Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan ya matso kusa da fattu yace" Bismillah amaryar Hamma Adeeb "ya faɗa yana nufar bakinta da tea ɗin......

Masu karatu me zai faru?
Shin fattu zata sha tara ɗin na ko yaya?

Muje zuwa anty mammynku ce

Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
[8/24, 7:46 PM] Abue Saleh AlQuyraemey: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄

MACIJI NE 🪱🪱🪱

Na mammy kabeer
(Anty mammy)

Elegant online writers📚📚

Free book

Page77/78

🌾💐🌾💐🌾💐🌾💐🌾💐🌾

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*

07034251528

_______________Shayi Adeeb ya tsiyayo cikin wani kofi mai kyau,saida ya firfita shayin dan ya dan rage zafi,sannan ya tunkaro bakin fattu dashi yana faɗin""Bismillah amaryar hammata Adeeb"ya faɗa cikin murmushi da tsantsar kaunar fattu.

Kallonsa tayi tare da kallon shayin,ta turo baki"nifa Hamma akwai Abinda ke damuna,wanda nake son faɗa maka jiya,shine kaikuma kayimin wannan abu mai zafin tsiya"fattu ta faɗa tana kawar da kanta daga kusa da kofin da Adeeb ya miko mata .

Murmushi Adeeb yayi kafin yace " kinga yanzu dai kiyi haƙuri Kisha tea ɗin nan,inyaso daga baya saiki fadamin abinda kike son sanar dani raguwata"ya faɗa yana kara mika mata tea ɗin bayan ya debo cikin tea spon.
Buɗe baki fattu tayi da nufin karbar tea din,sai kuma tayi saurin kawar da kanta tana mai zaro ido"Hamma daga ina aka kawo maka wannan abincin?ta fada cikin rawar jiki tana nuna tulin abincin dake gabansu.
Kallonta yayi ganin yadda gaba ɗaya ta sauya, lokaci guda tsoro ya bayyana akan kyakykyawar fuskarta.
Kafin yace
"Duk abincin da kikaga ana kawomin,to daga ɓangaren Ammi ne,dan ita ke kula da abincina,saboda tsoron sharrin makiya"Adeeb ya faɗa yana ƙoƙarin kai te ɗin nan bakinsa.

Da mugun hanzari fattu ta buge spoon din tare da kofin dake hannun Adeeb na tea din.nan take kofin ya fadi kasa ya tarwatse.cike da tsoro da fargaba take bin kofin da kallo,gabanta na ci gaba da mugun bugawa.

Cikin mamaki shima Adeeb ke kallon fattu, ganin abinda tayi ,kafin ya ce "Hulwa lafiyarki kuwa?menene yasa kika zubar da tea din?"ya faɗa yana kallonta.

Cikin rawar jiki da rashin kwarin jiki fattu ta yunƙura ahankali ta mike tsaye sannan ta kama hannun Adeeb tare da janye shi daga jikin daining table."Hamma karkaci komai dake gurin nan,wllh akwai guba aciki"fattu ta faɗa cikin tsoro tana kara matsar da Adeeb daga gurinn.

Cike da mamaki Adeeb ke kallon fattu,yace "guba kuma Hulwa?waye yasa gubar ?kuma ta yaya kika san akwai guba aciki.

Sosai jikin fattu ke rawa tana kallon Adeeb sannan tace "Hamma da kunne na naji za'a sanya guba acikin abincin da zakaci, kuma na tabbata an saka ɗin,dan yau aka shirya sanya maka gubar, shine abinda najiyo jiya nazo zan sanar da kai ina kuka"fattu ta faɗa tana rike hannun Adeeb cikin rawar jiki.

Gaban Adeeb ne yayi mugun faɗuwa,tabbas yasan tunda fattu ta fadi haka,to tajidin ne,dan bata taba masa ƙarya ba,sannan bata san meke faruwa acikin gidan ba,bare yayi tunanin wani abu,amma waye wanda yana batun sanya masa guba cikin abinci?cikin fargaba Adeeb ya rike kafadun fattu,wacce ke neman fita daga hayyacinta tsabar tsoro da fargaba.
"Hulwa a ina kikaji ana batun sanya min guba?waye kikaji yana maganar"Adeeb ya faɗa cikin tashin hankali.

