Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fito cikin sauri ta shigo
side dinsu, ta shiga kicin ta hada masa
komai da komai... Ta dauka a tray ta nufi
dakin sa... Ta kwankwasa, yace come in,
ta bude ta shiga... Kamshi yayi mata
maraba, tsab tsab dakin, komai an masa
wurin ajiyar sa... Ba kamar na ashraf ba,
ta fada a zuciyarta.. Jalal na zaune gaban
computer yana wani aiki, bai ko kalle
taba, yace ajiye a centre table.. Ta ajiye
abunta ta juya, dai dai nan jalal ya juyo
dan daukar wayarsa, yaga gashi har
gadon baya...yalala...ya kura ido yana
kallon siffar mai gashin... She has a good
structure, amma sanye cikin riga da rani
daban daban, kuma indo ce ta shigo jst
nw kawo masa abinci... Ya kasa daurewa
yace, indo, dan tabbatar wa kansa.. Ai
kuwa jumy ta juyo da sauri, na'am.... Jalal
yaji gaban sa ya fadi.. Ya ware ido yana
kallonta, gaba daya ma tsoro ya kama
shi... Indo ce wannan, yarinyar da aka
kawo musu suka cewa basa so, yarinyar
na mai kama da ghost,? mai basa
kyama..? Ita kuwa ganin yadda yake
kallon ta, yasa ta tuna bata kammala
shirin taba ta fito ta shiga kallon jikin
ta,...... Ta runtsee ido tace " _ana
alaintiha_" am finished. .. Sorry bakuji ni
kwana 2 ba, bana jin da[truncated by
WhatsApp] [10/22, 1:24 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike] By
*AFRAH* Episode 15-16 Note >Allah dai
ya kawo lkc zanci gaba da muku typng
JUMAYMA bt bear with me pls, idan baku
ga post ba am busy ne. Jalal ya kasa furta
komai, ita kuwa jumy sai tayi saurin
ficewa daga dakin, tana fita ta jingene da
kofar dakin tasa, ta sauke ajiyar zuciya,
Allah ka rufamin asirinah, tana nan a
tsaye tana maida lumafashin' , ashraf ya
fito daga dakinsa, cikin shiri, da gani party
din da aka fara zaije, da sauri jumy ta
juya masa baya, sai wiki wiki da takeyi da
ido, ashraf baima kula da ita ba, wucewar
sa yayi yana gyara neck tie dinsa. Dakin ta
ta koma ta sake shiri, amma bata saka
janbaki da kwalli ba a fuskarta, ta fito ta
shigo side dinsu ashraf, a tsaye ta iske
jalal yana amsa waya, jumy ta dafe kirji,
ita dai addu'arta shine kada jalal ya gano
ta, dan ta lura duk gidan ba wanda ya
kaishi nutsuwa, hes a lawyer anyway. ..
Tasleem ce ta shigo cikin shirinta, tayi
kyau sosai cikin riga da skirt na English
wears. Ta karaso ciki, sai hango jumy tayi
a tsaye tana kallon jalal, ba ko
kaukautawa, da tsawa. Tasleem tace, Kee!
Indo!? Jumy ta juyo da sauri ta kalle ta,
lkcn jalal shima ya juyo yana saka
wayarsa a alhijun shirt dinsa. Ya kalli
Tasleem yace da muryar sa mai sanyi,
kee baki da hankali ne, see d way u jst
shouted ha name! Tasleem tadan ware
ido tana kallon jalal, yau shine ranar farko
data taba ganin ya jalal yayi siding da
wani, kullum idan suna fadan su baya
tankawa sai dai ya tashi yabar wajen.but
today hes siding with a filthy house
helper? ! Abun ya kole tasleem, tace ya
jalal I calld ha fa, har sau nawa bt shes
busy looking at u daga baya... Tasleem ta
saurara dan taji mai zaice, cos jalal duk
cikin brothers dinsu shine mata basu
dame saba, mami ta kawo masa yaran
frnds dinta but duk ciki bai ko tanka ba sai
dai yace, mami idan lkcn yayi zanyi auren
nan fa.... A mamakin tasleem, sai taga ya
saka hannu a aljihu ya fita zuwa party
din.. Ta ware ido tana kallon bayansa, mai
ke faruwa da ya jalal ne? Ta juyo ta balla
wa jumy harara tace muje pls mami na
kiran ki....ta wuce fuu...jumy na biye da ita
a baya... Manyan mutane ne sosai a
wajen, da yaransu, sai ci ake ana sha.
Tasleem ta juyo ta kalli jumy, ga mami din
acan, sannan ta juya abunta, wata family
frnd dintace ta karaso wurinta, sukayi
hugging juna, frnd din mai suna meemi
tace wacece wancan, ta nuna bayan jumy,
tasleem ta yatsine fuska j.k.a new house
help, meemi tace wat! Kuma basu kori
wannan ba? Tasleem na tafiya tace mami
taki yarda, meemi tace den u have too
make ha leave, ai ba sau daya kenan ba
da kike tayasu koran yan aikinsu, balle
kalli fa yarinyan, she's a black beauty,
kuma a body, n u knw ur brothers akan
mata....tasleem tayi sipping drink, I will
make ha leave dis house kinyi gsky
meemi..suka tafa suna dariya... Jumy ta
isa table din mami, sai baza ido take ko
zata ga safwan safana...amma ina bata
ganshi ba... Mami tace yauwa indo, kizo ki
taya masu aikina ku raba abinci wa
mutane.. Jumy zata amsa, kenan, su
ashraf suka karaso, yana rike da hannun
wata, da bazata wuce age mate din batool
ba, jalal ya samu seat kusa da grany ya
zauna, grany ta kalli kamal ho ho, kamal
yaushe zaka aske wannan gashi, har dai
yau birthday party dina but ko kadan rage
sa? Kamal ya bata fuska grany kin cika sa
ido wallahi, wannan fa shine yayi yanzu...
Mami takai masa duka, maiyasa baka da
kunya ne? Ashraf ya kalli yarinyar da suka
rike hannu da ita yace, hanan wat will u
eat ? Grany ta juyo ta kalli ashraf, tace
babban kwabo, hanan ta turo baki, grany
ya ashraf ba babban kwabo bane fa,
grany tace da Allah ni yimin shiru, ina
Nafeesan(mum din hanan, dad dinta
shine kanin safwan safana) da kikace tana
hanya? Tace wallahi grany mum na
hanya, batool ce ta karaso wurin rike da
hannun neelam, mami mami? Kamal yace
kina kallon mamin bt still sai shouting
name dinta kike... Batool tace ya kamal
mind ur business. ..ashraf yakai wa batool
rankwashi a kai, tayi dan kara, hanan ta
shiga yi mata dariya.. Batool ta daure
fuska tace, hanan waz ur own now,
neelam ta kalli jumy dake tsaye tace, indo
get me dis ta nuna juice dindake gaban
jalal. Jumy tayi mata murmushi, kumatun
ta ya lutsa, tace toh shikenan, jalal dake
natsa waya yanajin muryan jumy a nutse
ya kallo ta, itama lkcn ta dago ta kallesa,
gani takeyi kamar duk ya gano sirrin ta..
Batool ce ta juyo tace mami, a daki na
iske neelam fa, sai game takeyi ko ta fiyo
ayi party din da ita... Mami tace neelam
da jalal duk sunfi ku nutsuwa ai.. Ashraf
ya tabe baki, neelam ta zauna akan cinyar
mami, grany tace hakane kam basa son
hayaniya, ba kamar su kamal da ashraf
ba uwayen jin caso...akayi dariya gaba
daya... Dai dai nan jumy ta karaso da cup
din juice. .. Ashraf na ganin ta karaso yayi
murmushin mugunta, ya saka mata kafa...
Bata lura ba sai ganin tayi tuntube tayi...ta
tafi suu ta fadi qwajab...juice din ya zube
mata a jiki.... Ashraf, hanan, kamal suka
kwashe da dariya.... Jumy taji wata kunya
ta lullube ta, ga jama'a hankalin su duk ya
dawo kanta. Kasa tashi tayi......sai jin
hannu tayi an riko ta... An mikar, tayi
saurin kallon waye.... Jalal ne fuskar nan
ba yabo ba fallasa, ya ciro jacket dinsa ya
yafa mata a jiki.... Haba wuri ya karade da
surutai... Su kuwa yan uwan nasa baki a
bude suke kallon sa...cike da firgici da
mamaki... Ya jawo hannun ta suka bar
wajen..... *AFRAH* [10/22, 1:24 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~17-18 Suna barin wajen tawagar
safwan safana na karasowa. Cikin shiga
mai tsari ya karaso wurin grany, hannunta
ta mika masa ya rike ya sumbata,
mutumin dake bayan sa mai mutukar
kama dashi, shima yazo ya sumbaci
hannun grany, sannan a tare suka gaida
ita. Kamal, ashraf, batool, hanan, neelam,
suka gaishe su, sannan suka bar wajen.
Mami ta mike taje ta kawo musu abinci
da drinks, grany ta kalli wanda yazo da
safwan tace, *Sufyan* ina nafeesa? Wai
mai matar nan keji dashi ne? Sufyan ya
riko hannun grany, mother nafeesa is a
busy woman, yakamata ace by now kin
gane.. Grany taja tsaki, wa ka gani anan
da baya busy, sannan ta kalli safwan tace,
daddy (haka yaran ke kiransa) yakama ka
ringa yiwa kanin nan naka fada wallahi
mutum duk ya koma mijin hajiya...daddy
yayi murmushi, yana ajiye wayarsa a
table, mother ina masa kin sani...amma
ya naga faces din yaran so dull ? Grany ta
kauda kai kamar bata ji shiba, ta kwalawa
mami kira... Sai ga mami da nafeesan sun
iso..a tare.. Nafeesa (mum din hanan) ta
gaishe da grany , a dakiye ta amsa
mata..ko a jikin mum ta samu wuri ta
zauna abunta. A fusace tasleem ta mike,
meemi wat does ya jalal means? Duk
zaman jiransa da nake ya zama a banza
kenan...ta girgiza kai, noo it won't be
because of dat dirty thing.... Meemi tayi
fari da ido, mai na fada miki, she look like
a witch. seriously kiyi wani akan ta, n very
fast my frnd. Tasleem taja tsaki, zatayi
magana su ashraf suka karaso wurin su...
Kamal yace yuuks, is ya jalal in is sense
kuwa, touching dat filthy mai aiki.... Ashraf
yaja tsaki, ya jalal da komai irritates him,
but yau ya daura hannu jikin wannan
yarinyan it can be... Batool da neelam
suka hada baki wurin cewa, ya jalal yana
da tausayi, he just help d poor gal...
Tasleem ta daka musu tsawa.... Ya taba
helping din wani daga cikin mune.. Ta
nuna batool, kince yana da tausayi, ranar
nan da zaki fado daga orange tree din
gidan su hanan... Yana kallonki yabarki
kika fadon, is dat wat u call a pity? Ce miki
yayi fa, Allah ya kara tunda bakya ji...
Kamal yaja tsaki, ku manta kawai
...sannan yazo wurin meemi ya riko
hannunta, bby gal shine ko ki neme ni yau
ko.? Meemi tayi murmushi. ..suka bar
wajen suna mgn kasa kasa ... Ashraf ya
kalli hanan, zan shiga ciki sis, bye ya wuce
shima yana wani kasaita, hanan taja
batool da neelam, muje wurinsu daddy
muci snacks...nan aka bar neelam na sake
saken yadda zata raba Jumy da gidan...!
Jalal bai sake hannun jumy ba har saida
ya kawo ta cikin falon su, ya samu wuri ya
zauna ya daura kafarsa daya kan daya...
Jumy tayi tsaye kamar gunki, wani
haushin ashraf da tsanar sa kawai takeji..
Yasan ko ita wacece? Yasan waye
mahaifinta, ita dai ta fara gajiya da cin
mutumcin da yake mata. Muryar jalal ta
katse mata tunani da take... Zauna muyi
magana dake.....kawai yace mata.. Jumy
sai sannan ta fara tsoro, kada dai jalal ya
nemi sanin wani abu dangane da ita ko
rayuwarta...ita bata'so ma ya taimaka
mata ba... Ta samu wuri a kasa ta
zauna...ta sunkuyar da kanta..... Jalal
yace, *who are you*? Da sauri jumy ta
kallo shi, kada kai yayi background check
up akanta?idan ko yayi toh kashinta ya
bushe.... Ta runtse idanunta, (ANA JASUS)
*AM A SPY*... Ta damtse hannayenta
gabanta na dukan uku uku..... ~*AFRAH*~
[10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~19-20 "Ina sauraren ki"jalal ya
sauke kafar'sa. Sannan ya kurawa jumy
ido.yana jiran yaji mai zatace. Jumy ta
bude idanunta ahankali ta sauke ajiyar
zuciya, (MADHA AQUL LAH ALANA?) "Wat
do I tell him now?.... A take ta tuna wani
lokaci da aka ku'sa kama wata frnd dinta,
spy ce itama a wani company, karya tayi
musu, n luckily basu gane taba har ta
gama mission dinta. . Jumy tace yes"
lokacin tafiyane baiyi ba, not yet, I have to
dig it out everything abt SAFWAN
SAFANA!. ta kaskantar da muryar ta, tace
ni sunana A'ISHA amma a kauyen mu ana
kirana INDO. Jalal ya kada kai, miye
sunan kauyen na' ku? Kuma ya akayi kika
kare a yar aiki? Dan u dnt look like a poor
person to me. Jumy tayi murmushin
takaici kamar gaske..tana wasa da fingers
dinta. Mahaifana ne suka mutu, ina zama
da kanwar mamana, toh bata da mutumci
ko kadan, nasha wahala wurinta,
watarana kawarta tazo take fada mata
cewar, ana kai yan'aiki burni suyi aiki
kuma ana basu albashi mai kau'ri, shine
kanwar mamana tace a tafi dani, dan
itama ta ringa samun na kashewa. Ni yar
kauyen gombe ce. Jalal ya kada kai kawai,
sannan ya mike kawai ya fice abunsa.
Jumy ta dafe kirjin ta, (SHUKRAN ILLAH
ILLA ALAN) "THANK GOD, SAVE NOW)...
Ta mike dan zuwa dakin ta, tayi wanka.
tazo shige'wa cikin kicin, ashraf ya kwala
mata kira, kee!... "Sai data cije
lebenta,"sharir alsyd"(mr wicked)... Ta
juyo a ladabce, tace na'am. Ashraf ya
yatsine fuska, ina kike tunanin zuwa?, oya
wuce muje, party ya kare, dan haka ke
kadai zaki clearing wajan....ya wani nuna
mata kofar fita yace muje muje!... Jumy ta
washe baki ta kada masa kai, tayi kofar
fitan fuskar ta a daure... Ashraf yace
mayya kawai..yabi bayanta shima.. Suna
fitowa, ta iske kamar ba'a taba yin taron
mutane a wajan ba, amma kuwa wurin ba
karamin datti yayi ba, an kwashe kayan
da akaci abinci, amma su kwalayen drinks
duk ga su'nan kaca kaca... Jumy kamar
tayi kuka...ta runtse ido...ashraf ne ya
karaso wurinta... mai kike jira..common
start ur work.joor, mayya dan kinhi kokari
kin lashe ya jalal, toh ni ya nuna kansa,
nafi karfin ki.. ..yaja kujera ya zauna...
Jumy ta juya masa baya tace, majnoon..
Har ta duka zata fara aikinta...yace ina
wayata? Jumy ta juyo ta kalle shi...
Idanunsa a lumshe yana kada
kafarsa...tace bari naje na dauko maka...
Ya wani daga mata hannu, no barshi sai
kin gama wannan aikin.... Jumy ta
murguda masa baki(dan taga idonshi a
rufe), ta fara kwashe dattin wajen... Wani
security ne yazo zai wuce su, dauke da file
a hannunsa yana tafiya cikin sauri... Jumy
ta kura masa ido... Taga yana shirin nufa
wannan building din data sa wa ido,
wanda kullum sai ta duba shi amma a
kulle yake....ta kallo building din, a
mamakinta sai taga yau a bude yake,
kuma an kunna wutan wurin duka... Tayi
saurin..faduwa dai dai wannan security
yadan wuce ta kadan... Ta fasa kara
kamar gaske... Da sauri security din ya
juyo yazo gun'ta... Ta kara narkewa tana
wash wash..ashraf ya bude idonsa...yace
baki da hankaline or wat , zaki ringa yiwa
mutane ihu?...da yamman daren nan.. Sai
hango security yayi yana taimaka mata ta
mike.. Yaja tsaki..yace a zuciyarsa, perfect
match. . Jumy, security yana cikin taimaka
mata, tasa hannu tadan ka'bar masa da
file din hannun sa... Peppers din suka fado
duka... Tayi saurin dukawa tana
cewa..wayyo yi hakuri..bari na tayaka
kwashe wa.. Shima ya duka yana cewa no
ki barshi... Jumy ta kurawa papers din
ido..na business din SAFWAn safana ne..
Ta ware ido...kenan yana cikin office din
can? Ta mikawa security files din ta mike,
taci gaba da aikinta, tana tunanin yadda
zata fara BINCIKEN SAFWAN SAFANA...
Sai wuraren 8:40 ta kammala aikin
ta...ashraf ya mike yana tafiya yace...ki
kawo wayana ina jira.. Sai data je tayi
wanka, tayi sallah, sannan ta dauki hijabi
ta saka, ta dauko wayar tasa akan
dressing mirror dinta....tayi tsaki, dan iska
kawai..ba komai a cikin wayar sai pictures
din mata... Tazo bakin kofar dakin tayi
knocking. ..tana nan tsaye tana jiran ya
bude... Jalal da kamal suka karaso dan
shigewa dakin su.. Kamal ya kalle ta ya
tabe baki ya shige ciki abunsa. Jalal yadan
kalle ta, mai kikeyi anan? Jumy zatayi
magana ashraf ya bude kofar dakin... Sai
tayi saurin mika masa wayan. Ya shige ciki
abunsa...jumy tabi bayansa... Yana shiga
ya samu bakin bed ya zauna, da cup din
whisky a hannun sa... Jumy taji wani
tsamin giya...ya duki hancinta..tayi saurin
mika masa wayan.. Ashraf ya kalle ta up n
down, yayi tsaki...ajiye a can..ya nuna
mata centre table. Jumy ta ajiye masa ta
fice da sauri.. Kicin ta shiga dan hada
abunda zataci ta kwanta... A mamakinta
sai ta iske jalal a ciki yana hada coffee. .
Ta tsaya a bakin kofa tana kallon sa.. Bai
juyo ba, yace yadai da kallon? Jumy tayi
saurin karasowa ciki, tazo ta kamshi flask
din hannunsa, bari na hada maka, ka
koma daki.. Jalal yasa hannunsa ya cire
hannayenta data daure kan dayan
hanunsa dake rike da flask din.. Yace
kinsha aiki yau, so nizan hada abuna..
Jumy ta kalli fuskar sa...very innocent.
.tayi murmushi...sannan taje store ta
dauko eggs. .. Domin taga jalal ya fita, sai
taga yaja seat ya zauna, yana sipping
coffee yana latsa wayarsa... Jumy ta juyo
tace masa, daka tafi dakin ka.. Jalal ya
dago ya kalle ta, yaushe kika fara bani
command? Jumy tayi wiki wiki da ido tace
sorry... Jalal ya kura mata ido,"sorry? Tayi
karatu kenan? Sai kuma ya share.. Jumy
ta hada eggs roll dinta, sai kamshi yake
yi..dama ita ko a gidan su tana sonsa
sosai.. Ta dauki plate din zata fice.. Jalal
yace good night. ..jumy tayi saurin
juyowa..ta sakar masa wani cool smiling
ta fice. Washe gari da safe. A babban
dining table din babban falon gidan. Duka
family anan suke cin abinci idan daddy
dinsu na nan. Mami ta kalli tasleem, je ki
kira brothers dinku, nasan su da shegen
nawa... Grany ta kalli daddy dake amshe
amshen waya...tace ai gara su na'wa
suke...ni nawa dan business dinshi yafi ni
da yaransa mahimmanci.. Daddy ya kallo
ta, yayi murmushi sannan ya kashe duka
wayoyinsa, yace dama da SUFYAN muke
magana mother, grany ta kauda kai.
Tasleem abun nema ya samu, tana shigo
cikin side dinsu, shiru..sai jumy dake duke
tana shara... Tasleem ta karaso wurinta,
jumy ta gaishe ta, ina kwana? Ta wani
daure fuska tace, kin ban ajiyarsa ne
dazaki tambaye ni ina yake? Jumy ta
girgiza kai, tasleem taja tsaki village cow
kawai... Har tayi dan tafiya taji brothers
dinta na shirin bude kofofin su... Tayi sauri
ta dawo wurin jumy, ta amshe tsintaiyar
hannun ta, ta zaune a kasa da sauri, ta sa
tsintaiyar ta do'ki kafar ta da karfi, har
saida sawon tsintaiyar ya fito a kafar ta'ta
dama gata farace sosai, ta runtse ido dan
azabar da taji.... Ta mikawa jumy
tsintaiyar da sauri, rike oyaa tana wani
zare mata idanu...jumy na amsa yan
mazan na fitowa a tare...... Kware baki
tasleem tayi tana ihuu, wayyo its hurts' its
hurts, ta rike kafar.. Da sauri kamal da
ashraf suka karaso wurinta. Sis, meya
faru, why are u yelling? Taslem ta nuna
musu kafar ta da sawun tsintsinya a jiki,
kalla wannan yarinyar, ta buga mun
tsintsinya a kafata, ashraf yace What? Ya
kalli jumy, jumy ta saki baki tana kallon
ikon Allah.. Taslem taci gaba, wai don
nazo zan wuce tana shara, wai na tsaya ta
gama, kada na bata mata aikinta...ni
kuma mami ta aiko ni na kiraku daddy
yana jiranku a dinning, shine dan na taka
mata shara, ta buga min broom a kafata,
ta karashe mgnr tana goge hawaye.... .
Ashraf ya daure fuska, ya kaiwa jumy
kyakkyawan mari.. .tass kake ji.. Da sauri
jumy ta dafe kumatun ta... Ashraf yaja
tsaki, yayi ficewarsa yana cewa, dis gal is
becoming something else. .... Jalal ya
karaso wajen, tasleem ta shagwabe
murya, ya jalal kalla kafata fah ga gani, its
all swell up.. Jalal ya watsa mata harara
yayi ficewarsa. Kamal ya taya tasleem ta
mike, sannan ya rike hannunta suka nufi
kofa dan su fita..tasleem ta juyo ta
watsa'wa jumy harara... ~*AFRAH*~
[10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~21-22 A dinning suka iske daddy
dinsu, dasu mami duka sun fara cin
abincin su. Jalal yazo ya duka ya gaishe
da daddy da grany, daddy yace our
lawyer ya aiki? Jalal na neman zama a
kujerar dake kusa da batool, yace lafiya
alhmdllh daddy...ashraf kuwa dama harya
zauna abunsa, fuskan a daure, sai juya
cukali yakeyi...daddy ya kalle shi, my son
ya naga face dinka so dull yau din'nan?
hope everything is fine? Grany tayi carab,
dama shi haka yake kullum ai, fuska a
daure kamar wani kumurci. ko uban wa
zai bawa tsoro ohoo masa?.. Batool da
neelam suka fara dariya, ashraf ya juyo
ya wani balla musu harara, a take suka'yi
gum.yace grany am not in d mood. Kamal
ne ya shigo rike da tasleem, mami tace
subhanallahi, meya same ta? Kamal ya
zaunar da ita sannan ya gaishe da daddy
da grany, yace mami wannan house gal
din is becoming something else wlh, jst
look abunda tayi wa tasleem fah... Mami
tace yar aiki, Wace a ciki? Ashraf yayi
carab, mami wannan INDON mana..
Daddy yace wait wacece haka? Tasleem
ta shagwabe fuska, daddy new mai aikin
su j.k.a ce, kalla kafata daddy, she hit me
with a broom... Grany ta kalli kafar
tasleem, tace wannan dan abun kikewa
kuka?sai kace ba mace ba, watarana fa
haihuwa zakiyi.tasleem ta turo baki, grany
bakiji azabar bane... Daddy yace, call ha
for me ryt now! Kamal yakalli batool dake
lumar meat balls, jeki kirata mana....
Batool ta turo baki, haba ya kamal bafa
ayi specifying wanda zaije yayi kiranta ba,
kuma ga neelam nan ba itace karama ba?
Neelam dake diban abincin ashraf tace,
ya batool ni abinci fa nake ci... Batool ta
daure fuska, wato ni wani nake da plate
and spoon din kenan ko? Jalal dake zaune
shiru, yana cin abinsa da nutsuwa. yace
da tsawa, stop dis blabbing joor kina
damuna.. Batool ta kalle shi kamar zatayi
kuka, ya jalal kaga fa ya kamal cinye min
meat balls zeyi kafin na dawo, shiyasa
yace naje...kamal na saka meat ball a
bakinsa yace, yarinyar nan kin gama raina
ni wallahi... Mami tace oh oh batool, ba
sai kije ki debo wani ba? Batool ta tafi
tana bubbuga kafa... tana gunguni..ni wlh
bazan yarda ba idan ya cinye min sai ya
debo min da kansa... Ashraf yaja tsaki,
daddy yace kai na tambaye ka waz is
wrong? Amma kayi shiru? Toh next week
zan tura ka Egypt company dinmu. Ashraf
yace what! Daddy ni...grany tace idan
bakai ba dawa yake? Ashraf yace pls
daddy results dinmu bai fito bafa.. Daddy
yace na tura uncle dinka since 2days back
yaje ya amso maka, dan haka get ready
kawai... A zaune batool ta iske jumy tayi
tagumi, tace indo kizo inji daddy. . Da
sauri jumy ta mike , "daddy" means
SAFWAN safana kenan, oh yeah she have
to win his trust a' first meeting dinsu. Tace
to muje, suna cikin tafiya, batool ta tsaya,
ta juyo ta kalli jumy, tace I knw baki daki
ya tasleem da broom ba koh? Jumy ta
kada mata kai a sanyaye', Sun shigo falon,
har bakin dining inda family duka ke
zaune suna cin breakfast dinsu. Jumy na
zuwa ta duka kasa, ta gaishe su cikin
girmamawa. Daddy ya kalle ta, yaso yayi
fada sosai' amma baisan ya akayi ba,
yarinyar tayi masa kwarjini dayawa,
kuma she look very innocent dayawa.
Yace kada ki sa'ke ki kara taba tafiyar
ya'ya na kinjini? Ki tsaya a aikin gabanki.
Jumy ta dukar da kai, tace, inshaAllah
hakan bazai kara faruwa, a'mini afuwa.
Daddy nacin chips dinsa yace, ba komai
tashi kije.. Ashraf ya ware ido yana kallon
daddy, "tashi kije kawai"? Tasleem ma
wani kududu ya tsaya mata a wuya, taso
daddy ya zazzage indo sosai. Jumy kafin
ta tafi sai data bawa tasleem da mami da
grany hakuri, duk da tasan ba tayi komai
ba, hakan datayi yayi wa jalal da batool
da mami da grany dadi. Ashraf ya mike a
fusace, yabar falon.jalal yabi sa da kallo...
Yana fitowa yaje dakinsa, ya kwanta akan
bed dinsa, can kuma ya mike da sauri, ya
dauko wayarsa, ya saka kiran wata
number, can naji yace right now am
waiting. Sannan ya mike ya shiga toilet ya
watsa ruwa. Jumy kicin ta wuce direct,
tana shiga, ta fara shirye shiryen hada
musu abincin rana. Can wayar kicin din
tayi ringing, jumy ta dauka cikin sanyin
murya tace yes, ashraf yace kizo dakina
ina jiran ki.....right now! ~*AFRAH*~
[10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~23-24 Jumy tace toh, kawai ta
ajiye wayar, (sharir alsyd) ta murguda
baki, sannan ta fice daga kicin din. A tsaye
ta iske shi, daga shi sai wando three
quarter da singlet, ya'na goge gashin
kansa, jumy tayi saurin yin kasa da kanta,
dan bata taba ganin namiji a haka ba...
Ashraf ya watsa mata harara, ya jefar da
towel din hannun sa, sannan ya matso
kusa da ita, ya nuna ta da yatsa, ke!
Nasan by now dai kin gama fahimtar
tsanar da nake miki? Koh! Jumy ta kada
masa kai, yace good.dan 'haka i'dan ki'ka
sake kara raising wadan'nan filthy hands
din na'ki kika taba tafiyar sister's dina,
yayi nuna da hannu da wuya, irin zai
kashe ta kenan,ya juya mata baya,
sannan daga yau ki ringa shigowa kina
gyara min dakina, kinji ni!. .. jumy ta kada
masa kai.. Ya zauna a bed side, yace, get
a jug of juice n a cup for me, na kira masu
massage...so kiyi sauri kizo ki same ni a
massage room dinmu... Jumy tace toh,
sannan ta fito daga dakin, ta jingina da
kofar dakin ta sauke ajiyar heart, huuh
"majnoon". Taje ta dauko komai kamar
yadda yace mata, orange juice da glass
cup, ta daura a kan tray, ta nufa dakin
nasa, baya ciki, ta kalli ko'ina sannan ta
ajiye tray din hannunta, tazo wurin laptop
dinsa, ta bude tana masa BINCIKE, wani
folder ta gani yasa family over everything,
ta bude pictures dinsu ne a tare duka,
amma sai taga wani a kusa da safwan, ta
kara zooming pic din, I think I hv seen
wannan mutumin wani wuri a Egypt, ta
juyar da idanunta sannan ta kashe laptop
din. Har ta juya zata dauki tray dinta, ta
hango wani file a saman gadon sa. Ta
karasa ta dauki file din, ta shiga duba wa
da sau'ri da sau'ri, can naga ta janye
zanin ta gefe, wando ya baiyana, ta saka
hannu a aljihun wandon ta dauko wani
abu kamar sticker, ta manna jikin file din,
in'da ba'za a'yi saurin ganin shi ba. Na
kasa hakuri, miye wannan kuma jumy ta
lika jikin file din..? Sai ganin jumy nayi ta
juyo dauke da smiling, tace AFRAH its a
recording device, ni afrah na washe baki
naπŸ‘πŸΌ jinjinawa jumayma. "fitowa tayi cikin
sauri daga dakin jin, ana bude kofar dakin
kamal. Tana fitowa kamal na fitowa
shima, saura kadan suci karo, tayi saurin
ja da baya. Kamal ya juyar da bakin sa
kawai ya fice. Jumy ta dafe kirjin ta,
huuuh.sannan ta shiga bude kofofin dake
gabaya side din nasu, dan bata san ina ne
massage room din nasu ba, kwata kwata
gym. Room dinsu ne ta sani, dan kamal na
yawan zuwa motsa jiki da yamma. Tazo
second to the last room din, ta bude a
hankali, ta shiga.. Ko' ina tsit, ga wurin an
masifar kayata shi, coach daya ne tak, sai
table da computer 2 akai, sai wani side
anyi book shell an cika shi da books
manya manya. ...... Ta ware ido tana
kallon wajen, woowJAMILAN LAHA
(WOOW ITS BEAUTIFUL) ta furta ganin
wurin love stories tayi, ta karaso wajen
cikin takunta,ta ajiye tray din hannunta, a
saman desk din. Sannan ta dauki book
daya daga book shell din, tayi murmushi,
tana dago kan'ta taga wani novel da take
da irinsa exactly, kuma tana masifar son
novel din, tace wooah, takai hannunta
taga bazata kai ba, tayi dan tsaki, mtsw
sannan ta jawo dan tables da aka ajiye
flower akai, ta taka ta dauko, tana
murmushi, tana taku daya zata sauko,
table din ya tusgude... ta tafi zata
fadoo..sai jin tayi jikin mutum ya cafke ta.
Tana bude ido, taga jalal, ta

Please Login or Register in order to submit comment