Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

KO" insha'Allahu batada mijin daya wuce *"SEERAJO* da'izin Allah, Sallamar Wanda tajine yasa taji gabanta yafadi kadan.

ta'amsa dai-dai lokacin da yashiga falon fuskarta sake tace a ah lale maraba sannu dazuwa *SEERAJO,* saukar yaushe agarin?.. zamayayi akan kafet cikin jin kunya yace yau sannu Inna jiya nadawo, tace Allah sarki kadawo lafiya? yace lafiya lau Inna na sameku lafiya?..tace lafiya lau yasu "Haj?.., yace suna lafiya daga nan kuma sai sukayi shuru kowa da abunda yake sakawa aranshi.

Can yace Inna dama nazo nafada maki wata magana ne saidai don Allah Inna karkiyi wa maganar tawa mummunan fahimta kinji?..gabanta ne yafadi kadan amma kuma sai tayi murmushi tace haba *SEERAJO* aiduk maganar dazaka fadi bazan taba yimata mummunan fahimta ba Saboda haka kafadi maganar insha'allahu zanyi maka kyakkyawa fahimta, nan yafada mata komai gameda auren shida *"ZUBEE* tundaga farko harkar she.

Tabbas taji badadi aranta saidai kuma haka Allah ya kaddaraz sannan shidin ai mijin mace hudu ne don haka aiba'abun damuwa bane, jin tayi shuru yasa cikin sanyin murya yace Inna don Allah kiyi hakuri nayi biyayyane ga Ammi amma badan raina yanaso ba, kuma aure nada *"ZUBEE* bashi zaya hanani auren *"SAJEEDAH* insha'Allahu domin itace Zabin *ZUCIYATA.*

Murmushi tayi tace haba *SEERAJO* Ai wannan ba'abunda muwa bane don haka karka damu kanka, sannan kuma aikai din mijin mace hudune ko bayan ita yayar Sajeedun zaka iya kara auran wasu, Allah yabada zaman lafiya, sannan Inaso kazama Mutum me biyayya ga'iyayanka kajiko?..kanshi nakasa yace toh"Inna nagode sosai dakika fahimceni, sannan Inna yaufiyeda sati daya inata kiran layin *JEEDAH* bansamu ba yace toh" KO" lafiya?..cikin karfi hali tace lafiya lau wai wayar tace yafadi shiyasa ba'samunta yace ayya toh idan akwai layin da'ake samun ta abani tace toh"tareda mika masa wayarta tace ka duba akwai layin Kawu ta Labaran saika dauka, yakarba yacire lambar bai dadeba yayimata sallama yatafi.

๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜***๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜
Nijer
*SAJEEDAH* ce zaune afalo ita kadai kasan cewar Haj "Safara'u batanan itakuma "Zarah daga firasunyi barci itada "Sajeed shiyasa tafi toh" falo tazauna, yanzu kam tafara ga jiya da nijar, saboda abubuwan dake faruwa wayanda sunfarayi matayawa wayarta dagatasa chaji suje gidan kawu "Sammani sudawo anneme Waya ko" kasa ko" sama Ba'a ganiba,

sannan gawani irin nace mata da yaya Nasir yayi ran nan ma cewa yayi Waishi sonta yake, tab tafurta tareda cewa nikam aita *yah SEERAJ* ce, toh" me mazanyi dashi wanda kwata kwata 'da bi'unsa basu yimaniba mutun saimeneman mata gakuma shaye- shaye, shikuma "kawu yace satin nanzamu koma gida gashi har yau kwana uku da satin tawu ce amma bece mana komai ba,

Ni abunda mayafi damuna makaranta da'a nakoma sannan yanzu haka nasan Inna" da *"yah SEERAJ* suna can suna Neman layina basu samu ba, gawayar "Hajiya yah Nasir yadauka ita kuma "Zarah batada waya balle nakira, mtsww! tayi tareda cewa gaskiya nina gaji danijar din'nan gida nakeson komawa Bari "Kawu yadawo, karaf sai akunnan Kawu Labaran da yashiga falon yace ayya *SAJEEDATU* aibazaku koma nageriya ba, cikin matsananci tashin hankali tace?..


Muje zuwa

A

๐Ÿ’˜Zuciyata ce๐Ÿ’˜

Tareda Alkalamin

โœ๐Ÿฝ

๐Ÿ’˜Lufhat ce๐Ÿ’˜

















An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment