Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa falon kasa, ya
zauna a sofa, yana sake sake, jalal ne ya
sauko, ya kalli ashraf, am off to Burjuman
centre, ashraf ya daga masa hannu
kawai_. _yana nan zaune yaga jumy ta fito
dauke da plate a hannunta, ya mike zai
mata masifar sa, sai yaga ta nufi wata
hanyar, mtsww dis village of a gal, kullum
sai iya missing hanya, wannan gidan har
ya isa ya ringa rikita mutum? ,ya mike ya
haura second floor din shima, yaga ta nufi
side din uncle sufyan, ware idonsa yayi,
what? Lallai he have to stop ha, ba wanda
ke shiga side din, sai wani cleaner daya
*yash*, dan uncle sufyan is a very strict
person_. _Yana shirin binta, ya hango
uncle sufyan yana amsa waya, ya nufo
stairs din, da sauri ya juya ya nufi last
room din dake kusa da nasu tasleem,
(nan suke ajiye stuffs din da basu cika
anfani dasu ba_). _dakin ya shiga da sauri,
ya fito ta balcony din dakin, akwai wani
dan space da zaka iya takawa, ya kai ka
balcony din dakin uncle sufyan, ashraf ya
kalli dan space din,"do I have to do this ?
"Zuciyarsa ta amsa masa da ehh, u have
to help ha, idan uncle sufyan ya ganta u
knw wat cn hppn, take ya tuna da
*Jennifer*(mai aikin su kafin jumy), itama
by mistake ta shiga side din sufyan, but
ranar bata kwana a dubai ba, sai da uncle
sufyan ya maida ta naija kuma ya kore ta
daga aikin tah_. _ sauke ajiyar zuciya yayi,
sannan a hankali yake bin wajen har ya
isa balcony din dakin uncle sufyan, ya
hango bayan ta tana kyarma daga tsayen,
ta boye a bayan cotton, hannun sa ya
mikar ya damko hannun ta mai taushi_...
Back to reality******** "Lumfashinsa ne
ya daki, dark thick lashes din jumy, tayi
blinking (kyafta)din idonta da sauri, ta
dago idanunta ta kallo fuskar
ashraf,gabanta na faduwa sosai, har
ashraf din naji yadda heartbeat dinta ke
bugawa da sauri da sauri, ya dago
idanunsa lumsas'su, ya kalli cikin nata
idon, kamar wani magic, jumy taji
wannan tsoron da bugawar zuciyar da
takeji ya fice fat a take. "Nuzuratih
yajealni asheur bialrraha"(his looks
makes me feel at ease)... Suka kurawa
juna ido, "his warm beautiful eyes
roaming around her dark choco eyes
balls". (IS DIS LOVE??, I THINK IS IT FANS)
"Jin an bude kofar an fita, yasa ashraf
saurin dauke idanunsa daga nata, ya
matsa yaji kamar ta rike sa daga baya, ya
juyo ya kalle ta, yaga tana kokarin cire
zaren rigarsa daya shiga cikin zoben dake
hannunta... Yasa hannunsa, saman nata,
yana kokarin taya ta su cire da sauri, dan
ya matso yabar wajen... Jumy ta janye
hannunta daya da take amfani wurin
cirewar a hankali.. Ashraf ya cire zaran,
sannan ya fito daga bayan kofar, yazo ta
wurin daya biyo, yabi a hankali ya tsallaka
dayan balcony din.. Yace wa jumy, kibi a
hankali ki tsallako nan.. Ta kada masa kai,
sannan ta fara bin wajen tana ware
idanu, dan tsoro take ji kada ta fada...
Ashraf ya miko mata hannunsa, sai data
runtse ido, sannan ta kama hannun nasa,
ta tsallaka itama... "So now jumaymah,
mai zakici masa? *Madha*?!! *Madha*!!?
*Madha*?!!! Ana Jasus? Lah! I cnt tell him
that, ta runtse ido, tana murza hannun ta,
oh no AL RAHIM help me out... Kee!
Ashraf dake shirin shigewa cikin dakin, ya
kirata da karfi , ganin ko niyyar tafiya
batayi ba. Jumy ta juyo ta kalle sa, ya
wani yamutse fuska, zaki taho ko kuwa?
Jumy tayi fuskar tausayi, ya ashraf uhm
uhm dama zan fada maka... Ashraf ya
katse ta, nasan mai zaki fada, jumy ta
kwalalo ido, kada dai ya gano tah?! " zaki
fada min baki da brain koh? I knw ai for
long.ashraf ya fada ya nuna kansa da
yatsa ..yaja wani tsakin, muje da
Allah..yayi gaba abunsa.. Jumy ta sauke
ajiyar zuciya, maganarsa bai mata zafi ba,
cos at least ta tsallake duk wani questions
da take tunanin zai mata...Thank God ta
fada sannan tani bayan sa... Al-khazzan
park******* Duka family din safana na
hango a wajen (banda daddy da uncle),
sai yawon su suke suna daukar family
selfie. Sunsha yawon har ya ishe su, daga
nan suka wuce *Mall of the Emirates* nan
ma sunyi siyayya kamar hauka, hanan sai
manne wa ashraf takeyi, haka kuma
tasleem ta manne wa jalal, mum farin ciki
kamar ya kashe ta, jumy na baya ita da
neelam da batool da grany da kamal,
kadan kadan batool zata daga wayanta,
ta dauke su selfie, grany tace ke wai baki
gajiya da dauke'dauken nan? Neelam
tace grany a instagram take posting, grany
ta juyar da baki tayi gaba abunta wurin su
mami. Sunzo shiga mota, dama da motoci
uku suka zo. Mum, mami da grany a daya,
sai hanan ,ashraf, tasleem , da jalal suka
shige dayar, jumy, batool, neelam da
kamal na ta karshen, sun kunna waka
abunsu suna bi, kamal ya ciro wayar sa,
common gals muyi video zanyi uploading
a snap chat. .. Ya samu wurin ya tsaya dan
shike driving din, ya fara video dinsu,
batool nata haukan rawa, neelam na
tayata, jumy kuwa na jefe tana
murmusa'wa, kamal ya kashewa su
batool ido yayi musu nuni da jumy, a tare
suka fara yiwa jumy cakulkuli, ta kwashe
da dariya, suna ta haukan su kamal na
musu dariya yana daukar su. Ya jalal mu
tsaya a pizza joint dincan, tasleem ke
yiwa jalal nuni da wani babban wuri da
aka zubuta, *Hot pizza*, jalal yace oh
okay, sannan suka samu wuri sukayi
parking. . Tasleem da jalal suka fita,
hanan ta kalli ashraf, sai latse latsen
wayarsa yake, tayi masa poppy face, ya
ashraf am so sorry, ta rike kunnen ta...
Ashraf ya kalle ta, ya sakar mata
murmushi, ya wuce sis, ya shafi gefen
fuskar ta, hanan ta saki murmushi mai
dauke da farin ciki, tace thanks swtbro..
"Yana shiga snap, yaga kamal yayi
uploading, shiga yayi , kawai sai ganin su
batool, neelam da jumy yayi, suna ta
haukan su, ya kurawa jumy kallo, gaba
daya ya kasa dauke idon sa daka gare
ta.... Har su jalal suka dawo, sai da hanan
ta miko masa pizza sannan ya dauke daga
kallon wayansa, ya amsa yayi mata murm
[truncated by WhatsApp] [10/22, 2:26
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~53-54 "Washe gari da yamma, a
garden dinsu mai dauke da different
flowers na hango su duka a zaune, hanan
da ashraf na zaune a mat, hannunsu a
sarke', sai jalal da kamal da neelam
zaune suma daban a wani mat din,
tasleem na gefe tana jin waka a wayarta..
Jumy na zaune a gefe tana yanka musu
fruits. Ohh noo u guys are always boring
wallahi, _batool ke fadin haka tana shirin
mikewa daga zaunen da take_. Rike kugun
ta tayi, let make dis evening a little fun , ta
karasa wurin bottle din un-alcoholic
champagne din da suka sha, ta dauki
bottle din, tazo tsakiyar su ta tsaya, how
about we play a singing game, ta fada
tana daga musu gira... Neelam da hanan
sukayi ihu, yes muyi , batool tayi
murmushi, okay zan wurna wannan bottle
din, and luckily duk wanda ta nuna shi zai
mana singing waka..ta juyar da idonta
AGREE! ? Suka amsa da yes _banda ashraf
dake ta faman latsa wayarsa_. Batool ta
wurna kwalbar nan, sai ta tsaya akan
neelam, hanan da kamal suka ce a tare,
neels its you...neelam ta mike, ta fara
musu wakar🎼 " _where your mama de
woo-by tecno_". Ta gama, ta koma
mazaunin ta, batool ta sake wurna
kwalbar, sai kan tasleem dake shirin
karasowa wurin su, batool tace ohh yess
ya tasleem ur turn, tasleem ta karaso
cikin yanga, ta fara musu wakar 🎼 _"sorry"-
by justin bieber_. Aka sake wurna bottle
din, ta tsaya kan ashraf, hanan ta tabo sa,
swtbro ur turn.. Ashraf ya girgiza kansa,
not in d mood, batool da neelam suka
shagwabe fuska, haba ya ashraf please
mana... Ashraf ya watsa musu harar yaci
gaba da aikin gabansa, hanan ta mike
zanyi wa swtbroo... Jumy dake kallon su, a
zuciyarta tace, gaskiya yaran nan basa da
cikakkiyar tarbiyya, Alllah dai ya shirya, ta
tabe bakin ta kawai taci gaba da aikin
gaban ta.. "Hanan ta mike, ta shiga
kwasar shoki, tana wakar 🎼 _isn't because I
love you? -by lil kesh_..tana gama wa,
batool ta sake wurnawa, sai kacab akan
jumy dake kokarin mikawa neelam slice
of kiwifruit... Batool tace indo! Jumy ta
kallo ta, ta nunawa jumy kwalbar, sannan
ta tabe bakin ta tayi mata nuni da sai tayi
fah... Jumy ta girgiza kai, kuyi abun ku
kawai, tasleem ta watsa mata harara,
dama wa yake so yaji backing (haushin ki)
dinki mtsw, pass d village gal joor, ta
fadawa batool.. Jalal da ko magana bai yi
ba tunda suka fara, ya kalli tasleem ya
watsa mata harara, dis game has included
kowa da kowa dake nan, so ,dole indo tayi
turn dinta.. Kamal yace hakane kam, ya
kalli jumy, come on indo, kiyi mana, ya
kashe mata ido daya. Jumy tayi
murmushi, ta kalli sashen su ashraf,
hanan ta cika ta batse, shi kuwa ashraf
kamar baya wajan ma, hakanan taji tana
son ta yi, kuma zuciyarta na tunzura ta,
sai kallon sashen ashraf takeyi,"do I want
to impress ashraf? Ta tambayi kanta? Ta
girgiza kai, zanyi ne kawai dan kada suyi
looking down dina, kuma dama nima i ina
son singing a little, ta saki murmushi,
sannan ta mike.. 🎼haaan aaa ooo Main
jaan ye vaar dooon... Har jeet bhi haar
doon.. Keemat ho koi tujhe... Beinteha
pyaar dooon.. "Saari hadein maine... Meri
ab maine toddi dekar mujhe
pata..awaargi ban gaye.. Haan hasi ban
gaye Haan nami ban gaye.. Tum meri
aaasman.. Meri zameen ban gaye.. Aaaaa
ooo aaa..(rlly a superb song gsky habibties
kuyi tryng jin wakan nan, film hamari
adhuri kahani)🎼 Dukkan su baki suka saki,
ashraf ya kura mata ido ba ko kyaf
tawa,kamal yace mind blowingπŸ‘ŒπŸΌ! !!!! Batool
da neelam, da jalal suka hau yi mata tafi,
hanan ta daure fuska, tasleem kuwa
mikewa tayi tabar wajen ranta a bace..
""Bayan kwana biyu, ana gobe zasu koma
Nigeria, mami da mum suka kira duka
yaran a falo, kudi ne masu yawa suka
basu, suje suyi shopping na komawar su,
grany ta dauko wasu kudi daga cikin
jakarta, ta mikawa jalal dake kusa da ita,
gashi wannan na indo ne, kai mata.. Ya
amsa da fara'a sosai ya mike ba kardama
ya nufi kicin dan yaga shigarta ciki,
tasleem tabi bayan sa da kallo a kule,
hakama mum. A tsaye ya iske ta wurin
ajiye plates, ya tsaya daga bakin kofa
yana kallon ta,"she's really beautiful"jumy
jin kamar ana kallon ta ta baya, yasa tayi
saurin juyowa, taga jalal yana kallon ta, ta
karasa wurin sa, tayi tafi da hannun ta,
dan ta lura baya duniyar da muke... Jalal
yayi saurin dauke idonsa daga gare ta, oh
gashi naki ne from grany, ya mika mata
kudin dake hannunsa, jumy ta amsa da
fara'a tace nagode sosai, sannan ta nufi
kofa tana cewa, bari naje na mata godiya,
jalal yabi bayan ta da kallo, zuciyarsa na
masa sake'sake.. *** *Dubai miracle
garden*. Nan suka fara zuwa, sun sha
daukar pics, sun zagaye ko inaa, sun ga
blooming flowers, in various structures,
wurin ya hadu karshe... Jumy tazo gaban
wani red flower, an masa shape din heart,
ta taba flower din tana murmushi,
favourite colour din ummyn ta
kenan,"najah bahir hdha almakan
mudahhash"(wow dis place is amazing)
(wannan wurin ya hadu).. Sai ki rufe bakin
ko? Taji an fada daga bayan ta, ta juyo da
sauri dan ta gane mai muryan, ashraf ta
gani a bayan ta, ya saka hannayen sa
cikin aljihun wandon sa. "Jumy ta juya taci
gaba da kallon flowers dinta, idan ta
gansa kusa da ita, bugawar zuciyarta
karuwa yake yi, ta lumshe idonta ta bude,
lokacin dataji takowar shi gefen ta..
Ashraf yace, ban cika son flowers ba,
lokacin ina karami.. Jumy ta kalle sa, mai
yasa? Bacin yawancin yara suna son
flowers sosai? Ashraf ya murmusa,
saboda am allergic to dem, idan suka taba
ni kuraje ke fito min a jiki.. Jumy tadan
tabe baki, amma sai idan ka taba ai..
Ashraf ya kalle ta,ya juyar da kwayar
idonsa, ai shiyasa nace lokacin da ina
karami koh? Ya daga mata gira daya..
Jumy ta dauke idonta daga kallon hazy
eyes dinsa, dan harta fara jin wata iska na
kada ta. Kamal ne ya kwala musu kira,
let's leave, ya jalal na jiran mu a mota...
*** Sunzo wuce wani, da ake festival, ga
jewelries kala kala, abinci iri iri, kaya kaya
kaya, batool da tasleem sukace dan Allah
a tsaya a wurin. Bayan sun sauka duka,
sai suka shige cikin wurin, suka shiga
kwasar kaya... Wani saurayi ne ya karaso
wurin su, ya mikawa su ashraf hannu suka
gaisa, jumy ta kura masa ido, kamar
tasan wannan fuskar? Amma a inaπŸ€”.
Maganar jalal ne ya dawo da ita daga
tunanin da takeyi, *yash*, so you are
here also. Yash? Yash? Tasan fuskar nan
kuwa a wani wuri,yes ! Yes! Shine gayen
nan dake tare da sufyan safana..tayi
saurin dago kai, sai taga harya gama
gaisawa dasu jalal ya fara tafiya, ledan
kayan su tasleem ta sunguma, bari na
fara kai wannan mota, ta fada kawai tayi
gaba cikin saurin dan bata son ma su
tsaida ita... ~*AFRAH*~ [10/22, 2:27
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
_
Agent Jumaima Khatoon
Complet
Ebook creator by Shuraih 99%
.
