Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

saitin window yaji tana magana da wani mutum, kuma suna tattaunawa ne akan yadda zasu kawar da Adeeb harda tareeƙ,sannan yaji tana sanar da mutumin cewar aiki yayi kyau,dan yanzu sam Adeeb baya kaunar Rashad,baya son Rashad yazo koda inda yake ne.yanzu abinda take so shine a cire musa mahaifiyarsu daga ransu,ta yadda sai abinda tace suyi zasuyi,
Tana son saita lalata musu tarbiyyar sun zama abin kwatance ,sun haddasawa iyayen su ciwon zuciya sun mutu,kafin ta kawar dasu,inya so ta gaji dukiyar mai martaba ita kadai.

Hankalina yayi matuƙar tashi lokacin dana ji wannan maganar ,nan take na fara kuka ,ya zama dole na sanar da iyayen yaran nan,su kula da ƴaƴansu,
Amma nasan sarauniya Nazli,koda na faɗa mata ,ita macece mai hakuri da tawakkali ba abinda zatayi akan hakan,zata iya cemin ma indaina kawo mata zancen wani,kowa yayi dai dai kansa.

Dan haka gurin amma na nufa,ina kuka nake sanar da ita komai da mijina ya faɗa min,hankalinta yayi mugun tashi sosai,nan take ta tashi ta nufi gurin nazli cikin ɓacin rai, tana zuwa ta labarta mata komai ,sannan ta kara da cewa idan muka zuba ido fa zata lalata mana yara ,tayi musu asiri su rabu damu, dan haka ya zama dole mu taka mata burki"alokacin hankalin Nazli ya tashi,dan tasan amma bazata mata karya ba,kuma itama ta fuskanci sauyi daga gurin Adeeb ɗin,dan haka saitace zata dauki mataki akan abin muyi hakuri abi komai ahankali.


Aikuwa Nazli da kanta ta je gurin ammi dan suyi magana akan yaran ,kuma tajene akan zata yi mata magana cikin hikima ta yadda tsoron Allah zai shigeta,abinda bata sani ba ,tuni ammi tayi nisan da bata jin kira.

Tana zuwa dakin zata shiga ,tajiyo Muryar ammi tana waya ,
"Kun tabbata dai kun dauke yarinyar nan?kuma kun fitar da ita can wata kasar daban?bana son asami matsala ,so nake tayi nisa,nisa na har abada ,ta yadda bazata ƙara ganin yar ba,ai wllh dama na faɗa duk wanda yaci tuwo dani miya yasha.
Shikenan ,zakaji alart.
Tana gama faɗin haka ta ajiye wayar tana murmushi.

"Suhaimat ,kinyi kuskuren auren wanda nake da burin aure,wllh nayi ta sanya rayuwarki cikin bakin ciki da tashin hankali,nasa an dauke ƴarki,an jefar da ita ,can wata kasar,ta yadda ko gawarta bazaki gani ba,na Tsaneki suhaimat,na tsani ganinki,kin auremin wanda nake so ,sannan kin haihu Ni ban haihuba, wllh sainayi ta shuka miki bakin cikin da zaiyi silar mutuwarki,bana ƙaunarki sam cikin raina.kuma keda ƴarki har abada"ammi ta fada cikin muryar azzalumai tana wani murmushi na mugunta.

Jikin Nazli banda rawa ba abinda yake ,tashin hankali ya baibaye dukkan ilahirin jikinta.
Yanzu zalumcin ammi harya kai kan yar uwarta?yar uwarta take cutarwa haka,ta sanya an sace Mata yarta an jefar,wannan wane irin rashin imani ne,? innalillahi.

Cikin mugun ɓacin rai sarauniya Nazli ta buga kofar falon ammi da karfi ta shigo ciki,idanunta na zubda hawaye,
Azabure ammi ta mike tsaye tana kallon momma,koba'a faɗa mata ba ,tasan cewar amma taji duk abinda take faɗi,dan haka kura mata ido tayi cikin yanayi na rashin gaskiya .

