Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mai
santsi, da taushi, dan ba karamin kashe
wa kansa kudi yake yi ba_. Ya sosa kan
nasa, yana sauke ajiyar zuciya, can kuma
ya mike, ya nufi karamin fridge din dake
dakin, ya bude, ya dauko whisky dinshi, ya
dawo ya zauna kan bed din. Mtswww
she's a ordinary house help, ya dan mari
kumatunsa, come on ashraf, mai kake
shirin jawo wa kanka, da girman ka, da
irin level dinka, mata na rushing dinka,
_zuciyarsa tace masa"amma kake kishin
yar aikin ku"?_ da sauri ya girgiza kai,
bana kishin ta, ba zan taba kishin taba, ya
daga kwalbar wisky dinshi, ya shiga
kwan'kwada, yana yamutse fuska, dan
yadda giyar ke sauka a makoshin sa, yana
zafi. Koma wa nayi wurin tasleem, tana
kwance a dakinta, tana chatting tana shan
fruit hankalin ta a kwance. Jumy tayi
sallama ta shiga, tasleem ta juyo ta kalle
ta, ta yamutsa fuska, har kin gama aikin
dana baki ne? Jumy ta kada kai, ya tafi,
tasleem ta kada kai, ta koma ta kwanta,
jumy tace ga kayan, tasleem ta watsa
mata harara, kije dasu kawai.jumy ta dan
murmusa, nagode, sannan ta fice,
tasleem tabi bayan ta da harara. A kicin
naga jumy na wanke vegetables, _bayan
ta canza kayan ta, ta koma ta kwashi
pappers dinnan, sannan ta koma kan
aikin nata_ Jalal ne ya shigo kicin din,
jumy ta juyo ta kalle sa. Yana daga bakin
kofa, yace yau kiyi min rice pudding. Ya
juya zai fice, jumy tayi saurin tsaidashi, ya
jalal kuyi hakuri... Jalal ya tsaya amma bai
juyo ya kalle taba, ta kara da cewa, nasan
banyi dai dai ba, bai kamata na bar
aaikina ba, naje wurin wani ba. Jalal ya
juyo dauke da murmushi, ya girgiza mata
kai, nasan ba laifin ki bane, so, kada ki
damu, huh ya fada cikin raha. Jumy tayi
masa murmushi itama tace toh. Yana fita,
taji wayar kicin din na ringing, taje ta
dauka, tace yes? Muryar ashraf taji cikin
maye sosai, you cant never ever have a
place in my heart, understand! ? Ya fada
cikin tsawa.. Jumy hankalinta yadan tashi,
ta ajiye wayar da sauri ta fito daga kicin
din, ta nufi dakin nasa. ********** A
kwance shabe'shabe ta iske shi, a kasan
gadon, yana ta wurna kwalbar giyar
sa...duk dakin ya hargitse... Jumy ta
karaso wurin sa, kana lafiya kuwa? Ashraf
ya dago idanunsa da sukayi jaa, kamar
wasu chilly pepper. Yana ganin ta, ya
kwashe da dariya, ya dago hannunsa, ya
kai kan kumatun ta, jumy najin soft hands
dinsa a jikin ta, tayi saurin kauda
fuskarta... Ta mike, ta mika masa hannu
dan ya tashi, ya riko hannunta, amma
domin ita ta dago shi, sai shine ya fisgo
ta...ta fado a kansa... Da sauri ta dago
manya'manyan idanunta, ta kalli fuskar
ashraf din, ya lumshe idonsa ya bude, ya
kurawa kwayar idonta kallo,sai da yayi
seconds bai kyafta idon ba. Jumy tayi
kokarin mikewa, amma ashraf ya rike ta
gam a jikin sa... Ya fara magana cike da
maye, u can't win my heart, ya nuna
zuciyarsa, ur not my type at all, yasa
yatsan sa yadan daki goshin ta, u r jst a no
body, but a village house help, sai kuma
yasa hannunsa ya rufe bakin sa, oops
sorry ya kwashe da dariya. .. Jumy ta
girgiza kai, cike da takaici, tazo gidan nan
ne dan tayi BINCIKE, but look, ta juyo ta
kallo ni AFRAH, *LOOK AFRAH, am here
nursing a drunkard*, ta kalli ashraf daya
yi passed out, kansa kan bed dinsa yana
sharar barcin sa... Am so so so much tired
of being here, ta fada a fili, its sucks! Ta
mike jikin hanzari.. Da kyal ta iya,
kinkimar ashraf ta maida shi kan bed, ta
rufa masa bargo, sannan ta gyara masa
dakin ta fice. Da sauri ta kammal aikin ta,
ta koma dakin ta, tayi wanka, ta dauko
pappers dinnan taci gaba da manne su
wuri daya.... Har kusan karfe 11 tana aikin
hada pappers dinnan.. kanta duk ya dau
zafi. Ring ring, wayarta ta hau kuka, tasa
hannu cikin kasala ta dauki wayar...
