Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a bakin ta, dan tare
dariyar data zo mata... Tayi gyaran
murya...okay I will, i will...ta shiga nade
hannayen rigar ta... Ashraf ya gwalo idon
sa waje, a zuciyarsa yaace like seriously
will this babe really do what I say... Jumy
ta juyar da ido, no bazan duke ka ba and
no punishments, you must follow my only
3 orders...ashraf ya mike da sauri,
anything for you MAM, so tell me mai kike
so nayi miki... Jumy tayi murmushi kadan,
no not now, orders din zasu ringa zuwa
anytime, any where ne, any day ne...
Ashraf ya kada kai da sauri, okay MAM
(yana magana da ita in a formal way) Ya
sake mika mata hannun sa, so MAM what
about now, friendship accepted? Jumy ta
saki murmushi, har dimples dinta suka
lutsa, ta hade hannayenta (yadda indians
ke namaste dinsu) Tace FRIENDSHIP
ACCEPTED. MR SNUGGLES... Ashraf ya
dauke dan poor hand dinsa daya mikawa
jumy, ya susa keyar sa a kunyace.. "Suka
dago idanunsa suka kalli juna, suka fashe
da dariya... ~*AFRAH*~ [10/22, 5:23
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA*
( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH*
episodes~82-83 "Marwa ta mike tana
cewa "ya najah bahir wa'aetaqid 'ann
wakil majnun fi alhubb alan" (oh wow,
think the agent is crazy in love now)..tana
magana ne tana kokarin saka abaya akan
three quarter gown din dake jikin ta.
"Dariya jumy tayi cike da nishadi, tana
kokarin zama a wurin da suka barbazar
da books dinsu tashi tace" ya marwatan
faqat yasamat alan walhusul ealaa al
bab" (oh' my' marwa just shut up and and
get the door).. "Marwa na dariya ta fice
zuwa falo dan duba wake knocking din.
"Sheerya ta gani a tsaye, sanye cikin riga
da wando na punjabi, oh wow its you
sheerya, sukayi hugging juna, sannan
marwa ta matsa wa sheerya ta shige ciki..
Jumy! Jumy, come see who's where,
marwa ta daga murya daga falon tana
kiran jumy.. Jumy sai data saka abaya
akan kayan jikin ta kafin ta fito itama,
tana cewa, marwa habibty who do we
get.... Ganin sheerya da tayi a zaune tana
murmushi, yasa jumy ta saki murmushi
sosai, taji dadi da sheerya ta yarda tazo ta
dan basu hadin kai (bayan dawowar su
daga nasheed show, jumy da marwa sun
kira sheerya video call a Skype, kuma sun
nemi taimakon ta, duk da dai basu sanar
da ita identity din su ba, kawai sunce ne,
tunda su mata'ne yakamata suyi kokari su
fallasa duk mutanen dake bata rayuwar
yan'mata a collage din). "Woow its you
sheerya, namaste!, jumy ta fada tana
kokarin karasawa wurin sheerya, mikewa
shirya tayi tana cewa, beautiful
fatima..sukayi hugging juna hade dayin
both side kisses. . " man I really have to go
now" _ashraf ke fadin haka, tare suke da
suraj a office_ Suraj yayi murmushi, yeah
you goo, I also have an important meeting
today, ashraf ya kadai kai kawai, ya suri
jakar laptop dinsa ya fice. " *Budget Hotel
(paradise in goa)* Ashraf na shiga
kantamemen dakin sa, ya jefar da laptop
bag dinsa kan coach din dake kusa da
kofar balcony, ya shiga cire shirt din dake
jikin sa, ya cire jean din jikin sa, ya fada
toilet. "Ruwa ya sakar wa kansa, sai
smiling yake yi, I will be seeing ha
sparkling face today, oh Allah ka mallaka
min wannan tauraruwar tawa. "Yana
kammala wankan sa, ya dauro towel ya
fito, yana cikin goge watering hair din
kanshi , da karamin green n white towel,
yaji wayarsa na ruri. "Dauka yayi ya kara
a kunnen sa, hello mamie? Ya fada dan
ganin num din mamie din ne, muryar
neelam yaji, tace ya ashraf it's me
neelam.. Ashraf yace ohh the mamie's
chewing gum, neelam tayi dariya, yace so
how's your studies in Nigerian turkish, and
how's everyone at home? "Neelam tadan
shagwabe murya, my studies is fine ya
ashraf amma, tafiyan su ya batool da
hanan Canada is tomorrow I will be all
alone a gidan... "Ashraf yace oh oh, but
tasleem is there for you, neelam tace no
ya jalal n ya tasleem are in dubai now..
