Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kofar, yayi murmushi,
sannan ya fice. Dakin jalal ya nufa, ya
bude kofar ya shiga, tasleem ya iske a
zaune tana gisting jalal din, shi kuma yana
shan pudding din da ta kawo masa. Hey!
Man hope all is well, naga abt 10 missed
calls dinka a wayana, goodness koh
bashin bank naci ai sai haka..ashraf ya
fada wannan maganar yana daga bakin
kofan. Jalal ya watsa masa harara, ina
kaje? Ashraf yace, naje shopping mana,
gobe ne tafiyana. Jalal ya ajiye bowl din
hannun sa, yace zamuyi magan later
dakai.. Ashraf yace okay kawai ya fita
daga dakin. Jumy na gama cin abincinta, a
cikin ledan dama taga drugs dinta, tasha
su duka ta wanke hannunta, ta nufi dakin
ta. Tana shiga ta tube kayan jikinta, ta
shiga toilet tadan watsa ruwa. Tana fitowa
daure da towel ta zauna a gaban mirror,
ta kalli kanta, hakanan zuciyarta ta dawo
mata da moments din dasukayi da ashraf,
since morning zuwa yanzu. Tayi dan
murmushi hade da tsaki, not bad, sannan
ta saka kayanta ta dawo kan bed dinta ta
kwanta. Jawo laptop dinta tayi, ta shiga
duba abubuwa. A audio din taji maganar
ashraf da daddy. Daddy nifa wallahi
bawai bana son naje bane, but all ur
abroads companies are managed by
uncle sufyan. Daddy ya fadi cikin tsawa,"I
knw kuma nace kaje kayi 1week ka gano
ya komai yake tafiya, so dnt argue with
me! Ashraf yace okay daddy, sannan taji
an bude kofa an fita. Jumy tasa hannu ta
tallabi kumatun ta, "sufyan" ? Sannan
naga ta dauki waya tasa kira, team leader
dinsu ne, ta fada masa duk abunda taji,
yace, agent jumayma, _ur mission is d
most difficult one among ur team
members, so get more closer to d family
understand_? Jumy tace yes sir, sannan ta
kare wayar.ta ture laptop din gefe ta
kwanta, a take barci barawo ya kwashe
ta. Washe gari tunda sassafe, jumy ta
tashi, alhmdllh jikin ta ya warware, ta
shiga side dinsu j.k.a, ko ina shiru, ta shiga
gyara musu ko'ina. Tana cikin goge centre
table, jalal ya kira sunanta daga bayanta.
Indo? Jumy ta juyo ta kalle sa, da
murmushi dauke a fuskar ta, jalal ya
daure fuska, jumy tace ya jalal kayi hakuri
ji...... Jalal ya tsaida ita, da hannunsa, ya
isah I knw ba laifin ki bane, jumy ta kada
masa kai, ya ashraf ne yazo ya tafi dani...
Jalal na tafiya zuwa dakin sa yace, ki hado
min coffee ki kawo min. Jumy tace tooh,
ta ajiye towel din hannunta fari dan
karami sannan ta nufa kicin din. Ta gama
hada masa coffee din, ta daura a tray ta
fito cikin sauri, ganin zaren gashin ta tayi
akan tray din, oh yuks, ta maida tray din a
hannu daya tasa dayan tana kokarin cire
gashin.......bata ankara ba taji ta kifar da
kofin coffee din a jikin mutum....
Awwwwwshshi...., da sauri jumy ta dago
kai, tana ware idonta, sai ganin ashraf tayi
yana ka'kkabe rigarsa ta barci da hot
coffee din ya zubar masa akai.... Jumy
takai hannunta cikinsa, ooh dan Allah kayi
hakuri, wallahi ban lura bane, sorry sorry
pls... Duk azabar da ashraf keji, amma sai
daya kalli fuskar jumy da sauri, lokaci da
take furta "sorry sorry pls' a tunanin sa
bata iya ma turancin ba. Jumy ta katse
masa tunani, data daura soft hand dinta,
ta riko maxi hand dinsa, ashraf ya dago
ido ya kalle ta, fuskar ta dauke da alamun
tausayi n pity. Kan coach din dake falon ta
tsaya, tace masa ka zauna ina zuwa, tayi
saurin komawa kicin din cikin sauri...
Ashraf yabi bayan ta da kallo kawai cos
he's speechless.. Bata yi seconds ba ta fito
dauke da tray a hannunta,ta karaso wurin
sa, ta tsugunna, ta dauki kullin ice block
din data kulla cikin hanky. Ta mika masa,
ashraf ya kura mata ido, ya kasa amsar
abunda take mika masan, gaba daya he's
lost. Jumy jin yaki amsa hannunta harya
sa'ge, ta dago da kanta, dark brownie eye
balls dinsa taga sun kura wa fuskar kallo
...ta kyaf'ta idanunta, sannan tayi dan
gyaran murya.. Ashraf ya juyar da kai,
yace, wai ke bakya da ido ne ko me,
imagine mutum yana tafiya n his mind is
somewhere? Mtsww. Jumy tadan yi fuskar
tausayi, kayi hakuri, gashi kasa kankaran,
zai rage zafin.. Ashraf ya kalli hannunta,
ha hands r very fresh gashi dan tubus
tubus, data riko hannunsa dazun.... Jumy
ta katse masa tunaninsa, ka amsa pls.. Ya
mika hannu ya amsa, ya cire bottoms din
gaban rigar sa, dai dai inda ruwan ya
kona sa, yayi ja, ya daura kankaran akai,
amma yana daura wa yana cirewa. Jumy
ta girgiza kai, very slow at everything. .. Ta
mike, ta amshi kankaran, ta kai hannunta
kan kirjin sa, amma kwayar idonta na
kallon kasa. Ta ringa juya kankaran tana
zagaye ko ina.... Ashraf ya dauke kai,
ganin ta matso sa, ya juyo kadan yana
kallon fuskar ta, yaga yadda ta dauke kai
da ido daga kallon kirjin nasa. Amma tasa
hannu tana shafa masa kankaran, bai san
lokacin daya saki wani ni'iman'taccen
murmushi ba kumatun sa suka dan
da'ga.... Jalal kuwa daya ji jumy shiru har
kusa minti 15, sai ya mike ya fito dan
dubata. Amma mai zai gani, jumy a duke
tana shafa wa ashraf kankara a kirjin
sa..... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:27 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~33-34 "Damtse hanna'yensa
yayi, blue eyes balls dinsa suka can'za
launi, ya kankace su, yana sauke
lumfashi, da sauri ya juya ya shiga dakin
sa ya bugo kofar da karfin gaske. Karar
kofar nasa ya firgiyar da jumy, ta razana
zata juya, rigarta ta tadiye ta, ta mikar da
hannunta tana neman abun dafawa..
Ashraf yayi saurin mikewa ya kamo soft
hannunta mai tsayi... Jawo ta yayi cikin
hanzari, ta fado a kirjinsa, gwajab...
Ashraf yayi saurin runtse idanunsa ya ciji
small cute lips dinsa, dan yadda kanta ya
bugi, kirjinsa, kuma dai dai inda ruwan
zafin ya kone sa. Jumy najin ta a kirjin
ashraf, taji wani irin yanayi da bata taba
jinsa ba a rayuwarta...ta dago da
kyakkyawan chocolate eyes dinta, a
hankali har ta sauke su a fuskar ashraf.
Taga yadda ya cije leben sa, ya kuma
runtse idonsa, sai a lokacin ta dan iya
fahimtar kyawun nasa. _"innah jamil
haqqana"(he's really beautiful_,)
_Duguwar Fuskarsa mai dauke da,
medium eyes, kwayar idunsa brown, ce
tamkar kasar saharah, sai bakinsa_ _mai
dauke da karamin lips dinsa,masu kamar_
_pink pink but not dat pinky, sai hancin sa
daya dace da yanayin fuskar_ tasa_....