Ummy daga dayan side din, tace, my
daughter, wani irin sanyi ne ya ziyarci
zuciyar jumayma, my ummy, ummy tace,
hayyaty, hope your fine? Da muryar
damuwa tayi maganar. Jumy ta sauke
ajiyar heart, ummy am fine
alhamdulillahi, n you wa' abbu? Ummy
tayi mirmushi tace we r all fine, amma
muryanki sounds some how, tell my child
mai ke damun ki? Jumy ta sauke lumfashi,
ummy help me with Du'as. Ummy tace,
my child, u should always, make time n
talk wit ur creator, Allah mai taimakon
bayin sane, duk lokacin da muka bar
kusantar ubangijin mu, bazamu taba
samun kwanciyar hankali ba, and ur work
needs all dat my child. . Jumy taji wani
kwanciyar hankali ya sauko mata, tasan
kam yanzu bata wani yin ibadah yadda ya
kamata, gashi dama gidan da tazo, basu
damu da bauta wa ubangiji yadda ya
kamata ba, ita mutum daya taga yana
zuwa masallaci a gidan (jalal), tayiwa
ummy godiya kafin sukayi sallama. A
daren sai da jumy tayi sallar nafila, kuma
alhmdllh, taji zuciyarta tayi sanyi. Washe
gari kuwa, wani karfi taji kamar an kara
mata, ta daga hannu tayiwa Allah godiya,
"I will always be grateful to u ya rabbih" A
hankali ya fara bude idanun sa, idonsa
yayi masa wani irin nauyi, da kyal ya iya
dan bude su, biji, biji ya fara gani, kafin ya
wartsake... Ya mike, dafe da kansa, da
yayi masa nauyi... What really happened?
Yake tambayar kansa, cos duk ya manta
abunda ya faru jiya... Ya dan runtsee ido
yana kokarin tuna abunda ya faru, amma
memory deleted, sai ma ciwo daya ji
kansa na niyyar farawa... Ya mike da
kasala a jikinsa sosai, ya shiga toilet ya
watsa ruwa... Ya gama saka kaya kenan,
akayi knocking kofar dakin nasa.... "
*include me in ur du'as*" *love you all
honies* ~*AFRAH*~ [10/22, 1:37
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* *By*
*AFRAH* episode 45-46 *Salamu'alaikum
readers, thanks so much for reading dis
story of mine, jazakhallahu'khairan* *Jiya
am so sorry nayi mistake wurin
numbering din,42-43 ne* ********
Washe garin ranar, duka family din
safwan safana d millionaire, suka nufi
airport, a luxurious motocin su. Bayan duk
an shiga jirgin, jumy ta karaso wurin da
batool ta nuna mata, a matsayin wurin
zaman ta. Ashraf ta gani a wurin shima a
zaune, ya lumshe idanunsa, ya saka air
piece a kunnensa. Jumy ta tsallaka, dama
side dinta ne wurin window din, ta zauna
tana sauke lumfashi. Ashraf najin zaman
mutum kusa dashi, yayi saurin bude
idonsa, yana juyowa gefen sa, hazy eyes
dinsa suka sauka cikin chocolate eyes din
jumaymah.. Kallon ta yayi, na wani dan
lokaci, kafin ya dauke kansa. Aka fara
yiwa passenger's, magana, ana basu
instructions, na yadda zasu saka seat belt
cos jirgin na niyyar tashi. Jumy harta fara
niyyar sakawa, sai kuma ta tuna, da sauri
ta fara kiciniyar, yadda zata saka seat belt
dinta. Ashraf yadan kallo ta da gefen
idonsa. Yaga sai battle takeyi da seat belt
din, yadan yi tsoki, mtsw, sannan ya
kar'karto ta, ya mikar da hannun sa, yasa
yatsun sa ya dago nata hannun ya ajiye
akan cinyarta. Ya saka mata seat belt din..