Ashraf yadan dauki seconds kafin yace, oh
really its been a while I talked to ya jalal..
"Yana fira da neelam a hands free , har ya
kammala shirin sa, yana gama fashe
jikinsa da designer turaren sa, ya dauki
wayar yace , Hea !mamie's chewing gum,
I will be off now, to go see ur new sweet,
cute sister inlaw, ya fada yana sakin
murmushi cike da nishadi.... Bai ankara ba
yaji muryar mamie a wayar," ohh my little
stubborn boy....I see you have finally
settled down, tunda har an mana sweet
inlaw right? ...ta fada cike da farin cik
hade da zolayai... "Ashraf yadan ware
lumsassun idanun sa, yace mamie!!!, yayi
saurin kashe wayar yana dafe goshin sa...
*Golden sand apartment* "So now how
will we get prof suraj,to tell us the rest of
the people involved in this terrible work of
theirs? Marwa dake cin popcorn ke fadin
haka. "Jumy tace it won't be easy, but we
have to think of a way... "Sheerya dake
gaban laptop din jumy, tace I know of a
girl, SUNALee, she's a good close
girlfriend of prof suraj, she may help..
Marwa tace ohh thank goodness den,
jumy ta saki ajiyar zuciya...Allah dai yasa
su kammala wannan mission din nasu
lafiya ameen..... ~AFRAH~ [10/22, 5:23
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA*
( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH*
episodes~84-85 "Murmushi ne ya subuce
a bakin sa sosai, kafin nan ya juyo da
fuskar sa,ba yabo ba fallasa ya kalle ta,
jumy ta turo basa baki, how can I just
leave my bako ya wuce a haka, duk da ba
gayyatar ka aka yi, addinin mu ya koyar
damu karrama bako, dan haka ta nuna
masa hanyar shiga..... "Ashraf yayi dariya,
I will go in, saboda kuma addini yace duk
wanda ya sada zumunta he will surely get
rewarded for that.... Jumy tayi murmushi
tana girgiza kai, sannan ta shige gaba
ashraf yabi bayanta. "Har cikin apartment
dinsu ta shiga dashi, ta nuna masa kujera
tace ya zauna, ashraf na shirin zama yace
nice place you have haa..jumy tayi
murmushi kawai ta shige ciki. Bata dade
ba suka fito da marwa, gaishe shi marwa
tayi da salam, ya amsa yana tambayarta
karatu, marwa tayi murmushi tace masa
lafiya lau, ta juyo ta kalli jumy dake zaune
a seater sofa kusa Tv, ta kashe mata ido
daya, sannan ta nuna ashraf dake faman
latsa waya ta nuna jumy tayi hakeβ†’πŸ‘ŒπŸΌ...
"Harara jumy ta wurga mata tana hade
girar ta, tace, "hayaa waqf iighazat
walhusul ealayh almashru bat al
ghazia"(come on stop the teasing kije ki
kawo masa abun jika makoshi), "Marwa
tayi dariya,"tuyur al hubb"love birds'
sannan ta fice zuwa kitchen tana
murmushin gulma. . "Dago kai ashraf yayi,
suka hada ido da jumy dakee ta kallon sa,
kashe mata ido daya yayi, yace, am
handsome haa? Ya daga mata gira daya...
Tabe baki tayi tace, not bad!, ashraf ya
kwashe da dariya, kalla fuskarta, like not
bad, I know ni haddade ne, girls always
admired me (lol irinsu miss afrah namecy
πŸ˜‚), yayi murmushi yana shafa gefen fuskar
sa... Jumy tayi magana ciki'ciki "naraa lah
wajhaan latif" (see his cute face) Ashraf
yace what! Mai kikace just now? Jumy
tace nothing tana daga hannayen ta, ya
daure fuska, dole ne na fara zuwa arabic
classes gaskiya, if not this star of mine...ya
nuna ta, you willl....bai idasa ba saboda
shigowar marwa, ta karaso tana cewa,
Jumayma, something serious came up
just noww.... Jumy ta kalle ta da
seriousness, madha? Me? Marwa tace
team leader just finished informing me
that the intelligence agency, have reduced
our missions days, we have only dis week
to finish off. .. "Jumy ta mike da sauri, tana
wiki'wiki da ido, ganin ashraf din da tayi
just few minutes duk ta ma manta da
aikin gaban ta... Marwa tace we have to
get started with our plan, as soon as
possible... "Jumy ta kada kai, ashraf dake
ta faman kallon su, ya mike shima, yace
you are also here for a mission, ya
tambaya curiously? Marwa ta kada masa
kai, ya sauke ajiyar zuciya, oh this work of
there's, always in missions, so what's it
about ya tambaye su? Yana kallon jumy...
"Jumy ta juyo ta kalle shi, tace ashraf you
dont need to be involved in this please, ta
koma ta zauna a kan sofa.. Karasawa yayi
wurin da take zaune, yace come on my
star, kinsan I will surely help you out, I
promised to always be by your side, ki
sanar dani pls, ya rike wuyan sa, I will
keep your secrets kada ki damu... "Marwa
ganin jumy na wani yanga yanga, ta
matso kusa dasu ta zauna, tace prof I will
tell you everything. .. "Jumy ta juyo da
sauri, lah marwa (no marwa) "Marwa ta
watsa mata harara tace, ashraf is also a
prof in the college jumy, he may know
something that will help. .. "Ashraf
mikewa yayi ya dawo wurin marwa, dont
mind my baby doll ,marwa, tell me..ya
fada yana mika duk attention dinshi
gareta.. "Zama marwa tayi ta sanar da
ashraf komai akan mission din... "PROF
SURAJ!!!? Ashraf ya fada da dan mamaki...
Marwa da jumy suka hada baki wurin
cewa, you know him? "Ashraf yace we
leave in the same hotel, hes a colleague
of mine. .. Jumy tace, so you help us meet
him right? Ashraf ya kalli jumy, suraj
mayen mata ne, I know d guy sosai, but
for him to kill an innocent girl, I can't
believe that, he can't do that, he's not that
heartless. .. Jumy ta juyar idonta,tace
investigations will tell ashraf... Wayar
marwa ce tayi ringing, ta dauka tana
fadawa jumy its sheerya.. Bata dade ba a
call din,ta mika wa jumy wayar, jumy ta
amsa tadan dade tana magana, kafin ta
kashe ta kalli marwa.. "Yash will help us,
we have to meet him tomorrow at
Mumbai. . Ashraf yace wait, waye yash?
Ya fada fuskar shi dauke da kishi tsantsa..
Jumy tace Yash, u know him, ashraf ya
kalle ta da mamaki, jumy ta gyara zama
ta sanar dashi wane yash ne suke
magana. "Lumfashi ya sauke, Ayya we
heard that uncle sufyan is involved in this
dad murder, so tomorrow by 10, I will be
here, wait for me cos am also coming with
girls to Mumbai. .. "Marwa tasa hannu ta
sara masa, okay prof, ashraf da jumy
suka kwashe da dariya... *MUMBAI*
"suna shiga Mumbai suka kira num din
sheerya, ta tura musu address, na gidan
auntie dinsu dake zama a Mumbai din.
"Basu sha wani wahala ba suka isa gidan,
mansion babba, ya hadu karshe. "Suna
parking motar su, yash da sheerya suka
fito cikin farin ciki, suka tare su. "Yash yaji
mamakin ganin ashraf sosai. "Bayan sun
ci sun sha, su kuma gaida auntie dinsu
yash, ashraf ya bawa yash hakuri akan
abunda uncle dinsa yayi musu, yash
murmushi yayi ya dafa kafadar ashraf,
come on dude, its now a bygone. . "Jumy
ce ta katse su, tace so....what's the plan?
Yash yace, Suraj spider will be coming the
club tonight, ashraf yace oh yeah, now I
got it, suraj called me hours back, saying
he have a urgent meeting. . "Jumy ta kalli
marwa, tace meeting haa? We will help
them have a successful one...marwa da
sheerya suka kwashe da dariya.. "Yash
yace, but only three of us can get to enter
the club. . "Marwa tace I will be the to go
with you guys, sheerya and jumy should
say at the car and monitor. . "NO jumy
tace, ashraf yace, my star bazaki bimu ba,
its final,! Jumy ta daga masa hannu, am
her superior here, I will have to go in with
you! Ashraf ya shiga gorgiza kai, yana
fusgar da iskan bakin sa (baya so ta shiga,
clubs are dangerous for women's, kuma
ma Mumbai clubs, huuuh! ) "Sun gama
shirin su, jumy ta saka English gown, red
amma gabaya jikinta a rufe yake, sai yash
daya sha gayu cikin blue jeans da orange
top, ashraf kuwa designer back jean da
off white body hug, just imagine them
looking muah! "A mota suka bar su
marwa, bayan sun gama connecting
camera din dake cikin glasses din idon
jumy da laptop dinsu dake computer,
anything camera din ya dauka zaiyi saving
a laptop din, kum su marwa zasu ga
komai ke tafiya. "Cikin takun isa, suka
shiga babban club din, disco lights, loud
music, yan mata da samari ana ta chasup
(Allah ya shirya) jumy tafin ta dira kafarta
ciki, sai data nemi gafarar ubangijinta,
dan club kam ba wurin zuwan Dan
musulmi bane. "Sun hango suraj da wani
babban mutuni, tare da yan mata, sun kai
biyar, ana shan giya ana casino games.
"Yash ya karasa wurin da jumy dake
kokarin canza tafiyar ta. Woow look who
is have...suraj ya fada.. Mutumin nan na
dago ido ya kyallo jumy, yash ya mika
musu hannnu, suka gaisa, suraj yace I
have seen this dashing face before.
....yana kallon jumy. "Sun zauna aka kawo
musu drinks, amma babban mutumin
shiru yayi kawai. Yash yace she's purvi
from south india.. Jumy tace hey! Babban
mutumin ya kalle ta, suraj yace
*Chairman*, suka kashewa juna ido,
chairman ya kada masa kai irin tayi
dinnan. (Get well soon didi) ~AFRAH~
[10/22, 5:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
*JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*) *BY*
*AFRAH* episodes~88-90 *Reminder*-
_wannan labarin na jumayma yar'bincike
kirkirarre ne (imaginary + frictional) so
bare with me._ "Ashraf bai tsaya ko ina
ba, sai babban mansion din *Mus' ab
Kaita*, mai gadi dama yasan da zuwan
shi, wangale masa gate yayi kawai, ashraf
ya shige da BMW dinshi fara cikin
compound din. "Parking yayi kusa da jeep
din mus' ab, sannan ya juyo sashen da
jumy take a zaune shiru. "Yayi murmushi,
yana cewa mun iso my star, jumy ta turo
masa baki, haba mr snuggles daka barni
ko kaya nadan can.....ashraf ya tsaida ta,
oh come on jumy, ni wallahi bana son
wannan sunan (mr snuggles) ya fada yana
yatsine fuska, call me with sweet name
mana, ya shagwaba fuska, like
sweetheart, sweetie, honey, boo, my love,
oh come on I don't have list them for
you... "Jumy data saki baki tana kallon sa,
tadan harare sa cikin zolaya, ok ta juyar
da idonta, what about Mr chewing gum, ta
daga masa girar ta daya tana murmushin
mugunta.. "Ashraf ya daure fuska, wato
manne miki ma nake yi koh? Jumy tayi
dariya, ganin ya wani daure fuska, tace
come on my..... Ashraf ya matso da kunne
sa, my.....ya fada yana sauraren ta. Jumy
tace da karfi my childish ashraf....sannan
ta bude kofa da sauri ta fita... Bude tashi
yayi ya fito yana cewa, zamu hadu dake
ne, uwar yan rashin kunya... "Karasawa
sukayi wurin entrance door din, ashraf
yasa hannu yayi knocking. . "Can sai
sukaji ana bude kofar.. "Naina ce ta
bayyana...tana ganin su, ta saki
murmushi, ashraf yace sister in law is Mr
kaita at home? Naina tayi murmushi daya
kara fito da kyaun ta, tace yes he's in, ta
matsa musu suka shiga.. "A babban falo ta
nuna musu wuri suka zauna, jumy ta mika
mata hannu, sukayi salam, sannan naina
ta haura sama.. "Bata dade ba suka sauko
da mus' ab, da fara'a sosai a fuskar sa,ya
karaso wurin su yana cewa"vaah mein
bahut khush hoon"(wow am really da
ziyarar ku).. , "ashraf ya mike yana mika
masa hannu, salamu'alaikum bhaee, mus'
ab ya cafke hannun yana amsa masa
suna sakarwa juna murmushi. "Bayan an
gaisa sosai, naina ta mike da kyal tana
dafe bayan ta, saboda cikin dake cikinta.
"Let me get them some refreshments,
mus' ab yace, oh yeah please haskena, a
kawo musu lemon n orange juice,
favourite din mutumina kenan, ya fada
yana kallon ashraf dake murmushi..
"Jumy ta mike da sauri itama, let me help
u ukhtie, ta fada cikin fara'a tana kallon
naina, naina ta kada kai sannan tayi musu
ja gaba zuwa kitchen din. "Suna shiga
kitchen din, naina ta bude fridge ta dauko
drinks din, orange n lemon, jumy kuwa
hango glass cups da tayi yasa ta karasa ta
dauko su, naina ta juyo ta kalli jumy, tace
so..when is your wedding? Jumy dake
wanke glass cups din ta juyo da sauri, ba
date tukun ukhtie, naina tace don't tell me
u guys are not engage? Jumy tayi side
smile tace yes, naina ta dafa ta, ashraf is
a very good person, jiya bayan mun hadu
daku a hospital,mus ' ab, gist me a lot
about ashraf, kuma nima nasan family
dinsu a Nigeria, they very respectful. .
Jumy ta sauke lumfashi, ta kalli cikin idon
naina, I also love ashraf ukhtie, amma
akwai wani matsala ne... Da sauri naina
tace wane matsala kuma? Jumy ta bude
baki zatayi magana, muryar mus' ab ta
katse ta, daga falon ya daga murya yana
cewa," haskena wai ko a kitchen din zaku
kwana ne, naina ta daga murya itama
tana cewa, oh friend gamunan fitowa fah..
"Sunsha fira dasu naina sosai, har sai da
sukayi awa 4 a gidan, naina da jumy
sukayi exchanging numbers, kafin sukayi
yiwa juna bankwana. "A cikin mota
labarin su naina da mus' ab kawai ashraf
keyi wa jumy, jumy a zuciyarta tace "latif
jiddan alzzawjayn" (very cute couple)
"Suna isa bakin kofar gidan auntie, jumy
ta bude kofa a sanyaye, ta fito, ashraf ma
ya bude ya fito, jumy na niyyar shigewa
cikin gidan, taji hannun ashraf ya riko
gyelen ta.. Ta juyo a kasalance ta kalle
shi, tayi masa nuni da hannun mai ya
faru?. Ashraf yace, come back I want us to
talk. . Jumy ta dawo ta tsaya tace okay ina
sauraren ka. "Fuskar ashraf ta rikide ta
dawo in very seriousness, ya kalli cikin
idon jumy, I LOVE U MY STAR ALOT THAT
ONLY ALLAH KNOWS THE QUANTITY, ya
lumfasa, jumayma I WANT TO GET
MARRIED TO YOU.. "Bin eye balls dinsa
kawai jumy keyi da kallo, gabanta ya
tsananta faduwa, gaba daya ta rasa ya
zata fassara irin yanayin da take ciki,
she's very confused with her emotions. .
"Ashraf ya matso kadan gabanta, ya dinga
bin fuskar ta yana kokarin nemo kwayar
idonta da take ta juyarwa bata so ta hada
da nashi, yace look at me my star, da kyal
ta iya dago da kai, ta dago lashes dinta ta
kalli idon ashraf... "WILL YOU MARRY ME?
(ZAKI AURE NI) Jumy ta shiga zare zaren
ido, tana lumfashi abnormal, da kyal ta
iya bude bakin ta, harshen ta da yayi
mata nauyi, da kyal ta iya daga shi, tace I
CAN'T MARRY U (BAZAN IYA AUREN KA
BA) Da sauri ashraf ya kalle ta, WHAT! Ya
dafe kirjin shi, what do you mean, bazaki
aure ni ba, come on jumayma nasan kina
sona, please kada kimin haka please
please save the poor me and marry me. ..
"Jumy ta fashe da kuka mai tsuma rai, am
sorry ashraf am sorry, ashraf ya riko
kafadun ta, yanayin sa harya fara
canzawa, yace tell me your reason for
rejecting me just now , ki fada min
abunda yasa kika KI' Ni, ya shiga girgiza
jumy cikin karfi, yana maimaita
tambayarsa.. "Stop!!!! Jumy ta fada da
karfi, ta janye daga rikon da yayi mata, I
can't marry you! Ashraf bazan iya auren
ka ba a halin yanzu... Ashraf ya naushi
kofar motar dake kusa dashi, TELL ME
YOUR FUCKING REASON JUMAYMA...!!?
"Jumayma tasa bayan tafin hannunta, ta
goge hawayen dake kan kumatun ta,
ASHRAF! Ta kira sunan sa. Da kyal ya iya
dago da kai ya kalli fuskar ta. "Ta bude
baki a hankali tace, I work for the general
intelligence and security service! I work
for my nation, I am a agent! Ashraf I cant
mixed up my marriage life and my work,
Nasan duk hakkin aure ashraf dake kan
duk matar da aka daura auren ta, idan na
hada aikina da aure a halin yanzu, zan
kwashi zunubi bila adadin, kai kan ka
kasan irin aikin da nake, bazan iya hada
aure da aikina ba, i have dreams da nake
so nayi fulfilling, I have also promised
myself and my parents, sai nayi
completing missions har guda biyar, kafin
na bar agency dinmu, I grew up, dreaming
and praying to Allah, to let me become a
agent, and noow, tayi shiru. ...ta lumfasa
tace, ashraf, I have completed only 3
remaining 2 missions, ashraf I know you
can't wait for me to complete those two,
shiyasa nayi ta kokari kada nayi soyayya
da kowa... "Ashraf ya dafe kansa," come
on jumayma I can leave all the people I
love for you, I can leave anyone that
doesn't want us to be together Ya jawo
hannunta, look , ya nuna mata zoben
diamond din dake yatsan ta, you also love
me jumayma, SO.... ...RESIGNED FROM
THE AGENCY!!!!! "Just stop, ta kwace
hannunta, stop!!!!! MR ASHRAF SAFWAN
SAFANA!! Ta fada da karfi, I cant leave my
rewarding job, when I have come to the
edge of completing my dreams... "Ta
gyara tsayuwarta, ashraf, our jab is very
important for the whole nation and
society, dont forget ashraf, ta kalle sa da
jan idonta, *my job helped your family
once*. .. "We collect important
information in an effort to maintain the
security of the nation's. . "We may use an
undercover surveillance or so called SPY"
but we still help the nation in that way..
Muna risking rayuwar mu a many
dangerous situations dan kawai mu kawo
JUSTICE ga wadan da aka cuta, isn't that a
great rewarding career. .. ta kammala
maganar da kyal tana ajiyar lumfashi...
Ashraf ya girgiza kai cikin wani irin
yanayi... Yayi one step zai riko hannu
jumy, taja baya cikin sauri... Idan bazaka
iya jirana nan da shekara biyu ba, forget
me in your life history mr ashraf, ta juya
cikin sauri tabar waje.... Tana gudu tana
goge hawayen dake fita daga idanun ta
tamkar an bude fanfo.... "Sun gama saka
kayan su duka cikin mota, marwa ta kalli
jumy,"hal ant bikhayr? (Kina lafiya kuwa)
Jumy ta dauke kai, ta fiddo sun glasses
baki ta manna a idonta..."ana bikhayr"(ina
lafiya) ta fada cikin dashashshiyar murya
mai rauni... "Marwa da yash suka shiga
gaba, jumy ta bude ta shiga,sheerya ta
fito daga cikin gidan da sauri, ta mikawa
jumy wata katuwar leda, from auntie,
jumy tayi murmushi tace thanks alot,
sheerya ta shagwabe fuska am gonna
miss u two.... Marwa dake gaba,tace don't
worry we will meet again inshaAllah babe.
Sai da suka dauki minutes suna
bankwana, har sai da yash yayi wa
sheerya tsawa tabarsu hakanan kada suyi
missing flight dinsu... _daga Mumbai
straight Egypt sukayi, dan ana jiran su a
agency din_. Suna kokarin fita gate din,
ashraf ya tsaida su, gaba daya ya koma
former self dinshi... Gaisawa yayi da yash,
yash yace man let's drop them at the
airport, I will treat you the best coffee in
Mumbai this morning. .. "Ashraf yayi
murmushi, ya kada kai, marwa ta fito
daga gidan gaban, tabar wa ashraf ya
zauna. "Tunda suka dau hanya, jumy
kanta na kallon window, a hankali ta
dawo kai ta kalli centre mirror, hango
fuskar ashraf tayi a daure gam kamar bai
taba yin murmushi ba a rayuwar sa, duk
tayi jaa alamar yayi kuka, ta dauke kai da
sauri,taci gaba da kallon window dinta...
"Sun ajiye su a airport, yash kadai ya
shiga dasu, ashraf yace he's not filling to
well bazai shiga ba. "Bayan an gama
musu komai, yash yayi musu sallama ya
tafi, sannan suma suka karasa wurin jira,
kafin a kira su, suka zauna. "Dafa jumy,
marwa tayi, tell me what happened
between you two? Jumy ta girgiza kai,
muryarta kamar zatayi kuka, tace,nothing.
