Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yakeyi yama kasan cewa komai
"Nace ka sallameni malam nikan hanya nake nakuma rigada na shirya" zuwa yayi gabanta yana kallonta kallo daya zaka masa ka gano cewar hankalinsa baya jikinsa

"Baby meye haka wai? Nine nace dake bana sanki? Wlhy ina sanki hafsat ina sanki sosai ba kadan ba,tun ranar dana fara ganinki naji ina sanki dan Allah ki janye wannan maganar" murtuqe fuska tayi

"Na rantse da Allah yau senaje gidan mu, tayaya ma kai bakayi wasa da agreement namu na farko ba ni zanyi yanzu,ka manta roqon dana maka amma ka nace ko ka manta har tsohon my suruki to be yaje ya roqeka amma kayi mirsisi shan sigarin akuya,wlhy Allah tu da baka sona yau sena tafi" zare idanshi

"Hafsa rantsuwa fa kike ta kwalawa? Cewa namiki bana sanki wlhy ina sanki sosai fiye da tunaninki,bakya ganin yanda nake kula wa dake hafsat na?" shwqeqe ta kalleshi
."kake dai kulawa na cikinka dake jikina J.A amma bani ba" mamakin jin takirashi da wannan sunan ya kasheshi a tsaye ya kasa koda motsi, haka taja akwatunanta kwaya biyu tayi gaba dasu se waje,shikam ma yana tsaye a gun tamkar an dasashi yakasa koda motsi sabida sam be kawo zata masa hakan ba,kuma ya hango seriousness a idanta,mota ta figa tsiyace tayi waje.......

    Gidan Abba haris tawa kanta masauki, a gaban gidan ta ganshi zaune yana karatun news paper,ganinta da akwatuna ya sanya gabanshi fad'uwa sabida dama suna tsammanin badan Allah yayi wannan auren ba,da sauri yazo ya karbi daya sukaje parlor seda suka gama gaisawa sannan yace

"Lapiya dai kuleken abba da asubannan da akwatuna haka?" murmushin qarya tayi "Abba dama zeyi tafiyane kusan wata biyu, shine yace tunda lapiya be ishan ba nazo gidannan kanya dawo" wani ajiyar zuciya ya sauke sannan yace yana fara'a

"Lallai kam hakan ya dace tunda kinyi nauyi" haka tashiga ciki se murna su khairi keyi dajin zata musu watanni biyu. Tunda safiyarnan yake kiran wayanta baya samu duk ya damu,da yamma ya shirya yaje gidan daddy a tsammaninshi tana can,ganin an masa tarba me kyau ana tambayar sa yasu hafsa se jikinsa ya qara yin sanyi, haka ya musu sallama sannan yafito ya nufi gidan Abba haris, koda abba ya ganshi mamaki yayi don kuwa hafsat cewa ta masa yama wuce,ya kalleshi bayan sun gaisa yace dashi

"Ashe ka dawo,tace damu watanni biyu zakayi a tafiyar shiyasa kace tazo gida,ko tafiyar ta fasu ne?" Take ya gano b'oyewa iyayen ta gaskian maganar tayi sosa kanshi yayi "Ea wato Abba tafiyar ce dai ta fasu, shine harnaje kaduna na dawo senan da sati daya"

"A toto Allah ya kaimu,tana ciki kuwa bismillah kaje parlor na na maka kiranta" haka ya wuce jiki a sanyaye yana yaba wayo irin na yarinyar wato ma cewa tawa iyayenta tafiya zeyi,yana zaune ta shigo tana turin ciki,ko sallama bata masa yau,kallonta yayi tazo ta zauna nesa dashi sosai, tasowa yayi cikeda da tsanaki ya zauna kusa da ita ya kamo hannun ta yace "Mesa zakiwa Abba qarya? Mesa bakiyi maganar ainahin abinda ya faru ba?" turo baki tayi tace bayan ta had'e girar sama data qasa

"Kai ba kanada baki ba,mesa baka sanar dasu takardar sakina ka cike ba idan mukayi wata shida da aure,ka sani wlhy muhammad bazan maka lamuni ba,nika rubutamun takar dar saki na in huta da wannan rayuwar" Sassauta murya yayi yace

"Haba mana hafsat na,dan Allah ki dena wannan zancen,tsakanina dake har gaban abada muna tare,mutuka raba" kallon shi tayi

"yaa muhammad kasan wai me ake nufi da haqiqani? Tofa ni iyakar gaskia ta kenan,sedai kotu ta raba mun aurena dakai" Langwab'e kanshi yayi ya qasqantar da kai " Hafsat dan Allah kiyi hakuri,wlhy kece hasken rayuwata,kuma ki dena cewa bana sanki wlhy nafi sanki fiye da kaina da komai ma" Miqewa tayi

"Ni banida lokacin ka,kaje ka aikomun da takardar sakina" ta barshi gun a zaune tayi ciki, a kunnen Abba yaji komai,yakuma fahimci da matsala karya suka masa,bari yayi yaga iya gudun ruwansu dukansu danya fahimci muhammad bawai niyyar sakin ne dashi ba.

Haka dai muhammad yafi sati biyu yana yawo kullum seya yiwa hafsat magiya,sunbar su Abba akan yana zuwa dubata ne wai ayyuka sun mata yawa gwara ta zauna anan,yaudai dayaje yaga hafsat borin nata yafi na kullum se kawai ya wuce gidansu,kai tsaye part d'in mahaifiyarshi ya wuce tana zaune ta idar da sallah,kallonsa tayi tace

"Baban mamana lapiya dai?" dafe kanshi yayi yace

"Ammy Hafsat ce" da mamaki ta kalleshi "Meya samu hafsat me sunan me gida?" Hawayen daine suka kwaranyo daga idanshi dayaketa tarewa,kwashe komai yayi ya sanar da ita tun daga farko haduwarsu har kawo wannan abun daya faru

"Haba me sunan me gida,tayaya ina ganinka da hankali zaka aikata hakan? Da iliminka da komai,zaka je kayi auren yarjeje niya hadda kafewa da iyayen yarinyar suma roqeka,shiyasa mana akayi aure cikin qanqanin lokaci wlhy ka bani kunya kuma ni maza ka bani wuri" da sauri ya d'ago ya kalleta yace cikin rudu

"Ammy karkimun haka,kece gatana banida kowa seke,dan Allah ki baiwa hafsat hakuri wlhy Ammy ina santa sosai bazan iya zama babu ita ba" kallonshi tayi sosai ta jima tana nazarin kalamanshi sannan da yanayin shi,saboda bazata iya tuna when last taga yana kuka ba lallai lamarin babbane

"Yanzu ya kakeso ayi?"

"Ammy kije ki baiwa hafsat haquri,cewa fa tayi lallai sedai muje court" kan wani yayi magana se kawai wayanshi yayi qara,hafsa ce da sauri ya d'aga sabida batama d'aga wayarshi

"Wai kazo inji Abba haris" tafada da kukan ta da komai,gayawa Ammy yayi ta ce ya jira suje tare.

Koda sukaje Abba haris fad'a sosai yayiwa muhammad da hafsat sannan yace ko bayan ranshi karyaji ana zancen wannan agreements din kuma lallai hafsa seyaci mata mutunci,haka suka kwasa suka wuce gida Hafsat tanata uban kuka,acan ma Ammy hakuri ta ringa bata seda taga ta sauka sannan ta musu sallama.

Cikin dare sun kwanta batare da kowa yawa dan uwansa magana ba,se kawai hafsat ta tashi tayita uban kuka,tana tausayawa kanta sabida ita kadai tasan wuyar datasha sabida rashin muhammad kusa da ita ta kasa gane wane kalan baqin jinine da ita maza basa santa,jin kukanta ya sanya ya tashi zaune,janyota yayi jikinsa yace

"Haba hafsat,yanzu tsabar k'iyayyar da kikemun ne ya sanya kika zauna tsakiyan dare kina kuka,inama ace ina hanyar dazan sassauta miki wannan azabar wlhy danayi bazan iya rayuwa baki ba hafsat kece farin cikina wlhy ina matukar qaunarki ki yarda dani,ina sanki fiyeda tunaninki" banza ta masa ya riqota ya juyoda ita ta fuskan cesa sosai

"Menene damuwanki dani hafsat? Mena miki wanda bakyaso? Mesa bakya sona"

"yaa muhammad tsoro nakeji wlhy tsoro nakeji" hannunshi ya sanya ya d'ago mata hab'a

"meyake bai tsoro? Tsoron me kikeji hafsat?"

"Ina tsoron son danake maka,ina mamakin qaunar danake maka,ina mamakin zuciya ta,yanda nakeji game dakai ban tab'a jin hakan gameda ko wane namiji ba,wai kasan sanda nake gida bana bacci,juyi nake ina tunaninka,Idan ma na samu baccin ya d'aukeni yinshi nakeyi cikeda mafarkai barkatai duk naka,na saba da kwanci cikin ni'imtaccen jikin kannan,bana iya cin abunci sabida na saba munacin abincin a k'warya d'aya bana iya komai,wankan ma da kakemun bana iya yiwa kaina,kalli fa duk nayi baqi,yaa muhammad baka kula na rame ba,dan Allah karkamun kamar sauran maza ka soni niba dodo bace mutum ce,ka qaunaceni niba jab'a bace bare kace zaka guji wari,wlhy yaa muhammd se bayan naje gida na gano rayuwata a tarwatse take idan baka cikinta" Wani sanyi ne yaji yana ratsa ilahirin jikinshi rungumeta yayi tsaaam ya manna sumba a wuya

"Ina sanki fiyeda tunaninki,ina qaunarki fiyeda yanda danakewa kaina,bakida ta biyu a wurina kuma bazaki taba samu va,wlhy ki yarda dani hafsat ina sanki sosai ki dena tsoro na ina kuma qaunarki fiyeda tunanin me tunani" murmushi ta masa,ta narke fuska sosai cikin shagwab'a tace

"Yaa muhammad Nayi misaing nama wlhy,nasha wahala plss nika bani insha"

"Bayan kin gama bani wahala,rashin na kusan sati biyu da kwanaki abana iya runtswa sena rama bazan baki ba" kwantar da kanta tayi saman qirjinsa

"Dan Allah ka bani harshenka in tsotsa,nayi missing tsotsarshi sosai,duk sanda zansh swt sabida ya debemun kewar shi senaji taste din ba iri daya ba sam, kuma inaso insha wannan ta daura yatsanta saman lips nashi, da wannan ta nuna breast dinshi da kuma" seta rufe fuskarta da tafukan hannayenta duka biyu, dago da kanta yayi ya cura bakinshi acikin nata mamaki ta bashi yanda ta kaiwa harshensa cafka,tashiga tsotsa sekace wata zararriya, baji ba gani haka ta lasheshi,harshenta ne har saman wuyansa da kunnensa ranar dai muhammad ne ya zama starin mota itako driver,Har yan twins dinshi na qasan abar tabi tana tsotsa tana wasa da dasu, ihun dadi kam ya shashi ba adadi,daga qarshe suka faranta ran junansu basu suka saurarawa juna ba seda suka gaji over sannan tukunna,da shagwaba tace ita bacci zatayi dakyar ya lallab'ata tayi wanka,har sun kwanta tace dashi

"yaa muhammad dan Allah duk abinda na maka wanda na sani da wanda ban saniba ka yafemun,kuma ko bayan bananan ka roqar mun yafiyar kowa,haka kawai se in riqajin kamar mutuwa zanyi" kallonta sosai yayi sannan yace bayn ya rungumeta "Meya kawo wannan maganar kuma hafsat na? Dan Allah ki dena inshaa Allah bazaki mutu yanzu ba" murnushi dai ta masa batace komai ba.

Da Asuba juyin duniya yayi hafsa ta tashi tayi sallah amma shiru,haryaje masallaci ya dawo bata farka ba,ya dinga tashinta amma ina koda ya birki tota se kumfa yagani a bakinta idanta ya juye yayi fari fat ba alamun numfashi a tare da ita....

Mom Nu'aiym
[2/23, 8:56 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

35
Gaba d'aya muhammad hankalinshi ya gama tashi, da gudunshi kuwa yayi hanyar waje,buzun megadinsu yace wa

"Bani gawayi da sauri bani gawayi" cikin rashin fahimta me gadin yace "Ranka shi dad'e Me wuta kho mara hi?" cikin takaici yace mara dan Allah yi maza ka daka mun me yawa yanzunnan sauri nake,dashi aka daka gawayin yaje ya jute a cup ya zuba ruwan dimi, da sauri ya dawo ya goge mata baki ya ringa sanya cokali yana mata d'urensa a baki gashi bata cikin hayyacin ta, haka harya samu ta hafiye fiye da rabin shi,aikam segashi tafara amai me baqi da kore sosai sosai, tun tana iya yunkurawa harta soma yinsa daga kwance ganin wannan jiran baze haifar masa da komai ba ya sanya ya kwashe ta xuwa asibiti ya gano poison taci,duk ya gama diriri cewa kuma tunaninsa ya tsaya cak, karb'ar gaggawa aka mata a asibiti,kuma atake suka gano poison ne taci a abunci kuma me yawan gaske,muhammad na tsaye yana jiran fitowar doctor's d'in,waya aka masa akan ga Ammy tanata fitar da kumfa a baki,she's unconcious ma self,kukan gaske ya saka ya sanya aka kawo masa ita a wannan asibitin,poison iri daya suka sha,kuma irin wanda yake dadewa yana zagayar jikine kafin yafara aiki, Ita dai kam Ammy an samo matsala sabida yashiga jikinta sosai amma ita dai da sauqi,dama yana kashe wa slowly within 24 hours Allah yasa anyi saurin ganewa aka kawosu asibiti before d time,hafsat ce da sauqi sedai zasuyi inducing nata ta haihu sabida babyn ya mutu already,muhammad yasha kuka inda atake ya soma tunanin inda sukaci abinci jiya atare,sabida police report da ake buqata, se kaiwa da kawo wa yakeyi a parlor yabaro asibitin, yasan sunsha lemo gidansu hafsat amma banda hafsat shida Ammy ne kawai, in hakane shida ita ya dace su kamu banda hafsat,yama rasa tunanin dazeyi gaba d'aya,zama yayi ya dafe kanshi,can kuma se gabanshi ya fad'i tunawan da yayi an kawo musu yoghurt anan b'ngaren na hafsat dasuka dawo jiya kuma shi be shaba,sabida baya shan abu me sugar se sugar free,ko lemon na gidansu hafsat sparkling soda ne kawai yasha, zabura yayi yaje ya samu hasano,wacce itace ta kawo drink d'in,kallonta sosai yayi ya murtuqe fuska yace

"Wannan milk da kika kawowa Ammy na dakuma hafsat jiya damuka dawo,daga ina ya fito?" Cikin rashin damuwa tace

"Da safe ne jiya Karime tazo dasu guda biyu,tace wai kaine kace ta kawo nan kuma kar wanda yasha se hajiya natane,shine jiya naga Ammy babban baquwane kuma nasan batashan cock shika dai ne kuma a gidan se wannan shine na kawo musu daya daga cikin madarar" kallon sosai ya mata jeki ki kiramun karimen, miqewa tayi suka dawo tare da karimen

"Waye ya baki madarar dakika kawo kika ce nine na baki kawo? Kuma yaushe mukayi dake cewar kar wanda yasha na hafsa ne?" ita dinma dai cikin rashin damuwa tace

"yallab'ai ai haj zainab ce tace kaine kace abani in kawo,har cewa nayi da itan ai haj hafsat bata nan tace dani zata dawo ne a ranar wai shiyasa na isar da saqon naka" nisawa yayi ya soma gano da babbar matsala sabida wlhy ko zainab seta fuskanci hukunci

"Ke hasano sanar dani ina dayar madarar da sauran wacce suka sha jiya?" gyaran zama tayi.

"Suna nan acikin fridge har sauran rabin ma" "Jeki kawon su yanzu,ke kuma karime karbo kizo muje wurin zeezee din" Da sauri sukayj yanda yace....

A tsaye suke ya miqa mata madarar yace k'arbi kisha wannan,saqon dana baki ki kaiwa hafsat ne,tasha kuma ya mata aiki sosai,inda kika taimaka ma har Ammy tasha kuma duk sun kamu da sharrin ki,se kema kisha yanzu in ga ko zeyi aiki a naki jikin" zaro danta tayi waje,cikin tsiwa tace

"Wlhy bazan shaba,kuma Allah ya sanya cikin ya zube gaba daya" be fahimci kalamanta ba ya sanya hannu ya kwasheta da kyakyawan mari yace cikin qaraji

"Shine zaki zomun da hauka,shine zakiyi poisoning matana? Meta miki zaki kashe tq? Yanzu gashi sabida wani gruges na banza zaki mun hauka ki hada har uwata,rashin hankakin naki har ya kaiki ga tunanin yin kisan kai?" zare idanta tayi jin ya ambaci kisa tace

"Nashiga ukuna ni zainab wlhy ni ban saka maganin kisa anan ba,na zubewar ciki ne kawai na saka mata" wanketa yayi da wani marin

"shine zasuna riqan fitar da kumfa a baki,shine likitoci zasu tabbatar cewar deadly poison ne? Kuma inna zubar da cikine ya akayi yayi affecting har Ammy? Idan na zubar da cikine kema karbi kisha muga yanda ze miki" kin sha tayi se kuka da take tana rantse rantse akan na zubar da cikine, a fusace yace

"Zanje da madarar nan aduba wlhy sena hallaka ki idan hakanne" yana barin dakin ta janyo wayarta ta kira qawarta data kawo mata maganin datake iqirarin na zubar da cikine wato *HALEMAH SHAMMAZ*.

Mom Nu'aiym
[2/25, 9:03 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*


36
Da madarar yaje asibitin,gwajin farko aka tabbatar itace,hafsa tasha baqar wahala sabi acikinta aka yayyakan yaron cikin kusan 6 month ya soma girma sosai, haka aka ciro mata shi,kuka kam tasha shi,muhammad kuwa be duba dan gantakar dake tsakaninsa da zee ba ya sanya aka damqeta zuwa police station daga ita har qawarta haleema kuwa......

Ammy taji sauqi ba laifi sedai kam ita nata yazo da gaddama sabida hawan jininta ya tashi sosai kuma yaqi sauka,sedai adua,a bangaren hafsat kuwa kwance take tana sharar kwallah,ba wai wahalan datasha ba mutuwar yaron cikinta, sosai ta qwallafa ranta akan wannan cikin, tana nan khairii nata mata sannu sega muhammad nan, ficewa sukai gaba daya suka bar musu dakin, da sauri ta miqe zaune,shi kuwa ya kama hannunta ya riqe tausayinta ya sanya ya kasa maganq,rungume shi tayi tace


"Yaa muhammad nashiga uku nq" tsamm ya qara matse ta ajikinshi yanajin tsananin tausayinta da sabuwar kaunarta na ratsa ilahirin jikinshi

"Noo plss hafsat stop saying that baki shiga komai ba se alkhairi inshaa Allah sharrin su ze koma musu ne ki barsu kawai" ita batasan meya faru ba ta dago kanta ta kalleshi "su waye yaa muhammad?" be damu ba ya bata amsa "Su zeezee mana itana da matar yayanki haleema,sune sukayi poisoning naku keda Ammy da madarar da kukasha,kuma wlhy tunda suka mun asarar baby na sesun gane shayi ma ruwane wlhy" kasa magana tayi tsabar mamaki poison kuma? Ta nanata a ranta,ga mamakinta kuka taga muhammad yanayi sosai kuma,kasa yin kukan tayi ta soma bashi baki

"Hafsat tsabar zainab batada hankali zatayi kisa,kisan ma wai mahaifiyata data haifeni da kuma matana mafi soyuwa agareni da yaron danafiso tunkan zuwanshi duniya,yanzu gashi tamun asaran shi wlhy sena hukuntata sena gane cewar doka tana aiki har cikin gida" Itadai bata iya magana ba sam.

Bincike ya nuna cewar ita zainab batasan guban na kisa bane,haleema ne takawo mata a zuwan na zubar da cikine kawai,sannan batasan cewar tare da Ammy za'a shaba,ita kuwa haleema tasan na kisa acewarta tunda take da shaam hafsat ce take takura ta,yanzu dan taga ita bazata sameshiba shine ta hadashi da wata can ake wulakntata ita, tunda ta gane mijin Qawarta ne hafsat ta aura se kawai ta dinga zugata akan su hallaka hafsat,ganin bazata yadda da kisa ba ya sanya ta bullo ta hanyar a zubar mata cikin ashe fa dama kisan ne.......hafsat sun dawo gida duk sun samu lapiya,anan kuwa aka soma zana court inda atake sanida duk sunyi confessing aka yankewa zee zaman gidan kaso na wata uku ko tarar kudi naira dubu dari biyar yayinda aka yankewa haleemah zaman gidan kaso shekaru ashirin, tun a cotun ta haukace ta soma sambatu kuwa iri da iri, kamar wata zautacciya duk wani mugun aiki datakeyi haka ta dinga fada kuma tunkan ajata zuwa gidan kason Allah ya amshi ranta acikin dubannan mutane,wannan abin ya daga hankalin zeezee yayinda mahaifiyar haleema ta haukace a take ta wurgar da zani tayi waje,shammaz kam beso hakan ba sam yaso yaga tuban haleema ta koma ga Allah amna yazeyi haka Allah ya tsara tata kalar rayuwar,yayi kukan abubuwan data masa musamman daya kasance tana bin maza wanda ya dade yana zargin hakan, Zeezee kuwa ba irin hakuri daba ta baiwa muhammad ba amma yace sam baze hakuraba ya saketa saki daya......

Sosai hafsat ta tsorata da abubuwan dasuka faru, kallonta muhammad yayi sosai yagano tun fitar sa tana wurin daya barta,zama yayi kusa da ita ya kamo hannunta yace cikeda kulawa

"Hafsat dan Allah ki mayarda komai ba komai ba,inshaa Allah zaki samu wani cikin,kuma ire iren su haleemah bazasu sake samun galaba akanki ba,Allah baze bari ba kinji" kwantar da kanta tayi saman qirjinsa tace

"Ba wannan araina yaa muhammad tsoron duniya kawai nakeyi wlhy,ni a rayuwa mena yiwa haleemah dazata bini da wannan sharrin ban tab'ajin banji zafin mutuwar koda kiyashi ba kamar yanda sam banji zafin mutuwar haleemah ba, abubuwan data aikata sun firgitar dani ace arayuwa mutum ba Allah a ranshi? Baya tsoron mutuwa baya tsoron had'uwarsa da Allah sam,baka gudun cin hakkin mutane ka mayarda neman maza kamar shan pure water da aurenka,sata sekaje beran masallaci, yaudara ba komai bane,ni naji tsoro wlhy" kallon sosai ya mata

"Nagodewa Allah daya bani ke a matsayin mata,yanzu zan qara da wani mamakin akan halayyar dan adam, zainab da kika gani yar aminin mahaifinane tana soyayya da wani saurayi aka ce seta aureni suna matuqar san juna kamar me,nima kuma inada budurwata sunanta khaleesat, kinsan yan siyasa suna dasan auren hadi tsakanin yayan masu kudi haka mahaifina ya dage akan sena auri zee, nasha zagi a wurin zeezee ba iyaka azatanta santa nake amma duk bana kulata,sabida mahaifina daya bani amanarta,saura kwana biyu daurin aurena da ita taje gun wannan saurayinta,ina zaune khamal yamun waya akan ya ganta hotel ita dashi sun shiga daki,mukazo nida shi a mota muka kwana haka kuwa se 10 na safe suka fito atare daga dakin ita bata ganni ba amma nina ganta sarai, haka na roki kamal akan ya bar maganar iya mu, aka daura aurena da zeee, har mukayi wata daya da sati biyu ban taba kwanciyar aure da ita ba,bansan meya sanya zee ta kawomun kanta ba sedaga baya,bayan ta haihu na fahimci cewar ta gano tanada ciki ne yasa tazomun kar wani abin ya taso,sabida na lissafa ba'a haifar yaro da 8 month kenan haduwar ta da wancen ta samu shigar ciki,haka akazo Nu'aiym se rikidewa yake yana komawa tsohon saurayinta sannan da karfi da yaji ta sanya na maidashi gun mahaifiyata, sam banajin qin yaron se tausayi dayake bani sabida nasan bashi da gadona,kuma uwar ma ga cutar dashi,se nabi ta musulunci tunda akace idan har 6 month sun cika sannan aka haifi yaro koba naka bane anbar maka shi, har yau dum raini. Wayon da zee kemun bata san na san da wannan ba,in taqaice miki yau shekaru na hudu cur banyi kwanciyar aure da zee ba sam bata bari,roqona take in saketa taje ta komawa saurayinta,abinda ya sanya ban saketaba sabida indai zataje tofa sena sanarwa duniya yaronta ba nawa bane,sabida in tabbatar har D.N.A tst namana nidashi wani lokacin an tabbatar ba jinina ajikinshi ,so yanzu ke me zaki kira wannan? Mezata cewa Allah?"

Mom Nu'aiym

Se haquri ina busy ne kuyi manage da wannan.
[2/28, 9:06 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

37

Rungumar sa hafsat tayi kawai ta soma kuka,be hanata kukan ba dan ya kula zuciyarta tanada rauni matuqa, haka tayita kukan har bacci ya saceta agin, kyakyawar fuskar ta kurun ya qurawa ido yana murmushi, aranshi yaji ya qaunar yarinyar tanada imani sosai banda haka a wannan zamanin ai abubuwan haka suke tafiya.

*Bayan kwana biyu*

A kitchen tana tsaye tana fere dankalin hausa tana shirin musu potatorita da hot coffee, mamakin rashin sanin mafakar muhammad takeyi jiya sam se waya ya mata zeje kano ya dawo kuma basu sake yin waya ta bincika ma baya part nashi ga wayanshi a kashe,wannan abin ya dameta matuqa,ata bayanta taji an rumgumota qamshin turarensa ma kadai ya isa sanar mata cewar shi dinne wani nannauyan ajiyan zuciya ta sauke ta juyo gaba daya ta sake wuqar dake hannunta ta ce cikin shagwab'a

"Hubby ka tayarmun da hankali,ina ka shiga?" qugunta ya tallafo gaba daya ya manna mata sumba a wuya

"Naje kano ne Swttest kuma ai na sanar dake,acan na jefar da waya na,yin wlcm back na sim cards ya dauki time,kuma dayar nabar charger anan ta dauke ba charge" turo baki tayi

"Dukda haka sekamun waya da wani wayar,kofa abinci sena gagara ci,ina tunanin lafiya shiru,se messages naketa aika maka amma shiru"

"Im so sorry habeebty,nayi laifi kuma bazan qara ba,yanzu mezan samu yunwa nakeji"

"Barin gama hada wannan, zan maka milkshake seka ci abinci" janyota ya qarayi sosai ya rada mata a kunne

"Dan Allah ki ajiye zancen girkinnan nifa yunwar ki nake ke nakesan ci" murmushi ta same masa cikin jin kunya,ya sake cewa

"Kefa bazaki cini ki qoshi ba,nafi tuwo dadi kuma ai kinsan wannan" kanta ta cura acikin qirjinsa cikeda jin matukar kunyan yanda yake zaro magana sufa maza basuda kunya ko? Ta ayyana a ranta,batayi aune ba taji ya sure ta tana cillar da qafafuwa amma be direta ko inaba se saman gadon ta, cakulkuli yasoma yi mata,tun tana iya dariya harta soma sarqewa,yar guntuwar rigar jikinta ya cillar ya soma wasa da dukiyar fulaninta,runtse idanta tayi sabida kunya gashi akwai wadatuwar haske a dakin kasancewar rana ta somayi,batayi aune ba taji bakinshi akan breat nata wani numfashi taja ba shiri,wani sanyine ya ziyarceta da dadi wanda batasan ta ina suke zuwar mata ba,dayan hannun ya daura akan

Please Login or Register in order to submit comment