Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin wani....

ibtisam ce ta Katse mishi tunani da fad'in najeeb ban taba tunanin inyi wani abu dakai ba a rayuwa ta, amma sai gashi ka cuceni kayi min abunda har in mutu bazan manta ba, kayi min irin abunda ko.... Sai kuma tasa kuka tare da fad'in ka cuceni.....

NAJEEB yace or nine na cuceki??  You are mad infact you are stupid, let me tell you something, ko sanda Nayi sex dake Nayi regretting duk da shima kena taimaka domin naga kina bukata, and I try to help you cos naga kin Fara fita out of control..... Shuru yayi sannan yace "But.... Shima shurun ya kar'ayi yana kallonta sannan yace 'you cheat me kin Sa Nayi sex dake da dattin wani k'ato a cikin ki, you cheat me and I will never forgive you, I will make sure to make your life miserable, I will make you regret what you did to me... Ibtisam I hate you I so much hate you I never hate person in my life like the way I hate you, kinyi min babban laifi a rayuwa and kin fake da abunda nake aikatawa kina son Yimin sharri, kince nasha alcohol Nayi sex dake.....  Shuru yayi tare da lumshe ido Lokaci d'aya kuma ya bud'e idon tare da fad'in why me? Why? Mai yasa kika zaba ki cutar dani? Mai yasa tun Farko baki fad'ama parent d'inki kinyi sex da wani ba, sai yasa kika shiga shock sanda akace saurayinki yana da HIV.....   Shuru yayi tare da dafe Kai yace oh my god I have to do HIV test.... Kallon ibtisam yayi tare da fad'in duk da ance bai dashi I will go for HIV test domin ban yarda dashi ba, and Ina jira gobe yayi kowa yaga result at that time zanyi punishing d'inki zanyi miki abunda baki taba expecting ba, just wait and watch, Allah ya kaimu gobe.....   Fita yayi Fuuuuu tare da barin gidan wanda su Mum suma basa nan sun fita harda Granny

Ibtisam  k'asa tayi tana kuka tare da Alla wadai da wannan auren da aka mata, lallai NAJEEB ba miji bane, lallai an cuceta Wlh, an d'aura mata mashayi Wanda bai San darajan Dan Adam ba, Wanda baya mutunta kowa, gashi yanzu yayi mata ciki yana fad'in ba nashi bane, wlh Idan har result ya fito dole in zubar da wannan cikin, ibtisam wani irin tsanar abunda ke cikin Nata takeji Domin tunawa da cewa jinin najeeb ne a cikinta, lallai zata iya aikata komai a yanda take jin kanta yanzu domin taga wannan cikin ya zube, dan bazata iya yarda ta had'a zuri'a da NAJEEB ba, kuka take sosai tare da tsanan kanta da tun Farko da akai Mata auren Mai yasa bata gudu ba

NAJEEB kam Kai tsaye hospital ya nufa inda ya bu'kaci a mishi HIV test a dubashi ya gani wanda dama yanayi every 6month amma wannan karan lokacin daya kamata yayi bai kaiba, yazo a dubashi dan kawai yayi sex da ibtisam Wanda yake tunanin tana da HIV kabir ya saka mata, shi gaba d'aya bai yarda da kabir d'inba duk da ance mishi baida shi sharri aka mishi, domin najeeb a duniya in aka cire ibtisam babu wanda baya kaunar ya gani kaman KABIR din, wanda tun farkon ganinshi da ibtisam din yaji guy din gaba d'aya baiyi mishi ba, yaji ya tsani kabir, musamman da yake ganin yana zuwa wajan ibtisam Wanda yake ganin kaman ya bada maza, domin yana zuwa wajan karamar yarinya wacce bata kaiba....  Lokaci d'aya najeeb yayi tsaki tare da fad'in ai dole ya nace mata kullum sai yazo munafuki Ashe yasan abunda ya kunsa mata, Bari gobe yayi in tabbatar Wlh sai nasa an d'aureshi

NAJEEB na nan zaune har aka bashi result d'inshi yaga negative alaman bai dashi, ido ya lumshe tare da barin hospital din, koda ya fita gidan ya koma direct inda ya tadda har yanzu su mum basu dawo ba, tsaki yaja tare da nufa d'akinshi ya shige tare da rufe kofar d'akin

Kallo d'aya zaka masa ka gane yana cikin tashin hankali tare da kunan rai, domin gaba d'aya inda mutum zai ganshi daka jiya zuwa yau, zai gane yana cikin tashin hankali har wata y'ar rama yayi na kwana d'aya, gaba d'aya tunanin abunda ibtisam tayi shike mishi yawo a Kai, ji yake kaman ya hadiyi zuciya ya mutu dan ba'kin ciki, wai matar da aka d'aura mai itace tazo da ciki Kai Wlh an cuceni, ganin kanshi yana mishi ciwo saboda tunani yasa ya tashi ya d'auko kwalban alcohol d'inshi wanda ya boye a wardrobe d'inshi saboda Kar iyayenshi su gani, ya fara sha, najeeb gaba d'aya Wanda ya rage baida yawa domin ranshi a matukar bace yake, idonshi yayi ja gashi yanda yake shan alcohol din duk ya zubar mishi a jiki, tashi yayi yana ganin jiri tafiya ya farayi wanda baya cikin hayyacinshi balle yaga inda yake son dosa, bugewa yayi da wardrobe d'in d'akin Wanda hakan yasa ya fad'i ya fara bacci a nan

Ibtisam kam gaba daya kanta taji yana mata ciwo tare da jiri, wanda tasan ba komai bane yake damunta sai yunwa, ga kuma tunani Wanda ta tabba inda za'a gwada jininta za'a fad'a mata cewa yahau Sosai, lallai yau lokaci baya mata sauri ita yanzu burinta gobe yayi kowa ya gane itace keda gaskiya tasa a zubar da cikin ta koma skul ita wannan shine burinta kawai

Granny ce ta shigo d'akin ta ganta tana rusgan kuka, granny tace ibtisam, "lafiya kike wannan kukan kaman wanda akace wani naki ya rasu??..

Ibtisam rungume Granny tayi tana kuka tare da fad'in Granny Wlh wannan cikin ya isheni, ya takura min gaba d'aya yasa na kasa samun sakat, ga ciwon kai ga son kamshin turaren da bazan samu ba, Wlh Granny Ina cikin wani hali na gaji na gaji......  Kuka ta kuma fashewa dashi wi wi wi wi

Granny shafa mata baya ta farayi alaman tana rarrashinta tayi hakuri, granny Tana jin tausayin ibtisam jin kukan nata take har cikin ranta, domin tana son ibtisam Sosai

Granny tace ibtisam kiyi shuru Kinji fad'amin sunan turaren da kike so, zan saka a si.....   Shuru Granny tayi tare da fad'in a'ah ga turare can na gani da yawa, babu wanda kike so a ciki??

Ibtisam tace Granny babu irin wanda nake so, ni wanda nake so baya ciki

Granny tace toh ya sunan wanda kike so??

Tace Granny ni wanda n.....  Sai kuma tayi shuru tana kuka

Granny tace zoki zauna Kinji

Zama sukayi sannan granny tace fad'amin inji

Ibtisam tace ki barshi kawai Granny

Granny tace Allah ya kyauta, yanzu dai gashi, Leda taba ibtisam tare da fad'in gashi nan na siyo miki

Amsa ibtisam tayi tare da bud'e ledan Tana kallon abunda ke ciki, kayan fruit ne a ciki, ibtisam tace Granny mai yakon ki kai kitchen.

Tashi ibtisam tayi tare da fad'in Bari inkai kitchen

Granny itama Tashin tayi tace muje, Kai tsaye falon suka nufa inda suka ga Dad a falon, ibtisam gaida dad tayi

Amsawa yayi cikin sakin fuska tare da fad'in ya jikin naki??

Tace da sauk'i Alhmdlh

Kai tsaye kitchen ta nufa inda taga mum na aiki, ibtisam tayi ma mum sannu da aiki

Mum ta amsa tare da fad'in Granny ta baki kayan fruit koh?..

Ibtisam tayi murmushi tare da fad'in eh ta bani gashi nan, ajiye kayan fruit din tayi tare da d'aukan carrot ta Fara kankare ma mum

Mum tace a'ah Kinga barshi kije ki huta

Ibtisam tace a'ah Mum zan iya

Ganin yanda ta dage yasa Mum barinta domin ta tayata din duk da ba wani aiki bane, Sosai

Mum sunayi Tana d'an jan ibtisam da fira, domin ta lura ibtisam din kaman tunani yayi mata yawa, tana son ta cire komai a ranta domin ta sake dan haka Mum tai ta janta da fira, Sosai

Ibtisam tun bata sakewa harta dan saki jikinta da Mum, suna cikin aiki taji Tashin zuciya da gudu tayi waje tare da nufa d'akinta inda tayi toilet ta fara kwarara amai mai d'aci, gaba d'aya idonta ya firfito ga kwalla dake zubar mata a ido, Wanda yasa kanta taji ya k'ara mata wani uban ciwo

Mum ce ta shigo cikin toilet din tana mata sannu tare da taimaka Mata ta wanke jikinta.

Ibtisam ji tayi jijiyar kanta na Mata ciwo Sosai, kaman zai fito yanda yake buga Mata da karfi

Koda suka fito daka toilet din zaunar da ita mum tayi akan kujeran d'akin tare da fadin kwanta ki huta, mai zan Kawo miki domin ki Washe bakinki dashi???

Ibtisam da sauri tace abinci amma ban son wanda aka saka curry ko cinnamon

Mum tace toh Bari inje kitchen din in Kawo miki, amma saina dafa miki wani wanda ba curry din, bari in Fara baki fruit kisha Kafin in Kawo miki abincin Kinji?..

Ibtisam Kai ta d'aga mata alaman toh

Fita Mum tayi saiga granny itama ta shigo Tana mata sannu

Ibtisam amsawa take da yauwa, ibtisam tana kwance tana tunanin lallai duk Wanda bai girmama iyayenshi ba yayi Asara, jiba irin wahalan da take sha, kullum cikin ciwon kai Mai tsanani......

Mum ce ta Katseta data Kawo Mata fruit, tashi tayi ta amsa ta Fara sha kamar mayya yanda take sha kaman wani zai kwace mata yasa Mum murmushi tare da fad'in Bari inje in duba abinci ,fita Mum tayi ta barsu da granny

Ibtisam ta kalli Granny tace wai Granny Mai yasa daka naji yunwa sai kaina ya fara ciwo Sosai, daka naci abinci saiya daina, anjima kad'an kuma sai Kai din ya fara ciwo Sosai inna kuma cin abinci saiya saina, wlh Granny na gaji da irin wannan cin da nakeyi, so nake in daina, koda yake daka gobe ma shikenan

Granny tace shikenan me??  Ai shi dama ciki ko wanne yana zuwa da irin nashi yanayin, ke naki na ciwon kai ne, zai daina nan gaba k'adan, wata fah ita inta samu ciki kullum a kwance zaki ganta bata iya tabuka komai, wata kuma ta Dinga kwanciya a asibti kenan, wata kuma zaki ganta garau, sai dai ciwo jefi jefi da kwadayin masu ciki, ke Kinji dad'i ma kamshin turare kike so, wasu fah warin toilet suke zuwa su shak'a sannan suke samun nutsuwa K.....

Ibtisam tace Allah ya kyauta, warin toilet? Tabdi jam, Aiko Wlh bazan iyaba kam

Granny tace Kedai kar kice haka, domin dan dai ke naki ba irinshi bane, amma sanda zaki je ki shinshina zaki sani ne??  Aiba sani za kiyi ba kawai dai ayi sha'ani

Ibtisam tace uhm, ni gobe Idan aka bada result zan rabu da wannan cikin in huta

Granny tace saboda kina hauka koh??

Ibtisam tace shikenan granny kiyi shuru kawai amma nifa sai Nayi abunda Nayi niya

Granny shuru tayi tana kallonta, tare da fad'in Allah dai ya kyauta

Ibtisam ta amsa da Ameen tare da ajiye fruit din ta kwanta

NAJEEB sai wajan magrib ya tashi inda ya tashi ya shiga toilet gaba d'aya komai dake ranshi yaji ya fita, duk wani damuwa yaji baya tare dashi yanzu, sai dai kanshi da yaji ya mishi nauyi Sosai

Koda ya fito daka wanka, sallah yayi a gurguje eh a gurguje domin yanda yake sallah din zai nuna maka cewa kaman yana sauri ne, Hmmmm Allah dai ya kyauta, duk saurin mutum idan yana sallah nutsuwa akeso yayi domin yana tare damai badawa ne gaba d'aya wato Allah mahaliccin komai da kowa, Toh saurin Mai mutum zaiyi kuma, Bayan yana gaida Mai badawa da hanawa

Koda ya idar fita yayi direct inda ya nufi falo yaga babu kowa a ciki dan haka waje yayi inda ya shiga motarshi ya figa, wani hotel ya nufa inda ya kira wata number tare da fad'in am in the hotel just come to room 106 tare da kashe wayar yana sakin gajeran tsaki

Ba'a wani dad'e ba akai nocking

Tashi yayi daka shi sai gajeran wando yaje ya bud'e kofa NAjwa ce ta shigo cikin d'akin tare dayin hugging d'inshi tana fad'in my guy I miss you so much

Tureta yayi daka jikinshi tare da fad'in ina jinki, akan mai kike ta kirana haka??  Yana mata maganan ne cikin fad'a

Najwa ganin haka yasa ta saki kuka tare da fad'in haba NAJEEB tun daka Dubai nazo just kawai to see you, amma kalla irin tarban da kamun, haba NAJEEB

Tsaki yaja tare da fad'in did I invite you??.

Shuru tayi tana kallonshi tana hawaye, lokaci d'aya tace no but NAJEEB I...

Yace enough, kin riga kin bani amsa, so you can go..

Jin haka yasa ta tsugunna da sauri tare da kama kafarshi Tana bashi hakuri tana kuka tare da fad'in najeeb nasan kana fushi dani ne, saboda na'ki zuwa hspt akan in duba wannan yarinyar, plz am so sorry Nasan baka sona but ni Ina Sonka  kishin ka ya hanani zuwa, and NAJEEB Nasan ba wani abu bane yasa ka damu just kawai because you sleep with her that is the reason da kake son inje in......

NAJEEB Ya Katseta tare da I sleep with her??  Are you mad how dare you say that

Najwa tace eh najeeb you have sex with her, domin ranan da kayi da ita kasha alcohol, Nima nasha and naga sperm ga kuma kayanka a kitchen daka watsar nan ta Fara fad'a mishi irin abubuwan data gani wanda zai gamsar dashi akan yayi sex da ita, ita Najwa tana fad'a mishi ne domin ya yafe Mata sannan yasan cewa dan tayi kishin ibtisam ba laifi

NAJEEB zama yayi a kan gadon d'akin tare da daura hannunshi akai yana tunani, lokaci d'aya ya d'ago ya Kalli Najwa tare da fad'in kina nufin ranan ba da ke Nayi sex ba

Najwa cikin kuka tace eh bada ni kayi ba, da ita kayi sai kuma ta saki kuka dan yaji tausayinta.....

NAJEEB ya daka mata tsawa tare da fad'in keep quiet and tell me everything

Nan Najwa ta Fara fad'in najeeb Wlh da ita kayi bada niba, kaga dole inyi kishi.

Najeeb da sauri ya Fara saka kayanshi tare da d'aukan key din motarshi

Najwa ta rungumoshi Tana fad'in najeeb Ina zaka kuma

Tureta yayi tare da fita yabar d'akin hotel din, inda ya nufi waje Kai tsaye motarshi ya shiga ya tada gudu yake yana tafiya Kai tsaye hospital din da yakai ibtisam ranan da abun ya faru yaje

Koda yaje direct wajan Dr din ya nufa inda ya bu'kaci yasan maiya faru da ita sanda ya Kawo ta

Dr yace bazai iya fad'a mishi ba, domin bai San miye halakan ta dashi ba.

NAJEEB cije lips d'inshi yayi tare da fad'in she is my wife I need to know everything about her and plz Dr tell me ranan tafiya ne ya kamani urgent kasan aiki na dole in tafi..

Dr dakyar ya yarda ya fad'ama NAJEEB abunda ya faru da ita, tare da ce mishi anyi mata fyad'e ne, nan najeeb ya tashi tsaye cikin mamaki tare da fita yabar hospital din gaba d'aya tuk'i yake cikin tashin hankali kenan shine yama ibtisam ciki ranan da yasha alcohol yayi sex da ita and bai mata da wasa ba, kenan yaji Mata ciwo tunda har an gane anyi raping d'inta ne, kai ya dafe wanda ya taka burki da sauri ya tsayar da motar, kanshi ya d'aura akan motar yana fad'in that mean na zargeta akan abunda bata aikata ba? Kenan she is virgin nine nayi dis virgin d'inta ba tare da sanina ba, oh my god what should I do??

Wani iri yaji tare da tausaya ma ibtisam din yanda ya zargeta ba tare data aikata wani laifi ba kaman yanda yake zargi ba, lallai yayi babban kuskure...... Dan shuru yayi lokaci d'aya kuma yace banda laifi coz kowa ye as my position zaiyi zargi, domin Tana yawan kiran that stupid guy, komai na Mata is her fault, lokaci d'aya kuma ya tuna da gobe ne fa za'a amsa DNA test din da akayi, a hankali yace no I won't let that tin to happen jan motar yayi da gudu Kai tsaye gida ya shiga

Ganinsu yayi su duka a falo amma banda ibtisam

Nufan Dad d'inshi yayi Yana fad'in Dad Ina son magana plz is urgent let me go and call ibtisam,  gaba yayi ba tare daya jira ansa daka mahaifin nashi ba

Granny ta kalli mum tare da fad'in lafiyanshi kuwa??  Naga yana sauri kaman ance mishi wani nashi ya bata

Mum tayi dariya tare da fad'in Bari muji Mai zai fad'a yace dai zaiyi magana damu

Granny tsuke baki tayi tare da fad'in ja'iri komai zai fad'a oho

Ibtisam na kwance a d'aki, aka budo kofar da sauri ta tashi domin kamshin turaren da taji tasan bana kowa bane saina NAJEEB

Aikam tana Waigawa ta ganshi tsaye, shima ita din yake kallo

Sunanta Ya kira da fad'in ina son magana dake a falo wajan su Mum

Ibtisam bata bashi amsa ba, sannan bata kulashi ba

Ganin haka yasa najeeb K'ara nufanta tare da zuwa gab da ita, yana fad'in am talking to you

Ibtisam har wani lumshe ido take saboda kamshin turaren nashi

Ganin ta'ki kulashi yasa ya kamo mata hannunta tare da janyota jikinshi yana fad'in am try to help you daka jin kunya, so muje falo muyi magana

Ibtisam k'okarin jan jikinta tayi daka nashi amma ya k'ara matsota tare da fad'in don't try to move muje muyi magana a falo..

Ibtisam tace bana bukatar yin wata magana da kowa, bana son jin wata magana, sannan bana son wani taimakon ka, kawai kaje

NAJEEB wani irin murmushi yayi tare da fad'in, you must listen to me, either you like it or not, look young girl stop all this nonsense and fallow me, in baso kike na barki da abun kunya ba

Ibtisam wani irin kallo ta mishi tare da fad'in abun kunya??  Miye abun kunya??

Yace wannan cikin naki da kika shigo gidan auranki dashi..

Ibtisam murmushin takaici tayi tare da fad'in Wlh ko kad'an ba Abun kunya bane, ni nasan wannan cikin baida uba sai Kai gobe.....

Najeeb ya Katseta tare da fad'in sai yasa nake son Nayi accepting cikin tunda kin li'ka min shi, ya zanyi? Dole in rufa miki asiri tunda na aureki, bazan so duniya suyi Alla wadai dake ba, ace matar aure taje da cikin wani gidan miji wannan Abun kunya ne in our society  not even in our society in our religion is a big sin....

Ibtisam wani irin kallon tsana ta watsa mishi tare da fad'in, Abun kunya???  Who care??  I don't care cos Nasan ni Banyi Abun kunya ba, ni yanzu banda lokacin ol this maganan gobe kawai nake jira, domin ka tabbatar da abunda ka aikata cikin Maye and daka gobe wannan cikin tare da nuna cikinta, zan cireshi ka.....

NAJEEB cikin bacin rai yace don't you ever try to tin of abortion

Ibtisam tace wlh Wlh na rantse da Allah saina zubar da wannan cikin Koba a cikin wannan k'asar ba, Bari kaji koda zai jamin matsala I will do it sai Nayi abortion, domin bazan haifa ba, and kace ba naka bane so ina ruwanka???

NAJEEB yace ibtisam Wlh Idan kikai mistake cikin nan Ya zube..... Shuru yayi tare da lumshe ido sannan ya cije lips d'inshi, lokaci d'aya ya bud'e ido tare da fad'in I will show you how evil I am, akan wannan cikin zan iya miki abunda sai kinyi regretting zuwanki wannan duniyar.

ibtisam tace do your worst, ciki babu wanda ya isa yasa in Haifa tunda bana bukatar hakan

NAJEEB yace ni Ina bukatar hakan and dole ki haifa yazo wannan duniyar ko k'in k'i ko kinso, is better kima daina wannan shirmen, ni Ina son yaron Zan rik'eshi and Treat him or her like my own child

Ibtisam dariya tayi tare da fad'in like your own child??  Funny to dama na Waye inba naka ba

NAJEEB yace whatever inma kince nawa ne koba nawa bane nidai is non of my business, d only tin I know or I should say I Want you to knw shine dole ki haifa wannan cikin kuma mu Raine Shi me and you

Ibtisam tsaki taja tare da zama akan gadon d'akin

Da sauri ya d'agota tsaye tare daja mata baki yana fadin don't try it again I hate it

Ibtisam jan jikinta tayi daka nashi tare da k'okarin zama da sauri ya rukota tare da tsayar da ita ya jata sukai falo inda su Mum suke zaune

Yana ri'ke da ita, yayin da ita kuma take k'okarin jan jikinta daka nashi

Mum tace najeeb ya kake janta haka? Karka manta ba ita d'aya bace

Jin haka yasa ya saketa tare da fad'in mum na Kawo tane saboda taki yarda tazo muyi magana

Ibtisam ita dai shuru tayi tana kallon k'asa tare da fatan Allah ya kaisu gobe zata ba NAJEEB mamaki Wlh, saita nuna mishi Iyakar shi

Dad yace ibtisam ki zauna, tare da kallon NAJEEB yace kai kuma Mai zaka fad'a mana

Granny dai tsaki tayi tare da fad'in yanzu saboda wannan dan banzan sai Ayi ta juye harshe??  Tashi tayi ta shiga cikin dak'i Tana fad'in aikin Banza, kunzo Kun Kawo yaro k'asar masu jajayen fata kunsa gaba d'aya yaransu yake ji, Baya jin namu munafukin Banza da hofi

Ibtisam zama tayi akan kujera

NAJEEB yace Dad nayi tunani tare da shawara and I make the decision akan wannan cikin na ibtisam, Nayi making decision akan zanyi accepting cikin tunda na aureta and bazan so duniya tasan Mai ake ciki ba.....

Ibtisam ta Katse NAJEEB da fad'in najeeb stop talking ol dis lies and said the truth that your the father of my child....  Ajiyan zuciya ta sauke tare da fad'in koda yake no need, gobe gaskiya zai bayyana between I and you za'a gane Mai k'arya and don't forget the promise that we made Kafin muzo DNA test, idan ka manta ni ban manta ba and NAJEEB wlh wannan cikin Nasan naka ne and even you kasan naka ne so tunda kayi decline nashi tun Farko yanzu bazan yarda ka canza magana ba

NAJEEB yace Dad kaji abunda take fad'a ba??  Ina son in taimaketa amma girman kai ya hana tamin godiya

Dad yace NAJEEB ya isa haka, wannan cikin naka ne ko ba naka bane????

NAJEEB shuru yayi

Dad yace am asking you naka ne koba naka bane??

NAJEEB yace dad ba nawa bane, but Ina son cikin and koda na mutu na yarda yaci gado na

Mum dariya tayi tare da fad'in kai najeeb, karka mai damu yara, wlh wannan cikin Kane, domin nima Nasan kaine kayi shi, kitchen ta shiga tare da bud'e kitchen cabinet ta d'auko giyan data gani tun zuwansu a cikin fridge din ta cire ta boye

Fito da giyar tayi tare da fad'in wannan na Waye???  Kace k'arya ibtisam take maka, so kaga wannan shine hotan giyan data nuna mana, na boye ta tun ranan dana ganta a fridge so nake dai anyi DNA test results ya fito sannan in fito da giyar Domin Dad din'ka ya gani shida yake cewa sharri aka maka

Dad gaba d'aya zufa yake saboda mamakin d'ansa yana shan giya dagaske

Najeeb yace mum what are you talking?? Wannan alcohol d'in is not mine ni bamma san tana fridge ba, ina tunanin na Moh ne, domin kwanaki yazo da wine yasa a fridge yayi sanyi Ina tunanin nashi ne

Dad kallom Mum yayi tare da fad'in Toh Kinji, ba nashi bane, ni dan Allah kibar wannan maganan, nifa na yarda NAJEEB bazai sha giya ba

Mum tace ga Abu kana gani a zahiri amma still ka yarda da k'aryan da yake naka???

Dad yace plz ya isa haka

Najeeb yace Dad nidai just tell this girl Karta Fara gigin zubar min da wannan cikin coz Ina So

Dad ya kalli ibtisam yace Toh mamana Kinji abunda mijinki yace, dan haka saiki gode Allah daya baki shi a matsayin miji , dan haka sai ku zauna lafiya

Ibtisam tace Dad, plz ina son a jira komai zuwa gobe Idan naga result kowa ma ya gani......

Najeeb ya Katseta

Please Login or Register in order to submit comment