Ɗago kai fattu tayi ta zuba masa idanu hawaye na zuba daga cikin idanunta kafin tace "Hamma bata kaunarka, bata son ganinka cikin doron duniyar nan, da kunne na naji tana faɗin haka,sannan itace silar rabani da mahaifana na asali,sannan ta sanya akayi min katanga tsakanina da mahifiyata,Hamma itace ta kashe maka momma da ƙannanka,wllh Hamma bata sonka naji tana faɗa cikin waya, nan fattu ta bashi gaba dayan labarin abinda nanny ta sanar da ita , tana kallon Adeeb tana kuka."haka fattu ta kai ƙarshen zancen ta tare da fashewa da wani irin kuka mai tsananin ciwo da zafi,tana fadawa jikin Adeeb,tare da rungumeshi ƙam-ƙam tana kukanta.

Jikin Adeeb banda rawa ba abinda yake,ji yayi kamar bazai iya tsayuwar ba,dan haka cikin karfin hali ya jingina da jikin bango,tare da riƙe fattu ajikinsa sosai,gabansa na mugun bugawa kamar zuciyarsa zata tsaga ƙirjinsa ta fito.

Shiru yayi yana sauraron irin kukan da fattu keyi,so yake ya tambayeta waye wanda taji yana faɗin hakan,amma zuciyarsa na tsananin tsoron jin wanda fattun zata ce taji yana faɗin hakan.
Cikin dauriya da fizgo kalmar yace "Hulwa waye kikaji yana faɗin hakan"Adeeb ya faɗa sounding so scared.

Ɗago da kai fattu tayi cikin kuka tace "AMMI ce,Hamma ammi naji tana faɗin hakan da kunne kuma na ganta da idona"fattu ta faɗa cikin kuka tana kallon idanun Adeeb.
Wata zabura da Adeeb yayi saida suka fadi kasa dagashi har fattu," innalillahi wa'inna ilaihir raji'un shikenan ta tabbata ammi ke cin dunduniyarsa,kuma itace ta kashe masa mommansa,sannan itace ta raba Hulwa da iyayenta,tabbas biri yayi kama da mutum,saboda boye ta shaida yasa ta dauke sarƙar fattu,kuma ta gane fattun tun farko,amma tayi shiru,"why ammi why? Me nayi miki?me yasa kika rabani da farin cikina?me yasa kika kashemin mommana da ƙannaina?harda bawan Allahn da baiji ba bai gani ba?why ammi whyyyyyy" adeeb ya faɗa cikin karaji da wata irin murya,mai matukar ban tsoro,da sauri fattu ta maƙale jikinta tana kuka.wata irin rawa jikin Adeeb yake kamar zai karkarye,idanunsa sunyi mugun sauya kala,daga fari zuwa kaloli daban daban,jikinsa sai wani irin. Hayaƙi yake fitarwa. Jijiyoyin kansa sunyi ruɗu -rudu kamar zasu fito waje. Wani irin ƙara Adeeb ya sanya tare da fizge ƙatuwar plaxma dake nanne jikin bangon dakin ya dokartada kasa nan take ta tarwatse agurin.yana faɗin" why ammi,whyyyy you killed my family ,you ruined my life,ammi "Adeeb ya faɗa yana jifa da duk abinda yazo hannunsa.

Gaba ɗaya fattu a tsorace yake,firgici da tashin hankali,ya sanyata jin kamar zata mutu.banda kuka ba abinda takeyi.gashi Adeeb duk yajiwa kansa ciwo,hannunsa ya yanke sai jini ke zuba amma bai fasa fashe -fashen da yakeba.
Ganin da gaske neman illata kansa yake yasa Fattu ta mike da gyar ta nufi inda yake yana fasa wasu haɗaɗɗun flowers dake gefen daining ɗin.kai tsaye ta fada ƙirjinsa tana kuka kamar ranta zai fita"Hamma ka daina,ka daina dan Allah, hannunka yana jini,Hamma kana bani tsoro "ta fada cikin muryar kuka mai tsanani.
Jin fattu ajikinsa ya sanya shi kankameta kamar zai maidata cikinsa.wani irin numfashi yake saukewa kamar mai shirin suma.
Cikin ƙarfin hali fattu ke karanato addu'oi saitin kunne Adeeb tana tofa masa.

Kusan minti goma suka dauka cikin wanna halin,kafin taji Adeeb ya fashe da kuka jikinsa yana rawa , zamewa yayi ya zube a kasa.da sauri ta bishi tare da kamo shi zuwa jikinta,itama tana kuka.
Zama tayi tare da ɗora kan Adeeb ɗin kan cinyarta tare da rungume kan nashi tana kuka.
Mugun tausayin Adeeb takeji yana ratsata,tunda take bata taba ganin Adeeb yana hawayeba sai yau,kuma yau ɗin kuka yake mai fidda sauti cike da karayar zuciya,ya dugungune jikinsa tare da rungume cikin fattu yana kuka sosai.

Haka suka dauki tsawon lokaci suna kuka, abin gwanin ban tausayi,shi dai Adeeb ji yake kamar zuciyarsa zata kama da wuta,bai taba tsammanin wannan abun daga amminsa ba,matar daya ɗauka matsayin uwa,ashe itace ta kashe masa mahaifiyarsa,kuma ta ɗorawa wata,wacce sam bata da hannu cikin abinda ya faru sannan ta tabashi da ɗan uwansa wanda shi kadai yake dashi, ta sanya kiyayyar matar dake mai soyayya tsakani da allah cikin zuciyarsa. Tabbas komai zaiyiwa ammi bazai tama abinda tayi masa ba,kuma bazai taba mantawa da ammi ba cikin rayuwarsa,ta cutar dashi shida hulwarsa Allah shine kawai zai saka musu.
Nan da nan zazzaɓi mai shegen zafi ya rufe Adeeb ruff.
Jikinsa sai rawa yake haƙoransa na sama na dukan na kasa.
Da gyar ya iya buɗe baki yace "Hulwa ki rungumeni,karki sakeni,karki barni Hulwa,sanyi nakeji Hulwa zuciyarsa zafi take min ,kiyimin addu'a jinake kamar zan mutu "ya faɗa cikin zafin zazzaɓi ya na juya kansa acinyar fattu.

Rungumeshi sosai fattu tayi tana kuka"har abada bazan taɓa sakinka ba Hamma,ina tare da kai duk wuya duk runtse, kuma ba abinda zai sameka"fattu ta faɗa cikin kuka.wanda ita kanta zazzabin ke neman rufeta.

Ammi kuwa tana can part dinta cike da farin ciki,birninta ya gama cika,dan tasan dole fattu ma zata ci wannan abincin,shikenan itama zata mutu.wayyo yau tana cikin farin ciki sosai.

Zulaihat ce ta shigo dakin ammi kamar an jehota, kallo ɗaya zaka mata kasan bata cikin hayyacinta, tana zuwa ta tsaya kan ammi cike da masifa da karaji take magana"me yasa kukayi haka?me yasa zaki kashe min adeeb,me yasa lukaci amanata keda abbana?
Wllh na rantse da Allah idan wani abu ya sami Adeeb saina kasheku dake da abbana"Zulaihat ta faɗa cikin karaji kamar zata rufe ammi da duka.

Mikewa ammi tayi cikin haɗe fuska tana nuna Zulaihat da dan yatsa. Tace ke kishiga hankalinki dan ubanki,niba sa'arki bace wawiya marar hankali,kafin kiga bayana Ni zanga bayanki,dakarar yarinya kawai"ammi ta fada cikin tsawa tana hararar Zulaihat.

"Wllh kisa wannan aranki, saina tona muku asiri,daga ke har abbana ,azzalumai mugaye, masu kashe mutane.kuma yanzu daga nan gurin Adeeb zan tafi in sanar dashi ko kedin wacece"tana kaiwa nan ta juya zata bar ɗakin.

Cikin hanzari ammi ta rarumo wani ƙaton kofin tangaran ta rafkawa Zulaihat akanta.

Ƙara Zulaihat ta kwalla tare da zubewa agurin jini na zuba akanta.

Muje zuwa masu karatu,

Abin yazo fa.

Ina fara tallata muku sabon book dina da zai biyo bayan wannan ,mai suna ,

RAINON DAWO.daga jin suna kunsan ba magana,
Dan haka ku shirya ,dan zai sauka da zafinsa,

Sannan ga mai bukatarsa zaku iya min magana tun yanzu dan biyan kuɗinku akan lokaci.

Normal 300

Special 500

Hmmm karku bari baku labari mu fan.

Mrs babi ce 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment more typing.
🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄



MACIJI NE🪱🪱🪱



Na mammy kabeer
(Anty mammy)



Elegant online writers📚📚



Free book

Page 79/80



💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻💃🏻🔥

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528


Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,


Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki👍🏼💃🏻💃🏻

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,


Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼


07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🏻






________________Ƙara zuhailat ta kwalla mai ƙarfi,tare da zubewa agurin asume jini na zuba akanta.

"Ni zaki kawowa iskanci Zulaihat?wllh baki isa ki tona min asiriba, shashashar yarinya,daga yau zaki gane nafi ƙarfin Sakarcin ki" ammi ta fada tana kallon Zulaihat dake kwance cikin jini.