Wannan tunanin duk jumy tayi sane, a
cikin kalilin lokaci. Muryar batool ce ta
katse su.... Ya ashraf! Batool ta furta da
mamaki kwance a fuskarta. Da sauri
ashraf ya saki hannun jumy, jumy tayi
saurin ja da baya itama. Batool ta rike
kugu tana musu kallon, me kukayi? Ashraf
yadan daure fuskarsa, miye? Batool tace
daddy yace kayi sauri ka gama shiri,
morning flight zaka bi. Ashraf yace okay
naji, sannan yayi hanyar dakinsa. Batool
ta juya ta kalli jumy, " _I dnt blame you ya
ashraf, she's πŸ‘ŒπŸΌ_tayi wa jumy murmushi
kawai ta fice. Jumy ta sauke ajiyar zuciya,
tadan daki kirjinta, ya rabb wat is dis
happening with me? Ta dauke tray dinta
ta mayar kicin, a bakin kofar taga broken
cup din coffee, a take ta tuna da jalal, tace
ohh ya rahman, ta dafa goshin ta, am
such a bad gal, cikin sauri ta karasa cikin
kitchen din, tayi sauri ta sake hada masa
wani tea din ta fito ta nufa dakin sa. Jalal
na shiga dakinsa, yayi jefi da books dinsa
dake ajiye a ta study side din da yake
karatu. Ya fusgar da iskan bakinsa,
sannan ya zauna a bed side, why am I
really disappointed, why? Why? Why? Ya
naushi kafitar gadonsa, a hankali ya furta,
a'uzubillah, sannan ya kwanta, ya runtse
idanunsa, she's nothing to me, ya kamata
na ringa controlling kainah.... Sai da yayi
minti goma a haka, sannan ya mike ya
dauki wayarsa dake ringing, tasleem ce ke
kiran sa. Yadan tabe baki, ya juyar da
bakinsa, sannan ya dauki wayar, tasleem
ta kashe murya, (T na tasleem and J n
jalal) T-hello swt bro? J-uhm yes ya kike?
N why d early call? T-bakazo dining ba fa
har yanzu. J-hm naji jogging ne. T-oh toh
daddy na neman ka. J-ok ganinan zuwa..
Yana neman ajiye wayar, jumy tayi
sallama ta shigo. Bai kalle taba, jumy
tace, kayi hakuri wallahi har na..... Ya
katse ta, ki mayar zan shiga main house
now.. Kafin tayi magana ya fice abunsa, ta
jinjina kai, sannan ta fito dauke da coffee
din. Tana fitowa kamal na karasowa zai
shiga dakin ashraf, ya dauki cup din coffee
din da take dauke dashi a tray. Jumy tace
ina kwana, kamal yadan amsa da sauri
yana shige wa dakin ashraf din. Daddy ina
kwana? Jalal ya fada yana neman zama a
dining din, _inda mami, grany, neelam,
tasleem da daddy ke zaune_. Lafiya our
lawyer, baku zo breakfast ba da wuri, jalal
ya shafa gefen fuskarsa, sorry daddy. ..
Neelam dake kokowa da pepper soup din
ganda, tace ya jalal ya jikin indo? Tasleem
tadan harare ta da gefen ido. Mami tace,
harna ma manta, how's she filling? Jalal
yace lafiya mami. Batool ta fito cikin shiri,
_sanye cikin, wando skinny jeans da silk
top zuwa cinyar ta, ta daura gyele a kanta,
da karamar jaka a hannunta_ Grany tace,
uwar yawo sai ina.. Batool tadan turo
baki, tana karasowa wurin su, yau fa ne
zan fara zuwa makeup classes dina..
Mami tace ashe yau ne, ni na zata sai
gobe nema anty nafee din tace, batool
tace yau ne, tana kokarin daukar apple....
Zata saka a baki, taji an kwace shi daga
hannunta.... Da sauri ta juyo cikin fusata...
Ya kamal ohhh wooo! Ta turo dan bakinta,
wlh ya kamal banaso fah..... Ta shiga
tsalle tana kokarin amsar abunta. Kamal
tare ya shigo da ashraf. _yayi shirin tafiya,
sanye cikin black jeans da blue top mai
di'gon fari a jiki_. Yana karasowa ya
gaishe da iyayensa, daddy yace harka
gama shirin? Ashraf yace yes daddy, yana
niyyar zama, daddy yace good, maza hav
some breakfast, kamal ya kai ka airport.
Ashraf ya kada kai yana cin pancakes.
Jalal yadan kallo shi da gefen ido. Daddy
na shirin mikewa yace, jalal, yau uncle
dinku zai zo, ina so ka bata files dinnan
cos nima zanyi tafiya zuwa kaduna
anjima. Jalal yace okay daddy. Grany
tadan taba tasleem, kee uwar yan tunani..
Tasleem ta mike, tana cewa, am off,
mami tace, kada ki manta ki bawa
nafeesa sakon nan, tasleem na daukar
jakar ta da car keys tace olrigt mami....
Batool na amshe rabin apple dinta wurin
kamal tace, sis wait sai kiyi dropping
dina....tabi bayan tasleem da sauri....
ashraf tare da kamal sun fito daga dakin
ashraf din. Wasu maza masu aiki dauke
da travelling bags a hannun su, biye a
bayansu... Ashraf ya kalli kamal, u goo
ahead. .. Kamal yace okay kawai yayi
gaba, yana nuna wa ashraf agogon
hannunsa, meaning kayi sauri... Hakanan
yaji yana so ya kalli fuskarta kafin ya tafi.
A kicin ya iske ta, tana yanka albasa tana
goge hawaye da bayan hannunta, sai jan
majina takeyi.... Yayi tsaye yana kallon ta,
jumy jin kamar ana kallon ta, yasa ta
juyo... Idonta cike da kwalla. Ashraf ya
karaso wurinta, ya nuna kwallar dake
kwance a kumatunta, wannan hawayen,
duk na missing dina ne koh, ya daga dark
giran shi mai cike da gashi... Jumy tasa
hannu ta goge, ta girgiza masa kai, mai
yasa zanyi missing dinka... Ashraf yadan
matsa, cike da dana sanin furta wannan
maganar" Yace anyway, zanyi dan tafiya
zuwa Egypt' Yana ambaton Egypt, gabanta
ya fadi.... Yaci gaba, so kullum ki ringa
gyara min dakina, ya juyar da brownie
eye balls dinsa, it's ur duty anyway. ..
Jumy tace toh, zanyi inshaAllah, ashraf ya
kada kai, sannan ya juya ya fice daga
kicin din. Jumy ta daga hannu sama, ya
Allah, ka rufa mini asiri, dan na samu
nasarar abunda ya kawo ni.... ~*AFRAH*~
[10/22, 1:27 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~35-36 Mum! Mum! _tasleem data
shigo katafaran falon gidan SUFYAN,ke
kwalawa nafeesah kira, matar sufyan
kuma mahaifiyar hanan_. Mum ta fito
daga kitchen _sanye cikin riga da skirt na
atamfa, sai a rantse da Allah bata haihu
na tukun, dan mum akwai iya keeping
kanta fit_ oyoyo oyoyo, mum ta fada tana
karasawa wurin tasleem. Sukayi hugging
juna suna murmushi. Taslem ta rike kugu
tana kallon mum, like seriously, mum mai
kikeyi a kitchen? _dan tasan mum is a
very busy woman, bata damu da shiga
kitchen ba ko kadan_ Mum na neman a
zama a kujera, tace darling, kinsan middle
class mutanen nan basu san taimako ba,
jiya sukayi serving dinmu samosas din da
suka ba'ce, imagine, hanan har ciwon ciki
tayi, u knw ha n samosas. .. Tasleem ta
yamutse fuska, dey r all dsame, always
causes trouble to pple mtsww. Ta samu
wuri kusa da mum ta zauna, tana fito da
wayan ta daga cikin hand bag dinta. Mum
we hav a problem. Ta fada fuskar ta
dauke da damuwa. Mum ta muskuta ta
zauna, tace darling wane irin problem?