Jirgi ya fara motsawa, nan ma jumy ta
runtse idonta gam, ta runtse hannayen ta,
ita a dole tsoron tashin jirgi takeyi.. Ashraf
na ganin ta, yayi dariya a zuciyarsa, poor
thing, her first time I knw. Jumy najin
yadda jirgin ke motsi, *but seriously
afrah, normally ina jin tsoron tashin jirgi
ba tun yau ba* _jumy ta fada min ni
afrah_ Bata yi wata'wata ba ta karkata,
wurin ashraf, ta kamo, gefen hannun sa,
ta rike shi gam idanunta aa runtse gam..
Ashraf ya juyo da sauri da niyyar yi mata
fada.. But sai ya shagala da kallon
kyakkyawan fuskarta mai kayar caramel ,
_she's really cute ya fada yana kura mata
ido, with those long dark lashes, with cute
nose dat fit ha face, her dusty pink lips,
yana kokarin shafa fuskar nata, ta
yunkura, ta gyara zaman ta, ta juyo ta
kalle shi, kayi hakuri...ya juyar da kansa
kawai. Ya jalal, hope zamuje yawo sosai a
dubai, idan mun isa,koh? _tasleem ke
tambayar jalal dake gefen ta yana duba
wani book a hannunsa_ of course kawai
ya iya ce mata. Yadan tabe baki, tasleem
s ta juyo suka hada ido da mum, mum
tayi mata nuni da ta ci gaba da masa
firan. ************* *DUBAI* Da
yamman dare suka iso dubai, motoci ne
manya manya, suka zo daukar su. _dan
safwan da sufyan safana suna dubai din
ma su jun jiya, _dan jumy taji jalal yana
waya da daddy dinsu, lokacin da taje kai
masa usual dinsa"coffee"_ Wani babban
gidane, naga an shiga dasu, woooooow na
furta dan ba karamin kyau gidan nan gare
shi ba....na saki baki na shagala da kallon
wannan gida... Jumy dake kokarin fitowa
daga mota, ta karaso wurin na, ta saka
hannu ta rufen bakin. _control afrah, kin
manta ne, family din millionaire safwan
safana ne fa...oops I see_. Sun shiga cikin
katafaren gidan, mai dauke da golden
brown tiles a kasa, da manya manyan
riyal chairs, yabulen golden n purple ga
flowers ko ina fresh fragrance ya cika
ko'ina... _*kuyi imagine any most
beautiful gida da kuka bata gani*_. Mami
ta kalli tasleem, remember, dakunan ku a
second floor by right, sannan ta juyo ta
kalli jalal, ku kuma naku a third floor,
nafeesa muje dakin mu koh, mum tace
gaskiya kam dan na gaji dayawa, sukayi
hanyar dakin nasu a kasa. Grany ta kalli
jumy dake tsaye, tace ita indo sai ta
zauna a gidan batool ko tunda neelam da
hanan zasuyi sharing nasu... Batool tace
ta zauna dani no pee pee, tasleem ta tabe
baki ta haura sama, mami na tafiya tace
okay kowa yace ya kwanta its late. Jumy
ta shigo purple room din batool, ba
karamin kyau dakin gare shi ba. Batool
dake zaune a bed side tana kokarin saka
night wears dinta. Indo zo ki amsa, I
totally forgot ne ma..tace wa jumy dake
tsaye. Ta jawo bag din dake kusa da
gadon, grany tace na baki wannan.. Jumy
ta karasa ta amsa, ta zauna a kasan
carpet, ta bude bag din. Gowns ne masu
kyau, just irin wadan da grany din ke
yawan saka wa ne, sai set din kayan barci.
