Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki daya bane, ni kadai nakeso ki rinka
sa mini idan kinsa in zaki fita daga falo sai ki
lullube jikinki nafi son kullun ki rinka sawa.
Ta ce to.
Ya zauna kan dinning table ta hada mai tea ta
shiga dakinta a guje ta zabo wani mini skirt iya
cinyarta da wata yar figigiyar riga iya cibiyarta,
rabin nononta a waje wanda ya cika dim a
ganinsa a tsaye car saboda rigar ba a samata
bra dinta, ta baza turare ta dawo falon.
Mujahid na dora idonsa a kanta ya firgita duk
da kasancewarsa wayyayen gaske mai budaden
ido a harkar mata mace dai ba wadda bai gani
ba a iya yawace yawacensa a duniya amma
hakan bai hana shi firgita da ganin nabila ba
cikinshigar da tayi ba Har sai da ya bada kansa
a gunta dan ajiye spoon yayi ya zuba mata ido
ta tsaya cas a gabansa ta ce haka kake so kana
ganina ko?
Yayi ajiyar zuciya ya ja hannunta yace kwarai
kinyi kyau.
Nabila ta runtse ido taji wani irin sanyi ya
kwarara a zuciyarta, yace nabila.
Ta warware ido ta dubeshi duba na sosai ta ce
na'am.
Gaba daya jikinsa ya saki kallon da tayi masa ya
razana sai ya tuna idan ya bada kansa a haka
rainashi zatayi sai ya jure kawai ya saketa ya
mike abincin da bai gama ciba kkenan ya dau
jakarsa ya bar gidan.
A ranar babu wadda ta samu kansa a
makaranta ya wuni kamar mara lafiya.
Wata masifafiyar sha'awa ke damunsa kuma bai
bukatar kowacce mace sai matarsa ta aure ta
halak malak nabila sai kuma yaki amincewa yayi
hakan dan gudun raini.
Da abin ya dameshi sai da yayi waya ya kira
amir ya bayyana mai halin da yake ciki ya nemi
shawararsaa.
Amir yace kana son yarinyar nan tabi maza ko?
Nan danan ya fusata yace wane irin zancen
banzane haka?
Amir yace ba zancen banza bane gaskiyane nake
fada maka wadda in baka bita ba wlh sai kayi
nadama, kaga dai ita tafi ta hakkinka ta sauke
nauyinka da Allah ya dora mata kaine dai kake
dawainiya da nata hakkin ka sani wannan ba shi
zaisa ta raina ka ba.
Tun yanzu ya dace ka koyar da ita yadda zaku
zauna da ita lfy a gaba ba haka fa zata ci gaba
da zama ba idan idonta ya bude zata iya fin
karfinka kazo kana neman yadda zaka shawo
kanta.
Mujahid yayi tsaki ya kashe wayar a ranar ya
dawo gida da tsakar rana har abin ya ba nabila
mamaki baice da ita komai ba ya shiga daki ya
kwanta.Tun ranar da tazo gidan bai kuma kawo
wata karuwa gidan sa ba sai dai masu zuwa
neman sa in baya nan,
da wahala gari ya waye dare yayi wata ko wasu
karuwan basu zo neman mujahid ba ita kuma
nabila bata fasa wulakantasu ba.
Waya kuwa in yana gida wata nafita wata zata
shigo, nabila kuwa na shan kallo.
A wannan satin nabila ta fara zuwa makaranta
za ta karanta fannin likitanci matsalar da ta
shafi mata bangaren haihuwa.
Fara zuwanta makaranta ya dauke mata kewa
mai yawa a kalla kullum da safe zai kaita
makaranta da kansa zai je ya daukota in ta
dawo gida zata shiga girki da sauran gyare
gyaren gida har dare bata samun lokacin zama
balantana tunani ya dameta.
Idan daren kuma yayi zata raba dare a falo ko
dakinta tana karatunta abin da aka koya musu a
makaranta.
Tun satin da ta fara zuwa ta sami kawa ba
haushiya yar kano mai suna rashida ita kuma
iyayenta suka turotakaratu budurwace ta girmi
nabila zata kai shekaru ashirin, cos daya suke
karantawa, dukansu sunji dadin haduwa da juna
nan da nan walwala ta shiga rayuwar nabila ta
daina da muwa yayin da ta bar mujahid da
damuwar sha'awarta a duk sanda ya dubeta.
Shigarta makaranta da wata biyu kacal ta kara
sauyawa sai wani sheki take annuri na fita a
fuskarta, jikinta ya kara cika bul bul, idanuwa
sunyi kar kar balantana kirjinta da ko yaushe
suke kara tunbatsa, tana kara cos din kwalliya
da girki a gun kawayan da ta kuma samu a
makarantar idanunta ya fara budewa ta fara
rage jin kunyar mujahid da kasa hada ido dashi
da take a da har tana iya tsayawa su kalli juna
in yayi magana ta mayar.
Harkar yanmata a gun mujahidda shan
barasarshi sai abin da yayi gaba, sau daya yaje
kasarsu tun da ya auri nabila, mahaifiyarshi
tana mai fada me yasa bai zo musu da nabila
ba yace makaranta take zuwa tayi murnar
hakan, duk zatonsu komai yana tafiya normal da
suka ga yayi kiba ya kara haske kamar wani
angon gaske.
Ranar da ya dawo ya iske amir a gidan shi yayi
murnar ganinshi sosai suka kusa raba dare suna
hira.
Amir yace mutumin ka kara kyau sosai da dukan
alamu ba wata matsala yanzu naga ta saki
jikinta ba damuwa a tare da ita?
Mujahid yayi tsaki yace ina fa?
Ai haryanzu babu wani abu da ya gudana a
tsakani na da nabila, ina niyar ciretama daga
makarantar da nasata saboda fara zuwanta
makaranta ya sauya rayuwarta.
Har tana iya duba idona ta gaya min magana.
Amir yayi tsaki yace to a ina ne ba a cigaba a
rayuwa?
Wlh idan baka ajiye wannan bahagon ra'ayin
naka ka rumgumi matarka ba ko mai zai iya
faruwa a lokacin da ba zata saurareka ba, idan
kabari damar da kake da ita ta kubuce maka
wlh sai kayi nadama.
Kan mujahin na kasa yama rasa mai zaice, daga
bisani ya tashi ya nufi dakin nabila kofar a bude
take cikin sanda ya isa tsakiyar dakin sanda ya
isa tsakiyar dakin ya tsaya a bayanta, ta fito ne
daga wanka tana zaune a gaban madubi tana
shafe shafenta babu damuwa a tare da ita har
wasu yan wake wake take ta zame tawul din da
ta daura a kirjinta zuwa cinyarta, a nanne
mujahid yayi suman tsaye a sakamakon ganin
kirjin Nabila a tsaye cas sun cika dam
numfashinsa ya nemi daukewa, duk batasan
abinda ake ba ta shafe jikinta da mai duk yana
kallonta ta shafa powder ta juyo ne za ta dauki
sleeping dress dinta dake kan gado kawai taga
mutum a bayanta.
Tsoro ne da ya kamata yasa tasaki kara mai
karfi shi kuma gaba daya a lokacin ya rikice sai
jikinsa ke rawa duk yanda yaso mallakar
sha'awar sa hakan ya gagara, bai san sanda ya
dankota ya matseta a kirjinsa da karfi.,ko
kwarariyar mace wacce ta saba da da namiji
akai wannan rumgumar sai taji a jikinta
balantana nabila wadda namiji bai taba
rumgumarta ba sai yau, ya manna bakinsa cikin
nata ya dinga tsotso, hannunsa daya ya matse
bayanta daya ya dora kan kawai cakudasu yake,
ya saki bakin nata ya koma kunnenta ya dinga
yi mata busa yana fidda numfashi mai karfi da
sauri da sauri.lakaci guda ya rikita nabila ga
badaya tafita daga haiyyacinta ta rude ta rikice,
sai jikinta kerawa kusan minti 20 mujahid na
abu daya kuma a tsaye ta gaji tana son zama ya
matseta kam kam motsi bata iyawa.
Daga bisani ya saketa ta fadi kasa warwars shi
kuma ya fito falo ya fadi kan kujera yana nishi.
Ko shakka babu yau zai mallaki matarsa zai
kawar da sha'awar dake addabar sa.
La haula wala kuwwata illa billahil aliyul azim,
nabila take maimaitawa tana kwance lamo ta
kasa motsi tambayar kanta take meye haka.
Dama wannan itace soyayyar da take damuwa
kan mujahid bai nuna mata ba?Kusan minti
goma tana kwance sai gashi ya dawo ta mike a
razane ya isa gabanta ya rusuna yana shafar
kanta ya ce oh no sorry kin tsorata ko?
Wannan shine abinda kika gani naki baki kulawa
a kai.Tun tuni na fahimci kina bukatar irin
wannan kulawar daga gareni bana so kiraina ni
shiyasa banbaki ita ba alokaci yayin da zan
maidaki babba mace.
Lokaci yayi inda zaki gane rayuwar aure ta
dosa.Ba maganar ce abun tsoro ga nabila ba ko
faruwar lamarin ba da yanda yake magana cikin
wata irin mueya mai dadi ce amma akwai firgici
da razani a cikinta.
Ki shirya ina zuwa.
