Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

..... **jumy ta kara wa tafiyar ta
sauri, tafiya kawai takeyi, amma hankalin
ta baya jikin ta, kamal dake zaune a kusa
da kofar shiga side dinsu, yana din waka,
yace indo do indo do....amma inaaa bata
ma san yana yi ba, haka tazo fuuu ta
wace sa.... Tana shiga side dinsu j.a.k,
direct kitchen ta nufa, ta samu chair ta
zauna, dirshan, ta sauke lauyan'yar ajiyar
zuciya, ya rabb help me out, dole ne nayi
sauri nabar gidan nan, in ba haka ba, all
my dream of becoming a successful agent
will be shattered, balle yadda things are
getting more n more complicated, ta
lumshe idonta, duk ranar da zasu zo
sunan ni SPY ce...... *"korar ki
zamuyi*"...taji wani husky voice ya fada
daga bayan ta... Da sauri jumy ta bude
idonta, ohh gosh kada dai duk maganar
nan a fili takeyi , ya al rahim help me
out..... "Ashraf ta gani...ta ware idanunta
kamar zasu zazzago ta damtse hannayen
ta.. "Ashraf ne ,a tsaye, gaban fridge, rike
da bottle din coke, yayi one sip,sannan ya
kada mata kai,YES "korar ki zamuyi, tunda
ba tunani muka kawo ki kiyi mana ba"ya
karasa maganar da ya fara... "Karasowa
yayi, yadan duko yasa finger dinsa yadan
doki saman idanunta, tayi firgigit, ta sauke
lashes dinta.. "Ashraf yace, yana shirin
fita, stop thinking to much is bad for ur
help, jumy ta kara sauke ajiyar zuciya...
Ta dirar da kanta kan table gwajab, tasa
hannayen ta cikin gashin kanta, yaaaa
illahi..am even going crazy now..... *bayan
one week, da 6days* *** An gama duka
shirye shiryen auren su jalal, tasleem sai
ranar suka dawo daga dubai ita da mum.
"Jalal gaba daya he's frustrated, dan ma
yana wani case a lokacin, kullum dare
cikin tunani yake, shi din nan ne za'a wa
auren hadi, yasan wannan munafukar
mum din ce, ta jawo masa, noo dat can be
ya girgiza kai, he must never lose his first
love.. _duk wannan zancen zucin da jalal
keyi, yana zaune ne a bed side , dawowar
sa kenan daga supreme court_ I will
confess my fillings to her, yau din nan,
Wayar sa dake ajiye kan centre table , ya
jawo yayi kiran wayar kicin. *jumy na
tsaye a kitchen tana yanka cucumber,
gaba daya yau tana cikin farin ciki, gobe
zata fice daga mansion din at last huh,
but...ta ajiye wukar hannun ta " sawf
aiftaqad alsyd almutaeajrf alshshurs" "(I
will miss mr arrogant wicked)"... Ta
murmusa, sai jin karar waya tayi tana
ringing, ta karasa wurin da wayar take ta
dauka, hakanan taji zuciyarta na addu'ar
Allah yasa ashraf ne.... "Amma sai jin
muryar jalal tayi, a nutsuwarsa yace ta
kawo masa coffee amma no sugar added,
tace toh, ta hada ta dauka zuwa dakin sa..
" bro, its been a while" _ashraf ne a gaban
laptop dinsa, yana magana da *yusuf* ta
Skype(remember yusuf cousin din
jumayma)_ "Yusuf yayi dariya, man am
really busy here this days, ashraf ya dan
kalle sa da mamaki, ya daga masa gira
daya, busy with the lucky queen haa!,
yusuf yayi dariya yana shafa ka'sumbar,
yace guy, u knw am really not that ready
for all dat, ashraf yace den dude busy with
what? ... Yusuf yace remember my crazy
cousin sister, she's coming back tomorrow
finally! Yusuf ya juyar da kwayar idonsa
gefe. ... Ashraf ya kada kai, ohh I see, the
other day, you where about to show me
her picture, when daddy's call interrupted.
.. "Yusuf yace ohhh yeah, I remember, let
me send you now.., ashraf yace noo man
forget it... "Yusuf yace relaxed man, I can
see u have already started blushing, if u
have seen her charming face, u will, ya
nuna da kansa Die... "Ashraf ya kwashe
da dariya, ohh have u already forgotten
collage time, many sexy cute girls are
fallen for me.. "Yusuf ya kwashe da
dariya, yace coming man, yayi
disconnecting call din... "Hakanan ashraf
yaji yana son ganin wannan cousin din ta
yusuf, what's app ya shiga, yayi strolling
zuwa sunan yusuf, har ya shiga zai typing
text dinshi, ya hango wata beautiful tayi
rolling da black abayah a DP din yusuf
din..., tun kafin yayi tapping kan pic din, ya
tabbata girl din mai kyau ce, duk da ba
wani shegen kwalliya tayi ba... "A hankali
yayi tapping kan pic din, gabansa ne yayi
wani mun munan faduwa, dan ganin
halittar da bai taba taba tsammanin zaton
gani ba, WHAT...WHAT'S THIS, ya shiga
status din yusuf da sauri.... " *Really
missed you habibty, can't wait for ur
return*. ." Kara kurawa hoton ido yayi,
INDO!!!!!!! Gaba daya ya
daburce.....INDO? ??? Noooo...
~*AFRAH*~ [10/22, 2:43 PM] +234 814
393 3159: 🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎 ____________________________
*JUMAYMA* 《 ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~68-69 "Jumy na ajiye wa
jalal hot cup of coffee dinshi a centre
table, ta dauki tray dinta zata fita.. "Jalal
daya kura mata ido ba ko kyaftawa yana
ta kallon ta, yace da dashashshiyar murya
mai rauni, INDO! Jumy ta juyo ta kalle sa,
ta lura yanayin sa duk ya canza tun saka
bikin sa.. "Ta dawo ta tsaya, tace na'am,
jalal ya mike yazo gabanta ya tsaya, yace
look at me indo... "Jumy ta dago da
chocolate eye balls dinta, ta kalli pale
fuskar jalal, idonsa yadan yi jaa, jalal
yace akwai abunda na dade ina so na
fada miki.. "Jumy ta gyara tsayuwarta, ta
kada masa kai, ina jinka ya jalal, jalal ya
runtse idonsa, tunda yake bai taba son
wata ya mace ba kamar yadda yake jin
jumy a ransa, he can't loose ha, never! !!!!
Bakin sa na motsi kadan kadan ya furta....
I......LOVE....YOU.... *Mu dawo wurin
ashraf* "WHAT INDO!!!!! What is shee???
Who d hell is she? Why is she here? Mai ta
zo yi a nan?mai yasa ta boye mata
identity dinta? Mai yasa tabar kasar su?
Buut..yusuf yace cousin dinsa taje aiki?
Wane irin aiki takeyi? Mai yasa duk
dukiyar su ta zo nan as yar aiki..? Why !!!
Jst fuck*** why!!! _duk wannan
magan'ganon ashraf ke faman jero su,
gabaday brain dinsa ya rikirkice, ya kasa
gane mai ya hada yusuf da jumy, idan ita
cousin din yusuf ce, mai yasa take gidan
su a matsayin mai aikin su_???!!!!! "Ganin
yana shirin rikicewa, brain dinsa namen
zarewa, ya mike cikin hanzari, idanunsa
duk sun shige, gaba daya ya rasa mai
zaiyi believing!! WHO IS SHE?????zuciyarsa
ba abunda take son ji, sai muryar jumy
tana amsa masa tambayoyin sa.. "Fitowa
yayi daga dakin sa cikin fusata, ya banko
kofar, yana shirin yin one step, yajiyo
muryar jalal daga nasa dakin, yana
magana cikin tsawa... " Juyowa yayi ya
karasa bakin kofar jalal din. " sai hango
jalal yayi rike da hannun jumy... " _Bayan
jalal yayi wa jumy confessing din yana
sonta, dago manyan idanunta tayi, ta
kalle sa cike da tsoro_.. " _Bata taba zaton
