Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace, (Hajaral muslimu akhahu.") wato musulmi ta k'aurace d'an uwansa." Manzon Allah SAW, yace (kasafki damihi) wato kamar yazubarda jinin jikinsa ne. Hak'ik'a mai yanke zumunta yana cikin tashin hankali, Allah ka k'ara mana son y'an uwanmu acikin zuk'atanmu." Ameen ya Allah."*



*Manzon Allah SAW yace, ita wannan duniya da kuke ganii, (alsijnil muminun) wato takasance kurkuku wajen mumini." Yayinda tazama aljannah wa kafirii." Ya Allah ina rok'onka kada kasa dad'in duniya ya rud'emu, mukasa aiwatar da abunda zai fisshemu aranar alqiyama, Ya rabb, kabamu ikon bauta maka akowani hali muka tsincii kanmu, sannan Aduk abunda muka mallaka muyi amfanii dashi wajan bautata maka." Ameen ya rabbil izzatt."*

================

Page 72

*
K'arfe had'u na yamma jirginsu afeeya yasauk'a arussia, taxii tatsara ya kaita har zuwa estate na manyan sojoji."
Tun daga farkon layin sojojina azube, ako ina, shiga wajan yayiwa afeeya matuk'ar wahala dakyar suka barta tashiga izuwa estate d'in."
Koda ta isa bakin gate d'in bbu yanda batayiba anhanata shiga dan wajen manyan sojojine, acikin sojoinma sai kanada appointment kake shiga, ko kuma yakasance kana d'aya daga cikin masu tsaron wajen."
Har magrib afeeya na wajen, takira wayan *hanna* ba'a picking." har ranta ya6aci sosai dan tayi kusan 3hour's tana kira."
Wani tunani tayi nan danan hankalinta yatashi, batasan Kowani abune yafaru da *hanna* ba yasa bata picking."
Gashi Duk wani shaida dazai nuna cewa ita y'ar uwar MG ne batazo dashiba balle tasamu tadubata ko lpy, dan tasan hakan ba halin *hanna* bane."
Itakuwa *hanna* nacan ko breakfast batayiba dake yau cikin matan abid da shahid bbu wanda yaahigo."
Dakyar tasamu tashiga tayi wanka dan yunwa tacii jikinta sosai." Koda bayan tafito wayarta tad'auka taci gaba d kiran MG kamar kullum."
Abinda tasabaji shi akace wayar akashe take,"
Kukane ya kufcemata batasan awani hali MG ke ciki ba, ta tabbata da yana lpy zai nemeta, maiyasa zaimata haka?" maiyasa sai lokacin da take matuk'ar sonsa zai tafii ya barta."
Dakyar ta tsagaita kukan ganin magrib tana neman wucewa, ta tashi jirii ne yafara ebarta, dasauri tazauna."
Sallarma sai azaune tayita."
Bayan *hanna* ta idarda sallan tana kan pray mat, tana kuka tana yiwa mijinta addu'a, dan tasan a halin yanzu abunda yafii buk'ata kenan."
wayarta dake can gefe ne ta k'arayin ring dan dama tadad'e tanajii tak'asa picking."
Cikin kasala tatashi amma yanzu jirin ba sosai ba tanufii phone d'in, dushi dushi take ganin wayar, picking tayi sannan takara a kunnenta, afeeya ne tasauk'e ajiyan zuciya Jin anyii picking."
Tana d'agawa bata jira amsa sallama ko gaiasiwa ba tace *hanna* ina gate, sunk'i su barnii nashiga."
To kawai *hanna* tace ta ajiye wayan." dakyar tafuta ad'akin zuwa falo nanma sanda tazauna tahuta tukunna, ta isa zuwa bakin k'ofa, d'aya daga cikin soldier's din dake tsaronta taaika dan bazata iya futaba."
Tana fad'a masa aikar tazube awajen ta kwanta tana numfashii sama-sama."
Shikuwa yana zuwa baisamu matsala wajen shigoda itaba."
Sanda yabud'e mata k'ofa yana riqe da trollyn d'inta sannan tashiga."
Adab k'ofa taga *hanna* kwance cikin saurii taqarasa ta riqota tana cewa, *hanna* *hanna* tanajii ana kiranta tayi k'okarin bud'e idanuwanta amma tana bud'e wa saiya koma luuu yarufe, dan wani irin jiri takeji wanda ko idanuwanta bazata iya bud'ewa ba."
Riqe ta afeeya tayi, Jin tana numfashi sama-sama yasata fita ariikice tayiwa soldier's magana nan danan akayi asibiti da ita." Asibitin dake cikin estate d'in suka wuce da ita, ana zuwa doctor yafara dubata, bai dad'e ba akayi admitiing d'insu."
Afeeya duk atunaninta ciki *hanna* kedashi, Allah Allah takeyi likita yazo ya tabbatar mata takira ummii tafad'a mata, dan tasan hakan zai kwantar da hankalin ta."
Bayan doctor yashigo, afeeya tace doctor meyake damunta?"
Nisawa yayi sannan yace batacin abincii ulcer takamata har tayi chronic sannan tanqsaka damuwa sosai hakan har yana shirin sanya mata hawan jini."
Afeeya bata iya cewa komai ba gabaki d'aya tqusayin *hanna* ne yakamata tasan damuwarta bazai wuce akan mijinta ba."
Doctor ganin hankalinta baya jikinta yanakan *hanna* yasa yayi gyran murya."
Tana juyowa yace karki damu nan da safiya za'ayi discharging naku."
Daxaran drip d'in sun k'are zata farka."
Idan tatashi asamamata wani abunda zataci."
Y'ar karamar drawer yanuna mata yace," Duk wani abunda zaku buk'ata yana cikin nan."
Sannan yace bayan tacii abincii Idan tatashi tashige office na nurse akwai injections da madicines da zatayi taking."
Godiya afeeya tamasa yafita sannan kuma ta k'urawa *hanna* ido tana Mamakin irin ramar da tayi."
K'arfe 10:00 drip na *hanna* yak'are."
Sai, 10:25pm kafin ta farfad'o, waige waige tafara yi dan sanin inane yanda take."
Ganin afeeya tayi dake kan sallaya tana sallah batasan farkawarta ba."
Shiru *hanna* tayi tak'ura mata idanuwa har ta idar tajuyo da niyyar duba *hanna* ganin idanuwanta abud'e yasa afeeya tataso dasaurii ta isa wajen ta, sannu tafara yi mata itakuma banda Murmushi bbu abunda takeyi."
Tea tahad'a mata tabata dakyar tasha."
Sannan tad'anji k'arfii." Juyawa tayi ta kalli afeeya tace Anty afeeya zanyi sallah." d'agata tayi ta taimaka mata zuwa toilet tayi alwala." Sannan kuma tafito azaune tayi sallah." Tana sallah afeeya tafita taje takira nurse, dakyar akayiwa *hanna* allura sanda tahad'a da kuka." har sanda tasaka Anty afeeya dariya. " wajen shan maganii kuma ba'asha wahala sosai ba." riqeta afeeya tayi ta kwanta ajikinta tacii gaba da kuka." dakyar tasamu ta sakata tayi bacci."
K'arfe 7:00am akayi discharging nasu."

_Kuyi hakuri da wannan wallhy Yau sai ahankali."_

To be continued

Ur's
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r



*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, kalmomi masu k'arfii akan harshe."* ```thaqilatan fil mizan``` *way'anda suka kasance masu nauyi akan mizani." kuma habibtan fir rahman." way'anda suka kasance mafii soyuwa awajan, Allah subhanahu wata alah." sune SUBHANNALLAHI WABI HAMDIHI, SUBHANALLAHIL AZIM."*

*wani mutumi yasamu Manzon Allah SAW ya tambayashi." yace* ```ya rasulillah man haqqan masu bihusnii sahabatihi````
*Waye ya wajaba akan mutane sufii kyautatawa."*
*Sai Manzon Allah yace mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak'ara cewa Sai kuma wa?" Sai Manzon Allah yak'ara cewa mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak'ara cewa thumma man, fa qala rasulillah thumma ummuk." sannan Sai Manzon Allah yace thumma abuk." yanada kyau ka kayautatawa mahaifiiya dan sanda Allah ya ambaceta sau uku kafin ya ambacii mahaifii." Allah kabamu ikon kyautatawa mahaifanmu."*

================

Page 73

*
Gida suka nufa, suna shiga afeeya tataimakawa *hanna* ta shiga wanka itakuma tafita dan shirya musu breakfast."
*Hanna* bata d'auki lokacii wajen wankan ba tafito dan ba k'arfiin jikinta takejii sosai ba." abakin bed ta zauna ta had'a kai da gwuiwa hawaye na zubo mata, tunaninta d'aya awani hali MG yake ciki." sallama afeeya rayi aqofar d'akin jin ba'a amsaba yasata shiga dan atunaninta bata futo awanka ba." ganin *hanna* tayi tahad'e kai da gwuiwa alamun kuka takeyi, dasaurii tak'arasa wajenta, ta ta6a kafad'unta *hanna* tayi saurin d'agowa cikin muryar damuwa afeeya tace *hanna* wai meke damunki ne? Kinsan kuwa mai doctor yace? Plz kidena saka tunani acikin ranki, jin haka yasa *hanna* fashewa da kuka tace anty ya zanyii wallhy wayarsa bata shiga tunda yatafii ko sau d'aya bamuyi waya ba kuma haryanzu bbu wanda yasan halinda suke ciki, k'ara wani kukan take tana anty nashiga uku wallhy idan wani abu yasameshi bazan iya rayuwa bbu shiba, anty kitaimakenii yadawo." wallhy inasaonsa anty duk abunda nafad'a k'aryane ban ta6a k'in saba, tasaka hannu akayi tana cewa nashiga ukuna." idon afeeya tabb yacika da kwalla tausayin *hanna* dakuma tausayin kansu narashin sanin halinda d'an uwansu yake ciki yakamata, tabbas tasan aranda akace sun rasa MG tashin hankali yashigesu har iya k'arshen rayuwarsu, mutumne wanda yafii kowa soyuwa aran dangii." bawai dan kud'insa ko mulkinsa ba a'a saidan kawai Allah yayishi dashiga ran alummah." zama tayi abakin gadon ta rungume *hanna* tana tana bubbuga bayanta dan duk wani abunda zaifito abakinta yanzu kuka ne shiyasata yin shiru kawai." hwaye tabb a'iidonta."
D'iga hawayen idonta yafarayi abayaan *hanna* aikuwa *hanna* ta k'ank'ameta tsam taqara sake wani kukan." shafa bayanta kawai afeeya takeyi dan bbu wata kalma dazatayi amfani da ita wajen nusarda ita, tasan dolene hanna ta damu, tausayinta ne ya dad'a malale zuciyar afeeyah,
Sunfii 15 minute ahaka sannan afeeya tasaka hannuwanta tashare hawayen idonta sannan ta d'ago *hanna* dake jikinta tasaka hannuwanta tana share hawayen tana mata murmushi cikin sigar lallashi tace kiyi shiru abunki kinji? jiya muna asibiti najii wasu soldier's suna cewa next week zasu dawo, dan haka ki kwantarda hankalinki cikin, nan danan *hanna* tafara murmushi, cikin zumudi tafara murmushi hawaye nazuba mata tace, da gaske?" jijjjga kai afeeya tayi tana gaskanta mata zancen tace kwarai kuwa."
Nana kaga fiskan *hanna* yahad'e hawaye dakuma murmushi riqo hannunta afeeya tayi tace maza tashi muje mucii abincii, *hanna* tace anty nak'oshi 6atarqi anty tayi tace hanna kina nufi idanya ganki ahaka zaiji d'ad'ine?" gara kicii abincii zuwa nanda satinn kya murmure sai yayi farin cikin ganinki, tashi muje tariqo hannunta, sai alokacin hanna tuna batada kaya ajikinta daga ita sai towel kunya ta kamata ta sunna kai ganinhaka afeeya ta gane mai take nufi, tasaketa tace kishirya saiki sameni afalo, sanna tamiqe tafuta, Tana gama shiri tafita falo tasamu anty afeeya tagama had'a musu komai zama tayi suka faracin abincin, batacii dayawaba tatashi da duk da damuwarta tad'an ragu amma fa haryanzu bawai dadin abincin takejii ba."
Tashi tayi takoma kan kujera tazauna ta lumshe ido ita ba bacci takeyiba amma kuma hankalinta ba'a wajen yake ba, zuciyarta duk wani abunda yahad'a ta da MG yakeyi, abubuwane yashiga yi mata yawo acikin kwakwalwarta, na murmushi tayi murmushi, duk abunda takeyianty afeeya na kallonta, itama murmushin tayi tana girgirza kai, tarasa wani irin so sukeyiwa junansu." wanda d'ayabazai iya rayuwa bbu d'aya ba."
Wucewa anty tayi dan gabaatarda sallar walha, tabar *hanna* sai juye juye takeyi amma idanuwanta alumshe." wani farin ciki ne acikin zuciyarta Jin cewa MG yakusa dawowa." koba komai yanzu hankalinta xai kwanta, zata samu peace of mind."


================

Hava mama yanzu dan Allah 1month hadda 2weeks kuma kice bazan fita ba." dama su saleem d'in basu fita yawo bane dasai suje, dan Allah mama karkice a'a wallhy nagaji dazaman gida." nisawa mama tayi tace toh karima tsoro nakejo gani nakeyi kamar idan kika futa wani abuu zai biyo baya." wallhy bbu komai mama bbu wani abunda zai biyo baya." yanzu zan sayo miki nadawo." nisawa mama tayi sanna tace ok tom kishiga wuntii dan tafii kusa, sai ki dawo dawuri."
Abida dake kusa dasu tace mama aike kika kulata, sai kace dole ance mata karta fita amma sai taurin kai." harara karima ta galla mata tace banson rainii ansa dakene? Kawarda kai gefe abida tayi sannan karima tacigaba dacewa dan Allah mama wallhy yau haka kawai nakeda sha'awan fita, nisawa mama tayi sanna tace kid'auki kud'in amma kada ki dad'e." toh tace sannan ta shiga ta zumbulo hijabii, tafito duk da haka hankalin mama bai kwanta taba tace, karima dawo kisa niqab bbu musu tadwo tasaka sanna tafice."
Tana fita da wuce wuntii market, tayi sayyayanta tsab, sanna tad'auki hanyar dawowa, round about dake wuntii tana tsayae tana jiran keke napep, alokacin motan najeeb ya danno kai, ya juya titi kawai idanuwansa suka sauka kanta, sanye take da blue na hijab har k'asa sai niqab, bbu abinda kake kallo banda kwayar idanuwanta." gabansane yayi mugun fad'uwa tun rabuwarsa da *hanna* bai ta6a ganin wanda takwanta masa araiba sai ita, bai k'ara tsintar kansa awannan yanayi ba sai yanzu, dukk da dacewa baiga fusknata amma taa kwanta masa." ya nutsa cikin tunani harta tsari keke napep tafara tafiya." sai lokacin yadwo cikin tunaninsa yana kallo tafara tafiya yayi saurin bin bayqn keke napep d'in."
Ganin andoshi angiwarsu *hanna* sanda gabansa yafad'ii haka harzuwa k'ofar gidansu, alokacin yagama cinkewa, besan waceec ba, sanun kansane ba *hanna* bane to wacece, ita?"
Haka yayita zama awajen har kusan 1hour ganin bata k'ara fitowaba, yasashi jan motar yatafii."


Waahe gari da 11:00am najeeb yaje gidansu *hanna* yadad'e ak'ofar gidan yana jira ko zata fito amma shiru." yakusan 3day's yana zuwa amma duk da haka bai ganinta, hakan yasa kawai yashare yacigaba da al'amuransa, amma kuma bawai dan yamanta da itaba yasa rai duk ranarda yaganta, in sha Allah sayya yi mata magana ."

_Plz kiyi hakurii da jina shiru kwana biyu, wasu y'an matsalolii ne amma nagode, da kiranku da massg d'inki, kj kwantarda hankalinku lpyna klau kawaidai y'ar matsalace."_

_Kujira na dare yau biyu zanyi_

To be contiuned

Ur's z33yy bawa

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, " *laula an aahukka ala ummatii* yace dabadan zan takurawa al'umma taba yace, ```la'artuhum bissuwak inda kullil salat``` *yace dana umurcesu dayin aswaki ako wace sallah." yin suwak babbar sunnace ta Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, yanadakyau bin sunnonin Manzon Allah Allah kabamu ikon bii."*

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, " kullaa ummatii yadkulal jannata illa man abah, duk alummata zasu shiga aljanna, harsai wanda yak'ii, mamaki yaakama mutanen dake wajan sukace ya rasuliahi yanzu waye zaiqii shiga aljnnah?" sai Manzon Allah yace wanda yamun biyayya tabbas zaishiga aljannah, sannan yace wanda yasa6ani kuwa to tabbas yak'ii." Allah kabamu ikon yin biyayya ga manzonka."*

================

*Wannan shafin nakune ku kad'ai, sanda nijar, da QUEEN, nagode da k'aunarku garenii nijar inasonku sosai." ILYSM."*

Page 74

Washe garii *hanna* tataashi dasauk'in damuwarta, amma wani shafin na zuciyarta yana fargaban halinda yake ciki, idan kuma tayi tunanin hakan Sai tayita addu'a." hartajii sanyii acikin zuciyarta, haka har aka shiga sabon satii." anty afeeya kuma bata tafii ba, dan ita tafiso tatafii tareda *hanna* ." Washe garii tun sassafe *hanna* kwalliiya sosai ta shiga kitchen da kanta ta shirya masa abincii." sosai tayi kyau." zuwa yamma jikin *hanna* yayi sanyii sosai." anty afeeya dake zaune agefe tana kallonta tun d'azu gabaki d'aya tausayinta yagama kamata." ganin magrib ta doso yasa *hanna* tajuya ta kalli anty dake zaune cikin alamun karyewar zuciya, da rawar murya da sark'ak'iya tace anty haryanzu shiru bbu labarin dawowarsu."
Girgiza kai anty tayi tace, a'a *hanna* kada kiyi kuka kinsan fa ba rana aka yankeba kuma ba sanarwa akayi ba, tom ki yi hakurii, amma kuma mujirra zuwa gobe tukunna, ai shiru *hanna* tayi batace komai ba."
Har 10:00pm *hanna* afalo tana zaune sanda anty afeeya ta takura mata sannan tashiga takwanta."
Washe garii ma tun sassafe *hanna* ta tashi tafara aiki, kamata jiya sanda yagama komai sannan tashirya cikin ran tsattsen less mai kyan gaske." tayi kyau sabon y'ar rawar ta tafara buya,"
Anty afeeya da bata kallonta bbu abun da takeyi, duk tausayinta saiyabii yacikata." yauma komar jiya *hanna* batayi baccin kirki ba." sanda *hanna* ta shafin kimanin ten day's tanayiwa MG shirin dawowa amma bbu shi bbu labarinsa, ita kanta afeeya sanda tayi danasanin k'arya da tayi mata nacewa zasu dawo, tayi hakanne duk dan ta faranta mata rai."
Washe garii suna zaune afalo *hanna* tayi mata shi ta cinyan afeeya suna d'an ta6a hira, yana tace tafara ringing dake hannun *hanna*." ganin wandabekekira yasa jikin *hanna* yayi sanyii, dan tana mijinta ne, ita kuma nata mijin batasan awani hali yake cikiba." nan take mood nata yacanja."
Batasan mai anty afeeya ke fad'a ba hankalinta baya jikinta." tana gama wayar tadubii *hanna* wanda hankalinta baya wajan tace *hanna* shiru bata amsaba ta6ata tayi, firgitgit tataashi, Girgiza kai kawai anty tayi tace, *hanna* ki shirya yau muwuce nageria, abban adheel yakirani bayada lpy yanzu haka yana emergency, tak'arashe maganar cikeda tsantsan damuwa." dasaurii *hanna* yatashi tace subhanallhi, anty tatashi tace anty adheel kuma?"
Eh *hanna* tashi ki shirya mutafii." Girgiza kai *hanna* tayi hawaye na zirara tace anty kije kawai nikam zanjirashi." Girgiza mata kai anty afeeya tayi tace, a'a *hanna* bazan iya barinki anan ba." tana kuka tace Allah anty bazan iya binki ba, wallhy zanzauna najirashi har iya k'arshen rayuwata," bayadda anty batayi *hanna* tabita ba amma tak'ii haka tana ganii takoma, ita kuma zauna zaman jiran MG."


================

Karimace dake zaune tana yiwa abida masifa tace, wallhy nidai zantafii, kintsaya kina 6ata mana lokacii, kina so jimawa kad'an *mama tace tafasa."
Itakuwa abida santa tagama iya shegenta sannan suka futa suka samu hafsat dake jiransu." futa sukayi zuwa gidan anty, idan kagansu baza kace ba y'an uwa bane, iya kulawa ana bawa su karima, dan bbu wani bamabamcii, soyayya sosai suke samu daga iyalan gidan." iyakacin soyayya mama tana nuna musu, duk kwakkwafin mutum bazai gane ba ita ta haifesu ba." Itakuwa." suma sun riqeta gamm tamkar mahaifiyarsu."
Gidan suka nufa, suna shiga suka sami antyy maman amal nazaune, da sallama suka shiga abida tak'arasa gefenta da gudu tazauna." dan jininsu yahad'u sosai."
Rabon najeeb da gidan anty, tun auren *hanna* dan fushi yakeyi dasu daga ita har mijinta, aranar kawai yajii sha'awar zuwa gidan kai tsaye gidan ya nufa."

============

Yau duk eatate yad'auka, gidan tv da radio Sai sanarwa ake da dawowan soldier's gobe, ai kuma farin ciki da fargaba duk yataruwa *hanna* tanason ganin mijinta amma batasan awani hali zata ganshii ba, batasan yana raye ko baya raye ba."

_Nacika alqawarii_

To be continued

Ur's
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace duk wanda yakaranta* ```waraddal lahul lazhina kafaru bi zaigaizihim lam yanaluu khaira akafallahull mu'umininal qital wakanallahu qawiyan aziza``` *Allah zai kareshi daga sharrin kowani irin hallita,*

*Allah subhanahu wata ala yana cewa, wala'iin shakartum la'azidannakum, yace idan kuka godemin nikuma zan k'ara muku, yanada KYAU fad'in kalmar Alhamdulillahi domin nuna godiyarka GA ubangiji. Koda ace Allah yajarabceka ta wata hanya, alokacin faruwar abun kalmar Alhamdulillahi ne kawai yakamata tafito abakinka A wannan lokacii." Allah yasa mudace ameen ya Allah*

================

PAGE 75

*
Kai tsaye gidan yayansa ya nufa, dan yayi kyewar gidan sosai, kobabu komai gidan na tariyo masa al amura dayawa."
Yana isa yafito yabud'e gate kasancewar bbu mai gadii, ya shiga da motar sa, parking yayi sannan yafito yanufii k'ofar shiga gidan, entercorm ya danna, jin k'ara anty dake zaune tadubii karima tace je Ki bud'e kofa, bbu musu karima tatashi dake ita baimai surutu bane sosai."
Hijab d'inta tad'auka tsumbulele har k'asa dake, dariya dukansu sukasa, anty tace saikace wata matar liman, cikin gidanma sai kinsa hijabii." abida ne tace anty rabuda ita Allah lokacinda muna gida gyallalukanta ma k'ananune." juyawa karima tayi ta nufii k'ofa ta rabu dasu dan ita yanzu, tafison manya manyan hijabai, zuwanta bauchi yasa tajii tana sha'awar canja d'abi'unta, duk da tunda d'abi'unta ba munana bane amma tanaso na yanzu yafii nada kyau." k'arasawa k'ofar tayi ta bud'e."
Shikuma kansa na k'ofa yana jira A bud'e, tana bud'ewa sukayi ido biyu gaban kowanne daga cikinsune yafad'ii, saurin yin k'asa da kanta tayi tanajin wani irin yanayi tace, kashigo, shiru yayi yatsaya yana kallonta itakuma ta sunkuyarda kanta tana wasa da yatsun hannunta, tunanine fall aransa yasan shakka bbu ita ce wannan yarinyar dayaganii, kasancewar, yanayin daya tsincii kansa irinna ranar, hijabin ta irinna yarinyar ranar, kuma gashi yau yaganta a gidansu *hanna* yau awajen anty hakan yanuna sunada alaqa da ita kenan."
Ganin yak'i cewa komai yasata juyawa takoma ciki, tana shiga anty tace wayene?" cikin sanyin jiki tace umm anty bansan shiba, amma nace masa yashigo." baisan tabar wajanba sanda yadawo daga dogon natsarinsa." nisawa yayi sannan yace ya Allah kada ka jarabceni DA abunda zaifii k'arfiina, ya Allah kada kasa mun son yarinyar nan kamar yanda kasamun na *hanna* na azabtu da shii, Ya Allah kamun za6in alkhairii."
Cikin sanyin jiki yasa kansa afalon had'eda yin sallama." dasaurii anty tajuyo tace A'a uncle munyii fushi kakoma kawai, fara sosa kansa yayi yana dariya yace agafarcenii, kaina k'asa natuba, yana fad'ii yana k'arasowa." dariya anty tayi tace dalili d'aya ne zanyafe maka." Dai-dai lokacin ya k'araso yana zama yace ai ahakanma nagode."
Kallon abida anty tayi tace tashi kije kidauko masa drinks da abincii." saurin tsaida ita najeeb yayi yace a'a barshi kawai nagode, wucewa zanyii nace barina biyo, 6ata rai anty tayi tace badai baka huce ba?" murmushin dole yayi yace, ai dolena nayi hakurii, tunda bawani yajamunba." nima kaina bansan dalilin yin hakanba, jikin anty ne yayi sanyi tausayin najeeb yakamata, tace A Allah zaimaka za6ii mafii alkhairii, nisawa yayi baice komai ba." sai alokacin suka gaisheshi ya amsa idanuwansa nakan karima, yatashi yace ni barin wuce, zandawo akwai maganar zamuuyii, toh sqika dawo kawai anty tace, sannan yatashi yafita."

================

Jin dawowarsu MG yahana *hanna* bacci kwana tayi tana sallolii da addu'oii, har gari yawaye *hanna* bata runtsa ba."
Addu'a kawai takeyi, dakyar ta iya tashi tafara yiwa MG girki, sosai tagwada nata basirar, masu aikii dama kullum sukan shigo suyii gyara amma yau itada kanta ta tayasu suka Gyare ko ina sannan, ta turara gidan, kowani lungu da sak'o yad'auki kamshii."
Shiga tayi itama ta fara nata wankan tadad'e tana wanka, sannan tafito turare kawai ta iya feshe jikinta dashi, amma ko powder kasa sawa tayi balle man le6e, fargaba tafii komai yawa aranta yanzu, doguwar riga ta zura, sai d'an kwalinta." sannan tasauko palour ta zauna, bata dad'eba matar shahid taahigo dasaurinta tace, wa *hanna* ta tashi sutafii barrack, dan yanzu haka ance sun kusa sauk'a." da Kallon tambaya *hanna* tabita tace dama banan zasu sauk'a ba." girgiza mata kai tayi tace ainan gidajensu ne, zamuje taryanzu a barrack, mamakine yakama *hanna* ganin yanda bata damu sosai ba, hakan yana nufiin harsun fara sabawa kenan, waje sukayi sannan suka Shiga mota, ba'ad'auki lokacii ba suka isa."
Sun shiga *hanna* *hanna* sai kallo take binsu dashi ganin yanda matan soldier's da y'ay'ansu, tako ina ta leqa matane da yara, kusan duk matan fararen fata ne, d'ai-dai kune blacks, sai kuma soldier's da suke barbarje a barrack d'in." 12:00 alqrm yabuga na jirgi yasauk'a, kowacce sai raba ido takeyi wasu matan kuma wak'a sukeyi, ba'afii 12:30 ba sojoji suka fara shigowa wannna wajen, wasu na shigowa riqeda

Please Login or Register in order to submit comment