Ya mike ya bar nabila cikin dimuwa da razana,
ko guduwa zanyi ne ta tambayi kanta.
Mujahid ya shiga dakinsa, amir har yayi baci
yayi tsaki kai baka da abin da ka iya sai bacci.
Ya dauki wani magani ya shafa a gabansa ya
shafa wasu turaruka masu tsananin kamshi ya
kara sa mornig freesh ya wanke bakinsa ya
dawo dakin nabila tana gun da ya barta, yayi
murmushi baki shirya ba ko?
To bari in shiryaki .
Ta shiga bashi hakuri yace ko ina da hakuri a
kan komi ba zan yi hakuri a kan wannan ba ke
za a bawa hakuri dan zakiji abinda baki taba
jiba.
Gaba daya ya daga ta ya rumgume a kirjinshi
kana ya ajiyeta a kan gado ya kashe fitila dakin
yayi duhu ya jefar da tawul din jikinsa da nata
hatta dankunne da zobe sai da ya cire mata ya
barta yadda uwarta ta kawota duniya kana ya
maida nashi tawul din ya daura a gugunsa zuwa
cinya lokaci baiyi ba da zata ganshi tsirara ya
kunna fitila hasske ya gauraye ko ina, yaga surar
nabila a zahirinta gaba daya ya mikar da ita
sambal yana kallonta kunya mai tsanani ta
kamata ta shiga rokansa ya kashe fitila ya zaro
mata ido ya daure fiska ya ce ke zaki gaya mini
yadda zanyi, idan kika sake magana abinda zai
biyo baya ba zai maki dadi ba.




Zaharaddeen Shomar

Whatsapp 08168575100





Launin Fata 2-10
Posted by ANaM Dorayi on 09:41 AM, 23-Oct-15
Under: Launin Fata
Ya haye kan ruwan cikinta ya shiga sarrafa
jikinta yadda yake so, ta kansa kawai yake ya
manta cewa budurwa ce bata san komai a
wannan fannin ba.
Wasan yafi karfin tunaninta ya mata yawa
kamar zata shide haka take ji.sai da ya ga dama
danna mata gabansa yanda yasan zata wahala,
aikuwa zafin da taji sai da yasa numfashinta
yayi cak ya jijjigata da karfi tayi ajiyar zuciya duk
da gargadin da yayi mata na kar ta kuma
magana sai da tayi kara bai kula ta ba ya ci
gaba da abin da yake so.
A wannan daren nabila ta ga azaba ta sha
wahala a hannun mujahid, sai da gari yawaye
tan garau ya rabu da ita ya mike yace wannan
shine abun da kike kwadayin samu tunda kika
zo gidan nan duk kallon da kike mini nasan
abinda ke zuciyarki to yau dai kinji abinda kike
son ji sai ki kiyaye da ko ni waye bana son
raini.ya wuce ya barta gabanta duk jini, ya shige
dakinsa amir na zaune yana shafa mai ya fito
daga wanka ya dubeshi cikin mamaki ya ce ina
ka shigane na tashi ban ganka ba.
Shima murmushi yayi yace mutum mai aure har
a tambayeshi inda ya kwana.
Amir yace kai dan iskane ka dauki auren naka
da daraja ne?
Yace uhm amir ko ada ban dauka ba yanzu dole
in dauka najewa nabila ayau kuma na sameta
cikkakiyar budurwa na gamsu iya gamsuwa da
ni'marta na dandana mata kala kala amma
nabila tana da banbanci tun daga surar jikinta
da ni'imarta.
Kai ni bantaba jin mace kamar nabila
badandanonta ya firgita ni, na sami kaina a
wani irin yanayi da bantaba shiga ba.
Amir yace Alhamdulillahi Allah ya baka ikon
aikata hakan.
Ya wuce toilet yana fadin amin.
Sai da yayi wanka yayi salla ya dau ado ya nufo
dakin nabila yana wani busar iska kamar
bashine yake cikin rudani a daren jiya ba, tanan
kwance yanda ya barta, amma tayi bacci ya
taba jikinta yayi zafi zau yayi waya asbiti da
suke zuwa ya bukaci likita ya bashi numbar
gidansa nan da nan likita mace tazo.
Shi da amir suka shiga kicin yau su da kansu
suka dafa tea da abin da zasuci zuciyar mujahid
cike da nishadi idan ya tuno ni'imar dake cike
da jikin matarshi nabila sai yaji gaba daya tsigar
jikinsa na tashi, dama haka yarinyar nan take da
yayi sakaci yana bin wasu matan a waje.
Amir dariya kawai yake yi masa shiru shiru da
yake yana tunanin yasan abinda yake zuciyarsa
har ya fusata yace wace irin dariya ce wannan
ta gulma kake mini.
