Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

his's just 'creamy in colour',
yana da manya manyan idanuwa, sanye
cikin short nikka fari, da singlet, itama
fara,bazai wuce dan shakaru 25 ba, ya
sauke lumsansun ida nunsa kan jumy,
fuska nan da gani yana cikin barci ne ya
taso. Ya daure fuska yace, so?, jumy ta
washe baki, ta mika masa tray din
hannunta, gashi coffee din. Ya wani
yatsine fuska, coffee? Ya sake kallon ta,
yaga duk janbaki da kwalli an zane fuska,
yayi saurin matsawa daga ciki, ya nuna ta,
ke? Daga inaa? Jumy ta washe masa
fararen hakoranta suka baiyana , zatayi
magana, aka bude dayar kofar mai latter
*J* ..... Another handsome da bazai wuce
shekaru 29 ba, ya fito sanye da jallabiyya.
Ya kalli gefen sa ganin kofar dayan a
bude, ya kalli jumy ya kalli kanin nasa.
_KAMAL_ wats going on here? Kamal ya
nuna jumy, bro jalal, a ghost, (fatalwa)
_JALAL_ ya karaso wurin su, ya kalli jumy
sama da kasa, yace kee daga ina haka?
Waya baki izinin shigowa nan? Jumy ta
kyfta idon ta, nice sabuwar mai aikin.
Gaba daya suka hada baki, what'? Kamal
ya kalli jalal, bro meyasa mamie ta cika
mana irin wannan ne? Look fa ya nuna
jumy, dis village gal for goodness sake.
Jalal ya yatsine fuska, ganin yadda take
shushe shushe, yaja taski yayi ficewar sa,
I have to talk to mamie. kamal ya harari
jumy yana yatsine fuska, kima bace a nan
kafin ya ashraf ya ganki, ya banko kofarfa
. Jumy ta saki ajiyar zuciya, ta koma kicin
tana jan tsaki, gaba daya ma kayan jikin
ta sun ishe ta, ga makeup din haukan nan
duk ya dame a fuskarta ta. Tana nan
zaune aka sake kiran wayar, ta mike taje
ta dauka, a fusace yace, are stupid, ina
coffee din? Jumy tace wane room zan kai?
Ya kashe wayar kawai, tana jin an kashe,
tayi dan tsaki, kai ka sani. Ashraf dake
dakin sa, kwance a kan makeken gadon
sa yana jin music, ya mike a fusace, who d
hell is dis stupid gal? Ya saka silifas dinsa
masu laushi ya fito daga dakin ya nufi
kicin. A tsaye ya iske ta ta juya baya tana
wanke kaza, dan fara musu abinci, tunda
taga time table din nasu. Yace kee! Jumy
ta juyo da sauri, suka hada ido, ashraf ya
karaso wurin da take tsaye, ya yatsine
fuska, oh m G ya buga kafar yaja tsaki ya
fice da sauri.jumy tace so much
characters , i think nama san wannan..πŸ€”
Tace yes! D guy at d airport ta daga gira,
dama yaron safwan safana ne?ta bi kofar
da kallo dan yadda ya wani bugo ta
kamar zata cire. A dinning, mamie,
neelam,tasleem suna cin breakfast,
batool ta sauko tana kumbure kumbure...
Tazo ta zauna itama ta buga uban tagumi,
mamie ta kalle ta, batool kema fa kinsan
halin yayanku, jiya he was very angry
alot, ya kira ki kika ki dauka, n wen u
answer, kika masa karyan wrong number.
Batool ta kalli mamie da sauri, mamie ni,
ta nuna kanta, tasleem dake cin eggs rolls,
tace ahan, n u knw ya jalal baya daukar
raini , sai fa da ya kamal ya dunka basa
hakuri... Batool ta mike, ni bana ma fa da
caji jiyan, and baku ga yadda ya wani min
tsawa ba ne dazu, Allah ya jalal ya cika
masifa, kuma saina fadawa daddy idan ya
dawo... Mamie tace ai maganin marar jin
kenan, batool tayi dan tsaki, ni bazan ma
schooling anan kasar ba, ya jalal dinnan
na damun mutum.... Shigowar ya jalal
yasa tayi saurin komawa ta zauna, ta
jawo bowl din salad zata zuba a plate....
Yana karasowa ya zauna, yana shafa kan
neelam dake gaishe sa, sannan shima ya
zauna.. Ya kalli mamie, haba mamie, zai
sake magan kenan, ashraf ya shigo cikin
falon shima.... Ya tsaya yana sauke
lumfashi, mamie for goodness sake mai
yasa kike mana haka? Jalal yace ashraf sit
first, ashraf na zama, kamal ya shigo
shima, yana wakar olamide, ya zauna
kusa da batool yana jan gashin ta datayi
parking a tsakiya,ta, tayi kara auuuush ya
kamal bana so fa... Ya harare ta, ya kalli
mamie, ina kwana , ta amsa tana
murmushi, sannan tace, wato kunzo muyi
shari'a ne? Toh let me make it clear,
bazan canza indo ba, idan bakwason ta,
sai ku ringa aikin wahalar ku da kanku,
daddy dinku shike bata ku wallahi, bakwa
ganin kowa da daraja, nasan duk yau ba
wanda yaje gaida grany, sai neelam.
Sukayi wiki wiki, mamie ta kalli ashraf, kai
da kazo tundaga Newyork , ganin ta, am
sure ko hanyar side dinta baka kalla ba
tukun. Ashraf ya mike yana, kumbure
fuska, mamie jiya am tired dana iso,
shiyasa fa banje ba, jalal ya mike shima,
bari na shiga wurinta, ku kuma kun manta
yadda ake gaisuwa ne halan? Yayi wa su
taslem tsawa, batool baki na rawa tace
good good morning, (bacin dazun da suka
hade ya dawo jugging ta gaishe sa amma
sbd tsoro harta manta) taslem ta hade
yawu kut, sannan ta gaishe sa itama. Ya
kalli mamie yace, dama ni maganar
wannan kazamar yarinyar ne, kinsani
mamie I got allergic easily , kuma she
looks dirty yarinyar wlh . ...kamal yayi
caraf yana cin apple, nt dirty kadai ya jalal
har kama da ghosts tana yi wallahi, kinga
fuskarta kuwa mami yukkks. ... Tasleem ta
shiga dariya, batool na taya ta, jalal ya
fice wurin grany, ashraf ya koma side
dinsu dan yayi wanka. Jumy ya gani tana
ta faman mopping din corridor dinsu,
ruwa jaga jaga a kasa, bai ankara ba yaji
santsi ya kwashe sa suuuuuuu..... *Afra*
[10/22, 1:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________
γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike]
___________________________ *BY* *AFRAH*
episodes***9⃣__πŸ”Ÿ Timmmmm kake ji,
ashraf yasha kasa... Da sauri jumy ta juyo
dan ta basa baya, amma jin karar
faduwar wani yasa tayi sauri ta juyo..
Ashraf ta gani...yayi zaman yan bori a
kasan tiles. ... Dariya sosai ya bata dan
yadda ya wani runtse ido yana cizan
leben sa.. Ta fara dariya a hankali, tana
rufe bakin ta, amma inaa ta kasa rike
dariyar ta, ta fashe abunta tana
kyalkyatawa.... Ashraf ya bude ido, ya
kalle ta, Fuskan nan a daure, ya sauke
lumfashi mai karfi, ya tashi, a fusace ya
karaso wurin da take, kamar wani zaki..
Jumy ko a kwalar rigar ta, dariyar ta
kawai takeyi... Yana karasowa, yakai wa
keyar ta duka, ta kalle shi, itama adan
fusace, amma tuna ita wacece a gidan
yasa tayi saurin cewa, afuwan, kayi
hakuri, ta sadda kai kasa.. Ashraf yaja
tsaki, ya nuna ta da yatsa, kee! R u mad,
kin zubar da ruwa mutum ya fadi, n all u
can do is, ki bude dirty mouth dinki kina
dariya! Jumy tace kayi hakuri, ya sake jan
tsaki, yace, kee! Wannan should be d last,
kuma ni nan sai nayi maganin ki, kima yi
quiting wannan aikin, jumy tayi saurin
kallon sa, yace oh yes, sannan ya shige
daki, ya kwaso kayan sa, masu uban
yawa, wasu ma a akwati suke, ya hada
duka, yazo ya jefar mata su a jiki, kwashe
su kije ki wanke, n kada kiyi ma
attempting wanke su da machine, ya
juyar da ido, koda yake bush girl kamarki
ma ai bata san yadda ake operating
dinshi ba... Jumy zuciyarta kamar ta fashe,
tunda take a rayuwarta, ba'a taba mata
irin wannan wulakancin ba, tsanar ashraf
ta dasu a zuciyarta, bata san hawaye sun
fara zubo mata ba.... Ashraf yayi
murmushin yake, yace, idan baki bar
gidan ba, toh ba kuka ba har sumewa sai
kinyi saboda aiki, mtsww Jumy bata tanka
masa ba, ta duka tana kwashe kayan,
kamal ya karaso wurin yana cin chewing
gum, yayi dariya.... Ohhhh ya ashraf, I like
ur style, ashraf yace, da turanci, dis thing
will not last long I promised u, ya nuna
jumy. Kamal ya shige dakinsa shima, ya
kwasu, short nikka dinshi da singlets, ya
jefa wa jumy a jiki, ki wanke harda
wannan, sukayi dariya a tare, sannan
kowannen su ya shige dakinsa. Jumy
takaici ya ishe ta, tace a zuciyarta, I hav to
be strong! Ta runtse idonta, ranar farko
kawai amma harta fara kuluwa? No dole
sai ta daure dan tayi abunda ya kawo ta,
wato binciken SAFWAN SAFANA.ta sauke
ajiyar zuciya, dan wani karfi daya zo
mata..ta mike tana ciccibar kayan, wasu
na fadowa... Jalal ne ya shigo, yana sauri
dan shiryawa ya tafi aiki, bayan ya shiga
wurin grany dinsu ya gaishe ta... Ganin
jumy yayi, tana wahalar kwashe lodin
kayan su ashraf, ya girgiza kai, dis boys
basa ji.... Kayan duk sun rufe mata fuska
bata ganin gaban ta, tazo tana tafiya
dakyal dakyal....sai jin ta buge mutum
tayi, tadan ware ido, addu'arta kada dai
ashraf ne, dan ta lura baya da mutumci....
Tayi saurin sakin kayan a kasa dan ganin
waye ta buge haka... Jalal ta gaji, a tsaye,
dama shi ba mai yawan sakin fuska bane,
ta shiga kyafce kyafcen ido, tace kayi
hakuri wallahi ban lura bane...... Jalal ya
daga mata hannun kawai ya fice, dan
baya son ma kallon fuskarta... Ashraf an
sha wanka, ya saka kanana nan kayan sa
as usual, ta fesa turaren, mai tsadar
gaske...zai fita kenan aka kira shi a waya,
ya dauka, yana murmushi.. My swtbaby,
ya kike, yana magana kamar bayaso...
Yana amsa wayar har ya isa sashen
grany, madaidaici ne, amma ya masifar
haduwa.. Yana kutsa kai falon, ya kashe
wayar dan yasan halin grany dinsu. A
kwance ya iske, batool tana chatting tana
murmushi...ya karaso yana sallama...
Amma inaa hankalin ta nakan wayarta,
yazo dai dai wurin ta ya fisge wayar daga
hannun ta... Ta mike da sauri, tana ganin
ashraf ne ta shagwabe fuska, ya ashraf
pls ka bani wayana pls, ashraf yace, dawa
kike chatting haka kina wani washe baki?
Batool zatayi magana, grany ta fito daga
dakin ta, tare da neelam, tace bata
wayarta maza! Ashraf ya kalli grany, ji
wadda akace bata da lafiya for goodness
sake. .ya tabe baki.. Dadtijuwar matar,
mai kyau sanye cikin gown, ta karaso
falon... Ai kai dinnan bansan wane irin
yaro bane, ka bata wayarta kazo inada
magana dakai...grany irin matan nan ne
marasa wasa ko kadan. Ashraf ya jefawa
batool wayar..sannan ya zauna a kujera
kusa da grany... Grany tace wato harka
manta gobe nake cika shekaru 69 ko?