Jumy ta washe baki, kai gaskiya nagode
sosai, Allah ya kaimu gobe lafiya, nayi
mata godiya.. Batool tayi murmushi, tana
kokarin ciro wayarta daga jaka, dake
ringing. .. Jumy ta mike ta canza kayan ta
zuwa na barcin, riga da wando masu
santsi, sannan ta shiga ta dauro alwala.
Batool ta ajiye wayar hannun ta, sai kuma
ga call ya sake shigowa, tayi dan tsaki,
hanan din nan ko she's a total a parrot.
Tana dauka taga, number din jalal ne,ta
saita kanta kadan, tace hello bro, okay
yanzu kuwa, ta ajiye wayar. Indo! Ta kira
jumy dake gyara zaman kayan su a dakin,
ta saka hijabi da gani space din sallah
take nema. Na'am ta fada tana juyowa,
batool na gyara kwanciyarta, tace ya jalal
yace ki kai masa coffee, jumy tace toh
amma ina ne kicin din? Batool tace uhmπŸ€”
floor din kasa ne, kije ta wurin dinning
akwai kofa a wurin nan ne, jumy ta kada
kai ta fita, bayan ta sa hannu ta gyara
zaman hijabin ta. Ta sauko kasa cikin
sauri, amma kasan yayi duhu sosai, sai
lalube lalube takeyi,inda zata ga switch
din wuta ta kunna. Ganin ba'ta wa kanta
lokaci takeyi, yasa ta lallaba, har ta kai
wurin kojerun falon, bayan ta wuce kujera
daya... bata san akwai wata kujerar ba ta
wurin, ta taho cikin karfin ta,
sai.....gwajab, ta fadawa kujerar....
"oooooouuuchhhhhhhhhh taji muryar da
batayi tsanmani ba...... *Allah ya baki
lafiya my unnie munay, includes ha in ur
du'as pls* ~*AFRAH*~ [10/22, 2:11
PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* *By*
*AFRAH* Episodes 47-48 "Bayan kowa ya
haura sama, dan yin barci, ashraf ya
haura shima zuwa dakinsa. " ba karamin
haduwa dakin yayi ba, shi kadai ke da
balcony a cikin duka na third floor din.
"yayi wanka, ya fito ya sanya jallabiyar sa
brown,sannan yayi sallah(oh oh jumy ina
kike,) "Yana kammalawa, ya zauna kan
bed dinsa, yaji gaba daya bayajin barci,
wayar sa ya dauka dake kan bed din,ya
fito zuwa falon kasa. " ya kwanta a kujera
yana chatting da friends din chilling dinsa,
a haka har barci ya fara daukar sa.. Cikin
barcin nasa, yaji wani abun mai taushi,
hade da nauyi ya fado masa a jiki,
"ooooouccchhhh !!!ya furta yana cije leben
sa, wayar sa ya jawo data fadi ta gefen
sa,... Back*** "Wayarsa ya jawo cikin
sauri, ya haske fuskar jumy, sai
kyafce'kyafce takeyi da ido, dan hasken
ya kashe mata ido sosai, kuma bata ganin
fuskar wanda ke hasko tan. Yunkurawa
yayi, daga kwancen da yake, jumy ta
mulmulo kasa ta fadi, hasken wayar ya
haske su, ashraf ya girgiza kai yana zuyar
da idonsa. Mai kike yi anan? Jumy ta mike
tana rike da kugun ta, kitchen nake nema.
Mtsww ya mike ya kunna mata wutan
wurin, sannan ya koma ya zauna abunsa.
Tana ganin kofar da batool ta fada mata,
ta bude ta shiga. Bata sha wahala wurin
neman abubuwan hada coffee dinba.
Tana cikin daura cup din a kan tray, taga
hasken motoci, daga window din kitchen
din suna karasowa wurin.... Ta kalli gabas
da yamman ta, sannan ta matso kusa da
window din, ta bude kadan ta leka..
