Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ware idon ta,
sannan tayi yunkurin sauka, jalal ya ajiye
ta, sannan ya nuna ta da yatsa. Mai ya
kawo nan!? Jumy tayi wiki wiki da ido,
amm dama dama, wurin ya ashraf zani a
massage room. Jalal ya kura mata ido,
yadda yake kallon jumy, yasa tayi saurin
bin ta gefen ta zata fice... Jalal yasa hannu
ya riko rigar ta daga baya...ya jawooo ta
har gaban sa.. Sannan ya mika hannu ya
amshe littafinsa.. Jumy tace ohh na manta
ne...ta sake bin gefen sa cikin sauri zata
ficen... Jalal ya sake jawo ta baya... Tayi
kamar zata fashe da kuka, dan tasan yau
ashraf sai ya daka ta... Jalal ya nuna mata
desk din...wancan fah? Wa kika barwa shi.
Jumy ta dafe goshin ta, sannan ta karasa
wurin desk din ta dauki tray dinta ta
fice.....jalal ya girgiza kai,"Drama Queen"
Ta fitoo daga room din tana
murmushi,"MR coolness", ta shiga dayan,
anan ta iske ashraf a kwance, wasu
yan'mata na masa massage, duk an shafe
da mai. Jumy ta tabe baki, Allah dai ya
shirya.... Ashraf najin ta shigo yace, well
done, amma sai da kikaje kasuwa kika
siyo koh? Jumy tayi banza dashi. Yaja
tsaki, jumy ta zuba masa juice din a cup ta
miko masa yasha, ya mika miki mata cup
din ta amsa, ta juya zata fita, ashraf ya
daka mata tsawa, na baki i'zini ne? Ta
girgiza kai, yace Pig head kawai, dawo ki
tsaya joor..jumy ta dawo ta tsaya, a
zuciyarta tace, so rude mtsww. Sai da
sukayi awa biyu a dakin, yaki barinta ta
tafi tayi aikin ta, jumy duk ta kule, Allah ya
sota ta kashe gas din da zata fita. Suna
fitowa ya juyo ya kalle ta, yace kije wurin
security musa kice ya baki sakona. Jumy
tace tooh ta juya ta fita, ashraf yayi tsaki,
mayya kawai kullum bata fushi. Jumy taje
ta amso masa sakonsa cikin leda, kayan
maye ne duka. Ga hadari har an fara
ruwa, kuma wuri ba kusa ba. Tana tafiya
taga office dinnan a bude, da sauri ta
karasa wurin Allah yasota ana ruwa,
security basa wajen. Tayi sando har wurin
window din, ta leka, mutane biyu ta gani
suna ta faman tattaunawa... Tayi
murmushi, sannan tayi gudu zuwa dakin
ta, ta dauko wata secret camera yar
karami sosai, ta dawo wajen ta sa'kala
hannunta, jikin window din, ta lika
wannan cemera din... Sannan tayi
murmushi, ta tafi.. Duk ruwa ya jikata...
Tana cikin tafiya wurin windows din side
dinsu j.k.a, taji ruwan ya kara karfi sosai,
sai ta tsaya wurin wata bishiyar flower,
tana matse rigarta... Ashraf kuwa ya gaji
da jiran jumy ta kawo masa sakon sa,
mtsww bush gal kawai, ordinary amso
sako, bt ji yadda ta wani dade.. Ya mike
yaje wurin window dinshi yana shakar
fresh air. .. Sai hango jumy yayi tana cire
dankwalin kanta.... Gashin ta mai tsayi ya
bayyana... Ta girgiza kanta, sannan ta
ajiye dankwalin jikin bishiyar.. Ta shiga
cikin ruwan tana ta tsalle tana wakar, da
sukeyi ita da abbie da umme ta... Ashraf
ya ware idanunsa...yana kallon ikon
Allah... Sai rawarta takeyi, cikin ruwan...
