Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akwatin gawa ahannun su." sai sunshigo ciki su ajiye." duk wanda tahango mijinta aguje suke tafiya su rungumesu, wanda suka hango akwatii da pics na mijinsu kuma wasu zubewa sukeyi ak'asa, wasu na ihuu tashi d'aya wajen ya karad'e ga sojojii basu fasa shigaba, *hanna* kuwa gabanta yafara dukan taraa tara idanuwanta sunkawo ruwa, banda hawaye bbu abunda yake zuba."
Aikuwa can saiga abid ya shigo, yaronshine yafara hangoshi, jan hannun mamansa yayi yace momma momma yana nuna mata abid yace pappa, ganinsa sukeyi gaban akwatin wata gawa, soldier's dayawa sun d'aukota da alamu ta babbane, nan gaban *hanna* ta matar shahid yafad'ii dan tabbas acikinsu mijin d'ayane." kasa zuwa matar abid tayi dan daga alamu hankalinsa atashe yake, kowacce acikinsu raba idanuwa takeyi kozataga mijinta shiru bbu MG bbu shahid basusan wanene acikin akwatinba." gashi basuga d'ayaba balle su tabbatar." ganin an nufosu ne yasa zuciyoyinsu karyewa, har gaban, farisa sukazo matar shahid suka ajiye gawar sannan kowa yacire hulansa Aikuwa nan danan ta zube kan gawar tana kuka kamar rqnda zai fita zuciyoyinsu duk yakarye." anrasa wanda zaiyi kanta ya rarrasheta, yaranta k'ananune amma sun fahimta nan suka fara kuka Awanna lokacii *hanna* itama kukan takeyi natausayin fariisa dakuma nakanta narashin sanin halinda mijinta yake ciki." da guduu ra'iisa matar abid tashige jikinsa tana kuka, na tausayin y'ar uwarta, ita kuwa *hanna* ganin sojojii sunfara k'arewa harsuka k'are, yasata farajaa dabaya, mai hakan yake nufii kenan? Badai wani abuu yasamii MG ba yana asibitii, rufe kunnenta tayi tafara kuka inaaaa hankainta bazai iya d'aukan wannan zance BA."
Ficewa tayi tashige mota aguje, ta ce driver yatafii, suna isa bata barii yatsaida motarba tafice, aguje tashiga d'aki ta rufe kanta." kuka takeyi kamar ranta zai fita."

*NIGERIA*

karfe 1:00pm Dai-dai, jet yasauke MG A cikin gidan sarkii, jin jirgii ya tabbatarwa iyayensa shine ya iso." yana futa bai 6ata lokacii ba yashige shahin ummii ganin yanda tarame, ya bashi tausayi dasaurii yak'arasa yazube akan guiwarsa, ya rungumeta tsam, fashewa tayi da kuka, tak'ara k'ank'ameshi, dakyar ya rarrasheta ya saketa sannan yace, ummii na nadawo lpy dan Allah kidaina kukannan, share hawayenta tayi tace nadainaa, d'ana, tashi yayi yace barin shiga gun abba, dasaurii yatashi yafice dan damuwarsa kawai yawuce shahinsa yaga *hanna* , mai martaba yayi murnar ganin d'annasa, damacan yana boye damuwarsa ne dan yanda ummii kesaka damuwa ranta."
Baidade ba yafito ya nufii shahinsa ganin akulle abuu yabashi matukar mamaki juyawa yayi zuwa shashin ummii yasamu afeeyya har ta iso labarii ya isheta, ta guduu tatashi ta rumgumeshi tana cewa yaya ya baka fara zuwa wajan *hanna* ba?" dagota yayi yace dama *hanna* bata dawo ba?"
Gyada masa kai tayi tace yaya tak'ii dawowa, nan tafara bashi irin labarin damuwarda *hanna* tashiga, sannan tace masa har ciwo tayi, ai nanda nan idon MG yakad'a, son *hanna* yana k'aruwa azuciyarsa, jii yakeyi kamar amafarkii wai *hanna* ne take wanna abun kansa," yawuce gidane domin ganin *hanna* dan yanada ya'inin bazata zauna zaman jiransaba, amma kuma yasamu sabanin hakan, juyawa yayi zai fice, ummii tace ina zakaje katsaya kacii abincii." no ummii zan tafii wajan *hanna* bansan awani halii ta ke ba narashin ganina." share hawaye ummii tayi sannan tatashi yariqo, hannunsa tad'auki wermer tadamka masa tace, kacii abincii ahanya Allah yamuku albarka, sumbatar goahinta yayi ya fice."
Nan suka d'auki hanya dake jet ne k'arfe goma na dare suka isa, yana shiga alokacin *hanna* harta galabaita tsabar kuka." yawuce sama yanda yaga wuta akunne alamu da mutum aciki."
Dasaurii ya isa yana k'okarin bud'e kofar yajii akulle, da k'arfii yace, sweety am home, kamar amafarkii *hanna* tajii muryarsa aida gudu tatashi tabude, tana Kallon Sa atsaye da gudu tashige jikinsa, tana kuka sosai, har cikin jikinsa yakejin kukan, cikin kukan tafara inasonka wallhy inasonka idan kasake tafiyya kabarnii zanmutu." runtse ido yayi yanajin maganganun ta har cikin zuciyarsa, ganin takii daina kukanne yad'ago kanta, yahad'e bakinsu waje d'aya, ga mamakinsa *hanna* batayi kok'arin kwace kantaba sqima biye masa datakeyi."

To be continued

Ur's
z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

```Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un😭😭😭😭 Allah yajikanka Allah yarahamsheka Allah yasa aljannah ce makomarka😭😭😭😭😭 , dan Allah muna buk'atar addu'arku, Allah yayiwa lecturer d'inmu rasuwa, mal muhammad muhammad, addu'arku tafii komai mahimmancii``` 😭😭😭

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi, yace," ayatul munafiku na salatha, yace alamomin munafukai guda uku ne, izha hadatha kazaba, idan yayi magana yayi karya, wato mak'aryacii yana d'aya daga cikin alamun munafurcii, kuma yace," wa''iza wa'ada aklafha, kuma idan yayi alk'awari yasa6a yanadakyau riqon alk'awari, domin mai karyashi Manzon SAW Allah yace mana munafiki ne, sannnan yace waizaa tu'umina kana, kuma idan aka yarda dakai kayi ka cii amana." Allah katsaremu dacin amanar y'an uwanmu."*

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace," da'a ma yuribuka ila mala yuribuka, kabar abunda kake kokonto akansa izuwa wanda bakada kokonto akansa, wallahu ta'ala a'alam, Allah shine mafii sanin gaskiya, Allah kasa mudace."*

================

Page 76

*
Sunfii 30minute ahaka, sannnan MG yasaketa, kollon fuskarsa ta tsaya yi har sanda ya hura mata iska a idanuwanta lumshe idon tayi sannnan ta sake bud'esu akansa, ahankalii takai kanta saitin dai-dai zuciyarsa ta kwantar da kanta, dasaurii-dasaurii takejin bugun zuciyarsa." zagayeshi tayi ta hannayenta da k'arfii sannnan ta runtse idanuwanta."
Murmushi MG yakeyi yana k'ok'arin ganin fuskarta amma tab'oyeta cikin k'irjinsa." ganin atsaye take ko motsin kirki batasonyii yasashii sunkuyawa dai-dai kunnenta, yace heyy nadawo fa batafiya zank'arayiba, nokewa tayi tak'ara shigewa jikinsa, y'ar dariya kawai yayi aransa yanacewa yaushe *hanna* tafara sonsa haka, yanayinta kad'ai yanuna irin damuwar da tashiga." d'an rusuna tsayinsa yayi yad'auketa cakk zuwa cikin d'akin, har bakin bed yakaita ya zauna, sannnan itama ya zaunarda ita akan cinyarsa, k'ara shigewa jikinsa tayi, d'agota yayi yace bafa guduwa zanyi ba, girgiza kai tayi tace ni dai kawai kabarnii, Murmushi yayi kawai, ya sa hannuwansa yamata rumfa, rufff yarufeta a k'irjinsa, Haka suka zauna kowanne yanajin bugun zuciyar d'an uwansa, *hanna* jitakeyi batak'ii su dawwama ahaka har iya k'arshen rayuwarsu ba." kaiwa bakinsa yayi dai-dai kunnenta, yace sweety inaso nayii wanka, d'agowa tayi ta dubeshii sannnan tace nikam bazan sakeka ba."
Lumshe ido yayi yad'an tsotsi lips d'insa yace, tom aiba damuwa saimuje muyii tare," dasaurii tad'ago kanta ta dubeshii, tace nifaa Allah wasa nake maka zansauka, tafad'a tana k'ok'arin sauk'a," riqeta yayi gamm yace aikuwa sai kinjee, yana fad'in haka yamiqe da ita yanufii toilet, tana wutsil wutsil amma bai diretaba sai cikin toilet, yana ajiyeta yafara k'ok'arin rage kayansa, saurin juyadda kanta gefe tayi ta runtse idanuwansa, sanda ta tajii k'aran ruwa ta tabbatar ta yafara wanka tafice da gudu, sauk'a k'asa tayi d'an tanadar masa abunda zai cii." snacks da tayi kawai tasamu ta d'auko da drinks wanda tayi da kanta, a cikin d'akin tashiga ta ajiye masa, sannnan tafice dan girka masa abunda zai kama cikinsa." kitchen tashiga tafayii masa abincii mai squk'ii wanda zaicii dawurii." 30minute tafara yin abincin harya kusa kammaluwa, d'aki tashiga dan ganin koya fitoo amma har lokacin bbu shii bbu labarinsa." komawa tayi sanda abincin ya kammala tazuba ay'ar karamar cooler tad'auka tayi sama, tunowa tayi bbu plate takoma tad'auko had'eda spoons da serving spoon tayi sama, sai alokacin tasamu ya fitoo, kallonsa tayi tace kafa kusan 1hour a bathing kawai, yana goge knsa da k'aramin towel bai d'agoba yace, sweety yazama dolene nayii wankan samada hour, kinsan nakanyii satii acan banyii wankaba, riqe baki *hanna* tayi sannnan ta zazzaro ido tace, 1 week fa kace, lallai kazama, d'agowa yayi ya6ata rai, ai lokacii d'aya tayi shiru yace nazama mehh."
Had'iye miyau tayi tace kazama jarumii, Murmushi yayi sannnan ya girgiza kai yak'arasa jikin dressing mirror, ganin bbu manda yake shafawa yasashi sauk'a k'asa, dan nemosu, baifii 15minute ba saigashi yadawo, bud'e k'ofa yayi ahankalii yashigo, kamshim da *hanna* tadad'e batajii bane yaziyarcii hancinta, harwani lumshe idanuwa tayii, tak'ara bud'esu sannan tajuya zuwaga k'ofa." da Murmushi ta taryeshi harya k'araso, zama yayi kusada ita, yajawota zuwa jikinsa yace, wato nikike shirin cewa kazamii ko, yafad'a yana d'aga girarsa d'aya, girgiza kai tayi tace nifaa ba haka naceba ba, tafad'a kamar wanda maganar take tsoron maganar, kamshin turaren MG ne gabaki d'aya yake fisgarta." to me kikace yafad'a yana shafo wuyanta, lumshe ido kawai tayi takwanta ajikinsa, sannan tace bakacii abincii bafaa, nisawa yayi yace tohh kin danneni yakike tunakin zancii abincin,"
D'agashi tayi sannan tafara zuba masa abincin, kamshin abincinne yadakii hancinsa, lumshe ido yayi ya bud'e sannan yau zancii abincin matata kenan, d'aga masa kai tayi tacigaba da zubawa." tana gamawa tasa spoon ta eba tafara kaimasa bakinsa, kwayar idanuwansa cikin nata bud'e baki kawai yayi tazuba masa." Lumshe ido yayi dan dad'in abincin, sannnan ya bud'esu akanta, cikin muryar rad'a yace, i have the best wife, in this world."
Dariya kawai *hanna* tacigaba da bashi abincii yanacii yana santii yana gwada mata duk duniya bbu wanda yakaita iya girki, haryaciinyee plate d'in duka, drinks da eba nanma abaki tabashi, shima ya amsa ya shanye, sanda MG yai damm sannan *hanna* tabarshii, tana k'ok'arin miqewa yariqo hanunta yace sweetyyy, nasan kemafa bakicii komaiba, yunwa kikejii kicii abincii, shafa cikinta tayi tace tunda naganka sai najii na koshii, balle danaga cikinka yacika, sai nima nawa yacika," Lumshe ido yayi yanajin wani nishad'ii nashigansa yace najii amma duk da haka cikii abincii." Bbu musu tadawo ta zauna tafaracii shikuma ya k'ura mata ido kawai, batacii sosai ba tatashii ta tattarii kayan tayi waje."
Tabar MG yana tunani kawai wani dad'ii yakejii waishine yau *hanna* take tarairaya, jiyakeyi kamar amafarkii, afilii ya furta, ya Allah kasa kodaa mafarkii nakeyii kada nafarka har abada."
Yana cikin wannan yanayin tashigo tasameshi tace, ka kwanta kayii baccii kahuce gajiya, afilii ya furta idanma mafarkii kikeyii kidena, danni ba baccii zanyiba kuma bansan ranarsa ba."
*Hanna* tade yafahimcii mai MG ke nufii yasata, shigewa band'akii dan yin wanka, gabantane yake fad'uwa, tana fargaba amma kuma bazata iya yiwa MG gardama akan abunda yakesoba, ayanzu yanda takejin sonsa akowani gabbai najikinta."
Tadad'e awankan sosai, tayi amfanii da shower gel kala-kala band'akin kansa kamshii yad'auka balle ita kanta wanda tayi wankan."
Tafito tasamu MG yakwanta har yafara baccii, da sand'a tashiga dan kar tatasheshi, turare kawai tashafa da humra, sannnan tasa sleeping dress mai kaurii, light off tayi, sannan tanufii gado ahankalii takwanta taja bargo tarufe jikinta."
Sannan tayi off na bed lamp takwanta," bata dad'eba baccii yafara d'aukanta, har baccin yafara nisa, can cikin baccii tajii wasu irin abubuwa kamar wanda, baccinta tacigaba dayii, can jin abiin yafarayin yawa yasata bud'e ido, duk yanda taso jurewa kada ta masa gardama abun yafaskara, dan ganin abunna MG nashirin fin k'arfin tunaninta, kuka takeyii tana dukansa yasaketa bataso amma, yakii kulata,"
(Toh masu karatuu abuu yawuce tunanin *hanna* ma balle nii, aikuwa naja kafata nafuce a d'akin) jinna bugii mutum gamm yasanii juyawa dan ganin waye, y'an bibiyata fans naganii abakin k'ofa kowacce idanuwanta kamar zaifad'ii tsabar leqe, maman bayo, ameena da asm'au ne suka fara turanii waii saina koma nad'auko musu maiyake faruwa acikii, nikuwa nayii k'irmushishi nace bazaniba."
Da gudu na sauk'a falo nabarsu sai leqe sukeyii," na jona wayata acharge dan d'auko muku rahoton gobe, na kishingid'a akujera kenan, najii kamar magana a k'ofa, futa nayii dan dubawa, naganoo jamila gumel da ghana must go d'inta ahannu, waii ita adole saita shiga wajan MG da *hanna* tazo, dakyar naroki sojoji suka barta tashigo, aikuwa tawuce sama da gudu danjin kwafkwaf, nikuwa na kishingid'a dan hutawa."

To be continued

Ur's

Z33iiyybawa

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_

```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace ,مانهيتكم عنه .فاجتنبوه وماامرتكم به, فاءتوا منه مااستطعتم فاءنمااءهلك الذين من :قبلكم: كثرت مساءلهم واختلا فهم على اءنبياءهم
manzon Allah SAW yace abunda nahanaku to lallqi Ku gujeshi, kuma abunda na umarceku kuyi iya gwargwadon iyawarku, monzon Allah SAW yace yanadaga cikin abinda aka halaka way banda sukazo gabaninku, manzon Allah yace anhalakardasu saboda yawan yawan tambayoyinsu, da yawan sa6awa annabawansu, Allah kabamu ikon bin umarnin ma'aikinmu.```

================

Page. 77

*
Zazza6ine mai tsafin gaske yarufe *hanna* ko idanuwanta wahalar bud'ewa yake mata, numfashii takeyii sama sama, Sosai hankalin MG yatashi, har 9:00am bbu abunda *hanna* tacii, duk yabii yasusuce hakanne tasa shima bbu abunda ya'iya sakawa abakinsa, gas hi yanason fita zuwa asibiti Dan dubo jikin shahid, sai 9:30am kafin doctor daya Kira tak'araso, sugar a tayi sannan tace masa zazza6ine mai zafii, magan ganuwa tabata wanda dama already tazo dasu, dan tun awaya yamata bayanii."
Miqa masa maganin tayi sannan tace tasha tasha wannan amma taci abinci tukunna, sannan layout Mata werming jikinta kamar sau huduh, tunda dama kace already kayii, godiya yamata sannan yarakata har bakin door ya juyo, Kai tsaye kitchen nufa, tea yahada Mata mai tsafii kozai sauk'ar mata DA zazza6in, sama yayi dashi, da salaama yashiga d'akin *hanna* ta amsa ciki ciki wanda data hqnkalinsa yana kantaba bazai Lura ta amsaba, kuma face dinta yana facing door ne." Karasawa yayi yazquna abed side drawer dake gefenta.". Ta6a jikinta yayi yajii haryanU da zafinsa rauu gawanii irin numfashi datake fitarwa mai tsafin gaske." Ahankali yad'agota, sqnnan yakafa mata cup na tea d'in, kad'an tasha tanemi sake kwanciya bai bari takwanta ba sand a yabata maganii tasha, tukunna tad'an zauna nay'an minute's maganin yayi melting kafin yakwantarda ita." Zama yayi shima agefen gadon yak'ura Mata idanuwa, itakuma nata yana lumshe da alamu bacci takesonyii.". Aikuwa bata dad'eba bacci ya ebeta, yakusan 1hour ahaka yana shafa fuskanta kawai itakuma sai baccinta takeyii, jin yanda numfashinta ya dai-dai ta, yasa hankalinsa yad'qn kwanta Dan yanzU bbu zafii kamar d'azu ,back hand d'insa yasa forehead nata danjin temperature nata, yajiih bbu zafii sosai sai d'an dumii Wanda dama normal jikinta yanada d'an warm temperarure." Sosai hankalinsa yakwanta, miqa *hanna* tayi sannan ta Fara bud'e idanuwanta ahankali tasaukesu kansa Wanda dama tuntunii shi idonshi nakanta murmushi yaskar Mata itakuma dasaurii tamayarda idanuwant ta damke dan wata irin masifaffiyar kunyarace tarufeta." Y'ar dariya MG yayi sannan yace yajiki?" Idanuwanta na rufe ta turo baki tace bansaniba waro ido yayi yace ni in kike cewa bakisaniba?". Eh tafad'a hadeda murguda baki😚. Hmm aike matsoraciyane tunda saikin rufe idanuwa kike rashin kunyan, whatever Hanna tafad'i , hah MG yafad'i sannan yace wannan y'a bazata ta6a canjawa ba."
Tashi muje ciki abincii, *hanna* Wanda har time d'in idanuwanta alumshe yake tace nakoshi, matsowa kusada ita yayi sannan yaje dai-dai kunnenta yarad'a mata mata wani a buy nidai bansan maiyace ba, ware ido *Hanna* tayi dasaurii tace muje toh toh, wani killer smile yasake, sannan yagyada Kai, amma zanyi,, saitayi shiru zakiyi meh?" Yaatambaya kuka tasa, squri yayi yafara lallashinta yace kiyi hakuri, fitsarii zakiyi?" Kai kawai tagyada masa, d'aukanta yayi cakk harzuwa toilet ajiyeta yayi tace kafita toh, bbu musu yajuya ya fice, sanda tagama tarasa da wani suna zata kirashi, kawai takwala ihuu, da gudu MG yashigo yana zuwa dasqurinsa yayi wajanta yana tambayarta meye meye faruu, batayi maganaba, sai hannu data miqa masa ta langa6arda kanta, alamun yad'auketa, tsayawa Yayi yana kallonta baice komaiba sai girgiza Kai kawai yayi yad'auketa har zuwa falo sannan ya ajiyeta akan kujera yana yad'auko abincin duk yanda yayi *hanna* taci abincii taqii, jawota jikinsa yayi sannan
ya kwantarda ita yace, swety shahid fa ba lapiya Dan jiya antaho tashi bbu yanda yake
Ninawuce Nigeria sukuma Sunyi hospital, tun d'azu nakeson zuwa dubashi amma bazan iya ragouts nabarki awannan halii ba." Gaban *hanna* yafad'i kaddai baisan cewa shahid yarasu ba." Muryar MG ne takatseta dayace shima dai yayi shirme da Narvik ajkinsa bai nunaba, harsaida jini maiyawa yazuba ajikinsa, haryakaiga bbu jini ajikinsa." Nisawa *hanna* tayi tarasa tayaya zata fad'a masa cewa shahid yarasu." Ahankalii tace nikam da shahid da abid wanne jininku yafii had'uwa, nauyayyan numfashi yasauk'e yace hmmm shahid yafii shiga rai, kinsan yafii son mutane, abid naira magana ,murmushin yak'e tayi tace, halinku d'aya kenan, Jan hancinta yayi yace ai yanzu kin koya mun, murmushi tak'arayi tace, amma acikin abid da shahid way a you Sonka?? Murmushi yayi yace ai daukansu suna sona saidai, shah I'd yafii hakurii da halina, jijjga Kai tayi tace tom, amma tsaanin kaida abid wayafii son shahid?? Dariya yayi yace, ehtoh aikinsa bansan zuciyar abid ba amma ai Nagaya miki shahid Nada shiga rairai, hmm hakan yana nufiin kafii sonsa kenan? Eh kawai yace atakaice, OK tom tskaninka da iyalanshi wayafii sonsa?" Jikin MG ne yayi sanyii yace sweety aike madai kinsan iyalanshi sash to I sonsa, job jijjaga Kai tayi, tafii 2minute bata Kara cewa komaiba, can sai tace tom yanzu da iyalanshi da Allah daya helix crank way at it sonsa?". Gaban MG neyafara fad'uwa, yafii 5 minute sannan cikin sanyin jiki yace, sweety maiyasa zaki hada sonda muke masa dakuma Wanda ya halicceshi yake masa?"
Kwantarda kanta tayi ak'irnsa sannan tazagayo da hannayan ta zuwa bayansa tariqeshi dakyau sannan tace duka Wanda yafiku sonsanne yakarbi abunsa,
Runtse ido MG yayi Yanajin zafii cikin ransa, lokacii d'aya idanuwamsa suka kad'a sukayi Jannie, jiikinsa har 6ari yakeyi, mayseta Yayi ajikinsa sanda tadanyi K'ara, neman hawayensa yayi yarasa yayinda *hanna* keta nusardashi akan hak'urii, yafii 25minute awannan yanayii ba abinda ya iyayii ,hawaye yakeso kokad'an yazubo masa amma yak'i zubowa, zuciyarsa kawai ke masa tukuk'i."
Ahankali *hanna* tamiqe tazauna Dan zamanma dakyar takeyinsa, tana runtse idanuwa ta dubeshi tace, kajeka kar atafii dashi bakanan. " dagowa yayi yadubeta da idanuwansa jawur yace, we are frnd for over 28yrs ,Hanna yakike tunanii zanjii araina, am dying inside yafad'a yana nuna zuciyarsa, nan danan *hanna* tafara kuka, amma MG idanuwansa akafe suke, riqe kansa yayi, ta matso kusadashi ta jawoshi jikinta tana shafa Bayansa,
Akunne tak'arace masa kaje asallaceshi dakai, d'agowa yayi yana kallonta kamar Maison gano wani abuu, magana yakesonyii amma yakasa, yabud'e baki zaiyi magana taxi saurin sa hannunta Abakinsa tace, shhhh I will be okay, just go." Baiyi magana ba ya sunkuceta, har sama yakaita ya ajiye akan gado, sannan shikuma yashirya ajiye mata duk wani abunda data buk'ata akusada ita sannan taugunna yamata Peck a goshinta yamata light kids q goshi sannan ya fice izuwa wajanda zai samuu shahid."
.

================

Najeeb ne yashirya Dan she's gidan anty, karfe 10:00am ya isa gidan, dama anty taasnda zuwansa ,bayan sungama gaisawa ya kalleta yace ,anty nifa DA bukata maxi, mirmushi anty taxi tace fad'i mana inajinka Sosa Kai Yayi yace anty bbu wani boye boye ,wallhy 6ta d'inki Wanda tasa dogon hijab dinan nakeso, sauke ajiyar zuciya anty tayi sannan tace."

To be continued

Ur's
z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_

*Manzon Allah tsira DA amincin Allah su tabbata agareshi yace, Ku kasance masu yafewa y'an uwanku laipukansa, sannan yace Ku kasance masu yiwa y'an uwanku kyakkaywan zato.". Allah kabamu ikon yafemu y'an uwanmu karakuransu," ameen ya rabbil izzat*

.
================

Page 78

*
Nisawa anty tayi sannan tace, najeeb nima zanso hakan dan karima ta cancanci asota, karima tahad'a duk wani halida za'ayi sha'awa to karima tahad'a shi, sannan xan taimaka maka harsai ka aureta ,wani farinciki ne ya lullube najeeb jin yanada kwarin guiwar wajen anty,
Nisawa anty tayi sannan tak'ara cewa amma yanzu Vanda ikon isarda Kai gunta harsai randa *hanna* tadawo."
Cikin saurii najeeb yad'ago yadubii anty yace menene had'in *hanna_* aciki? Dahar za'ace saita dawo, girgiza Kai anty tayi sannan tace ba haka bane kada kamun guguwar fahimta, shiru yayi sannan yace toh anty menenen dalili? Kayi hak'urii najeeb bazan bazan iya fad'a maka dalilibq amma inaso kasan cewa tabbas dalilina mai kwarin gaskene, girgiza Kai najeeb yayi sannan yayi biting lips d'insa yace, anty kimin iso wajansu mama nizan Mata bayani, jijjiga kai anty tayi sannan tace, kayi hak'urii najeeb bbu abunda su mama zasuyii akai har indai bawai *hanna* bace tadawo, wani zafaffen numfashi yafutar sannan yace zanjirata ,zanjira dawowar *hanna* amma anty dan Allah kisa yaya yayiwa Abba magana, yak'aramun months akan way'anda yabanii, in sha Allah zanmasa magana sannnan zansan yanda zanyii na had'aku da ita amma kada ka mata maganar soyayya kawai shakuwa tashiga tsakaninku , itama kanta ba samun hankalinta zakayi ba, harsai *hanna* tadawo, runtse ido yayi yanajin zafii wai yaga abunda yakeso amma ace sai *hanna* tadawo." Maganar anty ne takatseshi dacewa sannan kuma plz kada ka tambayeta ita wacece kokuma wanene iyayenta, kamin alfarmar wannan, jijjiga Kai yayi kawai sannan yace nqgode." Murmushi kawai anty tayi sannan tace bbu komai, bai dad'eba yatashii ya mata sallama yatafii."


K'arfe 8:00pm dai-dai, anty takira mama, hassana ce Wanda wayar mama ke hannunta tazo da gudu ta miqawa mama phn tana hakii tanacewa mama Ana kirankii, dasqurii mama takar6a sannan tayi riceiving, gaisheta anty tayi , mama ta amsada lpy ya yaran?". Lpynsu klau cewar aunty, shiru tayi, nad'an wani lokacii, mama dake tana fahimtar yaranta akowanii hali suke tace, wata matsace, yanayinkii yanuna kinason cewa wani abuu, umhm uhmm dama mama karima nakeso inzo ind'auka takwanamun biyu, mama aiki yanamun yawa, shiru mama tayi sannna tace, fatee kina mace kice aiki yamiki yawa, shiru tayi sannan tace mama wallhy zama ni kad'ai ne yakemun yawa, mama kinsan su amal suna gidan kakansu, shiru mama tayi sannan tace fatee kinsan anama d'ayace bazan hanaki karima ba amma kikula da ita, godiya anty tayi sannan suka gama sallama."
Ta ajiye wayan baifii da 10 minute ba, kiran *hanna* yashigo dasaurii mama ta amsa danta dad'e bayaji muryar y'artaba, kuma kota kirata baya shiga, gaisawa sukayi nan jikin mama yayi sanyii yanda tajii muryar *Hanna* tace *hanna* wani abunne yasamu abdullahin?" A'a mama bbu abunda yasameshi ,abokin sane yarasu, eyyer Allah yajikansa to DA amin *hanna* ta amsa Sun dad'e suna hira mama tana Mata nasiha sannnan sukayi sallama."

Kilishine zaune afalo kana kallonta kasan tana cikin tashin hankalii, " intisar na zaune agefenta, itama ranta abace, kilishine tace, shashashar yarinya tunfarko basanda nace miki kibarnii naje wajanda za'a jawo hankalinsa jikinki ba, kikacemun wai kinsan abunyii, gashi jiyaa yadawo ko sallama baiyiwa mahaifinsaba, balle mu musamu gaisuwa yakoma, idan kikace nabarki da dabararki yanzu me dabararkin yayimana?" Ai amfad'a abunda babba yahango yaro ko yahau rimii bazai hango ba." Sunkuayrda Kai intisar tayi zuciyarta tana mata suya, itadai tanaso MG sosai kuma duk yanda za'ayi saita aureshi bazata taba barinsa ma wannan munafukar yarinyarba nisawa kilishi tayi sannan tace Yanzu haka tun shekaran jiya anakar6o maganii yayi aikii akansa sosai, sannan yace, harsai sundawo zanzuba musu a abincii, anan zasu fara samun sa6anii, kad'a kai intisar tayi tace, wallhy umma sune sai shagen taurin Kai sekiga anyii abun amma kamar ba'ayiba."
Yanzudai mubar komai harsai sundawo tukunna." Amma dai bazan fasa aika musu da abubuwa ba, amma yanzu kikirashi ki gaidashi tukunna a, kada kinuna masa komai, dato kawai intisar ta amsa."


================

Yana isa yayi duk wani step dazq'abi Dan samun gawar yabii, tukunna, yasamu akabashii, ganin irin halinda yake ciki,

Please Login or Register in order to submit comment