Momma kuwa wato Nazli,cikin muryar kuka take magana da cewa"wllh ammi kiji tsoron Allah,ki sani zaki mutu ,kuma ,zaki koma gareshi,duk abinda kikeyi yana kallon ki,wacce irin zuciya gareki?da har yar uwarki ma bata tsallake sharri ki ba?to kisani tabbas sai naje na sanar da iyayenku abinda kika aikata azzaluma marar imani,sannan kisani,duk abinda kike aikatawa akan yayanmu to yazo kunnenmu ,kuma in sha Allah asirinki bazaiyi tasiri akan yaran mu ba,baki isa ki rabamu da suba.turrr da hali irin naki makira"momma na gama faɗin haka ta fice daga ɗakin cikin tashin hankali,har bata san inda take sanya ƙafartaba.

Ammi kuwa tuni zuciyarta ta tsinke tsoro da fargaba sun gama baibaye zuciyarta,yanzu idan Nazli ta tona mata asirifa?me yakama tayi ,dole ta dauki mataki tun kafin maganar taje kunnen wanda bataso suji,wayyo Allah me Yakamata nayi"ammi ta fada cikin tashin hankali tana mai Safa da marwa.

Kuka sosai Nazli keyi cikin dakinta tana mamakin zalunci irin na ammi,yanzu ashe mutum zai iya cutar da ɗan uwansa akan abin duniya?wannan wane irin rayuwane?turrrr da halin ammi Allah ya shiga tsakaninsu da ita .
Tana cikin wannan halin ne, na isketa,dan haka cikin damuwa na tambayeta meke faruwa.nan take sanar dani abinda kunnenta yaji,hankalina yayi matuƙar tashi lokacin dan banyi tunanin rashin imaninta yayi nisa har haka ba.
Nan sarauniya Nazli ke sanar dani gobe gobe zata je har gidansu ammi ta fadi abinda ammin tayi .naso in hanata Amma tace sam bazata iya zama da wannan abin cikin ranta ba ,dan kuwa har ta sanar da mai martaba tana son zuwa anguwa.

Washe gari kuwa mijina ya dauki ammi da yaranta ,suka tafi,amma banda Adeeb ɗan lokacin ma suna makaranta .ko minti goma ba'ayin da fitarsu ba aka aiko cewar motar su ta kama da wuta sun kone kurmus...


Kuka ne yaci karfin nanny ta kasa magana sai kuka da takeyi,haka ma amma banda kuka ba abinda takeyi, tareeƙ kuwa idanunsa sunyi jajur dasu,fuskarsa har wani karkarwa take.

Fattu kuwa tsabar kuka har neman shiɗewa take,abubuwa sun taru sunyi mata yawa,ga tsantsar tausayin Adeeb ,ga kuma mamaki da al'ajabi cewar ammi yar uwar mahaifiyarta ce .sannan itace silar rabata da iyayenta...sosai take kuka ta ƙanƙame jikinta akan kujera,wani irin zafi take ji cikin zuciyarta ,duniya ba tabbas,yanzu dan uwa shine zai cutar da ɗan uwansa,ashe shiyasa ta dauke sarƙar nan yawa?dan bata yi tsammanin ina raye ba ,kuma saigashi Allah ya kawoni har mazaunin ta,shin wacece mahaifiyar tawa? Acikin yan uwan ammi.wayyo Allah na gode maka ya Allah ka sadani da ahalinsa cikin aminci.allah sarki baffana.
Duk fattu ke wannan zancen cikin zuciyarta,tana jin kamar ba ita bace.
Cikin kuka da muryarta wacce ke rarrabewa tace"wa...c..e..cc...ee ma...ha...I...fiya .....ta
Kuma .....ina....za.....n...ga..nta."

Muje zuwa ɗan jin ya zata kaya.

Sorry jiya kuna ta jirana na ƙunƙuni shiru, bankin daɗi ne wllh.


Mrs babi ce💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
[8/23, 9:06 PM] +234 813 465 3007: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱



Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 71/72




_______________Cikin kuka da rawar murya ,fattu ta fara magana "wa...ce...ce .ma...haifi.......yata?kuma ina ne take ?sannna me ya faru da Hamma na bayan rasuwar momma?"ta fada cikin kuka mai ban tausayi.

Saida Nanny ta share hawayen idanunta kafin taci gaba da fadin" lokacin da labarin hadarin nan ya iske mu,mun shiga tashin hankali bana wasa ba,dan kuwa nan take mai martaba ya yanke jiki ya fadi asume,gaba ɗaya faɗa ta rikice da kuka da alhinin rashin mutuniyar kirki kamar Momma, wacce ke son talakawa da taimakonsu.

Lokacin da Adeeb suka dawo daga makaranta,ya ji labarin mutuwar Mommansa da kannansa,shima sumansa uku,saida gyar aka samo kansa,tun daga wannan lokacin Adeeb ya kara komawa shiru shiru,bashi da aiki sai tunani haka zaki ganshi zaune shi kadai yayi tagumi yana zubda hawaye,saida aka tashi tsaye akansa da addu'oi kafin ya dan warware.

Mai martaba kuwa,ciwon zuciya ne ya kamashi, saboda tsabar damuwa da tunani.
Yana matukar kaunar Momma,Dan macece mai hakuri da shiga rai.
Tana faranta masa rai,duk abinda yace tayi bata ko musu akan umarninsa.

Bayan sadakar bakwai ne ,aka fara bincike akan abinda ya sami motar tunda kai tsaye motar ta kama da wuta, kai tsaye aka gano bomb aka sanyawa motar.dan haka wannan hadimin mai kula da harkar motoci shi aka fara kamawa.
Anyi -anyi ya fadi abinda yayiwa motar amma yaƙi,shidai yace tabbas bomb ɗin ne ajikin motar,saidai idan ya fadi wadanda suka sashi,to zasu kasheshi ne.
Dukan tsiya akayi masa tare da kulleshi akurkuku.

Cikin dare muka shirya zuwa gareshi,dan ya faɗa mana wadanda suka sa sashi,akan idan ya faɗa zamu sakeshi ya gudu.
Amma saidai me?lokacin da mukaje, tuni Ammi ta riga mu zuwa,tana tsaye ita da wani mutum wanda ya nannaɗe fuskarsa da bakin gyalle.ta yadda ba wanda zai gane fuskarsa.

"Wato so kake ka tona mana asiri ko?lallai kayi babban kuskure,dama ko kafada ko karka faɗa dole ne ka baƙunci lahira, tunda har kashigo hannu, kuma kasanar dasu da gaske bomb ɗinne ajikin motar,to watarana idan kaji azaba zaka sanar dasu mune muka saka ka sanya bomb din Dan haka yau zaka bi su Nazli kaima"Ammi ta fada tana mai dagowa daga sunkuyon da tayi tana yiwa mutumin magana.

"Kuyi min rai, ranki ya dade,wllh bazan ce kune kuka sani na aikata wannan aikin ba,dan Allah karki kasheni" mutumin ya faɗa galabaice dan yaci duka dazu.

"Kai!!! sakaran bawa, rufe mana baki, mu zakayiwa magiya mu gyaleka?wllh baka isaba,dole ka mutu dama baka da wani amfani agaremu, tunda kasan sirrinmu dole ka mutu"yana gama faɗin haka ya shaƙe bawan nan ,tun yana turje turje har ya daina alamun rai yayi halinsa.

Gaba dayanmu dagani har Amma kuka muke jikinsu na rawa,tsabar tsoro da razani.wanene wannan wanda ke taimakawa Ammi wajen aikata ta addancinta?ta yaya zamu gane shi ?shine abinda ke ta yawo cikin kwakwalwarmu.amma bamu da amsa. Ganin yadda amma ke kuka kamar ranta zai fice ,gashi jikinta sai rawa yake,yasa nayi saurin janyeta dan barin gurin.
Saidai agarin guduwa muka bigi wani bokiti ya fadi kasa yayi kara sosai.wanda ya jawo hankali su Ammi.
Gudu muka farayi tun karfinmu, dan kuwa akwai tazara sosai tsakanin cikin faɗa da kuma sijin ɗin.
Suma basu fasa ba kuwa suka biyo mu.
Ganin zasu cimmana yasa Amma ta ce in buya,karsu ganni, ita zata tsaya ayi wacce za'a .
Dan Ni zasu iya kasheni nan take ,amma ita tasan yadda zatayi.

Haka na buya jikin wasu bishiyu.ta yadda bazasu ganni ba,amma Ni ina hango su dajin duk abinda suke fadi.