Ashraf yayi saurin murza idanunsa...what
is dis????what is happening? ?? Yayi saurin
girgiza kansa, ya dawo ya zauna kan
gadon sa..... Sai kokarin kau'da tunanin ta
yakeyi, amma ina...sai recall din rawar da
takeyi a cikin ruwa yakeyi.... It can be" it
can be" kawai yake furtawa...... Can yaji
an bude kofar dakin nasa, a zaton sa
itace... Ya dago da sauri...sai ganin neelam
yayi tsaye da book a hannunta.. Ta karaso
wurin sa, ya ashraf mami tace pls ka koya
min assignment dina.. Ashraf ya kalle ta
kamar wani wawa, yace uhm mai kika ce?
Neelam ta zauna kusa dashi tace, mami
tace ta koya min assignment dina.. Ashraf
yace kije wurin kamal mana? Neelam
tace maths ne fah.. Ashraf ya amsa book
din hannunta, okay okay... Sallamar jumy
sukayi, ta shigo ta ajiye masa sakon sa,
zata juya ta fita tayi a'ttishawa (sneezing)
ha'ccii.. Sannan ta fice, ashraf ya bita da
kallo.....is she dat beautiful dama????
~*AFRAH*~ [10/22, 1:26 PM] +234 814
393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
*JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by*
*AFRAH* Episode~25-26 Yayi saurin
girgiza kansa,ya lumshe cute eyes dinsa.
ashraf man,control ur mind n dnt think
about dat village thing, ya yamutsa
fuska... Ya kalli neelam dake kokarin
kunna laptop dinsa, tana chewing cingum,
yace oya tashi kije ciki, am not in d mood
now, zan shigo muyi assignment din acan
later.. Neelam ta shagwabe fuska, ooh
woh ya ashraf pls kada ka manta ka shigo
fah, gobe ne last day din submitting din
assignment din'nan,wlh teacher din is vey
wicked and strict.. "Yayi dan tsaki, yace
common fita ki bani waje,I jst told u
yanzun nan"am nt in d mood"!, idan kina
tsoron teacher din, mai ya hana ki tsayi
kiyi understanding time din da ake muku
lessons ..ya mike yana karasawa kusa da
ledan da jumy ta ajiye masa... Ya dauka
yana kokarin budewa, sai kuma naga na
sa'ke juyawa, ya watsa wa neelam
harara, mai kike jira! Ya fadi da
tsawa...neelam ta turo baki ta fita tana
gunguni...ya ashraf u always scold
someone with no reasons wallahi. Ashraf
ya dauko wasu kwayoyi, ya zauna ya
watsa su dayawa a bakinsa, ya tauna
yana dafe goshinsa, a take brown eye
dinshi ya canza colour,sannan ya fada
gadonsa ya runtse ido yana sauke ajiyar
zuciya. Neelam ce ta shigo falo, tana
kumbure kumbure, tasleem dake kwance
a sofa tana kallon, movie a mbc2, ta kalle
ta, autan mu, why u looking angry?
Neelam tazo ta zauna gwajab a kujera, ya
tasleem wallah ya ashraf is very wicked...
"Tasleem ta mike ta zauna, tace common
autan mu, kinje dai kin dame sa ko? I knw
u fah.. Neelam ta mike tana cewa math
assignment nakai masa yayi min, shine
yace na fita na basa waje... Batool dake
fitowa daga kicin rike da bowl a hannun'
ta, tayi dariya, ya ashraf, hanan kawai ce
zan iya cewa bai taba yiwa fada ba. D
other day, kamar gaske yace nazo muje
favourite joint dinsa, mukaje kamar
gaske, ya ashraf ya siyamin komai nake
so, bt wen muka fito nace masa na manta
na dauki ledan ice cream dina, zan koma,
ya ashraf yayi min tsawa kamar ya cinye
ni, n at last he left me a wajan sai dai na
hawo taxi.. Neelam tace, with dat his
brownie eyes mtsw.. "tasleem zatayi
magana kamal ya shigo dauke da
shopping bags a hannun sa. Batool tace
oyoyo my coffee charming bro is back,,,
tayi wurin sa, da sauri.. Takai hannu zata
amshi bags din hannun sa, ya kauce yace
"No"no" yan mata, wannan sakon mami
ne so yayi nuni da yatsan sa, tadan
matsa... Tasleem ta mike tana cewa,
mami taje wurin mum, gidan su hanan
dazun nan. Kamal yayi sama yana cewa
den let me drop it a dakin ta...batool ta
tabe baki, tayi waje tana cewa, am off to
garden. .. Neelam ma tayi ficewarta, aka
bar tasleem kadai, a tsaye tana kokarin
zama...sai sallamar ya jalal taji, tayi
saurin mikewa tazo wurin sa, ta shagwabe
fuska tace, ya jalal ko kamin sannu da
kafa? Jalal yayi murmushi, nasan it' don't
hurt dat much so waz d need? Tasleem ta
tabe baki, but ai kayi wa mutum sannu its
shows dat u care abt him koh?. Jalal ya
fara tafiya ta side din daddy dinsu yana
cewa, letter ki shirya zaki min rakiya...
Tasleem ta washe baki, okay big
broo,...tayi tsallen murya ta haura sama
da sauri. Jumy na kaiwa ashraf sakonsa,
dakinta ta nufa, ta cire jikakkun ka'yan ta,
, ta shiga ta watsa ruwa, ta zauna ta shafe
jikinta da lotion mai kamshi, sannan ta
zauna tana duba setting din camera dinta
da audio recording device dinta, da ta
saka.... Tana kunnan na audio din taji,
muryar ashraf cikin maye sosai yana
cewa" baby jenny u knw am darm missing
u really", can kuma taji muryan mace
tana amsa masa....ta ware idanunta masu
girma...ta juyar dasu, anyway ba damuwa
bane wannan. kashe audio din tayi, ta
koma video din, safwan da sufyan ta gani
suna tattaunawa, amma everything is
clean a cikin maganar su, ta yi wa team
leader sending , sannan ta saka kayanta,
ta kalli kanta a mirror, am getting thinner,
ta juya ta dauki dankwalin ta ta daura....
"Washe gari da safe, ta tashi da zazza'bi,
amma bai tsanan ta ba sosai, tasan cewa
ruwan data shiga ne ya jawo mata..
Batayi musu breakfast ba, dan tasan tare
da daddy dinsu zasuyi. Tana gama gyara
falo da sauran wurare, ta nufi dakin
ashraf. A kwance ta iske shi, mala'male a
kan gado, ko kayan barci bai saka ba, ta
karaso wurin sa, taga yana lumfashi sama
sama, da sauri ta dan janye bed sheet din
jikinsa. Tasa hannu a wuyan sa, zafi rau.
Ta ware idonta , hes sick! Ta fada ta rike
kugunta dan bata san ma ta ina zata fara
ba, tana sake kallon sa, taga ya bude ido
da kyal, ta sake kai hannunta zata kara
taba wuyan sa, yasa hannu da kyal ya
tare hannun nata, jumy ta janye hannun
sa tace, ba lokacin wannan bane, ya
ashraf baka da lafiya? Ashraf ya bude
baki zai magana, wani amai yazo masa,
ya yukura ya sake sa....sai jikin jumy..
Runtse lumsan'sun idonta tayi, dan wani
tsamin giya da aman keyi, tazo wurin sa,
ta taimaka masa ya zauna, gata itama ba
dadin jikinta takeji ba. Ta shiga toilet ta
kunna masa heater, ta goge jikin ta,
sannan ta fito zuwa kicin, ta dauko ruwan
sanyi da towel, tare da herbal tea din da
ummy dinta ke mata idan ta kamu da
zazza'bi. Ta dawo ta same shi, sai lumshe
ido yake yi, yana budewa, eyes din ya
janca kala zuwa milky. Tayi saurin
karasawa wurinsa, ta goge masa jikinsa
da towel saboda aman daya taba shi,
sannan ta ringa ji'ka towel din da ruwan
sanyi, tana sa masa a goshin sa da wuya...
Tana gamawa, ta miko masa cup din tea
din. Ashraf dakyal ya girgiza kansa, ta
mike tazo ta zauna kusa dashi, (jumy
akwai tausayi sosai ). Tace masa da
muryanta mai sanyi, kasha zai taimaka
maka sosai... Sannan ta kai cup din
bakinsa, dakyal ya iya shan rabin cup din,
jumy tace masa na hada maka ruwan
wanka, ka shiga kayi... Ashraf ya kada kai,
sannan ya yunkura zai tashi, but ya kasa
cos jikinsa duk ya mutu dan kwayoyin
daya sha. Jumy tayi saurin zuwa ta rike
masa hannu, ya mike, amma itama din
she's very weak, sunyi one step kenan
suka tashi luuuu gaba dayansu.....sai
gwajab suka fada kan bed....... Jumy ta
bude idonta da yayi mata nauyi dakyal, ta
kalli ashraf dan a saman sa ta fado..
Shima dakyal ya bude idonsa ya kalle ta,
suka kurawa juna ido na wasu sakwan'ni,
ya yunkura zai mike, jumy ta murmula ta
fado ta gefen sa... Ya mike dakyal yana
rike abubuwan dake kusa dashi, har ya
shige cikin toilet din. Jumy ta mike ta shiga
gyara masa bed dinsa. Tana yi tana
hutawa, tana kammalawa ashraf ya fito
daga toilet din, yazo ya zauna sanye da
rigar towel, ya nuna wa jumy inda kayan
sa suke, taje ta dauko masa ta mika
masa. Ya amsa..da kyar ya furta, ki hada
min orange n lemon juice.. .. Jumy tace
toh, ta fita..tana rike da kanta dake mata
ciwo sosai kamar zai fado... Dakyal ta
dauko juice din ta dawo dakin, ta kawo
masa yana kan bed dinsa.. Ya amsa ya
kafa kai ya shanye..ta amsa cup din ta
zauna kasan gadon... Barci ya kwashi
ashraf, jumy ta sake daura hannu a jikin
wuyansa, still da zafi...ta mike zata tafi, sai
kuma ta dawo ta zauna a kasan gadon, ta
daura kanta saman gadon. Bai dace na
tafi na barsa ba, tunda har yanzu bai
warware ba it will b risky (ta tuna da
ummy ta, idan bata lfy bata tafiya ta
barta, zama takeyi da ita) Tana nan itama
ciwon na ta ya tsananta, sai kyarma
takeyi,gaba daya jikinta rawa yakeyi, ta
cije bakinta, lebenta na rawa.. [10/22,
1:26 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~27-28 "Sai bayan min'ti 30,
ashraf ya farka daga barcin gajiyar da
ya'ke, yayi mi'ka, yana juyar da kan'sa, da
nau'yin sa yadan rage ma'sa yan'zu. Ya
lumshe ido ya bude, sai ganin jumy yayi,
zaune kanta a'kan gadon, da sauri ya
mi'ke ya zau'na,yana kara ware idonsa,
ya kai hannunsa kusa da ita, ya shiga
bubb'uga katifar, kee! Kee! Yasa
hannun'sa ya tallabi fuskar sa, what's she
doing here?, bata tafi ba?.. Jumy da kyal
ta iya dago kanta, dake sa'ra mata sosai,
ta kalli ashraf da idanunta, da su'ka
kan'kance, saboda a'zabar ciwon kai' da
take'ji. Ashraf ya kura mata ido, me kike
anan ? Jumy tayi yunkurin amsa masa,
amsa sai dai ashraf yaga ta tafi luuu......sai
gwajab kanta ya fado a'kan gadon.. Da
sauri ashraf ya mike yana cewa, kee!
Tashi mana! Yaji shiru, yazo ya taba
hannunta, yana ta'be dan cute lips din'sa,
common get up... Sai yaji wani irin zafi
hannunta yayi, ya ware ido ya dago'ta
daga kan gadon, yaji bata ma
lumfashi..ashraf, ya rude gabadaya yana
bubb'uga ta, amma inaaa, she's very
unconscious. . Gabadaya ashraf ya rikice,
har zai fita, yaje ya kira head maid dinsu,
dan ita ke kulawa da masu aiki idan ba'sa
jin dadi. Yakai bakin kofa har yasa hannu
zai bude kofar, sai kuma naga ya tsaya,
yayi dan guntun tsaki, mtsw ya rufe ido ya
bude, sannan ya dawo wurin jumy, ya
tsaya yana tunanin yadda zai taba dirty
body dinta, yasan dole yaji wari, cos daz
how yan aikin nan suke' dey take 1 to 2
days jikinsu bai ga ruwa ba.. Ya duka dai
dai kanta, ya kalli fuskar ta, very smooth
and innocent, lips dinta sunyi purple
saboda cizon su da take, tayi dazun... Ya
tuna jiya daya ganta a cikin ruwa, tana da
dugon gashi, ya yamutse fuska that make
the odour even worse, dan yasan gashin
ba wani gyara zai ringa samu ba, sai tsami
da zai ringa yi...mtsw Ya dai yi shahada,
duba'wa da yayi, yadda ta taimake sa
sosai dazun... Yazo wurin ci'kin ta yasa
hannu zai cic'cibe ta, yana wani matse
fuska, yana toshe hancin sa.. Amma mai,
sai yaji wani kamshi, mai shegen dadi
yana fita daga jikin ta, bai gama
tunanin"ko yes kamshin daga ita yake fita
ba.....yana cikin daukar nata, wurin
cicc'ibar ta dankwalinta ya zame ya fadi
kasa... Another fragrance na kamshi, ya
daki hancin nasa, ashraf ya shaki
kamshin, ya sauke ajiyar, thank God ,
yace, sannan ya dauke ta tsam tam'kar
wata, jaririya.... Cikin zafin nama, yazo ya
bude kofar, ya fito cikin sauri... Yana tafiya
cikin sauri, suka hade dasu jalal da
kamal...sun dawo daga jogging, sanye
suke cikin red din j.c top da blue three
quarter wando, da earpiece a kunne su
duka. Jalal ya tare sa cikin sauri, ganin
yadda ashraf ya dauko jumy ba rai a
tattare da ita,, what's wrong with her?
Hankalinsa a'dan tashe yake tambayar
ashraf din.. Ashraf yace we have to take
ha to d hospital, shes very unconscious
now.. Kamal ya tabe baki yayi fice'warsa,
jalal yace je ka kaita wurin motata, let me
get my car keys.. Cikin hanza'ri jalal ya
koma ciki ya dauko keys din motarsa ya
fito.. Ya budewa ashraf seat din baya, ya
saka ta, sannan suka shiga suma suka
tada motar... Mai gadi ya bude musu suka
fice cikin speed. Suna zuwa, wani
katafaren hospital private, nan ne family
doctor dinsu yake.. Ba wani kwane'kwane
shaf shaf a'ka amsa jumy, nurses suka
tura ta cikin emergency services. . Ashraf
da jalal suka zauna a waiting section, jalal
ya juyo ya kalli ashraf, da coolness dinsa,
yace how did this happen? Ashraf ya juyar
dakai, a zuciyarsa yace (ya jalal should
never come to knw jiya yayi overdose din
drugs,) ya saki iska daga hancinsa, ya
juyar da brownie eye ball dinsa... Sorry
bro, I can't tell u now.. Jalal ya ware
idanunsa, u can't tell me?! Gaban sa ya
fadi, yasan halin kaninsa idan yazo ga
mata, yasan waye Ashraf, he can't let dat
poor gal to be cheated... Ya mike rai bace,
tell me mai kayi wa yarinyar mutane!? Da
tsawa yayi maganar.. Mutanen dake kusa
dasu suka kallo su, ashraf ya tabe baki ya
girgiza kai, ya nuna masa mutane na
kallon su fah.. Jalal yace to hell with dat
and dnt fucking care, ka bani amsar
tambayata kawai!! Yazo ya cakumi wuyan
ashraf' you! Tell me now wat happen
between u n dat gal?...! Ashraf yayi
murmushin yake, ya jalal wat do u take
me for? Mai kake nufi da mai nayi mata?
Even though I know I like flexing with girls,
but "Hello"I dnt end up with cheap girls
like ha...ya kauda kansa cikin fushi, lallai
ya jalal ma ya raina masa class wlh.. Jalal
ya sakar masa wuya, ya koma ya zauna,
wani sanyi yaji a kasan zuciyarsa, tunanin
da yake bashi ne ya faru ba..huuh...
