Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na fito dashi... Batool, neelam da
kamal suka hada baki, kee!! Suna nuna
jumy da hannu su.. Jumy tayi murmushi,
ta kada musu kai, sannan ta mike, tace
kuyi decorating dakin, ku shirya masa duk
abunda kuke so, zan kawo muku ya
ashraf yanzun nan inshaAllah.... Sannan ta
fito daga dakin, ta jingine a jikin bango, ta
dafa kirjin ta... "Madha afeal alan?"(what
do I do now) fuskar ta kamar mai shirin
yin kuka... "Hadha alshshakhs almuteajrif
lys faqat tafi maei"(dat arrogant person
will not jst come with me)..ta daga hannun
ta sama, ya rabb ka taimaka min, wannan
bawan naka ya yarda ya fito tare dani....
Ta damtse hannun ta, take taji karfi yazo
mata, ta fice cikin sauri zuwa dakin
nasa..... Sorry I disappointed u yan'uwa,
YASH NE TA GANIπŸ˜‚ ~*AFRAH*~ [10/22,
2:35 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~59-60 "Tana kaiwa bakin kofar
dakin nasa, taja burki, gaban ta nadan
faduwa, ta runtse idon ta, tace,"lets do
this jumayma"ta daga hannunta takai kan
kofar, tayi knocking. . "Knock...knock.
..knock, shiru ba'ayi magana ba balle ace
ta shigo, tadan kai kanta wurin kofar ta
kasa kunne ta dan taji ko motsin sa daka
ciki, amma inaa shiru ba wani motsi ko
kadan. "Ta turo dan bakin ta, arrogant like
always, mtsww .. Breath in.. and out.. tayi,
sannan ta sadakar, ta murda handle din
kofar... Luckily, kofar a bude take..ta kusta
kan ta a cikin dakin, tsit ba motsin kowa a
ciki, ga wutar dakin a kashe, ko'ina yayi
duhu... Jumy ta dinga ware waren
idanuwan ta, tana kokarin karasawa ciki..
Sai ganin haske tayi ya mamaye dakin,an
kunna wutar, aka ce da husky voice "
*mai ya shigo dake nan*?!!!!!!! Gaba daya
jumy rikicewa tayi, ta rasa ina zata saka
kanta, gaba daya batayi tsammanin yana
cikin dakin ba,ta juyo a rikice zatayi
magana, sai suuuu...towel din da ke kasan
dakin ya kwashe ta.. Gwajab...ta fadi a
tsakiyar dakin... Ashraf dake tsaye sanye
cikin jallabiyya baka, fuskar sa a daure
take tsam, amma ganin yadda jumy ta
kwashi kasa... " bai ma san lokacin da Ya
kwashe da dariya...hahahhhhh, jumy ta
dawo da rau'nannun idanun ta da suka
fara ajiye kwalla.. ta kalli ashraf...tunda
take dashi yau ne first da ta taba ganin sa
yana dariya haka .. (maganar batool ta
dawo mata a brain" *kullum rana irin ta
yau zaki ganshi cikin bacin rai*") Duk
azabar da take ji, a take taji zafin ya
wuce..., sai kallon fuskar ashraf takeyi
yana kyalkyata dariya harda neman zama
kan sofa din dake kusa dashi.... Ta cije
light pale pink lips dinta, tayi dan
murmushin wahala, tana kokarin
mikewa... Ya ashraf! Mai abun dariya
anan? Ta fada a shagwabe... Ashraf a take
ya daure fuskar shi, ya mike, what? What r
u doing here, mai ya shigo dake dakina?
Ko batan hanyan kika kara yi?πŸ’πŸΌ Jumy na
shirin amsa masa tambayar sa, tayi one
step kenan, towel din nan ya sake kwashe
ta da kasa suuu...sai gwajab ta sake
faduwa dirshen... Bata san lokacin data
fasa ihu ba, ooooouchh...ya illahi.. Ashraf
ya sake kwashewa da dariya.... Jumy ta
dago cikin fushi tace, mugu kawai(bata
san ma maganar ta fito ba)...ashraf ya
juyo ya kalle ta, yana kokarin tsaida
dariyar da yake mata.... Yaganta rashe
rashe...yanayin fuskar ta kawai ya
tabbatar masa cewa she's really hurt. ...