Koda suka cimma Amma tana zaune tana numfarfashi, tsayawa sukayi akanta suna kare mata kallo.
Ammi ce cikin ɓaci rai tace "dama nayi tsammanin kece,dan kuwa nasan ba wani dan kasadar da zaiyi yunkurin bin bayana ɗan ji da ganin sirrina.to kingani, kuma kinji,hankalinki ya kwanta,amma wllh idan naji wata magana akan abinda kika gani na rantse da Allah saina kashe danki da adeeb,kisa mafi muni,kuma na lakamiki kisan, nace ke kika kashesu, kuma kinsan zan iya.
abinda yasa bazan kashe kiba yanzu, ina son kiga yadda zan lalata rayuwar yaranku ,insanya kiyayya atsakaninsu,ta yadda wataran daya shi zai zamo ajalin daya.
Kuma kinsan menene ke nake so kizabi wanda zai zamo ajalin wani acikinsu"Amma ta kare maganarta tana dariya da kallon Amma.

Kuka kawai Amma keyi, tana jinjina rashin imani irin na Ammi,mace kamar kafura?sam ba Allah cikin ranta.Amma na kuka take rokon Ammi akan ta gyale musu yara ,taji tsoron Allah,duk abinda take yana kallonta.Amma cikin rashin imani Ammi ke cewa "shikenan Ni zan zaba da kaina,nasan kina son danki,dan haka zan miki adalci yazamo shine zai kashe Adeeb "ta fada tana wani ware hannu da daga gira.

Cikin sauri Amma tace "a'a karki kashe Adeeb,gara Rashad ya mutu amma dan Allah karki cutar da Adeeb Maraya ne,zuciyarsa akarye take karki illatashi na roƙeki"Amma ta faɗa cikin kuka.

"Wow zabi mai kyau,kin zabi dan kishiya akan danƙi ko?lallai kin ciki shashasha,shikenan duk abinda zanyi akan su, naki idone ,daidai da rana daya kika yi min wata magana saina kashe Adeeb kinsan banda asara,bansan ciwon makida ba"tana gama faɗin haka ta karasa kusa da wannan mutum da suke tare,wanda dama yana tsaye dan nesa dasu yana kallon hanya.

Saida suka bacewa ganinmu sannan na ƙaraso gurin amma,wacce ke kuka sosai.haka na kamata muka koma cikin fada,zuciyoyinmu sam ba dadi.

Tun daga wannan lokacin Adeeb ya daina yiwa amma magana ,sai harara da bakaken maganganu,masu nuni da cewar yana zargin tana da hannu wajen kashe Momma.kuma nasan duk sharrin Ammi ne.kuma
Daidai da rana daya Amma bata taɓa kula Adeeb ba saidai tayi ta kuka.
Adaidai lokacin ne kuma suka tafi Singapore karatu.inda Adeeb yayi karatu bangaren likitanci,tareeƙ yayi karatun sa na koyon aikin jirgi,shikuma Rashad injiniya ne.

Bayan dawowarsa daga karatune kuma babban tashin hankali ya samemu, na rasa Adeeb da akayi sama ko kasa, kwanansu uku da dawowa daga Singapore akawayi gari ba Adeeb ba labarinsa.duk inda ya kamata aje nemansa anje amma babushi,lokacin kuma da ya dawo daga Singapore,yana da tarin dukiya wacce shi kansa baisan adadinta.dan dan kasuwane mai neman na kasan,bai damu da matsayi ko mulkin gidansu ba ,yana da kamfanoni da dama akasashe da yawa,ciki harda nigeria.hakan yasa Adeeb ya iya Yaren Hausa sosai,dan darasi yake dauka na musamman akan bangaren.
Dan haka lokacin da aka rasa Adeeb,tareeƙ shine yaci gaba da kula da duk wasu al'amura na dukiyar Adeeb .har Allah yayi dawowarsa ta silarki,
Ashe kema rabon ki sadu danaki iyayen ne,kuma ba kowa bace mahaifiyarki, face sarauniya suhaimat"

Baki buɗe fattu ke kallon Nanny ,Tana jinjina kai cike da jinjinawa ƙudirar Ubangiji,yanzu dama innar yan biyu itace mahaifiyarta? ashe shakuwar da sukayi ta lokaci ɗaya ba banza ba?waɗan kyawawan yaran kannantane?wayyo Allah na gode maka Allah mai yadda yaso ga bawansa.

Allah Sarki hammana yaga rayuwa,ya hadu da ƙaidin matar uba.wacce yakewa kallon muguwa itace masoyiyarsa. Ita kuma wacce ya dauka uwa itace ke son ganin bayansa.lallai yazama dole In fahimtar da hammana.
Cikin kuka da sarkewar murya fattu tace "amma waye yayiwa Hamma asiri ya zama maciji?

Ajiyar zuciya Amma tayi ta fara magana akaron farko,tun zamansu aɗakin, tace "wannan ne har yanzu muke son sani,dan bamu da tabbacin Ammi ita tayi masa asirin, saidai muna zargin wannan mutumin da muka kasa sanin ko waye yana da hannu akan al'amarin"Amma ta faɗa tana share hawaye.

Hannunta fattu ta kama cikin kuka,tace "lallai Amma kincika mutum mai halacci, kin sadaukar da rayuwar danki,dan ki ceci dan kishiya,nayi miki alkawarin in Sha Allah komai zai dai daita. Hamma zai dawo gareki matsayin uwa da data,sannan rashad zai zamo abin alfahari gareki.
Sai yanzu na gane wannan abinda ya faru dani itace ta shirya komai,dan kuwa ita ta kaini bangaren da kanta,kuma ta kulle ƙofofin, sannan ita ta dauke sarkata wacce baffana yace itace shaidar da iyayena zasu gane Ni da ita."
"Na sani ƴata,nasan itace ta shirya komai, sannan tun ganin farko da nayi miki nake ayyana ke yar sarauniya suhaimat ce ,dan kuwa akwai kamar ta atare dake .ina fatan Allah ya bamu sa'a akan abinda muke shirin aikatawa na alkairi "cewar amma.

"Nanny kema kiyi haƙuri komai zai daidaita in Sha Allah"fattu ta faɗa tana rungume nanny cikin kuka.
Kukan nanny ma keyi,tace "Allah ya amince ƴata.

Kallon tareeƙ tayi tace" Hamma tareeƙ kayi hakuri in Sha Allah abokinka ,kuma dan uwanka,zai dawo gareka"jinjina kai yayi tare da saurin share hawayen daya gangaro masa,yana murmushi.

"Amma kibi komai ahankali yata,hammanki ya aminta da Ammi sosai ,ta yadda baya ganin laifin ta ko kaɗan"amma ta faɗa tana shafa kan fattu.
Jinjina kai fattu tayi tace "In Sha Allah Amma zan kula"

Adeeb kuwa,gaba ɗaya ya duba ko ina baiga fattu ba ,hankalinsa ya tashi sosai,ina kuma taje?ko wani abune ya faru da ita?"ya Salam"ya faɗa yana mai fitowa daga part ɗin nashi cikin sauri. Kicibis sukayi da fattu tana shirin komawa bangaren nashi,dan Nanny ce tace ta koma kar Adeeb ya ganta anan yayi wani tunanin,
Kallonta Adeeb yayi idanunta sunyi mugun jaaa, cikin hanzari ya kamo kafaɗunta yana girgiza kai,gabanshi na faduwa"me yasameki? Wani ne yayi miki wani abu? Ko Rashad ne ?"ya faɗa cikin ruɗu yana duba jikinta.

Ita kuwa fattu kallonsa kawai take cikin tausayawa,yana cikin matsala babba,amma shi Sam baigani,zuciyarsa da idanunsa sun rufe,ya rike azzulamar uwa matsayin mai kaunarsa.jikinsa ta fada tare da sakin wani sabon kukan mai tsuma zuciya.
Hankalin Adeeb gaba ɗaya ya tashi,jikinsa har rawa yake ,tana rungume ajikinsa ya bude part dinsa suka shige ciki,sai kuka fattu keyi harda shashsheka.

Kai tsaye cikin daki ya wuce da fattu,bakin gado ya samu ya zauna tare da rungumeta ajikinsa ,yana jin damuwarsa na kara yawaita,zuciyarsa kamar zata fashe .
"Am sorry Hulwa ki sanar dani abinda ke damunki zuciyata na min zafi,bazan iya jurar ganinki cikin damuwa hakaba "Adeeb ya faɗa kamar zaiyi kukan shima.

Fattu dai taki cewa komai sai kuka take tare da kara kankameshi.ganin irin kukan da takeyi ne ,kuma baisan me zai mata tayi shiru ba ,ya sanya Adeeb ɗago kanta,ba tare da bata lokaciba kawai ya haɗe bakinsu guri ɗaya.ɗiff kukan fattu ya dauke,sai ajiyar zuciyarsu kake ji,cikin ƙankanin lokaci suka lula wata duniyar ,kasancewar Adeeb yana cikin damuwa da rashin nutsuwa,hakan ya kara ingiza shi cikin tsantsar bukatuwa da son kasancewa da fattu.

Ita kuwa fattu,tsabar tausayinsa da tashin hankali,yasa ta sakarmasa jikinta yake sarrafa ta yadda yaso.
Gaba ɗaya sun fice daga hayyacinsu,tun abu yana karami harya girmama, dan takai ga Adeeb ya raba su da kayan jikinsu banda rawa ba abinda jikinsa keyi,ita kuwa sai wani ƙara rukunkumeshi take tare da kiran sunansa cikin wata irin murya.

"Hamma ka bari ,Hamma! hammana!!kawai take iya fadi tana kara shigewa jikinsa.
Cikin murya mai cike da tsantsar bukatuwa da ficewar hankali Adeeb yace"h....uul...wa ki....n.amin..ce...dani.....matsayin ....... Abo...kin rayuwa?
Kin amince na kusanceki........


Danƙari!!! masu karatu ya kenan?Hulwa kuwa zata amince ?

Me zai biyo baya ?

Muje zuwa Mrs babi ce 💘💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
[8/24, 7:45 PM] Abue Saleh AlQuyraemey: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄

MACIJI NE🪱🪱🪱

Na mammy kabeer
(Anty mammy)

Elegant online writers📚📚

Free book

Page 73/74

_______________Cikin wata irin murya,mai kama da wanda yake cikin mayen barci,Adeeb ke fadin" Hul...wa....k.i...n...amin...cce dani..ma..tsayin...abokin....ray..uwa?kin aminci na kusa.....nc.c.eki?"ya karasa da gyar numfashinsa na hawa da sauka.

Fattu kuwa gaba ɗaya ta rude sai wani juye-juye take kamar tarwada,cikin kasalalliyar murya tace "Hamma ba kyau,baffa yace yin hakan haramunne Hamma,ina jin tsoro ka bari"abinda bakinta ke faɗi kenan,amma kuma sam ba hakan bane cikin zuciya da gangar jikinta,tana faɗin ya bari kuma tana kara rikeshi ajikinta sosai,dan bata fata da son ya daina yi mata abinda yake mata,yanzu.

Cikin rawar murya shima yake faɗin"Hulwa abinda ke shirin shiga tsakaninmu ba haramun bane,ke ɗin mallakina ce, na biya sadakinki,bazan taɓa cutar dake ba Hulwa,Please ki bani damar samun nutsuwa atare dake,i promise not to hurt you"Adeeb ya fada,cikin yanayinsa na bukatuwa, yana mai tura kansa gefen wuyanta.
"Hulwa kin amince?kin bani damar zama mallakinki?"Adeeb ya faɗa yana rawar jiki.
Ahankali cikin rashin sanin abinyi fattu tace "na amince hammana,nasan bazaka taba cutar dani ba,amma Hamma ina jin tsoro Ni yarinya ce Hamma bana son na mutu"fattu ta faɗa cikin wani irin salo idanunta arufe.
"Bazaki mutu ba hulwatee zan biki ahankali nasan da karancin shekarunki, amma ba yadda zamuyi Hulwa,wannan itace kaddararmu"Adeeb ya faɗa cikin sanyin murya asaitin kunnen fattu.
Cikin nutsuwa Adeeb ke yin komai,yana ƙoƙarin bin fattu cikin lumana dan sosai yake jin tausayinta kasancewar tana da ƙarancin shekaru,sam baiyi niyyar wani abu ya shiga tsakaninsu ahalin yanzu ba,saidai yadda yake jinsa halin yanzu bazai iya dakatar da zuciya da gangar jikinsa akan abinda suke bukataba.
Addu'ar saduwa da iyali Adeeb ya fara karantowa afili,kafin ya danna wata yar na'ura dake maƙale jikin gadon,nan da nan dakin yayi wata kalar duhu mai burgewa, labulaye masu hudu suka sauko suka rufe ko ina nacikin dakin.
Sannan dakin yayi duhu baka iya ganin fuskarsu.

Ni dai ina daga gefe bana iya ganin komai dan duhu,saidai cikin lokaci ƙanƙani na fara jiyo ihun fattu ,da karfi ta kwalla ƙara,karon farko,sai kuma naji shiru nadan lokaci, kafin wani ƙaran ya kara biyo baya. Da sauri na bar ɗakin zuciyarta cike da tausayin fattu.dan kuwa gaba ɗaya Adeeb ya rasa gane inda yake,hankali da tunaninsa gaba ɗaya sun bar jikinsa,hakan yasa ya manta da wa yake tare,ya zage iyakar karfinsa yana making love da fattu.

Bayan kusan awanni biyar ina nan zaune na buga tagumi,ina son komawa dan dauko muku rahoto,amma har zuwa lokacin dakin duhu gareshi ,saidai ina iya jiyo sautin kuka, kuma Muryar Adeeb nake jiyowa,dan haka cike da alhini na ɗan leƙa dakin.

Adeeb na hango kwance gefen fattu,hawaye na tsiyaya daga idanunsa,yayin da yake rike da fattu ajikinsa,ya rungumeta kam ƙam.idanunsa alumshe suke,yayi luf akan gadon riƙe da fattunsa,wacce kallo daya nayi mata cikin dan haske. Da Adeeb ya kunna bayan komai ya wakana,gabana yayi mugun faɗuwa ,domin kuwa ko motsi fattu batayi ,sannan gaba ɗaya zanin gadon da suke kai ya ɓaci kaca-kaca da jini.lallai fattu taga aikin manya.
Adeeb kuwa yana daga kwancen nan,tunani yake tunda yake arayuwarsa bai taba tsintar kansa cikin nishadi da kwanciyar hankali tare da jin dadi irin na yau ba.gaba ɗaya fattu ta rikita masa lissafi,wannan shine karonsa na farko daya taɓa sanin ya mace,bai taba tsammanin haka abin yake ba domin jinsa yayi kamar ba a duniya yake ba,wani irin masifaffen so da kaunar fattu ke ratsa dukkan wani kashi da bargonsa ,ji yake ahalin yanzu zai iya sadaukar da rayuwarsa akan fattu,lallai fattu ta cika yar baiwa domin yaji abinda bai taba tsammanin ji ba atare da ita.kuma yayi alƙawarin saidai mutuwa ce zata tabashi da fattu,dan bayajin zai iya koda cikken awa daya ba tare da Fattun ba.

Ahankali ya daga hannunsa daga ƙugun fattu zuwa kanta,shafa kan nata yake slowly tare da ƙara lumshe idanunsa,kissing ɗin wuyanta yayi akaro na ba adadi kafin ya dan ɗago kansa dake masa ciwo sosai,leka fuskar fattu yayi dan yaji kamar bata motsi.
Aikuwa da sauri ya zabura tare da zama akan gadon ya birkito da fattu yana kallonta.
Kunnensa ya kai saitin hancinta,amma yaji shiru,nan ya gane da ta suma.cikin sauri ya janyo boxern sa ya sanya,sannan ya kunna hasken dakin.da sauri ya runtse idanunsa yana dafe ƙirjinsa,dan yadda yaga gadon ya mugun ɓaci da jini face-face.dafe kansa yayi yana mai jin mugun tausayin fattu cikin ransa,garin yaya yayi mata wannan aika-aikar?shidai yasan yayi iyakar ƙoƙarinsa Dan bida ita ahankali,amma baisan ya akayi ya rasa nutsuwa da tunaninsa ba.kallonta ya karayi akaro na biyu,yayi saurin kawar da kansa,dan kuwa ko tantama bayayi cewar fattu ta karu,"ya salam" ya furta ahankali,kafin yayi saurin shigewa toilet,ruwa ya haɗa mai matukar zafi,ya sanya abubuwan da zasu rage mata radadi cikin ruwan,kafin ya dawo dakin,tana nan kamar yadda ya barta,da sauri ya sureta yayi toilet da ita,bai zame da ita ko ina ba sai cikin kwamin wankan daya cika da ruwa.
Yana zuwa ya sanyata cikin ruwan ahankali tare da zama abakin kwamin yana riƙe da kafaɗunta.

Fattu kuwa lokacin da zafin ruwan nan ya fara ratsata yana shiga jikinta,ta farfaɗo tare da kwallah ƙara mai ƙarfi,jikinta yana rawa kamar dan mazari tana kokarin tashi daga cikin ruwan.

Da sauri Adeeb ya riketa tare da danne kafaɗunta ta yarda bazata ita tashi ba."sorry Hulwa kiyi haƙuri kinji,ki zauna cikin ruwan zakiji daɗin jikinki AM sorry " Adeeb ya faɗa cikin sanyin murya kamar zaiyi kuka.

"Wayyo allahna Hamma ka bari bana so ,wayyo zafi nakeji dan Allah kayi hakuri Hamma na fasa ban yarda ba wllh ,zaka kasheni wayyo baffana wayyo Allah Hamma ,dan Allah kaji tausayina,nice fa fattunka,kace bazaka cutar daniba wallahi idan ka ci gaba mutuwa zanyi wayyo Allah zafi"abinda fattu ke faɗi kenan cikin dasasshiyar muryarta,dan da alama saida ta sha kukanta kafin ta sume,
Jikinta sai rawa yake kamar dan mazari.

Cike da mugun tausayinta Adeeb ya rungumeta bayan shima ya shige cikin ruwan,bai damu da zafin da ruwan ke da shiba,tsabar tausayin fattu ke azalzalar zuciya da ruhinsa."am sorry Hulwa,ba abinda zan sake miki,buɗe idonki ki gani ba komai nake miki ba ,ina gasa miki jikinki ne dan ki daina jin zafin,kiyi haƙuri Hulwa I don't mean to hurt you am sorry"Adeeb ya faɗa yana rungumeta ajikinsa,ji yake kamar yayi kuka.

"Dan Allah Hamma ka fitar dani daga nan zafi nakeji akasana Hamma zafi"fattu ta faɗa lokacin data buɗe idonta ta kalli inda suke.
"Kiyi shiru to zan cireki daga ruwan amma ki daina kukan nan Please"ya faɗa yana riƙe kumatunta.

Kuka kawai fattu keyi tana kiran zafi,wayyo Allah baffanta,ita gurin baffa zata je.da gyar Adeeb ya samu ta dan bari ruwan ya sane ya cire ta daga ciki,wankan tsarkin ma shi yayi mata tana ta kuka tare da yarfe hannu,wankan yayi shima kafin ya nannaɗeta cikin ƙaton towel ya daukota zuwa cikin dakin.
Akan kujera ya ajiye ta tana ta kuka kamar ba gobe,gaba ɗaya hankalinsa ya tashi matuka,haka ya cire zanin gadon ya shinfida wani,sannan ya daukota ya dora kan gadon.zama yayi kusa da ita tare da riko hannunta cike da damuwa yake faɗin"dan Allah Hulwa kiyi shiru kanki zaiyi ciwo fa,an sorry bazan sakeba kinji"ya faɗa yana kissing din hannunta.

Kam-kam fattu ta rufe idonta,tama ki budewa bare ta kalleshi,kukanta kawai take,tana tunanin abinda hamman nata yayi mata,shikenan yanzu sunyi zina kenan?Allah zai ƙonasu awutar jahannama? innalillahi ta ci amanar baffanta?kuka ta sake sanyawa cikin dasasshiyar muryarta tana faɗin"saida nace maka karkayi -karkayi ba kyau ,baffa yace duk wanda yayi wannan abun Allah konashi zaiyi,amma kaki yarda,saida kayi,yanzu gashi gurin sai zafi yakemin,kilama ka ciremin shi wayyo allahna shikenan Ni fattu na shiga ukuna,wllh
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment