Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kuma dama auren dandano yake Yi sai ya samu ya zaneta ya Mata dukan tsiya,kusan kullum sai ya daki Aysha watarana har Asibiti sai an kaita yanda zai ji Mata ciwo ba ko tausayi, Ana Haka Aysha ta samu ciki daga Nan Kuma suka dinga Murna gaba Daya Suka Dan rage takura Mata,shima Abdulaziz din sai ya daina dukanta daga Nan ya dinga Kyautata Mata har saudiya ya kaita Haj da Umrah yafi Sau a irga,da wasu kasashen,shine harda daukar Mata Teacher Yana koya Mata Hausa Da turanci a hankali ta iya daga Nan ya sata a makarantar boko da Islamiyya tana zuwa da cikinta,sosai soyayya da kaunar juna ta shiga tsakanin Aysha da Abdulaziz, har ta haifo danta yaci sunan Mahaifin Aysha Taufeeq, Bayan ta haihu Taufeeq Kyakyawa ne Kamar balarabe ya taso cikin gata,Jin Dadi da kulawa har ya cika Shekara goma Sha Bakwai lokacin Amminsa ta Gama Har University a wajen Abdulaziz, Taufeeq Kuma ya Gama secondary an kaishi Us karatu,Inda ya karanta Medicine likitanci,Baffansa Kuma yace shi Baya son Medicine bazaiyi aiki ba zai tayashi Aikin Business dinsa kawai yasan komai ko bayan ba ransa shi zai gaji komai.
Haka Taufeeq ya hakura.

Lokacin da Taufeeq ya koma Qatar zaiyi course akan Business na 1yr a lokacin Umminsa da ya Saba da ita suke Wasa tare Suka shaku sosai yake matukar kaunarta ta samu rashin Lafiya Wanda Har yanzu Ba a San Mene silar Ciwon nata ba,Taufeeq dai Yana zargin Baffansa ko Anna da Kannen Mahaifinsa su Zeenatu sabo da har ya girma Yana ganin wulakancin da suke wa Umminsa iri iri, Ammi Tunda Taufeeq ya girma ya gano halayen Abdulaziz na Neman Mata sai Kuma watarana ta kamashi da Katon gardi Namiji saurayi a dakinsa Yana Luwadi dashi wa'iyazu billah,hakan ya girgizata Suka Yi fada kaca kaca tace sai ya sake ta,rigima ta balle tsakaninsu taje ta sanarwa Anna da Yan Uwan mijinta akan suyi masa fada Amma sai Suka ce ta Masa sharri suka Kara tsanarta wulakanci da cin mutunci ya karu, Shima Baffan Haka yake dukanta Yana Mata azaba iri iri.
Daga baya ma sai ya koma ko Bata Yi Masa laifi ba sai ya samu Karfe ko yatsunsa ya Sa ta zauna ta bude kafafunta ya zungura Mata a farji ya dinga Mata azaba tana ihun kuka Amma Bata taba fushi dashi ta daina Masa biyayya ba, gashi ta hakura ta boyewa kowa Babu Wanda ya Sani sai Allah.
Ta Kara kamashi da Namiji ya kawo Mata shi gida,daga Nan sai Mata kala kala da yake kawowa,tun daga wannan rana ya daina zuwa ma Zamfara ko yaushe Yana kasar waje Yana Badalarsa Idan ma yazo Ummi zai samu yayi Wasa da hannunsa a farjinta da azaba sai Tasha wahala sannan zai kyaleta Sam Baya Saduwar aure da ita ,idan tayi magana ya Sa Mata Karfe a gabanta shi yasa Bata magana gashi Bata San kowa ba bare ta gudu.