Motocine guda biyu, sukayi parking ta
wurin window din kicin din, ta bayan gidan
kenan. Wasu mutane ne, arabs, sanye
cikin bakaken jallabiya, jumy ta ajiye cup
din hannunta , ta bude kofar kicin din a
hankali tana kallo bayan ta, dan kada
ashraf yaji motsin ta. Tana fitowa ta shiga
bin wadan nan mutane, wani wuri taga
sun shiga kamar dai garden amma akwai
building, ciki suka shige, ta lallabo cikin
sauri, ta karasa, ta window din ta leka su,
*sufyan safana* ta hango cikin manyan
kaya, zaune shi da wani guy a kusa dashi..
Business sukeyi da wadan nan arabs din..
Jumy ta dan lashi leben ta, ta daga hijabin
ta, cikin wandon barcin ta, akwai wani
wandon karami mai aljihu, ta saka hannu
a ciki, wayarta ta dauko, dan kullum da
wayarta take yawo.. Ta kunna ta saita ta
wurin window din tana daukar su video, a
cikin jakar taga sun fito da wasu ledoji, da
farar hoda a jiki, jumy ta ware idonta, sai
jin daya daga cikin arabs din tayi, yana
cewa, its really great doing business with
you *SAFWAN SAFANA* ta kara matsowa
cikin hanzari, sai taga Sufyan ya
murmusa, ya mikawa arab dinnan hannu,
my pleasure. .. Jumy taja baya kadan,
MADHA! Wat? Is dis, uncle sufyan, safwan
kuma, tana cikin tunanin nan, taji suna
niyyar bude kofa su fito... Da sauri ta gudu
bayan wurin, tana leken su, taga arabs din
sun wuce, sufyan ma yabi wata rare door
dake bayan gidan, cikin wasu flowers,
wannan saurayin a bayansa dauke da
bags din, suka fice. ... What is she still
doing?, har yanzu bata gama bane?.
_ashraf ya fada haka yana hamma, ya
zauna harta fito, dan yaga bata san gidan
sosai ba, kada ta kara bace wa aciki,
amma shiru shiru har yanzu_ mtsww why
am i even bothered about her? ya mike ya
nufi kitchen din cikin kasala... Lokacin
jumy ta fito daga boyon da takeyi, tayi
saurin karasawa kitchen din, tana rufe
kofar,"mai kikeyi har yanzu!" Muryar
ashraf taji a bayanta.. Ba karamin tsorata
tayi ba, ta juyo da sauri ta jingine da kofar
tana sauke lumfashi, wayarta dake
hannunta, tayi saurin cu'sa ta cikin
wandon ta... Ashraf yaja tsaki kadan, kizo
ki tafi! Munafuka, ta juyo tace tooh
gabanta na faduwa, ta dauki cup din
coffee dinta ta fito.. Suna haurawa sama,
yana gaba tana biye dashi, suna kaiwa
second floor, ya juyo ya kalle ta, ya nuna
cup din hannun ta, for ya jalal, ya
tambaya? Ta kada masa kai, ehh, ya miko
hannun sa, kawo na kai masa, its late nw
kije ki kwanta kema... Tana mika masa,
hannun su ya hado dana juna, ta dago
idanunta, mai kalar barci, ta kalli ashraf
din... Shima ita yake kallo, a take sukaji
wani sanyi ya ratsa su , at once kuma
sanyin ya fice, ta lumshe ido ta janye
hannayen ta, ashraf ya amsa ya juya
shima, gaban sa na bugawa bum! Bum!
Bum!.. Tana komawa daki taga batool
harta kai Germany, ta girgiza kai,Allah
yasa ma tayi sallah. Sallaya ta dauko cikin
kayanta, ta shinfida tayi sallah, sannan ta
dauko wani babban bargo, da ta gani a
cikin wardrobe, ta shinfide shi a kasa, ta
kwanta.. "Lumshe idonta tayi, sufyan
safana, safwan safana, who among them
am I supposed to investigate? Ta bude
idonta, ta jawo jakarta, wasu papers ta
dauko, its clear anan, safyan safana has
invested in *JAMAL casino*, and jamal
casino, suna cikin black list na harkoki da
kayan maye,419 n rest. Ta dauko
wayarta, and here, Sufyan safana in other
hand, dealing with drugs, ohhhh rabb, ta
saka hannayenta cikin gashin kanta, am
freaking out! Ta shiga rubutawa team
leader dinsu, reports, bai jima ba ya turo
mata reply. " *investigate SUFYAN
SAFANA* ta runtse idonta, oohs this is just
complicated. Washe gari da safe, mami da
mum suka hau hidima, ordering din abinci
sukayi daga wani 5 ster hotel, kusa dasu.
hanan , batool, neelam, tasleem sun fita
jogging da ya kamal.. Jumy kuwa na third
floor tana gyarawa j.k.a, dakunan su. Ta
gama na kamal , sannan ta shiga na jalal,
ta iske shi yana karanta wani book,
sunsha fira kafin ta fita, ta shiga dakin
ashraf.. Yana zaune yana sarrafa
computer, ta zo ta fara linke kayan dake
saman kujerar dakin.. Important work
yakeyi da computer, amma zuciyar sa sai
ingiza shi takeyi, ya juyar da idonsa,
sashen da jumy take, aikin ta takeyi, ya
kura mata ido yana kallo.... "Wait have
you complete fall for ha?" Zuciyarsa ke
tambayarsa wannan question din. "No!
Allah ya sawake she's a house help fah"
"Den y are u looking at her wit so much
emotions"haha daz love " Ya girgiza kan
sa, ya mike kamar wanda aka tsikara, ya
bude kofa ya fice, abunsa. Jumy tabi
bayan sa da kallo,"ooh ya rabb not him
please"ta fada a zuciyarta,"ana ghyr qadir
ealaa al' hubh hdha alsh shakhs" bazan
iya son wancan mutumin ba, ta yamutsa
fuska, nt my style at all... ~*AFRAH*~
[10/22, 2:18 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* *By*
*AFRAH* episode~49-50 " *After the
sallah, chop the meat, d meat d meat"
LOLS HAPPY SALLAH to all of you, my
SWEET HEARTS muah, hope kowa ta ajiye
min naman sallah nah*?πŸ€” "Tana kammala
gyara masa dakin, ta sauko kasa dauke
da towel din datake goge goge a hannun
ta na hagu. Grany, mami, mum suna
zaune a manyan kujerun dake falon. Sai
ashraf dake kwance a kujera shima yana
kallon tv, pretty little liars. "Indo break
dinki yana kitchen _mami ta fadawa jumy
dake shirin shigewa kitchen din_ Toh
mami, ta fada a sanyaye, mum dake latsa
waya ta watsa mata harara. Tana gama
cin abincinta, ta fito daga kitchen din, tazo
wurin grany ta zauna daga kasa, tayi mata
godiyar kayan data bata, grany ta shafa
kanta, tace ba komai indo, tashi kije ki
huta kema, nasan yau kinsha aiki. Jumy
tayi murmushi, sannan ta mike tana shirin
daga kafar ta.... Su hanan,batool, neelam,
kamal, da tasleem suka shigo gidan a
gajiye, _ko waccen su na sanye cikin,
wando blue da riga dark pink, ba
dankwali, sai de sukayi parking gashin
su_. Hanan data fada kujerar da ashraf
yake a kwance, kan jikinsa ma ta fadan,
ta sauke ajiyar zuciya. Swt bro morning, ta
fada a gajiye, ashraf ya mike yana
kokarin zama, hanan ta jayo hannunsa ta
rike gam a cikin nata.... Kamal ya zauna
kusa da grany shi da tasleem, sai batool
dake zaune a one seater sofa, neelam na
tsakiyar su mum da mami... "Mami
yaushe su daddy da uncle sufyan zasu iso
ne? _kamal ne ke tambayar mami, yana
latsa wayarsa_ Mum tace, by 2 to 2:30,
suna hanya ma, kamal yace, sharjah is far
from abu dhabi kenan? Mum tace no flight
zasu hau, dan akwai meeting din da
zasuyi a nan. Mami ta mike tana cewa,ina
jalal yazo na aike sa, tayi hanyar haurawa
sama.. Grany dake zaune kusa da kamal,
ta yamutsa fuskarta, kamal ya juyo ya
kalle ta, ke kuma fah, grany ta toshe
hancin ta, dan Allah kuje ku watsa ruwa,
haba daga shigowar ku sai gidan ya dau
warin zufa," Gaba dayan su suka kallo
grany, tasleem ta mike ta kalli jumy dake
son haurawa sama.... _tana niyyar tafiya
su kamal suka shigo, taga hanan ta
fadawa ashraf a jiki, hakanan taji
zuciyarta bataji dadi ba, balle da hannan
din ta rikewa ashraf hannu, "ohh ya rabb
what am I doing "? Ta hade miyau kut,
sannan ta nufi haurawa sama_. Indo!!!
Tasleem ta kira ta, jumy ta tsaya ta juyo,
tasleem tace, kije ki kawo mana juice,
jumy tace toh ta nufi kitchen din, a
sanyaye, dan taso taje ta rubuta report
akan sufyan safana, what !mutumin data
gani jiya, yanzu taji ance zai dawo tare da
safwan daga sharjah such a 2face liar!
Orange juice mai sanyi, ta zuba a cups ta
daura a tray, sannan ta fito falon. Kowa
tabi ta kaiwa, saura hanan, hakanan taji
bata son kallon inda suke ma.. Hanan
tace, you please hurry, jumy kafafun ta na
rawa, ta damtse hannunta, dan ta samu
karfin karasawa. Idonta na kallon carpet
din kasa, ta taho cikin sanyin ta, bata lura
da takalmin hanan dake ajiye wurin ba....
Sai dai taji tayi tuntube, ta tafi suu.... Saii
gwajab saman ashraf tayi masauki, juice
din hannun ta, ya zube masa a white shirt
din dake jikinsa.. Gaba daya kallo ya
dawo wurin su.. A tsorace jumy ta mike,
hanan ma ta mike a fusace, ta daga
hannu ta wanka wa jumy mari... Tasleem
dake zaune tana sipping juice dinta, tayi
crossing legs, ta kalli mum sukayi
murmushi a tare. What! Bakya ganine or
what? Hanan ta fada, tana zarewa jumy
ido. Ashraf ya mike shima, fuskar sa a
daure ya wuce fuu... Hanan ta harari jumy
sama da kasa, sannan tabi bayan sa.
Mum tace, kee sai ki wuce ki bawa
mutane wuri koh?stupid kawai. Grany ta
girgiza kai, ta matso kusa da kamal,tace,
indo bata da laifi ko? Kamal ya kada kai,
tsautsayi ne ya juyar da bakinsa gefen su
mum, suka kalli juna da grany, sannan
suka mike suka bar falon. "Jumy daki ta
koma ta zauna a kasan gadon, ta daura
kanta saman cinyarta, wani hawaye taji
yazo mata, she hav never been
humiliated like dis, for crying out loud, just
look at d kid, ta runtse idonta hawayen
dake ciki suka sulalu.... Batool ce ta shigo
dakin,ta karaso wurin ta, ta dafa kafadar
ta, tace, a sanyaye, "sorry indo", jumy ta
dago ta kalle ta, ta sakar mata murmushi.
"Swt bro, sorry, dont mind the bitch.
_hanan ta fada tana karasawa cikin dakin
ashraf_. Ashraf dake cire rigar jikinsa, ya
juyo idonsa yayi jaa, ya kalli hanan a
fusace, why do you slap ha!!!? Did I asked
you too? Or is it ur body? Hanan ta saki
baki tana kallon shi.. Common swt....zatayi
magana ya katse ta, leave please! Am not
in d mood now.. Hanan zatayi one step ta
karasa wurin sa, yace a fusace "leave"! Ta
daga hannayen ta sama, ta juya a kole ta
fita.., ta sauke ajiyar zuciya, I must surely
teach that bitch a lesson! !!!. Su daddy sun
dawo, duka family na babban falo, suna
fira da dariya, ana ta ciye ciye, jalal ya
mike, dauke da plate din samosas, ya
sulale ya fice, tasleem kawai ce ta lura da
fitan nasa, sai ashraf... A dakin batool ya
samu jumy, ta gama sallame sallah
kenan, ya zauna kan bed din ya jira ta
shafa addu'arta. Mi'ka mata plate din
hannunsa yayi, jumy ta amsa tana
murmushi. "So ya yau din, boring I know
koh? Jumy ta gyara zaman ta, yeah ta
fada tana niyyar saka hannu ta dauki
samosas, _yanzu jalal yana mata turanci
wai dan ta kara kwarewa_. Yayi
murmushi, na sani ai, by looking at ur pale
face. Jumy ta juyar da idonta, jalal ya
mike yana cewa, zanje amso sakon mami,
we will talk later, jumy ta sakar masa
murmushi tana tauna samosas din dake
bakin ta... Bayan ta gama cin samosas
dinta, ta fito dauke da plate din a hannun
ta, wata hanya ta gani tayi gabas straight,
dama tunda suka zo take ganin wurin a
rufe, bt now a bude ta ganshi... Ta juya ta
kalli bayan ta, ba kowa a wurin tsit,
sannan ta bi wannan hanyar nan, ta
daura plate din hannunta saman AC din
dake wurin.... Wani kofa ta gani, a jiki
ansa sufyan master bedroom, ta juyar da
idonta gefen ta, ba kowa ta wurin ma,
sannan ta bude a hankali ta shiga... Dakin
is undescribable, babban gaske ne, yaji
kayan more rayuwa sosai... Batayi wata
wata ba, ta shiga BINCIKEN duk lakoki da
files din da ke dakin... Ta saukar da ajiyar
zuciya, ganin duk files din dakin shirme
ne, ta tsaya a tsakiyar dakin, ta rike kugun
ta, idonta ya hango mata wani" save"
babban gaske, ta karasa wurin shi, ta
shiga gwada password amma inaaa duka
is incorrect. .. Motsin bude kofa taji daga
bayan ta... Hancin cikin ta suka motsa, ta
mike da sauri daga wurin "save" din ta zo
wurin wani labule babba, ta daga da sauri
ta shige bayan sa.... Ana bude kofar.........
Bata ankara ba, taji wani soft hand ya
cafko hannunta....ya fisgo ta zuwa
baya.....sai ganin ta tayi a wani balcony,
tana shirin juyowa. ... Aka sake fisgo ta,
aka jingine bayan kofar da wajen, ita da
wanda ya fisgo tan suka matse a bayan
kofar.... Ta dago manyan, chocolate eye
balls dinta, ta kallo wanda ya janyo ta....
Dai dai lokacin ashraf ya juyo da fuskar sa
gare ta.... Ta sake ware idonta, cikin hazy
eyes dinsa....kafafunta na rawa, kamar
bazasu iya daukar ta ba. Sai da sukayi
seconds a haka, eye balls dinsu na bin na
juna, kafin karfi yadan zo wa jumy.., ta
bude bakinta, da yayi mata nauyi, zatayi
masa magana... Sukaji kamar an bude
labulen wajen balcony din... Ashraf yayi
saurin sa tafin hannunsa ya rufe mata
bakin ta.....sannan ya kara matso ta sosai,
har lumfashin sa na bugon fuskarta, their
nose are touching each other. ..... Happy
sallahπŸ—πŸ– ~*AFRAH*~ [10/22, 2:22 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
_____________________________ *JUMAYMA*
γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy*
Episode~51-52 " _lokacin da jalal ya dauki
samosas ya fita, ashraf ya dauki chocolate
guda uku ya tashi shima, hanan ta
shagwabe fuska ta kalle shi, swtbro ina
zakaje? Ashraf yadan tsugunno kusa da
fuskarta, yayi magana a hankali" ina
ruwanki da inda zani je uhm? Ya daga
mata girar sa daya, yana mata
murmushin mugunta_". _direct dakin
batool ya nufa, hango jalal yayi ya fito
daga ciki yana murmushi, hakanan yaji
wani abu ya tsaya masa wuya"what is
between the two?"mtsw y am I even
giving ha dis, ya kalli chocolates din
hannunsa,"zuciyarsa tace, because u like
ha"ya girgiza kai da sauri, yah !! am ashraf
safwan safana,hw cn I love a common
house helper? No it can be man, yaja
wani tsaki ya sauko

Please Login or Register in order to submit comment