jalal na sonta ba kuma har zai iya fada
mata ba_.. " _Lumfashi ta sauke, tace ya
jalal ina ganin girman ka, dan haka kalma
daya zan fada maka_.. " _Jalal a rikece
yace, ina jinki, jumy ta juya masa
bayanta,tace ya jalal ,NO_!!! _Ya kalle ta
fuskar shi na nuna alamar bai fahimci
kalmar "NO" dinta ba, yace , ban gane NO
ba_? " _Jumy ta juyo ta kalle sa, BAZAN
IYA SOYAYYA DA KAI BA! Jalal ya kamo
hannun ta(lkcn ne ashraf ya gansu), noo
noo indo u can't say dis, wallahi ina
mutukar sonki, pls help me, mai yasa zaki
ce bazaki iya sona ba, help me mu gudu
yau din nan_..... "Ashraf ya kurawa jalal
ido cike da mamakin sa, ya daga kafarsa
daya, zai shiga dakin kenan...yaji an riko
hannunsa daga gefen sa... "Juyowar dazai
yi yaga ko wanene? Sai ganin tasleem
yayi a tsaye....fuskarta shabe shabe da
hawaye... "Ta girgiza wa ashraf kai, ashraf
ba karamin tausayin kansa da tasleem
yayi ba.... "Fisge hannunta jumy tayi, ka
dawo hankalin ka ya jalal, ni da kai ba a
matsayi daya muke ba, kafi karfi na kafi
karfina ya jalal kayi hakuri ka auri wanda
iyayenka suka zabar maka.., ta sa
hannunta daya ta rufe fuskarta, da
hawaye ke fita wani nabin wani.., ta fita
da gudu daga dakin... "Ko lura dasu ashraf
bata ma yi ba.. "Jalal yayi tsaye kamar
wani wawa, yana ajiyar zuciya, idonsa
yayi jaa, gaba daya bai taba zaton zai
fada tarkon so haka ba.... "Tasleem ta
kurawa ashraf ido, taga shima he's very
shocked dajin jalal nason jumy, kuma ta
tabbatar ashraf dana fillings akaan jumy,
ta juyar da idonta, SORRY YA ASHRAF BUT
AM GONNA USE THIS ONCE" "Hannunsa
tajawo, suka fita daga side din, garden ta
kaisu, ta dauko champagne mai alcohol,
ta zuba wa ashraf, ya amsa ya shanye,
cikin kwarewa,... Ta kalli ashraf tana goge
hawayen fuskarta, ya ashraf am totally
humiliated by ya jalal, bayan yasan gobe
ne za'a daura mana aure..shine..kuka yaci
karfin ta.. "Ashraf ya dago idon sa daya
fara canza kala gaba daya ya fara
buguwa, dan dibar giyan nan yake yi no
messy , tasleem taci gaba, shine zai je
yana wani confessing love dinshi wurin
wannan yarinyar, ya ashraf idan kaine a
shoes dina, how will you fill... "For crying
out loud!!!, nima fa ba cewa nayi ina son
sa ba, hadin iyayen mu ne, ya ashraf I
also have d person I love, amma nayi
hakuri, saboda nasan ya jalal dan uwana
nane, he will never cheat on me and he
will care for me...but..ta fara sheshshekar
kuka..amma just look....tun ba'a kai ko ina
ba..he have start flexing with dat cheap
gal... "Ashraf ya tsaida ita, its okay sis... its
okay ya daga mata hannu da kyal,
tasleem ta rungume ashraf tana kuka mai
tsuma rai... "Ya ashraf u r d only one dat
can help me now, ashraf ya dago da ita,
ya kalli fuskarta,cikin muryan maye yace,
sis mee ya nuna kansa ??? How? Tasleem
tadan sa hannu ta goge hawayen ta, tace
ya ashraf...ashraf yace tell me!!!!! I will do
anything for u siss..... tasleem ta matso
kusa dashi, ta rada masa wani a kunnen
sa...ashraf yayi saurin kallonta, ta kada
masa kai, waz there, she's only a mare
house help. .... "Sai da tasleem ta tabbatar
ta kitsa wa ashraf komai kafin ta mike
tabar sa a wajen, yasha..yasha..ya bugu....
*Jumy* "Ya rabbih, I have to leave dis
house as soon as possible, tomorrow da
asuba zan fice kafin mess din yayi yawa....
_jumy ke fadin haka, tana zaune ne a
gaban mirror daure da towel, fitowarta
wanka kenan, tunda tabar dakin jalal ta
kasa sukuni, shine ta fada toilet ta sakar
wa kanta ruwa_.. "Mikewa tayi tana
kokarin bude jakar kayanta, sai jin an
banko kofar dakin ta tayi... "Cikin sauri ta
juyo, dan ba wanda ya taba shigo mata
daki.... "Ashraf!!!! ASHRAF ta gani a
tsaye..no ba a tsaye ta ganshi ba..., yana
tsaye ne amma layin maye yakeyi....
"Jumy tace lafiya!!dan gaba daya yan
gidan sun fara isar ta... " ashraf ya shiga
tafa hannunsa, ohhh I see d queen, the
drama queen haa'. ..ya matso kusa da ita
ya tsaya, ya rike kafadar ta... "You tell
me...WHO D HELL ARE YOU? Ke wacece
kuma mai kika zo yi a gidan nan? Jumy ta
sauke idonta kasa, gaban ta ya fara
faduwa, ashraf ya daka mata tsawa.. Tell
me haa !!!!tell me, you...ya nuna ta..WHO
ARE U? Ya kwashe da dariya.. "Jumy tasa
hannun ta, kan nasa tana kokarin cire
hannunsa daga jikin ta... "Ashraf ya daure
fuska, ya kallo ta daga sama har kasa...
Ohhhh so sexy ya kashe mata ido
daya....ya saka hannunsa cikin gashin
kanta dake a jike.., ya matso da fuskarta
daf da tashi... "Lumfashin su na karo dana
juna, you!! Ur d only person that I started
to like purely, ya kwashe da dariya, I
never liked u because of any sha'awa
what ever...but, ya juyar da idon sa, I
DON'T EVEN KNOW WHO hell U REALLY
ARE...., " jumy tace da muryar kyamar
halin shaye shayen sa.., ashraf ka sake ni,
ko kai jahili ne?, baka san taba macen da
ba muharramar ka ba haramun ne..
"Ashraf ya kwashe da dariya....oh now
she's preaching. .., yasa dayan hannunsa
kan kugun ta, ya sake janyo ta jikinsa..,
jikinsu ya hade dana juna, jumy ta runtse
idonta, ta bude ahankali, ta shiga kokarin
kwace kanta.... "Ashraf ya rike ta gam a
jikinsa, ya daura kansa kan wuyanta, I
don't know what to do now.? Komai ya
jagule...sa...bo..da...ke... ya kalle ta, jumy
ta fisge jikin ta cikin karfi... "Ta daga
muryar ta datayi rauni tace ", fita....ta
nuna masa kofa, ka fitan mun daga
dakina, tun kafin nayi maka ihuu... "Ashraf
yayi dariya, yazo gabanta, ya tura ta kan
bed din dake bayan su... "Jumy ta kara
rikicewa, yaaa Allah, help me plsss... "Ta
shiga rike towel din jikin ta.. ( _shiyasa
musulunci ya hane mu da shan kayan
maye, its never good to your health, n
also kuma zai iya saka ka, ka tafka aikin
dana sani, Allah ya shirya mana yan'uwan
mu, yaran mu, da musulmai ga baki daya,
da suka tafka harkan nan ameen_)
"Ashraf yahau gadon shima.., yasa
hannun sa tun daga wuyan ta, yana
shafata har kan kumatun ta. "Jumy tace
cikin tsawa, YOU R CROSSING YOUR LIMIT
ASHRAF...get ur filthy hands off
me!!!!!!!....ta shiga kokowa dashi.... Ashraf
ya ware ido, ohhh look at ha...har turanci
ma ta iya, you... ya nuna ta, ur are always
full of surprises u knw. ... Yana kokarin kai
bakinsa kan nata... Ni afrah nace idona
bazai ga wannan cin mutumcin da ashraf
ke shirin yiwa jumy ba....na kwashe yan
littafaina na fice kamar walkiya...
~*AFRAH*~ [10/22, 2:44 PM] +234 814
393 3159: 🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎 ____________________________
*JUMAYMA* 《 ~yar bincike~》 *Jasus*
*Spy* Episode~70-71 "Mami!!, mami!!!