Ashraf yadan susa keyarsa, ohh God na
manta grany, ta kai masa duka a baya, ai
na sani, kullum ai kaine ke mantawa,
shiyasa na fadawa mahaifin naku, yace
maka bani da lafiya kazo... Ashraf ya dan
daure fuska, toh grany dole ne sai ina nan
zakiyi celebrating dinki? Grany tace, nasan
fa halin ka ashraf, chilling kawai kakeyi, u
r done with ur studies, ashraf ya rike
hannunta, pls kada ki fadawa daddy pls,
(dan yasan ta da background bincike, ko
ina suke, zata iya tura wani ya gano mata
halin da suke ciki, balle ashraf da kamal
sune marassajin) Ashraf ya shiga wani,
lallashin grany, harta ce bazata fada ba,
amma sai tayi punishing dinsa. ashraf ya
saki baki, a zuciyarsa yace wayyo Allah,
grany ko rigima, shi yanzu ai ya wuce
munzalin da za'ayi punishing dinsa....
Batool dake zaune can nesa dasu tace,
good grany,tana jiran taji miye
punishment din ashraf. Grany tace, ok fine
tashi kaje idan daddy din naku ya dawo
na fada masa komai, da pictures din duka
na nuna masa... Ashraf yayi murmushin
yake, haka zamuyi dake my matar, fada
min toh waz my punishment ya kai
kunnen sa kusa da ita? Batool da neelam
har suna hada baki wurin cewa, ohh
noo!!!! Dan sun so suji. Grany ta rada
masa a kunne, punishment dinka, shine
sai kayi decorating venue din party na
gobe, n in my style ka dai gane... Ashraf
ya hade yawu dakyal yace ok ok naji,
kamar zai kuka, dan yasan halin grany,
every year, masu mata decorating venue
nashan wahala, gane taste dinta dana da
wahala sosai, idan ansa red tace ya ciza
dayawa idan ansa white tace yayi
colourless.... Ashraf ya mike, yace nina
tafi, grany tayi dariya, a garden ne zamuyi
dis yr , so wakeup early, ashraf dakyal
yace toh ya fice yana kumbure
kumbure.... Neelam da batool suka
kwashe da dariya, dan ganin irin yanayin
fuskar ya ashraf dazai fita, sun san aikin
wahala ne aka basa, dama duk gidan
shine raggo. Jumy kuwa, laundry section
dinsu taje, washing machines har guda 4
ta gani, ta ajiye kayan a table, sannan
tace thank God bazan sha wahala ba,
Allah yaso ta ta iya amfani da irin su, ta
bude gaba daya ta zuba kayan a cikin uku,
tayi setting abunta, sannan ta sauke ajiyar
zuciya tana murmushi, nima zan maganin
ka MR mischievous... Ta mike ta fito, ta
shiga kallon yanayin gidan, tace so big
yazanyi na samu shiga side din safwan
safana, ta juyar da ido, I have to be brave,
sai na saye zuciyar yan gidan... Zata juya
ta koma, ta hango wani building karami,
ga securities sun zagaye shi, tace ina ne
can? I hav to find out, ta koma laundry
din, ta ciro kayan ta shanya su...sannan ta
koma kicin, ta shiga hada musu abincin
ranan su, pizza wit olives, sai salad, sai
fresh grapes juice, tana yi tana duba
cooking book din da ke kicin din.... Tana
kammalawa, ta kai musu, wani falo nasu,
mai dauke da kujera uku kawai, sai TV da
table, amma ya shegen faduwa... Ta dawo
laundry, ta kwashe kayan, ta fara goge su,
tana wakar _NANCY ARJUN_...can taga
securities din wurin nan suna tafiya, anyi
kiran sallah, ta kalli gabas da yamma,
taga ba kowa a wajen, tace yess, ta nufi
wurin cikin sauri... Bacin ta manta ta
dauke iron daga kan rigar ashraf da take
cikin gogewa..... *Afrah* [10/22, 1:24
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________
Agent Jumaima Khatoon
Complet
Ebook creator by Shuraih 99%
.
Shuraih Usman
This Ebook is available at
http://shuraih.waphall.com
And free its not for sale its for readers who like hausa novels
.
Meet shuraih Usman At
http://fb.com/shuraih.usman
http://twitter.com/shuraih_usman
γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike]
___________________________ *BY* *AFRAH*
episodes1⃣1⃣__1⃣2⃣ Tana ta lallabawa,
tana waige waige, harta isa, wannan
building din, taje wurin kofar, ta murda a
hankali, amma taji gamm.. Ta lashi leben
ta, sannan tazo wurin window, ta shiga
lekawa tana son ganin ciki amma ina bata
ganin komai..tayi dan tsaki, ta juya da
sauri tabar wajen, amma kuwa gobe ma
sai ta dawo ta duba ko an bude... Tana
komawa taga riga sai gonewa takeyi, da
sauri ta karasa wurin, tace " _ana
alaintiha_" tayi saurin dauke iron din, ta
daga rigar, duka tsakiyan ya cinye, ta
ajiye ta a gefe, ta kammala sauran
sannan ta kwashe duka ta koma ciki. A
falo, ashraf ne a zaune ya gama cin
abinci, amma gaba daya ya bata falon da
tissues, da bawon tangerines, yana kallon
keeping on with d kardashians.... Jumy ta
shigo, da kaya niki niki, ta gitta shi zata
wuce dakin sa ta kai kayan, dan bata son,
yaga rigar nan yanzu, bata shirya jin
wulakancinsa ba... Ashraf najin motsi ya
juyo, ya hango ta sai sando takeyi, ya
mike yazo har bayan ta, ya tsaya, kawai
sai jin an buge mata keya tayi.. Ta juyo da
sauri, tana ganin sa tace a zuciyarta"
_sharri alsyd_"(mr wicked) Ta washe baki,
tace na kammala, ashraf ya tabe baki, ya
wuce ta ya shige dakin sa.. Ta bude kofar
dakin ta shiga itama, wani kamshi, tare da
tsamin giya taji sun mata maraba.. Ta
ajiye kayan a bed dinsa, sannan ta shiga
kallon dakin, duk a hargitse yake, can
takalmi, can neck tie, can kwalbar wisky,
duk dai a hargitse, gadon ne kawai a
gyare tsab... Zata juya ta wuce dan kai na
kamal, ashraf yace kee! Ta juyo, ta ganshi
yana warware kayan data gama wahalan
gogewa... Ta ware ido tana kallon sa, yayi
murmushin mugunta lokacin daya kai kan
rigar data kone...ya kalle ta, yayi mata
nuni da hannu tazo.. Ta karaso wurin sa,
ya mike, yana kallon ta kallon tsana da
kyama, ya daga rigar, meyasa mu
wannan? Tace kayi hakuri, ya ja tsaki ya
wurga mata rigar, stupidity dinki yayi
yawa wlh, ranar farko kawai amma ji, ya
nuna rigar, oya dauko ta kizo...ya fita a
fusace daga dakin. Jumy ta kalli sama"
_awh la, madha afeal alan_"(wayyo yanzu
ya zanyi) Ta tabe baki, tabi bayansa... Bai
tsaya ko ina ba, sai falon mamie, grany,
neelam, batool, sai tasleem da kamal
dake zaune a kasa suna sarrafa
computer, da gani dai kamal din ke
koyawa tasleem wani abun... Ashraf Ya
shigo yana kiran sunan mamie, Mamie
mamie!! Grany tace kai lafiya? Sai ga jumy
ta shigo rike da konan nan riga a hannu...
Tasleem ta kalli kamal, tana nuna masa
jumy da baki, kamal ya mike yana cewa, I
trust you ya ashraf... Mamie ta sauko
daga sama... Lafiya? Ashraf wannan kira
haka kamar zaka tsage gidan? Ashraf
yace look mamie, ya nuna jumy... Grany
tace wacece wannan? Batool tayi caraf,
new mai aikin su ya jalal ce..kalle ta fa
grany so disgust....kafin ta idasa grany
tace ya isa... Jumy ta tsugunna ta gaishe
ta da grany, grany ta amsa a sake, tace
mai ta maka uban korafi..? Ashraf ya
dauke kai daga kallon grany dan yasan ta
da iya gwale mutum, yace mamie, kalla
rigata ta kona fa, she dnt knw how to do
anything, dazu tana mopping bt, ruwa ko
ina,shes, useless bazata iya aikin ba ma
mamie I know, kamal yace yes mamie,
abincin data mana kasa ci mukai, jumy
tayi saurin kallon kamal, abincin da suka
cinye tas, ko jalal bai zai samu bama...
Mamie na shirin zama tace, I said it
already, ashraf, indo bazan kore taba, zai
fi idan ka bar wannan korafe korafen
naka, yayan ku jalal ya hakura, amma ku
dinnan ta nuna su da hannu, ta girgiza
kai.. Ashraf ya buga kafarsa, ya juya a
fusace ya fice, kawai sun wani fizga sa
gaban yaran nan and more expecially
wannan bush gal din mtsw. grany ta kalli
jumy dake rakube, tashi kije , haka yake
da shegiyar zuciya, mahaifinsu duk shi ya
bata shi wlh... Jumy ta mike ta fita..
Neelam dake jikin grany, tace, ya
tasleem, bazamuje shopping din bane?
Batool ta mike da sauri, yess ya taslemm
remember u promised us.... Kamal yace
woo an san yawo...bari ya jalal ya dawo
ya iske kun fita, batool tayi sad face, kuma
fa hakane, taslem tace dnt worry zamu
samu excuse mu bashi, neelam tace yeeh,
tazo ta rungume tasleem.batool ta mike
tayi sama, bari nadan kara shiyawa....
Mamie ta kalli kamal, kai yau baka da
lectures dinne? Naga tun safe kana gida?
Kamal ya susa keyar sa, amm mamie kin
gane, dama lecturer dinne yace bazai zo
yau ba.. Grany tace ko kuma dai dalibin
ne yace bazai je yau din ba ko. Su tasleem
da neelam suka dariya mamie sai da
murmusa, kamal ya fice ya kumbure
fuska.. Washe gari da safe, jumy ta tashi
da asuba, ta dauko laptop dinta, ta shiga
rubuta reports, duka abubuwan da ga
gani, sai taga rubuta, da characters din
yaran and all, tayi wa leader sending. ..
Tayi mika ta mike daga gadon ta, sanye
take cikin rigar barcin ta mai kyau, ta
shafa gashin ta, (am sorry baby) zaka
ringa shan wahala yanzu, tayi dan tsaki,
data tuna jiya , wahalan gyara dakin
ashraf da tayi, sai wani huce haushin sa
yake a kanta..ta murguda baki, I hate dat
man. 'tayo alwala tayi sallah, tana rokon
Allah daya bata karfin yin wannan
binciken da tazo yi, a wannan irin gidan
da basu darajan dan adam ba.. Tayi
wanka, karfe shidda, ta sake yin kwalliyar
ta da kwalli da janbaki. Ta shigo side din
su J.A.K. Tunda ta shigo take jin maganar
ashraf yana waya kamar fada sai daga
murya yakeyi.. Tayi dan tsaki" _sharri
alsyd_"(mr wucked) Allah yamin tsari da
masifarka.. Tana shigowa ta lallaba zata
shige kicin abunta, ashraf yayi mata
tsawa, kee! Ta juyo da sauri, yayi mata
nuna tazo. Sannan yace a wayan da yake,
its okay I can manage, ya kashe wayar ya
jefar kan kujera.. Ya kalli jumy, a
zuciyarsa yace, nawawo kauyanci da
hauka duka ta hada.. Baki iya gaisuwa
bane, jumy tayi saurin cewa ina kwana.
Ashraf yace manta kawai, ya rike kugu, da
gani yana cikin busyness, yace follow
me....yayi hanyar fita.. Jumy ta tsaya
kallon sa, ya juyo yaganta a tsaye, yace
bakya jine? JUMy tayi saurin bin
bayansa... A garden yaja burki, ya juyo ya
kalle ta, zaiyi magana, wasu mutane suka
karaso da katan katan a hannun su,
ashraf yace su ajiye su tafi, ya samu
wanda zai taimaka masa ma.. Jumy dai
sai binsa take da kallo, a zuciyar ta tace,
miye haka kuma ya rabbπŸ™„.. Ashraf ya samu
kujera ya zauna, oya fara decorating
wurin nan, akwai birthday party din grany
yau, so ya juyar da ido daddy zai dawo by
10, d party may start , ya kalle ta ki shirya
wurinan kafin karfe 1! Jumy bata san
lokacin datace, " _Ana_" (ni) ta nuna
kanta. Ashraf bai ma san tana yi ba, dan
harya saka earpiece a kunnensa ya
lumshe ido, yana resting abunsa....
*Afrah* [10/22, 1:24 PM] +234 814 393
3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike]
___________________________ *BY* *AFRAH*
episodes1⃣3⃣__1⃣4⃣ Jumayma tadan
hararesa, sannan ta shiga gyara garden
din, ta fara decorating din da balloons, da
flowers blue n pink, sai roses red data
ajiye a ko wane tables... Ashraf kuwa,
gogan naku, na nan a inda yake kan
kujera yana faman jin wakar sa yana
kada kafarsa, idonsa a lumshe.. Tasleem
ce ta karaso wajensu, cikin takun ta na
yanga, sanye cikin English wears, wando
skinny jeans, da riga , data rufe mata
mazaunan ta kawai, bako dankwali a
kanta, rike take da wayarta tana latsawa
tana murmushi abunta, hankalinta a
kwance.... Tana zuwa, ta kalli jumy , dake
faman daura wani yadi jikin wani karfe,
duk ta galabaita da aiki, tasleem tayi
murmushi, ' _kai ya ashraf mugum gaske
ne_' Ta dan taba sa a kafadar sa, a zaton
sa ko jumy ce, ya bude ido cike da masifa,
what now kuma!? amma yana ganin
tasleem ce, sai ya shafa kasumbar sa ya
sauke ajiyar zuciya, yace me ya kawo
yana maganar kamar baya sonyi?
Tasleem ta gyara tsayuwarta, tadan
lumshe ido ta bude, tace mamie tace na
kira ka, ashraf yayi mika, ya mike yana
ajiye wayarsa akan table, yayi gaba
abunsa... Jumy ta juyo taga yana wucewa,
ta kalli tasleem ta washe mata baki da
kyal, ta sauko daga kan kujerar data taka,
tace ina kwana? Tasleem ta yatsine fuska,
lafiya, sannan ta juya ta fice. Jumy tace
kyaji dashi. Sannan ta dauko wani yadin
da zata daura wurin da ashraf ya tashi, ta
hango wayarsa a ajiye kan table , ta kalli
gabas da yamma, taga ba kowa, ata
wurin. Tace great, da sauri ta dauki
wayar... Tana daukar wayar, ta danna,
wayar ta kawo harke, but unluckily, ya
saka lock key a wayar, jumy tace oh no!
Ta shiga cankar numbers tana
danbarawa, ko zata dace, ai kuwa tana
saka 1990 taga wayar ta bude.. Tayi
murmishin samun sa'a.. amma kuma mai
sai taga ya kara saka wani, pattern din,
tace kuma dai😏, ta shiga canka pattern,
kala kala sai yi takeyi da sauri da
sauri....ta dafe kai ganin har an bata
30secs, kafin ta iya kara trying wani, I
really have to get , safwan safanas
number, dan zamu iya tracking dinsa da
numbarsa, ta ajiye wayar kenan ta hango
ashraf da batool na tahowa, tayi saurin
hawa saman kujerar tana kokarin daura
yadin... Ashraf da batool suka karaso,
batool nata kumbure kumburen fuska,
ashraf yace sit now, ta zauna, yace wai
meyasa bakya jine uhm? Mutum kamar
anyi sa da kunnen karfe.. Batool tace, ya
ashraf wallahi am innocent, please kada
ka fadawa ya jalal idan ya tashi pls...ta
kama kunnen ta, bazan sake ba I
promised ta dan rike makoshin ta uhm pls
, ashraf na shirin dauko wayar sa dake
kan table , yana cewa batool kin dai sanni,
idan baki keeping promise dinki ba, zan
fadawa ya jalal ne, I dnt knw why kika
zama bada gal now, u knw kece ta
hannun dama na b4,... Jumy ta ware ido,
ganin ya dauka wayar yana shirin
yatsawa, kuma time din bai kai ga cika ba,
zai gane an taba masa waya, ta rasa ya
zatayi, sai kawai, tayi kamar kujerar na
karkacewa zata fado da ita.... Kuma dai
dai side din ashraf take, da sanin ta, ta
saki jikinta, ta fado kan ashraf.....gajab...
Bisan cinyar sa tayi masauki, wayarsa ta
fadi a kasa, ta runtse idonta, dan tasan
dole yau ya zage ta tas ya wulakanta ta....
Batool ta ware ido tana kallon ikon
Allah.... Ashraf ya daure fuska, ya tura
jumy kasa, ta fadi, ya shiga kakkabe
jikinsa, ta runtse idonta, ya mike a fusace,
yace bakya da hankali ne, bakya ganine,
kehar kin isa ki hada kazamin jikin ki da
nawa,darm it, yaja tsaki, ya wuce fuu, I
have to take a bath yanzu yanzun nan,
kafin na kamu da wata cutar yukks... Jumy
ta bude idonta, ta sauke ijiyar zuciya,
ganin ya manta wayar tasa data tadi. ' ta
mike kamar ba itace ta fadi akasan nan
ba, (dan a agency dinsu, ana training
dinsu sosai, gaba daya bataji wani zafin
faduwar da tayi ba) ta kakkabe jikinta.
Batool nata kallon ta, ganin ko a kwalar
jumy, batayi ihun zafi ba, yasa batool
tace, baki ji ciwo ba? Da mamaki jumy ta
kalle ta, batool ta mike, tazo kusa da
jumy, tunda take yau ne kawai ta fara jin
tausayin talaka dan bataji dadin yadda ya
ashraf ya ture indo ba kamar wata kashi.
"da ita kanta kyamar talaka takeyi, dan
haka daddy dinsu ke fada musu, "kada su
ringa mingling da yaya talakawa. " tace ya
ashraf nada masifa. Sosai, baya son raini
kuma ko kadan, amma idan kika san
abubuwan da bayaso kika tsare su, toh
zaku zauna lafiya. Jumy tayi murmushin
yake, tace nagode, batool tace dukkan su
basa son kazanta, so ki daina wannan irin
kwalliyar batool ta nuna fuskar jumy, ,
jumy tayi saurin kallon batool, na daina?
(Bataso ko kadan su dago ita spy ce)
Batool ta dauko tissue tazo kusa da jumy,
ta shiga goge mata su janbakin fuskar ta,
tana cewa jifa duk kinyi fenti fuskar ki ....
Batool na kammala goge fuskar jumy. 'Da
mamaki tace, wooah, ganin yadda fuskar
jumy take very fresh and soft, gata
kyakkyawa duk da ba makeup, batool
Tace ki daina sa wannan abubuwan a
fuskar ki, kinji? Jumy tayi murmushi, tace
toh. Batool tayi mata sallama ta tafi tana
daga mata hannu, ita kuma jumy taci
gaba da aikin ta, tana mamakin sudden
kindness din batool. Tana gama daure
dauren yadin , ta tuna ashraf yabar
wayarsa agun , tazo ta dauki wayar ashraf
din, tace ni kama taimaka min. Sai
wuraren 12 ta kammala, wurin ya bala'in
haduwa...ba karamin azabar wahala
tasha ba... Ta koma dakin ta, shaf shaf
tayo wanka, tana cikin saka kaya, taji
wayar dakin na ringing, tasan cikin yan
mazan ne , ta dauka tana addu'a Allah
yasa ba ashraf bane....ga wayarsa na
hannunta, tasan kila neman da zai mata
kenan. A sanyeye taji yace, kiyi min egg
roll, da toast bread, ki kawo min now.. Ta
gane waye dan yadda yayi maganar, ba
kamal bane ba kuma oga bane, wato
ashraf, tasan jalal ne.... Tace toh, tayi
saurin daura zanin ta, gaba daya ta manta
da dankwali, dama a gidan ne take
kokarin daurashi, bata fiye son daura
dankwali ba. Ta

Please Login or Register in order to submit comment