Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

MG yayi yace wani aure?"
Aurenta haryanzu bbu tabbacin yinsa,"
Idan kinaso asan kinyi aure kibarii nakafa miki shaida,"
Dan haryanzu baki cika farillan aurenva."
Yi tayi kamar batajii maiyaceba, takawar da zancen da cewa." To maiyasa bazamu zauna dasuba?"
Dazamu naima musu wajen zama, cikin hikima yace tafiyace tatasomin dole ana buk'atana a russia so bansan lokacinda tafiyar zata d'aukeni ba shiyasa, cikin damuwa tace to kabarnii mana."
Girgiza kai yayi yace bzan iyaba, banyi miki k'aryaba, jikintane yayi sanyi tace, kana ganii to mezai hana, akaisu bauchii wajan mama, nasan zata kula dasu, jijjiga kai yayi yace, kina ganin zata yarda, zanirata tace, "
Kokuma muje kaga saimu mata sallma," harara yawulla mata yace bazakace ba, kwata - kwata kwananki ukune da barin gidan yana fad'in haka ya taashii yashige toilet."
Dasafe kamar jiya yauma tare sukayi breakfast, bayan sungama tad'auki kulolin takai musu, tayi musu sallama sannan suka d'auki hanyar bauchii, tana futowa dakinta tanufa ta dauko sannan ta sauko tazo dai-daishi ta zumbula hijabinta sannan tace muje."
Tashi yayi suka nufii shashin kilishi, afalo suka samii intisar na zaune, ganinsu yasa, gqban intisar fad'uwa badai harta sauko ba daga fushin datayi jiya,"
Indai hakane zatasha wahala da ita kenan tunda, tanada saurin sakkowa."
Da harara tabi *hanna* itakuwa *hanna* tasake mata wani malalcin murmushi mai ma'ana dayawa,, k'ulewa tayi da murmushin, yasa tatashi tayi d'aki fuu, *hanna* ta d'aga murya yanda zata jita inkinahiga kikira mana umma, Tsayawa tayi cakk da bak'in ciki wai ita take aika, bata iya juyowaba tafice, shikuwa MG juyawa yayi ya kalli *hanna* yace bata girmeki bane kike aikanta?"
D'aga kafad'a yayi yace idanma tagirmeni ai yayanta nake aure, kaga dole ta girmamani, "
D'aga kai yayi yace wato kin iya kiran aurannan abaki, shigowar kilishi ne yakatse musu hirarsu, gaisheta sukayi had'eda yimata sallamar tafiyar, bataji dad'in tafiyar ba dan intisar tabata labarin yanda sukayi jiya."
Adaddafe ta musu addu'a sukuma suka fice, MG kuwa abinda ke ransa dabanne shiyasa baison sakewa yara fuska, gashi jiya d'an sakewa intisar dayayi haryau taganshi tak'ii kulashi, anyi nafarko dana k'arshe yace acikin ransa, azaune suka samii ummii gaisheta sukayi ta amsa da fara'a d'an hira suka ta6a sannan ummii tace sai zuwa jimawa zaku tafii kenan?"
Ina fa? " yatambayi ummii, sallama da mahaifanta mana, au ummii sai munje?"
Auda haka zaka d'auki yarinya Ka tafii da ita batareda ta ga iyayenta ba."
Zuwa jimawa kubi flight kakaita sannan Idan kundawo kuje Gidan abbanta, kasan sassafe zaku wuce."
Dan haka katashi kuje kayi muku booking."
Amsawa yayi ta to, itakuwa *hanna* farinciki yacikata, hakanne yasa tasacii kallonsa ta gefen ido, ga mamakinta taga damuwa sai taga fuskarsa asake,"
Suna had'a ido yasake mata murmushi sannan yayiwa ummii sallama yafita."
Tashi tayi tanufii d'akin labba, hira sukayi sosai ba ita ta, fitaba sanda yasanar da ita akan tafito sutafii."
Basu dad'e da isa ba su karima suka isoh."
Tayiwa baba, mama da Ammah bqyanii sun fahimceta sannan sanyi alk'awarin riqesu kamar y'ay'ansu harzuwa dawowansu."
Dakyar *hanna* tabar gida harda d'an kukanta MG yasha aikin lallashi Bayan zuhr kad'an suka dawo, sunyi la'asar sannan suka nufii gidan umma, tayi murnar ganinsu, sosai nan da nan tashiga hidima dasu, MG kuwa yasake da ita bakamar yanda yakejin kunyar mama ba."
Kunun aya takawo musu da zobo dayasha cocumber, yasha MG yakeyi yana santii ya kalli *hanna* ya d'aga mata zo6on yace," inafatan kin iya? "
Murgud'a baki tayi tace," Ko na iyama bazanyiba, auhaka kikace? " eh tabashi amsa atakaice, ok zamu ganii, suna tashi tace, umm.... Nace dan Allah muje gidan anty afeeya mana."
Kallonta yayi yace, idanbaki fad'ii sunana ba, ba yanda zamuje, marairaicewa tayi tace yaa yareema muje gidan anty afeeya plz."
Murmushi yayi maikyau wanda sanda gefen kumatunsa yalotsa," yatsa tasa ta danna dai-dai kan dimpull d'in, sanda yatsanta yad'an shiga ciki, murmushi yak'arayi ya lumshe idonsa yanajin sonta cikin jikinsa."
Sun isa gidan anty afeeya sai murna take da ganinsu tunda take da yayan nata bai ta6a zuwa gidanba saiyau ta dalilin matarsa, dan tasan bayin kansa bane." amma tayi farinciki sosai,
Basu dad'e ba suka tashi tafiya, leda guda tabawa *hanna* wanda nikaina bansan na menene ba."
Har gaban motocinsu tarakosu, yaronta namusu byebye."
Sai gidan samha, nan ma basu dad'e ba, sun d'auki hanyar gida, *hanna* tace bazamuje mugaida moddibbo bane?"
Nishi yad'anyi kad'an yace kin tunomin ma, banje masa sallama ba, yayi murna da ganin su sosai, Addu'a yayita musu, daga k'arshe yake tambayar *hanna* inadai tana Addu'a eh ta amsa masa,"
To Allah yamiki albarka ta amsa da amin."
Sai dabb magrib suka yiyo gida, masallaci itakuma ta shiga yiwa ummii sallama saida tayi sallan magrib da isha acan sannan MG yashigo suka koma tare."
K'arfe takwas dai-dai suna falon saiga intisar Ko sallama bbu tayi kawalliya kamar mai zuwa gasar kyau."
Alokacin. MG nakwance acinyar *hanna* tana wasa da gashinsa."
Ranta ya6aci ganin su haka amma tashare dan kilishi tashaida masa cewa har Indai zata ringa zuciya toh bazatacii nasara ba."
Da karai raya iso tazauna ta gaishsahi karaf *hanna* ta amshe tace lpy klau knawarmu yagajiya?"
Takaicine yakamata lallai *hanna* taraina ta itance zata gaidata." Murmushin dole tayi ganin idon MG abud'e, can *hanna* tace plz habeebty dan d'aukomin ruwa afridge, kinjii tafad'a tana dariyar shu'umancii."
Intisar Yi tayi kamar batajii ba, kawai tsinkayan muryan MG tayi yana cewa, kihad'omin da fresh milk, bayadda ta iya haka tatashi tanufii fridge fresh milk kawai tadauko da cup takawo, masa ganin bbu ruwan yasa yace ina ruwan yake? "
Mikomin kikoma kidauko mata, bak'in ciki ne yacikata, dazata miqa masa sanda tad'an rusuna saman boobs d'inta yafito." mistakely idon MG yakai wajan rintsa idanuwansa kawai yayi atake tsikar jikinsa yazuba."
Rintse idanuwansa yayi *hanna* ta cafke gorar tace plz d'aukomin ishirwa nakejii."
Sanda ta galla mata harara sannan ta nufii fridge tad'auko ta dangwara mata."
Aranta tace ohowdai kind'auko."
Tana zaunawa baifii da 5minute ba *hanna* tace dan wanke mun plate dinda mukaacii abincii, guda biyu ne bbu yawa, bak'in ciki kamar yakasheta hararar datakeyiwa *hanna* kuwa kamar idanuwanta su fad'o." kenan 2 minute bata kulava, yace bakiji mai tace miki bane?"
Tana k'unk'uni tatashi tad'auraye, ita arayuwarta ba wanke wanke takeyiba."
Tana gamawa tafito tasamu *hanna* itakad'ai MG yashiga d'aki."
Kallon *hanna* tayi tace bani kikayiwa wulakancii ba? "
Hmm ayanzu bazaki gane matsayinki ba harsai nashigo gidan tana fad'in haka tajuya tafice."
Kulle k'ofa *hanna* tayi, tahaura stairs d'akinta taje tayi wanka tafito sa wata y'ar ficiciyan sleeping dress tayi."
Sannan tayi light off ta kwanta, tasan bbu amfanin rufe k'ofan dan yanada key d'in."
Cikin bacci taji kamar ana kiranta, Bud'e ido tayi sannan ta kunna bedside lamp, MG ne tsaye idanuwansa sun canja kala kamar maijin bacci."
Zama yayi kusa da ita sannan yajawota jikinsa, tana shirin yin magana yahad'e bakinsu waje d'aya."
Taso hanashi amma hakan yafaskara," shin yana mata wasu abubuwa masu wuyar fad'a yasata fara tureshi,"
Yakai hannuwansa cikin rigarta tayi saurin riqe hannun tana kuka, ganin kukanta ya tsananta yasashi saketa yana bata hakuri."
Ahaka bacci yad'auketa."
Da asuba sanda MG yayi wanka kafinnan yayi sallah itakuma tayi sallah, sannan suka wuce aminu kano airport, K'arfe bakwai jirginsu yad'aga zuwa airport."

To be continued

Ur's
*Z33iiyyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, duk wanda yayi sallah yaban ya idar ya karanta Ayatul kursiyu, bayan kowacce sallah, bazai mutu cikin wannan dareba face Allah yagafarta masa duk zunubansa."*

*Manzon Allah zira da amincin Allah sutabbata agareshi yace, duk wanda yakaranta suratul iklas sau koma arana, bazai gushe ba harsai angina masa gida acikin aljanna."*

===============

Page 67

Jirginsu yasauk'a lokacin K'arfe shida 6:00.pm dai-dai a agogon rusia." tun kafin suyi landing motocii sunzo tar6ansu, yanda kasan za'ayi bak'on shugaban k'asa, dan k'asar sunaji dashi sosai, su suka reneshi, sukasan mahimmancinsa,
Wani k'aton estate taga motoccin sun danna kansu ciki, soldier's ne tako ina, kana ganii kasan sun iso yanda mazaje(soldier's) suke zagaya ko'iina sukeyi ta gun's ahannunsu, a'inda taga sunnufa, wani babba daga cikin estate d'in, abakin gidan motocin suka tsaya, Bud'e musu k'ofa akayi, inda yana fitowa suka k'ame, zagayawa yayi ya kamo hannun *hanna* har zuwa bakin gidan, itadai *hanna* takasa magana amma zata iya cewa Ko a pic bata ganii ba, amma gajiya yahanata tsayawa ta kalla, wani soldier ne dake tsaye abakin k'ofan yasa wani card a k'ofan bud'ewa tayi sannan MG yaja hannun *hanna* suka shiga, sun gajii liqis, d'akin su dake k'asa suka sauka dan hawa saman aikine."
Suna shiga *hanna* tazube akan bed, da kallo MG yabita, baitsayaba yawuce toilet yayi wanka had'eda d'auro alwala, fitowarsa yasamu *hanna* harda fara bacci, suka da ita yamaytsa yasa hannu yawatsa mata sauran ruwan dake jikin gashin kansa."
Firgigit tatashi tana mutsuttsuka ido, tana ganin MG taturo baki ita adole tana bacci yatsheta." Tashi ki shiga wanka, yafad'a, nida kabari natashi tukunna *hanna* tace," zaro ido yayi yace kinsan sallolinda ke kanki kuwa?"
Tashi kiyi wanka muyi sallah nima baccin zanyi."
Tashi tayi idanuwanta yasauk'a akan packs d'in da ke cikin sa, aranta tana fad'in komai n MG unique ne, Ko a wrestler's d footbooller's bata ta6a ganin pack's kamar nashi ba, yanda kasan anjerasu, kowanne d'aya nabin d'aya." ganin ta tsaya tana kallon packs d'insa yayi murmushi mai kyau wanda sanda kumatunsa suka lotsa, aransa yace yarinya zaki shigo hannu ma." afili kuma yace kina kallon yanda kikayi biting d'ina Ko?" lakatan hancinta yayi yace aibakya jin magana."
Rud'ewa tayi tafara k'ame k'ame, dan tasan yagane batabon take kallo ba." magana take shirinyi yasa yatsunsa biyu yarufe bakin yace shiiiishhh, tashi kishiga wanka, tashi tayi tanufii toilet tana k'unkuni, tana cewa, sai ya wani fitowa damutane d'aki dgashi sai towel, Ko kunya batajii, sarai yajita amma yashare, yacigaba da zura jallabiyansa." Ta dad'e tana wanka sannan ta saka hannunta zata ciro kayanta dake jikin switch, garin janyo kayan ta kunna shower, aikuwa shaaraff yajike kayan."
Takaicii ne yacikata ganin duk kayan sunjike sai towel, danma towel d'in nada d'an girma, tafii 30 minute, kafin ta iya fitowa, tana tafiya tanajan gefen towel d'in sannan ta dukun kune gaban towel d'in."
Lokacin data fito MG harya idar da sallolinsa, yana zaune abakin gado."
Kallo yake K'are mata, yanda yaga lamps d'inta awaje yasashi tsintar kansa cikin wani yanayii."
Tashi yayi yafara nufota, ganin haka tafara jahh da baya, shima biyota yakeyi, tajuya da niyar gudu kawai yacafkota, girgiza kai tafayi, yajawota yahad'ata da jikinsa, babban yatsansa yasa yanna zagaye lips d'inta yace, wa kika cewa marar kunya?"
Shiru tayi magana, matse lips d'inta yayi da yatsunsa biyu, sanda tad'nyi k'ara yace badake nakeyi ba?"
Nan ma shiru bbu magana idanuwanta sunyi zuru-zuru, yace ok bari ingwada miki k'arshen rashin kunya, yana fad'in haka yasa hannu yafara kok'arin kunce towel d'in."
Xaro ido tayi tana girgiza kai sai Alokacin tasamu bakin magana tace dan Allah kayi hakurii, wallhy bazan sake ba, zaki sake yace aibakyajin magana, Allah kuwa bazan sake ba."
Brushing lips dinsa yayi akan nata yace kima sake, sannan ya saketa, yace kije kiyi sallah, sanda tarama duk wani sallolin dake kanta, ta yi addu'oii tace wai mutuminnan meyake nufiine?"
Badai d'aki daya zanzauna dashi ba."
Ya lumshe idanuwansa yayi pillow da hannayensa, taje kansa tatsaya, jin mutum akansa yasashi bud'e ido, yace uhmmm, inane d'akina?" tace dashi, murmushi yayi yace kibarii gobe inza6a mana, amma yanzu bacci nakeji, nikuma yunwa nakeji tafad'ii,"
Tashi yayi yad'auko snacks da drinks yajonata dashi, harta fara cii, tajuya takalleshi tace kai bakajin yunwa ne?"
Injii yabata amsa takaice, to meyasa bazakacii abincinba."bacci nakejii saina tashii, ammm,,,,, yakatse da shiiiii gamacii kizo mu kwanta bansan surutu, iya yanda zata iya tacii, sannan tabar sauran tazo tashige bargo dake garin da sanyi, bacci sukayi sosai Basu suka farkaba sai cikin dare, nanma sallane tatadasu na isa dan basuyita ba."
Matsa masa tayi sanda yacii abincii, dan dama tun sunkusa esowa aka tanda musu abincii kala-kala, Ka d'an yataba, sannan itama yasata tacii , da asubama agida MG yayi sallah tareda *hanna* sanda sukayi azkhar da karatun qur'ani, sannan suka koma bacci,"
Sai wajen 8 suka tashi, suka samu anshirya musu breakfast, abaki tabashi kamar kullum shima yabata sannan sukayi wanka suka shirya."
MG baibar anbar kowa yafara shigowaba acewarshi, baihutaba tu kunna."
Daukan wayanshi yayi yaga misscall dayawa, da ummii su labba, amma na intisar yafii yawa, d'aya bayan d'aya yafara kiransu, yana shaida musu isowar su."
Daga k'arshe yakira intisarr, yafad'a mata ya iso yaga misscall d'inta yagode, da tad'ii taso rikeshi amma, yanuna mata yagajii dayawa bai hutq ba, sallama tamasa, sannan yakatse wayar."
Kallon *hanna* dake gefensa yayi yaga hankalinta baya kansa yasauke ajiyar zuciya."
Daki yanufa yashirya cikin kakin sojojinda yayi matuk'ar kar6ansa, yafito Kallo, tabbishi dashi tace ina zakaaje?"
Office dear am srry, bazan dad'e ba zandawo kinjii, nayiwa shahid magana zaituro matarsa, dai-dai ita yazo yamata peck agoshi, sannan yad'an zugunna dai-dai lips d'inta yamata light kiss, yace bye take care dear."
Batace komaiba haryazo bakin k'ofa ya tsinkayo muryarta tana cewa, Allah yakareka, tsayawa yayi cakk wani sanyi ya ziyarceshi hak'ika yajii dad'ii wannan addu'a, murmushi yamata sannan yafice." Su karima kwana biyu kawai sukayi da mama wata irin shakuwa ta shiga tsakaninsu, jinta sukeyi kamar mahaifiyarsu."
Kula kuwa suna samu dai-dai gwargwadoo."
Haka Ammah ma nakula dasu, sai baba shima yana iya bakin, k'ok'arinsa, sosai yaran suke bashi tausayi."


Su senator bbu irin neman dabasuyi ba amma bbu su bbu labarinsu, komai ya canja."
Dan sun tabbata akwai shedu masu k'arfii agun yaran."

Itakuwa hafsat da c_bilal soyayya tayi k'arfii, yanzu haka yadameta akan yanaso yasamu iyayensa, itakuma tabshi dama, ya shaida mata wannan tafiyar ta sukayi zai wuce, dake shii d'an libya ne."
Dama tun bikin yadameta akan yanaso yaje gaida iyeyenta, ta shaida musu cewa sai angama, da aka gama yace kwana 3 kenan amma taki amincewa ganin haka yasata bashi dama kawai."
Itakuwa *hanna* da zaman kad'aicii yadameta, tad'auki wayanta tayi ta kiran y'an gidansu daganan takoma kan su ummii."
Sai can matar shashin tashigo, sanda sukasha hira sai kusan 3 MG yadawo."

To be continued

Ur's

Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku koyarda yaranku alqur'anii, dominshi lallai mai karanta qul'anii, yace (fii zillillahi) yana cikin inuwar Allah, yauma da (zilla illa zillahu) yace ranarda bbu wata inuwa sai inuwar Allah, wato ranar qiyama, Allah kabamu ikon karanta alqur'anii, ameen ya Allah*

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku ringa tuba zuwaga Allah, wato karinga karanta astagfirullah wa'atubu ilaik, kana qaskantarda kanka zuwa gareshi, koda sau d'ari arana d'aya."*

================

Page 68

*
Sai kusan 3:00pm kafin MG yadawo gida, ganin dawowarsa yasa matar shahid yimusu sallama ta fita, k'arasawa yayi wajan *hanna* data turo baki kamar zai ta6o k'ofa, dariya yayi ya Girgiza, kai yace yar rigimata anfara kenan, k'arasawa yayi tajuyar dakai gefe, yana murmushi yatar6o fuskanta yace, beb yane turo baki tak'arayi, yace ko yunwa kikeji?"
Kamar zatayi kuka tace bakai bane, nine nayi meh?"
Katafii kace zaka dawo dawurii kuma kak'ii dawowa,"
Owhh srry dear kinsan nikaina bansan zansamu aikii hakaba, amma ai duk laipynki ne, laipyna kuma?"
Eh laipynki ne mana tunda naje Nigeria kikak'ii ki barnii harsanda na auroki tukunna, kinsan cewa 6 month kenan banzo k'asarnanba?" nazo nasamu matsala dayawwa, yanzu dole sainayi making dinsu up,"
Dan haka yanzu kinga ai ba laipyna bane."
Sake fuska tayi tace tom muje kacii abincii, ke kincii ne?"
yatambayeta A'a banciiba inajirankane, ok tom muje kimin wanka sai incii abincii."
Tabb mujedai kayi wanka, kafin ka yi sai inhad'a mana abincinn,"
Girgiza kai yayi yace wataran basaina roqa bama."
Ta6e baki tayi tace ai watarana kace."
Haka yashiga wanka tafito masa da kayanda zaisa, ta ahjiye akan bed, tafita tashirya musu abincii."
Fitowa yayi da armless shirt dakuma 3quater, k'arasowa yayi dining d'in , yanacewa beb baki tausayina kikabanii wannan kayan, ana sanyii fahh."
Tabace komaiba haryazo yazauna, zuba abincin tayi aplate d'aya kuma d'an kad'an, kallonta yayi yace ya kika zuba kad'an?"
Ni bazanciba tabashi amsa atakaice, bazakiciba kuma?"
Eh tace,"
Meyasa to?"
Nifa banta6a cin irin wannan abincinba."
Kallon abincin yayi sai alokacin yatuno cewa itafa bata saba cin wannan abincin ba,"
Tashi taga yayi, tace kazauna kacii mana, A'a yabata amsa atakaice tace to meyasa, bazan iyacinn wani abuu sweetyna bataciiba, je kid'auko mayafinki mufita na nema miki abincii, toh tace sannan takoma, shikuma yashiga yad'auko fanko na jallabiya sabuwa yabud'e yasaka, itama tafito suka fice,"
Had'eda sojojinsa, wanda bai ebii dayawaba kawai ya ebii wanda zasu rakashine, dan bbu halii yatafii shikad'ai."
Ahanya sai zuba masa labarii takeyii yayi shiru, daga alamu akwai abunda yake tunani."
Har suka iso bakn wani k'aton mall wanda zaiyi mata shopping na mak'ulashe."
Har *hanna* tabd'e k'ofa zata fita yariqo hannunta yace, kijiranii mana sarkin y'an saurrr,,,,,, aibaki k'arsaba yajii k'aran harbii wanda da'alamu harbin wajensu ake hara."
Lokacii d'aya kuma aka bud'ewa motocin wuta sosai, tako ina harbii akeyi har yakaiga anharbii, daywa daga cikin sojojinsa."
Shikuma *hanna* kawai yake tunani yariqe kanta yakwantar k'asa, itakuwa *hanna* 6arii kawai jikinta yakeyii, sai kuka takeyi tabi tad'agawa MG hankali, yarasa yanda zaiyii, yanaso yafita amma ta duk'unk'uneshi."
Dakyar yasamu yab'anbare yace ta rufe idanuwanta, ta kuma toahe kunnanta kada ta bud'e saitajiishii, d'aga masa kai tayi, yace yaewa rufe, dank'e idanuwan ta tayi sjlhikuma yabud'e tad'ayan gefen zai fita, dan dama duk soldier's dinsa sunfita saurashi kad'ai, jin karara bud'e kofa yasata bud'e idanuwa tace, inazakaje?"
Plz karka futa zasu kasheka,murmushi yayi kawai yace, ilove u yasakai yafice, yarufo mata k'ofar, garam, itakuwa dake motar bullet proof ne yasata k'in kwanta, sai juye juye takeyii, neman MG kawai takeyi, can ta hango lokacinda c.Ahmad ya cillo masa bindiga, MG yamatuk'ar harzuqa ganin yanda wasu dage cikin sojojinsa akwance, ga mutanen garii yanda abun yarutsa dasuu, ta wajan da mutanen suke kawai MG yanufa, harbi kawai yakeyii, duk wanda yaharba baya harbinsa awajenda zai tashii, kisa kawai yakeyi nana danan hankalin *hanna* yatashi ganin yanda MG ke kisa ko alamun imanii bbu, wata irin tsanarsace ta d'arsu aranta, Kukan yak'ii zuwa mata gabaki d'aya, aikuwa sai numfashinta yafara sama-sama, acikin motar ta sulale ta sumee ko numfashii bbu."
Su kuwa MG yad'auki 30minute kafin yagama clearing komai, mutum d'qya suka barii araye, a''inda zasu bincikeshi dansusan wajen zamansu,"
Alokacin aka fara d'bar wanda suka samu raunuka, suka yi asibiti dashi, acikin sojoji, bbu wanda yarsu. Saidai munanan raunuka, su kuwa sauran mutane yaro d'ya dakuma wani mutum sunmutu,
Yana bud'e kofa yaga *hanna* ahaka, dasaurii yasa hannu ya d'aukota, bayadda beyiba amma *hanna* ko motsii, ambulance yanufa yasata duk hanklinsa atashe, ko numfashi batayi yad'aurata akan bed d'in nan likitocii suka shiga vata taimako kafin a''isa asibiti."
Hannunsa yaduba ynada yabacii da jini, tsorone yakamashi, badai anharbeta nan danan MG yafara surutai kamar wanda yazauce, yanayii yana, hucii, idanuwansa sunkad'a sunyii jajirr, kamar jinii ganin dagske jinin daga jikinta yake,
Sun d'auki 20 kafin suka is hospital, dama tuntunii ansan da zuwansu, ana isa suka karbi *hanna* suka shiga bata taimakoo."

To be contineud

Ur's
Z33yyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r



*Manzon Allah tsira da amincin Allah Su tabbata agareshi yace, har indai kakaranta wannan addu'ar da safe."* ```Allah humma innii as'alukal jannah, wama yuk'arribunii ilaiha min qaulin wa amal, wa a'uzubika minal narr, wama yuk'arribunii ilaiha min qaulin wa amal."```
*Bazakq gushe kana karanta wannan addu'ar ba, face Aljannah tayi addu'a tace, ya Allah ina roko ka kawo wannan Bawa naka cikina, wuta sai tayi addu'a tace Allah ka kare wannan Bawa naka daga shiga cikina."*

*Akwai wani lokacii da wani mutum yazo wajan Manzon Allah yace ya rasulillahi, inaso kabanii shawara, sai Manzon Allah yace masa *(la tagdabb)* *kada kayii fushii, sai wannan mutumi yak'ara cewa ya habibullah inaso kabanii shawara, thumma k'ala rasulillahi *(lah tagdabb)* *kada kayii fushii, sanda sukayi haka har sau uku da Manzon Allah."*
*Manzon Allah (SWA) yace ku nemi tsarii daga fushii tahanyar karanata a''zuubillahi minal shaid'anurra jimm."*
*Allah karabamu da yinn fushii dakuma yanke hukuncii cikin fushii." Ameen ya Allah."*

================

Page 69

*
Likitocii Basu dad'e akanta ba suka fito, suna fitowa wajen MG suka nufa. Babban liktanne yace, Major ka kwantar da hankalinka, she's out off risk now, but tana buk'atar rest, for about 2hour's danta razana."
Haryanzu hankalinshi ba akwance yakeba."
Tunaninsa jinin dayaganii ajikinta nameye. riqe hannun doctor yayi yace jininda take zubarwafa?" badai harbinta akayi ba?."
Girgiza kai liktan yayi yace, tsoratan datayii ne yasa, mensturation d'inta yazo, a wannan lokacin, dake date d'in yakusa yasa jinin ya matso kusa, kuma dalilin tsorata datayii yasashi tsinkewa, amma bayan haka bbu komai, sai alokacin MG yafitar d numfashi yana furta Alhmdllhy kawai dan bbu abinda zai iya cewa."
D'akinda take yawuce, yana bud'e k'ofar da sassafar yak'arasa bakin gadon, yariqe hannunta, itakuma tana baccinta, numfashinta nasauka ahankalii."
Fuskanta yayi fayau, bakinsa yakai kan goshinta ya sumbata, yak'ureta da ido kawai."
Wayrshice tayi k'ara, dube - dube yafara danshi baiyi tunanin cewa wayarsa na aljihunsa ba."
Jin k'arar ajikinsa yasa yakai hannunsa aljihu, yana ta6awa kuwa yajita cirowa yayi, nan ake gayamasa meeting nanda 3hour,"
Kallon *hanna* yayi duk saiyajii bbu dad'ii, kasan cewaar dole yatafii kan lokacin yacika, hakan yana nufiin bazata tashii agabansa ba kenan."
Wani d'an siririn tsaki yaja wanda saida yafito fili duk saiyajii ransa ya6acii dan baiso ace yarabu da *hanna* kona secound d'aya balle tanacikin wannan halin."
Yakusan 1hour ahaka Jin kiran sallan magrib ya tuno ko la'asar baiyiba."
Tashii yayi ya shiga toilet,yad'auro alwala, dake da sabon carfet ashimfid'e sai yayi sallan la'asar akai sannan yagabatar da magrib."
Dake soldirer's d'insama asibitin daa akawosu kenan yasashi fita yadubasu kowanne, wasu harsun farfad'o, wasu kuma haryanzu bbu alamun farfad'owa."yana komawa d'akin da *hanna* take shida wasu sojojin da aka turo masa daga baya, had'uwa sukayi da abid dake zuwa shida matarsa da d'ansu d'aya."
Ganin matar abid yasa shi, tafiya amma dakyar dan hankalinsa yanakan *hanna* shida abid suka juya suka tafii, Su uku suka had'a motocinsu da sojojin Su zuwa wajan meeting d'in."
Sun d'auki awowi dayawa wajan meeting d'in, awajanne ake shaida musu cewa yanda aka musu da cewa nan da 1month akeso sukawo
k'arshen wannan terrorism d'in, d'an Sun kashe sojojin dayawa da musu mulki, a wannan karan suka kawowa MG harii wanda k'asahen dayawa bazasu iya taasashiba, gwara, Su fataucesu tun kafin dawowarsu."
Ahaka Ahaka aka tashii a meeting d'in." Alokacin *hanna* tayi kusan 2hour's datashi, ganin tafarfad'o bbu MG awajan wani bak'in ciki yakamata wato bazai iyajiranta tafarka ba kenan?"
Zai tafii damuwarsa."
Suna barin wajan bbu yanda basuyi da MG ba ko gida yayi ya, gani yakeyi kamar yayi shekara baiga *hanna* ba yasan aduk yanda take yanzu tafarka." da d'an saurinsa ya shiga

Please Login or Register in order to submit comment