Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hawayen dake
shirin fito musu a idanuwan su.. "Da
yamma jumy ta isa mansion dinsu, abbu
da yusuf ne a falo, cikin farin ciki suka
tarbe ta, ummy ma ta fito cike da fara'a ta
rungume diyarta, jumy hakanan taji kuka
yazo mata ta kara shigewa jikin ummy
tana rusa kuka, abbu da ummy suka shiga
lallashinta, yusuf na zolayarta. *******
"Bayan sati daya da tafiyar su jumy, abun
duniya yayi wa ashraf yawa, dama Allah
yaso shi, week din contract dinsu da
collage din ya kare, london ya koma ya
amsa hutu na wata daya, dan duk ya
rame kullum yana cikin tunani, morning
flight yabi zuwa gida Nigeria. ********
"Da yamma ya iso Nigeria, kamal ne da
neelam suka zo daukar shi daga airport,
sai jan sa sukeyi wai ya wani kara kyau da
haske, ashraf dai fake smile kawai yake
binsu dashi. "Suna isa mansion din
SAFWAN SAFANA, direct main house suka
nufa, mami da grany tare da daddy suka
iske a falon, ashraf ya bisu cikin girmama
wa ya gaidar dasu, grany tace, da alama
dai sabuwar surukar tamu ba karamin aiki
tasha ba wurin saita mana ashraf, mami,
daddy, kamal da neelam suka kwashe da
dariya, banda ashraf da yayi shiru kawai
yana binsu da kallo. ******* "Bayan sati
biyu da dawowarsa, jalal da tasleem suka
shigo naija suma, _bayan wulakancin da
jalal yasha yiwa tasleem, kusan watanni
biyu, abun duniya yayi wa tasleem yawa,
wata friend dinta da suke neighbours a
dubai din, ta bata shawara data canza
halayenta, ta ringa yi masa duk abunda
tasan yana so, tasleem zuwa tayi wurin
jalal da cup of coffee, ta tsugunna ta basa
hakuri cikin nuna dana sani, sannan bata
boye masa komai ba, ta sanar dashi itace
ta zuga ashraf yayi wa jumy fyade, ba
karamin mamaki jalal yaji ba, ya kuma yi
mamakin yadda tasleem take mugun
sonsa haka har ta iya plotting irin
shu'umancin nan, hakuri ya bata shima,
sannan sannu a hankali suka fahimci
junan su_ ******* "Ranar da suka dawo,
a daki jalal da tasleem suka iske ashraf, a
kwance,ya fada duniyar tunani sosai, jalal
ya dafa shi, ya girgiza masa kai, thinking is
not good for your health man, ashraf ya
dago da sauri, yana kallon jalal, ya sauke
idanunsa kasa, yace am sorry bro, jalal ya
dago da kansa, its not your fault ashraf,
tasleem ta karasa wurin su, ta duka ta
bawa ashraf hakuri tace tayi dana sani
sosai, pls ya yafe mata, ashraf yayi
murmushi, ya kalli jalal da tasleem, am so
sorry bro but I full all of you, banyi raping
din jumayma ba! Suka kalle shi da
confused face, wacce jumayma?, ashraf
ya saki lumfashi, sannan ya sanar musu
komai akan jumayma kuma fake indo...
"Batool da hanan da saukar su kenan
suma, sun dawo semester break, neelam
da kamal dake bakin kofa suka karaso ciki
suma, suna mamakin duk abunda ashraf
ya gama fada yanzu, hanan tace, tana
kallon ashraf,may be she refused because
of me, tayi sad face, tasleem tace no
saboda ni dai, I really show hatred to the
poor gal, kamal yace, ya isa haka,now
miye abunyi?, dolene mu dawo da STAR
din ya ashraf nan gidan, and all apologise
to her... Jalal yace why not muje Egypt
din?, ashraf ya bude baki zaiyi magana
wayarsa tayi ringing, ya dauka yace hello?
