, mace daya baza ta isheshi ba,ya nemo wata yar santaleliya zai aura me suna Zakiyya.Aisha tayi kuka tayi bakin ciki ta gaji.ta saduda ta fawwalawa Allah,Baffa ya nemo su ya hada kan yaransa tare da yi musu Nasiha me ratsa jiki.
Najja kuwa cewa tayi Baffa nima ance za a turo,ok ko me ake ciki ki fadawa Mama cewar Baffa,a nutse tace to Baffa. Su Najja anga duniya ta fito da miji itama kwanan nan za a sha biki.

Yau Iklas kwananta 35 tayi arba'in,gyaran jiki ta shashi in and out,ta kara kyau kyan diri ta karashi,yayin da Omar yake Neman zaucewa sabo da Iklas bata yarda yayi xxx sai dai romance kawai,suyi fada su shirya,yayi fushin ya hada dabara da salon wayo har yau bai yi aiki akan Iklas ba,yanzu ya canja shawara.ya gaji ya matsu Mama ta bashi matarsa su koma gidansu,gashi taki yarda dan Mama ce masa takeyi sai Iklas tayi 2mnths zata bashi ita su tafi.shi kuwa yace bazai yiwu ba gaskiya.

Yauma kamar kullum Iklas tana baccinta dakin Mama yanda suka saba,Mama na bisa katifa tana Bacci Omar ya lallabo dakin daga shi sai boxers dan firit,ba tare da bata lokaci ba ya sunkuci Iklas tare da toshe mata baki sosai,
Zai tafi jin kamar taku yasa Mama ta farka,ga duhu a dakin kafafun mutum kawai ta Iya ganewa sai ta daga kanta ta kalli sama,sabo da duhu Sai taga mirjejen katon namiji tsaya a kanta,
Dan danan Mama ta tuno da Aljanun kwanaki da rarrafe ta fita waje tana fita ta mike tare da gudunta tako tako tayi dakin Ummi,karar Iklas taji tace wayyo Mama Ki dawo wlh Omar ne yazo zai saceni.
Omar takaici ya rufeshi yanda Iklas ta kwace bakinta daya toshe ta tona musu asiri,yanzu Mama zata gane sune aljanun baya,watakil tayi fishi ta hanashi matarsa,amma da ace zata bashi matarsa su tafi da fine and Good.
Kunya yaji kar Mama ta ganshi cikin sauri ya saki Iklas a kasa da sauri ya bi hanyar part dinsa,Mama na shawo kwana shima yasha tasa kwanar,kawai hango bayansa Mama tayi ya shige room dinsa,
Cikin fushi Mama ta shiga room dinta,a ranta tana da alama yaran nan ne suka firgita mu rannan amma suka raina mana hankali,ita da kanta Mama da ta tuno sai da abin ya bata dariya,wato Iklas ce tayi Muryar mace nan har Hanjin tururuwa muna siyarwa.
Mama a ranta take zancenta tace Allah kaimu gobe zaku bar gidan nan da sassafe ma kuwa.

Iklas ta koma kan bed tayi luf,tunda taji Mama shuru to tasan tabbas ta ganosu.
Sai juyi takeyi tana sake saken da wanne ido zata kalli Mama gobe.
Gari na wayewa Mama tana idar da Sallar asuba ta hadawa Iklas kayanta da tasan suna dakinta kaf,
Wajen Ummi ta shiga ta sanar mata,Ummi ma dariya takeyi sosai nan ma ta hada kayan Iklas kaf,

Duk wani kayan Iklas saida suka hada tun kafin garin yayi haske,dakin Omar ma mama ta tattaro nasa duka gaba daya.
Wasu yan aiki Mama ta tura Gidan Omar duk da neat yake saida tasa su suka kara gyara gidan,ko ina ya dau kamshi da kyalli sannan suka dawo,

Kayan Iklas dana Omar duk an zubasu a mota tasa driver ya kai can gidansu,
Omar yayi wanka sai mamaki yakeyi ba kayansa har turarukansa,komai sai guda daya aka bari na sawar yanzu.
Haka ya shirya cikin wani danyen yadi Milk color,ya fesa turaren da mama ta bari,ya sa takalminsa ya fito sai soshe soshe yakeyi na kunya,Ummi,Mama, Baffa dasu najja gaba daya suna palon suna hira,
Iklas ma haka ta sanya sabuwar red atamfar da mama ta bar mata,jiya me dinki ya kawosu,gyale da takalmi,sai kayan kwalliyarta,haka ma Prince,shiryawa sukayi ta fito itama,prince dauke a kafadarta,ta sha uban kyau sai kamshi sukeyi

Sai kunya takeji haka suka gaisa ko kallon Omar batayi ba, shi kuwa kamar zai hadiyesu,mamace tace ga breakfast can sai kuje kuci,ko hanjin turuwar zaku soya abinku?
Baffa ne yayi magana yace a'a kar ki damar min yara,ki bari suci su tafi kinzo kina tsokanarsu bayan ke kikayi abin tsokanar.
Mukus su Omar sukayi,Ummi tace da kin sani baki basu abincinba wlh.
Ku wuce kuyi sauri kuci ku tafi kuje gidanku kuji dadin yin aljanun a can cewar Baffa.
Najja ce ta karbi Prince a hannun Iklas tana masa wasa tana Anty Iklas kinyi kyau wlh,murmushi Iklas tayi tare da cewa tnx tawajena.

Omar kuwa farin ciki ya cika shi yayin da Iklas ta fara hawaye tana cin abinci Omar na kallonta tana kuka.kallonta yayi kuma karki yi tunanin ni sai dare zanyi abu kin San ko first night banyi ba sai first day dan haka ki zama ready bana harka sai dare.
Kuma zaki San kin min laifi duk sai na fanshe,

Kuka Iklas keyi Mama tana kuyi sauri fa,Har wajen Mama Iklas tazo tana rokonta,Mama tace ki rufawa kanki asiri kafin na miki hukunci me tsauri ku bar gidan nan.
Omar ma yana gamawa yace Mama zamu tafi....dallah rufe mana baki cewar Ummi, Baffa yace kaga ku masu laifi ne ku tafi ya fi muku sauki,
Har mota Najja ta rakasu da Prince driver ya ja su sai gidansu,Iklas hawaye wani na bin wani,tace to....to....dan...Allah...kasa ....ayi min...Allurar family planning.




AsmaBaffa



Tnx alot
ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

210-215



By
AsmaBaffa


My best fan ever MAMAN WALEEDA Allah baki lafiya ameen.kullum muna miki addua missed u much more, wish u quick recovery.




Pls ka kaini hospital ko Allura ayi min,kar na samu ciki da Wuri kaga Prince ko girma baiyi ba,kar muzo a sami matsala,I knw kana da ilmi kan hakan,sai kaga an samu ciki ga yaro na shan nono yayi ta cuta ya samu matsala ko mu rasashi gabaya gashi bamu da tabbas da Wanda zamu haifa gaba.
Omar ya nutsu yana jinta,maganarta gaskiyace amma shi yasa son yara,musamman da ya Dade da yin aure bai ajiye ko daya ba,
Kallonta yayi tare da lumshe ido,jawota yayi jikinsa yana share mata hawayen yace bari muje hospital muji shawarar Sultan.

Driver yayiwa umarnin zuwa asibitin Sultan,a office suka sameshi,Bayan Omar ya masa bayani,Sultan yace is Good ayi mata,kasan ta masu tsohuwar haihuwa daban ta masu sabuwa daban,za ayi mata Allura,idan bata karbeta ba sai a canja wani kalar,idan tana so ta samu ciki sai a daina,haka kuwa Sultan yazo tare da zuko ruwan allura zaiyi mata a hannu,
Omar yace hey dakata malam ka nemo mace tayi mata baza ka taba min mataba,dariya Sultan yayi to sir ai ba taba ta zanyi ba kawai yi zanyi ba tare da ko yatsa ya dangwala jikinta ba,
A'a wlh a nemo mace salon kaga kalar skin dinta cewar Omar,Allah shiryeka Frnd da wannan bakin kishin cewar sultan.
Mace aka nemo tayi mata ya basu date a rubuce time inya cika ta dawo,Iklas sai murna takeyi tare da cewa a gaishe min da Yasmin ina nan zuwa insha'Allah,kuma kacewa Raj kwana biyu ko leko prince dansa baizo ya ganshi ba,nayi fushi.to Allah kawoki lfy,kuma zan fada masa,Ina Babyn namu?cewar Sultan.
Da murmushi Iklas tace yana mota.OK ai gaidashi, zaiji tnx a lot.
Sallama sukayiwa Sultan suka wuce cikin mota hannunsu rike da juna,sai kallon hadaddu akeyi a wajen,duk inda sukayi idon mutane kamar zai fado.
Mota suka shiga sai wani suya sport,Gomnati ta kalleshi da mamaki me zaka siya?yanzu mukayi breakfast,da sassafen nan me zamuyi dashi?murmushj yayi wai ke baki san ke amarya bace yau?to amarya da ango ne a motar nan idan kin manta na tuna miki,
Baki ta tabe tare da yatsina fuska awai abinda ka shanye amarcinka,wannan me jegon da batayi arba'in bace,ke kike ganin haka,amma ni kinfi budurwa a wajena,Iklas wani dadi taji amma a fili harda dauke kai tana yatsina fuska,yatsunta Omar ya fara murzawa yana ko kin San duk duniya sun tabbatar virgin bata da sweet sai dai ma wahala da zata sha shima dole zai sha wahala,duk da namijin zaiji dadi.amfanin mutum ya samu virgin shine idan dashi ta fara shi zai iya bi da ita,amma misali ka samu bazawara ko wacce ta nemi mazan banza dama ba dakai ta fara ba,maybe Wanda ta sani ya fika zama active ya iya gingering dinta,wani kuma ta saba da lazy ne kai kuma gwarzo ne sai ki ga ka kasa control dinta,tana samun matsala,but idan virgin ka aura baka da matsala,Kwanciya Iklas tayi a jikinsa tare da cewa to Allah ya shirya mata masu bada Kansu tun a waje,sabo da rudun duniya,da rashin yin addini,zakaga da yawa mata musamman yanzu addini bai damesu,ga ilmin ba a amfani dashi,sallah a dinga sha ruwan dai dai,wasu basayi budurwa katuwa bata sallah bare sauran addini,shi yasa shedan yake saurin samun nasara Kansu,amma in mutum na daurewa yayi sai kaga ko yanaso Allah ya kareshi bai aikata,idan ma yayi sai Allah ya shiryeshi ya daina.
Wooooh sai wifey akwai wa'azin duniya,na fada miki da Arabic schl kika dace,ko na samo miki kiyi degree?boye fuskarta tayi ajikinsa a hankali tace ae inaso,angama Gomnati ikon Allah,

Suna zuwa gida Iklas ta kwantar da Prince a bed dinsa ta fara shirya kayan sawarsu nata Dana Omar, Omar kuwa kayan jikinsa ya cire daga sai short ya karaso wajen Iklas,Yan matana a ajiye shirya kayan nan kizo muyi baccin rana pls,na gaji yanzu hutawa zanyi,
Yanzu fa ka tashi daga bacci karfe nawa yanzu da barin gidan mama?to ni baccin hantsi zanyi kuma kin San ni bana iya bacci ni kadai idan kina kusa,
Muje manniru cewar Iklas,Omar kayanta ya cire mata tare da shigewa da ita blanket,ya haukace gaba daya,itama ya gama gigitata,kawai shagalinsu sukeyi,yana gab da samun abinda yake so wayarsa ta fara ruri,ko saurararta baiyi ba,nacin kira aka dinga yi cike da jin haushi yayi tsaki tare da dagawa ko duba wa ya kira baiyi ba yace hello cike da dashewar murya,muryarsa sai rawa takeyi,duf yaji ba a ji magana ba,cike da masifa yace wai who is on the line,Sadiyace ta fara ina..ina ya..ya..Omar nice Sadiya sis fa,
Kamar zai daketa yace to kuma ke baki da hankali ki dinga kiran mutum cikin tsakar dare ko kunya ba kyaji,sauri ki fada min abinda zaki fada min kafin na kashe wayata,

Yaya yanzu fa 11am zaka kace tsakar dare lafiya kuwa,dama shirmen daya sa kika kirani kenan?no dama kira nayi mu gaisa,da Sauri yace to na gode I wl call u back,ya kashe dit ko ajiye wayar baiyi ba kiran Raj ya shigo shima dagawa yayi uban mene kuma?zan kiraka back malam ya kashe .

Yaci gaba da harkoki waya sai kara takeyi nan ma Raj ne still a fili yace jakai sai kuyi tayi,ranar Iklas tasha wahala karshe wanka kawai sukeyi suyi Sallah Omar ya Dora daga inda ya tsaya,kamar engine, sai da ya cinye yinin tas,har kuka Gomnati tayi,yace dama na fada miki duk rashin kunyar da kika min da karyar baki fara Sallah ba sai na fanshe,

Haba wacce karya nayi?kina musu?cewar Omar bari ki gani,labtop dinsa ya dakko ya kunna mata video dinta tun daga ranar da ta fara Sallah,shuru tayi tare da mamakin abun,a kiyaye gaba cewar Omar,murmushi tayi lallai honey ka iya wayo,shi yasa ka jawo Mama ta koremu gida.
Kwanan su uku Omar ya kai Gomnati yawo suka dinga yawon gaida yan uwa,frnds da abokan arziki sai da sukayi 1wk kullum sai sun fita zuwa gidan wasu.

Admission Omar ya samowa Iklas a wata private university tana karanta Arabic English, Iklas fa an kara girma da kyau,Prince ma haka,yaro jajir dashi,zai wayon tsiya.
A kwana a tashi Iklas ta gama level 1 sunyi Hutu Omar ya biya musu aikin hajj,suna gama hajj ya kaita kasar libiya wajen yan uwanta,daga can suka wuce Russia suka kwashi amarcinsu sannan suka dawo gida Nigeria, Omar yanzu har Office yake zuwa da Iklas yana nuna mata yanda aiki yake,har tayashi tanayi,idan taje schl ta dawo sai ta biya wajen Omar a Office,duk wani company da aikin da Omar keyi,da meeting ko wani abu indai Omar zaije kafarsa kafar Iklas,

Iklas yanzu rubuce rubuce ya dawo,ga buga Lissafi nawa ne ya shiga company nawa ne ya fita,kaza yana bukatar kaza,watarana kuma harkar boko akeyi,Sadiya ma dasu naja an basu wasu companies na Baffa suna kula dasu kuma sosai suke kawo masa ci gaba.Baffa da Omar sun yaba da aikinsu,

Sahar kuwa har yau abin ba sauki domin yau ma Daddy zai fita ta fito da gudu gaban driver Daddy ta bankade zaninta duk da Mum ta sa mata dogon wando saida ta cire wandon ta karasa wajen driver tace malam zaka siya,
Ko kallonta driver baiyi ba a ransa ya dinga fadin Aradu bani son kalar naki,wannan in banda tsamin dauda me zaiyi wannan sai dai abokina SULE SHAGALI nasan shi kowa tasa ce,da shine da tuni aikin gama ya gama.Daddy ne ya katse masa tunaninsa yanda ya zage yana kuka yana dukan Sahar tare da nadamar irin tarbiyar da suka bawa yarsu gashi su abun yake damu,Tunda Daddy ya fara dukan Iklas bai tsaya ba saida ya karya mata kafa.da kyar aka rirrikeshi,Mum ma sai kuka takeyi tare da daukan Sahar ta wuce asibiti da ita.
Satin Sahar Uku a hospital ta warke, sosai Mum da Daddy suka koma ga Allah ba dare ba rana suna addua Allah bawa Sahar lfy.

Ai kuwa ba a Dade ba Allah ya amsa Adduarsu Sahar ta warke ta daina komai da takeyi,tayi nadamar halinta,Daddy Mum da Sahar Har gidan Omar sukaje tare da Neman gafararsa,ya yafe mata sannan Daddy ya daura auren Sahar da driver dinsa MUSA KASHE KALA.
driver yanzu yaga Sahar tana cakarewa ya like mata ya manne mata..
Sahar kuwa sai kuka takeyi tare da Nadamar abinda tayiwa Omar, gashi yanzu ya ta auri driver,kalli kyan hali,kyan sura,kudi irin na Omar amma tayi watsi da damarta,gashi ya samu wacce ta fita, ita kuma ta kare a wajen MUSA KASHE KALA, Allah ma ya taimaketa musa ya dan waye,gashi dan 39yrs ne kuma dan wanka ne shi yasa ake ce masa Kashe Kala.Iklas sabo da taga kwakwaf har bikin saida taje tare dasu Jannat,Diyar,khady chafe etc

Daddyn Sahar gida da jari ya bawa Kashe kala,Sahar kuma ya gina mata hospital dinta na kanta,ko kadan bata kaunar kashe Kala,saboda gara ne amma ba yanda ta iya haka ta godewa Allah tare da yiwa kashe kala biyayya.
Kashe kala kuwa baya daukan raini kuma bashi da hakuri shi yasa kullum cin uban Sahar yakeyi ya zazzageta tas.yana cewa ya taimaka mata an lika masa ita.sai dai tayi kuka ta ce Duniya kenan.

Sahar ta jawowa kanta akan son zuciya ta dauki aikin Gomnati yafi mijinta da aure daraja gashi ta koma Neman maza da aurenta yanda kuma take abubuwa da yawa Wanda bai dace matar aure tayi ba,koma budurwa ce bai dace ba,Batsa da mazan wajen aikinsu,shigar banza da nuna tsaraici,da mu'amula da kawayen banza,gashi yanda ta kare mata a wajen kashe Kala da kullim bata da daraja a idonsa sai zagi da cin mutunci,kullum cikin kuka take,gashi bata son Musa kashe kala kuma dole ta zauna dashi,
Shekara daya da aure Sahar ta haifi yarta mace me katon hanci da rankwalelen Kai me kama da kashe Kala sak kamar Ubanta.lol

Jannat ma ta Haifi danta namiji rangadede,yayinda Sultan yarsa take tafiya dagwai dagwai,Raj na nan da Amaryar da tsohon cikinta,Mama kuwa sun tafi Russia ita da Baffa tare da suleim da Suhaila sunje Hutu can,Ummi ke kula da komai na gidan.

Iklas kwance jikin Omar,Prince yana gefe a kan dan kekensa yana wasa,Omar ne ya kalli Iklas my heart ya kamata tunda kin yaye Prince kin kusa gama schl a haifo min wani Baby girl din,turbune fuska tayi tare da shagwaba ni..ni Allah ba yanzu ba,yau she na yayeshi?ka bari na karasa schl,shikenan bari sai na karo aure cewar Omar,tasan tsokanace tace baka Isa ba yaro ,murmushi Omar yayi tare da cewa nine yaron naki?nawa kake? Da nawa ka girmeni?dariya Omar yayi lallai kin isa wifey,
Murmushi tayi kaima kasan ba wani girmata kayi ba,shike nan za ki gani za a tantance cewar Omar,ya dauke Prince ya kaiwa Karime me kula dashi tare da daukan Gomnati cak yayi cikin bedroom da ita, dama tsokanarka nakeyi ni din banza,nawa nake,kwananan na daina shan nono wajen mamata,kai ai babban yaya ne.Dariya Omar yayi tare da cewa ai baki isa ba yarinya sai an banbance dole Iklas ta bada hadin kai ranar ai ta gogu wajen Oga.

Omar ne ya fadawa Sultan cewar idan sunzo Allurar Iklas da ake mata ta planning su dinga yi mata Allurar Paracetamol a cewar ta Planning ce sai dai ta ganta da ciki.



AsmaBaffa

Readers gobe zai zama last page na wannan novel insha'allah
ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI

215-20



By
AsmaBaffa




FINAL(KARSHE)




Sai da Iklas ta kwashe 3mnths tana zuwa Allurarta amma sai Sultan ya bada paracetamol injection ayi mata ta dawo tana ta murna,Omar kuwa yayi luf,
1mnth da akayi mata ta Paracetamol sai taga tana period,da kuwa bata period,amma jin ance ai wasu komai planning basa daina period sai ta dauka itama haka take
Ko da ta yiwa Omar magana yace ai haka kike Gomnati,kalarki ce haka.

Yau ma date ya cika zata je Allura,malama Iklas sai dadi takeji ganin Omar ya yarda ya share zancen haihuwa ma kwata kwata ya daina cewa yana so ta haihu,sai dai ma ya dinga kara mata haske akan ingancin Family planning,Iklas kuwa har wani nishadi take ji,dan haka da safe 11pm bayan tayiwa Omar breakfast ya wuce office bacci ta koma,sai 2 ta tashi tayi sallah tare da gyara inda masu aiki basa shiga,aka shiga kitchen ta shirya girke girkenta,
prince tafiya yakeyi ko ina,bashi da fara'a ko daya sai a wajen uwarsa da Daddy nan zaka ga dariyar Prince,ubansa ya gado wajen hade rai sai gaban Iklas da su mama xa asan ya iya dariya,
Ga masifa yaron irin uwarsa Iklas,baya Barin ko ta kwana,abin yayi masa yawa,gashi comedian ne idan yaga dama kajifa dan yaro .

Karime ce ta shirya Prince,cikin jean blue pencil da farar Riga yasha kyau.
Iklas ma an dau wanka tasha wata arniyar shadda light blue doguwar Riga taji aiki,su Gomnati an girma tayi tsayi da yar kiba,ga hasken data kara.
3pm Omar ya shigo,Gomanti ce ta hana Omar shigowa palon tare da kwalawa Karime kira,zo ki dauke prince baba Karime.
Da sauri Baba Karime ta dauke Prince suka bar palon,Iklas harda zuge labile tare da danewa jikin Omar ya kusa kaiwa kasa,sabo da Kyan da Iklas tayi ga kamshinta gashi ta bashi wawar runguma,kamar ya sume haka yaji

Gomnati harda Oyoyo honey,sannu da zuwa honey,an siyomana Banana?yanda take rerawa kamar irin yaran nan,sai murna takeyi kamar yau ta fara ganin Omar a duniya,kullum haka takeyi kamar ranar ta fara ganinsa kamar zata tashi sama,
Omar kuwa wani mayen kallo yake mata tare da lumshe ido shi kam yayi dace. Suna rungume da juna a bakin kofar ya tallafo mazaunai yana shafasu Wifey naji kinyi nauyi da kiba,kibarki yanzu kin tashi daga Balarabiya kin koma baturiya,ko dai cikin ne?murmushi tayi wasa kakeyi honey kasan bama wasa da Allurar nan fa,gaskiya ni kaina nafi so ki huta da yawa kar a kuma kira mana kwandala cewar Omar.
Kaga oya muje ayi wanka kaci abinci muje hospital,kamar gaske Omar harda saurinsa sharp sharp yayi wanka, ya shirya shima light blue shadda irin ta Iklas ,da yazo cin abinci ma harda turawa da sauri da sauri,
Iklas kuwa an dauko takalmi jaka da gyale tare da kulle kofofin bedroom,
Prince ta karba, Omar ya jefa cewgum orbit a baki sukayi gaba tare da daukan Prince,Prince yana Daddy a caukeni,basu kulashi ba,jakar Iklas ma tana hannun Omar ya rike mata,
Yau Omar ne driver,Prince yana baya,Iklas an kame a gaba,sai asibitin Sultan,Suna zuwa Sultan sai dariya sukeyi da Omar suna magana kasa kasa,Iklas ta zata labarine yayi dadi,Sultan ya karbi Prince yana masa wasa,yace madam zamu gwadaki muga ya yanayin Allurar take a jikinki,je toilet din can ki bamu fitsarinki,

Yana aunawa yaga Iklas tana da cikin wata daya,a sirri ya fadawa Omar,ita kuma yace Madam gaskiya allurar ta karbeki kwarai,baki da matsala,nan yasa aka yi mata paracetamol dinta cewar ba matsala.

Gomnati sai murna har suka dawo gida tayi wanka tasa rigarta iya Rabin cinya me siririn hannu,Omar already yana Palo shida Prince suna wasa,
Iklas na zuwa tace kayi wanka baka bada Prince an masa ba,Karime ta kaiwa shi maza a shirya shi Baba.
Ta dawo wajen Oganta,a kasa suka kwanta kanta yana kirjin. Omar,sai wasa yake da dukiyar fulaninta,kai my heart kamar ciki komai ya ciko,mika Iklas tayi lafiyayya tace jin dadine kawai,karfa Allah ya nuna mana ishara ya baki cikin kuma ana Allurar,hmm Honey kenan ka

Please Login or Register in order to submit comment