Amir yace ah ba komai.Ya galla mai harara ya
ce kaji da gulmarka.
Likitar ce ta taimakawa nabila tayi wanka ta
gyara jikinta ta bata ma gunguna da shayi ta
sha ta ta sauya mata shinfidar gadonta da ta
baci ta koma ta kwanta.
Sai da ta tafi mujahid ya shigo dakin ya zauna
dai dai kanta ya ce sannu nabila.
Sai yaga ta firgita ta matsa, yayi dariya ya ce au
na zama dodo ne.
To kiyi hakuri ba zan kuma ba.
Ta fashe da kuka.
Ya jawota ya rumgume ya ce ki gaya min duk
abin da kike so in maki zan maki shi nabila.
Ta runtse ido ta kiyin magana sai ya saketa ya
tashi ya fita.
*
a ranar da yamma abba mujahid yayi mai waya
ya ce alhaji abdul hakim bai da lafiya lallai suzo
shi da matarshi su dubashi.
Amir yace abba ina makaranta tana makaranta
fa?
Yace nasan da hakan na ce kuzo ba sai kun
dade ba zuwanku na da muhimmancin gaske.
Bayan sunyi sallama da abba a kan suna tafe a
goben insha Allahu ya nunawa amir rashin jin
dadinshi game da wannan tafiya.
Yace hakuri zakayi umurnin iyaye yafi gaban
wasa.
Yace ga nabila ba lafiya gareta ba.
Yace wannan rashin lafiyar ta yau da gobe ce a
daran yau da za ka mai maita abinda kayi jiya
zaka ga ta watsake dan a tsorace take sosai da
kai ko muryarka taji sai ta firgita.
Mujahit yaco to mu din nawasa ne duk
gardamar mace sai dai in bata shigo hannun mu
ba.
Ya mika mai hannu suka tafa suna dariya.
*
bayan kwana 2 suka dira a kasar yemen shi
mujahid din da amir da nabila yana ji da ita
kamar kwai yayin da ita kuma hakan ya bata
damar yi mai shagwaba bata iya yi mai yanga
sam saboda tsoranshi da take ji.
Wai me zai faru?
Motar da ta daukosu daga airport na yin parking
a kofar gidan alhaji abdulkarim baba wanda
mujahid yayi mata bayanin kanin mahaifinsa ne
uwa daya uba daya wanda ta fara hada ido
dashi shine babanta.
A razane ta ce baba.
Ya ce na am nabila...
Ta balle murfin motar ta fito tuni ta manta da
xiwon da take ji a jikinta ta isa gabanshi ta tsaya
ta ce baba yaushe kazo duban kanin mahaifin
mujahid ne..
Yace a a na bila wannan da bai da lafiya ai
shine kakanki da ya haifi mahaifiyarki rabi'a.
Tace tab dijam shine wanda ya wula kanta min
mahaifina har yazamo sanadin rabuwar iyayena
na girma bansan su ba.
Kuma shine kanin mahaifin mijina.
Ta waiwayo ta ga mujahid da amir wadanda
suke tsaye bayanta ta ce kasan Allah tunda
kana da dangantaka ta jini ga mutumin da na
tsane shi fiye da kowa a duniya na barka har
abada. . . .
Alhamdulillah
sai mun hadu a littafi na uku insha Allah kuji
karshen labarin.
Kuyi hakuri da duk abin da kuka ga an rubuta
haka labarin yake.
KU SANI
kunsan gaba daya wannan labarin gaskiya ne sai
dai ma wani abun da aka rage dan da yawa
hankali ba zai iya dauka ba wasu ma zasu ce
karya ne shaci fadi ne, har gidan wadda ta taka
rawar rabi'a ke zuwa tare da ci gaba da kawo
mini labarin da idona na ga tahir naga rabi'a.
Abba ne ban gani ba sabo da shi a halin yanzu
baya raye ya rasu naga Rufa'i da ban ga
matarshi ba.
Ina nan cikin bincikensu akwai abubuwan da
yawa na rubuta zakuce kunya ba wajen rubutun
to haka labarin yake ne ba a cire ko mai ba ba
ni na saka ba ko ince ba ni na kirkiri labarin ba
kuyi hakuri da duk abin da zaku gani na rashin
jin dadi ni kaina ina rubutun ina Allah waidai da
abubuwan da suke munana ko kadan ban ji
dadin labarin ba sai dai na rubuta ne don
duniya ta taya mu ta ajjabi.
Ko ni ina ji a jikina anya ko akwai masu irin
wannan halin? Kalubale gareku hattara dai.
kukasance dani danjin yanda zata kaya
ANaM Dorayi




Zaharaddeen Shomar

Whatsapp 08168575100














An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment