Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da fad'in Najeeb karka manta "am not your wife or your girlfriend am hare just to have fun me and you, "so miye Abun damuwa a ciki? Kodai kana sona ne? Tare da nufanshi Tana k'okarin tabashi.

Wani irin tsawa ya daka mata Wanda yasa gaba d'aya ta rud'e tare dayin baya da sauri danta tsorata Sosai dashi

Yace bana auranki, kuma bana sonki, so just leave from here tun Kafin in fitar dake dakai na

Cikin tsoro da yana yin daya sauya lokaci d'aya tace Najeeb "plz am so sorry plz, I don't mean to hurt you, wlh Najeeb ina Sonka da yawa nasan ba lallai bane dama kaika soni ba, sannan wannan kiran daka ga anyi min is my Mum let call her kaji.

Danna wayar tayi tare dayin dialing number din sai gashi mace ta d'auka

Kallon Najeeb tayi alaman kaji koh? Bana miji bane.

Najeeb sauke ajiyan zuciya yayi, domin a duniya ya tsana yaudara baya son yaga abunda yake Nema yana tare da wata, shi koda baya son Abun Indai nashi ne Toh baya son wani ya taba sai dai inya Bari

Bayan ta gama wayan ta nufeshi tana fad'in am sorry Najeeb, ina Sonka Sosai

Dan janyeta yayi jikinshi tare da bar mata bedroom din alaman har yanzu yana fushi da ita

Ido ta bishi dashi tana murmushi,lallai Ina son Najeeb, inda zai aureni da nafi kowa Sa'a, ji yanda ya nuna kishi a kaina, ido ta lumshe cikin jin dad'i.

Kabir yazo garin Kano, kuma a yau yace zaiga Abba domin suyi magana

Abba da kanshi yakai Zarah kaduna, domin an fara lecture, amma ita ibtisam ya hanata zuwa, taci kuka harta gode Allah

Yace aure take so kuma shi zatayi, "har mum saida ta kirashi amma yace tayi hakuri, domin ibtisam ta bashi mamaki, bai taba sanin tana kula wani ba saida ummi ta nuna mishi wayar daya bata ,"duk da Mama ta sani shima ya kamata ace ya Sani, "in saurayi zai dinga yima yarinya hidima haka ba tare da yaga iyayenta ba, ko ince ya turo magabatanshi ba, ya dinga bata Abu Tana ansa ai dole iyaye suji tsoro, "kuma a haka Tana gabanmu Idan taje jami'a saiya kuma?

Mum dai taita bashi hakuri akan yabarta ta wuce skul domin lecture yana wuceta

Abba yace sai yaga yaron da take tare dashi, daka nan sai ya yanke hukunci akan abunda ya dace

Granny kam Murna takeyi sai faman zuga Abba take akan Ayi ma ibtisam aure yafi,.

Saboda takaici ibtisam ko kula Granny batayi.

Yau da daddare wajan karfe 8:30 saiga kabir shida wani Kanin mahaifinshi Sun hallara a gidansu ibtisam

An saukesu a falon ba'ki, inda Abba da wani Abokin shi suka tarbesu, domin ganin irin shigarsu Kabir din ya nuna ma Abba y'an gidan mutunci ne "wani abunda ya k'ara burge Abba da kabir din gaba d'aya ya'ki zama akan kujera a k'asa ya zauna, Abba yace tashi kahau kujera mana

KABIR yace a'ah Abba nan ya isa

Kawun Kabir addu'a ya fara sannan ya fara fad'in nine k'anin mahaifin Kabir, kwanaki ya Sanar dani Akwai yarinyar daya gani yana so, kuma yana son muje muga iyayenta.

Toh a lokacin nace mishi zanyi tafiya Amma inna dawo zanje insha Allah, bayan na dawo ban zauna ba, sai shekaran jiya nace ya kamata dai inzo, sai ga kiranshi akan ance in turo

Abokin Abba yace Allah sarki, dama abunda yasa muka bu'kaci ya turo saboda mu tabbatar dagaske yake ko wasa, domin mudai yarinya ta isa aure kuma auren za muyi mata

Kawun Kabir yace madallah, Abu yayi dai dai kenan ,domin muma abunda muke fama kenan, domin mutuncin mutum saida iyali

Abokin Abba yace hakane, kam gaskiya

Nan dai sukai magana, inda Abba Shima yayi magana akan aure Zaima y'arsa.

Inda kawun Kabir yayi magana akan su a shirye suke

Abba yace Toh Alhmdlh, nan dai suka k'ara gabatar da junansu.

Kabir yace Abba Ina neman alfarma.

Abba yace name?

Yace Abba Ina neman alfarma abar ibtisam ta tafi makaranta

Abba yayi shuru can yace kabiru zata makaranta amma a d'akinta domin nidai ba'a gabana ba

Jin haka yasa kabir yin shuru domin yasan tunda yace haka, bai kamata ya k'ara cewa komai ba, domin ba Abokin musunshi bane, ko kuma yana fad'a shima yana fad'a ba, "amma yaso abar ibtisam ta tafi makaranta

Nan dai suka tattauna inda sukai sallama akan zasu dawo bada dad'ewa ba

Koda kabir suka tafi, yana zuwa Gida ya kira ibtisam d'inshi

Bayan ta d'auka yace ibti yanzu na dawo gida daka wajan Abba.

Tace Sannunku da dawowa

Ya amsa da yauwa, sannan yayi shuru na wani lokaci, "Kafin ya fara magana ibti Abba ya'ki yarda akan maganan makarantar ki, yace sai dai kiyi a d'akin ki.

Itbisam hawaye ta farayi domin tasan tunda Abba yace haka, ko zata mutu bazai canza magana ba, shikenan yanzu zatai aure tare da karatu abunda batai taba tunani ba, gashi zai faru da ita yanzu.

Kabir yace ibti kiyi hakuri, sannan Ina son ki sani koda anyi auran ba gari d'aya zamu zauna ba, saboda karatun ki karki damu insha Allah auran bazai kawo miki matsala ba a cikin karatun naki ba

Ibtisam tasan bata da wani mafita yanzu Illa ta amince da auran kaman yanda Abbanta yace, yama zaman mata dole tunda ko taso ko bata soba, dole auren Abba zai Mata tunda ya furta bata da wani option

Kabir ya katse mata tunani da fad'in ibti just trust me, komai zai tafi normal, bazaki samu wata matsala a karatun kiba I promise insha Allah

Tace Allah yasa hakan shine alkhairi cikin muryan kuka

Kabir ya amsa da Ameen cikin jin dad'i, dan yasan tunda tace haka ta amince kenan" dan haka dole cikin satin nan ya turo a Gama magana, domin yana son inya turo a barta ta Fara skul Kafin Ayi auren duk da ba wani lokaci Mai tsawo yake son akai bikin ba, abunda zai kawo tsaiko danma bai k'arasa ginin da yakeyi ba, amma yanzu dole yaba Abun muhimmanci Ayi a gama ginin domin yasa ibtisam a ciki

Yace ibti yanzu sai in turo ayi komai saboda in nemi izinin ki koma makaranta koh?

Tace eh da sauri

Kabir murmushi yayi domin ya Lura da yanda take mutuwar son tayi karatu Sosai.

Kabir ya turo an kawo kud'in gaisuwa dana sadaki, duk da Abba baiso amsan kud'in sadakin ba saboda yace shi yafi son a bada ranan daurin aure, "da yake harda Dad cikin masu amsan kud'in shine ya amsa dubu d'ari na sadaki, inda aka tsaida wata biyar na auran ibti da kabir

Inda iyayen Kabir suka nemi alfarma a barta ta tafi makaranta.

Dad yace babu damuwa, ai tunda an amshi sadaki, shaidu Kawai muke jira yanzu.

Abba dai baice komai ba, Bayan iyayen Kabir Sun tafi Dad yace dama ba tafi skul ba?

Abba yace eh

Dad yace akan wani dalili? Kuma Zarah bata fad'amin ba

Nan Abba ya bashi Labarin abunda ya faru.

Dad yace Allah ya kyauta, yanzu dai saita tafi gobe, "koda yake dakai na zan kaita goben sai in wuce Nima

Tashi Dad yayi yana fad'in Bari inyi musu sallama Kafin in tafi inje in huta.....









Read and leave it, dnt share to anyone

*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*

*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*

3138831065 Firstbank Maryam Alhassan

*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*

*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*




Dad shiga yayi inda ya samu su ummi da Granny a falo suna fira

Dad yace Sannunku da hira?

Ummi tace yauwa, "tare da tashi tana fad'in bari in d'auko abinci

Dad yace A'ah ki barshi saida naci abinci Kafin nazo nan

Ummi tace kai waina ne, kasan abun marmari ne.

Dad yace a'ah Alhmdlh a koshe nake, gobe dai Zanzo da safe inyi breakfast a nan.

Ummi tace Allah ya kaimu ya nuna mana goben raida lafiya

Duka suka amsa da Ameen

Dad kallon Granny yayi tare da fad'in mama mun yanke lokacin bikin wata biyar

Granny gud'a ta saki tare da fad'in Alhmdlh, kai Allah na godema, "amma sai naga kaman an jashi da nisa Ina laifin wata d'aya ko biyu

Dad yace kabir din bai kammala ginin shiba, so yake ya kammala sai yasa aka kaishi har wata biyar din, "amma ai kaman yau ne

Granny tace hakane kam, Allah dai ya kaimu rai da lafiya

Abba yace ina ibtisam din?

Ummi tashi tayi ta kira ibtisam

Ibtisam fitowa tayi sanye da hijab a jikinta, "gaida Dad tayi tare da zama a k'asa kusa da ummi

Dad yace mamana Ashe baki tafi makaranta ba?

Bata bashi amsa ba, sai k'asa da tayi da kanta hawaye na son zubar mata

Dad yaci gaba da fad'in gobe ki shirya kayanki Zanzo wajan karfe goma sai in kaiki makarantar Kinji

Wani irin dad'i ibtisam taji har cikin ranta,zata skul gobe.

Dad ya k'ara kiran sunanta da ibtisam

D'ago kai tayi tare da fad'in na'am

Dad yace yau mun amsa kud'in sadakin ki gasu Naira dubu d'ari, "bazan baki ba yanzu sai ranan da aka d'aura aure zan mi'ka miki a hannunki domin naki ne

So abunda yana dakyau koda Kinje skul kisan an bada ke, shaidu kawai ake jira su shaida, dan haka saiki kame kanki banda rawan kai, kin San haramun ne neman aure akan aure, sannan mun tsaida lokacin bikin ki nan da wata biyar "Ina fatan kin gane?

Tace eh

Dad yace Allah yayi miki albarka, "saiki shirya gobe mu tafi da wuri "tashi kije ki Fara shiri.

Tashi tayi jiki a sanyaye tayi d'aki, koda ta shiga zama tayi akan gadon d'akin ta rasa mai takeji, dad'i ne ko ba'kin ciki.

Na farko Tana murna zata skul gobe na biyu kuma maganan aurenta Wanda ta rasa gane mai takeji, murna ne ko haushi, ita dai tasan danso Tana ma kabir, kuma shine zabinta ko tace shine burinta, dan tana mishi son so, wanda bazata iya misalta irinshi ba, "Lokaci d'aya tayi murmushi wanda tasan dole tayi hakuri ta saki jiki Koba komai auran kabir dinne zai bata daman ci gaba da karatu.

Bayan tafiyar ibtisam d'aki Abba ya kalli Dad "yace Aini banso ka amsa musu zata Fara zuwa makaranta naso sai an d'aura auren ta Fara a d'akinta, amma ba'a gidana ba.

Dad yace a'ah ba'a haka, akan wani dalili zaka hanata yin karatu Bayan yana da muhimmanci? Aini tun Farko ban San ka hanata ba, Aida nazo da kaina na kaita makarantar, ilimin mace yana da matukar muhimmanci a wannan lokacin K...

Granny tace nifa wannan karatun ba sonshi nake ba, amma tunda zatai aure ai hankali kwance,ni dama burina tayi auren tabar gidan, yarinya duk tabi ta tsufe a gida

Dad yace mama kwata kwata kwaya nawa suke yaran?

Granny tace ai dole kace haka, tunda kai dan boko ne.

Tashi Dad yayi yana fad'in Bari inje in huta sai gobe inna shigo, "tare da mi'ka ma Abba kud'in sadaki dana gaisuwa.

Abba yace a'a ka ri'ke a wajanka kawai

Dad yace OK tare dayi masu ummi da Granny saida safe, ya fita shida Abba domin ya rakashi

Ibtisam na kwance saiga granny ta shigo yana fad'in Amarya wajan kabiru bakya laifi

Tsaki ibtisam tayi domin haushin Granny takeji yanzu sai take ganin itace ta zuga Dad ya hanata zuwa skul, domin sanda yace bazata k'ara zuwa ba, taita zugashi akan tayi aure, "gashi dad ya biye mata

Granny tace kinma uwarki tsaki bani ba, y'ar banza

Zama Granny tayi kusa da ita Tana cin goranta gurus gurus, "tsaki ibtisam taja tare da fad'in nima kin isheni da wannan k'aran gaskiya.

Gwara ki tashi ki fita sai kije in kin gamaci ki dawo, dan ban son k'ara da hayaniya ko kad'an, ki barni inji da abunda ke damuna

Granny taja tsaki tare daci gaba dacin goranta Tana gurus gurus, tace aurene dai babu fashi, gwara ma ki Fara shiri Malama

Ibtisam tashi tayi tabar d'akin Tana fad'in Wlh gwara ki mutu kowa ya huta da wannan jaraban naki, mata sai naci, dasa ido, kinbi kin ishi kowa

Granny tace gidan d'ana nake dai ba gidan wata ko wani ba, in kinyi zuciya kice yau a d'aura miki aure keda kabirun ki tare, mara kunya, inma aljani ne Kema ya aureki, in aka d'aura auren sai muga karshen taurin kai mara hankali, yara babu abunda suka tsana sai aure, sunnan ma'aiki, "koni da nake tsohuwa inda zan samu dai dai ni, mai tsafta ai tuni zamuyi aure, in mutu da aurena, yafi min.

Ibtisam tana falo tana jiyo Granny, duk abunda take fad'i tunda da karfi take maganan dan ibtisam din taji, ibtisam tace aike daban ni daban, mata duk tabi ta addabemu tsaki taja tare da fad'in gwara ma in tafi skul din in huta da wannan matar




ABU ZARIA FEMALE HOSTEL

Zarah ce kwance ita d'aya tana danna wayarta cikin kwanciyan hankali, daka gani chatting take abunta...

Nocking d'in da taji ana mata shine yasa ta d'aga Kai tare da k'okarin yin magana, "tace Waye?

Mune aka bata amsa a takaice

Tashi tayi ta bud'e kofar wasu mata ne su biyu suka shigo cikin d'akin sunsha wando Sun d'ame, kannan nasu yasha kitson attachment, "kallo d'aya zaka musu ka gane daka party suke ko kuma club domin irin dressing d'insu ya isa ya gamsar dakai

Zama sukayi suna fad'in washh wlh mun gaji.

D'aya daka cikin matan ta kalli Zarah Mai suna Aisha, tace Kedai kin fiso kullum ki zauna ke d'aya, kiyi ta karatu ko kuma danna waya

Dayar ta cafe Mai suna hauwa, tace Wlh kuwa, tana bani mamaki, "sai kace ba y'ar jami'a ba

Zarah tace uhm, Danni y'ar jami'a ce sai inyi ta yawace yawace anyhow

Aisha tace toh miye Abun yawace yawace a nan, "Muma da kika gammu bacewa mukai kiyi iskanci ba ko wani abuba, dan naga ke daka ganinki y'ar masu kud'i ce, ko Kayan provision d'inki ya isa ya tabbatar mana da hakan, "kawai dai irin zuwa club dinnan Ayi rawa Ayi raha, shine inaga zaifi miki zaman nan ke d'aya tunda cousin d'inki har yanzu bata zoba

Hauwa ta cabe da fad'in Wlh kuwa, Kinga zaman kadaici babu dad'i

Zarah tace ni y'ar gidan club Rufamin asiri

Hauwa tace ke bafa wani abu akeba, kawai ana zuwane Ayi rawa, in bakya ra'ayi kuma ki zauna kisha drinks Kala Kala alcohol, gadai Sunan shima in bakya sha, saiki zauna kiyi ta kallon masu rawa ko sha, "sannan zaki samu samari classic guys, zaki k'ara sanin Mai duniya ke ciki..  .

Dan shuru tayi lokaci d'aya kuma taja tsaki tare da fad'in Zarah nasan kin San mai akeyi a club, so stop pretending, Nasan yaran masu kud'i ai Kunfi zuwa club Sosai

Zarah dariya tayi, ita Koba komai fira dasu hauwa da Aisha na sata nishad'i, duk da sukan yi k'okarin in zasu fita yawansu suce tazo suje, sai ta'ki domin tana jin tsoro.

Wayar hauwa ce tayi k'ara, d'auka tayi tana fad'in hello my baby

Ban San mai yace mata ba,"naji tana fad'in kana wani hotel ne yanzu?

Shima dai ban San amsan daya bata ba "naji tana fad'in ok, but bazan samu zuwa ba, amma zan turo maka wata a madadi na, saura kuma ka Mata cin kaca yanda ka saba...

Dariya ta saki Sosai, tare da fad'in Bari in tura maka hotunan Mata Kala biyu saika zaba wacce zan tura maka, "Tana fad'in haka ta kashe wayar

Aisha tace Waye ne?
.hauwa tace wani saurayi nane Dan majalisan jaha, Wai yana zaria, shine yake son inje "ni kuma Wlh bazan iyaba d'azu ancini, yanzu kuma inna je zanji jiki domin wlh in zaici mace kacha yake sawa ya daure hannunta

Dariya Aisha ta saki tare da fad'in kai haba? "amma nawa yake biya?

Hauwa tace dubu d'ari  ko dubu hamsin yanda dai kikai Sa'a, shidai daka dubu d'ari  zuwa k'asa yake badawa

Aisha tace plz Turani wlh nayi broke banda kud'i.

Hauwa tace OK tashi ki shirya, bari kawai in tura mishi Hotanki sai kije

Aisha tace tsaya in tura miki wani wanda nonona suka firfito Nasan inya gani zai amince inzo

Dariya hauwa ta saki tare da fad'in turomin da sauri in tura mai, tun Kafin ya k'ara kira

Aisha tura mata tayi ta whatsapp tare da fad'in na tura miki

Hauwa tace wow, Kinga yanda nononki sukai fresh a wannan hotan kuwa? Gaskiya yayi babu k'arya my Aisha baby, yaushe zaki ban insha?

Dariya Aisha ta saki tare da fad'in kefa iskancinki yawa gareshi hauwa, nidai tura mai inje aci Aban kud'in

Hauwa tace na tura mai gashi ya gani yana typing....  "Bari inji mai zaice

Tace yauwa yace kinyi inyi sauri in turoki ... Sai kuma ta saki dariya tare da fad'in kinji shegen Wai daka ji zakiyi ruwa, domin yanda yaga wannan nonon naki kaman fresh tomatoes

Dariya Aisha ta saki tare da fad'in Niko kina da KY jelly?

Hauwa tace Mai zaki dashi kuma?

Aisha tace ban son iskanci in kina dashi kiban, baki ji abunda yake fad'i ba?wai daka ji zanyi ruwa, "kar inje yaji babu ruwan da yake bukata Sosai, Kinga inna shafa KY jelly zai d'auka duk ruwana ne ke zuba haka

KY JELLY..... Ana shafashi a gaban mace, musamman matan da suke a bushe basa fitar da ruwa, toh saiki siya ki dinga sawa a gabanki, zaki ganshi da yauki kaman maniyi, haka Abun yake, ana sai dashi a Islamic chemist ko kuma a irin shagon da ake siyar dasu turaren fesawa, na huta da irin maganin Mata, toh ana samu a irin shagon, "koda ma kina ruwa zaki iya amfani dashi, danki k'ara, sannan bashi da matsala Abun, a asibiti ma suna amfani dashi.

Hauwa tashi tayi ta d'auko mata tana fad'in gashi bashi da yawa, kuma karki manta Kina dawowa zaki bani 20k shine kaso na

AISHA tace baki da damuwa an gama, zan baki, Aini kin taimake ni, Niko dubu d'ari yaban na more yanda banda kud'i, "tashi tayi ta Fara tube kaya a gabansu ko kunya babu.

Ita kam Zarah idonta nakan wayarta Tana chatting, domin taji wannan firan yafi karfinta ba irin Nata bane, ita har mamaki suke bata, yanda suke firan zasu a cisu babu ko kunya a gaban kowa. "lallai Manzon Allah yayi gaskiya, duk macen data taba cikin shege bata da kunya, ko wacce take zina, gaba d'aya ana d'ibe mata kunyanta, basa jin kunyar kowa....

Katse mata tunani hauwa tayi da fad'in Aisha Wlh nononki yana girma fah Sosai, "kodai kinyi sex babu condom ne ciki ya shiga?

Ke Rufamin asiri, nasa implant, inna kwaso ciki Aina bani

Dariya hauwa ta saki

Aisha kam kaya ta canza tasa jallabiya, da k'aramin gyalen jallabiya din, ta feshe jikinta da turare, "sannan ta kalli Zarah tace Zarah sai gobe na tafi kwanan gida

Zaran tace Allah ya kaimu.

Kallon hauwa tayi tace muje ki rakani mana

Hauwa tace kai nifa na gaji Wlh, kije kawai na tura miki number d'inshi ta whtsapp da address din inda yake, "shima na tura mishi number d'inki, in kika kirashi zai d'auka, "domin baya d'aukan ko wace number sai anyi Sa'a, sai yasa na tura mishi naki

Aisha tace shegu mutane sun zabesu, sun daina d'aukan wayarsu, amma mu za'a d'auki namu tunda suna cinmu

Dariya suka saki

Aisha ta fita Tana fad'in sai gobe








Read and leave it, dnt share to anyone



*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*

*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*

3138831065 Firstbank Maryam Alhassan

*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*

*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*

Bayan fitan Aisha, "Hauwa ta kalli Zarah tace miss danna waya, ya kamata kizo muje club wata rana wallahi

Zarah dariya kawai tayi, Amma cikin ranta tace Allah ya kyauta, ya kuma shirya,"ita Zarah mamaki suke bata, yanda basa boye ma kowa su y'an bariki ne, iyayensu sun turosu karatu amma bashi suke ba, kwata kwata yau sati biyu data sansu amma ta gane irin halinsu.

KANO NIGERIA

washe gari da safe, tunda ibtisam ta tashi tayi sallah asuba, ta kasa komawa bacci, domin d'aukin zata skul yau, "Tana zaune sai k'ara gyara kayanta take

Granny dake kwance taja tsaki tare da fad'in "ni Dallah kashe min wuta in samu In kwanta

Ibtisam tace "da kwanciyan kike da wuya? Kunji min mata, ita da bata kwanciya saida wuta, sai anyi dakyar take kwana ba wuta shine take wani fad'in in kashe wuta

Granny tace kyaji dashi, nidai kashe min wuta in kwanta

Ibtisam tace oho dai, yanzu dai Gari zai Waye, haske zai fito, sai muga ta tsiya ai

Granny tace aikin banza, ni zanyi Wlh wannan bokon da zaki baso nake ba, ko kad'an wlh, gaba d'aya kinbi kin fitsare ai Indai kika tafi wannan bokon Nasan nan gaba fito na fito zaki da mutane

Ibtisam tace Sosai kuwa, kaman kin San abunda ke raina kenan "inna kammala karatu zan kaiki a rufeki a wani waje yanda bazaki dinga ganin kowa ba, ko fita bazakiyi ba, "hatta wannan goran da kike ci cikin dare ki dameni shima zaki daina ci

Granny ta tsuke baki tare da fad'in aikin banza aikin hofi, "Dan uban mutum basai ya kasheni ba, karshen boko

Ibtisam dariya ta saki sannan tace"in lokaci yayi ai zaki mutu,"saurin Mai kikeyi

Tsaki Granny taja tare da k'ara janyo blanket ta rufe jikinta

Bayan gari Ya gama wayewa wajan karfe 10 saiga Dad yazo gidansu ibtisam

Sanda ibtisam taji sallaman Abba, ba k'aramin dad'i taji ba Sosai.

Da yake Dad zaizo sai yasa Abba bai fita kasuwa ba, ya tsaya jiran Dan uwan nasa, "gaisawa sukayi da Dad da Abba, "Abba yace ai yanzu nake tunanin in kiraka

Dad yace bacci ne ya mamaye ni, naso in wuce tun 8, gashi yanzu 11 ya kusa, "Ina mama?

Kafin Abba ya bashi amsa, "saiga Granny ta fito tana fad'in gani ai yanzu na jiyo muryanka, har kazo?

Yace eh mama ina kwana? An tashi lafiya?

Granny ta amsa da lafiya kalau, tare da fad'in "ga abinci can an ajiye maka, tun d'azu

Yace Aikam yunwa ma nakeji babu abunda naci.

Ummi ce ta fito tana fad'in wai ai abincin ma yayi sanyi, ina shirin d'aura na rana

Dariya dad yayi tare da fad'in haka zanci mu kama hanya, "Wai ina ibtisam dinne ma?

Ummi tace tana ciki

Granny tace ja'ira gaba d'aya ta hanani bacci jiya, sai shirya kaya take cikin dare kaman wata aljana

Dariya Dad yayi ya fara cin abinci

Granny d'aki ta koma inda taga ibtisam tana k'okarin saka hijab, "granny ta tabe baki tare da fad'in ai saiki fito

Ibtisam tace ko baki ceba dama zan fito

Granny tace ke yanzu har wani murna kike zaki jami'a koh?

Ibtisam tace Sosai kuwa

Uhm Granny tace, tare da fad'in yanzu saiki tafi ki barni ni d'aya?

Ibtisam tace Sosai kuwa"keda kike son inyi aure miye Abun damuwa a ciki dan Naje skul, tunda bakya son ganina a gidan?

Granny tace haba takwarata ai aure daban, nasan in aurene zanyi kewarki Sosai, kuma zansa MA raina aure kikayi, "amma in karatu ne Kinga shida banbanci ai "kuma karki manta aure dai shine

Please Login or Register in order to submit comment