Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nan me uban wuta Amma ko a jikinta Hannunta ba abinda yayi,Hannun ta zaro tare da furta bar Nan ko kasha Dukan tsiya, ba ko magana Saddeeq ya bar wajen a tsorace, Yana Karasowa wajen Mujaheed ya bashi labari Suka bar wajen da sauri Taufeeq sai dariya yake musu Yana office Yana shan Ac.
Haka Nan ma ba a Dace ba Suka dinga yawo a State din da suke Arewa Amma ba samu ko Daya ba,ganin sun sha Wahala Taufeeq yace ku dawo gida a huta watarana sai a koma,bafa muje cibiyar Mata ba Kano state? Taufeeq yace wannan son kudinsu yayi yawa basa aikin banza sai na kudi,ku rabu dasu sai Nan gaba,Amma Kano ai idan da kudinka yanzu zaka ga kauna ku dawo zamu ci gaba da nema a social Media kawai, Haka Suka dawo Rivers state ba nasara.

Anty Halimatu ce ke masifa a tsakar gida ka duba Rocket Wai yarinyar Nan Ilham tunda ta tafi Shuru ko sisi Babu,ga talauci ya Dame mu dama kusan ita ke ci damu gaskiya Ina da na sanin turata Almajiranta Babu kudi ba komai,Zubairu ya Nisa yace ki duba kwanan mu uku muna Shan garin kwaki ba kudi,da Ilham tana Nan hakan baza ta faru ba,Bilkisu tace ga gidan Nan ya koma kazamin gida tunda Ilham ta tafi Babu me gyarawa,girki Babu Dadi Ashe duk Ilham ce naga Amfaninta, Bilkisu tace gaskiya Anty kije Kano wajen malamin nan ki karbo Ilham ki dawo da ita taci gaba da wahalta Mana,Zubairu ya Miko hannu yace kwarai kwarai ma kuwa Nima Haka nace Yar Nan,Anty tace ya Zama Dole ko bashin kudin mota zanci naje na dakkota Dan ubanta ta dawo ta koma Neman kudinta,da ya fiye Miki ni Kam shugabannin kasar Nan sun jawo min masifa sun jawo zuciyata ta mutu bazan iya tsinana komai ba gwara ki Nemo Mafita cewar Zubairu, Anty ta galla Masa Harara tace Haka ka iya marar zuciya Ina ruwan shugabannin kasar Nan,komai mutum da yaji talauci yace shugaban me matacciyar zuciya kawai,Kare ya rigada ya dauke tawa cewar Rocket.

Baffah ne ya sauka a Nigeria,Gidan Anna ya fara zuwa Dan su gaisa,Anna tana murna tace yanzu ai sai ka tafi gidanka wajen waccen kodaddiyar, jiki Kamar na danyar kaza, na matsu ka saki wannan Yar Iskar matar taka wlh don Taufeeq nake daga Mata kafa Amma bana kaunar ganinta a matsayin matarka,Baffah Murmushi yayi yace Bari naje gidan,Anna ta hanashi tafiya da Surutu sai zuga Baffa takeyi shi Kuma ya hau ya zauna,Anna tace tana Nan tana ta hade Kan dukiyar daka damkawa Taufeeq zata Gudu watarana Haka naji a Gari Ana ta Zancen, Fuuuuuu Baffa yasa Driver ya kaishi gidan Taufeeq,Ummi tana ji ance Baffa ya dawo hankalinta ya tashi tasan azabar da zai Mata,Tana zaune a gefen Bed a Bedroom tana jimamin Halin da zata shiga yanzu, Sai ga Baffah ya Fado dakin nata a fusace,a hankali ta kalleshi tare da sakar Masa Murmushi me kyau,Tsabar kulawar da Taufeeq yake Bata tayi uban kyau da yar kiba,murmushin da tayi sai Baffah yaji gaba Daya ta kwashe Masa Imaninsa,Wani sanyi da farin ciki ya shiga ratsa shi Wanda ya kasa Yi Mata ko kallon banza.
A gefenta ya zauna kamshin da Ummi keyi ya gigita Baffah,Littafinta ta jawo ta Masa rubutu Kamar Haka

Sannu da zuwa
Ya Hanya
Hope baka da wata matsala?
Kayi wanka sai nasa me aiki ta kawo maka Abinci.

Tunawa da maganganun Anna yayi na Sharri sai ransa ya baci cikin kankanin lokaci,Biron ya fisge tare da Bata fuska ya rubuta Mata Kamar Haka

Mind ur Business
Ba abinda ya dameki da Ni banza nakasashiya wacce Bata da amfani.

Tana karantawa hankalin Ummi ya tashi ta kalli Baffah Hawaye ya zubo Mata tunda ya Aure ta Bata ji dadinsa ba sai kadan,Ba ruwansa ko magana babu yace Wlh Hakki na Zan karba ko mutuwa zakiyi a rubuce ta karanta maganarsa,kafin tayi motsi ba wani Romance ba komai ya cire Mata kayan jikinta,ganin surarta ya sake rudewa kawai ba Bata lokaci ya afka Mata ya Dade rabon da ya kusanceta, abin nasa har da mugunta Gashi Yana shan Magunguna na sex sai yafi karfin Ummi Allah sarki,kuka kawai takeyi Wiwi duk ya ji Mata ciwo a gabanta,Sai bayan ya gamsu ya rubuta Mata kinji Dadi? A'a ta rubuta Masa tana kuka,Tsaki yaja Yace wlh kinci sa'a yau mutunci nake ji Amma da ba Haka ba da kin gane kurenki Marar amfani kawai ya furta Yana sa kayansa kawai ba ko tsarkake jiki ya shiga motocinsa Driver da escort Suka tafi dashi Hotel yafi karfin kwana a gidan.

Taufeeq Yana Office yaji ance Baffansa ya dawo hankali tashe Bai jira kowa ba ya Shiga kwalawa Driver dinsa Kira Tijjani...Tijjani,Naam ya amsa tare da fadawa mota yaja Taufeeq yace kaini Gida Tijjani kayi sauri Ummina,Tijjani ya fisga a guje,Minti kadan sunzo gida,da gudu Taufeeq ya fada part din Ummi har Bedroom dinta,Allah yasa ta maida kayanta Umma idonta a kumbure yayi jajir, jikinta Taufeeq ya fada a rude ya shiga Karewa Fuskarta kallo Amma sai Ummi ta sadda Fuskarta kasa Dan Kar ya gane kuka tayi Amma ya Gane Kuma yasan Baffa ne,Bai ma tambayeta ba kawai ya dauke ta Kamar jaririya ya kaita Toilet ya hada Mata ruwan wanka sannan ya rufe Mata toilet din ya fito,a Haka tayi wanka tare da Tsarkake jikinta ta shirya tana gamawa ta kwankwasa jikin Abu yanda Taufeeq zai ji,Yana ji yasan ta Gama ya shiga ya fito da ita,da kanta ta shafa Mai Fuskarta ba Rahma,Kaya ya zabo Mata Marasa nauyi doguwar Riga, Haka ya taimaka Mata ta shirya tsaf,Da kansa ya zauna ya shafa Mata powder da lipsgloss,sai dariya takeyi yanda Taufeeq yake Nacewa sai yayi Mata kwalliya,Turaruka masu tsada ya fesa Mata sannan ya kwantar da ita a saman bed,tasan bedsheet din ya Dan baci Amma Taufeeq Bai gani ba,Yana fita ta Dan jawo Rabi inda ya baci ta cukwikwiye .

Ana Haka sai ga Me girkin Taufeeq tazo duba Ummi itama sai kawai ummi ta rubuta Mata akan ta cire bedsheet din ta wanke a washing machine,Hakan tayi kuwa,Taufeeq Yana dawowa room din dauke da Tire na abinci yaga Babu Bedseet,Yasan Ummi ce tasa aka cire kawai sai ya dakko wani ya dauketa tare da maida ta saman kujerarta da ake turata ya gyara bed din sannan ya maidata saman ta zauna ya Shiga Bata Abincin a Baki da kansa,Suna Haka sai Hawaye kawai Sharrrrr ya kubce Mata,Wanda ya jawo hankalin Taufeeq yayi matukar tashi sai kawai kuka ya kwacewa Ummi ba tare da ta shirya ba,Ganin haka shima Taufeeq Hawayen ya zubo Masa ya rungumeta Suka Yi ta kukansu Babu me lallashinsu har Ummi ta gaji Ta samu ta bawa zuciyarta Hakuri ta daina.

Ta dago fuskar Taufeeq jage jage da Hawaye tafukan Hannayenta tasa tare da Share Masa hawayensa ta girgiza Masa Kai tana murmushi Wai ya daina,Shima murmushin yayi ya daina sannan ya dinga Bata abincin a Baki shima Yana ci har suka Gama,sannan ta dauki Qurani tana karantawa,Yana zaune Yana kallonta shi Kuma Yana jan carbi.
Rubuta Masa tayi

daurani a kujerata ka kaini Garden Ina son shakar Fresh air kaji?
To Ummi ya Mata reply a littafinsu.

Yazo da Niyyar Daurata yaga rigarta daga baya dake Fara ce ta baci da jini,yasan Kuma Umminsa ba period take ba, cikin rubutu ya tambayeta me ya sameki Ummi? Rigarki tayi staining a baya fa? Ko kulashi Bata Yi ba shima Bai Kuma maganar ba kawai ya Kira me girkin yace kisa Ummi ta shirya kanta komai akwai a wardrobe, ok sir ta Furta ta shiga ita tayi komai Ummi ta kimtsa kanta.

Taufeeq kuwa Baffansa ya Kira waya Bayan sun gaisa yace Baffah yau kazo wajen Ummina ne? Ae nazo sai Yaya akayi Kuma? Taufeeq ka fita idona,kabi ka dameni akan Uwarka uban me zanyi Mata karka dame Ni pls yana fadin Haka ya kashe wayarsa,Taufeeq ransa yayi Masifar baci amma ya zaiyi da Mahaifi Haka ya kyale sai Addua kawai a ransa yace ya zama Dole nayi aure tunda ni ba Zama nake Yi ba matar zata gani ta sanar min komai a Haka ya shude Yana zancen zuci,shi kadai yaja tsaki tare da hargitsa gashin kansa Yana furzar da iska daga Bakinsa sabo da halin da yake ciki.

Amiru watanda Nig.Limited gidan Mai Su Ilham sai tallansu suke Yi suna Hira ita da Ramcy Kyawawa dasu musamman Golden Girl Ilham, sai harkar gayu suke yi,Manager gidan man Yana gefe a zaune Yana Jin hirar dasu Ilham keyi,Ilham tace mu zauna muci Awarar Nan mu koshi shegiya Zulai mu karya jarin nata tunda Bata da mutunci,Ramcy tace Ni da na haddace mugunta iri iri Nan suka Bude Suka ci awararsu harda rabawa wasu yaran su biyu Ramcy tace gashi Kuma Yan Yara kusa a bakin Salati.

Manager Yana jinsu yace wannan yaran Irina ne akwai Ha'inci,irinsu ya Dace na dauka aiki a Gidan man Nan yanda zamu dinga coge Mai Muna samun namu,Nan take ya Karasa inda su Ilham suke tare da Yi musu sallama Suka amsa Masa.
Yace Yan Mata Sunana Rabiu Zubata ka tashi, Baki su Ilham Suka hada Zubata ka tashi? Kwarai ma kuwa cewar Manager Dariya sukayi Ramcy tace da Alama Ana zubo karya kenan? Haka nake Yan Mata Amma wajen Yan Matana,Hmm Lallai akace Kaine Manager ko? Yeah Nine,Ilham ta washe Baki tace za aje da wannan Dan gayu ne ba Yes ma sai Yeee....Lallai zamu je da Kai, ai mu harka sai da Dan gayu cewar Ramcy, Hawaye Ilham ta Fara tare da Shesheka,Zubata ka tashi yace lfy? Tace ni dai Allah Yana hadani da Yan karya a kauyenmu a gidan Zubairu Rocket na tashi yanzu gashi zanyi aiki a karkashin zubata ka tashi,Dariya Manager yayi yace Abinda nake so daku zan koya muku aikin zuba Mai,idan mutum ya Baku dubu Daya sai ki zuba Masa na dari takwas sauran namu ne,Kun Gane ko idan ya gano za kuyi ta musu har Azo wajena manager Ni Kuma zan ki yarda,Angama Alhmdllh mu kam mun bar gidan Malam a Ina zamu dinga kwana to? Manager yace a gidan Kakata Mana daga ni sai Kakata da kanina a Nan Zan baku daki Daya muyi zamanmu mu nemi kudi abun mu.
Yanzu gobe kuzo zan koya muku aikin jibi ku gudu daga gidan malam.
Alhmdllh Alhmdllh su Ilham ke furtawa kawai.

Su Ilham da kwarin gwiwa suka koma gida yau sabo da sun San zasu gudu ko aikin gidan basu Yi ko cas ba.
Washe Gari ma ficewarsu Suka Yi Babu Wanda yasan Ina suka yi,Haka Manager ya koya musu aiki aka Basu Uniform sabo Riga da wando Red harda pcap.








Asmabaffa
[8/6, 12:44 AM] Sis Asma: 🔰🔰'YAR KWANGILA🔰🔰







NA KUDI NE






6-10







'YAR KWANGILA IS
DEDICATED TO ME DARAJA
🚨DR RABIU MUSA KWANKWASO.









Official







By
AsmaBaffa






RASHIN SA'A COMPLT da
TA GYARU COMPLT
Naira dari Uku ne 300 ga masu bukata.

'YAR KWANGILA DARI BIYU NE 200 ga me so a sata a group.

Accnt number 2177560408, Yahaya Garba Muhammad,zenith bank.

Masu bukatar yin transfer ko Vtu ga number
0903240966.

Wanda zasu tura katin MTN ta WhatsApp ga number ta
08033933642.

'YAN NIGER ku nemi wannan number
+227 90 79 59 39.

Ina matukar godiya fans musamman masu Sharhi.






Page naki ne ke Daya my Dear JIDDER ZARIA.










Zulai ce ta samu malam tace Malam yaran nan guda biyu fa akwai matsala basu da tarbiya ko kadan yanzu haka ba a san Ina suke zuwa ba Kar fa aje a kunsa musu ciki mu shiga uku,wanne yara ne? Malam Dayyabu me Almajirai ya tambaya, zai wuce Rahma da Ilham ne kafa sani Ina ta Sanar maka ka dauki mataki,Ki Bari sai Gobe Inshaallah a Mari zan sasu hannu da kafa zan sa musu sasari a kaisu dakin duhu zasu gane kurensu, ya kamata ka fara zane su tas ka farfasa musu jiki cewar Zulai,Ba sai kin fada ba ai sai na sumar dasu.

Su Ilham Basu dawo ba sai dare 10pm kwanciya Suka Yi suna jira Gari yayi duhu su gudu, Sai 2am cikin tsakiyar dare kowa bacci yake abinsa Ilham ta tashi Ramcy a hankali tace tashi lokacin tafiya yayi, da sauri ta farka a hankali suka lallaba Suka Dauke jakar kayansu Suka lallaba Suka fice Daga gidan Malam,Nesa da gidan Suka Iske Zubata ka tashi,shima Dan gayu ne yace Yeah ku Shiga mu wuce,Ai Mun ajiye musu sako a paper Ramcy ta furta, kunyi dai dai mu wuce kawai Zubata ka tashi ya furta.

Gidan Malam Dayyabu kuwa sai da Gari yayi
Haske aka gano Ilham da Ramcy sun kwashe kayansu sun gudu,Malam Dayyabu ya shigo gidan da katuwar babbar rigarsa green duk Dirty,Kaki yayi tare da kwambalarwa a tsakar gidansa ya dauki Buta ya kafa Bakinsa me tsini a bakin butar ya zuko ruwa ya fesar a gefe yace Zulai Ina yaran Nan su fito Dan Kaniyarsu sai jikinsu ya Gaya musu,Binto cikin matan tace Malam sun gudu jiya har kayansu sun kwashe kaf sai doguwar Takarda da Suka jefar da ita a dakin,Malam yace to..to Ina takardar? Zulai ta Fito tare da Mika Masa takarda dama ya iya karatun Hausa a fili ya bude ya Fara karantawa kowa na ji na gidan kamar haka:

Hey....Teacher Tayyab
Ko kayi hakuri ko Kar
Karma kayi duk Ze
Same, Gidan ka mun
Barshi Yan gayu ne
Mu,munfi karfin ace
Mu Almajirai ne,mun
Saba da harkar gayu
ba abinda ka iya
Sai zalunci Kai da
Matanka Azzalumai
Zaka gani shi yasa
Kullum kake Haka
Nan baki wuluk sai
Baki kamar kurtun
Majina,da katon ciki,
An bar maka gidanka
Kazaman Banza, ka
Sanarwa Expire Lady
Dinka Zulai baka Isa ka
Sa Mana sasari ba sai
Dai ka sa mata, Shi
Yasa Allah ya hanata
Haihuwa bakar muguwa
Ka fada mata Awararta
Da muka ce an sace
Kudin rannan to ba
Sacewa akayi ba mune
Muka rabawa yara
Sadak,
Kaima tsohon Banza
Kayanka da aka nema
Aka rasa Sababbi da
Dan Majalisa ya kawo
Maka kayi Masa tsafi
Yaji Dadi to Ni Ilham Ni
Ni na dauke su na bawa
Wani mabukaci.

Malam Yana Karatu yace kunji ko wannan Yara ko Yan iska komai da aka min bazai wuce Ilham ba,Zulai cike da bacin Rai tace Kaci gaba da karanta mana muji Mana haba asara ta hau mu,jarin awarata wayyo.
Malam yaci gaba da karatu..

Rabi plate dinta na Tangaran guda takwas da aka Farfasa su aka rasa waye nice Ilham Na fasa guda hudu,Ramcy ta Fasa Hudu Muka fanshe aikin data samu na yiwa yaranta kazamai wanki.
Maryam Kuma ta dade tana siyo Bra da Panties sai tace mu zamu wanke mata to cikin makwarara nake zubasu na Kora da ruwa su bi ta kwalabati, Yan gargajiya kawai,ku godewa Allah ban Dade a gidanku ba da wallahi da kankaku Zaku sallameni,
Malam Dayyab kaji tsoron Allah ka daina kwaso yaran mutane kana zaluntarsu kana maida su bayinka,iya karta idan kaga sakona kace Zaka Yi min kulumboto to na fika da Addua,Ni da Allah na dogora.
Common Malam Tayyab aji tsoron Allah.
Daga masoyiyarku Ilham( Golden girl),Rahma Ramcy tana Miko gaisuwa.
Bye..

Malam Yana Gama karantawa Bakin ciki ya Kama shi Kamar zai mutu Haka matansa ma,Zulai tace Malam kayi musu maganin da zasu shiga Duniya gaba Daya su fada bariki,Malam yace yo wacce Duniya Kuma bayan suna cikinta sun shigeta Allah ya raba mu da Kaya kawai,wannan Ilham din duk itace hatsabibiyar,Maryam tace dama da ganin wannan Bata da kirki,Rabi tace shegiyar yarinya kanta a waye yake,sauran Almajiran ma matan sunji dadin abinda su Ilham Suka aikatawa Malam da matansa sannan Suma yanzu tunani sukeyi yanda zasu gudu gidan iyayensu kawai.

Cikin Dare Kakar Manager Rabiu Zubata ka tashi tana bacci taji motar sa ta shigo dama yazo ya Gama tsarata akan zaman su Ilham tare dasu, Iya me son mutane tana Jin shigowarsu ta mike tare da tarbo su tana murna tace sannunku da Zuwa,gidan su Rabiu Yana da Dan kyau ba laifi dakinsu aka Basu Bayan sun gaida Iya sai bacci Suka kwanta sabo da dare babu wata hira.
Washe Gari kuwa Iya da kanta ta hada Musu ruwan wanka sukayi tare da Brush sannan sukayi Sallar asuba duk da cewa Yau sun makara, suna zaune Ramcy tace Iya Mutuniyar kirki ce ita da Alama,Ilham tace ta tsira Kuma zata ji dadin Zama Dani sabo da Zan kyautata Mata tunda tana da kirki,suna Haka Iya ta kawo musu shayi da hadinsa tare da bread sai kosai me zafi,Ilham tace sannu Iya,Iya tace yawwa tana murmushi, Ilham tace wannan gidan na Yan gayu ne Harda Tea,Ta furta,Ilham Ba komai take ci ba,Kawai Tea din ta Sha Bata ci Bread da kosan ba,Bayan sun fito Tsakar gidan Suka hango Manager yasha kana Nan kaya masu kyau sai yayi kyau dake Dan gayu ne ba karya, suna kallonsa Ilham ta Fara Masa kirari da salonta na Yan gayu kamar me wakar Raps Ze Manager Zuba..ta..ka...tashi.. dariya yayi tare da karewa shigar Ilham kallo Yana cewa Yap...Ilham wando ne dogo a jikinta dogo Jean sai Riga t-shirt da top me dogon hannu tasa sai tayi kyau dake me kyau ce. Ramcy kuwa Riga da skert ne a jikinta Yan kanti red itama na gwanjo.
Manager yace kunfa hadu Ladies, ko Dan gaba Ilham ba Ze ake cewa ba The ake cewa,Kuma ba sai kinsa the ba,Golden girl kawai yafi Dadi ko ya kuka ce? Ramcy ke naki yayi,tafi Suka Yi raf raf, Ramcy tace sai Ni Allah wallahi za aje Dani,Dariya suka Yi gaba Daya,Iya dake gefe tace oh Kuma biye Masa Zaku yi,Haka muke muma Iya cewar Ilham,Allah sarki kuruciya cewar Iya,Ilham tace Bari mu yiwa Iya Aiki sai mu shirya muzo aikin ko? Manager yace Ina can Ina jiranku pls kuyi sauri,Kudin Napep ya Basu ya shiga mota ya tafi.
Su Kuma Kamar wasu Ingina Haka Suka gyarawa Iya ko Ina na gidan tas Iya tana ta Sa musu Albarka,Yayin da kanin Manager ya tafi makarantar primary.

Uniform din gidan man suka sa jajaye Riga da wando harda pcap,Ilham tace kalli wlh masu kyau na gayu wannan ko party ai kaje dasu,Sosai ma har gaban Shugaban kasa cewar Ramcy, takalman canvas Suka sa shima red Manager ya siyo musu Wai na gayu.
Iya Suka yiwa sallama bayan sun daura Hijam a saman Kayan,kowa ya kalli kafarsu sai yayi dariya,ga hijab Kuma an sa,a Haka Suka shige Napep zuwa gidan Man Amiru watanda, Kan bada man na Ramcy da Ilham ba kowa gaba Kuma duk maza ne Suma masu bada Mai, suna zuwa a motar Manager Suka cire Hijab dinsu suka gyara sosai,Ilham ba karamin kyau tayi ba kowa ita yake kallo duk da cewar itama Ramcy tayi kyau,Manager Sai da yazo wajensu ta sigar rada yace Lallai zamu samu kasuwa kunganku kuwa,Dariya sukayi,Aiko duk motar data shigo sai ta tsallake wajen mazan masu bada Mai Tayo wajen su Ilham.

Manager Yana kallon aikin su Ilham yaga sun iya komai,ga sauran ma'aikan ciki har sun Saba da su Ilham sabo da abin dariyarsu,a cikin gidan man me tallan glasses ya kawo Ramcy da Ilham Suka zabi red and black kamar na Yara Kanana Suka manna a fuska ba sauki, kallonsu kawai ya Isa ya baka dariya, ga speakers manya a gidan man kawai kida ake sawa kala kala Yana tashi Amma Ilham tasa manager Dole aka koma sa iya wakokin Michael Jackson da Bob merly su kawai suke tashi,Ana Haka sai ga wani Hamshakin me kudi yayi parking da motarsa me tsada saitin Ramcy Yana ta dariya a mota shi kadai yanda yaga Ilham tana ta kada kai tana rawa da iya kanta taji wakar Bob merly ta ratsata,Ya bada kudi yace ayi Masa full tank,aiko Manager yayiwa Ramcy wani fito Wanda ita ta Gane kawai ta rage na dubu Daya Bata Karasa cikawa Alhaji tank ba,Bai sani ba yana can Yana kallon Ilham,Ana gamawa yaja mota yayi gaba.

Wani Bus ne yazo shima Saitin Ilham conductor yace ah ai sai me kyau Allah dai ya biya irin wannan wanka Haka,Ilham ta wani Bata Rai ba raini ta karba tare da zuba masa, tana cewa
Baabaa An zuba ja motarka Baabaa, Suna ganin wani me kudin yazo wajen Ilham zata Zuba Masa Ramcy sai ta koma yanzu ita ce ke cashewa da kanta,Alhaji Yana ta kallo shima Bai sani ba Ilham ta rage Masa Dubu Daya da dari biyar ya tafi Bai sani ba.
Haka suka dinga Yi ba Wanda ya gane suna Irgawa nawa Suka samu,Gaf da zasu tashi sai ga Malam Dayyabu me Almajirai da tsohuwar motarsa tana hayaki yazo Shan Mai,Ramcy ce ta Fara Gane shi tayiwa Ilham signa ta kalli Malam itama, ganin irin shigar matan da sukayi Bai gane su Ilham bane Sam gashi mazan sun tashi Dole Malam wajen su Ilham zai Sha,yaga Yan Mata Sunyi Masa sai kallonsu yakeyi Yana washe Baki, karairaya Ilham tayiwa malam a jikin mota yaja wata ajiyar zuciya ya hadiyi yawu, Bai San nawa ya zaro ba kawai ya Mika yace zuba min na du kudin,dubu Biyar ya Mika bata cuce shi ba ta zuba Masa na kudinsa,Amma sai ta Dan boye Fuskarta tace Malam ya sunanka? Da sauri yace Dayyab Wai shima ya gyara sunansa wajen budurwa,Ilham tace suna me Gardi gaskiya tunda na ganka naji Ina sonka Dayyab,Dariyar Jindadi Dayyabu ya saki Kamar sabon Kamu yace kin samu indai nine baki da matsala, Amma Ni bazan iya Kara aure ba,sai dai idan Zaki bani dama mu hadu a Hotel,Ilham ba shiri ta bude baki Ya Bata mamaki a Haka kamar na Allah Ana koyawa Yara karatu.

Ilham tace ba damuwa abu me sauki ga Number ta da sunana ta Mika Masa wata takarda karama,Nan take hannunsa na rawa ya bude takardar sai yaga an rubutu
Ilham ce Almajirar gidanka waccen Ramcy ce.
Da sauri ya kalle su Suka cire glass din fuskarsu da sauri Malam ya rumtse idonsa ya finciki motarsa cike da kunya ya bar wajen kamar walkiya,dariya sukayi Ilham tace Ashe malam Dayyabu Dan iska ne irinsu ne masu yiwa Mata tsafi suce sai sun sadu dasu.
Suna Gama aiki Manager ya dauke su Suka tafi gida sun samu kudi sosai yau.ya dauki kasonsa ya Basu nasu suna ta murna.

Washe Gari Baffa kuwa sai ka kasa Gane wacce irin mugunta ce dashi abin nasa yayi yawa,Haka ya dawo gidan Taufeeq,Lokacin Taufeeq Umminsa ta takura Masa ya tafi Office Wai ba abinda zai same ta,Aiko sai Ga Baffa yazo gidan,Ummi tana zaune a Palo tana kallo ya shigo a fusace ba ko magana ya zuba Mata Mahaukacin mari,

Please Login or Register in order to submit comment