.. Marwa tace you can't hide it from me
jumy, tell me please what really
happened this morning? . . Jumy ta sauke
ajiyar zuciya, ashraf proposed to me!
marwa.. Woow marwa ta fada, sannan ta
dafa jumy, you don't look happy with that
why..? Cire glasses din idonta tayi, idonta
da yayi ja ta dago ta kalli marwa, I
rejected the proposal, MADHA WHAT?!!!
why?marwa ta fada da mamaki.. Jumy
tace because of my dreams marwa, I
want to fulfilled my dream, I can't leave
the agency just now marwa when am
about to fulfil it... "What, what bave gotten
in to your inbox brain! haa? Do you know
what you just did, *you break someone's
heart* jumayma, jumy na kokarin bude
baki zatayi magana marwa ta daga mata
hannu.. You don't even know the
importance of marriage I think jumayma...
Marwa ta fara magana cikin fada'fada... "
_Allah has created men and women as
company for one another, and so that
they can procreate and live in peace and
tranquility according to the ,one of the
commandments of Allah and the
directions of his messenger_. " _the
Qur'an saysΓ·_ " _And among his signs is
this, that he created for you mates from
among yourselfs, that you may dwell in
tranquillity with them, and he has put love
and mercy between hearts, undoubtedly
in these are signs for those reflect_
(qur'an 30:21). _And Allah has made for
you your mates of your own nature and
made for you out of them, sons and
daughters and_ _grandchildren and
provide for you sustenance of the best
(qur'an 16:72)_ " _the prophet of Allah
(S.A.w) says: zawaj (marriage) is my
sunnah , whoever keeps away from it, is
not from me_. " _When a man marries, he
has fulfilled half of his religion, so let him
fear Allah regarding the remaining half"_.
"Marwa taja lumfashi, tell me jumayma,
what if you die (astaqfurullah) before that
becoming two years of yours!? What will
you tell Allah! Haa?ta dagawa jumy kai..
"Jumy da gaba fuskarta ta jike sharkaf da
hawaye, ta mike cikin sauri....tayi hanyar
fita daga airport din, tana gudu sosai, tana
share hawayen dake kwance a fuskarta....
(and a song plays in the background,
"wherever you are. ... (by sami yusuf).... "
_Toh readers muna ta dai kawowa
karashen labarin YAR BINCIKE,jumayma,
Allah ya bani ikon kammala muku shi
lafiya ameen_" Dedicated to my dashing
didi- *PHERTY*πŸ‘― And all the fans and lovers
of indian bollywood and arabic language
~AFRAH~ [10/22, 5:25 PM] +234 814 393
3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*)
*BY* *AFRAH* episodes~91-100 *Final
episode* Dedicated to fertimar zarahπŸ’ž "
gudu takeyi kawai tana addu'a Allah yasa
ta iske ashraf dinta a waje, ta sanar masa
ta yarda zata aure shi, zata bar aikin ta,
zata zama matarsa uwar ya'yansa...
"Ajiyar zuciya ta shiga saki sosai, tana
ware idanunta ko'ina a cikin airport din,
addu'arta kawai shine ta hango su
ashraf... "A speaker taji ana sanar wa,
passengers din Egypt su fara shiga jirgi..
Kara riki cewa tayi, tayi nan , tayi can, sai
goge hawayen dake fuskarta takeyi da
bayan hannunta, ganin ko kalar motar su
bata gani ba, yasa ta tsugunne a wajen, ta
daura hannayenta akai tana rusa kuka
sosai... Marwa ce ta fito da sauri, ta
karasa wurin jumy, tana cewa we have to
leave jumy, our flight will soon leave, stop
crying Allah knows better, he will surely
bring you together again soon inshaAllah..
Ta mikar da jumy, ta riko hannunta, suka
nufi ciki, jumy na waywayen bayan ta, da
idanunta da suka kumbura suka canza
kala zuwa jaa... "Sun isa Egypt da rana,
direct agency suka nufa, sukayi clearing
komai nasu, sannan suka fito wajen gate.
"Marwa ta rike hannun jumy, its really
nice doing work with you, jumy tayi
murmushi, its great knowing you, suka
rungume juna emotionally, sannan
kowaccen su ta tari taxi, suka dagawa
juna hannu suna goge

Please Login or Register in order to submit comment