Shuraih Usman
This Ebook is available at
http://shuraih.waphall.com
And free its not for sale its for readers who like hausa novels
.
__ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~55-56 "Ta shiga bin yash cikin
sauri'sauri, har sukayi dan nisa da wurin
da ake festival din. "a wani tsohon
warehouse taga ya shiga, yana ta yan
waige'waige. Jumy ta kurawa wurin ido
tana nazarin wajen, can ta hango motoci
MBW guda biyu bakake, ta sauke
lumfashin ta, dole ne idan tana son
binciken sufyan safana sai ta sadakar ta
shiga wurin nan, wayarta ta dauko daga
cikin wandon ta, ta shiga Skype, ta kira
team leader dinta, sukayi magana akan
komai, ta nuna masa warehouses din, ya
gani sukayi planning idan ta shiga bata
fito ba nan da 20mins, police zasu zo
wajen, sannan ta rike wayar gam dan da
ita zata dauki komai ta gani a wajen.
"Daga hannun ta tayi sama, tace, ya al
rahman, please protect n guide me, give
me d strength to complete dis mission, ya
rabbih I wil always be grateful to you, if u
make me survive n come out frm dis
dangerous place, ta shafa a fuskarta, da
sauri naga ta nufi warehouse dinnan cika
kuzarin ta. "Ko'ina yayi dark, ta juyar da
kwayar idonta, sai hango wani side tayi,
hayaki na tashi daga wurin, da sauri naga
ta da'ge wandon jikinta, ta karasa wurin,
cikin sando da dube'dube. "Bayan wasu
kwalaye ta samu ta boya, ta leka ta jikin
kwalin.. *Jamal casino*, ta hango rike da
karan sigari, wurin, gang din samari sunfi
20, sun zagaye shi, sai yash data gani
tsaye kusa da wani, dake zaune kusa da
jamal casino, sai dai bayan sa kawai ta
iya gani, sanye yake cikin babban rika, irin
namu na hausawa. Ta dauko wayarta
cikin sauri, ta fara daukar su video, wasu
samari guda uku, suka kawo wasu
kwalaye, taga jamal yasa hannu ya bude
su, yana washe baki, farar hoda ce a ciki,
da tobacco, da wasu abubuwa dai.. Jamal
casino ya kwashe da dariya, ya mikawa
alhajin nan dake zaune hannu,"am truly
amazed by you SAFWAN
SAFANA"hahaha... Sufyan ya jiyo cikin
fara'a yana shan whisky, jamal my
pleasure, I hope u have prepared my
money? Jamal ya girgiza kai yana nuna
sufyan yana dariya, sure business partner.
. Suka kwashe da dariya a tare.. Wasu
samarin suka kawo briefcase guda biyu, a
gaban sufyan suka ajiye, ya bude yaga
dollars ne zankare a ciki, ya sake kwashe
wa da dariya ya mike, yayi wa yash nuni
da hannu, ya dauki kudin yakai mota,
sannan ya mikawa jamal hannu, always
great doing business with you, suka tafa
suna dariya, sannan sufyan ya juya ya
fita... Jamal da wasu kattin guda uku suka
kwashi kwalayen su, suka fita suma...
Jumy dake bayan kwalika, ta kashe video
din, fuskar ta a dauke tace, totally a
monster, ur happy moments will be
finished soon, a bit*** like u is supposed
to be behind bars ... Ta saka wayarta cikin
aljihun ta, tazo zata wuce cikin sando,
ledar hannun ta ta sullube mata ta fado....
"Kayan ciki sukayi kara wurin faduwa.. Ta
ware idonta cikin tsoro... "Gangs din da
aka bari a wajen, sukaji wannan karar...
Ogan su dake zaune da katon tumbi, ya
kalli yaran nasa, common go n check , if
any links of what happened here gets out,
we r all finished. ..! Ai kuwa kattin nan
suka shiga searching duka wuraren cikin
hanzarin su.. Jumy tayi saurin daukar
ledan ta, ta juya zata gudu,sai tayi karo da
wasu katti su biyu, suna mazurai... Jumy
ta kankance idonta, ta kalle su sama da
kasa, sannan ta ajiye ledan ta gefe, tayi
two steps backwards, sannan naga ta
gyara zaman wandon ta, ta nade
hannayen rigar ta, ta cire gyelen kanta, ta
daura shi a wuyan ta,...fuskar nan a take
ta canza, ta rikide zuwa wata zakanya... Ni
afrah na saki baki ina kallon ikon Allah,
nadan tabo jumy, kafafuna na kyarma
sbd tsoro, mai kike shirin yi? Jumy tayi
murmushin yake, it's time I become a real
spy"na ware ido, meaning zaki fada da
kattin nan? Ta kada kai, ta juya ta kalle su
bad eye... Suka nufo ta cikin hanzarin
su..suka kai mata nushi a fuska, tayi
saurin dukawa ta kauce, ta kai masa nushi
a cikin sa, fada sosai jumy ta shiga yi da
wadan nan kattin, sai kace kanwar
Angelina Jolie lols. ... Tana gama
suburbudar su, ta kwashe ledan ta cikin
sauri,....tana yin taku hudu, wasu suka
bayyana a gaban ta, sunkai 10... Ta juya
zata canza direction, wasu uku suka fito
daga dayan side din ma... Ta sauke
lauyanyan ajiyar zuciya, ya rabb save
me!!!..., ta tunkare su cikin zafin nama,
biyu kawai ta iya kai wa nushi...biyu suka
rirrike ta, sai fisge wa takeyi amma
inaa...sunfi karfin ta.. Gaban ogan su suka
yarda ita, ya dago jajayen idanonsa, yana
mazurai, ya shiga wanka mata mari har
hudu....gaba daya sai da brain din jumy ya
amsa.. Ogan ya mike, ya tsafko gashin
kantan, jumy ta runtse idonta, hawaye
nabin kumatunta da yayi jaa, kamar
tomato, yace you!! Mai ya kawo ki nan?
Sai kuma ya kwashe da dariya, ajali koh?
Jumy tace, u can never scar me! son of a
bitc**!!!! Ta tofa masa miyau a fuska, ya
kara fusata, ya jefar da ita...ya kalli
sauran, yana shirin fita..FINISHED HER !!!!!
"Katti biyu suka rirrike ta, sai fisge fisge
takeyi...daya ya dauko wuka mai kaifi, ya
nufo ta, da sauri jumy ta runtse idon ta,
tana maimaita kalmar shahada... Yazo zai
caka mata wukar...naga hannu wani
jarumi...ya tare cikin zafin nama.... Jumy
jin har yanzu wukar bata taba cikin ta ba,
ta bude idonta da yayyi ja kamar zobo,a
hankali....... Wa zata gani.....? Mutumin da
bata taba tsanmanin gani a wajen ba....ta
ware idonta, kwayar idonta kamar zata
fito.... Lols kuyi guessing honies... waye
jumy ta gani? Inason jin guesses dinku.
~*AFRAH*~ [10/22, 2:31 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~57-58 " *YASH*, how
comes yash is here? Kafin ta gama
tunanin ta, taji ihun gangsters dinnan, tayi
firgigit ta dawo daga tunanin da take, dai
dai lokacin yash ya masge baku'nan kattin
dake rike da jumy... *Yash*, da mamaki
take kallon sa, sai faman fada yake yi da
wadan nan kattin, ya juyo cikin hanzari
yace, get ur things mubar wajen nan...
Jumy dan tsaya tana kallon sa, ya juyo
yace FAST its dangerous. .....da sauri ta
nufi inda ledar ta take, ta duka da sauri ta
dauka, sannan ta dawo wajen da yash
yake, taga wani na kokarin buga masa
iron a kai, tayi sauri tasa kafar ta da karfi
naushe shi a bayan sa, yash ya jiyo ya
kamo hannun ta, suka shiga gudun
tsira..... "Basu tsaya ko ina ba, sai kusa da
inda ake festival din, suka samu wani
kujera suka zauna suna sauke lumfashi
da kyal da kyal... Jumy ta juyo ta fuskanci
yash, tace tana ajiyar zuciya, why do save
me? Yash ya mika mata hanky dinshi dake
cikin aljihun rigar sa, sannan yace, saboda
kema zaki taimake ni....ya sakar mata
murmushi.. Jumy ta kalle sa, da dan
mamaki," zan taimake ka" ban gane ba..
Yash ya mike, ya shaki fresh air,yace, my
name is *yash patel*, ni dan india ne, my
dad is a vey none business man, he
meant sufyan safana in Chicago, 5yrs
back, sun kulla wani business , a very big
one, yash ya nuna wa da hannun sa..
Jumy tace sooo... Yash yayi murmushin
daya fi kuka ciwo, am in London naji call
frm MA, my dad is dead, na dawo india a
rikice, bayan mun gama jana'izar papa
dina, na samu wani video clip a dakin sa,
na kunna ina eager na kalla, saboda nayi
missing papa dina sosai... Ya juyo ya kalli
jumy, kinsan mai na gani? Jumy ta girgiza
kai, yace I saw sufyan bhai n my papa,
suna cacan baki, saboda wai kudin
business din da sukayi, sufyan bhai
wanted 55% aciki, my papa kuma bai
yarda ba, I saw how sufyan bhai started
threatening my father, yana cewa idan bai
basa haka ba, komai ya faru dashi shi ya
jawo.... "Yash ya dawo kusa da jumy ya
zauna, yace I was shocked to death,
because na tabbatar da cewa sufyan ya
kashe min papa dina... Da sauri jumy ta
kalle sa..yace ehh am sure, saboda sai da
nayi bincike akai, kuma nasan yadda nayi
na zama PA dinsa, da feck identify, as a
orphan..... Jumy tace, ya akayi kasan na
bika har cikin warehouse din ? Yash yayi
murmushi, yace *AGENT JUMAYMA
KHATOON*,jumy ta kalle sa da sauri, yayi
dariya, na taba ganin agency dinku a
Egypt embassy, I saw u their, kuma nazo
na ganki a mansion din safwan safana,
nayi mamakin ganin ki as a maid sosai, so
I decided to do a background check up
akan ki, who r u really?, nasha wahala
sosai, kuma na kashe kudi, saboda
yanayin aikin ki, ba'a cika bada
information akan ku ba.... Ya juyar da
idonsa, nasan ke kadai ce last hope dina,
wurin daukar fansa akan sufyan safana,
so I decided to help u, nazo wurin su sir
ashraf ne dazu kawai dan ki ganni, kuma
nasan zaki bi ni, and luckily naga kina
bina, so bayan mun gama business da
jamal casino, ban tafi tare da sufyan bhai
ba, na tsaya for 5mins naga fitowar ki,
dan nasan yanayin wajen, its nt save at
all, har 10mins naji shiru, sai na koma
ciki....ya kashe mata ido daya, daz how I
save u agent! .. "Jumayma tayi murmushi,
tace I need ur help, once again... Yash yayi
serious face, tell me zanyi miki komai,
jumy tace akwai wani "save" a dakin
sufyan, ina son files din dake ciki, zasu
taimaka min a wannan binciken nawa,
yash yadan dakata kadan, sannan yace ,
ba matsala, jumy ta sauke ajiyar zuciya,
at last mission dinta yazo karshe... Sunyi
planning komai kafin yash ya mike, yayi
mata bankwana ya tafi.... "Oh darm it! Ina
yarinyar nan ta shiga ne? _ashraf ke fadan
haka, tare suke da jalal suna neman
jumy, saboda sunje wurin motar su basu
ganta bata, ashraf ya daki motar ya juya
cikin sauri dan neman ta, hakan kuwa ba
karamin konawa hanan rai yayi ba_.
"Hango ta sukayi tana magana da wani
saurayi, bayan sa kawai suka gani, ashraf
yaja tsaki, hakama jalal.. Suna karasawa
wajen lkcn ne yash yabar wajen saboda
hango su da sukayi... Jalal yace, for
goodness sake, mai ya kawo ki nan indo?
Jumy tayi fuskar tausayi, ni ni nayi missing
hanya ne, na manta ina ne muka ajiye
motan.. Ashraf tadan kalla da gefen
idonta, taga sai cika yake yana batse wa,
yana gefa masa bunches din harara, tayi
dan tsaki a ranta, ko mai yasa yazo nema
na ma ohoo masa, yake ta wani harara ta
mtsw... "Suna isa gida direct toilet ta nufa,
ta watsa ruwa ta kasa jikin ta, sannan ta
fito, batool ta iske a saman gado, ta baje
kayan data siyo dazun a tsakiyar gadon ,
sai ta daga wannan taja tsaki ta ajiye......
Jumy ta karasa wurin kayan ta, ta dauko
wata gown zata saka, sai taji batool na
magana da kanta, yau birthday din ya
ashraf, wat should I even give him, naje
na kashe kudi na kawai a siyan banzayen
kayan nan mtsww... "His birthday is
today"? Jumy ta fada a zuciyarta, amma
mai yasa taga baza suyi celebrating ba?
Ta gama saka kayan ta, tazo ta zauna
kusa da batool, dan she's off yau bata
sallah, na tayaki linke kayan, ta fada tana
kokarin daukar wata pink top? Batool ta
turo baki, ni na rasa mai ma yasa na siya
kayan nan dayawa, gashi nw am out of
cash, kuma ban saya wa ya ashraf komai
ba... Jumy tayi murmushi, yau birthday
dinsa ne? Baatool tace yes, tana daura
fuskarta akan tafin hannunta. Jumy tace,
mai yasa ba'a yi masa birthday party ba?
Take taga yanayin batool ya canza ,
kwalla suka fito daga cute eyes dinta, "
"rana irin tayau, grandpa dinmu ya rasu,
in a accident, taja lumfashi... "tare suke da
ya ashraf a mota daya, but luckily shi ko
ciwo bai ji ba, ashraf is very close to
grandpa, kullum yana tare dashi a side
dinsu, sun bala'in shakuwa, ranar da
ashraf ya fara koyan driving, grandpa ya
dage sai an barshi ya shiga motar ashraf
ya dana yaji irin tukin jikan shi, sukayi
planning zuwa wani bakery dan siyo
birthday cake din ya ashraf, da kyal daddy
ya amince suje, ashe ajali ke kiran
grandpa.....kuka yaci karfin ta... Since that
day, ya ashraf ya daina celebrating
birthday dinsa, duk rana irin ta yau, zaki
gansa cikin bacin rai, kuma baya shiga
cikin mutane, sai dai ya zauna a daki
shiru, ko kuka yake ko mai yake ba wanda
ya sani, dan bama ma shiga dakin,
shekaru 10 kenan da faruwar wannan
incident din... Jumy data kura wa batool
ido, hawayen dake makale a cikin idon ta
suka sulalu a hankali har zuwa leben ta....
Ta kamo hannun batool,ta sarke da nata,
batool ta rungume ta tsam, tana kuka...
Jumy ta bubbuga bayan ta, tace ya ashraf
baya bukatar gifts or any luxurious things,
abunda yafi bukata shine ku basa
happiness, ku nuna masa soyayya a irin
wannan ranar, kada ku ringa barin sa
cikin daki shi daya, ku ringa entertaining
dinsa, ku nuna masa kuna kaunar sa, ku
nuna masa yana daku he dnt hv to
worry....... "You are absolutely right indo"
_kamal da neelam dake bakin kofa suka
hada baki wurin fadin haka_.. Karasowa
sukayi suka zauna a kan bed din suma,
neelam ta share hawayen dake kumatun
ta, tace problem din ya ashraf is always
arrogant, idan mukaje wurin sa ma za
kuka zamu dawo, bazai yarda ma ya fito
daga dakin nasa ba yau, komin nacin
hanan yau bata zuwa kusa dashi..... Kamal
ya sauke ajiyar zuciya, hakane, he's
stubborn, ko ya jalal yayi ya gaji, grany,
mami sun masa fada amma abanza..
Kamar daga sama sukaji.... "Jumy tace,
zan je

Please Login or Register in order to submit comment