Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dolene sai mace tajuya shi. "
Batajira yace komaiba ta kashe kiran,"
Tana katsewa, kiran najeeb yashigo kiran kallon wayar tayi kamata d'aga amma batasan famawa kanta wani gurin kawai saita ajiye wayan agefe, "
Sanda ta jira katsewarta sannan ta kashe wayan gabaki d'aya."







Kwaciya tayi ammma sam bacci yakasa d'aukanta, "
Dan haka kawai saita dauro alwala tayi nafila sannan taci gaba da addu'ooiin da middibbo yabata,"
Sai kusan 2am sannan tasamu bacci yad'auketa. "
Mafarkai tayi kala kala,"
Cikin wani beach ta kalli wani soja zaune da wata mata da yarnsu wanda suke gina gida ayashin da yake wajen babban yaronne yaturewa k'aramar gininda tayi aikuwa tatshi ta bishi sai zagaye wajen sukeyi,
Tana k'okarin kamoshi,"
Yarinyar na k'ok'arin riqo yayanta ne tafad'ii ak'asa *hanna* dake wajenne tayi sauri zata k'arasa wajen, ganin baban yarinyar da mamanta sun taso ne yasata tsayawa cakk numfashinta ne yaso d'aukewa sakamakon ganin kanta da tayi da wannan mutumii kuma da alamu matarsa ne. "
Zaro idanuwanta tayi tafara dudduba jikinta ganii tayi ita d'ince kuma ga wata mai kamman ninta awajen sai jujjuya yarinyar takeyi taganii kotajii ciwo saurin jada baya tafarayi tana girgiza kai." Cikin baccinta sai girgiza kai takeyi can kuma saita farka, "
Da addu'a abakinta."


Juyawa gefe da gefe tayi sqnnan tasauke ajiyan zuciya ganin mafarkine ba gaskiya ba, "
Dafe kanta tayi saikuma cann ta ware idanuwanta sakamakon mafarkin da tayi dake dawo mata sai yanzu ta fahimcii wata ganii amafarkinta MG ne," kuma ta tabbata shine tatabayin mafarki dashi wai ya kashe najeeb. "
Alwala takara d'aurowa tanata nafill filii tana neman za6in alkhairii agun Allah ba ita tatashi ba sai k'arfe biyar jin kiran sallan subahii, raka'a taniil fijr tafarayii sannan tagabatar da sallah," tatshi hameeda tayi nata sannan itama ta kwanta bacci ba ita tatashiba sai k'arfe tara. "







Tana kunna wayarta da sakon najeeb na ban hakuri tafara cin karo yana nuna mata baisan maiyasa ya aikata ba kuma baisan dalilin aikata hakan da yayi ba."
Ita harga Allah yanzu kuma tafara sakkowa dan tafajin tausayinsa. "
Tana dubawa kuma taga na MG mrng text massage."
Rufe wayan tayi duka bbu wanda tamasa replay sannan tawuce toilet tayi brush tafita falo Umma tasamu afalon tana zaune zuwa tayi ta kwanta sannan tayi pillow da cinyar umma. "
Ahankali tace ina kwana umma?"
Shafa kanta tayi sannna tace lpy doughter antashi klau? "
Lpy klau umma",
Tashi kuje kicii abincii kinjii injii umma, "
Toh tace sannan tatashi taje wajen cin abincin."






Hameeda ganin bbu hali yasata yaskewa, dan fushinta bashi zaisa *hanna* taso wanda bataso ba. "
Haka suka sake sukayita hirarsu,"
MG tun da yaturo mata text d'in safe baisake kirantaba, "
Najeeb kuwa kiransa
Sau uku kenan amma ko sau d'aya bata d'aukaba."
Shikuma anasa wajen MG yak'i kiranta ne dan bayason abunda zai b'qta mata raii,
Yaga kiranta da yakeyi kamar basan hakan takeyiba amma bawai dan bayason jin muryarta ba. "







Wucewa yazoyi yasamu labba da affan suna tad'ii, kuma da'alamu bakowa sukeaon yaji ba."
Yana zuwa kusa dasu sukayi shuru kamar muna fukai, "
Kawarda kai yayii kamar begansuu ba."
Ya shige cikin d'akin mai martaba dama afalo suke suke zancen. "
Bayan shigansane najii tanace masa,"
Yaya affan d'an Allah kamatsawa masu rigar nan suyi da sauri kasan baza muso yaja tym ba, "
To kin tsaida wajeenne?".
Yaa affan wajanda kafad'a akwai kud'ii dayqwa,
Haba labba kema kinsan money is nit the prob, so yanzu acand'in kawai za'ayi,"
Barina kira wanda nayi ordering polo shirt awajensu najii ko sun iso, "
Toh tace sannan tatshi tace barina tafii gidansu *hanna* akwai abunda nakeson yii," maganan rubutun da za'ayi ajiki idanna dawo zamuyi magana, tana fad'in haka tamike, alokacin MG yafito ko kallon yanda suke baiyiba ya wuce dan yaga Alama muna furcii sukeson had'awa, du lokacinda suka zauna haka to da abuu ak'asa





To be countinued.





Ur's
*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_


_
Writting by


© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel



Page 44


*
Abaya tabi MG dagudu taratsa tacikin sojojinsa ta kutsa tawuceh har gaban sa taje ta tsaidashi sannan ta tsugunna tana maida numfashii. "
Shafa gashin kansa yayi sannan yad'an furzarda iska, cikin sanyi yace menene?"
Yaa yareema gudansu *hanna*. "
D'an tsaki yaja ahankali sannan yace ki gaidata yara6a yana shirin wucewa, riqo hannunsa tayi sannan tace yaya dama wani xobbe ne nakeso kazaba,"
Inza6a?" yatambaya, "
Eh ma *hanna*
Tsaki yad'an k'ara ja sannan yace wasu irin ring ne?"
Diomond ring, "
Diamond ring, yayi exclaiming," eh tace atakaice to me zatayi dashii? "
Lokaciin zaizo nidai kawai kaza6a."
Ok muje ciki, shashinsa suka nufa, "
Suka zauna tafara nuna masa,"
Baitsaya bin kyau ba kawai yad'auki wanda yafii kowanne tsada. "
Aikuwa readers kumsan basaina 😜."
Fad'a ba kunsan yanda kyawun ring d'in zai kasace." Zaroo ido 😳 hanna tayi, " Yaa yareema kasan kud'insa kuwa?"
D'aga kafad'ansa yayi🤷‍♂ sannan yace,"
Nikuma shii nakeso, kuma kinsan kud'ii badamuwa bane,"
Tashi tayi sannan tace gobe anty hibba zata iso (k'anwar ummii ce) 🤷‍
Yau da daddare jirginsu zai taso, "
Kabani kud'in natura mata,"
Jingina yayi da kujerar sannan yad'aura k'afansa d'aya kan d'aya ya lumshe idanuwansa kamar wanda baisan magana yace kije zantura mata. "
Kallonsa tayi aranta tace kamar bashine mace take wahalarwa ba," sai wani shan kamshii yake mata. "
Yaa yareema akwai abinda nakeson yi da atm dinka d'inne fa tafad'a tana turo bakii."
Miko mata yayi batareda ya bud'e idanuwansa ba, "
K'ar6a tayi sannan ahankali cikin k'unk'uni tace kuma sai nayi abinda naga dama dashi."
Inajinki yace saurii tayi tarufe bakinta tayi waje aguje. "
Mirmushi yayi sannan yace labba kenan."
Tana futa bata tsaya ko'inaba sai gidan su hameeda wucewa tayi ta gaida umma sannan tawuce falo yandasu *hanna* suke zaune, "
Zuwa tayi itama tazauna sannan tasa hannu agyda soyayya plate dasukeci."
Kallonta sukayi ko ajikinta gabaki d'aya sai wata irin kunyar labba ta lulli6eta tasan koba komai zataji bbu dad'i ace batason yayanta. "
Sake jiki tayi kamar bbu abinda yafaru dan ita batama nunawa hanna tasan amma faruba aamma itakam *hanna* sai wani sunne kai takeyi,"
Hameedace ganin yanda *hanna* takeyinyada yasata jan tsaki, juyawa sukayi suka kalleta rai abace tace, "
Kinsan kinada kunya aibazaki aikata abinda kika aikataba."
Kallonta labba tayi taksan ido dan taga reaction d'inta. "
Harara ta wullawa hameeda tace me kuma nayi?"
Ta6e baki hameeda tayi sannan tace ohow gashi yasa kinata sunne kai, "
Tsaki *hanna* taja daganan bata kara cewa komaiba, itakuwa labba tana jinsu batace musu k'ala ba sai gyadan ta takeci kamar batsan ma sunayi ba."
Kallonsu tayi sannan tace antyna nazofa arakani nashiga kasuwa ne." hararan wasa *hanna* ta gallah mata harara sannan tace waye kuma antynki."
Ke mana aiko kink'ii saina kirakibda anty kuma dole ki amsa. "
*Hanna* yaya nasanki sosai wanda inada tabbacin babu wani namiji da zaisoki fiyeda yadda yakesonki,"
Tun ina 'yar shekara goma yake zancenki har izuwa yanzu baitaba daga ido yakallibwata mace da sunan so ba. "
Kuma na tabbata idan ba keba bazqiso wata mace ba kuma bazai ta6a aureba idanba keba." maiyasa bazaki taudayawa wannan bawan Allah ba, shuru tayi ta sunkuyarda kai dan batajin zata iya bata amsa dan haryanzu bata fara son yayanta ba kuma bataji zata faraba."
Tashi sukayi d'akin umma sukayi suka tambayeta, adawo lpy kawai tace musu, "
Shiryawa sukayi sannan suka saka kai suka fice."
Ashe ba kasuwa dasuje ba gidan afeeyah tawuce dasu wanda ke anguwar taraunii, "
Gidane mai kyan gaske, horn tayi mai gadii yabud'e tashige cikin gidan, bbu wanda yatambayeta wajenda zasuje,"
Tana tsayawa tajuya ta kalli hanna sannnan tace anty muje koh, "
Harara ta 6alla mata sannan tace sunannan bazai futa abakinki bako,"
Fita sukayi suka shige gidan iya tsaruwa gidan ya tsaru sosai sallama sukayi afeeyah dake zaune afalonta tana bawa d'anta d'an kimanin shekara biyu abincii, sallamraune yasa ta juya sannan ta amsa ganin sune dasauri ta nufesu tana zuwa ta rungume *hanna* yau yayabtace agidannan? "
Janta tayi zuwa ciki tama manta dasu labba koma ince bata lura dasuba." Muda ba'a damu damu ba saimu koma tunda sharemu kikayi, "
Juyawa anty tayi sai asannan ta lurada hameeda ruqo mata hannu tayi sannan tajuya takalli labba tace saiki koma toh," au haka kikace? "
To bazan komaba tana fad'in haka tayi ciki tazauna kusa da hanna tazauna,"
Zaunawa anty afeeya tayi kusada *hanna* a kunyace *hanna* tagaisheta amsawa tayi cikin fara'a sannan tajuya ga hameeda itama suka gaisa cikin fara'a sosai. "
Cikin tsolaya tacewa hameeda, gaskiya kina kama da sis d'ina sosai,"
Hameedane tayi dariya sannan tace aidole, maman mu yaya da kanwa hakama babanmu suma yaya da kanii ne, "
Jijjiga kai anty afeeyah tayi sannan tace gaskiya kam dole ayi kama,"
House girl d'inta ta kira ta sata ta kawo musu abun motsa baki, "
Sosai takejan ta da hira,"
Abin har mamaki yaba labba dan tasn anty afeeya bata kasance daga cikin masu sake fuska ba bata sakan jiki da mutum da sauri amma gashi nan tasake da *hanna* tabbas *hannace* tadace da yayansu tasan koda wata ya aura bazasu sota kamar yadda sukeson *hanna* , tabbas son *hanna* ajininsu yake daga mahaifiyarsu da mahaifinsu zuwa kan uban gayyan MG harzuwa kansu wata irin k'auna sukeyiwa *hanna* bata misaltuwa,
Haka Allah ya haliccesu da sonta azuciyoyinsu, "
Sosai anty afeeyah ke hidima dasu kamar. Mai shriin goyonta dan so,"
Hameeda kuwa ganin yanda sukeson hanna yasa acikin ranta tad'au alwashin saita juyarda *hanna* zuwaga MG dan ba kowane family bane zakace bakasan d'an uwansu kuma suyita lalla6aka , jin dad'in irin soyayyar da suke nunawa hanna takeyi dan koba komai tasan 'yar uwarta baza tayi dana sanii ba. "
Sai bayan sunyi sallar azhahar sannan suka fita da niyyar tafiya,"
Anty afeeyah lokacinda sukazo fita rike hannun *hanna* tayi ji takeyi kamar karta futa, "
Ahanyane labba,
Basu wuce ko'iina ba sai gida."
Koda sukaje sanda labba ta dad'e sosai agidan kafinnan ta tashi tatafi,
Kollon hameeda tayi sannan tace sis mud'anje can muyi magana mana, toh hameeda tace tabita suka je wani waje yanda *hanna* bazata jiyosu ba, "
Sun d'an dade suna magana wanda ni kaina banj mai sukace ba balle *hanna* abinda naji kawai ak'arshe ne hameeda tace in sha Allah haka za'ayi, sai labba tace tam shikenan gobe zan aiko dan bazan samu damar shigowa ba,"
Suna gamawa taje wajan *hanna* sukayi sallama tatafi bata damuba dan tasan maganarsu bazata wuce itada MG shiyasa aranta kuwa tace zakuyi ku barii mah, "
Kusan k'arfe goma lokacin *hanna* tagama chttn tana kwance tad'auko wayarta bud'e hoton najeeb tayi tana kallo tana kuka,"
Dan haryanzu tanajin sonsa aranta barin yanzu daya dameta da kira kullum yana bata hakurii, "
Jitakeyi idan bata aureshiba zaata cucii kanta kuma shima ta cuceshi,"
Alokacinne irin soyayyar da 'yan uwan MG ke nuna mata tabbas idan ta ce bazata aureahiba tayi butulcii kuma ta kauce maganar iyayenta kuma gashi ita haryanzu zuciyarta najeeb takeso kamar tayi hauka."
Kuka tafashe dashi mai cike da k'unar rai gawani irin zazzabi dake niyar rufeta, "
Ahaka hameeda tashigo tasameta, zama tayi kusa da ita batama sanii ba saijin muryarta tayi tana cewa,"
Haba *hanna* wannan wani irin damuwa kikasawa kanki wai? "
Karfa ki manta cewa kullum da daddare inajin ki kina kuka akan najeeb waishin najeeb d'innan shine autan maza da bazaki iya rabuwa dshiba?"
So kike kisawa kanki ciwon zuciya? "
Toni gaskiya wannan abun ya ishenii zanje nagayawa umma hala ita kiji maganar ta, me najeeb yafi MG da kika za6i najeeb akan MG eyeh?"
Hasalima bbubabinda yakai MG, yamasa fintinkau yawuceshi nesa ba kusa ba yawu ceshi wucewarda bazai kamoshiba haba *hanna* maiyasa bazakiso mutumin dayake sonki tun bakisan kanikiba?"
mayyasa bazakiso wanda shine kad'ai zai soki har k'arshen rayuwarsaba?"
Karki manta bashi yasawa kansa sonkiba kuma kisan cewa zafin da kikeji nasonda kikeyiwa najeeb to baikai kashi d'aya acikin ashirin daga cikin wanda MG yake miki ba, "
Kekuwa wani irin laipy MG yamiki ni natabbata idan akace kifad'a bbu wani uzurinda zaki kawo."
Kiyi tunani kada kije kiyi abinda zaisa kiyi danasani bana fatan hakan arayuwata, "
Jikin hanna ne yayai sanyi jin magan ganin hameeda,
Juyawabtayibta rungumeta tace hameeda narsa yanda zanyi,"
Ni nasan abin yi inji hameeda, dasauri hanna tad'ago kai tace menen shi? " Sa hannu tayi ta share hawayen dake gangarowa afuskan *hanna* sanda tagama share mata sannan tarike hannuwanta duk biyu ta damqe tace kibani nanda kwana biyu idan baki amince da auran MG ba toh ki yanke ko wani irin shawari,"
*Hanna* ce tace kwana biyu fa kikace? "
Eh kwana biyu nace wata yar dariyavtayi sannan tace hameeda kina wasa danii nine kike tunanin zaki juya acikin kwana biyu?"
Lallai hameeda haryanzu baki gama sanina ba, "
Nop mu zamu juyaki,"
Keda suwa? "
Kedai tunda kin yarda kawai shikenan nayarda tafad'a batareda damuwa ba dan tasan ba yadda za'ayi ta amince acikin kwana biyu."
Hira suka d'an ta6a sannan suka kwanta. "






Washegari k'arfe sha d'aya sukaje gidan anty samha,"
Dama tunda akayi auren basuje gidanta ba dake rijyar zaki, "
Aikuwa sunsami abubakar agidan sun zauna sukasha hira sosai amma anty samha bataji dad'in yanda taga *hanna* tarame ba,"
Suna zaune su hud'u ana hira anty samh ne takalii *hanna* tace habibty kinrame dayawa meya sameki? "
Hameeda ne tayi saurin kar6e zancen tace anty tsawa kanta damuwar wannan najeeb d'inne,"
Tamke rai anty tayi tace ke wato haryanzu baki fitarda wannan najeeb d'inba ko? "
Abbakar ne yace A'a kyaleta ai ba'ayiwa soyayya haka,"
Hameeda ne tace hmm dan bakasan wanda yake sonta take masa wulakancii bane da sauriii anty samha tace waye? "
Cikin zumud'ii hameeda tace anty wani sojane naji ance duk kasarnan bbu kamarsa kumafa tun ba yanzuba yake sonta tun tana y'ar k'arama itama shaidace akan hakan
Dan gidan sarkii ne ance wai yareemane, yawwa yaa abubakar shinefa yamaka babban aboki, abubakarbsake baki kawai yayi yana kallonta dan ya tabbatar cewa itace *hannan* yareema, "
Zaroo ido😳 anty samha tayi tace badai yareema ba?"
Shidai kuwa inji hameeda, "
Riqe baki anty samha tayi tace aina fad'a miki *hanna* cewa wa'yannan masu *bibiyarki* alkhairine Allah yatabbatar da wannan al'amarii, ba aminba *hanna* tace." hameeda nr tasake cewa kuma baki kalli yanda family dinshi ke sonta kamar zasu cinyeta,"
Abubakar ne yace tabbas yareema na ganin jarabawa dan banta6a tunani akwai wanda yarima zaice yanso yasamu matsalaba, "
Tabbas Allah shine mai d'aurawa bawansa duk wata jarabawa,"
*Hanna* bawai dan yareema yana d'an uwana ba A'a saidan inason fad'a miki gaskiya Allah yarima mutum ne wanda samun irinsa yayi wahala,"
Mutim ne daysan darajar dan adam mutum ne mai kare talakawa da dukiyarsu,"
Idan kika sameshi natabbata kinyi sa'a har karshen rayuwarki, "
Ahqka sukayita bata shawara tashiga tad'ayan kunnen tafita tad'aya sai magrib tukunna abubakar ya maidasu gida."





To be countinued



Ur's
_Z33yyb3rw3r_

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_


_
Writting by


© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

_Wannan shafin nakune yan uwah 'yan nijar, saudat nijar, nafii nijar_halima lawali nijar,"_Kai da duk wasu_yan nijar wannan shafin_ nakune,"
Nagode da_ BIBIYAYAR labarina da kuke yi.
Ina sonku kamar yadda kuke sona_ 😍😘

Page 45

*
Yau juma' a baba yatashi da zazza6i sosai, "
Hakanne yasa mama takira Abba ta shaida masa."
Baid'auki tsawon lokaciba yashirya dan zuwa duba d'an uwannasa dan umma batamasan da tafiyar ba. "
Sai bayan ya shirya ne yake shaida mata Aikuwa itama tace saita bishi,"
Nan ne yace shikuma bazasuyi tafiya subar yara mata kad'ai agida ba. "
To ai saisu shirya mutafii,"
To tace sannan taje tafad'awa su *hanna* akan su shirya su tafii bauchi zuwa gobe dasu dawo. "
Basu d'auki ko baba ne ba lpy ba sund'auka kawai tafiyace tataso."
Shiryawa sukayi, "
Sannan umma tace ma Abba ya tuntubii su jalal idandasu wce sai su biyosu abaya,"
Zuwa gobenne bazasu iya zamaba?"
Ai bawai hakan bane dan su dubo babansu ne, "
Ok toh kiramin jalaluddeen d'in, takirashi Abba yashaida masa cewa su sun wuce bauchi duba baba idan zakuje kaida saleem da salman sai ku taho mukam muntafii,"
Toh ya amsawa Abba dashi, sukuma su Abba suka d'auki hanya, "
K'arfe uku tamusu agarin bauchi, direct federal lowcost suka wuce gidan baba dasukaje sun samu jikin nasa da d'an saukii dan haryacii abincii,"
Abba ne yakaishi asitibitin AMSAD nan ake shaida masa kawai zazza6i ne sai asannan hankalin Abba ya kwanta, "
Maganii suka rubuta masa awajen yaje yabiya kud'ii suka koma gida,
Suna komawa yasha maganii,"ya samu bacci kafin magrib daya tashi jikin yayi sauki dan har masallacin sukaje tareda Abba." Aikuwa k'arfe 7 saigasu ya jalal sun iso, "
Kuma bbu wanda suka fad'awa suna hanya,"
Wayar *hanna* ce tafara ringing tana dubawa taga labba dauka tayi sannan tace,"
Antyna nai takiran wyarki d'azu bata shiga. "
Eh lokacin muna hanya ne,"
Hanyan ina? "
Labba ta tambaya
Bauchi" tace atakaice, "
Cikin k'in gaskanta zance tace bauchi kuma?"
Eh bauchi babane baida lafiya, "
Subhanallah Allah yabashi lpy."
Ameen *hanna* tace, "
Sannan sukayi sallama."
Labba na tashi bata wuce ko'ina ba sai shashin affan tana zuwa tace yaaa affan *hanna* tabar garii, "
Garii ya tambaya eh tace ta je bauchi mahaifinta babu lpy,".
Subhanallah yace Sannan yace Allah yabshi lpy da ameen Labba ta amsa, "
Shiru tayi sannan tace ya affan yanzu yaya zamuyi?"
Shine kuma d'azu naje nagama shirya komai. "
Nasan abunyi kinsandai kwana biyu ne kuma gobe kwana biyu zai ciki."
Idan ya cika bamuda wani Excuse dole mudauki na annabawa yin hakan kuma yana nufin saka yaa yareema awani hali, "
Shiru sukayi na 'yan wasu sakanii,
Affan ne yayi Saurin tashi yace i got an idea,"
Wat idea ya affan? "
Mubar komai kawai mu sauka agarin bauchi, zuwa 9am tomorro kowa ya hallara garin bauchi." dat means munyi asarar komai nanan kenan? "
Labba asarar kud'ii kikeji?"
Damuyi asarar damukesonyi yanzu ba gwara munyi asarar komaiba."
Bari kiganii zan kira abdul muyi magana zuwa jimawa nasan zai kama mana kinjii, zomuje wajen yaa yareema. "
Futa sukayi suka nufii shashin MG koda sukajee afalo suka sameshi, yana zauna a lokacin ssau 3 yana kiran layin amma taki dauka daga k'arshe ta danna busy,"
Duk yanda yakeson jin muryarta abinya faskara dan takii d'auka, shigowar su affan ne yasa shi ajiye wayan. "
Waje suka samu suka zauna sannan affan yace yaaa yareema munason army d'inka guda talatin 30,"
Talatin mai zakuyi dasu ya fad'a yana had'e rai, "
Yayaa idan baka bada way'annan army d'inba kuma kaima ka shirya muyi garin bauchi ba daga gobe," you will loose her forever i mean it forever, "
Kollonsu yayi kallonda fassarashi yakanyi wuya,"
Yaa yareema idan bakasan asamu matsala, duk abinda mukace kar ayi musu, "
Kuje suna Waje sannan zanbasu order, kafin kufita,"
Yana fad'in haka ya lumshe idanuwansa, fita sukayi Aikuwa kafin su fita har yakira yagaya musu,"
Suna zuwa suka za6i sojoji talatin wanda ko wace k'asa sanda suka za6i biyar acikinta, "
Adaren sojojin suka kama hanyar bauchi." Sanda sukaga tashinsa sannan suka k'ara shiga shashinsa lokacin yana shirin fita sallar isha ganinsu yasa yatsaya yana sauraronsu, "
Labba ne tace yaa munaso mudakai gobe da sassafe muwuce bauchi,"
Sai mubi morning flight,
Ok d'aga waya yayi zaiyi kira, "
affan ne yace yaa yareema wazaka kira?"
Zankirane a shiryamun prvt jet ne kafin safiya, "
No yaa yareema it has to be personal idan kayi wannan kiran duk k'asa zata d'auki zuwanka,"
Ko'iina za'a shirya maka tar6a mukuma ba haka mukeso ba, "
Munfiso yakasance zuwan kanka kayii."
Kallon affan yayi sannan yace kana nufin nashigawa, Governor da sarki gari batareda na sanar musu ba? "
Eh yaya labba ta amshe,"
Har inde zakaje amatsayin MG to dole ka sanar amma wannan shigan zaka shigane amatsayin ka na mai neman aure," ba amatsayinka na MG kokuma d'an sarkii ba iyakacii muda kai da zumuje, "
U knw itz imposslbe bana tafiya da sojoji k'asa da goma hakan yana nufin na karya doka kuma kunsan ba abinda natsana kamar in karya doka,"
Ok tom amma yaya zuwa jimawa zumuje muyi booking, "
Ok kuje kuyi nida sojoji 10 hadda Ahmed cikon na gomansu,"
Toh sukace sannaan suka fita danyin booking, "
Zuwa k'arfe taran dare komai ya kammala,"
Sai a sannan yasamu lokacin kiran abdul yana d'aukaa yace ya buddy yakake? "
Lpy klau ya bauchi?"
Bauchi klau,
Sanda suka gama gaisawa yace "
Buddy akwai wani taimako nake nema," Daga d'aya can bangaren abdul yace haba buddy yanzu dan zaka nemi abuu awajena saika kirashi da taimako? "
Ka fad'an mun kawai ina jinka,"
Nan yakoro masa abunda yakeso, "
Can abdul yad'an nisa yace buddy kasan yanayin wajennan fa zaiyi wuya ace ba'asamu wanda yakamashi ba,"
Affan ne yace ka k'o'karta buddy kasan ya yareema ne yakeson wajen, nan ya zayyano masa labari ai alokacin abdul yamike, "
Yace dole ma wannan wajen yasamu barina fita,"
Saikusan 10:30 yqkirashi y shaida masa ansamu wajen, "
Labba ne tayiwa ummii da kanwar ummii bayanin abunda zasujeyi nan tagama Had'a komai sannan taje daki."
K'arfe biyar bayan sunyi sallah suka gama had'a komai,
Nan MG ya shiga yiwa ummii sallama,"
Albarka tasa masa sosai sannaan tamasa addu'a akan Allah yabashi abunda yaje nema,
Zuwa 7am sunsauka garin bauchin yakubu."
A jameel guest palace suka sauka dashi da sojoji goma da affan da labba idan sunsami abunda sukeso aranar dasu koma"






Kiran hameeda labba tayi bayan tad'aga take tambayanta jikin baba cemata tayi jiki yayi sauki sosai dama zazza6i ne, "
Nan take ce mata sis bamu fasa wannan shirin bafa yanzu gamu mun iso tun safe."
Yanzu yaya kenan sis gashi nabar wannan aikan a kano, "
Cewar hameeda."
Ok yanzu yaya za'ayi? "
Kisameni a jufatu zan wuce sai mu zabo toh tace sannaan sukayi sallama."
Kiran amira tayi tace tazo tarakata bata barii *hanna* taganta ba tafuce suka had'u da amira bata wani tsaya yiwa amira Bayani ba suka wuce jufatu anan suka had'u da labba sukayi sayayyarsu sannaan suka juyo, "
Sun koma gida tasamu anty maryam da anty maman amal sunzo,"
Kiran anty amira tayi sannan tamata bayanin komai, murna acikin anty kamar tazuba ruwa tasha, "
Mama da umma suka kira nan ma aka koro musu bayanii,"
Umma da mamane suka harzuqa wana irin shashanci ne wannan keda labban kukeyi kwana biyu fa kuka bata kuma idan yau bata aminceba kenan kuna nufin ita tacii wannan karan, umma ne ta k'ar6e zancen sannaan tace aiko bata yarda yauba bbu wani kwana biyu a haka ma saita amince, "
Hameeda ne tace ni yanzu ma ba wannan ba akan yanda za'ayi zuwa jimawa taje wajen,"
Zama taje inji umma, "
In sha Allah idan taje duk wani fitina ya k'are ko zuciyar dutsi takeda shi saita amince ayau d'in nan in sha Allah."
Ok toh Allah yayarda Cewar Mama yarinyarda agaban iyayensa ta budii baki tace batasonsa bansa akaba. "
Ni inbanda abun so bama banga mai zanyi da ita ba,"
Yafita komai da komai nesa ba kusa ba. "
Anty maman amal ne tace haba mama wannan wace irin magana ce, koda ace bata kaishi komai ba mace daraja ce da ita kuma ni aganina hakan da take yi kanta take kwatawa yanci."
Yanzu burinmu kawai yau ta amince. "
K'arfe uku na yamma *hanna* tafito awanka sanda tajira aka kira sallah sannaan tayi ta d'an shafe jikinta da turare,"
Wata arniyar arabian gown designer hameeda ta ajiye kusada *hanna* baki da hancii *hanna* tasake tana kallon rigar dan bakaramin kyau tayiba mata ba kai ba ita kadai ba duk wanda ya kalli rigan yasan ya had'u light pink ce rigar kalan da hanna ce mutuwarso, "
Kisa muje anguwa

Please Login or Register in order to submit comment