"Daga dayan side din yusuf ne _da saukar
su kenan a Nigeria, shi da uncle, ummy da
jumayma, sunzo ganin yan'uwan abbu
dake gombe_ Dariya yusuf yayi, yace we
are in Nigeria right now dude, ware
idonsa ashraf yayi sosai, nigeria!!!? Ya
fada. Ciki da mamaki. Yusuf yace yes of
course, _dan ya gama sanin duk damuwar
da jumy keyi tun dawowarta saboda
ashraf ne, dan tun lokacin da ashraf ya
dame sa akan yana son sanin aikin da
jumy keyi, ya fahimci akwai wani dake
tafiya tsakanin su_ Ashraf ya shiga murna
sosai kamar karamin yazo, yace man am
so happy, suka dai yi yar fira kafin ashraf
ya kashe wayar, Ya kalli yan'uwan sa yace
jumayma and her family are in Nigeria
right now... Gaba daya suka hau ihun
murna, jalal yace we have to meet with
them as soon as possible, yes sukace
gabadayan su, ashraf yace no need, zasu
zo har nan gidan, gaba daya suka kallo
shi, yace wait for some hours, ya saki
wani irin murmushi, u all will see my
sparkling Star. ... **** "Uncle please can
we visit a friend of mine, before we head
off to gombe? Abbu ya dafa yusuf, but we
won't stay long there, yusuf yayi
murmushi okay thanks uncle. .. Taxi suka
shiga, dama ya turo masa address, ya
nunawa mai taxi din, shaf shaf suka shigo
area din.. Jumy ta ware ido, ina akhie zai
kaisu, abbu ma dai kallon yusuf yayi, yace
your friend stay here, yusuf ya kada kai,
ummy dai na zaune shiru abunta, tana
rike da hannun jumy. A babban gate din
mansion din Safwan safana mai taxi ya
tsaya, hanjin cikin jumy suka motsa,
fitowa sukayi gaba daya, yusuf ya karasa
wurin gate din yayi knocking. Ba'a dade
ba aka bude musu suka shig , dan ashraf
ya riga ya sanar wa security da zuwan su,
jumy sai baza idanu takeyi gabanta na
faduwa, abbu ya juyo ya kalli yusuf sure
ia here? Yusuf yace yes sir.. "Main house
suka nufa, yusuf yayi knocking, bude kofar
aka yi hankali, abbu ne a gaba sai yusuf a
gefen shi, sai jumy da ummy a bayansu.
Ashraf, jalal, tasleem, hanan, kamal,
batool da neelam ne suka bayyana a
bakin kofar, gaba daya suka baki wurin
cewa UNCLE JUNAID!!!!! Suna kallon
abbu,Fuskokin su dauke da mamaki
tsantsa.... "Zaune suke gaba dayaa falo,
kowa yayi shiru, abun aljabi ne ya faru,
jumy sai wani rufe fuska takeyi tana
shigewa jikin ummy, ashraf kuwa
mamaki, confusion duk sun hade masa a
kai. Daddy yayi gyaran muryan, ya kalli
abbu, wato junaid Allah da iko yake,
yanzu dama diyarka itace spy din data
taimake mu? Mami tayi murmushi, ni
kaina ban lura da yanayin ku sai yanzu.
Grany tace, ai matsalar kenan, zamanin
yanzu kwata kwata ba zumunci, yanzu ace
junaidu cousin da Aysha (mamie) ne
amma ace ko diyarsa bamu sani, kullum
ya tashi zuwa sai dai yazo mana shi daya,
ko baarabiyar matarsa sai yau muke
ganin ta... Jumy wani banbara kwai taji,
abbu dinta cousin din mamie dinsu ashraf
ne? Abbu ya sauke ajiyar zuciya, ni kaina
nayi mamaki da yusuf ya kawo mu nan
gidan, dan ban taba tsanmanin cewa
yasan su ashraf ba. Jalal yayi dariya, mu
nan har munyi shirin zuwa Egypt. . Mami
tace kuyi mai acan? Neelam tace ai sweet
inlaw din tamu, ya jumyama ce, tana
maganar tana kallon ashraf, dake zaune
yana kallon jumy kasa kasa.. Daddy da
abbu suka kwashe da dariya, grany tace
kai haba dai, toh Allah ya kara dankon
zumunci. Ummy dai da kallo take binsu,
kamal ne yazo wurin ta ya zauna, yace
kuna ta fira kunbar auntie a duhu, batool
tace eh wallahi, hanan tace inlaw ki
fassara mata, tayi maganar tana kallon
jumy,jumy tayi dan murmushi, sannan ta
kalli gefen ashraf, ya kashe mata ido
daya, jalal yace tasleem ta shiga da jumy
dakin su. *****bayan kwanaki biyu,
yan'uwa kuwa ya nemi gafarar kowa,
jumy da tasleem yanzu sun zama new
friends, su hanan da batool da neelam
suna girmama su, kamal da ashraf tare da
jalal sun matsawa daddy yayi wa abbu
maganar auren ashraf da jumy, dan haka
ya samu abbu aka nemi shawarar ummy
da mami da grany, kowa ya amince, aka
saka biki nan da wata daya, dan abbu zai
koma bakin aikin sa. ****bayan wata
daya. An DAURA AUREN JUMAYMA
KHATOON DA ASHRAF SAFWAN SAFANA.
Gaba daya gidan a cike yake, sai shagayi
akeyi, kowa ka gani cikin farin ciki yake,
su batool and rest ansha gayu., sai parati
akeyi a cikin mansion. Amarya jumayma
na daki tare da tasleem da wasu yan
uwan abbu, kamal ya shigo dauke da I
paid din ashraf a hannunsa, ya mikawa
jumy, here ,ya ashraf yace some people
wants to talk to you, jumy ta amsa, tana
kallon kamal da alamar tambaya, ya daga
kafada irin dnt knw too, yana cewa idan
kin gama ki bawa neelam ko hanan su
kawo masa a side dinmu. "Tana kallo
screen din taga, yash, sheerya, marwa,
team leader, gaba dayan su suka hada
baki wurin cewa, *Happy marriage life
agent jumayma khatoon* !!! Wani irin
mamaki da farin ciki jumy taji, tasa
hannunta da yaji henna design mai kyaun
gaske, ta dafe bakin ta, suka kwashe da
dariya, MRS ASHRAF congratulations!!!!
Tayi dariya tana cewa thanks thanks very
much guys , tayi peck a tafin hannun ta ta
hura musu... "Sai data dade tana ta fira
dasu, tasleem na gefe na mata dariya, da
gani tayi missing dinsu, da kuma aikin
ta.... Tana gama magana dasu, taji
massage ya shigo a wayarta, ta duba taga
ashraf ne, _ki same ni a garden kawai_ ya
turo a takaice, tayi murmushi tana shafa
screen din wayar, sannan ta mike ta
sulale daga dakin. "A zaune ta iske shi
yana shan juice, ta karasa wurin sa cikin
sanyin ta, yana jin ta tsaya a gaban sa, ya
dago da cute eyes dinsa, ya fara kallonta
tundaga kasa zuwa kyakkyawar fuskarta,
data sha makeup, mikewa yayi, ya dauko
wata red rose flower daga aljihunsa,
mikawa jumy, yace, *I LOVE YOU MY
STAR*, jumy ta sakar masa wani irin
murmushi, tasa hannun ta dayaji henna
ta amsa rose din, sannan ta kalli cikin
idonsa tace I LOVE TOO HAYYATY, yasa
hannu cikin zafin nama ya jawo ta jikinsa,
ya matse ta a kirjin shi, sai sauke lumfashi
sukeyi a tare, ashraf yadan dago da
fuskar jumy, ya rike da duka tafin
hannunsa, my star my love, my wife. ....sai
kallon cikin idon juna sukeyi, cike da so da
kauna, jumy ta saki murmushi, tace my
love my heart my husband, ashraf ya
runtse idon sa yana jan lumfashi, jumy
tadan kalli fuskarshi, cike da so da shauki,
ta dago daga kafarta kadan, ta hada lips
dinta da nashi, ashraf ya sauke ajiyar
zuciya mai nauyi, yasa hannu daya ya riko
kugunta, daya kuma ya dafe kanta hade
da gashin kanta, ya shiga kissing dinta,
cike da kauna... Washe gari Duka family
suna falo,ana ta fira cikin barkwanci, jalal
duk ya ishi jumy da zolaya, tasleem na
taya sa, batool ta mike tana cewa, what
about we take a happy family selfie..?
Hanan ta mike itama yeah pls pls, kamal
zaiyi magana sukaji sallamar mum..
*Mum!!!!!!* tasleem da hanan suka hada
baki, mum ta karasa ciki sumi'sumi, tazo
gaban daddy da mamie ta durkusa, tace
su yafe ta, _dan bayan kama sufyan da
akayi, kudi sosai mum ta kwasa ta ware,
tabar yaranta_. Daddy da mamie sukace
sun yafe mata,abbu da ummy da yusuf
suna ta magana kasa kasa da arabic,
mum tazo wurin tasleem da hanan tadan
durkusa, suka juya mata baya da sauri,
jumy ta mike ta karasa wurin su, tace
please forgive your mum, tayi nadamar
abunda tayi, kuma Allah ya riga ya
kadddara hakan zai kasance, jumy tayi ta
lallashin su hade da musu wa'azi. Hanan
ta mike taje ta rungume mum tana
hwaye, hakama tasleem, mum ta jawo
jumy dake kusa dasu, ta hada su , su uku
ta rungume tana kuka tana neman yafiyar
jumy, dan yadda tayi ta treating dinta...
Batool tace hooh hooh, let's stop the
crying scene and take the family selfie....,
kamal yadan buge mata kafa, anty parrot,
tadan harare shi tana turo baki, neelam
dake kusa da grany tace, damun cire
grany a pic kada ta bata mana, jalal
yadan dungure mata kai, shut up joor,
mami, daddy, ummy, abbu sukayi dariya,
grany kuwa hankalinta nakan screen din
wayar ashraf, dake kallon video din daya
dauki jumy a india, grany ta tabe baki,
yaran zamani da soyayya, ga mutum nan
amma hoton shi ake kallo ohhh🤔, hanan da
batool suka mike suka jawo su jumy da
ashraf suka hade wuri daya... "Sannan
duka family ma suka hade suma.., kowa
fuskarshi dauke da farin ciki, jalal ya daga
selfie stick din ya dauke su...., family
selfie, kowannen su nayin posing dinshi...
Nima AFRAH na kara yar Samsung dina,
na jawo, ZUBY CHIROMA, AFRAH WAZIRI,
MY AYEESH, ZARAH IDRISS,AMINA.M.ALI ,
HALAMCY NAH, SUMAYYA IBRAHIM,
FATIMA SADA (cousin),nace come on girls
mudau selfie,😂 sai da duk suka mouth
pointing suna jiran flash shot, wayata tayi
short down lols..😜.... *END* *GODIYA*
dukkan godiya da yabo sun tabbata ga
ubangiji ALLAH, sarkin dayai wuta da
aljanna, yayi sammai da kassai, yayi
duniya da lahira baki daya." *TO THE
FANS OF JUMAYMA* nagode kwarai da
gaske da soyayyar da kuka nunawa
jumayma, naji dadin yadda kuke bani
karfin gwaiwa, ina godiya sosai, ina kuma
fatan Allah daya barmu tare cikin so da
kaunar juna. "Kuskuren da aka samu a
wannan littafi duk ina neman afuwa
please, masu min gyara ina godiya kwarai
da gaske, ALLAH YABAR ZUMUNCI.
*GODIYA GAREKU*.. Ummy aisha👌🏼 Munay
unnie Rash kardam Nafee anka Harpsart
rano Jamila muhammad ali Ummu adnan
Anee lurv S.a azeez Khady chafe Miss
umar Nana fa'ad Ummy hambali Chuchu💞
Queen meemi Safah And All the members
of *EXCELLENT WRITERS*
ALHAMDULILLAH
Agent Jumaima Khatoon
Complet
Ebook creator by Shuraih 99%
.
Shuraih Usman
This Ebook is available at
http://shuraih.waphall.com
And free its not for sale its for readers who like hausa novels
.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment