Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace, you r *my sparkling
star*, YOU always *shines* in my heart,
my dark and empty heart ya nuna
zuciyarsa, its u ya nuna ni, dat brighten it
up, my STAR...., ya kamo hannu na, ya
dora kan saitin zuciyarsa, yace kinji koh?
My heartbeats have doubled in beating,
na sauke eye lashes dina kasa, ya dago
da fuskata, come on am sorry for d
incident dat jst occur few minutes ago, am
drunk n helpless. ... Hannunshi na riko, na
daura kan hannuna daya, shidai kura min
ido kawai yayi yana kallo, gudan hannun
nawa na daura kan nasa, zuciyata ta
furta, "ana ahabuh"(I love him), kallon
fuskar shi nayi, nace.."I".... Sai jin dukan
kofa mukayi, ashraf ya mike da sauri,
yace a zuciyarsa, I wont sit n watch
someone take my *star* away even if is
my brother, zanin gado ya jawo ya rufa
min, yacee act well, my STAR, kiyi acting
kamar nayi raping dinki, ya sungume ni
kamar jaririya, na saki ihu...ashraf let me
goo, ya girgiza kai, ya ajiye ni kasan gado,
riko rigarsa nayi, nace why? Yace just do
as I say! Yasa hannu ya balle rigar jikinsa,
mabullen duka suka watse, ya koma ya
zauna a bed side ya dafe kansa.. Dai dai
lokacin kamal ya bude kofar, family suka
shigo... """""""Ajiyar zuciya jumy ta sauke,
sannan ta dauke kallon ta daga kan zoben
hannunta. Nace, but jumy why did you
leave so soon a lokacin? Jumy ta sauke
lumfashi, I have too, saboda a daren
wadan da zasu kama sufyan safana suka
iso, kuma team leader yayi warning dina
kada na sake na kwana a mansion din
ranar, it can be risky, and also, ban son
saboda ni BROTHERS din su samu matsala
tsakanin su, ganin yanayin da jalal yake,
he can do anything to ashraf, shiyasa na
wuce abuna daga gidan and right that
instant... "Tasa hannu tadan janye gashin
daya tsaya mata a ido.. "Ukhtie!!! Yusuf ya
fada yana shirin karasowa balcony din,
dauke yake da two cups a hannun sa, na
juice. Yes akhie, jumy ta amsa masa, ya
mika mata cup daya ya samu wuri ya
zauna. Jumy juice din ta kurawa ido,
lemon and orange juice, his favourite tayi
murmushi.. Yusuf yace yeah" his favourite.
.jumy tayi saurin kallon shi, yace uncles
favourite Haa!? Jumy ta kada masa kai, ya
gyara zaman shi, habibty u seems lost
wen I entered your rom, I say salam for
about 4times no answer. . Jumy tayi
murmushi, jst thinking about work. . Yusuf
ya juyar da idonsa, work work work?
Habibty you are a women, u will have to
fall in love and marry remember, so tell
me kullum kina kan missions, how will you
get a perfect person to love talk less of
marry.. Jumy tace akhie yusuf, Allah
knows better than us, he will provide me
with a darling husband.. Yusuf yace I pray
so, ya kallo jumy yaga ta shiga duniyar
tunani, ya tabo ta, r u okay? Jumy tace
"inna bikhayr"(am fine) Yusuf yakai
hannunsa kan gashin kanta, yajaa jelar
daya, you sure? .... Jumy ta mike tana
kokarin kwatar gashin ta, da yusuf yaki
saki, "tarakli'akhie"( leave me bro) Yace
sure ur okay?????, yana dariya sosai, jumy
tace hoh hoh"INNA BIKHAYR" (am fine)!!!
Yusuf ya sake ta ya fara gudu dan yasan
sai ta rama ne, jumy ta shiga binsa tana
cewa, STOP there Akhie s[truncated by
WhatsApp] [10/22, 5:19 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~74-75 🏀CARMEL COLLAGE
OF ARTS, SCIENCE AND COMMERCE,
NUVEM, SALCETE.GOA INDIA. "Walk faster
marwa, we r gonna be late, Jumy ke fadin
haka _a halin yanzu har sunzo india, kuma
yaune first day dinsu a collage din_.
Marwa ta karaso wurin jumy cikin sauri,
suka kalli gate din collage din a tare,
sannan suka kalli junan su,"MISSION
START! Marwa tace, agent jumy u
know...jumy tayi saurin tsaida ita, lah
marwa, remember our new identity, am
fatimer zarah(for u didiπŸ‘ˆπŸΌ) muhammad
from Nigeria, marwa ta dafa goshin ta da
tafin hannunta, tayi murmushi, ta nuna
kanta,"wa ana sumayya khan from
Pakistan" sukayi wa juna murmushi, suka
kama hannayen juna sannan suka shige
cikin gate din.. "Suna shiga cikin
compound din collage din suka ga
students ta ko'ina ana ta zirga zirga. da
masu bad dressing ne da kuma masu
descent dressing,.. "Marwa ta kalli
jumy,we have to ask where is d arts
department haa?, jumy ta kadai kai, tace
wa marwa su karasa wurin wata
budurwa, dake zaune ita daya a karkashin
wata bishiya. "Hey? sukaje mata, ta dago
manyan idonta ta kalle su, jumy tace
ammm sorry for disturbing, we are asking
for the art departments, budurwan nan ta
sakar musu murmushi, am also heading
there now, marwa da jumy sukayi
murmushi, alhamdulillah, budurwar nan
ta mike, su jumy suka bi bayan ta .
Lecture hall ta kaisu,ya cika ya batse da
students ta ko'ina, " ta nuna musu kujera
suka zauna, suna nazarin wajen. Marwa
ta kalli budurwan nan, tace my name is
sumayya khan, from pakistan, and this is,
ta nuna jumy, she's fatimer zarah
muhammad from nigeria, and you?
"Budurwa tayi musu murmushi,"acchcha
pora karane ke lie aae joon sheerya patel
(nice to meet you am shirya patel). Marwa
ta saki baki, jumy tace we dont know
hindi, sheerya ta kwashe da dariya I
know, just kidding, sannan ta fassara
musu mai take nufi sukayi murmushi.
"Ranar lectures biyu kawai sukayi, karfe
12 suka bar collage din. "golden sands
apartment goa" " Nan suka sauka, dan a
wannan mission din duka sati uku aka
basu, dan haka zasu bari sai nan da sati
daya kafin su fara BINCIKEN su. "Bayan
sati daya, suna cikin lectures hall suna
dan fira, jumy ta kalli sheerya, when will
this prof come really? , its now 20mins
passed.tana maganar tana duba agogon
wayarta. Sheerya ta tabe baki tana girgiza
kai, he's a visiting lecturer from
london,"naee abhimanee prophesar"ta
fassara musu, the arrogant prof. Jumy ta
kada kai tana tabe baki arrogant haa.?.,
marwa tace I hate arrogant people really.
.. . Wayar jumy ce tayi ringing, team
leader ne ya kirata, dukawa tayi kasan
table tana amsa kiran nasa, dai dai
lokacin prof din ya shigo cikin lectures hall
din, wasu daga cikin responsible students
din suka gaishe sa. Kamar daga sama,
jumy taji wata husky voice na fadin " *our
lesson for today can't be hold, because of
a concrete reason, so see u guys next
week*" Da sauri ta dago da kanta,
idanunta duk sun firfito, tasan mai muryar
nan! For sure tasan mai muryan nan!
Amma mai zai kawo shi india? " Gaban ta
na beating da sauri da sauri, ta kalli inda
lectures ke tsayawa, cikin sauri... Bayan sa
kawai ta gani, yana sanye cikin blue skirt
da black jeans yana kokarin ficewa daga
hall din... Mikewa tayi, da sauri, gaba
daya ta manta dasu marwa dake zaune a
wajen, ta shiga ture mutanen da suka tare
hanya, tana gudu, cikin hanzari...tana
murza zoben hannunta... Harta fito daga
hall din, gyelen kanta harya cire saboda
gudun da takeyi.... Ta kalli gabas da
yamma, cikin sauri sauri, amma inaa bata
ga ko kyallin shi ba, ta sauke ajiyar zuciya
mai nauyi, "what am i even thinking, he
cant be here...tasa hannu ta goge dan
hawayen daya fito daga idonta, ta juya
cikin kasala ta koma cikin class din. "She's
really beautiful". ...wani kyakkyawan
saurayi, dake tsaye yana kallon jumy tun
fitowarta daga hall din ya furta yana wani
irin shu'umin murmushi... ****** Bayan
kwanaki biyu, jumy da marwa tare da
sheerya na zaune a cafeteria, lokacin sun
dan samu intervals, marwa ta cika baki da
sandwich tace,so tell me sheerya, do you
know any girl called NATASHA KHANNAH!!
In this school? Jumy tayi saurin kallon
sheerya da gefen ido.. Sheerya tadan
daure fuska, NATASHA KHANNA? I know
ha, zata sake bude baki kenan, ta hango
prof SURAJ SINGH , yana karasowa wurin
su...jumy tace so you know natasha
khannah? Sheerya na shirin mikewa tace,
lets leave guys...marwa tace "leave? why
babe? Muryar prof suraj singh sukaji daga
bayan su.., hey beautiful ya fada yana
kallon jumy, jumy ta dago da narkakkon
idanunta, tace and who are you. ? Prof
suraj yayi shu'umin dariya, I am PROF
SURAJ SINGH, jumy tace and so? Ya juyar
da idonsa, and so? Ya maida mata
tambayar ta, yana kashe mata ido
daya...jumy ta mike ta kamo hannun
marwa lets leave please. ..suka kwashi
hand bags dinsu suka fice cikin sauri.. Sai
da sukayi nisa da cafeteria din, sannan
suka tsaya, sheerya ta juyo ta kalli jumy,
are you out of your mind fatimer? Jumy ta
kalle ta, what do you mean ? Sheerya ta
girgiza kai, prof suraj is a known
*womaniser*! !!! Da sauri marwa da jumy
suka kalle ta, ta kada musu kai, you
should always avoid him jumy, if not...
Tayi shiru...marwa tace if not what
sheerya??? Sheerya ta samu wani dutse
kusa da su ta zauna, YOU WILL SHARE THE
SAME FATE AS NATASHA!!!! Jumy da
marwa suka ware ido, suna kallon juna,
da sauri suka karaso wurin sheerya, jumy
ta kashewa marwa ido, naga marwa ta
fiddo wani recording pen daga bag dinta,
ta kunna, jumy ta dafa sheerya, what
fate? And natasha too what about her?
Sheerya ta kalli jumy cikin ido, how do
you know natasha? Marwa ta kalli jumy
da sauri, suka dan dauki seconds kafin
jumy tace, u see sheerya, natashas uncle
is a business partner with my dad, so I
meant natasha twice in Mumbai a year
ago. Sheerya tace natasha did not
*commit suicide*! !! Marwa tace, but all
the news says she does, sheerya tace NO!
Jumy tace but ha body was found in front
of the library hall..it was all believed that
she committed suicide, because of her
fathers affair with with her mums sister. .
Da tsawa sheerya tace STOP fatimer, u
dont even know who she really is... I know
natasha, she's a very sweet, beautiful and
cultured girl, she's very bright and
responsible, she CAN never have
committed suicide. .. Marwa tace then
sheerya what really happened to
natasha? Sheerya ta goge hawayen idon
ta, we meet with natasha the day she
died, she told me about prof suraj , jumy
tayi saurin cewa and what about prof
suraj.? She said he have been harassing
her for a month.. Marwa tace then...
Sheerya na shirin magana wayarta tayi
ringing, ta dauka tayi magana kamar na
minti biyar, sannan ta mike da sauri sorry
guys bayyah is waiting for me , ryt now I
have to go...bye.. Ta shiga tafiya cikin
sauri... Jumy ta daga murya sosai tana
cewa. "Sheerya be careful, my regards to
MA, and dont forget about meeting us
tomorrow".. "WHAT!!!, my STAR, wannan
muryan STAR dina ne... _ASHRAF dake
tsaye da wasu profs,suna tattaunawa, ya
fada haka a zuciyarsa_ Da sauri ya juyo,
dai dai lokacin marwa taja hannun jumy,
suka juya baya dan fita daga collage din...
Ashraf ya rikice, my star, am sure is my
star's voice. .ya shiga ware ido yana
neman ta, ganin idanunsa yaki nemo
masa ita, ya mikawa wani prof books din
hannunsa, ya shiga buda fuskokin duk
macen dayayi karo da ita, tamkar wani
sabon mahaukaci... Pls ignore any typng
errors, ban samu e[truncated by
WhatsApp] [10/22, 5:21 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~76-77 🏀 *golden sands
apartment goa* "Agent jumayma I think
we have gotten all the solids informations,
alhamdullilah, we r so much lucky that we
meant sheerya in the first place huuh.
_marwa ke fadin haka, kwance take a
coach tana duba pen recording din da
sukayi_ Jumy dake tsaye wurin closet, ta
karaso wurin murwa, ta juya mata baya
tace help me with my bra pls, marwa tasa
hannu ta balle mata daga baya, jumy tace
you r a newbie in this work marwa, what
sheerya said is not much enough for us,
marwa ta daura fuskar ta kan tafin
hannun ta tace, like seriously,? everything
is clear to us now come on jumy, suraj
singh killed natasha because she refused
to give him ha self, and then he planned
everything to look like a suicide. "Jumy ta
daura towel a jikin ta, tana cewa, this is
just a simple assumptions marwa, that
any layman can thought of , come on why
would suraj killed natasha, if she have
refused him, he must hav many other girls
to chill out with, suraj is a ordinary prof,
he cant go such to an extent of killing
natasha.. Marwa ta juyar da idonta, ta
mike tazo wurin kitchen dinsu (dan
apartment din komai akwai a ciki) Fridge
ta bude ta dauki juice mai sanyi, tayi
sipping tana cewa "hadha aleamal tajsis
ABADAAN muteat jumy" (wannan aikin na
spy gaba daya baya da dadi jumy). Jumy
na kwashe handouts dinsu daga kan bed,
tayi dariya Agent marwa, how spy's think
must be very far different from any other
person. Marwa ta kada kai, tana neman
zama tace, "ana dhahib iilaa alhusul ealaa
jumayma alzzawaj"(i am going to get
married jumayma )(aure zanyi jumy)
Jumy ta kalle ta, marwa wake up, just first
mission and you have already started
filling down, jumy ta karaso wurin ta, this
work is for the nation, is for the safety of
our nationwide, haba come on ukhtie...
Marwa tace but getting married is what
our prophet asked us to do, its sunnah,
see jumy, ta shafa gefen fuskar jumy, for
how long will u b roaming around the
world, jumy ta mike, I am ur superior
marwa, I know better than you, marwa
tace "alzzawaj " (aure)ta saki wani irin
murmushi... Jumy ta murguda mata baki
ta shige toilet. . *********** "My
STAR"...I will surely look for you, _ASHRAF
ke fadar haka, yana kwance ne a bakin
swimming pool din dake apartment din da
yake yana sipping orange n lemon juice_.
"Wani saurayi ne ya karaso wurin sa,
hannu ya basa suka gaisa, sannan shima
ya samu wuri kusa da ashraf ya zauna.
"Man their will be an NASHEED SHOW
today, all the very none islamic musicians
will be there.. "Ashraf ya dago da brownie
eye ball dinshi ya kalli saurayin, SURAJ u
are not even a Muslim in the first place,
why will you be going there? Suraj ya
kanne ido daya, to get a new catch of
course, ashraf yajaa tsaki, mata sai sun
kashe gayan nan wallahi, amma a fili
dariya yayi kawai, suraj ya shiga matsa
masa suje suje, ashraf harya gaji da
fadawa suraj akwai abunda yake so yayi
yau he have to find something very
important, suraj yace u can do it
tomorrow ,but now lets go to the show
and catch a little fun... *in , golden sand
apartment* "O.M.G, jumy, just take a
look, marwa ke fadin haka, ta mikawa
jumy wayarta iPhone 6, jumy dake zaune
da paper n pen a hannun ta, tana tsara
duk yadda zasu fara taking action akan
suraj singh, cos he's their only key now,
daga wurin shine zasu ji komai akan
yadda aka kashe innocent natasha..
"Amsar wayar tayi a kasalance, posters ne
na Islamic musicians, jumy tace woow
marwa, the show is here in India, marwa
tace yeah babe, we have to be there.
.right? Jumy ta tabe baki, no marwa we
hav our work to do, we have to find
sheerya, in order to know
more...abt...marwa ta katse ta, see your
life..jumy ta kalli marwa tana turo baki
what now? Marwa ta jefar da hannayen
ta a iska, come on let's have some fun,
even once. ..jumy zatayi magana, marwa
ta mike noo noo I don't wanna here a bit
more of ur words, its final we are going. .
Jumy ta murguda mata baki, ta daga
murya tace, just for 10-15 minutes,
marwa ta amsa da what ever. .... "Kallon
picture din musicians din jumy tayi,
ahmad bukhatir, shi kawai take son gani,
he looks just like my Mr snuggles, ta saki
wani irin murmushi.... *At the NASHEED
SHOW* wurin ba karamin decoration
yasha ba, cika sosai, maza da mata, da
kyal su jumy suka gano seat dinsu. "Suna
zaune, amma zuciyar jumy sai bugawa
takeyi, ta rasa miye dalilin haka, haka
kawai ta shiga popping eyes dinta waje,
sai roaming dinsu takeyi a gaba daya hall
din, its like she's looking for something,
but MADHA? (What), ita kanta batasani ba
balle ni afrahπŸ€”. Marwa ce ta dan tabo ta,
ganin har an fara show din, sami yusuf is
on stage now, gaba daya hall din ya amsa
da ihu da tafi... Marwa tace, "hal ant
bikhayr? (Are u ok) Jumy tayi firfigit ta
dago da dark chocolate eye balls dinta, ta
kalli marwa tana murmushin yake "ana
bikhayr marwa (am fine marwa) Marwa
tace sure? Jumy tadan rike cikin ta, dan
wani fitsari taji ya matse ta, farat daya,
tace wa marwa excuse me please, marwa
tace where too? Jumy ta duko wurin
fuskar marwa tace to the rest room. .
"Toilet ta shiga nema, tazo zata wuce wani
empty room, taji an riko hannun ta, an
fisgo ta cikin room din nan dake kusa...
Gaban ta na faduwa, sosai, hannayen ta
aka riko daga baya, jumy ta cije dan
leben ta tace cikin tsawa, "MIN ANT"(who
are you? )..taji an sake janyota, bayanta
ya hade da wanda ke jikon nata, tace
cikin murya mai nuna bata jin tsoro ko
kadan " AZHAR NAFSAK" (show your
self)... Hannu taji an dafa a kafadar ta,an
juyo da ita..... Runtse ido tayi, dan a
tunanin ta, wani mugunta za'a mata... Da
husky voice, taji ance, "MY STAR" ko a
mafarki bata taba tunanin jin muryar nan
ba ....... ASHRAF!!!? "MAHU ASHRAF
TAFEAL HUNA FI AL HIND"(mai ashraf
yazo yi a india) ta daga lashes dinta a
hankali... Ai kuwa sai ganin handsome
face din ashraf tayi, ya kurawa fuskarta
ido yana kallo, ba ko blinking. .. Ashraf!?
No ta fada da sauri a zuciyarta...ta nuna
shi da yatsa YOU. ...? Ashraf ya sakar
mata da wani irin murmushi mai sanyi..
No I cant not be found out, am a spy, we
cant be found out so easily, sai na
kammaala wannan mission din nawa, I
have to behave and act like I dont know
him..jumy ta idasa maganar data fara,
YOU..? Who the hell are you to drag me
here like dis.?.. Ta juya cikin sauri, dan
bazata iya jure kallon fuskar sa ba tana
niyyar ficewa...... Ashraf yasa hannu ya
kamo hannun jumy cikin sauri.. ya hada ta
da bango, yana kallon kwayar idon ta,
itama ta kurawa brownie eye balls dinsa
ido.. My STAR, mai yasa kike min
haka..huh? I never been so scared of
loosing something in my entire life. . Ya
matso da fuskarsa dai dai tata, har tana
jin saukar lumfashin sa a kan fuskarta,
ashraf kai bakinsa kan kunnen ta,ya
motsa bakin sa yace a hankali, nothing in
my life has ever meant as much important
to me as you do...You..are..my..sparkling.
.star, u shines in my heart. . Jumy ta
runtse idon ta, ta bude a hankali, kirjin ta
na bugawa da sauri'da sauri..
Ashraf..am..not the person you think I
am...ashraf yasa yastan shi kan leben ta,
shiiiish... I KNOW WHO YOU ARE. ...jumy
ta kalle sa da sauri, ya lumfasa ya sake ta,
ya juya mata bayan sa.. Tun bayan
rabuwar mu... Ashraf yasan wacece jumy,
shin yasan kuwa ita din spy ce, ko kuwa
kawai yasan dai ita cousin din yusuf din?
~*AFRAH*~ [10/22, 5:22 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~78-79 "Tun bayan tafiyar
ki, abubuwa da dama sun faru. I was so
shocked dajin cewa kin bar gidan mu, and
the worst is, ban san a ina zan ganki ba,
even after knowing that you are yusuf's
cousin... Jumy tayi saurin dago da ido ta
kalli ashraf, ashraf ya sakar mata da
murmushi, yeah I know ke cousin din
yusuf ce, we meant with yusuf in collage,
kuma na taba visiting din shi a Egypt...
Jumy kura masa ido tayi, fuskarta na
bayyana tsantsar mamakin abunda ashraf
ke fada.. Yaci gaba, my whole family
hated me to the extent that, jalal, grany,
mami, basu tanka mini , it was like I am in
hell, neelam kamal always blames me,
daddy ne yayi musu magana, sannan
suka dan ringa kallona da mutumci, duk
na jure saboda ba wani fita ma nake cikin
su ba. A ranar da kika bar gidan, aka
daura auren jalal da tasleem, ana gama
daurin aure, wasu mutane suka shigo
cikin hall din, suka kama uncle sufyan,
dukkan mu gaba daya hankalin mu ya
tashi, dan bamu san dalilin kama shi da
sukayi ba. Ni, jalal, kamal da daddy muka
bi su har office dinsu, hankalin mu a
tashe, daddy da jalal suka shiga tambayar
dalilin kama uncle sufyan da sukayi.. Sun
fada mana cewa uncle sufyan is engaged
in many illegal works, daddy bai yarda ba
saboda yanda duk yayi trusting din uncle
sufyan, sun fada wa jalal cewa gobe zasu
kawo mana duka solid evidence din da
suke dashi. Washe gari da safe, dukka
family muna zaune a babban falon daddy,
kowa hankalin sa ba'a kwance yake ba,
gaba daya mum da tasleem sai kuka
sukeyi, hakama hanan, batool, mami da
neelam ke lallashin su. Karfe 10 na safe,
inspecter da wasu mutane arabs au biyu,
suka shigo mansion dinmu, bayan sun
gaisa da ya jalal, sai suka shiga nuna
mana evidence dinsu masu rikitarwa,
gaba daya falon yayi shiru dan kowa sai
daya girgiza dajin cewa uncle sufyan na
amfani da sunan daddy yana illegally
business, its just so unbelievable
jumayma...ashraf ya fada haka yana
kallon fuskar jumy, idon sa ya canza kala,
da gani abun ba karamin bata masa rai
yayi ba," _koda yake abun rai ya baci ne,
ayi amfani da sunan innocent mutum ana
yin illegal business,Allah dai ya kara tsare
mu da zuriyar mu ameen_". "Daddy a take
ya samu attached, hawan jinin shi ya
tashi, grany kuwa ko kukan tama kasa yi,
gaba daya ta koma kamar zombie, ni da
kamal da ya jalal muka yi wurin daddy da
sauri, batool ta kira emergency services ,
basu dauki wani lokaci mai tsayi ba suka
zo da ambulance suka dauki daddy. . To
tell you the fact, all my family members
sai da muka tsine wa uncle sufyan,
saboda shi innocent daddy dinmu yake
suffering haka, for about a month daddy is
unconscious, dukkan mu a hospital din
muke wani, and thankfully, Allah ya bawa
daddy lfy, bayan an samu ya farfado da
sati biyu. "Bayan daddy ya samu lafiya,
shine yake fada mana, inspecter ya fada
masa, _lokacin daya zo duba shi a
hospital_, cewa duk evidence din sun
same sune ta *spy* din da aka turo daga
Egypt, ya fadawa daddy ne saboda yanda
daddy din ya dame sa, ya sukayi suka
gano cewa sufyan duk yana wadan nan
aika aikan, da ko shi bai taba zargin yana
yi ba... Da daddy ya gama fada mana
haka, duka family muka shiga kallon
junan mu, toh waye yayi spying dinmu
haka?we were like seriously, spy a gidan
mu? Duk bamu lura ba!.., but ba wanda
hankalin sa yazo kan ki jumayma... Jumy
ta damtse hannayen ta. Ashraf ya nuna
kansa, sai ni.. Jumy ta dago da jikakkun
watery lashes dinta, dan hawaye har sun
fara taruwa a idon ta, ta kalli ashraf...
Ashraf ya juyar da ido, yeah !!!!. "d first
person that comes to my mind is YOU, ya
nuna jumy, da duk ta fara tsurewa. "After
a month, I decided to accept the offer,
that London university suka bani, to be a
professor there, sun bani offer din tun
bayan watan ni biyar, amma saboda ke
my STAR, yayi murmushi yana dafe kirjin
sa, naki naje cos I dont wanna miss seeing
your beautiful face around me.. "Nayi
bankwana da kowa a gida, banda jalal,
cos har lokacin hey'hey muke dashi, kuma
na lura har tasleem din ma ba wani sake
mata ba dan ko magana am sure basa
wani yi, dan yaki su tare a gidan sa dake
gwarinfa. "Ban je London ba, instead naje
Egypt, dan nayi clearing din zuciyata, I
want to know if my doubts about you is
really true... "A hotel na sauka, na kira
yusuf na sanar masa ina Egypt, kuma ina
so mu hadu gobe, yusuf yayi ta insisting
sai nazo gidan aunty dinsa, which I said
no, saboda nasan surely kina gidan..
"Washe gari yusuf yazo, muka gaisa cikin
barkwanci.. Na tambaye sa ina crazy
cousin dinsa, yayi dariya mai dauke da
nishadi, yace she's at home, na gyara
zama na nace, so dude what jod do ur
cousin do huh ha? Yusuf yadan juyar da
idonsa, she's a journalist man, murmushi
nayi nace masa ban yarda ba, he looked
at me with a surprise face, and I was like,
yeah because I have ever meant her.
Yusuf ba karamin mamaki yayi ba, na
shiga fada masa, cewa a gidan mu kikayi
last mission dinki, bai yarda ba, har sai
dana nuna masa wasu pictures dinki..
Jumy tace pictures? Ashraf yayi dariya, ya
rike kunnen sa, sorry, ranar dana dauke
ki, mukaje shopping mall, remember in
dubai.. Lokacin dana ce miki ki zaba
abunda kike so, and I was holding my
phone, pictures na dauke ki... Jumy ta
bude baki, "ashraf uhm yace and also d
day da kikayi singing a garden dasu
batool, I also took a picture of you.. Jumy
tadan juyar da idonta, and den what did
akhie yusuf said to you. . Ashraf yadan
matso kusa da ita, you eager? ?? Ya saki
murmushi, it takes me 2-3 hours begging
and pleading with him, kafin ya fada min
ke AGENT CE IN AL-MUKHABARAK AL
AMMAH (GENERAL INTELLIGENCE AND
SECURITY SERVICE EGYPT).... Jumy ta
lumshe ido, tayi baya tana neman
faduwa, she can't believe ashraf now
know who she really is.... Da sauri ashraf
ya mikar da maxy hand dinshi, ya kamo
waist din jumy, ya shinfidar da ita a kirjin
sa, ya shafa bayanta, it's okay my STAR I
will surely be there for you, I know this
work is not easy.. Jumy ta sauke ajiyar
azuciya, ta dago daga jikin sa, ta kalli cikin
idonsa, ashraf ta kira sunan sa da murya
mai sanyi, da shakewa, now ka riga kasan
ko ni wacece ku....ashraf ya katse ta,
shiiiiiishiiiii...ya daura yatsan sa kan lips
din ta.. Ya miko mata hannun sa, mai fadi
da haske hade da taushi, yace now I want
us, mu zama close friends, just to know
each other well. .. Yace so AGENT
JUMAYMA KHATOON, *FRIENDS*, ya
mikar da hannunsa very close da nata..
Jumy ta dan harare sa, tana murguda
basa baki, I can't accept your friendship.
..tadan juyar da fuskar ta. Ashraf ya rikice,
ohh come on my star, why wouldn't you?
Haa? Ya matso kusa da ita sosai, you
know you mean a lot to me, you are my
sparkling star remember, idan kikaa ki ni
will be crazy really. ..yana magana cikin
seriousness. .. Jumy tadan juyo ta kalle sa,
ta juyar da bakin ta gefe, sannan ta juyar
da ido, ta jefar da hannun ta daya a iska,
you did humiliated me alot remember. ..
Ashraf yayi saurin kallon ta da sorry face,
ya rike kunnen sa, sorry my star, please
please forgive me..jumy tadan tabe bakin
ta, let me seeπŸ€”.... Ashraf yayi saurin juya
mata bayansa, ki duke ni, ki bani
punishments, but please forgive the poor
me...ya rike wuyan sa, I promise I will
never treat you that way again.. Jumy tasa
tafin hannunta

Please Login or Register in order to submit comment