Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi hamdala tare da mikewa yana furta cikin arrogant voice nasa" kanka akeji uban mita"yakai karshen maganar yana sakin kayataccen murmushinsa irin wanda ke kular da aj domin smiling ne mai ma,anoni da yawa aciki harda rainin hankali upstair ya wucewar sa dan yin wanka.

yau aj ya ga farin ciki akan fuskar Dr. Ammar kuma yana da tabbacin cewa ya had'u da yarinyar da yake ta zagayen fita yasake gani,murmushi shima yayi kawai yana cigaba da cin abincinsa.

*NIGERIA ZAMFARA*
*GUSAU*
Ta sambo!!!!


kuyi manage ba yawa.
[3/27, 10:05 PM] Fa'eehbg writer: IDAN KINA SON KARANTA LITTAFIN AMAFARKI NASANTA ASAUKAKE KAWAI KIYI JOINING LINK DIN GROUP D'INA👇
https://chat.whatsapp.com/IjZCle5c6V3BGRlnZ0yKim

💫A MAFARKI NASANTA💫
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

------------------------------------------------------------------
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION📚🖊️*

*💫P.E.W.A💫*

*Home of perfect essential writer's together we stand🤝*

*ESSENTIAL WRITER'S📚🖊*

*Pen🖊️is migthier than the sword 🗡️*

*Free book*📙

EPISODE1️⃣
PAGE3️⃣8️⃣


*Kema ganaki kawar arziki wannan page din sadaukar wa ne agareki siddiqa muhammad na'ibi👌luv u lodi lodi💔💏*



TYPING📲📲📲

<<<<<<<< < <<<<<<<< < <<<<<<<<<<<<

Khairiyyah d'iyar fulani ce tashigo sashen unni dan gaida hajiya, bayan sun gaisa da unni da mahir da ya gaida ita sannan ta ke tambayar unni ina hajiyar unni ce ta furta "ai takoma sashenta tun shekaranjiya,sallamar su nisa ce da sumy,inayah takatse maganar da Khairiyyah ke son yi

'ina wuni mama khairiyyah dukkaninsu suka had'a baki gurin gaisheta cikin sakin fuska ta karba musu da lafiya lau aa inayan dija harda ke hajiya tazo kenan

"eeh "inayah ta furta cikin murmushi tana mai sunne kan ta kasa.
" ya kuka baro dija din lafiya take koh?Mama khairiyya takara furtawa

"lafiya lau"Inaya ta amsa mata.

Allah sarki yara duk sun girma mama khairiyya ta furta bayan wucewarsu daga falon,inda shima mahir tuni yabar falon.

'Hawaye ne shar suka tsiyayo abisa idanunta gwanin tausayi lallashinta unni tayi cikin tausayin rayuwar da mama khairiyyar ta tsinci kanta ciki,anan ta sanar mata ai mijinta yanzu yamata saki daya kuma dama ita kanta ta gaji da hakurin da takeyi.

Hakuri unni takara bata tare da kara lallashinta...

Kukane ya kubce mata,cikin ruwan hawaye da shesshekar kuka take furta duk wanda yarabani da hamma Abdul rashid bazan tab'a yafe masa ba domin nasan farraqu akayi mani dashi,inaji ajiki na komai da akayi masa sanadi nane.....

'Kukane yaci karfin ta, cikin shesshekar kukan tane taci gaba da magana Allah yabayyanar muna da kai, Allah kaine kasan Abunda yake B'oye Allah kakawo muna sauyin Al amurra cikin gaggawa takai karshen maganar cikin k'ara sakin wani mahaukacin kuka tana jin kamar yanzu komai ya faru na rabuwarta da masoyinta nata.


Itakanta unni kukan takeyi cikin jin zafin alamurran dasuka shud'e musu wayend ke wuyar mantawa azukatansu duk da koma mene ne Allah ya riga ya rubuta sa ne Bawa baya taba wuce kaddararsa duk zille zillensa.

Abunda yafaru chan baya ..........

Tun bayan dawaowar Abdul rashid daga sudan bayan ya had'o degreen sa akasar sudan na fannin likitanci .

Soyayya mai tsanani ta shiga tsakaninsa da ummulkhairi( mama khairiyyah )yar wajen fulani wadda take warinsu unni ce auta ga fulani...

Soyayyyarsu gwanin burgewa Amma fulani batason had'in nasu,sai da sukayi makarkashiya itada muhammad (malan)suka raba mama khairiyya da Abdul rashid domin cire masa ita akayi a zuciyarsa gaba d'aya wanda suka je a wurin wani katoton boka yayi musu aikin aka cire masa ita azuciya.


Ahaka mama khairiyya sai da tayi jinya ganin ba itace agabansa ba,kuma fulani ta gargade ta da karta k'ara kulashi tunda yabarsonta ya yaudareta, Bayan rabuwarsu sai kuma aka wayi gari an nemi Abdul rashid Ba'a gansa ba har ciigiyarsa anbada a kafafen sadarwa ba 'a sameshi ba babu wani labarinsa domin kamar an masa kurciya wannan kenan....

Shigowar sarki Ali ce tasanya dukkaninsu yin shiru Bayan lallashin su da yayi da basu baki wanda shima karfin hali ne kadai yayi kasancewarsa namiji,Fira suka d'an fara tab'awa dan kawar da damuwar da ta addabi kowannensu .....

Jakunkunansu suka fito dasu suduka ukun unni ce ta lura dasu A hankali bayan kare musu kallo ta furta"kai lafiya kuka fito da bags haka "

Ehh unni gidan ummi zamu suka hada baki wurin bata amsa "kudawa ,Kuma kun ma hajiya sallama ne " takara tambaya dan taga kamar ma sun dade da shirya tafiyar duk da ba wani nesa bane.

Ehh ai daga sashen ta muka fito d'azu kuma su yaya Abdallah ne zasu kaimu.

Mahir da shigowarsa falon kenan kunnunwansa suka jiye masa maganar da nisa da sumy suka furtawa Unni
ai dasauri yakoma inda yayi shigewarsa mota yayi zamansa batare da su Abdallah sun lura dashi ba

Sallama sukayi ma kowa dake falon sannnan suka juya suka fice bayan yimusu Addu'ar sauka lafiya dasukaYi.


Direct compound din gidan suka fito basu doshi ko ina ba sai inda Abdallah da yusuf da yake gaban motar sukayi parking motarsu .

mahir da yaga dai alamar shiga motar sumy zatayi yayi kaza zam ya fito cikin motar yana kwala ma Nisa kira
Dukkaninsu sunyi mamaki domin basu yi tsammanin yana cikin motar ba.

"Gani yaya ta furta bayan isowarta inda yake tsaye agaban motarsa cikin daure fuska.

"bake naki raba " ya fad'a cikin da'ure fuska,sakake nisa tayi tana kallonsa jin furucinsa

Cikin jin haushin rainin hankalin na mahir ta furta " NISA fa naji ka kira yaya irin ma fa kiran nan na mafarauta"
Cikinta yayo zai kai mata rankwashi ta kwasa aguje tana tikar dariya ...

"Sumy yaya nakira" sumy da har ta zauna ne tafito jin furucin nisa,BAyan fitar Sumy nisa ta furta "Yya Abdallah kumuje kawai,zai kawota daga baya sak'o zai bata,Abdallah da yusuf murmushi kad'ai sukayi Abdallah cikin zuciyarsa yafurta no wonder yanzu nagane murmushi yakarayi sannna yafigi motar suna ficewa daga gidan bayan ma'aikatan dake tsaron katon gate din sun wangale musu katon gate din....

Sumy kuwa ganin motar ta wuce ne kuma gashi tayi tsayin kusan minti uku baice mata komai ba abun sai yafara sanyata jin haushi,cikin tsiwar da bata san tana da ita ba,ta furta"wai yaya mahir meye haka har sun wuce fa"

D'ago idanunta ta yi taga yana kallonta ko k'aftawa baya yi sai taga yakoma mata Dr.Ammar Domin dama dashi yake kama sosai samun kanta tayi da k'ara natsuwa bayan hango kamannin ya" yan nasu marar son wargi da tsare gida.

Bayan yagama k'are mata kallo ya furta shiga mota cikin turo bakinta ta bud'e k'ofar baya tashiga har ta gyara tazaman ta ta ga yana tasakar mata harara wadda tasan dalilinta dole ta dawo gaba "Better ya furta sannan ya rufo kofar yana yin reverse na motar suka fice gidan gaba d'aya bayan wangale musu gate din.


*BUG*
A b'angaren su Halee kuwa yau ta tashi da jikin ciwon kan nata yatashi har cikin ido ko iya bud'e idanunta bata yi,Baba Adee Khady ta kira tasanar masa ta hanyar wayar makota dole ya baro gurin aikinsa.Suka shirya zuwa asibitin Babban Birnin tarayya waton federal medical center gusau An karb'e su cikin mutun tawa sai dai bayan binciken jikin Haleen da yan awannni Baba Adee yaji abunda ya girgizasa tabbas likitoci sun sanar masa ciwon Halee daga cikin hypothalamus dinta yake matsala ce babba domin sai anyi aiki ancire jinin da yake acikin kwakwalwarta wanda jinin ya kume mata sanadiyyar wata buguwa da tatab'a yi likitota sun sanar masa da aikin nata yana buk'atar milion goma dan ceto ranta dan idan ba'ayi saurin cire mata wannan jinin ba da yake yawan sanyata ciwon kai zai kai inda ba'aso kuma hakan ne ba,a so domin zai iya zama sanadiyyar zamowarta psycho mai tabin hankali ta samu mental problem Wanda baida ranar warkewa sai ikon rabba.

Zufane ke ta ketowa Baba Adee Bayan jin bayanin likitocin,Shi d'an talakansa bawan Allah ina zai samu miliyan goma rana tsaka inbadai satar su zaije yayi ba shi bawata kadarar arziki ba tunani ne barkatai ke shigowa kansa awannan lokaci cikin tashin hankali da rashin madafa.

D'ai daga cikin matasan likitotan ne yakira Baba Adee A office dinsa inda yafurta"Baba kozaka iya samu na office dina yanzu inaso zamuyi magana" kai Baba Adee kawai ya iya d'aga masa cikin rashin karfin jiki domin shi kansa yashaida kafafunsa ne suka kaisa office din inda yake biye bayan matashin likitan.

Kujera yajama BAba Adee yana furta"Baba zauna ganin Baba Adee kamar baya cikin hayyacinsa.

cikin sanyin murya matashin likitan ya furta "karka damu kanka da yawa Baba Allah shi keyin komai duk bayanin da akayi maka kawai hasashe ne Amma Allah Ne mai Aiwatarwa in bai nufa zata sha wahala ba zaka ga cikin ikon Allah tayi rayuwarta batare da ko wace irin sifa ba ta alamar mental problem.
Ayanzu ma Baba Adee kai kad'ai ya iya d'aga masa kamar wanda ke d'aukar karatu cikin sagewar guiwa da mik'a wuya Ga ubangiji,Bayan jin maganar ta Dr.Din Inda yaji natsuwa tashigesa.

A hankali bayan yazauna ya cigaba da maganarsa Ni suna na Dr.Yusuf Janyau ana kirana Dr jy. zan taimaka maka yadda za'a yimata aiki cikin sauk'i batare da ko sisin kuba domin na fahimci ta shin hankalin da kashiga Baba na kud'in aikin da aka lissafa maka dakuma abunda zai faru idan ba'a dau mataki da wuri ba.
An gina wata Babbar asibiti ta taimakon Marassa karfi yanzu haka wayenda zasu rik'a asibitin basu cikin kasar nan suna INDIA ......


Achan suke aiki wanda nima achan nayi karatun Amma ba makaranta d'aya mukayi dasu ba inda su suka zabi aiki achan bayan gama karatun namu nikuma nazab'i kasata,duk da haka mukan d'an had'u idan taron dalibbai yatashi na nigeria ko na likitota gaba d'aya inada numban dayansu ta nigeria danshine muke shiri dashi sosai duk da dukkaninsu Abokainane.

In sha Allah da sun dawo nigeria zan kiraka in sanar dakai lokacin Anfara Aiki a asibitin,domin yanzu haka anfara daukar ma'aikata kaga da nasamu aiki achan shikenan ba matsala tunda dukkanin abunda za'a saya akwai shi a asibitin zan tsaya dayardar ubangiji domin tasamu lafiya..

Godiya Baba Adee yak'ara yi masa sosai cikin nuna farin cikinsa da wannan bayani na wannan likita,Cikin murmushi shima Dr.Aj ya furta bakomai Baba yiwa kaine.

Cikin sakin fuska Baba Adee ya furta yusuf sanya mun numbanka anan yana mai mika masa wayansa kirar tecno pop 3 murmushi dr yusuf yayi yakarb'i wayan yasaka numban wayansa sannan yayi dialing sai ga numban Baba Adee ta bayya akan wayar tasa kirar iphone 15 saving yayi da Baba,shima Bba Adee yayi saving da Dr Janyau musabaha suka kara yiwa juna sannan Baba Adee yakara yimasa godiya tare da kara saka masa Albarka..

Khady da Bba Adee yasanar mata da komai afarko ta shiga tashin hankali domin kuka tasanya cikin tausayin yar uwarta wadda ayanzu take kwance akan gadon asibiti cikin ciwo gwanin tausayi,sai daya ga tashin hankalin da tashiga yanason d'ara nasa sannan yasanar mata da dik bayanin da Dr. Janyau yayi masa,take itama ta wartsake cikin farin ciki tana mai sanya wa wannan likita albarka wanda bata sanshi ba A hankali takalli fuskar Halee da takara yin fayau kyakkyawar fuskar ta takara kyau na musammamn kasancewar yar ramar da d'anyi Allah yabaki lafiya yar uwata ta furta.......


Wasu alamomi da Dr.Yusuf yake nuna wa da kulawa a asibitin wurin jinyar Halee shizai tabbatar maka da abunda ke cikin zuciyarsa domin dukkanin Alamomin sa sun nuna son Halee yakeyi. Murna Sosai Bba Adee yayi dan ganin yaron yakasance mai mutunci shidama burinsa kenan Halee tasamu mijin Aure nagari ya aurar da ita ko tasamu salama domin zuciyarsa bata yarda da rikon Baba Asabe ba.

Kwanan su Halee shida aka basu discharge tare da magungunan dazatayi amfani dasu kafin asamu kud'in surgeryn nata.Tunda suka zo asibitin Bba Asabe bata leko ba ko aike, dangin Bba Adee da dama sunzo sunga Halee ciki harda iya da Bba mudi iyayensa da kannensa maza biyu Amma itakam Baba Asabe ko lek'e. wanda hakan bai wani damu Bba Adee ba domin ganin yadda Haleen ke samun kulawa agurin khady mai yin jinyar tata duk da iya taso abarta ta kula da ita....

nikam nace toh Allah ykyauta
Yasa mufi karfin zukatan mu.Ameen

Toh hwa😂 in muku ta hausar mu ta zamfaranci,ku k'ara gyara zama fans munkusa isa inda kuke so fa Haleen mu da alama fa tayi Saurayi ko ince mijin Aure ....

Kai da alama fa mutanen india sunkusa zuwa nigeria..... yeeeeee Can't wait 💃💃💃


Me kuke tunani game da soyayyar da Halee zata fara...

[3/27, 10:05 PM] Fa'eehbg writer: https://chat.whatsapp.com/IjZCle5c6V3BGRlnZ0yKim

💫A MAFARKI NASANTA💫
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

*Wannan page naka ne Mahaifina⭐⭐taurarona Allah yakara maka tsawon rai Mai albarka tare da lafiya Mai inganci*🤲🤲
------------------------------------------------------------------
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION📚🖊️*

*💫P.E.W.A💫*

*Home of perfect essential writer's together we stand🤝*

*ESSENTIAL WRITER'S📚🖊*

*Pen🖊️*is migthier than the sword *🗡️*


*Free* 📙

EPISODE1️⃣
PAGE3️⃣9️⃣


TYPING📲📲📲


*Barkar ku da Shan ruwa fatan ansha ruwa lafiya,Allah yakarba muna ibadar mu*

*Special thanks goes to the members of A mafarki Nasanta fans group,yan Amana ta luv u Lodi Lodi*😍🤍🤍


*And Big thanks to my sincere people for the support you give me*

*Anty moon(the writer of abarmu da junanmu and mijin bahijja*❤️

*Oum Amjad(the writer of Yan biyu)*❤️

*My best readers*

*Yan Amana*

*Mode*❤️
*Zarah Ibrahim*❤️
*Siddiq Muhammad*❤️
*Halimatu bashar Auki* ❤️
*Fateema A bello*♥️
*Ayeeshat Abdullahi*❤️


Ina alfahari daku sosai irin ba adadi💯 nan

Fans💙💙💙💙💙💙💙
Ina godiya sosai da Jirana da kukayi har natsawon makonni,
Wayenda suka kirani da ma wayenda basu kirani ba Ina godiya, kuyi hakuri banyi mentioned sunanku ba nayi hakan ne sbd Kar mucika page din namu da surutu Ina alfahari daku 🙏

<<<<<<<< >>>>>>>><<<>>>>>>>>>>>>

✍️✍️

B'angaren Mahir da Sumee kuwa har sun Kai gidan ummi
Sojojin Dake bakin gate din nan gidan na wangale musu gate babu wata fira tsakaninsu.

Inda Abdallah yayi parking tasa motar Shima ya parker tasa,lock yasanyawa motar ganin alamar sumy fita zatayi, kallonsa tayi cikin son sanin dalilin Saka lock din,.

Tsuke fuska yak'arayi ganin irin kallon da take masa.

Bayan kamar minti uku haka ya furta.. cikin gadara saura saura inkika shiga ciki ki sakarwa Abdallah fuska yakai karshen maganar yana cire lock din.

Kallonsa take da mamaki,Ba halin tambayar dalilin maganarsa ficewa tayi dasauri tana murmushi ita kad'ai bayan wani tunani da yashigo zuciyarta,kenan Yana kishinta inko akwai kishi akwai soyayya kenan Yana Sonta farin ciki ne ya mamaye ta kamar ta daka tsalle sai dai ba hali domin tana Jin idanunsa akanta..

Dakarun Sojojin Dake compound din gidan ne suke mata sannu da zuwa tana amsa musu cikin farinciki har wasu nad'an janta da wasa..

Shigewa cikin gidan tayi da gudu sai falo ta dakata,duka ta tarar dasu atsakiyar falon har mahaifin su colonel jabir Muhammad soja ,Wanda suke Kira (dady soja ) suna yin dinner da yadawo gida bayan Yan watannin da ya dauka baya nan.

Duka d'agowa sukayi suna kallonta ganin yadda ta fado dakin fuskar ta sai blushing take Yi tare da sauke numfashi.

cin abincinsu suka cigaba dayi Dan dady soja baya wasa injisu 😆kunsan sojoji fa sakin fuska la la la la🤭in maku ta bakon balarabe✍️


💫 FA'EEHBG 💫
The first lady 🙌🙌

<<<<< > >>>>>>>>>>>>>>>>>> <<<<<

Joining dinsu tayi cikin kame kame na yadda ta fado dakin suna cigaba da cin abin cinsu.

Bayan sun gama ne tayi ma Dady soja sannu da zuwa ya amsa mata cikin sakin fuska irin tasa.

Bayan wucewarsa daki ne suka cigaba da hirarsu.

ummi ce ta lura da mahir Dake chan tsaye agefen cushion tsayinsa ya rungume hannaye ya kafe sumy da eyes wadda keta zuba fira tana bada labarin su sury kawarta Yan class nasu.

'Murmushi Ummi tayi kawai tana girgiza kanta cikin dattako da sakin fuska ta furta "Ina yini Babana "?

'Sunnar da Kansa yayi Jin gaisuwar da ummi ta masa A hankali yatako cikin Jin nauyinta ya durkusa ya gaishe ta,cikin murmushi da kulawa ta amsa masa.

Manyan food flask din da har an maidasu dining inji Yan matan ne Ummi ta d'auko d'aya tana furta"Baba na nan za,a kawo maka Abincin ne ko anan zakaci kan dinning inyi saving Dinka"

''Nakoshi''Ummi ya furta cikin Jin kunya Dan haka kawai yau yake Jin kunyarta wadda Bai San dalilinta ba.


Nikam nace ba dole ba Maheer ka kama mata "yaa🙌 surukantaka wasa ce...duk da bamu tabbatar ba😃😃

Murmushi kawai Ummi tayi bayan gama sauraren sa ganin yadda yake sauke Kai kamar k'adangare.

Sallama sukayi ma ummi suka fice daga falon Yusuf da Abdallah,mahir ne Shima ya biyo su bayan yayima sumayya kallon zamu had'u Yana ficewarsa.

A compound d'in gidan ya had'u da Abdallah da Yusuf suna Jiran fitowarsa.

Musabaha sukayi cikin karrama juna Abdallah ne ya furta "tare zamu koma fa Maheer "

'Shek'e k'e mahir ke kallon sa bayan Jin furucinsa,sai Kuma Ahankali ya ya furta

"ita motar da ka zo da ita fa"?

'Yusuf ne ya furta zan d'an je gidansu Uun Yana Dan susar keyarsa irin na shed'anar nan,dariya kawai mahir yayi
Yana furta " to sai ka dawo kagayar da ita"

Shima dariyar yayi Dan yagane abunda yake nufi sallama yamusu sannna yafice daga gidan.

A mota Abdallah ne yake d'an jan Maheer da fira duk da mahir baya amsawa sosai sbd haushin sa da Bai sake Saba har yasako zan cen da yakusa tarwatsa zuciyar mahir..

"Friend nifa nagani inaso tun tuni,d'aure fuska mahir yayi,Abdallah ne yacigaba da maganarsa

"Dan haka nikam zanje insanar wa sarki kafin ruwa su cinye ni,Gaban Maheer ne yafadi Wanda har sai da steering ya so kubce masa sai Kuma yayi ta maza ya furta

"Sai ka dawo"atakaice.
Cikin Kara d'aure fuska

Me Abdallah zaiyi inba dariya ba harda rike ciki domin dama yaga yadda steering yaso kufce masa ga Kuma amsar da yabasa..

'kagani ba harka hau Toni ba ita nake nufi ba,Inayah nake magana Akai Dan naga alama kazata da sumy nake Dan da alama ka zurma da yawa...

Farin ciki ne ya ziyarci mahir Mai yawa Wanda tun alokacin da yatabbar Abdallah ba yada wani feeling akan sumy sai yafara bata kulawa.

Soyayya Mai karfi ce ta barke atsakanin sumy da mahir,haka ma Abdallah da Inayah soyayyarsu suke Sha gwanin burgewa wadda har ta bayyana a idon kowa.

*INDIA*

Anty lailah da Appah sunyi farin ciki daganin kyautar da Ammar ya yiwa su Lubna fiye da tunanin Mai karatu,tun daga lokacin kusan kullum sai su Ziyad sun fita da Lubna domin su gana da Ammar.

Wata shakuwa ce tashiga tsakanin Ammar dasu Lubna,sai dai haryanzu Ammar Bai tab'a had'uwa dasu Appah ba.✍️✍️


Wassh hannu ✍️😥😥

Mu had'u anext page
Muga saukar mutanen India may be agobe Nigeria zatayi manyan Baki
Can't wait 💃💃💃

Masu zuwa tarbon Baki ku shirya mu Isa Airport da wuri ayi landing🛬🛬 agabanmu💃💃


Ina Kuma labarin Halee ya ya take ?
🤔
Shin Baba Asabe taciga da muguntar ta?
Su waye iyayen Lubna ?
Shin Suma Yan Nigeria ne dagaske?

Ina labarin MISS MALINI ???
HMMMM kwamachala kenan inji bahaushe😆

In Sha Allah duk zaku samo amsar tambayoyinku Ahankali kudai cigaba da bibiyar alkalamina ✍️✍️

Allah yajikanki da rahama kakata yaar Baba😥Allah yasa Aljannace makomarki Allah yakarbi Bakuntarki,ya yalwanta makwancinki yakuma bamu guzurin ishemuku🙏🙏


Pls like,share and comment✍️
[3/28, 12:02 AM] Fa'eehbg writer: https://chat.whatsapp.com/IjZCle5c6V3BGRlnZ0yKim

💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dream
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

*Allah yajikan iyayen mu🥰🥰🥰 wayenda suka Riga mu gidan gaskiya da rahama😭😭🤲*
------------------------------------------------------------------
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION📚🖊️*

*💫P.E.W.A💫*

*Home of perfect essential writer's together we stand🤝*

*ESSENTIAL WRITER'S📚🖊*

*Pen🖊️*is migthier than the sword *🗡️*


*Free* 📙

EPISODE1️⃣
PAGE4️⃣0️⃣


TYPING📲📲📲



*NIGERIA & INDIA*

€€€€€€€€€€€❤️
€€€€€€€€€❤️
€€€€€€€❤️
€€€€€❤️
€€€❤️
€€❤️
€❤️

A yaune Mai girma sarki Ali ya alkawarta zai Kira Ammar yasanar dashi Babbar Asibitin Daya Gina masa wadda yake so su rike shida D'an uwansa Dr. Aj.

'Kwance yake Ashe Ashe akan had'add'en gadonsa Yana sharar baccinsa hankali kwance fuskar sa sai k'yalli takeyi na madarar kyawu da Hutu,Ajiya zuciyar yake sauke wa A hankali Yana sauke gajiyar da yakwaso adaren jiya na theatre n da sukayi 6-6 ya duk'unk'une cikin bargo saboda yanayin sanyin garin gashi yakure gudun A. C,Baccinsa yakeyi hankali kwance......

'Ringing din wayarsa Dake charge akan bed drower tayi k'ara cikin sauti Mai dadi,cikin baccin sa da yayi nauyi yajawo wayartasa yanayin picking call din batare da Duba wake kiransa ba.

'Sallamar Wanda baiyi tsammani bace tasanya sa fincike tattausan blanket dinsa white colour Mai taushi.

Ware manyan idanunsa yayi lumsassu masu cike da bacci akanta ,Yana Mai sauke wayan akunnensa Dan k'ara tabbatarwa..

Ganin tabbas shid'inne ga numbansa nan da code din Nigeria da Kuma yadda yayi saving din ta,sunan Yaya Dady ne ya bayyana rad'am akan akan screen din.

Mai da wayar yayi akunnensa cikin wani yanayi bayan karewa sunan kallon.
Adayan b'angaren Sarki Ali ne Bayan yin Sallamar sa ba,a amsa Masha ba,yake ta Hello! Hello! Tare da furta "Mai sunan K'anena!, Yarima! Dama Haka yake kiransa da wayen nan sunayen Alokutta da Dama.

'Kwalla ce ta taru a idon Ammar na farincikin da yatsinci kansa ciki Yau shekara d'aya da wata hud'u baiji Muryar Mahaifinsa ba sai yau.

'Sassanyar Muryar Mahaifin nasa ce takara ratsa dodon kunnensa Yana Kiran sunansa Dan yasan tabbaas Yana saurarensa yasan halin kayansa sarai inda yake furta" Nurin UNNI"
'' na'am ABBA ya furta cikin wani yanayi na sanyin jiki da farin cikinsa dayake kokarin boyewa da murmushiinsa na dalilin sunan da Mahaifin nasa yakirasa dashi.

Farin ciki ne ya mamaye sarki Ali,Dan ba haka yasaba Kiransa dashi ba, Yaya Dady yake kiransa Dashi,inda sunan ya samo asali. ..Afarko Yana kiransa da Yaya ne kamar yadda k'annen mahifin nasa ke Kiran sarki Alin Daga Baya sai Yak'ara da Dady Bayan yaayi wayau.wannan kenan.


*MUJE ZUWA*🚴🚴🚴🚴

Wasan yanzu ya fara....✍️✍️

A b'angaren Sarki Ali ne yaci gaba da magana Yana furta ''Fatan kana lafiya"?
"Lafiya Lau Alhamdulillah Abba" Ammar ya furta.

D'an murmushi Sarki Ali yayi Jin yanayin maganr sa kamar Wanda ke koyon magana Hausan ma Dai Masha Allah..
Yakwana dubu,? Sarki Ali yakara furtawa..

Dan murmushi Ammar Dr Ammar yayi na tambayar ta mahaifinsa Wanda har saida Sarki yaji sautin fitar sa.
Dariya yayi k'asa k'asa Jin yaron nasa na cikin farin ciki koba komai yasan cewa komai ya wuce tsakaninsu da d'ansa duk da kafiyar da kowannensu keda ita.


Ya aiki ya masa Bayan

Please Login or Register in order to submit comment