Tasleem ta shigo cikin falo a rikice, inda
grany, kamal, mami da jalal da bai dade
da zuwa amsa kiran mamin ba, suke a
zaune... Mami ta mike, tace lafiyan ki
kuwa tasleem, tasleem tace a rikice,
mami, mami naje zan wuce ta dakin indo,
naji ta tana sakin ihu... Grany ta mike,
ihu? toh ko bata da lafiya ne? Kamal yace
kuma dazun nan na ganta a kitchen she's
perfectly ok. . Mami tayi hanyar kofa tana
cewa, muje dai mu gani ihu kuma..,
dukkan su suka bi bayan mamin, zuwa
dakin jumy hankalin su a tashe, jalal
kuwa gaba daya ya rikice, Allah dai yasa
ba saboda maganar daya gaya mata bene
dazun...darm it ya naushi hannunsa.. Suna
isa bakin kofar dakin,sukaji ta sake kwala
wani ihun.. Tasleem ta sauke ajiyar
zuciya, wani dadi kawai takeji a zuciyarta,
mami kinji ko ta fada tana kallon jalal,
jalal ya matso bakin kofar, da hanzari, ya
shiga bugawa yana kiran sunan jumy..,
kamal ya karaso shima bakin kofar, yasa
hannun sa kan handle din kofar, ai kuwa a
bude take , murdawa yayi kofar ta bide..,
gaba daya shi jalal din ma manta da ana
bude kofa ta handle, hankalinsa baya jikin
sa gaba daya.. " a take suka cunkusa cikin
dakin.. Muryar grany naji
tace.SUBHANALLAHI...ASHRAF mai nake
gani haka..!!!! Da sauri nima afrah na figi
yan komatsaina na kutsa cikin dakin har
ina hada kafada da kamal daya saki
baki.., aatoh kada a barni a baya lols.
"What mai zan gani? Jumy a rakube a
kasan gado, ta kudundune kanta cikin bed
sheet sai rusa kuka take, gashin kanta ya
barbazo a fuskarta da kafadunta, gadon
duk jini akai, duk ya yamutse...ashraf na
zaune a bed side ya daura hannayensa a
kansa, sai ajiyar zuciya da yake sauke wa
da karfi'karfi, idonsa kamar chilly dan
jaa.... Mami ta ware idanunta, hakama
kamal da tasleem, tace WHAT!! Did you do
to her!!!ashraf!!! Ashraf ko motsi bai yi ba,
sai shashshekar kukan jumy kawai akeji a
dakin da karar fan.. Jalal ya karasa gaban
ashraf, a fusace ya cukumo wuyan
rigarsa, da take a bude, mabullen duk sun
cire.. Yace cikin daga mury, WHAT THE
HELL did u do to her??? Ashraf ya dauke
kansa, jalal ya kara fusata, ya shiga dukan
ashraf tako ina... Ashraf ya ture shi cikin
fusata shima, LEAVE me alone! !! Yes ! duk
abunda kuke tunani shiya faru...I RAPED
HER!!!!!!!.. Kafin ya karasa maganar grany
ta wanke sa da mari... Mami, kamal da
munafukar tasleem suka sa tafin hannun
su kan bakin su, cikin mamakin abunda
ashraf ya gama furtawa.. Jalal zaman
dirshan yayi a kasa, gaba daya yaji
duniyar ta ishe sa..wannan wane irin fate
ne, yarinyar da yake so kanin sa ya gama
yiwa fyadr..., ashraf na layi ya fice daga
dakin...yana surutan da basa da ma'ana.
Grany ta matso kusa da jumy, da volume
din kukan ta ya tsananta, ta riko
hannunta, indo bamu san da wane kalma
zamu fara baki hakuri ba... Mami ma ta
duko kusa da jumy, muryar ta na rawa
tace, indo ki yafe mana...ki yafe mana
indo.. Jalal ya mike cikin fusata, ya fita
daga dakin, tasleem da kamal suka bi
bayansa suna kiran sunan sa. Grany da
mami, suka mike jiki ba karfi, sukace ta
jira su, zasu turo mata head maid yanzu
nan.. Jumy tasa hannayenta cikin gashin
kanta daya yamutse.., ta matse gashin
nata, ta saki wani irin kuka mai tsuma
rai..a hanzarce ta mike kamar wanda aka
tsikara, jikin ta na rawa, ta jawo kayanta,
ta dauki abaya ta saka, ta saka dugon
hijabin ta, ta sungumi jakar kayanta, cikin
sauri ta fice daga dakin , har tana hadawa
da gudu, kamar wata munafuka ta nufi
babban gate din mansion din .. "Tana
fitowa gate din gidan, ta saki ajiyar zuciya
mai nauyi.., ta juya ta kalli gate din gidan
for the last time.. "Sannan ta tare mai taxi
ta shiga, duba text din team leader tayi,
address din hotel dinda zata kwana ne
kafin gobe tabi morning flight zuwa Egypt,
ta kalli mai taxi din daya kura mata ido
yana kallo, ta fada masa inda zaya kai ta..
. "Sharaton hotel mai taxi din ya ajiyeta,
tana tafiya kamar iska zata tafi da ita, har
ta isa reception din hotel din.. "Ta amsa
key din dakin ta, tabi elevator taje floor
din da dakin ta yake. "Ta bude ta shiga,
dire kayan hannunta tayi, ta fada kan sofa
din dake bakin window, ta sauke ajiyar
zuciya mai nauyi, gaba daya bata ma san
tayi tunanin abunda ya faru cikin hours
ago. ., ta mike a kasalance, ta fada toilet,
tayi wanka sosai, ta kasa jikinta,sannan ta
fito tazo tayi sallah, ta dade a sallaya
kafin nan ta mike. . "Zama tayi kan
gadonta, ta daura fuskarta da tayi ja
kamar tomato a saman tafin hannunta, ya
rabbih for much have happened in just
2-3hours..., hawaye suka taro a cikin
kwayar idonta, wayarta ce tayi ringing,
team leader calling from Skype, ta dauka
tana goge hawayen fuskarta.. "Fada mata
yayi, passport dinta na cikin side drawer
na left side, tace hasanana sayidi (okay
sir), sannan ta kashe wayar, ta turawa
ummy dinta text, kada suzo daukarta a
airport, sai ta fara zuwa agency dinsu..
"Washe gari by 6am na safe flight dinsu
jumy ya daga zuwa Egypt. ■◇■◇■◇■◇■◇
A hankali ya fara bude idonsa daya yi
masa nauyi, hade da bauri, yayi mika tare
da hamma, sannan a kasalance ya dafa
ya mike ya zauna.. "Kamal ya gani a
zaune kan sofa din dakin, yana dannah
wayarsa, sanye cikin sky blue din shadda..
Ashraf ya shiga bin dakin da kallo, kansa
ya sara masa, ga nauyi da kan nasa yake
masa, ya dafa kansa, yace, ohh hurts!!
Kamal ya dago da kansa ya kalle shi, its
11am now, get ready fast, daurin auren
ya jalal is by one.. Ashraf ya mike kamar
zai fadi, ya harari kamal, and so..dole ne
naje? Kamal ya mike yana shirin fita, yace
dole ne kaje mana, after d super drama
da kayi jiya daddare.., poor indo, ashraf
yayi saurin daura hannun sa kan kafadar
kamal, ya jawo kamal ciki, yace what do
you mean? What happened to indo, what
about her? Kamal ya fisge daga rikon da
ashraf yayi masa, yace, ya ashraf u really
surprised me, you ruined the poor girl life,
for goodness upon all d sexy girls u hav.....
kamal ya dan tsagaida dan takaici, .....and
now the innocent girl.... she's no where to
be found. ..... "And now the innocent gal
,..she's no where to b found" kalmomin
nan sune suka fi tsayawa ashraf a brain
dinsa.... Kamal ya juya cikin jin haushin
halin yayan nasa yabar dakin a fusace.... "
ashraf zaman dirshan yayi a kasa....what..
just. what d hell did I do to her.. "Ya dafa
kansa daya ji kamar an daka masa adda
akai, all he can remember is, when
tasleem ta rada a kunnen sa, *rape
indo*!!!! Yayi wani irin ihu..noooo. it cant
be... MY STAR! !!MY STAR!!!! You can't leave
me yasa hannu ya kama gashin kansa,
hawaye na fita da idonsa.. You r my life!,
bazan taba iya rayuwa babu ke ba, bazan
taba samun kwanciyar hankali ba idan
bakya tare dani, my *STAR* (sunan da
zuciyarsa ta saka wa jumy kenan tun lkcn
daya tabbatar da sonta yakeyi) "Kamar
mahaukaci ashraf ya koma, sai sabbatu
yakeyi, my star..my star has left me alone
, I have destroyed my sparkling star, d star
that lighting my dark dirty heart and madr
me into a responsibility human ...ya mike
cikin kuzari...ya nufi kan wani glass table,
da ake ajiye su flowers, glass na
decoration. .... ya shiga fasa duk wani
glass dake dakin yana furta...."MY STAR..
MY STAR.....kamar sabon kamun hauka....
"Da sauri gaba daya family din suka
karaso dakin nasa, hankalinsu a
tashe..batool da neelam na ganin halin da
yayan nasu ke ciki suka hau kuka... Mami
ma kukan ta fara yi, kamal ya rike sa sai
fisge fisge yake yi...leave me kamal, I
have to end dis stupid life am leaving for.
..I.. I destrol my speckling STAR, now ba
wani haske a rayuwata..., jalal ya wanka
masa mari, common stop blabbing
nonsense! Duk ba kai ka jawo ba, u r
never responsible in ur whole life.. Daddy
da zuwan shi kenan,ya karaso ciki, yaja
hannun ashraf suka fice daga dakin...
UMMY, AKHIE...jumy ta fada, saukarta
kenan daga taxi, ta hango ummy din ta da
yusuf a bakin kofa suna joran isowarta...
"Da gudu ta karasa ta rungume su cike da
murna, suma murnar suke yi sosai..
"Dakin ta shiga after a very long time,
komai na nan yadda ta barshi, ta zauna
akan makeken gadonta, ta shafa gadon
tana mirmushi, at last, all the
complications are now a By Gone...
"Wanka ta shiga tayi, da sabulai masu
kamshi, ta fito, ta shafa mayokan ta masu
tsada.., ta kalli ring da bracelet din
hannunta, tasa dayan hannun zata cire,
sai kuma ta fasa, ta bude closet dinta mai
dauke da outfits iri iri, ta dauki wata pink
gown mai shegen kyau ta zura, ta sauko
kasa.. "Wurin ummy dake zaune a falo ta
nufa, tana cewa, oh my GOd "ya iilahi
albayt alssaeid (oh my god home sweet
home) Ta fada jikin ummy tana
murmushi, ummy tace, lets go and hav
dinner habibty, ummy ta riko hannun ta.
"Suna isa dinning tadan tsaya, kallon
varieties dishes din dake jere a table din
tayi, haka Allah ke ikon sa, aiki kawai ya
kaita ta dan'dana irin rayuwar da wasu
keyi...,ummy ta dafa ta habibty why r u nt
sitting? Jumy na shirin zama tace,"wasawf
takul kifi"(zan cinye duka abincin nan, nan
da seconds) Sukayi dariya tare da ummyn
nata... ■◇■ *INTERVAL*■◇■ BAYAN
WATANNI UKU Agent *jumayma
khatoon*!! Jumy na gani ta karaso gaba ta
sarawa, team leader, yayi murmushi,yace
your mission for this month is out.. Jumy
tace okay sir, team leader yace, you and
agent M*ARWA ZAID*, will have to travel
to *india/goa*, ur identity is a collage
students, spy n investigate, about the
culprit that murdered a student, *named
natasha khannah*( mission dinki na
watan nan shine kiyi BINCIKE KI NEMO
WANDA YA KASHE WATA DALIBA MAI
SUNA NATASHA KHANNAH). Jumaymah
da marwah zaid suka hada baki wurin
cewa, YES sir, hasanan sayidi, (ok sir), "
_marwa zaid agent ce, da kadan ta
girmewa jumy, arebian lady ce from
yamen_" team leader yace al the very
best, ya mika musu Identity cards
dinsu,you will be leaving tomorrow, akayi
dismissed dinsu. "A zaune take a balcony
din dakinta , sanye cikin purple skirt da
pink top, ta kama gashin ta gida biyu, ta
daga kanta sama tana kallon blue sky,
such is life, kullum by dis time, sai ta
zauna a balcony din ta kalli sunset, har
yanzu daimond ring din nan na jikin
yatsan ta. " ASHRAF! Ta furta.., mr
snuggles"i missed him" ta fada, tana
murmushi,I really wana knw why u lie...
ban san mai yasa yayi wa family dinshi
karya ba ashraf... A take ta fara tuna
ranar, watanni uku kenan da wucewar
incident din....BAI MIN FYADE ba, ta juyo
ta kalle ni , ni afrah na ware ido, u mean
that day, Ashraf ba fyade ya miki ba.?
Jumy ta kada kai tana murmushi... Then
What really happened???? Na tambaya in
curiosity...... Jumy ta kurawa ring din
yatsan ta ido, ABUNDA YA FARU RANAR
SHINE.... ~*AFRAH*~ [10/22, 5:17
PM] +234 814 393 3159: _ *JUMAYMA*
《 ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~72-73 "Lokacin da ashraf ya
matso da bakinsa kusa da fuskata, iska ya
shiga hurawa idanuna da suke a kafe,
hawaye na sulala.., motsi yayi da bakinsa
ya furta I love u my STAR, cikin murya mai
sanyin gaske, yana kokarin kai lebensa
kan dusty pink lips dina., na runtse
idona,na saki wani irin raza'nan nan ihu,
ashraf yayi saurin dagawa daga jikina
kadan da kalama ihun da nayi ya tsorata
shi. "Ina ganin haka, sai na samu damar
jawo kwalbar perfume dina dake side
drawer, da hanzari na dago kwalbar nan
zan kwalawa ashraf akai..." dan ba
karamin tsorata nayi dashi ba yau din
nan,a lokacin harna fara dana sanin, barin
zuciyata da nayi har ta fara kamuwa da
son wannan betrayal din.. " Cikin hanzari,
ashraf ya dago hannunsa ya kare bugun
dana kai masa, , ai kuwa kwalbar nan ta
sauka a tafin hannunsa." jini ya shiga
zuba sosai daga hannun sa, da sauri ya
mike daga kaina yana dafe da hannun sa,
yana fadin ooouch oouch ouuch.. " ni
kuwa Nayi saurin mikewa, ina tattara
towel dina daya fara janyewa daga
kirjina.. "Ashraf ya juyo yana kallona,
yana rike da hannusa dake zubar da jini a
tsakiyar gadon, ya karasa kusa dani, dana
rabe a jikin bed head ina kuka sosai.. "Ina
ganin yana niyyar matsowa kusa dani,
nayi saurin jawo rabin wannan kwalbar,
na nuna shi da ita cikin fusata, kada ka
sake ka matso kusa dani..., gashin kaina
duk ya watse ya rufe min fuskata da tayi
jaa kamar red apple, idanuna duk sunyi
popping waje, sun kumbura. "ashraf yayi
magana cikin sanyin murya mai ban
tausayi, *my star*, I will never ever
thought of doing something dirty with you,
na dago da jajayen idona na kalle shi.. "Ya
kada min kai cikin nuna nadamar
harassing dina da yayi, zama yayi, yana
kallona cikin ido, yace, you r d first girl I
ever loved so purely without any dirty
intentions in my heart, na kurawa bakin
sa ido yadda kalmomin daya fada ke fita
so truthful. ., ya riko hannuna, da na rike
kwalbar, ya amshi kwalbar ya girgiza min
kansa, ni kaina nasan zuciyata ta gama
falling dason Mr snuggles, ashraf ya sauke
ajiyar zuciya, ya matso ni sosai, yasa
hannayensa ya riko pale fuskata, yana
kallon cikin idanuna, sai da muka dauki
seconds eyes balls dinmu na roaming
cikin na juna, ko kyaftawa bama yi.. Ya
sauke lumfashi,

Please Login or Register in order to submit comment