Basuyi minti 20 ba, doc ya fito yazo ya
same su. Ya mika musu hannu suka gaisa,
yace barrister jalal, lady din da kuka
kawo, she's perfectly okay now, dama
ruwan data shiga ne, shi ya kawo mata
fever, and I think tana boye wani abu a
zuciyarta.... Ashraf yayi saurin ce'wa doc
kamar ya, mai zata boye a zuciyarta? Jalal
ya watsa wa ashraf harara. Doc yace
kamar damuwa haka, cos zuciyarta na
cikin takura.. Jalal ya sauke ajiyar zuciya,
thanks sameer, hope zamu iya ganin ta
now? Doc yace ooh yes, zaku iya. sannan
ya kira nurse yace ta kaisu dakin da aka
kwan'tar da ita. Suna shiga, jalal ya
karasa kusa da ita, [10/22, 1:26 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~29-30 "A hankali ta fara bude
idanunta, eye lashes dinta masu tsayi
suka taga sama, kwayar idonta mai kalar
baki ta baiyana". Dakin ta fara bi da kallo,
ina ne nan take? Tana cikin zagaye dakin
da kallo, taci karo da ya jalal, zau'ne yana
answering call da wayarsa. " ta kura masa
ido tana kallo, can kwakwal'warta ta fara
recalling mata da duk abunda ya faru yau
safe,tayi yunkurin mikewa"amma har
lokacin jikinta is still very weak . Jalal yayi
saurin karasawa wurin ta, ya taimaka
mata ta zauna, sannan ya kalle ta dauke
da murmushi, yace, ya jikin naki? Jumy ta
lumshe idonta ta bude, da sauki.sannan ta
kara kallon ko'ina,"sharir alsyd"mr
wicked" tasan bazai taba taimaka mata'
ba, ko da yaga zata mutu'ne. Maganar
jalal a waya ne ya dawo da ita daga
tunanin da takeyi. Hello kamal, I have
been waiting, tun dazu ashraf yace zaka
kawo mana abinci, ok ok yaja tsaki ya
kashe wayar. Ya juyo ya kalli jumy, ta
basa tausayi sosai, yace bari na fita na
siyo mana abinci, jumy ta kada masa kai,
yayi mata murmushi ya fita cikin sauri.
Jumy ta kalli agogon, dake manne a
dakin, taga karfe 12:30, tasa hannu ta
tattaro gashin ta, ta sako sa gaban
wuyanta, tana shafa fuskarta da tadan
kumbura. Sai jin karar bude kofar dakin
tayi, da sauri ta da'go kanta. "Ashraf ne ta
gani a tsaye, fuskar nan ba yabo ba
fallasa. Ya karaso wurin ta, ya daure
fuska, ya lumshe idonsa ya girgiza kansa,
kee an fada miki dan kina nan ne, bazaki
mana aiki ba, we paid u so ba wani
excuses. jumy ta kura masa sexy milky
idanunta, ya jefa mata ledar hannun sa, ki
saka kayan nan, akwai aikin da zaki min...
Ya fice abunsa yana cewa, ki same ni a
waje... Jumy ta murguda dan karamin
bakinta, soo so so rude, ta mike a hankali
ta shiga toilet din dakin, ta saka kayan
daya bata, riga ce gown black n lemon
green, tayi mata masifar kyau, ta yafa
gyelen, sannan ta fito, ta lin'ke rigar
patients din data cire, ta ajiye akan bed
din. Har ta juya zata fita, ta sake juyowa,
ta dawo ta dauki, pen din dake bisan
table, na nurses ne da suke rubuta
patients records da'shi. Ta kalli ko'ina ba
wani paper da zata iya rubuta note a ciki,
hanky din jalal ta gani a kasa kusa da
kofar fita, da gani lokacin dazai fita ne ya
fadi. Ta duka ta dauka, sannan ta daura
kan table din ta rubuta masa small note.
_Kada ka damu, ina tare da ya ashraf_. Ta
ajiye masa akan kayan patients din
sannan ta fice. A cikin mota ta iske ashraf,
yana danna wayarsa, yana bin wakar
sami yusuf, jiki ba kwa'ri ta karasa wurin
sa. Tayi tsaye a bakin kofar, ashraf ya
sauke window din, yace "ho"ho bude
kofar ma baki iya bane? Jumy fuska ba
walwala ta bude ta shiga, ashraf yayi dan
tsaki, kawai dan kada a kirani, driver
dinki, yasa zan barki ki zauna a seat din
gaban nan. Jumy tace, da murya mai
sanyin gaske, toh bara naje na shiga taxi,
tasa hannu zata bude motar, ashraf ya
daka mata tsawa, with whose permission
hah? Common saka seat belt am running
late, jumy ta jawo seat belt din, a
kasalance, ashraf yaja tsaki, sannan
yadan yunkura, yazo ya rike seat belt din,
tare da hannun jumy dake jiki, wani irin
shock sukaji a tare...yaar Ashraf bai taba
jin wannan yanayin ba tunda yake, duk da
ya sha taba mata kala"kala, but dis has
never hppn, dis filling is new to him, but
y?, yayi saurin kallon jumy. Dai dai lokacin
itama jumy ta, kallo fuskar sa dake dab"
da ta'ta..... Suka kura wa juna kallo cikin
ido....jumy tayi saurin janye hannunta,
sannan ta dauke kai daga kallon sa.
Ashraf yayi gyaran murya, sannan ya saka
mata seat belt din, ya koma ya zauna,
sannan ya tada motar....suka bar hospital
din.. Zasu wuce ta gate din, dai dai lokacin
motar jalal ita kuma ta sako kai zata shiga
hospital din..amma ba wanda ya lura da
wani, cikin ashraf din da jalal. Jalal cikin
sauri ya karasa dakin, dauke da ledojin
abinci guda uku, ya bude ya shiga yana
cewa, sorry na dade....ko... Amma mai, sai
ganin gadon yayi wayam, ba jumy ba
alamarta, ya ware ido, ya shiga neman ta
cikin dakin da kuma toilet, bt
unfortunately, ba'ta ba a'lamar ta....a duk
dakin. Jalal yace, gosh ina kuma wannan
yarinyar taje ne? Ya dafe goshin sa, sai
hango kayan ta yayi a saman gadon, ga
kuma hanky dinsa a sama... Yayi saurin
daukar hanky din ganin a'lamar rubutu a
jiki, ya zauna ya karanta note din, ya
fusgar da iskan bakin sa, ya naushi gadon,
cikin bacin rai sosai.... Sannan ya mike
yabar hospital din. Kiiiiiiii...yaja burki a
compound din babban mansion dinsu,
security yazo ya amsa key din sa, dan ya
gyara wa motar zama.. Jalal ya shigo cikin
falon, fuskar sa a daure sosai... Batool,
tasleem, hanan, neelam da kamal ne
acikin falon. "batool, neelam da kamal na
playing wani game a tsakar falon, hanan
na zaune tana chat. Tasleem kuwa a
kwance take tana kallon sailing.....gaba
daya kunci ya cika mata zuciya, ya jalal ya
rasa wa'zaiyi jinya sai wannan
kazamar,bacin ita duk rashin lafiyar da
takeyi in'banda sannu ba abunda ke hada
su. lallai I have to do something abt dat
witch!. .. Sallamar jalal cikin fushi, yasa
sukayi saurin dako da kawu'nan su, suka
kallo shi.. Ya kalli kamal, yace where the
hell is ashraf??! Kamal ya mike yana
cewa, ya ashraf ya fita shopping din
tafiyarsa.... Jalal yaja dugun tsaki, ya juya
ya fice daga falon rai a bace. Batool , tana
cin spring rolls, tace yau kuma ko mai ya
batawa ya jalal rai haka? Neelam tace,
tana gyara zaman ta sanye da leggings,
gsky he looks very angry yau dinnan,
kamal yace what did you girls think
happen? Jinyar fah wannan village gal din
yaje yi, possibly she have irritates him dat
badly mana..daz y he's behaving haka.
Tasleem najin furucin kamal, taji kamar
an zare mata zabin kun'cin da zuciyarta
ke mata... Ta mike tana murmusawa, ta
shiga kicin ta fito dauke da tray, sannan ta
fice zuwa side dinsu j.k.a. A wani babban
shopping mall (next) ashraf yayi parking..
Ya kalli jumy dake zaune shiru, ki tsaya
one step ahead of me, kin gane, ya wani
yamutse fuska, bana so mutane suyi min
dariya pls... Jumy tayi murmushin yake,
tace ba damuwa. Suka fito a tare, yana
gaba tana biye dashi har cikin shopping
centre din. Suna shiga, wata budurwa ta
tare su, ashraf yace, I wnt to pick some
updated outfits, u knw my style, tayi
murmushi, tace okay sir, sannan ta dauki
basket ta bisu a baya.. Ashraf ya shiga
kwasar kaya, iri iri,kamar wanda zaiyi
shekaru 5 bai dawo ba.. Jumy dai na biye
dashi a baya, kamar bin'di, tana tafiya
cikin kasala. Sunzo wurin jewelries, ashraf
ya shiga kwashar agogona etc.. Jumy
tadan karasa wurin ka'yayyakin mata, ta
dauki wani bracelet mai shegen kyau, na
diamond ne...sai purple kadan da a' ka
kayata shi dashi. Ashraf ya juya, baiga
jumy a bayansa ba, yana cikin neman ta,
ya hango ta wurin side din mata, ya juyar
da idanunsa, sannan ya karasa wurinta....
Yaga ta rike wannan bracelet din, yace,
mai kikayi anan? Jumy tayi saurin maida
wannan bracelet din, tace ba komai...
Ashraf yace den muje...ya shige gaba
abunsa, jumy tayi saurin bin bay
[truncated by WhatsApp] [10/22, 1:27
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH*
Episode~31-32 "Har mota aka bi'su aka
saka musu shopping bags dinsu, na
si'yayyar da sukayi. Jumy ta bude kofa ta
shiga motar, ashraf yasa hannu akan
kofar zai bude, sai naga kuma yadan tabe
baki ya kada kan'sa. Ya juya da dan sauri
ya koma cikin wurin. Jumy tabi bayan sa
da kallo,"baya da tausayi ko kadan"ta
fada tana lumshe sexy eyes dinta, lashes
dinta na motsawa kadan'kadan. Ashraf
bai jima ba, ya dawo dauke da ledoji, har
uku, a hannun sa. Ya jefa su a seat din
bayan , sannan ya bude driver seat ya
shiga ya zauna. Suna cikin, tafiya shiru,
ashraf yadan kallo ta da gefen ido.
Ki'shingide, tayi jikin kujerar, tana kallon
titi, ashraf yadan tausaya mata, ya kara
wa, motar speed. Karfe 1:16 sukayi
parking mota a compound din gidan, jumy
ta fito a kasalance, tazo zata bude kofar
bayan dan dauko ka'yayyakin da suka
siyo. Ashraf ya fito daga motan shima
yana cewa, barshi zansa a shigo min dasu.
Jumy tace toh sannan ta karasa cikin
gidan. Direct kicin ta nufa, tana shiga ta
jawo kujera, ta zauna a san'yaye. Ta
daura kanta, akan table din dake kusa da
ita. Ta juyar da dark chocolate eyes dinta,
tayi hamma. Cikin ta yayi kara, ku.lu.lu.lu,
ya rab am so exhausted, tasa hannu ta
dafa flat cikin nata, ta runtse ido. Ajiye
ledar da ashraf yayi akan table din, yasa
tayi saurin dago da kanta. Ta ruba masa
sexy eyes dinta, tana kallonsa. Ashraf yayi
saurin dauke hazel eyes dinsa, ya juya ya
fice bai furta komai ba. Yana fita jumy tayi
dan tsaki, mtsw ni ta kaina nake abeg.. Ta
kara maida kanta bi'san table din, sai
wani kamshin shawarma taji ya da'ki
hancinta, da sauri ta mike tana kallon
ledan da ashraf ya ajiye, ta hade wani
yawu "kut" sannan ta jawo ledan ta bude.
πŸ—πŸ–πŸŒ―πŸŒ―chicken ne ga'shashshiya, da kuma
shawarma, sai yoghurt mix with
strawberry, ta saki wani irin murmushi,
cike da jin dadin ganin me ke ciki. Haba,
ta hau ci abunta tana kada kai, ashraf
dake labe a bakin

Please Login or Register in order to submit comment