Tasleem ta yatsine fuska, mami ta kawo
wata new house help wa j.k.a, n yadda na
lura ya jalal is developing feelings for dat
bitch mum. _ta riko hannun mum dayaji
bangles masu tsadan gaske_ u knw mum,
bazan taba iya rayuwa ba ya jalal ba, I so
much love him mum kin sani, zirarin
kwalla ya fito daga idanunta, daya sha
makeup. Mum tayi saurin sa dayan
hannunta, ta gogewa tasleem hawayen
dake kwance a kumatun'ta. Darling, stop
pls, ba wanda ya isa ya raba ki da jalal,
come on darling, do think na bada ke ne
abanza, kin zata zan iya daukar diyar
cikina na bawa wata dan farin cikinta, ni
na rasa nawa. Mum ta girgiza kai, no !
_bayan mami ta haifi su jalal, ashraf,
kamal, dukkan su maza, a kullum
addu'arta Allah ya bata diya mace, dan
mami house wife ce, bata sawa kanta son
abun duniya ba, wanda Allah ya bawa
mijin ta ya ishe su rayuwar duniya.bayan
shekaru masu yawa, Allah ya bawa
nafeesa ciki, ta haifi tasleem, toh kullum
nafeesa bata kasa dan business dinta na
kasuwanci, sai mami tayiwa daddy
magana, akan tana so su bata tasleem,
tunda dama anan take ajiye ta idan zatayi
tafiye'tafiyen ta.ba wani jan magana
Sufyan ya bawa mami tasleem, wanda ita
kuma nafeesa ta yarda ne, dan tana da
wani kuduri a ranta, bawai hakanan dan
Allah ta bayar da diyarta 'ta ba_. Mum ta
gyara zamanta, darling, ur uncle is d
millionaire, abban ku, is jst his dog, abban
ku dan aiki ne kawai a wurin safwan
safana, ya kamata by now ya bawa
abbanku wasu shares a dukiyar shi, but
no, ta girgiza kai bai basa ba, so I use u
my child, to gain all dat wealth of his.
Tasleem ta kalli mum dinta da mamaki
kwance a fuskarta, use me mum bt how?
Mum tayi murmushin mugunta, darling
soon zaki zama matar jalal, n jalal is d
first n most trusted son of SAFWAN
SAFANA..ta daga wa tasleem gira...tana
murmushin mugunta.. Tasleem ta
murmusa itama, I get u now mum, ta
rungume ta, mum ta rike tsam, so kada
komai ya dame ki, nasan duk yadda zan
tsara komai, ta dago fuskar tasleem tayi
mata peck a goshin ta.. Saukowar hanan,
tana sanye cikin kayan barci, yasa suka
kallo ta. Sis is here, ta fada tana karasowa
wurin su. Tasleem ta mike ta rungume ta,
little sis, ya jikin naki, hanan ta yamutse
fuska, sis am all exhausted, ta samu wuri
ta zauna. Tasleem na fiddo sakon da
mami ta bata ta bawa mum, tace, ya
ashraf yayi tafiya yau, hope kin sani?
Hanan ta turo baki, bai fada min ba, bt let
me call him nw, ta mike ta fice. Tasleem
ta bawa mum sakon ta, sannan suka
haura sama a tare. ***** A Egypt. ..
Bayan kwana biyar ashraf duk ya duba
companies din su dake kasar, everything
seems olryt. Yau ya shirya dan zuwa wurin
wani frnd dinshi, yusuf hussein, dake aiki
a Egypt din, bt university daya sukayi. Ya
kirashi yace, masa yana gidan auntie
dinshi, ashraf yace ya turo masa address
din gidan, yusuf ya tura masa cikin
farinciki. Da yamma ya iso gidan, gidane
babban gaske, ashraf na nan a tsaye
yusuf ya fito, kyakkyawan saurayi ne
sosai, balarabe. Sukayi hugging juna da
ashraf, yusuf yace, salamu'alaikum,
ashraf ya amsa masa. Yusuf ya riko
hannun ashraf har katafaren falon gidan.
Sannan yace wa ashraf, let me call my
auntie bro. Baiyi minti biyu ba, sai gasu
tare da mata kyakkyawar mata
balarabiya, _ummy din jumayma readers😳
_ Ashraf ya mike cike da girmamawa, ya
gaishe ta, amma sai yaga kamar tana
masa yanayi da wata, but who? Ummy ta
amsa da sakin fuska, sannan tasa masu
aiki su kawo musu refreshments. Dakin
yusuf suka koma suna ta fira, yusuf ya
mike ya shiga toilet. Wayar yusuf din dake
ajiye ta kusa da ashraf tayi ringing, picture
din jumaymah ne sanye as lock screen
wallpaper dinshi..... Ashraf na cin fruits,
yaji wayar ta dame sa da ringing, naga ya
mika hannu yana shirin daukar wayar....
Wayyo, readers, ku taya jumy da du'a,
kada ashraf yaga pic dinnan nata......
~*AFRAH*~ [10/22, 1:28 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by*
*AFRAH* Episode~36-37 "Hannun'sa na
kai wa kan wayar, ya dan juyo da kansa
dan kallon screen din, kara bude kofar
toilet din'ne yasa ya dakatar, ya juya ya
kalli yusuf dake kokarin fitowa.. Ashraf
yace, oh man, ur phone has been ringing
for a while now, ya dauki wayar ya
mikawa yusuf yana kokarin ajiye seed din
grapes a cikin plate din dake kusa dashi,
kan wani karamin table. Yusuf ya gama
wayar'sa ya ajiye akan bed din. Ashraf
yace, man ur aunt house is so quiet, jst
sweet for my liking. Yusuf yayi dariya, d
talkative is not around daz y is d house
fills so dull. Ashraf ya kalle sa, talkative ?
yayi dariya who's dat? Yusuf yana
mirmushi yace, a crazy sweet girl, cousin
of mine... Ashraf yayi dariya, u never
talked about ha before? Yusuf yana danna
wayarsa yace, she's JUMAYMAH by name,
here's her picture...yana kokarin mikawa
ashraf wayar, wayar ashraf din ta fara
ringing, daddy ya gani a screen din, yadan
daga wa yusuf hannu, irin giv me a
minute. Sai daya dauki lokaci sosai,
sannan ya ajiye wayar, hade da mikewa,
yusuf ya kalle sa, man where you heading
to so fast? Ashraf ya juyar da idanunsa,
man am heading to the usual joint, ya
daga masa girar sa, remember? Yusuf ya
kwashe da dariya, like seriously, u didn't
stop dat habits of yours. ? Ashraf ya
murmusa, come on guy, I knw u didn't
either. ..ya sake dagawa yusuf gira. Suka
kwashe da dariya, suna tafawa, sannan
suka fito cikin shiri, suka yiwa ummy
sallama suka fice. ****bayan sati day.
Mami ni gaskiya bazan je ba,mami
imagine fah d whole me zaku yiwa
arrange marriage? No mami I won't agree
with that.. _tasleem ce ke yiwa mami
wannan maganar, zaune suke a dakin
mami din, babban gaske ne, mami na
zaune ne a saman bed, tasleem kuwa a
tsaye take, fuskar ta dauke da damuwa_
Mami ta lumfasa, wait tasleem bawai
muna son muyi miki dole bane, its just
that. ..... Tasleem ta katse mami, noo
mami ni na riga na tsara wa kaina,
rayuwar da nake so nayi, I will soon start
working, bayan nan zan fito da miji, I
promise. ..ta shagwabe fuska. Mami ta
mike ta riko hannun tasleem, my child, ki
gane, wannan yaron baban sa n ur daddy
r business partners ne, so kada ki bawa
daddy dinku kunya, ki fita kawai ku
gaisa...mami ta damtse hannun tasleem
pls my child uhmm? Tasleem tadan saki
fuska kadan, mami just gaisuwa ko? Mami
ta kada mata kai..tasleem tayi dan
murmushi mai kama da ya'ke, tace okay
mami, jst for u n daddy. . Mami tayi
murmushi ta rungume tasleem din.
Neelam ce ta shigo dakin _sanye cikin
atamfa gown_ mami visitor din ya tasleem
din ya shigo compound. Mami tayi
murmushi, ta dafa kafadar tasleem, je ki
shigo dashi habibti, tasleem tayi
murmushi okay mami, sannan ta fice..
**** I have to check all those peppers,
_jumy ta fada, tana tsakulo dustbin,
(wurin zubar da shara) wasu peppers ta
gani duk an tearing dinsu, kuma data
duba taga kamar na company din
*safwan safana* ne_ Tasleem ce ta fito ta
bayan main house din, tana amsa wayar
mum dinta. Mum u know I don't like
ageing with her, ehh na gane, but ya
zanyi ? Dan bana so ma naga fuskar
mutumin nan, mum am made for only ya
jalal.. u knw mum....ta tsaya da mgnr da
take.. .hango jumy da tayi a wurin zubar
da sharan, tasa ka sanda tana jawo
papers dinnan.. Mum I got an idea, kada
ki damu bye ta kashe wayar. Wurin jumy
ta karasa tana yatsune fuska.. Kee! Ta
kwala wa jumy kira, jumy ta juyo a dan
razane. Na'am, tasleem tayi mata nuni da
hannunta, matso.. Jumy a zuciyarta kamar
ta ma'ke tasleem take ji... Tazo ta tsaya
kusa da ita, tasleem tace, akwai aikin da
zaki min, zo.. tasleem tayi gaba, jumy ta
biyo bayanta. A dakin batool, tasleem taja
burki, ta juyo ta kalli jumy, ina zuwa, ta
fice. Jumy ta tsaya kallon yanayin dakin,
purple ne wallpaper din dakin, very girly. .
Tasleem ce ta shigo dauke da kaya a
hannunta, tazo ta mikawa jumy, saka
kayan nan, am sure zasuyi sizing dinki...
Jumy ta amsa da mamaki kwance a
fuskarta, mai yasa zan saka ? Tasleem
tayi dan tsaki, ta zauna a bed din, sannan
tayiwa jumy bayani. Zakije waje akwai
wani bako, yana jirana, kiyi kamar ke ce
ni, I mean wear a mask of me. Jumy ta
fahimce ta, amma sai ta ware idonta, toh
idan ya gano fa, bake bace? Tasleem taja
tsaki, jst do as I say, kiyi yadda nace
kawai! Jumy ta saka wata arebian gown
ce, black mai shegen kyau, dama arebian
gown ne best outfit dinta, yana mata kyau
sosai a jiki, suna amsar modelling
structure dinta, ta yana wani pink n grey
gyele. Tasleem ta yamuste fuska, a
zuciyarta tace, she's really a beauty duk
da bata da wani haske sosai, tazo ta
zauna tayiwa jumy simple makeup.. But
hey! Tayi wani irin kyau gaba daya ta
canza, fuskarta sai kyalli takeyi, *haha
kudai siffan ta jumy kamar chocolat
arebians looking muah* Tasleem tace
okay kije yanzu, and pls kada kiyi masa
kauyan cinki. Jumy ta kada mata kai
kawai ta fice. A hankali take tukun ta, har
ta karaso wurin wata babban mota mai
kirar prado da akayi parking a compound
din gidan, saurayin dake ciki, yana ganin
ta tsaya a wurin motar tasa, ya fito _dugo
ne, mai matsakaitun idanuwa, hancinsa
nada tsayi, sai bakin sa mai kayar
karanfani, da gani bazai rasa shan sigari
ba. yana sanye cikin suit, bakake da tie
blue_ Yana zagayowa wurin jumy, yayi
mata sallama. Jumy da kanta ke a duke,
ta dago dan amsa masa sallamarshi....
Idanun su na haduwa dana juna, naga
sun ware su a tare suna nuna juna da
hannayensu...... Jumy tace,πŸ‘‰πŸΌ YOU....
_salamu alaikum readers of jumayma, MY
HABIBTIES, am grateful to all of you for
reading dis story of mine.
Jazakallahu'khairan, Allah yabar
kauna.sannan please ina neman yafiyar
ku, pls n pls forgive me if by any way I
hurt you A rashin sani_ *Include me in ur
du'a* *Pls kada errors din ciki su dame ku
bana samun lkcn editing ne* ~*AFRAH*~
[10/22, 1:28 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》2016 Episodes~38-39
"Sarauyin ya ware idanunsa, yace , you!
Ya nuna jumy. AGENT JUMAYMAH
KHATOON! jumy tayi saurin kallon sashen
ta, tace da cool voice dinta, SSS MURAD
MALIK, what r doing here? Dukkan su,
fuskokin su kwance da mamakin ganin
juna. Murad yayi dariya, ni zan tambaye
ki wannan question din, ya daga mata
girar sa daya, wat are u up too really? I
knw u, I knw u ya ringa nunata da yatsa.
Jumy ta juyar da kwayar idonta, ta saki
muryanta, tamkar yadd take a jumayma
khatoon(spy) dinta. Tayi two steps, sai
gata kusa dashi kadan, you knw how our
job is, so don't asked me being here, ta
lumshe idonta ta bude. Murad yayi dariya,
anyways, am here for an arrange
marriage, by d way, bake nake expecting
ba, where is d tasleem or wat ever shes
called, ya juyar da idonsa. Jumy tayi
dariya....dai dai nan wata BMW fara ta
sako kai cikin gidan... Tana parking,
kamal, jalal, da ashraf suka fito daga ciki,
_yau ne dawowar ashraf, so , jalal da
kamal sukaje dauko shi daga airport_.
Suna fitowa, sukazo wuce su jumy suna
dan firan su, jalal ya kalli sashen da su
jumy suke a tsaye, bayan ta kawai suke
gani... Jalal yace, su waye acan? Ashraf
yace, mayb frnds din tasleem ne kasan ta
da frnds all ways new faces. Kamal na
wasa da key din hannunsa, yana
wur'wurna shi, sai fadowa yayi ya bulla
wurin da su jumy suke... Seriously
jumayma, I won't accept any mission
dazan bar har country dina, murad ya
fada yana gyara tsayuwar sa. Jumy tayi
dariya, M.M kenan, ok back to ur
question, tasleem is busy daz y bata fito
ba. Murad ya juyar da idonsa, I knw she's
not, d whole daughter of a millionaire, ya
girgiza kai. Nah nah. Jumy ta kwashe da
dariya, and wat r u also? Murad na shirin
magana... Kamal ya karaso wurin su, ya
duka ya dauki key dinsa, amma mai yana
dagowa ya kalli jumy, mutuwar tsaye
yayi.. What! Ya fada cikin daga murya, sai
lokacin jumy ta kula dashi a kusa dasu,
ashraf da jalal suka juyo suma... Kamal ya
nuna jumy, is dat really indo? Jumy ta
saukar da idonta kasa.. Ashraf da jalal
najin haka sukayi saurin karasowa wurin
su.. Jalal ya kalli jumy da mamakin ganin
ta a haka.. Ashraf kuwa wani irin abune
yaji ya tsirga masa, gaba daya fuskar sa
ta canza launi.. Ya kalli jumy cikin tsawa
yace, and wat d hell r u doing here? Ya
nuna ta sama da kasa, and why r u
dressed like dis? Me kikeyi anan!? Jumy
cikin second daya ta maida kanta INDO,
tace cikin muryar tausayi, ya tasleem ta ta
ta bani, aiki nake nake mata... Murad na
ganin haka, ya juyar da kai gefe, kamar
gaske, yace, ooops, oh my God, ya kalli su
jalal, guys dont tell me dis not tasleem, ya
nuna jumy yana yatsine fuska.. Ashraf
yaja tsaki, ya fice abunsa, jalal yace wa
jumy, come on koma kan aikin ki joor,
suka fice tare da kamal... Jumy ta kalli
murad, sukayi wa juna murmushi, sannan
suka sara wa juna, ya shige motar sa ya
fice... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:32 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *The spy* *By*
*AFRAH* episodes~40-41 *this episodes
is dedicated to you DiDi @FERTYMERH
XARAH πŸ’ž* "What d heck is dis unknown
feeling? Ya jekar da wayar dake hannunsa
kan bed, _ashraf ke fadin haka bayan ya
shigo side dinsu, zuciyarsa yaji tana ta
bugawa, ganin jumy da yayi da wani,
gaba daya hankalinsa ya kasa kwanciya_
Ya zauna gwajab a bed, ya saka
hannayensa a cikin gashin kansa, da yaji
gyara sosai, _baki ne gashin ashraf,

Please Login or Register in order to submit comment