Watarana ta kwanta bacci bata san dalili ba kawai tayi tayi ta mike ta kasa sannan ta daina magana Kuma Bata ji ta koma kurma Bata San dalili ba,Taufeeq idan ya kirata baya samunta,ko Kuma zata daga wayar Amma ba a magana,Ya Kira Anna da Babansa ya tambaya Suka masa karya Wai kalau take,Haka su Zeenatu ma ya Kira Suka ce kalau take Kuma sun San Bata da Lafiya Yan aiki ne ke tallafa mata,ganin Suma babu me kula dasu Suka bar gidan,a ranar Kuma Allah ya dawo da Taufeeq kasar, yasha kuka ganin Umminsa a Haka,tun daga wannan lokaci ya Fara kula da Umminsa Yana kaita asibiti har kasar waje kasa kasa ya kaita Amma ba a Dace ba,ganin Haka Suka dawo da abokansa su mujaheed Suka Yi ta wahalar kaita wajen Malamai iri iri Amma Shuru ba a Dace ba, sai dai an samu tana aiki da Hannayenta,tana iya Zama ta kwanta,Mikewa tsaye da magana ne kawai Bata Yi,Bata Kuma ji, hakan yasa tace a hakura suci gaba da Addua magana kuwa sai dai suyi ta Hanyar rubutu suyi Hira.
Waya ma sai dai tayi Text message kawai.

Idan kaga tana Danna waya kace tana magana ko ji, Taufeeq shima yasan halin Babansa na Neman Mata da Kuma wulakanta Masa Uwa,Haka Danginsa ma shi yasa Sam Baya kaunar Dangin Baffansa kaf dinsu.
Ba abinda yafi so sama da Mahaifiyarsa, yanzu yaji ance Baffansa yayi sabuwar Budurwa Baturiya Arniya Yar kasar Russia Sunanta Ninaa.
Ganin haka Taufeeq ya sawa Baffah Ido a komai nasa,ganin hakan Baffa ya shiga lallaba Taufeeq yace ya Fadi me yake so a duniya.

Taufeeq yace gida nake so ka Gina min a Rivers State kudu can nayi nesa da Yan uwanka da Mamana ya fiye min akan na zauna Ina gani suna ci Mata mutunci bazan Amince ba,ba a dauki dogon lokaci ba Baffa ya kerawa Taufeeq gida a Rivers a unguwar masu Arziki gida na garari,Wanda dama manyan abokansa a can suke Wanda Suka hadu dasu a turai ake zama na Amana.akwai wasu Kuma a wasu garuruwan .
Har motoci da komai Baffah ya Kai gidan masu yawa da komai na more rayuwa,ya ginawa Taufeeq Building again me dauke da Office dinsa Dana maaikatansa hadadde Sannan yace Taufeeq gashi Nan an Gama komai ka dauki Mahaifiyarka ku koma can,Ni Zan dinga zuwa can wajenku,mu ajiye yarjejeniya ba ruwanka da sabgata ka daina Samin Ido,kayi rayuwarka nayi tawa.

Taufeeq Yana Murna yace na Amince kowa yaje da rayuwarsa,suna komawa Anna ta saka rigima su Zeenatu yaranta Suka zugata akan tace itama can zata koma da Zama rivers din, wani gidan me kyau ya samu ya siyawa Anna Karami ya daukar mata ma'aikata a can take zamanta sabo da Taufeeq yace indai Anna ta dawo gidan shi to shima sawa Baffah Ido bazai daina ba shi yasa Baffah ya lallaba Anna ta hakura Amma duk da Haka su Zeenatu suna ta zuga Anna ta koma gidan Taufeeq ta Hana Ummi sakewa.

Duk da Haka Baffah idan yazo sabo da Rashin Imani Ummi hips dinta da sauran jikinta ba sa aiki Amma Haka yake neman Hakkinsa Idan yazo wahala take Sha,Idan ta Hana ko tayi kuka yayi Mata muguntar sa Daya Saba Yasa wani dogon karfe ya Mata azaba a gabanta dashi,kullum idan Baffah yazo Taufeeq sai yaga Ummi sai kuka sai zazzabi tana rike hips dinta har yanzu abinda ke damun Taufeeq kenan be San meke damun Umminsa ba,Bai san me Baffansa ke Mata ba.

Yana ta bincike Amma ya kasa ganewa ita Kuma baza ta fada Masa ba,akwai ma sanda Ya taba ganin jini ya bata mata bayan zaninta yayi zaton period ne shi ya wanke Mata Kayanta a washing machine ya shanya Suka bushe ya goge mata,Har pad yaje ya siyo Mata ya kawo,Murmushi kawai tayi ta karba don ita tasan kawai azabar da Baffah ke gana Mata ne yasa jini ya fita.

Fans wannan labarin abinda Baffa kewa Ummi gaskiya ne labarin wlh Akwai Wanda yake yiwa Matarsa wannan Horon,a gaske ne wannan muguntar.

Taufeeq Farin balarabe ne kawai Amma Kuma sai yayi wani irin skin me Masifar kyau ja ja dashi,Fuskarsa shima ita ba doguwa ba, ba Kuma round ba normal,Hancinsa siriri ba can ba dogo me azabar kyau,gashinsa baki wuluk Dan Bakinsa karami red dashi,hakoransa reras Kanana a jere masu dadin kallo,yatsunsa masu kyau na kafa Dana Hannaye,kafarsa kanta kyanta ya baci,Skin dinsa me matukar kyau, dogo ne Amma ba can ba,jikinsa lumi lumi ba ramamme ba,ba Kuma me kiba ba kirjinsa gwanin birgewa,jikinsa na Namiji ne dirarre Wanda ya amsa sunansa , iya karshen yanda Namiji ya Kai ga haduwa to Taufeeq ya zarta tunanin me tunani,ka rantse shi yayi kansa,ko maza idan Suka ganshi sai sun jinjina kyansa bare Mata,gashi da addini da ilmin addini Dana zamani,ga hankali da nutsuwa,sai Dan Karen girman kai da son girma,baya shaye shaye bare Neman Mata,Babu wani Abu da yakeyi Bad, Taufeeq akan Umminsa za kaga bacin ransa.
Tsarin Matar daya ke so yafi son matured wacce ta hada hankalinta tasan me takeyi tasan rayuwar duniya ba yarinya karama ba me tarin Shirme da kuruciya ba,Kuma ba ruwansa da sai Fara me kyau indai Yana sonki ko ya kike zai aure ki,sai gashi Tsari ya rushe ya koma Neman katuwar Basamudiya me kafcecen Hannu me karfi,masifaffiya wacce Bata barin ko ta kwana ,me dirin maza wacce Zata kula da Umminsa,wacce zata zamewa Umminsa kariya wajen Dangin Mijinta,Kuma yace Yar shishigi wacce ko Baffansa taga yayiwa Umminsa wani Abu to ta tarewa Umminsa.
Me abin dariya Kuma wacce zata dinga sa Umminsa nishadi da farin ciki.

Abokan Aabid duk yaran masu kudi ne sabo da yanayin inda yayi karatu da wajen da yake zuwa.
Yanzu dai Anna Dole sai data Sa aka Gina Mata gida a rivers itama ta koma can,hakan Bai isheta ba tana Nan tana burin Dole sai ta koma gidan Taufeeq,Akan Haka har gidan gona na kiwon kaji Baffa ya Ginawa Anna da masu kula Mata dashi.

Wannan shine Tarihin Taufeeq.


Cigaban labari....













AsmaBaffa.
[8/6, 12:44 AM] Sis Asma: 🔰🔰'YAR KWANGILA🔰🔰






NA KUDI NE





5









'YAR KWANGILA IS
DEDICATED TO
🚨DR RABIU MUSA KWANKWASO.










Official







By
AsmaBaffa







RASHIN SA'A CMPLT
DARI UKU NE 300

TA GYARU CMPLT
DARI UKU NE 300

'YAR KWANGILA
DARI BIYU NE 200 ga me so a sata a group din.

Masu bukatar siye ta Bank ga accnt number
2177560408, Yahaya Garba Muhammad,zenith Bank.

Masu son turawa ta WhatsApp ku min magana ta Nan
08033933642.

Transfer ko Vtu ga number da zakuyi.
0903240966.

'Yan Niger ku nemi wannan number
+227 90 79 59 39.






FREE PAGE





Page naku ne
Hauwaty
Pharteemah
Anty Nurse Zaria
Ummie Zaria
Queen Bella
Auta
Nafi
Sady.








Malamin makarantar Allon Su Ilham Malam Dayyabu me Almajirai Wanda ke da Mata Uku da yara,Rabi itace Uwargida tana da Yara Takwas duk mazan guda hudu sun Zama manyan malamai Wanda a jami'ar Madina Suka Yi karatu Matan Kuma anyi musu aure saura kana na,Sai Matarsa ta biyu Zulai Itace wacce Bata taba Haihuwa ba itace ake Tara Mata Yan Mata Almajirai a dakinta suna Zama sabo da Bata da Yara,sai Amarya ta karshe tana da Yara Bakwai duk Maza mace Daya ce Auta.
Dukkan Matan malam suna da kirki Zulai itace muguwar gaske Bata San zafin Haihuwa ba,Bata da Imani gallazawa Matan takeyi musamman da Asuba Idan zata tashe su karatu da katuwar bulalarta,Gidan Malam me kyau ne sabo da harkar tsubbu da suke yiwa masu kudi Suma sun Zama masu kudi,duk Shekara Haj da Umrah.

Su Ilham su Uku Malam ya kaisu dakin kowacce Suka gaisar ta sannan ya tura su dakin Zulai inda zasu dinga kwana.
Suna shiga Palon ba komai sai Tiles Fari sai tarin Ghana must go ta Yan Mata Almajirai,Zulai tana can ciki Ilham Suka shiga da Sallama,Yan Mata duk basa Nan sai Zulai data Fito tace Kai kune sababbin kawowa ko? Ae Suka Bata amsa tace to ku ajiye kayanku a can ku zauna ku huta kafin gobe ku Fara karbar gashi,Shuru su Ilham sukayi gaba Daya Suka zauna malaho ga uwar yunwa,Rabi Uwar gida ce ta kawo musu shinkafa Fara da Mai da yaji harda ruwa a cofi na Randa,Ilham ba komai take ci ba tace mun shigesu mun lalace Ni dai wlh Anty ta cuceni ta kawo Ni Nan wlh ban San Haka abin yake ba,Dariya su Binto Suka dinga yiwa Ilham, Suka ce harda karya a Gari makarantar boko Zaki je ai gashi nan,hmm ke dai Bari kawai,kusan Magrib Muna zaune wasu gungun Yan Mata ne baza su Wuce mate din Ilham ba zasu Kai su kusan Goma Suka shigo ko wacce da Allo a hannunsu.
Suna ta Hira da shewa daga gani kasan Suma daga kauyuka suke, Kallonmu sukayi sukace an kawo sababbi,suna ta kallon Ilham har suka gaji Daya a ciki ta kalli Ilham tace Kai Allah ya Miki kyau masha'allahu wannan kalar masu kudi ce gaskiya Ina sonki da kawa,Ilham tayi Murmushi ta kalli me maganar itama kyakyawa ce chocolate me haske,Ilham tace kema ai kina da kyau,Murmushi Budurwar tayi tace Sunana Rahmah Amma yanzu mun dawo Birni Ana kirana da Ramcy Beb,Ilham tayi dariya tace mun Dace da Zama Frnds sunana Ilham Amma anfi sanina da Golden girl,a kauye suna cewa Ze Golden girl wannan yawa ne Ai kawai Golden Girl cewar Ramcy, gaskiya Sunan yayi Suka saki Shewa har da tafi,daga Nan ko wacce ta Fadi sunanta,wata a ciki tace Sunana Nima Sunana Maryam Ana ce min Muleka a city, Amina Ana ce min Amy,Salamatu salma Nima,Saratu saraa nake a birni Haka suka dinga zayyano sunayensu Binto ce ta karshe tace a kauye Binta Fatima fa kenan Ilham tace Teema za Ana ce Miki wlh karki sake da wani Binta.
Nan kowacce ta fadi daga kauyen da aka kawota.
Rahma Ramcy tace Ni Yar Asalin Kauyen Sumaila ce a hannun Kakata na taso Iyayena suna Raye a kauyen Kakata ce ta damu Dole sai nayi karatun Addini shima Wai Dole irin na Allo.

Hira suke ta Yi suna fadawa su Ilham sirrin komai na Almajiranta har Magrib tayi Suka Yi Alwala tare da Sallah sannan suka dauki robobinsu Suka Kai layin karbar abinci gidan Malam,Zulai ce me rabawa Dan kadan kadan take San musu bazai taba isar ko yaro ba.
Da dare ma Haka Har Ilham Suka tafi inda Malam ke biyawa iya Mata karatu,ko wacce da Allonta ko kina karatu ko bakya Yi idan ya biyo layi sai ya tsula maka Bulala sabo da mugunta, Idan yazo Kan Ilham sai ta rike Bulala tace Malam Tayyab Wato No mercy ko? Malam ya tsula Mata bulala yace Dan ubanki sunana Dayyabu,No Ilham ta furta ai Ni Yar gayu ce Common Malam Tayyab Have Mercy Mana,You know Everysin in zis life, Malam Dayyabu yace an kawo min jaraba za kuwa kici ubanki ni kike zagi da turanci?
Da sauri ta girgiza Masa Kai yace Dan Uwarki Yi min magana da larabci Idan kin Isa kiji Amsa, larabci Ilham ta Fara La-la la-la Azahabu ilal Kauyen Arma Yobe state,Bulala ya zuba Mata yace sai kin min gaisuwa da Larabci,Ilham tace in Ze evening Bisa'ul khair ya Mu'allim,in Ze morning Sabahul khair ya muallim, Kin fanshi kanki cewar Malam ya koma yaci gaba da zuba musu karatu,Ilham tana kwalla karatu tace Warruhe (Whaddhuha)

Har Tara na dare ba a tashi su Ilham ba a Nan ta bingire bacci ya kwashe ta,sai ruwan Bulalai taji kawai Malam Yana zuba Mata ba shiri ta mike tayi tafiyarta gidan,Yana kiranta Amma ko kula shi Bata Yi ba,washe Gari da Asuba Zulai tazo da Bulala kawai duka kake ji tana ku tashi ayi Sallah a tafi makaranta shaf shaf da Bulala,Ilham Bata Saba ba,Haka Suka tashi tana ta tsaki.
Suna dawowa Kuma aka kirasu su fito aikin gida Haka su sukayi shara wanke wanke me uban yawa harda na Almajirai, shara da mopping tare da wanke ko wacce toilet ta gidan,Daga nan aka gangamo katuwar tukunya lamba 50 a ita Suka Dora abinci Ashe abincin har maza Almajirai ake siyar musu ba kyauta ba,Haka shinkafa me uban yawa,wahala da hayaki suna ta girkin ko wacce da abinda takeyi Matan malam suna zaune kawai suna Basu Umarni Zuba wancan zuba wannan, ga Zulai da Bulala katuwa a hannu ko Hutawa kikayi sai duka, A gaban Matan Ilham tace wlh ba karatu aka kawo mu ba kawai ace Bauta aka kawo mu muyiwa kartai girki su siya ladanmu a koya mana karatu,Ramcy tace yo Malam dinma wani karatu ya iya sai tsafe tsafe Hanci Kamar funkasau shegiyar hula duk dirty,Shewa Suka Yi gaba Daya Salma tace kwara manja ciki kawai me ci yaci Wanda bazai ci ba ya barta,Muleka tace daga duka sai aiki ai wlh watarana sai dai aga fit na arce,Ai ni Bari dai kiga na San Kan Gari aga Ni cewar Ilham ko wacce da abinda take cewa,Rabi Uwar gidan Malam tace oh da Kinga yaran nan Yan mutunci Amma tunda aka kawo wannan ja'ibar ta gurbatasu ta nuna Ilham.

Zulai ta zabgawa Ilham Bulala tace itace shegiyar ai,Kallon Rabi Ilham tayi tace cikin gayunta Kamar me wakar raps tace Rab(Rabi) Ni nasan yancin kaina tun a gida Ina da Freedom kin Gane ba wani me Zare min eye kin Gane eh yane wallahi, Uhm wannan malam sai ya sata a Mari Naga Alama cewar Maryam Amaryar Malam.

Bayan sun Gama girki Zulai ta Raba, tana gamawa tasa suka wanke Mata waken Awara da yamma suna dawowa daga karatu tasa suka Fara suyar awarar siyarwa me uban yawan gaske ko wacce aka daura Mata Tallan bokiti guda suka fice talla, Haka su Ramcy sun San inda ake siyarwa sukaje suka siyar tas suka kawo Mata kudi cas,ko wacce ta Mika Mata kudi Amma sai ta Bata ladan talla Naira ashirin,Ilham ce kadai Bata bada kudin ba,Dari biyu Ilham ta zare a ciki Sannan ta mikawa Zulai sauran tace ungo karbi na dauki ladana karatu aka kawo Ni ba talla ba,ko sassaka Ni Kika yi?
Zulai tace Iyyeeee abin naki ya Kai Haka? wlh sai kin kawo min kudina Amma Bari Malam ya shigo ki gani.

Da dare malam ya shigo zulai ta fada masa karya da gaskiya Malam ya kirawo Ilham tazo yasa Wasu Mata daban Suka rirrike ta ya zaneta tas sai da ya farfasa mata jiki , Aiko Ilham ta dinga kururuwa da kuka da ihu ta Tara Masa mutane.

Haka abin ya kasance har Ilham ta cika wata guda a gidan Malam Babu ko daukan waya,tunda taje Yan kudadenta take Kashewa da kadan kadan.
Da asuba Kuma Zulai tazo zata Fara dukan kenan Allah yasa ta farka cikin duhu ta lallaba tana bin bango tana lallabawa ta dauki bargonta a hankali tayi wuf ta rufawa Zulai a fuska ta fice da gudu Bata gane wace ce ba.

Haka ta shiga yiwa Zulai kullum da Asuba ta rasa wacece har ta gaji ta fito inda suke girki tace akwai wata Idan nazo tashinku tana rufe min fuska da bargo na Rasa Gane wace ce to wallahi daga yau zanyi tsinuwa, Baki Ilham ta tabe tace maganar Kare tafi Taki amfani Zulai,tsinuwarki kuwa hayakin wiwi ya fita daraja.
Zulai ta zaro Ido waje sai ta fashe da kuka Wai Ilham ta zagi iyayenta,Malam yau ma Haka ya Zane Ilham tas.
Tunda aka kawo Ilham ta hanasu sakewa da iya shege duk sauran Matan ma tasa sun fetsare, hakan yasa Malam yace ya dakatar Da Ilham tare da Ramcy daga makarantarsa Talla kawai zasu dinga yiwa Zulai har na sati biyu shine horonsu.
Suka dinga Murna kuwa sabo da ko ba komai zasu Shana suyi yawo su kalli birni da Yan birni Zulai ma haka banza ta Fadi.

Ilham tace Ramcy Hanya fa ta samu Ni fa ba inda zan zauna wlh kullum sai duka da zagi sai Bauta da wahala, ni dama banyi niyyar ko sati guda na zauna a Almajiranta ba Sam bazan iya ba,Ni da nake so na waye anzo za a Raina min hankali ba Zama gidan Malam ya kawo Ni ba neman kudi ya kawo Ni,Ramcy tace Nima wlh na gaji yau wata na Uku kenan Ina Bauta duk nayi baki na rame,ai Ni binki zanyi kawai mu tafi Neman kudin Nan,ai ba barin gidan zamuyi ba a hankali zamu dinga neman aiki ko a gidan masu kudi ne Kinga sai a neme mu a rasa kawai karki fadawa kowa,Ramcy tace shegiya Golden girl ai Ina kallonki nasan kin goge da duniya,dariya sukayi harda shewa.
Wani gidan mai Suka hango Me suna Amiru Watanda Nigeria limited Suka shige Kai awara Talla ciki.

Taufeeq ya damu Mujaheed akan ya yaji Shuru ba wata mace ne da aka samu,Mujaheed yace an samu wata naje Amma an Riga an kusa bikinta,yanzu Sadeeq ya hango wata jibgegiya yace zamuje gobe,to Dan Allah a gaggauta.
Dariya Mujaheed yake ta yiwa Taufeeq.
Washe Gari Mujaheed yayi shigar Talauci sosai ya je a taxi ya aika cikin gidan yarinyar Amma data Fito taga Mujaheed talaka ne sai ta Bata fuska Yana Fara magana ko Bari batayi ya kai karshe ba tace karatu zatayi ya bar musu gida,Haka mujaheed tafi,kullum sai yaje wajen Yan Mata daban daban yaje wajen Mata sunfi Goma Amma ba a Dace ba,hakan yasa suka canja Shawara za a koma kasar Arewa a nemo yaran talakawa.

Mujaheed da Saddeeq mota katuwa Suka shiga ta garari suka sauka sokoto,a Babban Hotel Suka Yi Masauki bayan sun nutsu washe Gari Suka Fara zaga Gari wata yarinya Suka hango Kyakyawa da ita,Saddeeq yace ga wata,Kai banza ne wlh yace Narkekiya me karfi wannan Ina zata Yi wani karfi, suna mota katsam sai ga wata Yar sanda mace da Uniform dinta katuwar gaske kirar karfi,da sauri Mujaheed a motar ya canja kayan talaucinsa da yake sawa a hankali ya fito ya lallaba wajen Yar sandar yace sannu ranki ya Dade.

Muryarta ta bude zata Yi magana Sai da mujaheed ya toshe kunnensa sabo da Rashin dadinta kamar an kunna Engine Ruwa,tace Kai lafiya? Wani Abu ya faru ka kawo Kara? Mujaheed yace na ganki ne wlh kin hadu kalar matar da abokina yake so shi yasa nazo zan hada ku Amma kiyi hakuri talaka ne....Tasasss kake ji Yar sanda ta kwadawa Mujaheed Mari tace Kai Dan babanka Kamar ni zaka tare kuce kuna so?Ni zaka rainawa hankali bar Nan ko na maka dukan tsiya,Ba shiri Mujaheed yayi baya Yana Dan yin Nisa ya take da gudu ya Sha kwana wajen motarsu Saddeeq Yana hango komai ya dinga dariya harda rike ciki,Nan take ya Kira Taufeeq ya sanar Masa shima Taufeeq dariya ya dinga Yi, Mujaheed yace wlh na Maru kaji hannunta kamar dutse Babu Ni ba me uniform.

Haka Suka canja hanya Suka Shiga neman wasu Amma duk inda aka je ba a Dace ba kawai Haka Suka zage kasar Sokoto tas Suka fada Gombe tare da ya da Zango a Hotel da Shirin gobe za a fita nema.
Washe Gari da yamma Saddeeq ke Driving motar Suna bin layi layi a hankali suka yi dacen Hango wata mace kirar maza da gani tana da karfi ga tsayi Kamar Poul wire, a hankali Mujaheed yace ga wata can zata Dace da jinyar marar lafiya,Saddeeq yace Aiko dai ita ce dai dai, Ni yau Bari naje na tsarata ka jirani a mota,shima Saddeeq shiga ya canja a motar zuwa kayan talauci ya fito ya tafi har gaban wannan Mata Dake Soya kosai a bakin titi,Sallama yayi Mata ta amsa tare da cewa Malam kosai za a baka? Lokacin Mujaheed ya fito ya Kira Taufeeq a video call Yana kallon Saddeeq wajen me kosai, Saddeeq yace Dama Dan Allah naganki ne na Yaba da kyawunki da Nutsuwarki sannan naga kin Dace da irin matar da abokina yake so idan Baki da aure ki bamu dama idan ba damuwa, Matar ta kalli Saddeeq shekeke tace ai Ni Malam Dana auri talaka irinku gwara suyar kosai na,nasan Halayen maza ni bazawara ce zaka Raina min hankali Nafa girme ka yaro Kuma ni nafi karfinku Domin Sharifiya ce Ni ko baka yarda ba na gwada maka?

Saddeeq yace haba Hajiya to Amma shike Nan gwada min Naga sharifancin naki?
Aiko matar ta tura hannunta guda a cikin murhun

Please Login or Register in order to submit comment