Ya karaso wurin ta, ya mika mata hannu,
ta amsa da sauri... Ashraf ya fisgo ta..yayi
da mugunta ne , amma saboda he's weak,
ranar sau daya kawai yaci abinci... Aikuwa
sukayi karo da jumy...sai gwajab suka
fada kan bed din dake bayan su... Jumy
data runtse idonta, jin sun fadi kan bed
kuma itace a saman ashraf, yasa ta bude
idonta, ta kalli fuskar ashraf da sauri, ya
cije leben sa yana buga hannayen sa a
bed din da gani yadan bugu... Jumy ta
mike, ta kalle sa, yayi wani shane'shane a
bed yana cije cijen lebe.. Ta kwashe da
dariya itama..hhhhhh..ashraf ya kallo ta a
dan fusace, amma yana kallo kyakkyawar
fuskar ta,yadda take dariya, sai ma burge
sa tayi, ya sauke ajiyar zuciya...come on,
kin kusa kashe ni kuma kina min dariya?
Jumy ta daga hannayen ta sama, yi
hakuri, ashraf ya mike yana dafe da cikin
sa.. Man am darm hungry, cikinsa ya wani
yi kara kululu....yana kiran ma'azuu Jumy
ta juyar da idon ta, yes! Bari nayi amfani
da wannan damar.. Ta dan matso kusa
dashi..tace ya ashraf, kana jin yunwa ne?
Yadan tabe bakin sa not really. .. Jumy ta
rike dariyar dake cinta, uhm da kana jin
yunwa ne, dana ce akwai sauran
pepperoni pizza din dasu batool suka
rage... Ashraf yadan kallo ta da gefen ido,
cikin sa ya kara kukan yunwa.. Jumy ta
mike, tana shirin ficewa toh ni bara na
tafi.., amma addu'ar ta daya ya kirata
kafin ta ficen... Kamar daga sama...taji
yace, ammm kinaji? Jumy ta juyo da
sauri..na'am.. Ashraf yace jeki kawo min
pizza din..amma bawai ina jin wani yunwa
bane.. Jumy saura kadan dariya ta kufce
mata, mutum na dafe da ciki amma yafi
admitting yana jin yunwa... Jumy tadan
juyar da idonta, bazan kai inda suka ajiye
ba, sai dai muje ka dauko da kanka...
Ashraf yadan yi shiru nadan wani
lokaci...kafin ya mike okay fine muje...
Jumy tace yesss!!!! Finally, a zuciyarta...
"Tana gaba yana biye da ita, suka zo wuce
dakin su tasleem, tasleem na amsa waya
ta hango su, ta ja dugun tsaki, village
crock... "Dakin batool ta shiga, ashraf ma
ya shiga... Dakin yayi dubu, an kashe
wutar.. Ashraf na shirin magana, yaga an
kunnar wutar dakin... Yeeeeeh...happy
birthday ya ashraf..... Batool, neelam, da
kamal suka fada a tare.... sai jalal dake
tsaye shima yana danna waya... Ashraf
yayi tsaye baki a bude...ya kalli jalal ! Man
what is all this? ??? Jalal na mutmushi ya
daga hannayen sa sama, ask them dem
man ya nuna su kamal. . Batool da
neelam suka zo suka rungume shi...sai
murna sukeyi... "Kamal yayi wa jumy
jinjinaπŸ‘πŸΌπŸ‘ŒπŸΌ, tayi murmushi, kafin nan tazo
zata fice daga dakin... Jalal ya cafko
hannunta, ya girgiza mata kai... Ta juyo a
hankali, ta hango batool da neelam sun
tasa ashraf a gaba, suna feeding dinshi,
snacks. ... "Ranar sunsha party, tasleem ta
leko itama, haka ma hanan, data shigo sai
ta shiga manne wa ashraf din.. Jumy dake
zaune gefe ita da jalal suna magana,
tadan kallo su, gaban ta ne yadan fadi,
tayi saurin dauke idonta, gaba daya dakin
da partyn suka gundure ta..ta mike ta
kwace plate ta fice daga dakin, dan tama
lura da yadda tasleem ke wurga mata
harara.... "Jumy na fita ashraf yabi bayan
ta da kallo, hakanan shima yaji hayaniyar
ta ishe sa... "Tana zuwa kitchen taji wayan
na vibrating, ta kalli kofa taga ba kowa a
wajen, sannan ta dauko wayar daga cikin
wandon ta. A tunanin ta team leader ne,
sai taga ummy dinta ce, ta aiko mata da
wani video, cikin zakuwa ta kunna video
din... "Wata kyakkyawar balarabiya ce a
zaune, sai wani magidanci mai kyawun
gaske, yana yanayi da yan nigeria, sai
wani saurayi kuma a bayan su" Jumy
kwalla ya taro mata a ido, Ummy, Abbu
wa akhy yusuf, ta daura leben ta kan
screen din wayar tayi pecking, a tare
family din suka furta mata *(eyd mawlid
saeid habibty)Happy birthday
dear*!!!!!...sai video din ya kare.. "Sakin
baki tayi, like seriously? Ta manta da yau
ne birthday dinta?, ta dafe goshin ta, am
also + one today, ta maida wayarta cikin
wandon ta da sauri... Tayi sad face, I
really miss my family, da ina tare dasu
bazan taba manta "yau ne ranar
zagayowar haihuwata ba"... Kacab a
kunnen ashraf, da karasowar shi kenan
bakin kofar kitchen din... "Today is also ha
birthday! !! Can't believe, ya saki wani
sanyan'yan murmushi...sannan ya daga
kansa sama, she helped me yau, na kara
experiencing farin ciki a ranar birthday
dina, dole ne nima na taimaka mata, na
sata farin ciki a yau.... Karasawa yayi cikin
kitchen din, jumy najin shigowar shi, ta
dawo daga duniyar tunanin ta.. Ashraf ya
wani daure, jeki dauko mayafi, akwai
aikin da zaki min...bai jira mai zata fada
ba ya fice... Jumy ta tabe baki, sannan ta
koma dakin su, ta iske ba kowa a ciki, sai
hayaniyar su data ji a side din su mami...
"Tafiya sukeyi, dare har ya fara yi duhu ya
bayyana... Shiru dai ba wanda ke magana,
har suka kai wani babban shopping mall,
ashraf yayi parking ya fito.. Jumy ta tsaya
tana tunanin mai kuma suka zo yi anan?
ko shopping zai yi na birthday dinsa, dan
taga kashe kudi a wurin kamar shan
ruwan pure water ne... Ashraf ya
kwankwasa window dinta, oya fito mana,
ni bana da time din wasting abeg... Jumy
tadan fakaici idonsa, ta murguda masa
baki... "Sun shiga shopping mall din, ya
mugun haduwa, domin taga sun nufa
male section, sai taga ya nufa female.
..tadan tabe bakin ta, sarkin yan'mata...
Tsaye jumy tayi kawai, ashraf dake tsaye
shima ya juyo ya kalle ta, mai kike jira?
Jumy ta kalle sa da mamaki, ban gane ba?
Ashraf ya karaso wurin ta, yadan yi mata
rankwashi akai, ban sani ba, ya jawo wani
dan kujeran zama ya zauna, sannan ya
nuna kayan dake wajen, ki dauki komai
kike so... Jumy ta ware ido tana kallon shi,
yaja tsaki yaci gaba da danna wayar sa..
sai da sukayi 15mins amma jumy ko
tsinke bata dauka ba, ashraf ya mike a
kule, yayi gaba... Jumy na biye dashi,
wurin jewelleries, ya tsaya yace ki dauki
abunda kike so, jumy tadan kalli
abubuwan dake wajan, duka designers
ne, tace ni baana son komai..."jst want to
be with you" tayi saurin kauda tunanin
nan daga zuciyarta, oh ya rabb I can't fall
for him. .. Jawo hannun ta da ashraf yayi
yasa tayi saurin dawo wa daga dream
world din da ta tafi.... "Jawo hannun ta
yayi, ya dauko wani diamond bracelet,
mai kyaun gaske... Jumy ta ware idonta,
ya akayi yasan tana son bracelets kuma
especially diamonds. ...(hhh poor jumy
stop dreaming, ya gani ranar mana da
kukaje shopping din tafiyar sa Egypt) Zura
mata bracelet din yayi a soft hannun ta,
ya dago dauke da murmushin da ko shi
kansa bai san ya iya saba, ya daga mata
gira, yayi? Itama bata san lokacin data
mayar masa da martani ba.. Pls idan
kunga mistake kuyi ignoring ban samu
editing bane ~*AFRAH*~ [10/22, 2:37
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~61-62 "Ka'da masa kai kawai
jumy tayi, ashraf yadan ja baya kadan, ya
sake dauko wani diamond ring, mai
shegen kyau, ya zura mata a finger dinta
"hulu jiddan"(so sweet),jumy ta fada a
zuciyarta . ashraf na shirin yi mata
magana, message yayi popping a wayar
dake aljihunsa, ya saki hannun jumy a
hankali.... Sannan ya ciro wayar daga cikin
aljihun sa ya bude message din..
*Message indox* *from MaMieπŸ“±- _ashraf
where do u go dis late?, u should come
back home quickly, n pack , kasan gobe
morning flight zamu bi_. Maida wayar yayi
a aljihunsa, ya dago da hazy eyes din sa,
sai kacab cikin chocolate eyes din jumy,
data kurawa fuskar sa ido tana kallo,
ganin ya kallo ta, yasa tayi saurin dauke
idonta, tace uhm muje gida koh? dare
yayi... Ashraf ya tabe baki, ya daga
kafada, yace muje, yayi gaba, jumy tabi
bayansa, tana kara kallon hannunta, tana
murmushi... "Sun biya kudin abunda suka
siya, daga nan suka wuce mota... " a cikin
motar, ashraf nata speeding, a tunanin
jumy gida zasuje, but a mamakin ta, sai
dai ta gansu a wani exclusive Chinese
restaurant. .. Parking motar yayi ya fito,
jumy ta saki baki tana kallon wajen, "and
how did he know ina son Chinese foods?
Woow today is really getting fun... Fitowa
tayi cikin natsuwa, tabi bayan ashraf.
Table aka nuna musu suka karasa suka
zauna, sannan aka kawo musu list din
dishes su zaba, ashraf yayi musu ordering
simple Chinese glass noodles with black
bean soup, sai lemon n orange juice..
Jumy ta shiga kallon yadda aka tsara
restaurants din, duk abubuwan da suka yi
decorating din wurin, Chinese cultured ne,
d place is really amazing, jumy ta fada
cike da farin ciki.. Ashraf dake ta faman
kallon ta yana murmushi, ya girgiza
kansa, juyowar da jumy tayi, ta kalle sa
,yasa yayi saurin dauke kwayar idonsa
daga kallon ta. "Waitress din wurin, yar
Chinese, ce ta ajiye musu bowls din
abunda sukayi ordering, kamshi ya cika
wurin, jumy ta bude hanci taja kamshin
sosai,"yummy"... "Daukar Chinese sticks
tayi (abunda suke amfani wirin cin abinci)
harta rike yadda akeyi, sai kuma ta canza
da sauri ta daburce... Ashraf da har yayi
spoon biyu, ya dago ya kalle ta, sai faman
yaki takeyi da sticks din.. Yadan murmusa,
sannan ya dauki fork din dake kusa dashi,
ya mika mata, iyayi kawai, use wanda
zaki iya mana, ta amsa tadan fakaici
idonsa, ta murguda masa baki, sannan ta
fara cin abincin ta.. "Basu dade sosai ba,
jumy ta dago kanta dan yiwa ashraf
magana, amma mai... Hango shigowar,
wadan nan gangs din tayi, wadan da tayi
fada dasu dazu a warehouse..those scary
thugs, suna kokarin shigowa restaurant
din.. Da sauri jumy ta mike, ta kalli ashraf,
muje gida dare yayi fah sosai.. Ashraf ya
wurga mata harara, na sani ai, mtsww, ya
dauki juice din shi hankalin sa kwance,
yana sipping, a zuciyarsa yace,"what is dis
lady thinking, zan cinye tane cikin daren
nan or what"ya sake jan tsaki.... Jumy da
duk hankalin ta a tashe yake, ta daga
murya cikin tsawa tace.. ASHRAF KA TASHI
MU TAFI!!!!!! Gang leader ya juyo da sauri,
sai hango jumy yayi tana kokarin jan
hannun ashraf su fice... Ya kalli sauran
kattin dake bayansa, su biyu, yace ita ce
wancan koh? Suka kada masa kai, yayi
nuni da hannunsa, muje...fuskar nan tasa
a daure gam, ba alamar imani... "Jumy na
kamo maxi hand din ashraf, cikin fusata
ashraf ya mike, wai ke miye haka, nace.....
Bai gama karasa abunda zai ce ba.. Kattin
nan suka karaso cikin hanzari, fisgo jumy
sukayi suka rirrike ta...sai fisge fisge take
tayi.... Ashraf ya juyo cikin bacin rai, ya
kalli wadan nan gangsters din, what d hell
do you think you are doing? !!!!!. Ogan
yace da husky voice dinshi, STEP ASIDE
DUDE! ! Ashraf ya juyo cikin fusata, zai
maida wa ogan magana...sai jin saukar
wani katako ne hannu ne, shidai bazai iya
ma fassara shi ba,yaji kansa, ya amsa,
zafi ,radadi, duk suka mamaye masa
brain, idon sa ya fara ganin bibbiyu, a
take ya sulale kasa a sume...... "Jumy tayi
kukan kura...ashraf!!!!!!!..take fuskan nan
ta koma ta zakanya... Tasa kafarta ta dake
musu kafafu, a take suka sake ta, jumy ta
gyara zaman gyelen kan ta, sannan tahau
suburbudar wadan nan kattin, ganin she's
unbelievable, and also good in martial
arts, suka ware cikin sauri... "Da sauri
jumy ta karaso wurin ashraf,tana kiran
sunan sa cikin rudewa, takai hannunta
kan wuyan sa, ta sauke lumfashi mai
nauyi, ta sake kai hannu kan kofofin
hancinsa, yana lumfashi, ta runtse idon ta
ta bude, am a bad person, hawaye suka
sulalu mata, I jst put an innocent person
in trouble.. "Masu aikin wajen suka
taimaka mata, aka saka ashraf a mota..
Jumy ta zagaya wurin zaman driver, ta
shiga cikin sauri, ta tada motar suka bar
wajen... "Tana driving tana kallon side din
da ashraf yake, Allah yaso ta, motar nada
computer, zaka iya searching location a
nan... Sai da suka kusa isa gida, sannan ta
samu gefen hanya tayi parking, lokacin
taga ashraf na motsin... "Indo indo!!!!
Abunda ya fara furtawa kenan, jumy ta
fito daga motar, ta zagaya wurin sa, ta
bude kofar side dinsa, ta dago da kansa,
tace ya ashraf, gani nan, ba abunda ke
damun ka koh? Ashraf na ganin fuskar
jumy, ya rungume ta cikin sauri, hope
basuyi miki komai ba, hope dey didn't
hurt u? Jumy kwalla suka fito daga
idonta,"I hate my self for making worried
akan abunda baka san ma anyi ba"...ta
runtse idonta, yau ne ranar farko data
taba, jin quiltiness akan yana yin aikin ta,
she's fooling them all, duk ranar da suka
taba gane ita spy ce a gidan su....gaban ta
ya fadi...ta kalli fuskar ashraf,"I L... Dago
da kan da ashraf yayi ne, ya tsaida ita
daga tunanin da take... Ya kalle ta, idon sa
yadan yi jaa, ya kalli inda suke, da
mamaki yace, ya akayi muka zo nan?
Dammm, gaban jumy ya fadi, tace uhm
uhm, wani wani ne daga restaurant din ya
taimake mu, bai ma dade da tafiya ba, ta
nuna wani balarabe daya juya baya yana
tafiya, ga gashi can ma baiyi nisa ba...
"Ashraf ya lumshe ido ya bude, kafin da
kyal ya fita, ya koma mazaunin driver
yaja su zuwa gida.... ****** Washe gari
da asuba, jumy ta fito, cikin sando taje
kicin ta bude wa Yash kofa... Ya shigo,
suka gaisa a takaice, kafin nan sukayi
dakin sufyan safana... _dan plan din da
sukayi ranar shine, ashe bayan meeting
din da sufyan yayi da jamal casino, daga
nan kasar England ya wuce, so da asuba,
yash zai zo suje ya bude wa jumy save
din_. Suna isa dakin, wurin save din suka
nufa, suna yi suna duba bayansu, yash na
zuwa, ya gwada password yakai
uku,amma all are wrong, can ya jawo ya
kalli jumy, agent, what is d name of
sufyan's first daughter? Jumy tace hanan,
yash yakai hannunsa zai danna hanan,
kuma try din sune na karshe... Jumy tace
noo yash, wait, not hanan I remember, its
tasleem.. Yash ya dannah tasleem, sai
'''din...'', save din ya bude.. Yash ya kalli
jumy, itama ta kalle sa, sukayi murmushin
jin dadi, yash ya dauko files din, ya
mikawa jumy, ta amsa cikin sauri, yash ya
mike, ya sara wa jumy, is now up to u
agent! !! Sukayi dariya, jumy tadan saka
hannu a aljihun ta, ta dauko wani
business card, take dis yash... Yash ya
amsa yace, for.. Jumy tace, u have to
leave dis country, go to Egypt my father is
a AMBASSADOR there, JUNAID
KHATOON... U are not save here, sufyan
zai zarge ka.. Yash ya kada kai, bravo
agent, thanks alot, jumy tace no need u
also helped me.. Sauri sukayi suka fita
daga dakin, yash ya fice, jumy ta koma
daki, ta iske batool nata kwasar baccin ta,
ta karasa wurin kwanciyarta, ta kunna
Skype dinta, team leader, am done! !!! Ta
fada cike da murna, yayi murna shima
sosai, ta nuna masa files din, yace but
jumaymah, u cant leave the mansion so
early, wait for 2weeks before leaving,
jumy ta sara masa cike da farin cikin
kammala BINCIKEN[truncated by
WhatsApp] [10/22, 2:40 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~63-64 *NIGERIA-
abuja******* "Sai da yamma likis, suka
sauka, kowannen su na cikin gajiya, dan
haka direct daki kawai suka shige. Jumy
dakin ta, ta shiga, ta ajiye jakarta dake
hannunta, sannan ta tube kayan jikinta, ta
fada toilet. Wanka tayi kawai ta fito, ta
tsaya a gaban mirror, hannun ta takai kan
goshin ta, dan goge ruwan dake wajen, a
ta madubin ta hango bracelet da ring din
take hannun nata, naga ta saki wani irin
murmushi... Tadan lumshe idon ta, ta
bude, ta sauke ajiyar zuciya, takai leben
ta kan ring din, ta sumbace shi... Zaman
dirshan tayi kan gadon ta, tayi mika tana
hamma.."ana muttaeab"(am tired)... Ta
jawo jakarta, ta dauko wata yar top red,
ta saka, ta daura towel din a kugun ta,
sannan naga kamar an tsika reta, ta mike
tana murna sosai, I can't believe it!!! I just
completed my MISSION!!!!.ta nuna kanta,
my second mission ....ta daka tsallen
murna, ta shiga rawa tana baza gashin
kanta tana tsalle tsalle kamar wata
karamar yarinya, data samu ice cream a
hannu, kunsan dai yara dason kayan zaki..
"Yeeeeh"yeeeh"ana saeid jiddan (am so
happy)...ta sauke lumfashi, ta dire a
gadon ta "ya rabbih ashkur lak"(ya rabbih
I thank you)...sannan ta kwanta, barci
barawo yayi awon gaba da ita *GIDAN
SUFYAN SAFANA WASHE GARI***** I
can't believe this nafeesah...sufyan na
gani a tsaye, duk ya rikice, gaba daya ya
fita daga hayyacin shi... Mum ta mike tana
karairaya, tazo ta jawo hannun shi, come
on, sit dear, sufyan ya fisge hannunsa, ya
zo ya zauna a bed side, ya goge zufar
dake kansa, nafeesa bazaki gane bane,
dat Is d only way da nake samun extra
cash, and now, ya girgiza kai cikin fushi...
Mum ta kalle shi, da dan mamaki dauke a
fuskar ta, amma ya akayi files din sukayi
disappearing daga save din, bacin tunda
mukaje dubai, no one have ever enter
your side... Sufyan ya dafe kansa, I know,
nasan ba wanda zaiyi karfin shiga, kuma
ba wanda yasan ma da save a cikin dakin,
but bayan naje England jiyan, sai business
partners dina suka bukaci wani item, na
kira yash dan ya hau available flight, yazo
England da item din, amma sai number
dinshi baya shiga... Nabar komai da nake,
na biyo evening flight, na dira a dubai
daddare, lokacin duk harkun isa nigeria
ma, na shiga dakina, naje na bude save
din, but nothing is left, duka files din sunyi
disappearing. .....muryar shi ta shake,
wani kwalla mai zafi ya digo daga
idonsa... Mum tace one thing is clear here
u knw, *yash* ne ya kwashe files dinnan...
Sufyan yayi saurin kallon mum, amma
nafeesa what can a illiterate orphan do
with those files? Come on it will jst b
useless to him. Mum taja tsaki, all those
middle class people, they never wish good
thing for other people, shegen kishin su,
da mugunta, you never know, mum ta
yarfar da hannunta a iska. .. Sufyan yaja
tsaki, give so,I will surely finished dat
bit**ch..wallahi sai yayi regretting din
abunda ya aikata.. Mum tadan matso
kadan kusa dashi, ta dafa kafadar sa,
yanzu dai kasan your business has been
stopped, saboda indai ba files din nan u
cnt do any business, kuma bazaka iya
investigating case din nan ba, dan police
sukaji wani abu fishy, asirin mu tonuwa
zai yi, why not ka yarda da shawarar dana
taba baka,10yrs agoo...ta fada tana kallon
fuskar sufyan. Sufyan ya kalle ta, u mean
maganar hada jalal da tasleem aure...?
Mum ta kada kai, dole ne mu samu wani
babban share a cikin dukiyar safwan,
kuma aurar da tasleem a family din shine
kawai mafita a yanzu... Sufyan yayi ajiyar
zuciya, bana jin yaya, mother nake ji,
mum tadan ja tsoki, ka cika tsoron
tsohuwar nan wlh...kawai kaje wurin
yayan direct, kace kana so ayi bikin jalal
da tasleem cikin sati daya ko sati biyu
hakannan, saboda kaje check up a
England, dr yace you hav little time, for
living, kasan yadda yayanka ke sonka, he
will agree to that, tunda yasan dama kana
da heart problem.. Sufyan yayi murmushi,
nice idea my wife, ya jawo ta ya rungume
ta suna dariya a tare.... "Yaya kaji dai
abunda doctor ya fadamin, _sufyan ke
fadin haka, a halin yanzu zaune suke da
safwan safana a garden din gidan sa,_.
Safwan ya dafa sufyan, brother kabar sa
damuwa a ranka, akan ciwon nan,
damuwar da kake ne yake sa ciwon naka
yana tsanani, Allah kadai yasan lokacin
mutuwar bawan sa, doctors are jst
guessing. Sufyan ya saddar da kai kasa,
yaya akwai abunda ya kawo ni, nake so
na roke ka? Safwan ya ajiye cup din
hannunsa, what do want? I will surely give
u idan har ina da hali.. Sufyan yace, dama
zumunci ne nake so mu hada, ina son
ganin farin cikin yarana kafin nabar
duniyar nan, safwan yace kabar maganar
nan sufyan, sufyan ya dago kansa, yace
yaya inaso ne mu hada jalal da tasleem
mu aurar dasu.. Safwan yadan kalli sufyan
da sauri, zamu aurar dasu sufyan, amma
ai sai shi jalal din ya samu mata , hakama
sai tasleem ta fito da miji koh.. Sufyan
yace ba haka nake nufi ba, ina nufin mu
hada su aure, kaga zumunci ya kara
kulluwa kenan.. Safwan ya murmusa, ba
damuwa, jalal mai biyayya ne, kada ka
damu, sufyan yayi mirmushi, amma yaya
bikin ina so ayi shi nan da sati biyu...
Safwan ya girgiza kai, sufyan ka cika sama
ranka damuwa I jst finished telling you fa,
Allah kadai ne yasan lokacin da bawa zai
ja lumfashin sa na karshe, anyway toh
shikenan Allah ya kaimu.. **** Abunda
yasa na kira ku nan, shine, mun gama
yanke shawara ni da uncle dinku, zamu
hada ku aure... _jalal, tasleem, mamie da
grany ne zaune a babban falon safwan_.
Da sauri jalal ya dago kansa, ya kalli
daddy dinsu cikin mamaki , aure daddy?
Daddy yace eh aure our lawyer, nasan
duk cikin ya'ya na kafi daraja ni , nasan
kai mai biyayya ne, Allah yayi maka
albarka.. Mami tace amin, grany tace
zumunci nada kyau , naji dadi kwarai da
kuka yi tunanin yin hakan, Allah ya raya
min ku, ya kuma kare mun ku daga
sharrin mahassada... Daddy yace amin,
kuma mun yanke shawarar, nan da sati
biyu za'a daura auren.. Mami tace da
sauri haka? Grany tace sati biyu kamar
muna korin su.. Daddy yace muna da
reason din saka shi kusa, tasleem data
duke kai, sai mirmushin murna take, Allah
kawai take gode ma, ya bata rabin ranta..
Shi kuwa jalal, maganar daddy ba
karamin tada masa hankali tayi ba,
mikewa kawai yayi yabar falon ransa a
dakule. ~*AFRAH*~ [10/22, 2:42
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~65-67 "Yana fitowa daga main
house din, ya hango neelam da jumy a
garden, suna zaune, sai dariya suke
kyalkyatawa, ya kurawa jumy ido yana
kallon yadda take darawa, tana yiwa
neelam gwalo, yaja lumfashi mai zafi, yaji
wani abu ya tsaya masa a wuya, a fusace
ya fice zuwa dakin sa. "Neelam,ta kalli
jumy, kinsan ko, akwai wani American
movie da muka kallah last month , its a
SPY film, gaban jumy ya fadi.., neelam
tace its very interesting fah, but..gaskiya
aikin is dangerous, kuma mutum zai ringa
zaman rashin gaskiya da mutane... Jumy
gaba daya taji, zufa ta keto mata, batool
ce ta karaso wurin su rike da waya a
hannun ta _sanye take cikin skirt din
atamfa sai top_, ta samu wuri ta zauna,
neelam tace yauwa ya batool kin tuna
wannan spy film din nan da muka kalla da
grany ranan... "Batool tadan yi tsaki ta
juyar da idonta, spying is not good at all...,
kamar fa leken asirin wani ne, kuma
kinsan bad side din shi, neelam tace noop,
batool tace, suna boye identity dinsu ne...
Neelam ta dan tabe bakin ta, tace, harfa
komawa sukeyi house helpers kawai dan
kawai suyi spying mutane...har indo kana
iya jin wai itama spy dince, neelam ta
kashewa batool ido...koh indo?..neelam ta
rike dariya dake cin ta.. Jumy ta dago da
sauri ta kalli neelam, a'a wallahi ni ban
ma san miye supai ko suusupay kuke
cewa.. Neelam ta kwashe da dariya, cool
down indo, nasan ke bazaki taba zama
spy ba, spys are very unique... Jumy bata
ma san lokacin data mike ba, gaba daya
yanayin ta ya canza, sai zufa dake keto
mata, fuskar ta tayi pale.. Neelam tace,
ha'an indo muna labarin mu zaki wani
tafi? Batool tayi crossing legs dinta, haba
neelam kinsan fa halin su ya kamal da
tsiwa...jumy tace uhm uhm lokacin aikin
na ne ma yayi ne, ta fara tafiya cikin sauri
dan bata ma so neelam ta tsaida ita...
"Tana jin lokacin da neelam tace, ai spys
dinan ki barsu, ji fa a film din, d spy fooled
a family, by using d identity of a sweet
sixteen.

Please Login or Register in order to submit comment