Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin asibitin ko soldirer's d'insama bai jiraba."
Yana bud'e k'ofa, idanuuwan sune suka had'u waje d'aya wani irin haushinsa ne yakamata."
Hawaye tajii yana k'okarin zuwa Mata tayi saurin kauda kanta."
Dasaurii yak'arasa yayi hugging nata tight har wani d'an nishii tayi,ganin matar abid awajen kawai sai kunya takamata, saketa yayi yanaso ya hango kwayar idanuwanta amma firr taqii dantayi k'asa da kanta."
Hannunta yake murzawa alokacin yana tambauarta tacii abincii tace, d'aga kai kawai tayii, dan idan zatqyi magana to kukane Zai biyo baya."
Sai Lokacin MG yalura da matar abid dake wajan, cewa yayi au namanta abid yana jiranki yana waje."
Dariya tayi tace yaushe zaka tuna, aina lura idankana tareda matarka baka ganin kowa."
Shiryawa tayi, sannan tajuya zata yiwa *hanna* sallama narai-narai tayi da idanuwanta tace dan Allah karki tafii, mukwana anan."
A'adai gashinan yadawo nasan cewa tun d'azu dakikak'ii magana shii kike jira."
Tana fad'iin haka tajuya tafice, *hanna* Tana ganin tafita tajuyar dakai hawaye nabinn fuskarta, kwanciya tayi tajuya bayanta, yazo dabb da ita yana Mata magana amma tak'ii kulashii, duk yanda yaso tamasa magana amma tak'ii, ahaka har tayi bacci."
Sai kusan 2:00.am kafin tatashi, nan ma firr tak'ii ta mishi magana, Koda yamatsa sai tasa masa kuka."
Zuwa yayi da niyyar yariqeta ya rarrsheta, tace ni karka ta6anii, wallhy nadad'e banga marar imanii irinkaba."
Har zaka iya kashe raii wallhy saidai, kamaidanii gidanmuu."
Runtse ido yayi dan yasan haka zata faruu."
Bayadda za'ace taga mijinta yayi kisa kuma ta aminta dashi awawannan lokacin, gashi yanada tabbacin ko kokuwa mai k'arfii *hanna* bataa ta6a kallo ba."
Ahaka yak'arasa tana kuka amma ya manna ta ajikinsa."
Ba yadda batayi takwace ba amma kuma abun ya faskara,"
Kwantarda kanta tayi tacii gaba da kuka, furzarda iska mai tsafii kawai yakeyi, dan baison kukanta, zafii yakejii acikin zuciyarsa, kokad'an baison 6acin ranta."
MG ayanda yad'auki abun ba haka yayi zato ba."
Dan har akayi sallah bai runtsa ba *hanna* rikicii kawai takeyii."
Duk yanda yaso yayi calming d'inta abun yak'ii haka ad'akin yayi sallah, daga ita harshi tun breakfast najiyane a cikinsu."
Sai a d'akin yatashi yayi sallah Zuwa safiya dole yanemii sallama wajan likita dan bazai iya da rikicin *hanna* a asibiti ba."
Zuwa 9 aka sallamesu, amota ko kulashii batayiba shikuma duk wani motsin ta yanakan idanuwansa." Suna isa yace ta shiga tayi wanka, bbu musu tashiga tayi dan itama kanta wani irii takejin jikinta." tana fitowa awanka taahirya, saiga matan abid da Mata shahid sunshigo, abincii suka kawo Mata tacii sai ita, MG ganin tacii abincin hankalinsa yakwanta."
Sai alokacin shima yasamu yashiga wanka, yad'ansa wani abu abaknsa."
Labarin abunda yafaruu harya karad'e duniya, yanzu haka ma, Su ummii sai neman layinsa sukeyi."
Saida yayi wanka sannan yakunna phn dinsa wayan ummii ne tafara shigowa, d'auka yayi daga yanda ummii Ke magana kasan hankalinta atashe yake."
Kwantar Mata da hankalii yayi yace Mata bbu abunda yasameshi, dakyar ya lallasheta yad'an Kwantar Mata da hankali."
Haka ma mai martaba kowa idan yakira saiya tambayi *hanna* dan bbu wanda yayi zaton tana wajan abun yafaruu, kowa yabarii akan tana gida, shikuwa ganin haka yasa baifad'a musu ba dan baiso hanakalinsu yatshii."
Intisar data kirashi kuka takeyi tsakanii da Allah dakyar yasamu tayi shiru."
Ajiyar zuciya kawai takeyi, yanzu yarinyar nabawa MG matuk'ar tausayii, dan yasan tana sonsa sosai, shikuwa kosaau d'aya bai ta6ajin sonta bayaga na y'an uwantakaba, duk lokacinda akace wani abuu yasameshi, takanfii kowa nuna tashinn hankalinta."
Yana tausayin duk wani mai kok'arin shiga yanda *hanna* take, yasan ko takalmin *hanna* saiya fishii soyuwa a'iidanuwansa, Koda kullun *hanna* zata ringa yanka neman jikinsa shidai yanasonta, akullum yanajin zafii idan yaga 6acin ranta."
Shikansa yasan wannan jarabawace ta ubangijii, ance zuciya nasan mai kyautata Mata, amma shi nashi zuciyar har indai akan *hanna* ne ko munana Mata takeyii yanasonta."
Nisawa yayi ya lumshe ido, afili yafurta insonki *hanna* har iya k'arshen rayuwata."
Tashii yayi yanifii falo dan sake ganinta, Koda bata d'ago ta kalleshi ba yakanjii dad'ii aransa, yakanjii sanyii."
Juyawa yaje zaiyi wayanshi tad'auki k'ara,"
D'agowa *hanna* tayi tadubeshi sannan takawar dakai, tad'anja siririn tsaki, kallonta matar abid tayi tace wani wajanne Ke miki ciwo?"
Girgiza Mata Kai tayi kawai ta kwanta, ganin ta lumshe ido yatsaya daga nesa yana k'are Mata kallo."
Wani dad''ii ne yaziyarcii xuciyarsa ganin yanda dangin *hanna* suka damu dashi tun d'azu suke kiransa dan sujii lafiyarsa, duk abinda yashafii *hanna* yana mutuntashi yana bashi kimarsa."