Kasancewar ba kowa cikin falon nata, sai tayi saurin jan Zulaihat zuwa wani daki dake can gefe,dakin akulle yake sam ba'a amfani dashi,dan haka nan ta bude ta sanya Zulaihat ciki,bayan ta daddaureta,hatta bakinta taba bari abuɗe ba.

Dawowa falon tayi tare da goge inda jinin ya bata,sannan ta zauna tana sakin murmushi,yanzu kam bata da wata damuwa,tasan zuwa wannan lokacin guba ta fara aiki jikinsu Adeeb da fattu,ita kuma wannan tsagerar,zatayi tunanin hukuncin da zata yanke akanta.

Allah Sarki Adeeb yana kwance kan cinyar fattu,idanunsa arufe,kamar mai barci saidai ba barcin yake ba,tunanine kala kala cikin ransa,damuwa tayi masa yawa,ji yake kamar zai bar duniyar Ammi ta cutar dashi,dole ya hukuntata, saidai yana bukatar yin komai cikin sirri,ta yadda zai kamata dumu-dumu ya hukuntata a daidai,sosai jikinsa yayi zafi,sai rawar sanyi yake,
Ƙara rungume fattu yayi sosai ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya.

Kansa fattu ke shafawa cike da zallar tausayi,ji take dama tana da yadda zatayi da ta dawo da damuwar Adeeb zuwa kanta.amma duk da haka,zata tayashi yakar Ammi koda kuwa zata rasa ranta ne.

Ahankali Adeeb ya yunkura ya tashi zaune,idanunsa sunyi jaa sosai, kallon fattu yayi yaga yadda har lokacin hawaye take zubarwa,janyota yayi zuwa jikinsa ya rungumeta ba tare da yace mata komai ba.itama fattu kawai kwantar da kanta tayi tana zubda kwalla.

"Hulwa kiyi shiru Please,kukan ki yana kara dagamin hankali, ina buƙatar nutsuwar zuciya,amma idan har zan ganki cikin damuwa,bazan taɓa samun nutsuwaba"Adeeb ya faɗa yana shafa kan fattu.

Ahankali fattu ta sanya hannunta ta share hawayenta kafin tace" bazan iya daina kuka ba Hamma,domin kaima kana cikin damuwa, bana son ganinka cikin tashin hankali,dole kayi wani abu domin kawo karshen wannan badakalar, Hamma kana bukatar su nanny awannan lokacin,domin nasan suna da masaniya akan abubuwan da kai baka sani ba"ta fada tana kallon idonsa bayan da ɗago daga kan ƙirjinsa.

Jinjina kai Adeeb yayi,tabbas maganar Hulwa gaskiya ne,yana buƙatar ganin nanny,Allah Sarki nanny ashe duk abinda ta fada masa gaskiyane? Ashe itama ammi ta cutar da ita ta hanyar kashe mata miji?dan haka dole ya ga nanny da amma,wacce ta sadaukar da danta,dan kawai ta tsiratar da rayuwarsa, sannan ta jure duk wata tsana da tsangwama da yake nuna mata,lallai Amma ta cika kishiya ta gari,abar alfahari ga duk wanda ta kasance uwa agareshi.

"Hulwa ina buƙatar ganin ƙanina, ina son ganin Rashad habebe"Adeeb ya faɗa yana mikewa cikin sauri .

"Hamma baka da lafiya,sannan hannunka yana jini,ka bari sai anjima tukunna"fattu ta faɗa tana kamo hannunsa.

"Hulwa wannan ciwon dake jikinsa ba komai bane idan aka danganta shi da wanda ke cikin zuciyata,bazan iya zama anan ba ina buƙatar haduwa da nanny,Amma,tareeƙ da kuma Rashad,Ina buƙatar in rungumeshi ajikina Hulwa,Ina kewar Dan uwana"Adeeb ya faɗa cike da wani irin shaukin son ganin Rashad.

"Shikenan Hamma muje kagansu"fattu ta faɗa tana rike da hannun adeeb.kallonta yayi cike da tausayi da kuma ƙauna kafin yace "Hulwa baki da lafiya,zaki iya zuwa?kodai ki jirani inje in dawo?"ya faɗa yana shafa gefen fuskarta.
"Zan je hamma,zan iya zuwa Daga yau har zuwa lokacin da komai zai dai daita zan kasance kusa da kai zan taimaka maka ta inda nake da karfin yin hakan"ta fada cikin karfin hali,dan dauriya kawai takeyi.

Rungumeta Adeeb yayi cikin ƙauna da yaba hankali da basirar fattu,yace "na gode hulwata Allah ya faranta miki kema"
Haka suka fice hannunsu riƙe da juna,kallo ɗaya zakayi musu kasan Dukansu suna cikin damuwa.

Kai tsaye suka wuce part din Amma,lokacin amma na zaune kusa da Rashad Wanda ke sana'ar tashi ta kuka,kansa yana kallon sama,Amma na zaune gefensa tayi tagumi cike da tausayin ɗan nata,idanunta na zubda kwallah.

Da sallama suka shiga cikin dakin,fattu da adeeb,tsabar nisan da amma tayi cikin tunani batama san sun shigo ba,shikuwa Rashad dama kullum cikin tunani yake ,wani lokacin sai ka tabashi yake sanin akwai mutum kusa dashi .saida fattu ta ɗan taba amma sannan tadawo hayyacinta.dan zabura amma tayi tana kallon fattu,sai kuma tayi saurin juyawa ta kalli gefen fattun,zaro ido tayi tare da goge idon ta dan tabbatar da abinda idonta ya gani,tabbas Adeeb ne,Adeeb ne yau a part dinta,idan zata iya tunawa ,yau yakai kusan tsawon shekara goma sha,rabon da Adeeb yazo inda take.cikin rawar murya tace "a'a..de.ee.bb"idanunta naci gaba da zubda kwalla.

Shima Adeeb kallonta yake cike da tausayi,yace "Amma "cikin wata irin murya mai cike da kewa.
Hannunsa amma ta kama tana kallonsa ,cikin hawaye ta kasa cewa komai.
Jin amma ta ambaci sunan Adeeb yasanya Rashad saurin juyo da kansa,aikuwa akan kyakykyawar fuskar yayan nashi idonsa ya sauka.wani irin yunkuri yayi da hanzari,aikuwa cikin ikon Allah saigashi ya tashi zaune,wanda rabon daya tashi zaune da kansa tun lokacin da abin ya faru.

"A.de..eb Akh ee"rashad ya faɗa cikin rarrabewar murya.
Da sauri dukansu suka juyo suna kallon Rashad,cike da mamaki amma ke kallonsa ,tana son gasgata shidin ne yayi magana ko kunnenta ne yayi mata gizo.
Ahankali ya kara

furta"Adeeb akhee"

Wani farin ciki ne ya lulluɓe amma,wanda ya sanyata kara sanya kuka tana dafe bakinta.
cikin hanzari Adeeb ya ƙaraso jikin gadon da Rashad yake zaune,hannun Rashad ya kama Wanda Rashad din ke miko masa.
Rungume Adeeb Rashad yayi tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi.
Adeeb ma rungume Rashad yayi sosai ajikinsa,yana jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa,hakika ammi ta shiga haƙƙinsu,ta cutar dasu,Allah ne kadai zai saka musu.
Ahankali yake shafa kan Rashad Wanda Sam ya kasa hana kansa kuka,sai ƙanƙame Adeeb yake ajikinsa.

Amma ma kuka take cikin farin ciki,jin Rashad yana magana,lallai wannan alamace ta nasara,ta tabbata zuwa wannan lokacin Adeeb yasan gaskiya ,shiyasa ma yazo inda suke,cikin kuka amma ta kamo hannun fattu tare da rungumeta.
Fattu ma cikin hawaye ta rungume amma tana mai jin dadi cikin ranta,koba komai ta zamo silar da yan uwan suka fahimci juna,yanzu burin ta kawai ace amma ta girbi abinda ta shuka ,sannan itama ta sadu da nata iyayen.

"Fattu kin gama mana komai,kin zama silar da Adeeb ya fahimci gaskiya,ba abinda zan ce miki sai Allah yayi miki albarka,ya sadaki da iyayenki lafiya,kalli sanadin ki Rashad yayi magana alhamdullah"amma ta fada,tana kara rungume fattu.

Murmushi fattu tayi tare da cewa"amma bani na cancanci yabo ba,face ke,domin ke ɗin jarumace kinyi abinda ba kowa zai iya yinsa ba,Allah ne kadai zai biya ki"ta fada cikin murmushi tana kallon amma.

Ɗago da Rashad Adeeb yai tare da sanya hannunsa yana sharewa Rashad din idanu,Amma wani hawayen na ƙara zubowa,kallon Adeeb yake shima cike da son dan uwan nashi,yace "akhee nayi kewarka,Please kayi hakuri da abubuwan da suka faru,wllh bansan yadda akayi hakan ke faruwa dani ba,na cutar da kai ta gurare da dama,kuma ina jin zafin hakan ahalin yanzu"Rashad ya faɗa cikin hawaye.

Girgiza kai Adeeb yayi tare da cewa"kai lil bana son ragwanta fa,kuka kake kamar wani mace?kazamo jarumi mana,kada ka kara sanya damuwa cikin ranka,akhee ɗin ka na tare da kai humm?"Adeeb ya faɗa yana daga girarsa ta dama yana kallon rashad.

Jinjina kai Rashad yayi tare da sakin murmushi,yana jinsa cikin farin ciki marar iyaka.
Amma ma murmushin take cike da godiya ga Allah,daya karkato da hankalin Adeeb, ya gane gaskiya.
Kallon Agogon hannunsa adeeb yayi,tare da latsa wani guri,naji ya fara magana"tareeƙ kazo part din Amma tare da nanny yanzu"yana faɗin haka ya latsa wani guri tare da mikewa ya karasa gurin da Amma ke tsaye tana kallonsu cike da farin ciki.

Hannun Amma ya kama cikin nashi,yana kallonta.kamar yadda itama take kallonsa."Amma an sorry for everything,ki yafemin Amma,nasan nayi maki ba daidai ba,amma hakan ya faru ne cikin rashin sani,lokacin da kaina yake cikin duhu,but now, Allah ya fahimtar dani gaskiya,na san komai amma,na gode da sadaukarwar da kikayi agareni, bani da abinda zan saka miki dashi face addu'a thank you Amma, thank you for everything"Adeeb ya faɗa cikin jimami da jin ciwon abubuwan da yayi ta yiwa amma abaya.

Cike da farin ciki amma ke kallon Adeeb tana murmushi,gefen fuskarsa amma ta shafa cike da ƙauna tace "ban taba kullatarka ba dana,domin nasan duk abinda ke faruwa ba yin kanka bane,dan haka karka damu kanka"Amma ta faɗa cikin murmushi.
Sumbatar hannunta Adeeb yayi cike da jin dadi,hannun nashi ta kalla taga ciwo adan rude tace "habeebee me yasami hannunka ?kaji ciwo ne?sannu"ta fada adan rude.
Murmushi yayi tare da cewa"karki damu amma dan karamin ciwo ne kuma bayamin zafi"
Ya faɗa yana kallon fattu dake gefe tana kallonsu cike da nishadi.
Murmushi ya sakar mata,itama da maida masa martanin murmushi tana wasa da hannunta.
Nanny ce ta shigo tare da tareeƙ, Allah Sarki tana shigowa ta kafe Adeeb da ido,cike da fargabar jin abinda zaice mata,daga can gefe ta tsaya tana kallonsa.ciki dan salon shagwaba Adeeb ya ƙaraso kusa da nanny,hannunta ya kama yana faɗin "ayya nanny bazakimin magana ba?fushi kike dani ?am sorry nanny yanzu na san gaskiyar komai nanny,na San wacece ammi,kuma ina neman tallafinku,wajen aiwatar da abinda nake son aiwatarwa, dan na tabbata akwai mai taimakawa Ammi akan duk abinda take aikatawa,ina son gano wadanda ke taimaka mata"
Kuka kawai nanny ta sanya,tsabar dadin da maganar Adeeb tayi mata,wannan itace ranar da tajima tana son gani,yau gashi Allah ya kawo mata ita.

Cikin damuwa Adeeb ke sharewa nanny hawayenta yana faɗin "am sorry nanny na"
"Allah yayi maka albarka magajin fada,naji dadin fahimtar gaskiya da kayi"
Kama hannunta yayi suka nufi kan kujera,
Zama sukayi gaba ɗaya aɗakin suna jajantawa juna irin makircin da Ammi ta kulla akansu.
Inda nanny ke kara bawa Adeeb labarin irin kalubale da suka fuskanta agurin Ammi,da irin barazanar da tayiwa amma.

Sosai Adeeb yayi mamakin irin halin Ammi,yanzu abinda yake fata da buri shine sanin wanda yayi masa asirin da ya zama maciji,ba zai kyale hatta bokan da yayi wannan aikin ba.

Nan nanny

Please Login or Register in order to submit comment