Komawa d'aki yayi yabarsu sunata hira, kiran sallah ne yafito dashi, masallaci yawuce, bayan yadawo baicii komai ba Saida ya tabbatar da cewa *hanna* tacii abincii."

Kwana biyu MG duk yabii yarame yakuma lalace dan ko kollon yanda yake *hanna* batayi."
Har zazza6i sanda yayi."
Gashi saura 5day's Su tafii war wanda mutuwa ko rayuwa, bbu wanda zaitafii kuma yayi tunanin cewa zaidawo."
Duk wanda yatafii wannan yanada tabbacin cewa dawowarsa mai wahala, yariga da yasadakar,"
Acikin y'an way'annan kwanakin duk yanda yaso shawo kanta abun yafaskara,"
Ana washegari zasu tafii MG yazo d'aki yasamu *hanna* takoma sama danta dad'e da canja musu d'aki." Da sallama yashiga, aciki ta amsa, ya nemi kusada ita yazauna kusada ita tashi zatayi yasa hannu yamayarda ita, kawarda kanta gefe tayi."
Yasa hannu yadawo da kanta yace *hanna* plz kiyafenii, gobe da k'arfe 12:00am zamu tafii *hanna* bbu tabbacin dawwarmu, *hanna* kiyafeni, kitaimakmin kada na mutu baki yafemunba."
Kitaimaka naga farin cikinki Koda sau d'aya ne."
*Hanna* zaitafii da kunchii araina kasancewar nabarki cikin bak'in ciki."
Kukane ya kufcewa *hanna* rugumeta yayi ajikinsa yana rarrashinta Haka kawai *hanna* ta tsincii kanta dajinn zafin tafiyarda MG zaiiyii, jitakeyi kamar tabishi, amma takasa nuna masa hakan."
Ahaka suka wayii garii bbu wanda yarintsa yanajin sanyii jinta ajikin sa."
Dasafe dakyar suka karya itadai bata sakee masaba bakuma tanuna tana fushi dashiba tana tsaka tsakiya,
Amma cikin zuciyarta tanajii zafiiin wannan tafiya so sai."
Dakyar suka iya breakfast bbu mai walwala acikinsu."
Shi MG damuwarsa yaga tasake amma hakan yagagara."
Ahaka har lokacin tafiyarsu tazo ta, wasu daga cikin sojojin harsun fara tafiya."
Ba'adade ba aka bukacii fitowar MG, idon hanna ne yaciko damm, kawarda fuskanta tayi kada yaga hawayen amma abun yafaskara sanda yaganii."
Jawota jikinsa yayi yace plz kada kiyi kuka kada kisa natafii jikina bbu kwarii."
Ytasansa yasa yashre Mata hawaye amma abun sai ahankali wasu nabin bayan wasu."
Had'e bakinsu yayi waje d'aya yafara kissing d'inta, sumd'auki samada 20 minute ahaka, duk yanda MG yayi *hanna* bata hanashi ba, Dakyar yasaketa, yana maida numfashii, kasa had'a ido dashi *hanna* tayi tayarda ita yayi suka nufii hanyar fita, yazo dabb da k'ofa *hanna* tadamke hannunsa yajuyo tafara Girgiza masakai damuwarsa yajii maganarta amma abun yafaskara, rabonda yajii muryarta tun kafin tayi rashin lpy."
Duk yanda yaso tayi magana tak'ii, kawai sai tasake hannunsa takoma dagudu."
Ahaka yajuya yatafii."
Yau *hanna* Kwanan Su MG biyu da tafiya, amma ko waya bbu dakira wayarsa kuma akashe,
Iya tashin hankali *hanna* ta shiga gabaki d'aya tadawo marainiya ta rame, tana kewar MG sosai, yau tatashi dason Jin kashin MG, kayansa ta bud'e tanabii d'aya bayan d'aya tana shanshanawa tana lumshe ido, wani diary ne yafad'o mai kyan gaske, daga alamu Labarin MG ne aciki."
Tsintar kanta tayi da son karantawa, b'alle botill na jiki tayi sannan ta zuge zip d'in littafin, pics d'intane ya bayyyana acover na buk drin gabantane yafad'ii, tasandai wannan pic d'in yayi kimanin 10yrs bud'e shafin farko tayi. "

_Kumin afuwa gobe ba lallai kujini ba, amma idannasamu dama zqku jini._

To be continue

Ur's
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace," kuyawaita yimun salatii ranar juma'at."*
*Kamar yanda gobe da kasance babban rana juma'at, Allah kabamu ikon yiwa manzonka salatii, ya hayyu ya qayyum ya ziljalalu wal ikram."*

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku ladab tarda y'ay'anku, da abubuwa guda uku."*
*Yace ku koya musu son Annabinku, sannan ku ladabtar dasu da son mutanen gidan Manzon Allah." Abu na uku shine ku ladabtar dasu da karatun alqur'anii."*

================

_Ina kike aminiyar kwarai qawar albarka, kisani ina sonki ina alfahaari dake_ _*murjanatu(gimbiya)* wannan shafin nakine ke kad'ai."_

================

Page 70

Page na farko taga anrubuta." I LOVE HER." abunda aka rubuta kenen, na biyu kuma SHE'S AN ANGEL."
sake bud'e third Page d'in tayi, SHE'S STUBBORN, abunda aka rubuta kenen."
Murmushi mai kyau *hanna* tayi sannan ta bud'e fourth Page d'in, SHE WAS BORN IN 29/MARCH/1998."
Page na biyar tada bud'e ne taga rubutu mai yawa zama tayi sosai sannan ta fara karantawa Kamar haka."
On 29/march/2007." the day I first saw her."
Runtse ido *hanna* tayi, sannan tacigabada karatu."
Da misalin k'arfe 7:45.am." na safiyar litinin, tushen aiki." alokacin kowani d'alibi k'ok'arinsa yaga ya isa makarnta."
Takowani lungu ka leqa dalibaine Da uniform kala-kala."
New GRA sky crest d'alibaine birjik gaban makarnta assemly akeyi kowane d'alibi tsab-tsab dake kasancewar ranar farkon satii."
Brown d'in skirt ne dakuma milk shirt sannan sai brown mini hijab."
Yawancin student d'in kayanda ke jikinsu kenen."
Sai kuma gefe d'aya dana ganii Brown skirt Da milk d'in hijab Da riga." Alamu yanuna cewa junior ne masu wannan shiga."
Daga can gefe kuma yarane Da green d'in check, bayan angama assemly d'in kowanne yanufii class d'insa."
Motocii ne suketa wucewa hanyar."
Wasu Motocii ne sukazo ajere da'amu akwai mai mulkii cikintq." Motocii guda biyarne duka hud'u nagaba Da baya an musu paint na sojojii, yayinda d'aya Daga cikinsu takansace bak'a wuliik." yarane makill, wanda suke jira su tsallaka, uniform d'insu ya ban tanta dana d'yqn skull d'in. Tsallaka titin sukesonyi, amma yawan motociin dasuke wucewa yahansu, tsaye suke cirko-cirko, MG ne dake cikin dake cikin bak'in motar yayiwa guard d'insa magana aka su kashe titin student su tsallaka." tsayuwar motar ne yasa student suka fara tsallakawa, hanakalin MG ne yakai kan wata mota, stliet ce ta tsaya bakin sky crest ta sauke Wata yarinya, Da bazata wuce shekara tara ba."
Sannan motar ta juya zuwaga makarantar dake opposite d'inta sa'adu zungur."
Sauke sauran yaran yayi, wanda da'almu y'an uwan tane, amma abun yabashi mamaki ganin ita ansauke ta a private schooll sukuma y'an uwanta ansauk'esu a government schooll."
Juyawa yayi zauwaga yarinyar dayaga ansuke."
Gabansane yafad'ii da ganin yarinyar yarasa dalili kawai yakasa d'aga idanuwansa daga kanta."
K'ura mata ido yayi tsam, magana takeyi wanda baijin mai take fad'a, amma kuma daga alamu yagane cewa magana ake mata akan sandal datasa, kowani student yawuce sandal na kafansu brown ne kokuma black."
Ita kuma nata pink ne."
Bayadda ba'ayi tacire sandal d'inba amma tak'ii, dariya abun yabashi ganin yanda yarinyar keda taurin kai."
Ahaka har kusan 15 minute sukuma soldier's d'in ganin haryanzu baiabsu order natafiya ba, yasa kowa yayi shiru."
Gateman d'in ganin tak'ii cirewa ne yasa su cewa tom sai anmata bulala na latti, turjewa tafarayi tana kuka amma haka bbu imani, sanda ya zuga mata d'aya runtse idanuwa MG yayi danhar ajikinsa yajii zafin bulala."
Bud'e idanuwa yayi yaga yanda take ihu."
Ganin tana kuka yasa Gateman d'in yace ta wuce, tafiya takeyi tana kuka hankalin MG inyayi dubu yatshi ganin yanda tatafii tana kuka."
Ahaka yatsaya harta shige."
Juyawa yayi ya kalli driver ya nuna masa wani d'an waje anrubuta kobii senima asaman wajen duka sukayi parking."
Yunwa sukeji duka dan saukarsu kenan zasu wuce zaranda hotel, su huta k'arfe biyu sunada meeting."
Sai 1 aka tashi su *hanna* sunfito y'an primary kad'ai."
MG leqe yakeyi amma baiganotaba Sai can wata yarinya tanata kwala kira *hanna* *hanna* direction d'inda take kallo ya kalla dan sunan yamasa sosai, idauwansa yayi tozali da yarinyar dayagani d'azu."
K'arasawo tayi tace wai nii menene kiketa kirana?"
Bud'e baki MG yayi ganin k'aramar yarinya amma Sai shegen tsiwa."
Yarinyar ce tafara magana tace d'azu anty tace muyi wshing d'inki is ur birthday today."
Eh kawai *hanna* tace sannan takawarda kai tanufii wajan wani mai rake dake bakin titii, sayan raken tayi sannan ta koma ta zauna, bata dad'e dad'e zamaba wasu frnd d'inta sukazo, tsayawa sukayi cirko-cirko akanta, hqrara ta aika musu sannan tace menene kuma zaku wani tsayamun aka,,,,,,,, aibata k'rasaba suka juye mata bokitin ruwa." Razana MG yayi ganin yanda tasa ihuu da kuma yanda numfashinta ke sama-sama."
Had'e baki sukayi sunacewa Happy birthday, saurin fitowa MG yayi daniyar taimakonta, alokacin motar babansu ta danno wajan tsayawa yayi cakk, ganin babanta yafito dasaurii ya nufeta babbar riagarsa yacire yanad'eta yad'auketa zuwa mota."
Ganin su MG yatsayayi yarasa dalilin dayasa Yarinyar tatsaya masa araii, baibai wajanba har saida ya ga yafiyansu."
Juyawa yayi ya kalli captain bilal dake kusa dashi yace."
Wancan mai raken kaje kabashi jaree, banso yak'ara sayarda rake."
Dahaka suka isa masaukinsu, sannan suka wuce meeting."
Washe gari yakamata MG yakoma amma haka yakoma washegarii da safe."
Dai-dai lokacinda *hanna* tazo jiya."
Sanda yaga shigarta har zuwa tashinta sannan ya koma."
Alokacin *hanna* hawaye kawai take gogewa, ko batazo k'arshe ba tasan MG masoyintane."
Share hawayen tayi tacigaba da karatuu."
Sanda yayi kwana uku yana zuwa makaranta yana jiran tashinta."
Ana hud'unne yabita har gida."
Tun daga lokacinda yaga gidansu yabar captain bala da captain bilal masu jiranta."
Koda yaushe suna k'ofar gidan idan anguwa zata tafii itqda yayyaunta to suna biye dasu."
Ko shago *hanna* taje ta siya abu tom wannan mai shagon Sai anbashi jareenda zai iyayin uku ko hud'un nasa nad'a."
Mutane daywa sun samu sauk'i daga talaucii ta dalilin *hanna* wanda ita kanta batasan anyi ba, shikuma wanda yakeyin shima baisanii ba."
Koda gyada *hanna* taganii ahanya tasaya mai gyadanan Sai anbii har gidan iyayenta anmata kyauta."
Alokacin da MG yake wannan abun shikansa baisan mai yake ji gameda *hanna* ba."
Aranar juma'a *hanna* ta zo makaranta bbu P.E dress, abakin gate aka tsareta, MG na cikin mota dan dama yadad'e awajan."
Duk yanda akayi da *hanna* qkan tasa tace ita bazata sakaba."
Kamar yanda ya lura da *hanna* kullum Sai anyii rikici da ita akan pink d'in abuu."
Ahaka bayanda suka iya suka barta dan idanda saboo yakamata su saba da halin *hanna*."
Washe garii MG yakoma kano."
Bayan yaje bai b'oyewa mahaifiyarsa abunda yake faruwa dashiba duk da dai bai shaida mata cewa wacece Yarinyar ba?"
Kuma bai fad'a mata shekrunta ba."
Alokacin ummii ta shaida masa cewa sonta yakeyi."
Bbu yanda batayi akan yafad'a mata gidansu da adress d'insu ba."
Amma firr yak'ii yace mata dasauran lokaci."

Zuwa sunday Sanda yakoma bauchii dan kwana biyu dayayi baiganta ba jiyakeyi Kamar ya shekara duk yavii ya susuce."
Yana isa mai makarntarsu yafara nqima yashaida masa komai kan yanaso acanja uniform zuwa pink, mai makarantar ganin kud'ii nan danan ya amince."
Monday dake student kowa yazo za'a bashi unifor kyauta."
Pink colour *hanna* tayi murna sosai."
A''inda iyayen yara sukayi mamakin ganin yanda mai makarntar yakeda son kud'ii amma harya iya kyautan uniform."
Ahaka *hanna* tacigaba da karantawa har zuwa lokacinda suka shiga secoundry na dariya tayi dariya na kuka ma tayishi."
Kukantane ya tsananta Alokacin da taga MG yarubuta sojojina sun dawo masu saida rake dan ta dalilinki, sojojina sun zamq masu shago ta dalilinki."
Sojojina sun zama y'an taxi ta dalilinki."
Duk wani taxi takika shiga iya tsayon girmanki, ina tsare dake, wannan abuun nayi shine dan kar ki had'u da wanda zai sayemun zuciyarki."
*Hanna* sojojina har kwasan kwata na layinku sunyi dan tsaron lafiyarki."
Aduk yanda kike sojojina *BIBIYARKI SUKEYI*."
Aduk lokacinda da kike wani abuu idan kin cire mutanen gidanku tom ina *BIBIYE DAKE* k'arfin da kukan *hanna* yayinee yasata barin karatun Sanda tayi kukanta t koshi sannan kuma afili ta furta tabbas banyii laifii ba danace *BIBIYATA AKEYI* Share hawayenta tayi sannan tacigaba da karatun."

To be continued

Ur's
z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace." Duk wanda yakaranta wannan addu'a, la'ila ha illallahu wahdahu la sharika lahu, lahul hamdu wa lahul mulku yuhyi ayumitu ahuwa hayyul layamutu wahuwa ala kulli shai'in k'adir." Allah zai rubuta masa lada dubu sau dubu sannan zai yaye masa zunubi dubu sau dubu."*

*Yanada kyau karanta addu'ar nan bayan tashi daga bacci." Alhmdllhillazii ahyana ba'ada ma amatana wa'ilaihinnushur."*

================

Page 71

*
Share hawayen fuskarta tayi sannan tacigaba da karatun."
Page na gaba da bud'e, Alokacin da tafara girma, alokacinne fargaba yadad'u wa MG yanda yaga dare haka yake ganin rana haka yake kallon dare, Koda bacci yakeyi mafarkinsa bai wuce na *hanna* ba, akwai lokacinda wani malamin su yadaketa akan batayi note ba sanadiyar korarasa daga aikii kenan."
Tsayawa *hanna* tayi da karatun tarufe bakinta da hannunta tabbas tasan lokacinda wannan abun yafaru kuma tundaga wannan lokacii bbu wanda yak'ara dukanta tabbas abun har mamaki yake bata, tarasa dalili sai yanzu tasamu dalili."
Cigaba tayi da karatun, quarter na teacher's dinku sojojinane, narasa wani irin so nakeyiwa *hanna* ko alabarii banta6ajin Labarin makaman ciyar soyayaya irin wanda nake mataba."
Ko a film banta6a ganiiba balle azahiri."
Hak'ika wannan jarabawa ta ubangiji ne, wanda ke jarabtar bayinsa Aduk yanda yaso kuma Aduk lokacinda yayi niyya."
Hak'ika wannan jarabawa ta fad'a kan MG, duk lokacin birthday d'in ta, Aduk k'asarda MG yake saiya dawo yayi wshng d'inta birthday ya ajiye mata gift da Hannunsa, har yakawo lokacinda *hanna* tafara mensturation, ana farko harsanda suka dangana da asibiti, ganin bayan ansallametane sukayi baincike abunda yakwantarda ita, aikawa MG details na komai sukayii."
Awatan yasa aka canjawa likitan asibiti zuwa wani babban hospital, sannan yad'auko wata female doctor wanda takware afannin mata, yasata a asibitin, wani month da *hanna* suka dawo bayan tagama yimata treatment saita buk'aci data runga zuwa tun kafin date yacika."
Ahakanne yad'an samu relief, shikuma MG yananan yana bibiyar rayuwarta, Ahaka abubuwa sukayita tafiya dan har zuwa gama schooll ne secoundry,"
Tayi jamb ta samu admissn, tun daga ranarda tafara zuwa makaranta tun wannnan rana MG ke cikin fargaba, dan yasan yanayin jami'a dole za'asamu wanda zaija hankalinta."
Yanda yaci sa'a *hanna* bata kasance d'aya daga cikin masu rawar kan samarii ba."
Kodan batada farin jikinsu ne ohow🤷‍♀, Yad'aura da cewa, nasha wahala sosai na rashin yin aure da wuri sannan na fuskanci matsaloli da dama tafuskan hakan." Amma har indai akan jiran *hanna* ne zan iya komai zan iya jira ko hakan yana nufiin zan iya had'uwa da wata matsalar, banjin arayuwa, banda ta fannin iyaye akwai wani abunda yafimun ita mahimmancii aduniya, banjin ko rayuwarda nakeyi takaimun tata,"
Bansan maiyasaba amma nasandai haka kawai nayanke shawarar barinki harsaikinkai 19 kafin naasanar dake, Sai gashi, zuciya ta tana taraddadin hakan, Kuma amma nakasa sanardake ko mahaifanki."
Akowani lokacii nakan rasa wani abune ke tsayarda nii daga yin hakan."
Sau dayawa naso sanarda mahaifina amma kuma konaje gabansa ban iyace komai, Hakanne yasa na tattara lamurana na miqasu ga Allah."
Ina addu'a kawai dannasan Allah zaijii kaina tun dashi yad'auramun wannan lalurar kuma zai yayr mun."
Wani page ta bud'e dasabon rubutu kamar haka, Ayau na kasance cikin bak'in ciki, marar misaltuwa shine ranarda d'aya daga cikin soldier's d'ina yasanar dani cewa, *hanna* tafito daga lecture's har taje siyan abun shago, yabige wani mutum taje fad'uwa har yakamata, aranar nashiga rud'ani dan hankalina yakasa kwanciya, nakasa yarda da wannan mutum, K'arfe tara dai-dai na dare, tracer na wayar *hanna* ta nunamin kan call yashigo wayarta."
Ya tsincii kansa da son Jin wayan, bud'e wa yayi ya fara jii, kafin yagama duk yabii yashiga tashin hankali."
Suna gama wayar akayi tracing na wayar sa."
Alokacin yasamu duk wani impormation dayakeso akan sa."
Ya nemo kuma yasanii, amma bai yi Tunaniin zai iya rabashi da *hanna* ba, dan alamu masu yawa sun nuna tana sonsa."
Ahaka MG yacigaba da rayuwar k'uncii amma hakan baisa yakaraya ko Sau d'aya daga sonta da kuma burin auranta ba."
Shidai kawai yabata lokacii ne itada saurayin nata."dan kokad'an jikinsa bai bashi cewa wancan zai aurii *hanna* ba, yana yawan yin mafarkai akan cewa ya aurii *hanna* dayarnsu, Koda mafarkai ba gaskiya bane amma kuma yanajin dad'ii da wannan mafarki."
Ranarda labarii yazomin cewa *hanna* sun rabu da najeeb, narasa awani halii na tsincii kaina, ina tsananin tausayin *hanna*. "
Bayan karanta page dadama ne, yabud'e page d'in da MG ke cewa."
Yau ne takasance ranar farin ciki agareni, *hanna* ta yarda zata aureni, Koda nasan batasona amma inada yak'inin wataran zata sonii."
Labarai ta runga karantawa kala-kala duk randa suka had'u da MG ko Murmushi tayi sayya rubuta."
Balle yakaiga dariya."
Har zuwa ranar d'aurin aure su, har diner da aka yi sanda ya rubuta."
Har zuwa tafiyarsa."
Rufe littafin tayi tana kuka sosai wanda har zuciyarta zafii take mata, tana cewa Allah natuba, natuba Allah wayyo Allah na, mijina kayafeni, wallhy nima inasonka, Allah wani irin soyayya ta ka jarabcii wannan Bawa naka da ita wanda komai nayi baya ganin laifiina."
Allah natuba, tanayii tana riqe cikinta, dan zuciyarta tana mata suya gabaki d'aya haushin kanta takejii."
Ga wani irin son MG dayaa kamata wanda ita kanta batasan akwaishi tun daba, ko kuma lokacin yashiga ba."
Tafii 30 minute Ahaka amma kuma bbu sauk'i zazza6ine ma yafara rufeta." Tashi tayi ta niyar gyara akwatin, tana d'agashi yafad'o yazube, pics d'intane ne acike da k'atuwar trolly d'in tun tana yarinya har izuwa girmanta, abundai bbu yadda za'a fassarashi."
Bata k'ara kaiwa awaa d'aya ba zazza6ine mai zafii yarufeta, ko iya d'aga hannunta batayi, Ahaka matar abid tashigo tasameta, kiran doctor tayi amma shima soldier ne, yaduba ta yakawo mata maganganuwa, batafii kwana 2 ba zazza6in yasauka zai kuma azabar sonjin muryar MG takeyi tanasonjin awani halii yake ciki?." takira wayarsa hatta gashi baya shiga gashi 2 weeks kenan bbu wanda yajii Labarin su."
Itakam *hanna* Idan kaganta tayi rama sosai, kullum ararrashinta matan abokansa sukeyi, dakyar takecin abincii."

Ummii ne zaune tasa afeeya agaba, fad'a takeyi kawai akan itadai aje ad'auko mata y'arta bazata iya da rashin abu biyu ba bbu yareema kuma bbu matarsa *hanna* dan kimanin 5day's kenan kota kira wayar *hanna* ba'a d'agawa."
Duk yanda sukayi su shawo kan ummii abun yagagara."
Suma kansu Suna cikin tashin hankali.". Awashe garii afeeya tashirya da tatafii rushia da niyar dauko *hanna*."

To be continued

Ur's
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi

Please Login or Register in order to submit comment